Showing 51001 words to 54000 words out of 85666 words

Chapter 18 - BAZAWARA CE ITA COMPLETE BY FADILA LAMIDO.txt

13 Oct 2025

1372

saiyau naga amaryar tamu duk anbi an boyeki ba'aso muganki."
dasauri tawuce kicking.
Dariya sukayi Dr Usman yadubi MAHFUS yace "congratulations abokina da gaskiyar ka gara karika b'oyeta gaskiya ka'iya zab'e ammadai wannan tahad'a jini da larabawa ko?."
Murmushin yake kawai yy batareda yace komai ba.
Sadeeq yawashe baki yace " 'yar Nigeria ce unguwarsu d'aya da matana ai."
Ammar yace "wai matarka ashe ma harka aureta."
Dariya Sadeeq yy yad'an dunguri Ammar yace "Allah yarigada yabani saura shaidawar mutanene kad'ai yarage."
Ammar yace "d'an iska gara ayi-ayi aurennan Dan naga take takenka zaka iya dannen 'ya'yayen mutane alungu."
Dasauri Sadeeq yamike tsaye yariko hannun Dr Usman yace "tashi mutafi ai kungama gaisuwar,wlh wannan soyake yakashe min aure."
Yajuyo gun MAHFUS yace "Dan Allah katai makamin Dan nasan matarka taji abunda Ammar yafad'a Dan Allah katabbatar Mata dacewa ni mutumin kirkine inason kawarta kamar narasu."
Dariya sukayi harda MAHFUS Dan yanayin yadda Sadeeq yy maganar cikin marai raicewa kamar zaiyi kuka.
Dr Usman yamike tsaye yadad'a rike hannun Sadeeq Yana dariya yace "nasanka ai mutumina kaidai abarka da yaudarar 'yan Mata kawai."
Dasauri Sadeeq yace "wlh shima Dane yanzu kam nashiryu tunda nasami Aysha."
MAHFUS yamike tsaye yagyara tsayuwarsa alla-alla yake sutafi Dan zuwa lokacin hakurinsa yakai karshe duk hirar dasuke shibama fahimta yakeba. Ammar shima yamike sukafita,
Hargun mota MAHFUS yarakasu suka shiga motar baijira tashinsu ba yajuya yanufi ciki,Yana Jin Ammar Yana fad'in "ai kabari mutafi kafin kakoma jarabebbe kawai."
Shidai bai kulashiba yashige ciki,sukuma sukaja motarsu sukayi gaba.

JUHAIFAH tunda tashige kicking in bata fitoba agun taci abincinta, harsaida taji fitarsu,kafin tafito takoma d'akinta tacire hijjab in data sakan tamaidashi mazau ninsa, tazauna bakin gado tad'au wayarta tafara chatting.
Tundaga bakin kafar parlour MAHFUS yafara fad'in "Hafsat! Hafsat!! Hafsat!!"
Har ya'iso bakin kofarta bai fasa Kiran sunan ba,
Yabanko kofar da karfe.
Arazane tad'ago kanta jin yadda yaban ko kofar bashiri ta'aje wayar dake hannunta,azafafe yamaso inda take yanunata da hannu yace "Amma ke yarinyar yarnan kincika babbar 'yarrainin wayo! Sau nawa zan fad'amiki kidaina fitomin cikin gida wani gansar-gansar dake kamar wata rogo,
Saunawa zanfad'a miki kidaina min yawo agida da irin wad'an Nan kayan,ni dagidana ban'isa nasa doka ba,idan nasa doka saikin ketare gidanane ko naki!?" Yafad'a cikin tsawa.
Ahankali tafurta "wlh bansan damutane cikin parlourn bane,Dana ganku ai nadawo na d'au hijjab nasaka."
Tsawa yabuga Mata yace "da Alla rufamin baki wlh dagayau shine yau idan nakara ganinki da irin wad'annan kayan iskancin" yy kwafa tareda ciza lips insa nakasa,alamun gamuwar tasu bazatayi kyauba.
Yacigaba "daga yau nasaka Miki doka konan da kofar d'aki kitabbata kin saka hijabi idan Kuma bahakaba saikinga abunda zan miki,wad'annan kayan Kuma idan Zaki sakasu kisa kasu a iya d'akinki, banyarda kifitamin dasu kodaga nan zuwa parlour ba,wlh duk randa nakara ganinki kin fitomin dashi cikin gidana dake dakayan saina yayya gaku,kisan inda zakiyi iskan cinki Amma ba'a gidanaba,idan kinsabaye akan titi tonan gida nane baki isaba!!."

Tunda yafara maganar takafeshi da manyan idanunta,yayinda zuciyarta ke kuna,duk dacewa taji tsoron yanda yake yimatan kamar zai rufeta da duka,amma kalmarsa nakarshe yasa taji zuciyarta yabushi,tarasa irin wanna mulkin dayake nuna matan,
Murgud'a Masa baki tayi cikeda tsiwa tace "tow lallai makuwa kayayya gamu?yahakane kam ya kk nema katakurawa rayuwata ne kam,
Kanata wani gindayamin dokokin dabazai yuwuba,nifa kaga ko agidan mu ba'a takura min ba'a matsamin duk abunda naso shi nakeyi,ni ba'a takuramin idan kanemi katakura min kuwa kaima kuwa za'a takura maka,kaya kuwa nawane banakaba tunda nazo gidannan katab'a ganin nasaka kayanka nacikin akwatin ka daka saka?bare ka tsaramin yadda zan rika sa kayan naka,jeka bud'e cikin wardrobe Ina kaga kaya daga gidan mu nazo da abina bazan tab'a sa nakaba bare kaji dad'in gin dayamin sharud'a".
Yace "waya fad'a Miki ni nasaka miki kayan acinkin akwatin Allah yasawake sucan dasuka masu su suka saka Miki Amma baniba,danke bakikai wacce zan b'ata lokacina wajen yimiki siyayyen kayan lefe ba."
Tace "oho wanna Kuma Kai kasani hijjab nedai bazan sakashi nayi wayo dashi acikin gidaba wlh saidai duk abunda zakayi kayi, wani wai zaka yagamu dani da kaya to Bismillah kaga ikon Allah."

Idan ransa yy dubu to yab'aci
Wai kamar yarin yarnan itace zata tsaya Yana fad'a tana fad'a
"yace zanyi maganin fitsarancin rashin kunyarki."
Tace "kajima bakayiba,dokan nakanedai baza'a d'au kaba,wani wai gidanka sannu Mai gida kafin kayi gida dubunka sunyi,Kuma nagadai daga gidan namu aka d'aukoni aka kawoni nan."
Yace "to idan kina musu kisake fita dasu kigani"
Tace " yanzu nasoma fita dasu bb abunda zaisa nabari.
Batakaiga rufe bakintaba yadd'a masota gadan gadan yamiko hannu zai rikota,dasauri tamike tsaye akan gadon da kafafun ta takoma can kuryar gado,hayo gadon yy, sai tayi saurin sulalewa tazauna tadukun kune jikinta guri guda,dukda haka bakinta bai mutuba tace "wlh katab'ani kaga gatana."fizgota yy tafad'o jikinsa saikuma ya angizata tafad'i da baya tayi yunkurin mikewa yy saurin mayar da'ita tahanyar danneta da hannun sa,baiyi watata ba yad'aura hannunsa kan kirjinta daidai wuyar rigarta, ya yaga rigar tundaga sama har kasa,Nan take kirjinta ya bayyana, JUHAIFAH ba ma'abocuyar sa bra bace saboda girman nonuwanta Wanda suke atsatsaye so bata damu da sa bra ba,ko yanzuma da hakan tafaru ba bra ajikin ta,Nan tantsan tantsan in nonuwanta suka baiyana,
Kara takwalla tareda Kai hannunta kan kirjin ta tarufe nonuwan ta,bata ankaraba taji yasauke hannunsa kan mararta Yana kokarin b'arke wan don,dasauri taciro hannunta data kare kirjinta dashi tarike hannu sa tana girgiza kanta taredafad'in "Dan Allah kada kaciremin wando na rokeke kayi hakuri."
Kasa yasoma yi da wandon tareda kokarin yageshi yace "bakince nayi duk abunda zanyiba ashedai ke karamar mara kunyace duk sanda kk sake sa irinsu haka zan yagasu basu kad'ai ba harke saina yagaki da duka!."
Muryarta narawa tace
"Dan Allah kayi hakuri wlh bazan sake sakawaba Kuma hijab inma zan Rika sakawa."
Yagirgiza Kai tareda yanye hannunsa ajikin wandon nata Yana wasa Mata mugun kallo,Nan ida nunsa yasauka kan tantsan-tantsan d'in nunuwan ta.
Ji yy numfashinsa,yad'auke cak yayi yayi ya'iya janye idanunsa kan nonunwan nata yakasa,wani irin Abu yakeji keyima yawo acikin jiki Wanda tunda yake aduniya baitab'a Jin irin Saba,dakyar ya'iya fizgo numfashin sa yadai daita nutsuwarsa yamike ajikinta,
Yasauka akan gadon, dasauri tajanyo blanket tarufe jikin ta sai ta fashe da kuka,dai-dai ta tsayuwarsa yy cikin dakiya da jarumta yad'aura hannunsa kan lips insa yace "shiiit menamiki kk bud'emin baki kada ki kuskura kicikamin kunne kibari saina fita kafin kiyi kukan naki."
Yana kaiwa Nan yajuya yafita da sauri Dan abunda yakejinnan sai dad'a karuwa yake.
Yana fita ya..................




NASIYAR WANE
NAINA D'ARI 200 YABIYA MIKI BUKATA
KITURA KATIN MTN TAWANNAN NUMBERN
08034690723



Mommyn Twin ce



🅿️19


Yana fita yaji cikinsa yawa irin murd'awa,
Dakyar ya'iya Jan kafarsa yakarasa cikin parlour yazube kan kujera.
Wani irin azabebben murd'e cikin keyi Masa,yadamke cikin dakarfe lokacin da yayi Masa wani irin murd'a nafitar hankali har baisan sanda yazamo daga kan kujerar yazube kasaba.
Duk ilahirin jikinsa b'ari yake hatta hakoran cirawa suke suna bada sautin kat.kat
rike cikin yy da iya karfinsa Yana juyi akasan parlour,
wani irin Abu yataso daga cikinsa yagan garo kasan mararsa yadun kule adaidai kasan mararsa,cikin mawuyacin hali yy kasa da hannunsa yadame marar, da karfe yataune lips insa tareda jujjuya kansa.
Awahalce yadad'a damke mararsa da karfe,
Yakai 20min Yana durkushe agun kanar Mai nakuda yahad'a gumi sharkaf,
zuwa can yafarajin ciwon nalafawa dakyar ya'iyajan jikinsa yakoma kan kujera,har lokacin Yana rikeda marar tasa sai maida numfashi yake,yajima sosai zaune akan kujerar Saida yaji ciwon yadad'a lafawa kafin yamike jiyayi bayansa ya rike yakasa mikewa street,ahaka yalallab'a yahaura sama batareda ya'iya mike tsawon Saba, direct bedroom yashiga yazube kan gado yadun kule guri guda Dan jiyake bazai iya kwanciya normal ba,har aka Kira sallar azahar har kusan la'asar Yana Nan kwance yakasa Koda iya d'aga kansane,
Zuwacan yayi wani Mika tareda had'a cinyoyinsa yamatse da karfe Yana yujjuya kansa,wata sabowar gumi tashiga karyo Masa,yakai 5min ahaka kafin yasassauta matsar dayayiwa cinyarsa yamirgina yakwanta da baya Yana maida numfashi,zuwa lokacin bayan nasa yasakesa Amma marar tananan kamar d'azu,yamike ahankali yazauna yakai hannunsa kan joystick insa daketa faman harbawa tana fidda ruwa yamaidashi kasa yahad'e kafafunsa daga zaunen,Saida yaji yakwanta yadaina harbawan kafin yamike yanufi bathroom.
tsarkake jikinsa yy tareda d'auro alawala yafito
Cikin dauriya yy sallar Dan ha'alokacin mararsa baidaina yimasa ciwoba ga wani abunda yatsaya Masa akan marar kamar dutsai,Yana idarwa yakoma kan gadon yakwanta.

Ab'angaren JUHAIFAH kuwa
Kuka take kamar ranta zai fita,cikeda bakin cikin abinda MAHFUS yamata.
Saida tayi kukan ma'ishi kafin tayi shiru tana sauke ajiyar zuciya akai akai,
Tajanye blanket inda tarufe jikin ta tamike zaune ahankali tazuro kafafunta kasa tamike tsaye taje gaban wardrobe tabud'e taciro doguwar riga tasaka,takoma tazauna bakin gado tareda rafka uban tagumi,yayinda
Tunani daban daban yarika zuwar Mata,lokacinda tunaninta ya'iso kan rayuwarta nagidan Sulaiman saita girgiza kai tuno lokacinda take yimasa wulakancin baitab'a nuna bacin Rai kokuma haushinta aduk abubuwan datake Masa ba,
akasan zuciyarta tace "Allah sarki Ya Sulaiman ko Yana wani hali yanzu?"
Tashere guntun hawayen daya zubo Mata akan fuska.

Ab'angaren MAHFUS kuwa yau sallar magriba da isha'i agida yayisu Dan har lokacin mararsa bata wareba dakyar yalallab'a yasauko kasa yahad'a ruwan Lipton da lemun tsami yasha yakoma aranar Saida dare yaraba biyu kafin yasamu bacci yad'au kesa.
Washe garima agida yy sallah bai'iya tafiya masallaci ba.
YAU kwana uku kenan da faruwan haka kullum Yana cikin d'akinsa ruwan Lipton da lemun tsami shi yazame Masa abinci Dan idan yasha yakanji d'an sassaucin ciwon marar nasa.
JUHAIFAH zaune take abakin gado wayarta tafara ringing tamiko hannu tad'au wayar ganin Mommyn CE kekiran nata yasata saurin d'aga Kiran takara wayar akunne taredayin sallama,Mommy ta'amsa sallamar JUHAIFAH tayi saurin gaidata tamasa tanafad'in "kuna lfy dai ko?"
JUHAIFAH tace "lfy Lau Mommy."
Mommy tace "to madallah,am MAHFUS Yana gidane?nayita Kiran wayarsa baya d'aga."
d'an shiru tayi Dan batada tabbacin amsar dazata Bata Jin Mommy nakuma fad'in "koyafine"
Saitayi saurin cewa "a'a yananan." Tafad'a ne kawai Dan batada masaniya akan yananan ko bayanan,
Mommy tace
"To Dan Allah je maza kice Masa yad'aga kirana yanzunnan magana cikin gaggawa yi sauri kije kifad'a Masa."
tace "tom"
Tareda sauke wayar
Tayi shiru tana tunanin ta'in'da zatafara tinkararsa,
Jiki asab'ule tamike tsaye tafito tanufi steps,
Ahankali tafara haurawa matattaka lar yaune karao nafarko data fara sanya kafarta kan steps in tunda tazo gidan Bata b'aba d'aura kafarta kan saba bare takaiga haurawa saman,
Tana gama haurawa
Abakin kofar parlourn saman tatsaya jitayi kamar Takoma kada tashiga Amma yazatayi Aiken Mommy ne yazama dole taje,
Ahankali tatura kofar tashiga da sallama d'auke abakinta,
tsayuwa tayi tana bin katafaren parlourn da kallon tashagalta da kallon rantsatsen parlourn Wanda yaji kayan alatu Dana more rayuwa,
Saikuma tatab'e baki aranta tace "gagida har gida Amma bamutun,
Nan tafara tunanin wace kofa ce d'aya zata nufa
Asannu tanufi wata kofa dukda batada tabbacin nanne d'akin' sa,
Abakin kofar tatsaya takai 5min atsaye sai tayi kamar tajuya takoma,
Har tajuya zata Koma sai Kuma tayi tunanin idan takoma Mommy takuma kiranta mezatace Mata,gashi tace tanaso suyi maganar gaggawace,
Ahan Kali takoma jikin fofar tatsaya daf dakofar tashiga yin sallama tayi sallama yakai baki goma Amma shiru,hartafa tunani kodai banan bane d'akin nasa,sai tafara Knocking Nan mashiru,
Asannu tad'aura hannu kan handle tamurd'a ahankali tatura kofar da sallama.
Yana zaune abakin gado duk sallama da knocking inda take Yana jinta,tana kusa kanta ciki tayi saurin juyawa da baya,tsaye yake Babu ko kaya jikinsa dagashi sai boxer, kirjinta ne yabuga da karfi harwani rawa jikinta yake,
tatsaya Nan bakin kofar,batareda tajuyoba tace "wai inji Mommy takiraka baka d'agaba wai kad'aga wayar yanzunnan."
Tana kaiwa Nan tajuya tareda kokarin maida kofar tarufe,
Taku d'aya zuwa biyu yy ya'iso jikin kofar yafinciko kafar datake kokarin maidashi tarufe dakarfe kad'an yarage tazube kasa Allah yatai maka tafad'o jikinsa,
Ware Ido tayi cikin faffad'ar kirjinsa da ke d'auke da Kwan tacciyar gashi sai kamshi ke fita daga cikin gashin kirjinsa. tayi saurin janye jikinta taja dabaya,
wani irin mugun kallo yake wurga Mata adakile yace
"Meyakawoki d'akina,to kikunshe abinki kiyi gaba Danni bana bukatar saura."
Dasauri tad'ago takalleshi saitayi saurin kawar da kanta Dan gani take kamar tsirara yake agabanta,
Tace "ai nafad'a maka abunda yashigo Dani d'akinka,kokuma wani abunne nadaban zaisani shigowa? badun aikan datayi min ba mezai shigo Dani d'akinka."
Yace "rufamin baki makar yaciya meyasa tun tuni kike tsaye bakin kofarnan baki shigoba har Saida kikaga natub'e kayana kafin kk shi go,to kiyi gaggawar fita Danni bana bukatarki jarababbiya kawai."
"Jarabbiya".
Tanata kalmar azuciyarta,
Tarike kugu tareda murgud'a Masa baki batareda ta kalli gifen dayakeba
tace "Allah yasawake nakawo kaina gareka baka Kai Wanda zan kawo Masa kainaba wlh."
Azafafe yafiz gota tafado jikinsa yamatseta dakarfi yy sama da hannunsa yad'aura kan bakinta yamatse bakin nata dakarfe,kafarsa Kuma yad'aura kan kafarta yatake dakarfi,yayinda d'aya hannunsa yatallefe kanta dashi tayadda zaiji dad'in yimata muguntar dakyau,
Saida yatabbata horon yashigeta sosai kafin yasassauta matsar da yy Mata.
Ya sanya idonsa cikin nata dake tsiyayar da kwalla cikin tamke fuska yace
"Atsaftace nake bb kazanta tattare Dani to mezai kaini had'a jiki da kazanta."
Yana kaiwa Nan yatureta daga jikin sa.

Durkusashe wa tayi agun tafashe da kuka tarike bakinta dad'aya hannunta d'aya hannun Kuma tarike yatsun kafarta dake yimata matsanan cin rad'ad'i,dakyar ta'iya mikewa tsaye tareda nunashi da yatsa hawaye nacigaba dazuba a'idon ta,
Cikin muryar kuka tace
"Wlh badun bin umurnin mahaifina ba, badun son danake nafaran tamasa rai kamar yadda Koda yaushe yake faran tamin dakuma son ganin farin cikinaba da Babu abunda zaisa nazauna dakai,
Mugu azzalumi wlh Allah saiya sakamin,
Kuma fashewa tayi dawani kukan tashiga girgiza kanta tashiga ja dabaya tanafad'in
"Ya Sulaiman kayafemin idan da Ina tare dakai har yanzu Dahakan bai faru daniba
Natabbata Kai natabbata Kai masoyine nahakika
Kuma Kai ba azzalumi bane."
Kuka yaci karfinta tajuya dasauri tanufi steps,
Jin alamun Yana biyota yasata karasa sauka dasauri
Tana shiga cikin parlour Yana idda saukowa,kafin tayi wani yunkurin gudu ya cafkota.
Yawurgata saman kujera,cikin tsananin b'acin Rai Wanda har jikinsa kyarma yake yace
"Mekikace?kikace wane?."yafad'a Yana matsota,
Gabad'aya jitayi zuciyarta yabushe tsoran nasama tanema tarasa tashare hawayen fuskarta,takallesa dakyau tace
"Nafad'a mugu azzalumi da Ina tareda Ya sulaiman da Ina tareda shi dasaidai kayiwa wata muguntar da zaluncin,wlh kaci albarkacin aure narantse dayau kaga gatana rayuwar ka kuwa haka zata kare a firizin,tunda nake saud'aya natab'a zubar da hawayen bakin ciki, ahalina suka sharemin suka Kuma toshe duk wata kofa dahakan zai Kuma faruwa,
Tunda kashigo rayuwa karugamin duk wata farin cikina kullum sai kasani kuka da hawayena.."
batakaiga kareshe maganar ba taji saukar wani lafiyayyen mari akan fuskarta,yakuma Kai hannu zai Kara Mata tayi saurin kife fuskarta jikin kujera,
Yajanyota da karfi
Jikinsa natsuma yace
"Nizaki fad'awa magana akan wani sakarai tsohon mijin ki,Zakisa akulle niko? to kaf dangin ki bb Wanda ya'isa ya iya kulleni"
Yakuma angizata saman kujerar yajuya Yana fad'in "zanyi maganin ki."
Itako cikin damuwa da zafin abunda yamata dazafin datakeji acikin zuciyarta tamike taja kafarta tashige bedroom
Tazube atsakiyar d'akin takuma fashewa da kuka Mai tsuma zuciya,

shiko Yana haurawa sama yashige d'aki yaja durowa yaciro biro da takarda,yasoma rubutu yad'ago cikin hanzari yasauk
Tana zaune Nan tsakiyar d'akin yaban ko kofa tareda wurga Mata takardar akan kafarta
Yace "kid'auka kitafi nasakeki bana kaunar nakuma bud'e idanuna naganki cikin gidannan Kai Koda akan hanyace."
Cikin kukan datake tayi wani murmushi tareda d'aukar takardar,
Yanunata da yatsa yace "kiyi gaggawar tattara inaki inaki kibarmin gida". Yajuya yafita tareda banko kofar,
Ahankali tatashi ta'aje takardar a kan gado tashige bathroom.

Ab'angaren Mommy kuwa
Kiran MAHFUS takuma yi Dan tasan zuwa lokacin JUHAIFAH tafad'a Masa,har wayan tayanke bai d'agaba,
Sai takuma Kiran JUHAIFAH lokacin tana bayi,takira yakai 5 Miss call ba'a d'agaba,
Da sauri Mommy tafito daga cikin d'akinta cikin damuwa,
jitayi gabakid'aya jikinta yy sanyi, Zahara nazaune cikin parlour Mommy takaraso inda take,tace "Zahara taso maza kije gidan yayanki nayita Kiran wayoyinsu duka basa d'agawa,
Kice Masa yazo yanzu ancemin kayana sun kusa isowa yazo yayimin cukucukun yanda yazuyi su'iso gurina."
Zahara tace "tom.
tamike dasauri tashige d'akinta Babu jimawa tafito d'auke da mayafin tafita dereba yakaita gidan.
suna isa gidan dirict bedroom in JUHAIFAH tanufa,dasallama tashi d'akin ganin Bata ciki gakuma saukar ruwa datakeji abayi yatabbatar Mata da wanka take sai tazauna bakin gado,
tana fad'in "Aunty JUHAIFAH nazo kiyi sauri kifito kada kitsaya sauya fata" .
Tad'an kishin gid'a akan gadon Nan hannunta yasauka kan takardar,harta matsar dashi gefe tagyara d'an guntun Kwan ciyar datayi saikuma tajanyo farar takardan tana juyashi ahannunta tamike zaune tareda bud'e takardan,zumbur tamike tsaye tareda waro Ido kan takardan,sosai tadad'a bud'e idanunta ciki,
"Tabbas wanna rubutun Ya MAHFUS ne,menake gani haka yasaketa."
Zahara tafad'a tareda dafe kirjin ta.
Dasauri tad'au wayarta talalub'o numbern Mommy tadanna kira,
Mommy nazaune cikin parlour tun fitar Zahara takasa matsawa Konan dacan.
Shigowar Kiran Zahara yasata d'agawa dasauri takai wayar kunne,
Tana fad'in "hello Zahara."
Zahara tace "Mommy munshiga uku."
Dasauri Mommy tace
"Meyafaru Zahara fad'amin wani abunne yake faruwa acikin gidan shiyasa naketa Kira basu d'aga kiranba ko?"
Zahara tace "Mommy babban Abu makuwa Mommy Ya MAHFUS yasaki Aunty JUHAIFAH wlh yanzunnan nad'auka takardan akan gadonta."
Mommy tadafe kirji tace
"Mene kinsan abunda kk fad'a kuwa Zahara?."
Zahara tace "wlh Mommy dagaske ga takardan ma ahannuna.
Gumine yashiga sassafowa Mommy cikin hanzari tanufi d'aki tad'au makullin mota da mayafin ta tafito tashige motar tafigeta da mugun gudu.
JUHAIFAH kuwa tana gama wankanta tafi,hango Zahara tayi tsaye atsakiyar d'akin
Sai tayi murmushi tace
"Zahara kinzone?"
Zahara Bata iya amsataba sai binta da'ido datayi.
Ganin takardan rike ahannun Taya saita maso inda take tamika Mata hannu tace
"Bani Zahara."
Zahara tace "a'a Aunty JUHAIFAH bazan bakiba."
JUHAIFAH tace
"Bani Mana yazakice bazaki baniba".
Zahara tace "Aunty JUHAIFAH shin abunda nake gani cikin takardannan gaskiya ce?".
Murmushi kawai JUHAIFAH tayi tawuce gaban wardrobe taciro kaya tasaka.

Ab'angaren MAHFUS kuwa Koda yakoma bedroom insa jallabiya yasaka yad'au makullin motarsa yashige motarsa yabar gidan,
Yana fita Mommy nashigowa cikin hanzari tafito daga cikin motar tanufi ciki batayi wata-wataba tashige d'akin JUHAIFAH,
Koda tashiga d'akin lokacin JUHAIFAH tagama saka kaya tana cewa Zahara tabata takardan zata tafi.
Dasauri Mommy takaraso cikin d'akin tana fad'in
"A'a JUHAIFAH Babu inda Zaki narokeki kada kitafi".
Mommy takarb'i takardan ahannu Zahara,hannunta nab'ari tashiga bin rubutun dake cikin takardan dakallo,
Mai d'auke da shaidar saki,saki d'aya,
Cikin tsananin b'acin Rai Mommy tadun kule takardan ahannunta.
Mommy tace "JUHAIFAH bazakk tafiba."
JUHAIFAH tayi murmushi tace
"Mommy mezan zauna nayi nikuma,yanzu zan tafi gidama."
Mommy tace
" ko Zaki tafi to tare zamu tafi can gidanmu."
Wari ido JUHAIFAH tatiy tace "a'a ni zantafi gidan mu."
Ganin JUHAIFAH takafe ita dole gidansu zata tafi sai Mommy taciro wayarta numbern Ammee talalub'o dasauri tafita ad'akin,
Tad'an Jima kafinnan takomo d'akin,har lokacin JUHAIFAH natsaye,ta'isa inda take tamika Mata wayan tana fad'in "anayimiki magana"
Karb'ar wayar tayi tana binsa dakallo saikuma takai kunnenta,
Muryar Ammee taji tana fad'in
"JUHAIFAH kibita kutafi...........



🅿️20

JUHAIFAH tace "Ammee inbita Kuma?".
Ammee tace "Eh

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login