Showing 6001 words to 9000 words out of 12598 words

Chapter 3 - My Uncle Book Compelet Hausa Novels By Sholy.doc

Ansholly   

15 Mar 2026

5





Gyara akemata ba kama hannun yaro dilka kan kalala tashata saida aka dauki sati uku ana mata gyaran jiki



Wow ya subhanallah masu karatu dama kunsan yanda iman take ga mugun kyau da kyan jiki balle yanzu datakara shan gyara



Wani irin kyau da kyalkyali takeyi tahadu matuka idan kakalleta sau daya bazaka iya dauke ido akanta ba



Jikinta yawani irin murje kamar ka kwanta jini yafito



Kayan fruit kawai momy ke dirka mata



Hmmmm masu karatu nabarku kucigaba da kissima yanda iman tayi kyau domin idan nace zantsaya bayyana muku haduwarta to shafinnan danagaba ma bazai isheniba kuyi imagining dakanku=??



A sati na ukkune satin da Aliyu zai dawo aka fara gyaran kai mayuka kala kala akashiga samata dama gashi kam akwaishi dama saigashi yakara santsi dalaushi sai walwali yakeyi



Masu karatu just kuyi imagining kawai



Iman tazama ko'aina tazauna sai tabar kamshi domin irin turarukka masu sanyi da laushi da'aka rikayi mata anfani dasu sai suka zama duk inda tabi saitabar kamshi



Ana gobe aliyu zai dawo aka kira mai kunshi ta tsantsaramata lalle mai daukar hankali baki daja yayi matukar kyau dama abunka da fara sai yakara mata wani siririn kyau



Iman kanta saida taji canji ajikinta



Muje zuwa masu karatu yanzu aka fara yanxu labarin zaifara



I love you all my fans

=???=???=???=???=???=???=???=???=???=???=???=???=???=???=???=???

[4/1, 6:07 AM] Abubakar Saleh AlQuyraeme: =???=???=???
MY UNCLE

=???=???=???


Written by sholy



Sadaukarwa ga dukkanin makaranta littafin my uncle



Page 11

Aliyu yawani irin shagala da kallon hannayenta harta tura mishi abincin agabanshi baimasan anyiba saida takira sunanshi sannan yayi firgigit yana Sosa keya tareda kara shan omo yatsare gida



Aunty tayi wani irin murmushi irin nasu namanya Wanda ita kadaice tasan manufar yinsa



Abincinshi yafaraci yana lumshe ido domin bakaramin dadi yayi mishiba hakama Pepe chicken din yaci sosai zobokam saida yaji ba'inda zaikara shiga sannan yasaurara mishi domin bakaramin dadi yayi mishiba



Iman kam sai tsakurar abincin takeyi domin dama ita bama'abociyar cin abinci maiyawa bace bare ma yau datake jinta wani iri



Salma kam tazage tana ta cin abunta ba abunda yadameta



Salma ce tadan juyo tazo kusa dakunnen iman yanda bawanda zaiji tace da'alam abincinnan yayiwa mijinnan naki dadi domin naga sai wani lumshe ido yake



Iman tazabga mata harara tareda cewa Allah ya'isana muguwa ita dinma ahankali tafada yanda bawanda zaijita



Yana kammalawa ya haura sama zuwa dakinshi



Wanka yafarayi sannan yakwanta domin yanaso yadan huta aikuwa hakan bata samuba domin kiran salim ne yashigo wayarshi dan tsaki yaja sannan yadaga



Ango ango kasha kamshi salim yafada ciki da tsokana



OK dama kakirani ne domin kabatamin raiko Aliyu yafada



A a bashibane nakira kane dama nace maka tunyanzu har amaryar tafara boye mana kai kashigo gari amma koka nememu kodayake banga laifin kaba irin wannan jarabar taka ai dole kasharemu tunda ansamu new world irin wadda ba'ataba jiba to bari kaji dan Allah kabimana kanwa asannu dan nasan halinka karkace zaka nuna mata halin sojoji yafada yana kyalkyalewa dadariya



Dif Aliyu yakashe wayar domin salim yanason tadomishi da tsohon mikinshi daya jima baitashiba



Tabangaren salim kam murmushi yayi domin koba komai yafadi abunda yakeso yafada



Aliyu kam kwata kwata salim yarikita mishi lissafi sai juyi yakeyi yarasa abunda kemishi dadi



Sai misalin 1:45pm yadauro alwala yanufi masallaci sanda yafito falon ma bakowa dan haka kai tsaye masallaci yanufa



Yana fitowa daga masallaci yanufi yanufi gidansu family house



************

Su iman kam shirye shiryen bikin kawarsu suke ta islamiyya domin su ukku ne suke matukar shiri a ajin har sunkoma kamar yan uwa iman,salma,da kuma suhaila to ita suhaila dince zatayi aure dan tadan girme su iman da shekara biyu dan ita tayi candy kuma aka idar gidansu kana gama secondary akemaka aure



To shirye shiryen bikin nata suke



Ran Wednesday za'awanke Amarya



Su iman kam sune agaba

Manya manyan kawayen amarya



**********

Kwana yagagare Aliyu ciyon nashi yamatukar tashi yau sai juyi yake yana dafe Mara



Saikusan asuba yasamu yadan kwanta amma yasha matukar wahala



Wanda yayanke shawarar dolene yayi aure domin idan har abun yaci gaba datafiya ahaka to gaskiya shima yasan zai iya rasa ranshi



********

Yau laraba yau za' afara event din suhaila su iman har anshirya sai rawar kai akeyi sanye suke cikin wata pink gown tayi matukar amsar jikinsu musamman iman tayi kyau matuka tayafa gyale saikace yanmata suna fitowa sukaci karo da Aliyu kallonsu yayi sama dakasa yakara maida kallonshi kan iman haka kawai yaji ranshi yabaci kan wannan shigar tasu



Suna gaisheshi amma ko ansawa baiyiba saima tambayar dayajeho musu



Ina zakuje da wannan shigar



Uncle bikin kawarmu akeyi suhaila ta islamiyya shine zamuje iman tabashi amsa harara yazabgamata



Ina wasa dakune maza kuwuce gida ba'inda zakuje wakuka tambaya dazaku fita



Uncle dan Allah kayi hakuri wlh idan bamujeba bazataji dadiba iman tafada kamar zatayi kuka



Ke raini yafara shiga tsakaninmu ko ina fada kina fada to ance bazakijeba salma wuce kije kekuma idan naga kafarki waje wlh sainayi mugun saba miki



Jiki narawa salma tafita itakam tunda ambata dama iman kam kuka tasaki tasheka tashiga falo aunty tatarar a falo dagudu tayi gunta tana kuka



Ke lfy iman meyafaru iman aunty uncle ne wai bazanje bikin suhailaba aunty dan Allah kibashi hakuri yabarni inje tafada tana kara fashewa da kuka



Dai2 lokacin da Aliyu yashigo falon



Aunty takira sunanshi Aliyu dan Allah kabarta taje meyasa zaka hanamata xuwa



Aunty kibarta kawai ba'inda zataje kuma kitashi maza kihadamin coppy yanzunnan inajiranki yafada yana haurawa sama



Da harara IMA tarakashi tanafadin lallaima mutuminnan yarainani to wlh bazankaimishiba saidai yakasheni wannan wani irin abune adakeka ahana maka kuka



=???=???=???=???=???=???=???=???=???=???=???=???=???=???=???=???

[4/1, 6:07 AM] Abubakar Saleh AlQuyraeme: =???=???=???
MY UNCLE

=???=???=???


Writing by:- sholy



Page 12



Da harara iman tarakashi tana fadin lallaima mutuminnan yarainani to wlh bazan kaimishiba saidai yakasheni wannan wani irin abune adakeka ahana maka kuka



Tafada tana kara murguda baki



Mikewa tayi tawuce zuwa dakinsu da batajin yau zata iya yimishi biyayya tayaya zaihana mata zuwa bikin babbar kawarsu amma yabari salma taje dama ita tasan tunbayauba uncle yatsaneta yanda yake nuna banbanci karara tsakaninta da salma



Haka dai tacigaba da tunane tunaninta har bacci barawo yayi awon gaba da"ita



Tabangaren Aliyu kuwa yanzu yake jiran iman takawo masa Coppy har akafi karfin awa biyu



Lalllai kuwa yarinyarnan saina koya miki hankali tunda har raini yafara shiga tsakaninmu Aliyu yafada cikin kunar rai



Tana kwance sai sharar baccinta take dayake kafin ta kwanta sanda tacanza kaya zuwa wata wata doguwar riga ta English wears mara hannu rigar takamata sosai tayi mata kyau pink colour ce mai duwatsu agaba ko dankwali bata dauraba gashi tayi banya gashinta duk yabaje akan filo



Azuciye Aliyu yanufo dakin nasu domin yazo falo baisametaba dukda cewa shiba ma'abocin shiga dakin nasu bane saidai idan takama dole



Kofar yatura cikin izza da takama



Yanashiga dakin ya hangota kwancebacci bacci wani irin duka yakaimata da belt din hanunsa



Dawani irin ihu tafarka tana ganinshine tayi saurin hada hannayenta dan Allah uncle kayi hakuri wlh baccine yadaukeni



maza kitashi yanxunnan idan kika yarda narigaki isa dakina wlh hukuncin dazanyi miki saiyafi Wanda zanmiki yanzu shasha kawai yafada yana juyawa aikuwa da sauri tadiro kasa komai bata tsaya daukaba ganin har yamurda handle din Kofar yafice



Aikuwa dagudu tawuceshi tashiga dakin nashi tana mayarda numfashi



Kan kujera yazauna itakuma tana tsaye jikinta sai rawa yake domin tasan halin Aliyu laifinda bakamasan kayiba yayi maka hukunci akai ballantana ita data aikata mishi dagangan aiyau tasan tashiga dari=?? bama uku ba



Ke kinfi karfin nasaki aiki kiyi ko saboda tsabagen raini kekina ganin kingirma ko maza kiduka akan kafafuwanki kuma kidaga hannayenki sama



Dan Allah uncle kayi hakuri wlh bacci yadaukeni zakiyine kosainataso na iskeki wurin sai muraba rainin dake tsakaninmu



Aikuwa dasauri ta'iso wurin taduka tayi Neal down tareda daga hannayenta Asama tayi hands up



Danna wayarshi yacigaba dayi yashareta



Batareda tsammaniba Aliyu yadago kanshi yaga kota aje hannayenta aikuwa yayi ganinda yayi masa lakani da mummunan gani dominshi Sam baima lura da kayanta da kuma gashinta dayake abude ba wani irin kallo yabita dashi Wanda shikanshi bai San kona menene ba



Uncle dan Allah kayi hakuri bazan karaba iman takatse mishi hanzari



Oyaaa close your eyes yafada uncle please wlh bazan karaba



Shut up stupid ina wasa dake close your eyes wlh kafin in kwada miki mari



Iman tayi saurin rufe idonta hawaye nazubowa daga idonta



Hakanne yabashi damar karema ko ina ajikinta kallo



Kallonta yake Sam yakasa dauke idonshi akanta Wanda yarasa meke damunshi wani irin kallo yakebin iman dashi Wanda baitaba yimatashiba idonshi baisauka ko inaba sai akan...............



=???=???=???=???=???=???=???=???=???=???=???=???=???=???=???=???

[4/1, 6:08 AM] Abubakar Saleh AlQuyraeme: =???=???=???
MY UNCLE

=???=???=???
Writing by:-sholy



Page 13

Kallonta yake sam yakasa dauke idonshi akanta Wanda yarasa meke damunshi wani irin kallo yakebin iman dashi Wanda baitaba yimatashiba idonshi bai sauka ko inaba sai akan dan karamin lips dinta pink colour yabi lips din nata da kallo wani irin tunanine kebijirowa kwakwalwarshi Wanda yayi saurin dakatar da kanshi domin gani yake abunda kwakwalwarshi ki bijiro mishi dashi abunda bazaitaba yuwa bane



Ganin za'asamu matsala yayi saurin daka mata tsawa stupid maza kibar dakinnan kafin in babballaki



Tayi saurin mikewa jikinta har rawa yake tabar dakin



Wani dogon numfashi yaja tareda sauke nannnauyar ajiyar zuciya

Yabi Kofar da kallo



Haka dai su iman suka cigaba dagudanarda bikin kawarsu dan bata sake bari suka hadu da uncle ba domin gudun kada yakara hanata zuwa



*************

Kwanaki sunja har yau satin Aliyu biyu da dawowa su aunty dasu ummah sunyi zura ido suji ko Aliyu zaiyi maganar tarewar iman amma shuru kakeji



Dan kowani kula iman din bayayi bare Susa ran zaiyi maganar tarewarta

Dan haka Abba yakira meeting yakuma shaida musu iman zata tare Gidan Aliyu nan da 3month wani irin kuka iman ta fasa aikuwa ummah ta tashi dan takaici tafara dukanta saida Maman Aliyu takarbeta tana cewa haba hajiya ai bahaka za'ayiba abbanta ma fada yasanya kamar zaiduketa sannan yashaida mata tarewa agidan Aliyu bafashi nanda wata uku kuka tadingayi wai wlh bata sonsa shikam Aliyu yamarasa meke damunshi danshi bayajin zai iya zaman aure da iman dan haka dole yasan abunyi



Ahaka meeting din yawatse



*************

2 weeks letter

Ba kowa agidan imance kawai aunty taje biki ita kuma salma taje karbar dinki Aliyu kuwa tun safe yafita baidawoba



Ganin ita kadaice agidan yau taji kawai kananun kaya take ra'ayi dan haka wani pencil Jeans tasanya yayi bala'in kamata kuma yayi matukar fitar mata da coca cola shape dinta sai wata pink din Riga guntuwa Mara hannu itama tayi matukur karbar jikinta ko dan kwali bata dauraba kawai ta taje gashinta mai matukar tsayi da santsi tayi parking dinshi yazubo harkan kafadunta



falon tafiti ahaka sanin ita kadaice agidan batada wata damuwa ta dakko lemo a kitchen tareda cup tafito falon da earpiece akunnenta sai



Aliyu da tun lokacinda tafito daga kitchen yashigo falon yayi sallama amma kasancewar da earpiece akunnenta batamasan yashigoba rawama tashiga takawa kamar wata India sai motsa jikinta take tako ina



Wani irin kollo yakebinta dashi mayen kallone mai cike da ma anoni dayawa kallonta yake yama kasa dauke idonshi akanta wani irin feelings ne yake bijiro mishi baitaba tsammanin haka yarinyarnan takeba kwata kwata yama kasa controlling kansa jikawai tayi anrungumeta dawata irin zabura tayi kakorin kwace jikinta amma ina Sam takasa



INA BAKU HAKURI MASOYA LITTAFIN MY UNCLE KWANA BIYU KUNJINI SHURU NAYI HAKANNE DOMIN GANIN IRIN KAUNAR DAKUKE NUNAWA WANNAN BOOK DIN KUMA NAGANI FIYEMA DA TSAMMANINA KUMA HAKAN YAYI MATUKAR KARAMIN KARFIN GWUIWAR TSARA MUKU BOOK DINNAN FIYE DA YANDA NAYI NIYYA ADA NAGODE NAGODE NAGODE MASOYANA DA ADDU'O'INKU AGARENI INA MATUKAR GODIYA INSHA ALLAH YANZU ZAKU DINGA JINA AKULLUM YANZU AKAFARA



I LOVE YOU SO MUCH MY FANS=???=???=???=???=???=???=???=???=???=???=???=???=???

[4/1, 6:09 AM] Abubakar Saleh AlQuyraeme: =???=???=???
MY UNCLE

=???=???=???
Writing by:-sholy



Page 14

Wani irin kallo yakebinta dashi mayen kallone mai cike da ma anoni dayawa kallonta yake yama kasa dauke idonshi akanta wani irin feeling ne yake bijiro mishi baitaba tsammanin haka yarinyarnan takeba kwata kwata yama kasa controlling kansa jikawai tayi anrugumeta dawata irin zabura tayi kokarin kwace jikinta amma ina Sam takasa



Wayyo aunty iman takwalla kara Wanda yasa Aliyu dawowa hayyacinsa yayi saurin sakinta tareda ja dabaya



Cikin borin kunya aliyu yafara fada Zan mugun saba miki bana hanaku saka irin wannan kayanba ke mai kunnen kashi ko to idan kika yarda nakara ganin da rin wannan shigar wlh abunda zan miki sai kinyi mamakina tunda nafahimci ke kwata kwata yanzu bakyaji



Hmmmmmm nikuma nace to itakuma rungumar tameye aliyu=??=??=??=??=??=??=??=??



Sorry uncle iman tafa tana dukar dakanta kasa



OK oya jekikawomin abinci amma kifara cire wannan kayan najikinki kafin kidawo nan wurin



Aikuwa,iman saida taga kamar baya kallonta tamurguda mishi baki tareda harararshi



Ke nikike murgudawa baki yafada yana mikewa zai kamata dagudu iman tabar falon tashige dakinsu sai haki take



Wani irin kayataccen murmushi Aliyu yasaki Wanda bantaba ganin irinshi akan fuskarshiba yakoma yazauna yana Dan danna wayarshi still murmushin nakan fuskarshi



Sanin iman badawowa zatayiba yasanya Aliyu mikewa ya isa kan dinning yaci abuncinshi sanda yakoshi sa'annan yakara fita



Iman kuwa adaki kwanciyarta tayi afili tafurta wlh bazan cireba haka kawai inajin dadina wannan mutumin zaizo yatakurani to bazan ma koma falonba music dinta takara sanyawa tacigaba darawarta



Wannan kenan



***********

Saima wasan buya yashiga tsakanin iman da uncle domin tasan tayi mishi laifi batasan shiyama manta da hakanba yashiga sha anin rayuwarshi



Kwance take sai juyi take tana kuka zufa duk yajikata shigowar salma kenan tatarar da iman awannan halin tayi kanta tana tambayarta meyake damunta cikinta tanuna mata dagudu salma tayi dakin aunty takirawota suna fitowa dai2 Aliyu shima yafito daga dakinshi aikuwa gabadayansu sukayi dakinsu iman kuka take sosai tana rike ciki aunty tayi kanta iman meke damunki



Aunty cikina mutuwa zanyi aunty wayyo kasancewar hartayi shirin bacci kayan baccinne ajikinta Riga iya kugu sai wando iya cinya



Aikuwa aunty takasa riketa sabida irin juyin datake



Aliyu Dan Allah danzo ka kamamin ita inkawo insanya kayana muje hospital



Hmmmm kawai yace ya hawo gadon aunty kuwa tasauka tafita canzo kaya rungumeta yayi sosai ajikinsa yana kallon fuskarta itakam iman da bata Masan inda kanta yakeba sai juyi take tana kuka



Shigowar aunty tace yawwa Aliyu Dan Allah kamata muje mota



Haka kawai yaji bazai iya barin aje da'iman haka gaban wani Dr dakayan bacci ba dan haka yace aunty kisauya mata kaya please



Aliyu yazanyi nasauya mata kaya tana cikin wannan halin please aunty Dan Allah Aliyu kawai katashi ka kamata muje



Ina kayan nata suke yabukaci da aunty tabashi kayan



TOFA MASU KARATU KOSHI YAKE NUFIN ZAI SANYAWA IMAN KAYAN OHOOOOOOOOOOOOO!!!



MUHADU A SHAFI NAGABA DOMIN JIN YANDA ZATA KAYA PLEASE KUYI MANAGE DA WANNAN WLH KWANANNAN I AM TOO BUSY SHIYASA



AMMA INSHA ALLAH IDAN NASAMU CHANCE ANJIMA ZAN SUBURBUDO MUKU PAGE 15



I LOVE YOU SO MUCH MY FANS=???=???=???=???=???=???=???=???=???=???=???=???=???=???=???=???=???=???=???=???=???=???=???=???=???=???=???=???=???

[4/1, 6:09 AM] Abubakar Saleh AlQuyraeme: =???=???=???
MY UNCLE

=???=???=???
Writing by:-sholy



Page 15

Ina kayan nata suke yabukaci da Aunty tabashi kayan



Aunty kuwa tamiko mishi kayan sa'annan tafita tabar dakin



Dan dagata yayi yafara yin kasa da zip din rigarta wata irin zabura iman tayi duk da tsananin ciyon da mararta kemata amma hakan bai hanata gane abunda Aliyu yake nufiba



Dan haka tayi saurin ja dabaya



Tsawa Aliyu yadaka mata



Ke miye haka



Idan nakamaki bakizo aka sauya miki kayaba ko Allah saina saba miki



Iman tayi narai narai da ido ga zafin ciyo ga bala'in Aliyu



Allah uncle zan iya sauyawa dakaina



Tsaki yaja mtswwwww ohhhh wai mekike tunanin zan kalla ajikinki yarinyarnan Allah kinfara rainani zan gyara miki zamane



Maza kisauya kaya muwuce yafada batareda yadaga daga wurin dayake zauneba iman ganin haka tana dafe da ciki tana kuka ahaka taja kayan nata tawuce bathroom



Da kallo yabita yana kara Jan wani tsakin acikin zuciyarshi yace



Waiji yarinyarnan danasan haihuwarta naci kashinta nitake yiwa haka kome take boyewa dabansaniba ohooooo



HABA KAIKO UNCLE DANEFA YANZUKO TUNI ANWUCE SANINKA AMMA BADAMUWA ZAKASAN HAKA NAN GABA=??=??=??=??=??



Wata irin kara takwalla daga bandakin cikin tashin hankali yanufi bandakin



Baitsaya tunanin komaiba yafada bandakin tasanya doguwar rigar amma ko zip bata rufeba ciyon marar yakara tsanani



Zip din yakarasa rufewa sannan ya tallabota kamar wata jaririya yayi waje da'ita daidai lokacinda aunty tafito itama



Sanda yakwantar da ita a sit din baya sannan yazagaya mazaunin driver cikin matukar tashin hankali ganin iman ko sheda batayi yafigi motar baitsaya ko inaba sai hospital dinsu salim



Aikuwa dasauri nurses suka kawo gadon daukar marar lfy akayi emergency da ita hankalin Aliyu da aunty amatukar tashe Aliyu kam kasa zama ma yayi sai safa da marwa yakeyi



Can bayan awa daya da rabi aka turota akan gado Aliyu naganin haka yayi saurin nufar wurin salim



Salim kam murmushi yayi yana cewa haba gadanga kwantarda hankalinka tasamu sauke muje office akwai abunda zangaya maka



Duk da haka hankalin Aliyu baikwantaba amma yadaure yabi bayan salim



Bayan sun zaune

Haba salim kace muzonan zamuyi magana amma kayimin shuru



Ohhhhh sorry Aliyu kasan meyake damun matarka



To gaskiya kusan ciyonku iri dayane da madam dinka Abu daya ke damunku domin tana ciyon marane kuma wasu matan haka sukeyi amma dazarar sunyj aure shikenan zasu daina



So inaga ka'ajiye wannan girman kan naka kabawa matarka abunda zai sama mata lfy da kuma kai kanka



Dogon tsaki Aliyu yaja amma wlh saiim kai banzane tunda haryanzu kana tunanin zan iya rayuwar aure da wannan Yar jaririyar yarinya idan zaka ruhuta mana magani karuhuta idan kuma bazakayiba muje wata asibitin



Lallai kuwa Aliyu kana wahaladda kanka nikuma nasan insha Allah watarana kaida kanka zaka bani labarin bazaka iya rayuwa dan bada imanba nikuma alokacin hmmmmmm yayi wani shu umin murmushi



Aliyu da baibawa maganar ta salim wani mahimmanciba yace



Malam idan zaka rubuta mana magani karubata mana



Zan ruhuta mana amma kasani akwai lokacinda magani bazaiyi amfaniba



Saidai kaidin karan kanka!!



I love you all my fans

=???=???=???=???=???=???=???=???=???=???=???=???=???=???=???=???

[4/1, 6:20 AM] Abubakar Saleh AlQuyraeme: =???=???=???
MY UNCLE

=???=???=???
Wetting by:-sholy



Page 16

Aliyu dabaibawa maganar ta salim wani mahimmanciba yace



Malam idan zaka rubuta mana magani karubuta mana



Zan ruhuta mana amma kasani akwai lokacinda maganin bazaiyi amfaniba



Saidai kaidin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login