Showing 6001 words to 9000 words out of 15823 words
Chapter 3 - Kadangarun Bariki Part 1 Complete Hausa Novel By Mrs Sadauki.docx
ni"ta faɗa ta na fashewa da kuka, murmurshi Alhaji yayi yace "ai na san da haka shiyasa na kawo ki a cire maki shi"jin maganar za'a cire ya saka Ameera fita daga cikin motar.
A ɓangaren Ibrahim kuwa gaban idonsa Alhaji ya fita shi da Ameera ,da sauri ya shigo falon cikin rashin sa'a Halimatu ta kai masa karo kwanan kunun da ke riƙe da hannun ta ya faɗi ya zube mata a ƙafa.
Ihu ta saki ta na yarfe hannuwa,jiki na rawa Ibrahim ya nufeta da sauri ya cire rigar sa ya kamo ƙafarta ya shiga goge mata.
Ta na kuka ta dafa kansa shi kuma sai busa mata iskan bakinsa ya ke, Mamy wacce ihun Halimatu yasa ta fito tace "lafiya mi ke faruwa?"Ibrahim ya ɗago yace "Mimi ce kunu ya zube ma a ƙafa"
Mamy tace "ayya!to ayi mutum kullum cikin gudu,takwara ki rinƙa kulawa mana mu ga ƙafar"ta duƙa ta na dubawa ƙafar duk tayi ruwa "ina ga sai an kaita asibiti"cewar Mamy Ibrahim yace "a'a bari na bata magani"ya miƙe tsaye ya na jin sa wani iri Mamy ta ja hannunta suka nufi salon sai ɗage ƙafar ta ke ta ƙi takata😒
Babu jimawa Ibrahim ya dawo,cup ya cika da ruwa ya miƙa mata ta ƙi karɓa sai jujuya kai ta ke.
"Please Mimi ki sha wannan zai taimaka maki wajen ɗauke zafin ciwon sannan yayi saurin warkewa"cewar Ibrahim ya na mai sake miƙa mata Mamy ta karɓa dan haka kawai ta ke jin yarinyar har cikin zuciyarta amman ta alaƙanta haka ƙila dan sunan su iri ɗaya.
Juyin duniya Mimi ta ƙi shan magani,karɓar maganin Ibrahim yayi rai ɓace ya nasa sa cikin wani kofi ya zuba ruwa sai da ya narkesa sannan ya riƙe dukan hannuwanta Mamy ta yi mata ɗure.
Yawu ta shiga zubarwa ta na kwaɓe fuska alamun rashin jin daɗin goût ɗin, Mamy tayi dariya tace "oh!takwara yanzu maganin ne sai an yi maki irin na ƴan yara?"
Ihsane wacce ta saka apple ga kanta tace "Mamy ke ma fah haka Daddy ke fama da ke in za ayi maki allura ƙila dan sunan ku iri ɗaya da Mimi ɗin shiyasa..."kallon da Ibrahim ya watsa mata ne yasa ta yin shiru ta na sunne kai.
Part ɗin sa ya nufa ya na jin wata irin kasala na rufe sa,wani ɓangaren kuma sam zuciyarsa ba ta kwanta da fitar da ya ga Daddy sun yi da Ameera ba duk da bai ga fuskar ta ba yadda ya ga mahaifin na shi na rawar jiki har da buɗe mata mota yasa ya so bin su sai kuma Mimi ta dagula masa lissafi.
Ajiyar zuciya ya sauke a fili yace "akwai aiki gabana ashe shan magani ma ba ta iyawa mtws na tsani mace mai shegen son jiki ita ba ta iya kula da lafiyar ta to ina ga ƴaƴan mu"sai kuma yayi dariya yace "oh! Ibrahim wai mi ke damun ka ne?"jin an buɗe ƙofa ya sa shi juyowa da sauri Munir ne.
"Ya Ibrahim zo ka ga Imane ga ta can ta na hira a ƙofar gida duk da uban dukan da Daddy ya yi mata na so nayi mata magana sai kuma na ƙyale"cewar Munir ya na mai zama kan kujera.
Ibrahim yace "yanzu wa ya baka izinin shigowa?"ƙeya ya sosa yace "yi haƙuri na ɗan shagala ne da zancen Imane"Ibrahim ya tamke fuska yace "daga yau kar ka sake shigo min ɗaki ba tare da neman izini ba,maganar Imane kuwa da sani na ta ke hira ni na ce tayi saboda ba dafata za'a yi ba"
Munir yace "to Yaya,amman ka na ganin babu matsala in Daddy ya ganta?"Ibrahim yace "dan Allah ka fita ban son surutu"cikin jin haushi Munir ya fita.
Part ɗin su Imane ya shiga inda ya ke jiyo ihun Munira ,ya na shiga ya tarar da Ihsane falo ta na gagaɓa dariya ta buɗe kai ya na shan iska kamar mahaukaciya.
"Ke lafiya?"Munir ya tambaya,ta tsagaita tace "Munira ce ta saka apple da kai ya toye ta shine fah ta ke kuka"
Bedroom ɗin ya nufa can cikin toilet ya hangota ta tara kai ruwa na dukan gashin ta amman ta ƙi saka hannu ta cuɗa saboda gudun jin zafi.
Da sauri ya ƙarasa,hannunsa ya sa ya fara wanke mata dogon baƙin gashin kanta ita kuwa sai Washhh ta ke cewa.
Ta na ɗagowa idonsa ya sauka kan manyan breast ɗinta uwanda kallo guda za ka yi masu ka san sun girmi shekarunta,ba tare da ya shirya ba ya kai hannunsa kan.....
Comment
and share please
[29/04 à 22:15] MRS SADAUKI 💫: *ƘADANGARUN BARIKI*💅🏻💅🏻💅🏻
```
Romantic story```👌🏻
*☀️FIRST CLASS WRITERS ASSOCIATIONS ☀️*
```MRS SADAUKI 💫✍🏻```
_______________________
Thank you for contacting Sdeendtm! *BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE*
*I selling MTN data with this cheap price*
*MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500
Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance.
*Validity 1 month*
*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills* *Whatsapp OR
Call 08066268951*
*PAGE* 9_10
Buge masa hannu tayi ta na zarar ido kafin ta aro jarumtar cewa "miye haka Ya Munir?ka na cikin hankalinka kuwa?"harara ya banka mata yace "zan ci uban ki mahaukaci ne ni,uban waye ya mayar da rufaida yaghourt ɗin ki haka?au !kenan abinda ake faɗa ɗin dai gaskiya ne Jamilu soja ya mayar da ke *KARUWAR GIDA* ?(Mrs SADAUKI)"da sauri Munira ta girgiza kai sai kuma hawaye shaaaa .Mari ya ɗauke ta da shi yace "dan uban ki za ki yi bayani ne in na gaya ma Daddy zai ci ƙwal uban ki kin dai ga yadda ya yiwa Imane saboda kawai ya sameta da ƙato su na hira "Munir na gama faɗa ya fita ya bar Munira tsaye ta na kukan tausayin kanta.
Direct sashensa na can waje ya nufa ya buɗe ɗaki ya shiga,bisa matelas ya kwanta ya na zancen zuci "wato duk yadda namiji ya iya duniyanci mace ta fi shi,yanzu duk yadda Daddy ke kulle su a gida sai da Jamilu soja ya san yadda yayi ya tsotse yarinyar nan?"tsuki yayi tare da sake juyi ya na jin wani feeling ɗin Munira wanda yayi shekara da shekaru ya na taushewa sai ga shi yau ta tado masa tsimi.
Wani murmurshin gefen baki yayi kafin yace "wato yarinyar nan ita ba ta san kawaici ba duk yadda ni ke jin tausayinta ina share maita ta a kanta sai da ta kaiwa wani ƙaton banza kanta Allah sa dai iya rufaida yaghourt ɗin ya tsaya bai yi min shigar sauri ba"ya faɗa ya na latsa wayar shi ya shiga rubuta mata text.
A ɓangaren Daddy kuwa kamar wani nurs haka ya ɗora Ameera kan matelas ya shiga dubata daga nan yayi profiter ya biya ma kansa buƙata,yau ma ta sha kuka sosai tsabar azaba.
Wanka yayi ya fita ya rufe ƙofar ta baya ya je ya nemo masu abinci,babu yadda ta iya haka ta ci abinci sannan ya bata wasu ƙwayoyin magani ta sha ba'a ɗau minti goma ba ta fara jin ƙugunta da marar ta sun ƙulle can kuma cikin ya fara karta mata nan jini ya ɓalle mata kamar ba zai tsaya ba sai kuma ya tsaya amman ya na zubowa kaɗan-kaɗan.
Coton da pant ya miƙa mata ta kimtsa kanta, uniforme ɗin makarantar ta duk ta ɓace hakan ya sa Alhaji ya wanke su sannan ya sawo mata sabbin kaya.
Ya na murmurshi yace "congrat tunda cikin ya zube ai shikenan yanzu ko da kwai wata matsala?"ido taf hawaye ta dube sa sai kuma tayi murmurshin da ya fi kuka ciwo tace "babu wata matsala daga waje na amman a wurin ka kai yanzu za ta soma da yarda Allah sai ka wulaƙanta a duniya yadda ka yi min kai ma Allah sai ya aiko wasu Mazan sun yiwa ƴaƴan ka da albarka Annabi..."wani gigitacen mari ya ɗauke ta da shi yace "keee!ƴar matsiyata wulaƙantatu ce ƴaƴana kuma ƴan gata ne babu abinda suka rasa a duniya ke kuma uban ki mutuwar zuciya ya saka ya turo ki yawon karuwanci guna in ba ki sani ba to yanzu ki sani "yawu ta tofa masa a fuska tace "tirrr da kai tsohon banza mai taushe yara sa'an ƴar cikinsa kaji kunyar duniya saura ka ta lahira kuma ka rubuta ka ajiye sai kayi kuka da idon ka"ta na gama faɗa ta yunƙura za ta tashi Alhaji Mudi ya bangaje ta yace "babu inda za ki je daga rana irin ta yau kin zama tawa zan cigaba da zaman dadiro da ke har abadan abada "tashin hankali ne ya bayya ƙarara akan fuskar Ameera amman ta daure ta kuma ƙoƙarin tashi Alhaji Mudi ya rigaita fita daga ɗakin ya danna masa key daga waje.
Durƙushewa tayi bakin ƙofa ta na bubugawa ta na kuka amman ina tuni Alhaji Mudi ya yiwa motar sa key ya bar gidan gaba ɗaya.
Riƙe halshen mayafinta yayi ya na cewa "please kiss me"ita kuwa Imane ta rufe fuska da tafin hannu ta na murmurshi mai sauti kallo ɗaya za ka yi masu ka gane suna cikin shauƙin soyayya.
Tun daga nesa Alhaji Mudi ya tsaya da mota ya fito,wani ƙaton dutse ya ɗauka ya nufe su gadan-gadan ya na zuwa ya auna ma Jabeer shi a kai.
Wata irin ƙara ya saki wacce bai shirya ba ,da gudu Imane ta nufi cikin gida duk da ta ga halin da masoyin na ta ya ke ciki dan tuni kansa ya fashe jini ya fara zuba.
"Imane???Imane ki fito duk gidan ubanda kika shiga yau sai na kashe ki na huta kar ki je ki ɗora min tension"Daddy ke faɗa bayan ya shigo gidan.
Ibrahim ya tamke fuska yace "miye wai ka shigo ka na ta ihu har haka ?saboda kawai ta na hira za ka wani ɗaga hankali haka?"Alhaji Mudi bai tankasa ba sai ƙoƙarin jawo Imane da yayi wacce ta laɓe bayan Ibrahim.
"Haba Daddy ya isa haka sabida Allah in ba ka aurar da Imane yanzu ba sai yaushe?"cikin hasala Daddy yace "karatu za ta yi dan ubanta mazan yanzu da ba su san ciwon matan su ba ta yaya zan barinta taje tayi aure kafin wata shekara ta zo ta na maular abinci?"Ibrahim yace "na san duk da hakan amman Daddy abinda za ka duba Imane duk kunyarta ta fito fili ta shaida maka ta na son aure to Please ka barta ta yi"Daddy ya zaburo yace "na ƙi na barta dan ubanki ki shirya France zan tura ki wajen karatu sai na ga ta tsiya shi Jabeerin in can zai riƙa isko ki ku yi hirar ai na gani"ƙuuu ya nufi ɗaki.
Saurin juyowa tayi jiki na rawa ganin Daddy ya shigo fuska duk haɗe dama ta na ta jin sautin muryarsa shiyasa ta daɗa yin sauri ta ida aikin da Mamy ta saka ta.
"Kayi haƙuri Mamy tace na gyara ɗakin da toilet"Mimi ta faɗa jikinta na ɗan rawa "das.das.das!"haka zuciyar Daddy ke bugawa yayinda D ɗin sa uwar jaraba ta fara halbawa,sosai ya tsaya ya na ƙare ma Halimatu kallo zuciyar sa na sake ingizasa kan abinda ta raya masa.
Duk damuwar da ya ke ciki sai ya ji takau "cigaba da aikin ki Limat"ya faɗa muryar na wani shaƙewa.
Da "to"ta amsa ta ɗauki zanen gado ta canza sannan ta nufi toilet Daddy ya take mata baya ta duƙa za ta saka drap cikin bokiti ya tsaya daidai bayanta cikin dubara shi ma ya duƙa gabansa ya gogu da mazaunanta yace "wai wankewa ne za ki yi?"da sauri ta tashi daga sunkuyawar da tayi jikinta na ɗan rawa ta gyaɗa kai ya kai hannun sa zai karɓar zanen ya ji muryar Ibrahim da sauri ya fita ya na zarar ido.
Kallon tsaf Ibrahim ɗin ya yi mashi ya buɗe baki zai yi magana Mimi ta fito ,zubanta ido yayi zuciyar sa na yi mashi saƙe-saƙe ita kuwa tsaye tayi ta sunne kai hakan kuma ya sa Ibrahim kallon Daddy alamar tambaya "Mamyn ku ce ta sakata gyara shine ..shine wai za ta wanke zanen da ta canza sai ni kuma na ce ba sai ta wanke ba shi ne fah"cewar Daddy duk a firgice saboda idon Ibrahim kaifi ne da su shiyasa ya ke ɗan shakkar sa wani sa'in.
"Ke wuce ki je gida kuma daga yau kar na sake ganin kin yiwa wani gyaran ɗaki ko da Mamy ce,wuce kika wani sunne kai kamar munafuka"ya ida maganar cikin tsawa da ɗaga murya, Mimi ta firgita kawai sai ta fashe da kuka ta saki drap ta ruga a guje.
Wani huci ya furzar kafin yace "Daddy maganar kai Imane France sam hakan ba daidai ne ba,ka yi mata auren in ya so sai ta je ko da bangon duniya ne kake son tayi karatun"
Daddy ya tamke fuska kafin ya nufi toilet ya bar Ibrahim nan tsaye,ba tare da ya tsire kayansa ba ya sakarwa kansa ruwa a zuci ya na zagin Ibrahim ya ɓata masa plan ya na shirin ɗora Foundation😹
Hankali tashe Umma ke neman Ameera dan lokacin tashi daga école yayi tun tuni har wasu sun fara komawa ta marice ,haka suka karaɗe gari wajen neman ta amman shiru.
Abba na kasuwa inda ya na tallar goro Umma ta kira sa ta shaida masa,hankalin sa in yayi dubu to ya tashi nan ya dawo gida ya tarar da iyalansa jungum babu wanda bai yi kuka ba.
"Mu je mu ƙara dubawa in an kai magrib ba'a ganta ba sai na je gidan Alhaji Mudi na nemi alfarma ya sa cigiya dukan gidajen radiyo"Umma ba tace komi ta kuma saɓar hijabi ta bi gidajen dangi amman shiru kamar an shuka dusa.
Ibrahim na ɗakin sa kwance zuciyarsa banda suya babu abinda ta ke ,sam bai yarda da yanayin da ya tarar da su ba "miyasa ya bi bayanta a toilet? d'ailleurs même minene su ke yi?miyasa bai tashi fitowa ba sai da ya ji muryata ita kuma ta kasa haɗa ido da ni .Ya Allah!"Ibrahim ya faɗa ya na mai tashi zaune.
Bayan sallah magrib Abba ya zo ya shaidawa Alhaji Mudi kamar gaske haka Daddy ya shiga taɓa hannuwa ya na cewa "ɗazu ma fah har nan gidan ta zo tace ku na buƙatar jika hamsi sai na bata arba'in nace mu je can mangaza a baku abinci laha'ilah kenan ba ta kai maka ba?"
Abba yace "wlh ba ta koma gida ba ban sani ba ko yanzu da na baro can"Daddy yace "ka bari zuwa da safe in shaa Allah zan je na bada sanarwa Ameera yarinya shuru-shuru balle ace tserewa tayi da kuɗin"nan Daddy ya bashi wasu ƴan kuɗi kafin ya fito rakiyarsa daidai nan Ibrahim ya sauko ƙasa kallo ɗaya ya yiwa Abba ya ɗauke kansa dan shi a rayuwarsa ya tsani maula sai ya ke ganin mutuwar zuciya ke sa haka.
Munira ta fita zuwa sashen Munir ta na jin duk zuciyarta a dagule,a zaune ta tarar da shi babu kaya sai gajeren wando.Sunne kai tayi ta na jin wani irin baƙin ciki a ƙasan zuciyarta ,tashi yayi ya jawota tare da sakata jikinsa ya rungume tsam ya na fitar da ajiyar zuciya mai nuni da ya daɗe cikin tsumayen wannan rana.
Laɓanta ya je lasa ta kauce kanta,ta ƙasan rigarta ya zura hannunsa ta girgiza masa kai ta na jin wani kuka na zo mata da sauri ya haɗe bakin su.....
😲free page ya ida sai ki turo katin MTN na 200₦ in ki na buƙatar shiga PAID GROUP ƴan Niger kuma carte airtel ta 300f.
Kun tuntuɓe ni ta WhatsApp +22795045822 dan Allah banda kira🙏🏻
Masu son transfer kuma ta wannan account ɗin za ku tura:
0039161883
Bala Maryam Mikailu Starling bank
Sai kiyi screenshot ki turo min shaidar biya ta WhatsApp +22795045822
[04/05 à 19:34] MRS SADAUKI 💫: ƘADANGARUN BARIKI💅🏻
Book ɗin kuɗi ne ki biya ki karanta hankali kwance 200₦/300f ne kacal,ki yi payement ta wannan account 0039161883 Bala Maryam Mikailu Starling bank sai kiyi screenshot ki turo shaidar biya ta WhatsApp +22795045822 ko kuma ki turo da katin MTN na ɗari biyu.
*PAGE* 11-12
Ƙoƙarin ture sa Munira ke yi amman sam bai bata damar ƙwatar kanta ba,tun ta na bijire masa har ya kai ta sakar masa ragamar jikinta.
Ido ta ke rumtsewa sam abun babu armashi,ba kamar in su nayi ita da Jamilu soja ba ko dan shi Munir ya kasance Yayanta ne? Oho.
"Dan Allah Ya Munir ka bar ni haka nan kar wani ya gan mu"Munira ta faɗa lokacin da ya cire bakinsa daga nata ya na ƙoƙarin kafasa kan nipple ɗin ta,jajayen idonsa ya tsura mata kafin yace "amman shine ba ki jin tsoro lokacin da Jamilu ke taushe ki sai in ni ne tsoron ke zowa?"kai ta girgiza masa shi kuwa ya cigaba da bidirinsa.
★★★ *NIAMEY*
Quartier Pays-Bas
Wasu ƴan mata ne ke tafe su na hira kowacensu ɗauke da abun tallarta a kai.Su uku ne Lamira, Fa'iza da kuma Fauziya,su ɗin sun kasance ƴan gida guda ne amman sai dai iyaye mabanbanta.
Lamira wacce ta kasance fara kyakkyawa duk a cikinsu ta ja burki ta tsaya kafin tace "ga Alhajin da ni ke faɗa maku can wanda daga kai masa tallar waina ya bani kuɗi yace na shafa abun fitsarin sa"dukansu duba suka kai gun wani Alhaji da ke zaune bakin shagonsa ya na ƙirgon kuɗi.
Fa'iza tace "wai dama dagaske ne na fa zata ƙarya ce kike wacce kika saba shaɗawa" Fauziya tace "aradun Allah gaske ne dan kuwa har balangu ta saya mu ka ci sauran kuɗin kuma ta turbuɗe su cikin ƙasa"
Lamira ba tace komi ba saboda yadda Alhaji ya kafeta da ido ya na sakar mata murmurshi, "kun ga mu ƙarasa gun shi in ku na so kuma ku taɓa ya baku kuɗi"cewar Lamira ,cike da zumuɗi duk suka amsa da su na so.
