Showing 9001 words to 10391 words out of 10391 words

Chapter 4 - SHUGER DADY Book 2 BY AUTAR ALHERI.txt

21 Jul 2024

6121

hafees kunwuce hakan ku abokaine na amana. Ɗan gutun murmushi kawai yayi tare da bashi hannu sukayi musabaha kana yayi mishi sallama yatafi.


Wani irin zabura jannat dake kwance jikin ghaisha tayi tana rarraba ido gabanta na mugun faɗuwa.. "ke lafiyarki kuwa? Ghaisha tariƙeta tana. Amma batace mata Komaiba sema ƙoƙarin tashi datakeyi domin ajikinta taji cewar wani abun yasamu uncle ɗinta. Wai minene jannat? Ghaisha kiramin uncle shead na tana fashewada kuka. "Innalillahi bayanzu kika rabu dashiba tomiye kuma ba kuka? "Nidai ki kuraminshi please. Ikon Allah wai jannat rigimarce tamotsa kikeso kiɗagamin hankali, riƙa ga wayar kikirashi dakanki tamiƙa mata wayar tatashi warta...cikin sauri tashiga contact ɗin shaheed tare da danna Mishi kira kusan sau ukku amma be ɗaga ba alokacin Dr sifeeyan na dubashine, aiko tayasarda wayar tashiga rera kukanta, hamida nata rarrashinta amma ina sam taƙi tayi shiru gabaki ɗaya taɗagawa mutanen gidan hankali, seda taga Yusuf ze shirin masgarta tukunnah tayi shiru domin gani yayi tafara saka ghaisha damuwa kala bata kulada abinda takeyiba yanzu abin harya dameta...




Acan Company kuwa kusan awa huɗu shaheed na bacci se kusan ƙarfe 2 yafarka, dasauri hafees yaƙarasa bakin bed ɗin dayake kai yana Mishi sannu yatemaka mishi yatashi zaune yaɗan yamutsa kyakkyawar fuskarshi. "Sannu bro. "Yawwa, zanyi wanka ƙarfe nawa? "Ƙarfe biyu yanzu. Dafe kanshi kawai yayi tare da yunƙurawa yasauko, ahankali yake tafiya haryakai bathroom. Da kallo tausayi hafees yabishi harashige bathroom ɗin kana ya girgiza kanshi kawai yana mishi fatan samun sauƙi....kusan minti 10 yayi a bathroom ɗin kana ya fito yashiga yin sallar azahar wanda tuni hafees yayi tashi, seda ya idar yayi askar ɗinshi tukunnah yaɗan kwanta yana sauke numfashi. "Wai bro miye yakowa wannan matsalar please? Abin yabani mamaki ko akwai wata damuwarne tsakaninka da ƴar renin hankalin can? Tayaya za'ace tun farko bakiyi wannan matsalar ba se yanzu? Abinfa akwai ɗaure kai dan Allah kagayamin mikefaruwane bance kagayamin sirrin aurenkaba amma bazan iya jurar ganinka ahakanba wlh, please Ɗan uwana karka cutarda kanka sabida lubnah karkayi dobin cewar ƙanwata ce ka'ajiye wannan agefe domin kaima ƙanwarka ce kawai kagayamin damuwar idan ma wani auren zakayi kawai muje mufara nema amma bazeyu kazauna da cutar mace ba ajikinka domin yan kaiba yaro bane, dan Allah minene matsalar? Yaƙarasa zancen yana riƙo hannun shi, cikin tausayawa.


Ajiyar zuciya shaheed yasauke yanajin wata irin ƙuna Aranshi tunowada lubnah dayayi gefe ɗaya kuma ga fargaban abinda yakeji akan jinjirar yarinya acewarshi, yanzu kuna tarin tambayoyin hafees agareshi to mizece mishi? Yatambayi kanshi, sekuma wata zuciyar tace kaida hafees fa babu ɓoyo kowani abin atsakanin ku kuna fahimtar juna tun kuna yara bame boyewa wani damuwarshi koda kuwa ghaisha ce ko innayi sukayimusu badede ba suna gayawa junansu domin sutaya juna jimamin abin, yana cikin wannan zancen zucinne yaji saukar muryar hafees yana faɗar"shaheed koba zaka iya gayamin matsalar gidankaba? Kamar yadda nake gayama tawa? Ko yanzu lokacine yayi wanda zaku farayiwa juna ɓoyon abinda yake damunmu? Ashe shaheed akwai ranarda zatazo ka kasa gayamin wani abun wanda yashafi rayuwarka? Shikenan badamuwa Allah ya yayema, yafaɗa yana ƙoƙarin miƙewa...cikin sauri yariƙo hannunshi yana girgiza mai kai idonshi harsun fara tara ƙwallah yace "ba ɓoyema nakeyiba bro abinne bayada daɗin faɗa wlh nikaina kunyar kaina nakeji akan wannan al'amarin amma ba abinda zan kasa gayama na rayuwata kafahimceni please...zaune hafees yakai ganin hawaye kwance akan fuskar ɗan uwan nashi, abinda betaɓa ganiba tun bayan girmansu komi akayiwa shaheed baya kuka amma yau gashi yanayi lallai tabbas wannan babban al'amari ne. "Please dan Allah karyamun ko minene zan iya ɗauka komi muninshi kuwa domin hankalina yaƙara tashi akan lamarin ganin ƙwallah a idonka kagayamin kawai bro dan Allah idan dai har kanaso hankalina ya kwanta. "Idonshi yaruntse da ƙarfi yana jinjina abinda ze gayawa shaheed ɗin. "Please bro tell me mana dan Allah. Ajiyar zuciya yaƙara saukewa akaro na adadi kana yace "banada lafiya hafees wlh banada lafiya banajin sha'awar kowacce mace tun tasowa na har yanzu nadakema magana wlh mace bata gabana amma abin mamaki segani na kamu da muguwar sha'awar ƙaramar yarinya wadda batasan kantaba bawani abun halitta ya bayyana ajikinta ba balle nace shine nake sha'awa hafees wlh ko wannan halin daka ganni aciki yanzu itace sanadi wannan ba abin kunya bane agareni musamman idan kasan kowace yarinya ce aikasan dai naji kunya hafees wlh naji kunya haryan abinda nayi mata yakasa barin raina, tafaɗa tare da kife kanshi ajikin hafees ɗin.


Wani ɗan guntun murmushi hafees yayi kana yace "jannat ko bro? Itace kake sha'awa ko? Kuma itace ka aikatawa wani abun idan dai har na canka Dede? Wani irin ɗagowa yayi arazane yana kallon hafees ɗin kafin yace "ya ya ya'akayi kasan itace? Ko itace tagayama nayi mata wani abun? Yafaɗa cikin har haɗa magana kamar wanda ya razana... Murmushi hafees yayi kana yace ko ɗaya amma najima da fahimtar kana son jannat bawai so na kana matsayin yayan mahaifiyartaba no so irinna soyayyar aure wlh najima da sanin hakan kuma kana cewa yarinya ƙarama kake sha'awa nasan itace domin muddin akwai so doline sha'awa tabiyo baya. Ajiyar zuciya shaheed ya sauke cikin wani irin yanayi yace "Nima na fahimci hakan bro amma tayaya zan bari wannan abin kunyar yafita? "Ta yadda akayi tasaka ka acikin wannan yanayin ta hakan zaka bari yafita, tukunnah na miyasa dahar kaga kakai wannan matakin kaƙi bari kasamu nutsuwa da ita tukkunna kabarta gudun faruwar irin hakan.? Wani banzan kallo shaheed ya watsawa hafees kafin yace "nasamu nutsuwa da ita kamar yaya nayi sex ɗinta kome? "No niba abinda nake nufiba kenan? Ina nufin kayi romance ɗinta harka samu nutsuwa na tabbata bazata hanakaba.."eh hakane bazata hananiba amma da miye zanyi hakan ? Jannat ko girma bata gamayiba yanzuma tafarashi tayaya kakeso nayi? Inba wahalarda ita zanyiba, wannan ma dayafaru itace sanadi kuma batasan yazata sama mini nutsuwa ba,


Yafaɗa cikin damuwa..."to ai kaine zaka koya mata yadda zata sama maka nutsuwar haba mana bro sekace ba namiji ba, cewar hafees...ido yazuba mishi naɗan lokaci kana yace "Humm bazaka gane bane bro abun da kunya fa koma mi zansaka jannat yimun doline setaga girmana awannan shekarun nata kuma hakan bedace da itaba Nima kuma inajin kunyarta yarinyar dana rena da hannuna kuma nakoma ina neman nutsuwa da ita? Ina gaskiya bazan iyaba, yafaɗa yana girgiza kanshi...kallon kawai hafees keyi cikin tausayawa kafin yace


" please bro ka auri jannat mana idan har dagaske kake yimata wannan son kaga sekayi maganin matsalarku, hafees yafaɗa cikin gaskiya da gaskiya har cikin ranshi...damm hakan ƙirjin shaheed yabuga da mugun mamaki yake kallon hafees..shikuwa girgiza mishikai kaiyayi alamar tabbatawa ga maganarshi..."na auri my jannah fa kace hafees yafaɗa da mamaki.."eh mana duk macen datakai matsayinda jannat take Aranka ai aure shine mafita idan ba hakanba wata rana za'ayi ɓarna domin kuwa idan yanzu kanajin kunyarta akwana atashi za'awayi gari kadenaji kaga za'asamu matsala wadda Bama fata please bro kafahimta mana...shiru yayi mishi bekoma cewa komaiba hakan hafees yaƙaraci surutunshi har yagaji Dan kanshi yayi shiru...sunjima a company kamin sufito atare suka nufi gida.




Lubnah na zaune a perlor jannat tashigo fuskarta gaja gaja da hawaye tasha kuka harta gaji,,kallon lubnah tayi cikin shagwaɓarta data saba tace Please anty lubnah haryanzu uncle shead bedawoba? Yatambaya tana matsalar ƙwallah...wani banzan kallo lubnah tayi mata kana tace "yadawo se akayi yaya? Wani irin murmushi tasaki wanda ke nuna tsantsar farin cikinta tace "wayyoo Allah uncle shead na ina kaje kabarni inata nemanka, tafaɗa tana ƙaiƙarin haurawa bedroom ɗinshi.....wata muguwar tsawa lubnah tabuga mata wadda tasa seda ta firgita tajiyo arazane tana kallonta. "Karki kuskura kishiga bedroom ɗinnan wlh marar kunyar ƙarya kawai shegiya me siffar karuwar kina maƙale da mutun kamar wata kaska, ina yaje yabarki da iskanci ubanne zemiki? Yaje gunda za'a iya ɗaukar ɗawainiyar shi ne wadda zata bashi farin ciki bakeba dazaki sakashi agaba da fitinar tsiya wai wani ina kaje kabarni? To idan bejeba ke uwar mi zaki iya yimishi? Wlh idan naƙara ganinki tare da mijina Sena karyaki agidannan, tafaɗa tana huci kamar me faɗa da sa'arta........wani irin ƙololo ne yatasowa jannat cikin tsiwa ta ƙanƙance ido tace "duk abinda yakeso zanmishi anty lubnah kodakuwa rayuwata yakeso zanbashi kima dena faɗar ubanme zanmishi domin komai zanmishi kamar yadda zemini sabida uncle shead rayuwatane wlh muddin babu uncle shead Nima babuni kuma wlh Allah bazan dena maƙale mishiba domin yanzuma nafara sedai kikasheni, tatsinci kanta da faɗar hakan

2
3
4

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login