Showing 42001 words to 45000 words out of 126557 words
Chapter 15 - MIJIN MALAMA Book 2 Complete by Nimcey Sarauta .txt
ya faɗi jin sunanta raɗau a bakinsa bama Majeederh ba, ya ɗan matse mararta ta runtse idanu ta ce "Na'am" ya ɗauke hannunsa tare da miƙewa sosai ya ɗauketa ya juyo da ita gabansa yana tallafo fuskarta clamly ya ce "Da gaske baki son auren?" Tayi shiru ya leƙa fuskarta yaga ta kifata a ƙirjinsa ta riƙe hannunsa sosai cikin nasa ya ce "Sorry, akwai snow" Ya jawo plate ɗin abinci dake ɗauke da Majboos ya saka spoon ya ɗora a cinyarta yana ɗauka yakai bakinsa to cfrm ko babu zafi yaji daidai ya cinye ya ƙara ɗauka ya kai bakinta a hankali ta buɗe ta amsa sbd yunwa take ji sosai ba wanda ya sake magana daga ita har shi kowa tunani yake a ransa ita tana tunanin yadda zata iya yi masa biyya da Kallonsa matsayin miji shi kuma yana tunanin zai koma Naija ya auri Debeka ko hakan zai dawo da Majeederh cikin hayyacinta. Bayan sun kammala taji ya fara zagaye lip's ɗinta da hannunsa a duk sanda yaso yin kiss ɗinta daman haka yake farawa ya ce "Zamu ko ma Naija kiyi tunani, a tunaninki kina iya zaɓar rabuwa amma ni Mijin Malama bani zan bada divorce paper ba, idan kina so na ki faɗa mini tun wuri muyi fighting tare" a karo na farko ta ɗaga kai ta kalli idanunsa shi ma ya kalleta without blinking they're eyes irin kallo na so da ƙauna ko wanne yake ma juna har wani hawaye yake kwanciya cikin idanunta na irin idan ta kai maƙura a son abu ɗin nan Khalil ya ƙanƙameta a ƙirjinsa ya ce "Thanks Wife" Ya faɗa yana kissing goshinta da wuyanta ya ƙara cewa "No one can separate us, actually no one... U most be mine forever wife" jin yana taɓa ƙafarta tayi saurin riƙe hannunsa cikin sabuwar muryarta ta ce "ban warke ba" ya saka hannu ya dungure mata kai ya ce "bari na duba" Majeederh ta rufe Idanunta tasan bata isa ta hana shi ba tunda har ya yi niyya a zuciyarta kuma tana jin Khalil yafi ƙarfinta ko dan haka dole ta lallaɓa shi suna komawa Naija su rabu. Ta riƙe shoulder's ɗin shi ta ce "Plz Yaa K...." Kafin ta ƙarasa maganar taji saukar bakinsa a wajan...
_After spending four to three days in the hospital, I was discharged today.Allhamdulillah! Masu kiran waya, Dm, masu zuwa asibiti. I am very grateful Sarauta na yabawa da so da ƙauna🤓👐🏼Masu jiran MIJIN MALAMA da M.M B1💋da M.M B2 da Arewabooks, da Ƴan Bati siddan duk Sannunku ya zaman jira da damuna Allah ya bamu mai albarka🫣In sha Allah zamu dawo update ba kama hannun yaro muna can dai Qatar a nan Allah ya nufa Khalil ya angon ce da Maminsa don Allah duk wanda sukai new payment su yi mini magana immediately ba zance nafi kowa yawan messages ba, amma ni kaɗai nasan un-read messages d nke da su_
Masu Arewabooks su daure suyi following Acct ɗina😎👐🏼
MIJIN MALAMA na kuɗi a daure a biya a sauke hakƙin ko dan wahalar typing da nake cikin jinya Plz, kuga babu daraja sam ka dinga yekuwa dan ana karanta littafinka as free an san soyayya ne, littafai nawa ake na kuɗi amma sai naka ake bi? Ake fitarwa? Wasu ma ba a san da su ba? 08119237616
_MIJIN MALAMA_
_Nimcyluy's love's you😎_
[23/08, 11:33 pm] Sdy Auwal Gstc: *#Why always me?*
Zillawa take ƙoƙarin yi Khalil ya riƙeta da kyau cike da nutsuwa da salo na tafi da zuciyar mace, ya shiga yin abinda yake saurin motsa jikinta da amsar saƙon na shi cikin ƙaramin lokaci, ta runtse Idanunta yadda ya riƙeta da kyau yasa ba hanyar gudu no way, ga wata matsananciyar kunya dake ratsa dukkan wata ƙofa ta zuciyarta da wani abu nada ban wanda jikinta ke tsakanin so da buƙata, irin makamancin abinda da take ji shekarun baya da suka zama shuɗaɗɗu tana jin wani irin abu kamar fitsari tayi saurin riƙe kan shi muryarta bata fita kamar zatai magana sai kuma tayi shiru, jikinta na rawa da ɓari na yanayin yadda lamarin ke ratsata da kyau cikin nutsuwa da launi na iyawa, ɗauke kai Khalil ya yi ganin yadda ta gama sakin jiki tana son jin abinda zuciyarta ke raya mata gangara jikinta da gaɓɓanta suka shirya karɓa, jin shiru yasa Majeederh ta buɗe ido suka kalli juna tayi ta kallon cikin idanunsa a hankali ta zame su tana riƙe yanayin nata da kanta da kyau gudun raini. Khalil ya ɗan lumshe jiƙaƙƙun idanunsa ya matsa kusa da ita ya kwanta ya ce "Tell me something wife" Tayi shiru calmly yana shafa cikinta ya ce "Why don't you like our current marriage??" Ta yi shiru.
"You lie when you say you don't love me,because I see my love in your eyes" Ta ɗago ta kalle shi sai tayi saurin ɗauke Idanunta cikin ƙasa da murya ta ce "Ba zan iya zama da kai bane kawai" Ya kalli bakinta kawai idanunsa na sauyawa Silently ya ce "Sbd kin auri yaro? The young man??" Kanta a gefe ƙirjinta na bugawa na tsoransa don yanzu bata so ma ya taɓa ta wani irin sabon yanayi ta ke ji a jikinta wanda yake ƙoƙarin kasa ɗaukan dakewarta da son wargatsa jan ajinta ta ce "Absolutely sure! You're too young to be my enternal husband" A fusace Khalil ya saka hannu ya fizgota ta miƙe tsaye kamar zasu faɗa cikin ruwan dage kusa dasu, ya saka hannu ya riƙe waist ɗinta da kyau ya matse yana huci idanunsa na neman rufewa in a low voice full of sadness ya ce "Oh really" Ya saka hannu ɗaya ya hautsina kan shi yana wani irin murmushi har dimples ɗin shi na lomawa ya ce "Kowa zaki nuna mini ƙanƙanta a jikina now" Tayi baya zata ƙwace ya ƙara riƙe ta gam ya jawota ya manne mararsu waje guda, har pubis ɗin shi yana shafar vagina ɗinta ya yi wrapping ɗinta da kyau ya ce "Oyya nuna mini abin dake nuna ƙanƙanta a jikina, ko kuma wlh ni Ibrahimul-khalil zan nuna miki ni cikakken ɗan iska ne ga matarsa, daga ni sai ke ba mai kwantar ki" Majeederh ta marairaice ta ce "kuma baka san wasa ba?" Ya buɗe ido like you're crazy Mami, ya damƙi hannunta ya ɗora a marar shi ya ce "Uhm" Tana ƙoƙarin cire hannunta ta ji ya saka hannu ya farke raguwar boxer da ya yi saura a jikinsa, tayi saurin rufe idanu hopefully ba abinda da hannunta ya ji bane ke gabanta, jin kamar ya bar wajan yasa ta buɗe idanu ai bata san lokacin data saki ƙara ta nufi inda yake cikin sauri ta faɗa jikinsa ta ƙanƙame shi ba jikinta duk rawa yake "what is this?" A hankali cikin kunnenta ya ce "Ur husband, accepte me or rejecte me i don't care, one thing that I know..." Ya yi shiru yana saka hannu a bayan rigarta ƙittt ta ji ya farkata gida biyu ya jefar Majeederh ta sake hugging nasa very tight yana hura mata iska a kunne murya bata fita ya ce "U're my luv" Yana faɗin hakan ya sunkuceta a kafaɗa ya nufi cikin bedroom ɗin dake wani gefe wanda ko saninsa ba tayi ba, a lokacin Majeederh ta gane namiji baya kaɗan, sunan wanda bata sani bane kawai bata kira ba, duk ɓacin ran daya tara a zuciyarsa na yaro da take ce masa a lokacin ya sauke mata shi ka kaf family khan ba wanda bai sha kira ba, hadda ƴan Sarauta's Library su Nimcy Real fans, su Oum Safna Anti Ruƙayya Sabo Gambo, zazzafan zazzaɓi ya rufeta kamar time ɗin akai first night duk abinda Khalil ya yi mata yana yi da zallar so da ƙauna kwana tayi a jikinsa yana motsawa take riƙe shi ta zama kamar wata yarinya.... Washegari da safe wajan 11 na agogon Qatar khalil na zaune a parlour cikin ƙananun kaya ya yi wani irin fresh da shi black skin ɗin nan ya murje whether na garin ya amshe shi cikin 3days da sukai, ga yawan snow ko'ina da sanyi tracksuit trousers ne a jikinsa white colour, sai Gymashark sports t.shirt daya ɗora mata winter coat mai laushi da gashi gashi a jiki, ƙatuwa mai ɗauke da hula, ya zame hular baya ya saka bandana ta rufe kunnen shi, lip's ɗin shi jajur hannunsa maƙale da agogon wrist na Rolex ƙamshin perfume ɗin Boadicea The Victorious na fita daga jikinsa yana ratsa parlourn, time to time yake duba agogo a hankali ya ajjiye green tea ɗin dake hannunsa wanda yake fidda ƙamshi ya tattara wayoyinsa waje guda ya miƙewa walking slowly ya nufi cikin bedroom ɗin, tsaye ya ganta gaban mirror ta fito daga wanka tana goge kanta ya ƙarasa ciki tare da tsayawa a bayanta suka kalli juna ta cikin madubin ya yi kissing wuyanta ya ce "Good mrng wife" towel ɗin ya amsa ya shiga goge mata kan a hankali ya leƙa ya ciro wani oil hair bata san lokacin da ta ce "Ya kasan wannan man?" Ya harareta kawai har ya gama gyara mata duk rabi ba daidai yake ba kamar sanda yana yaro idan yana son jagwalgwala mata kai ya ja baya ya kalli kan ya kalleta sai ya langwaɓar da kansa gefe yana kwaɓe fuska ya ce "This hair... I can't" Ta harare shi itama ta ƙwace abin ta gyara abinta sosai har baya Khalil yana daga kwance yana kallonta ya shiga mata surutu wai yama fita iyawa ai daga ƙarshe ya ce "Zan je na koya" A hankali ta ce "Allah ya taimaka" wayarsa ya fara ringing ya kalleta can ya ɗaga yana kashe murya ya ce "I'm sorry sweetheart, ina nan hankalina na nan" Cak Majeederh ta tsaya da abinda take tayi shiru tana jinsa ya mirgina gefe yana rufe Idanu "I'm nothing without u beb" Yadda ya yi shiru zaka san sauraren wayar yake kafin ya ce "You're too talkative u did even say i luv u to me dear" Hira suke sosai kamar ba Khalil data sani Miskili ba yana gamawa ya ce "Jirgi na jiranmu" Ta juya tana riƙe kanta ta rasa mema take ji a ranta, da ƙyar ta shirya cikin Nidha abaya mai kyau da tsada wacce ya kawo mata ta saka rigar sanyi ta yafa scraf ta saka takalmi flat Metro ya kalleta ya ce "What about perfume?" Ta ce "It's haram" Ya ware idanu sosai sai bai ce komai ba ya kama hannunta tare da jan trolley daya zuba komai nasu ciki, bayan ya rufe gida ya nufi wajan wani bature sukai ƙananun turanci na ƴan England kafin ya buɗe mata ta shiga driver yana ta kallon Malama Majeederh ya kasa shiru ya ce "Sir" Khalil ya kalle shi bai magana ba "Matarka ce?" Nan ma dai Khalil kallon mutumin yake kawai driver ya ce "She's more beautiful, tana da kyau sosai i never seen a beautiful as someone as her ba....," Naushin da Khalil ya kawai bakin drivern ya tilasta masa yin shiru, jini ya fara zuba idanun Khalil da ya yi jajur ya kalli Majeederh data saki baki ya ce "Fito" ta ce "Ba airport zamu ba?" Ya buɗe mata ido ba tare daya sake cewa koma ta fito ya damƙe hannunta ya nemi wani suka shiga zuwa Doha international airport DIA.....
Latifa Omar na zaune a parlournta sai lokaci take dubawa tana jiran dawowar Aliyu, har ƙarfe uku tana nan zaune ya murɗe handle ɗin ƙofar ya shigo hannunsa riƙe da key ɗin mota sai jakar hannunsa ya yi sallama ta amsa tana daga zaune, idanunsa cike da gajiya na bacci ya zauna saman kujera daga ƙarshe ya kwanta yana ta addu'a da son mance Majeederh a ransa ta ce "Sweetheart zan ɗan fita" Ya ce "No" ta ce "Ban gane ma'anar a'a ba, tunda wannan yaron ya ɗauke Bestie har yanzu ba a san inda ya kaita ba, zan je naji wanne ƙauye ya kaita ko ruga and you're keeping telling me no? A'a like how?" Ya buɗe ido ya ce "Matarsa ce?" Ta ce "Na san matarsa ce amma dole mu bincika mu ji ina take haka kurum yunwa ya kasheta danko yake fa? Babansa welder yake bashi da ko sisi ko gidan da zai sanyata baya da shi wlh tallahi" Barr Aliyu ya ce "Ni kuma ina dashi?" Tayi murmushi ta ce "Common my Barrister, waye bai san Barrister Aliyu Sufyan Alhassan ba? Waye bai san mahaifinsa ba kama daina haɗa kan ka da shi" Aliyu ya miƙe zaune ya ce "Ni da nake da shi, nake baki komai na rayuwa amma baki san hakƙina ba? Zaki sha mamakina ki tattara kayanki zuwa part 1 zan yi aure" Baki sake ta ce "stop kidding me dear, kai da aure ai sai a lahira ko sanda nace ka auri Majeederh ni na so, nayi hakan ne kuma da biyu na jima da sanin kana masifar so da ƙaunata fiye dani matarka Journalist Latifa Omar, kana son Majeederh tun kafin ta tafi Egypt karatu, kana son ta tun kafin ka furta mini kalmar _So_ ita kaso aura bani ba, sbd ni ce ƙaddararka ni Allah ya nufa zaka zauna dani matsayin mata, kamar yadda ka kasa auren Majeederh to wlh ba wata Tsinanniyya data isa ta shigo cikin gidan nan matsayin matarka ni kuma kishiyata babu.....," Wasu tawayen maruka a jere guda huɗu ya sauke mata lokaci ɗaya yana yin huci ya ce "Ke har kin isa? Baki isa ki ce zaki rolling life ɗin ba as fer as i am alive, baki san waye Aliyu ba all this year's da muke tare kada ki sake na nuna miki the other side of me understand?" Latifa da idanunta ya kumbura sosai ta ce "Ni matarka ka mara?" Ya ce "Sai nayi miki bugun mahaukaciya naga wanda ya isa ya tsaya miki, da kike magana Majeederh sai me? Noting changed about the love, i love her, i do love her i still loving her da wannan son zan musu kin fahimta al'ƙawarin zuciyata ne wannan, nayi believing mutum baya auren first love nashi shi yasa ban aureta ba, ƙazamar banza da wofi mrs zero empty head" Yana faɗin hakan ya nufi upstairs sai da ya je ƙarshe ya ce "Ina sake faɗa miki zan ƙara aure" Majeederh dake tsaye bakin ƙofar shiga cikin gidan ta tsaya tana salati a ranta a fili ta ce “_Why always me?_” saukar su kenan taga Khalil ya yo Lodge Road da ita, ta kasa shiga gidansu gudun haɗuwa da Abbu ga wasu jami'an tsaro da take gani everywhere a unguwar dama cikin garin Kanon bakiɗaya kamar ana shirin yin yaƙi, Khalil dake tsaye fuska a haɗe tamau ya saka wani sunglasses yana kallon yadda few daga cikin sojojin suna kallon shi, tunanin abinda suke a wajan kawai yake, ya jingina da mota hannunsa zube cikin Aljihu the young Rich man kenan, zafin zuciya, taurin kai, naci, i don't care, mr arrogant duk Ibrahimul-khalil Abraham bad boy ne. Majeederh ta dawo da sauri tana ɗan ɗin gishi ya matsa yana kama hannunta ya ce "What?" Ta girgiza masa kai da sauri ta ce "Plx take me off zuwa gidan Uncle Isma'il" Khalil ya zare idanu ya ce "Tab, muna zuwa he most break my legs" Ta ɓata rai ya bata side hug ya ce "Mu gaida Abbu da Mami ko?" Tayi shiru ya langwaɓe kai ya ce "Ya kike so ayi?" Ta kama hannunsa ta ce "Gidan Yaya Bilkisu" Ya yi jim ya yi ta kallonta sai ya ce "You look like a pregnant woman" Ta haɗe fuska ya yi murmushi kawai ya kama hannunta zuwa cikin gidan Abbu, lokacin Aaliyyah na zaune a parlour ita da Raihana data jeme sai Ruma dake kwance idanunta rufe ta zama wata ɗirkekiyya Aaliyyah ta saki ihu ta nufi kan Majeederh zata rungumeta Khalil ya yi saurin shiga tsakiya Aaliyyah ta ce "Haba Yaya Khalil ka matsa" daidai nan Mami da Abbu suka fito suna tsaye suna kallon ikon Allah ganin baƙin yamman da sukai, Abbu Majeederh kawai yake kallo Aaliyyah ta ƙara matsawa zata rungume Majeederh Khalil ya ƙara shiga tsakiya ya ce "Bafa zaki rungume mini matana ba, the space is mine" Ya ɗaga kansa yana kwaɓe fuska ya ce "Abbu,Mami ku ɗauke ƴar ku kada ta saka jee tayi ɓari she's pregnant" Da sauri Majeederh ta juya tabar parlourn Mami kunya kamar ta nutse daga ƙarshe ya matsa ya nemi ƙasan carpet ya zauna calmly ya ce "Mami Abbu evening" Mami ta ce "Sannu da zuwa Khalil tashi ka zauna mana" Ya zauna saman kujera Abbu ya zauna kallon Khalil kawai yake can ya ce "Ibrahim" Khalil ya kalli Abbu ya kasa amsawa Abbu ya ce "Ina kuka je?" Silently ya ce "Qatar" Abbu ya juya sai kuma ya ce "Come here" Khalil ya sauka ya matsa kusa da ƙafafuwan Abbu yana zama Abbu ya saka hannu ya rankwashi kansa ya ƙara rankwasa ya ce "Idan zaka ɗauki matarka haka ake?" Majeederh na fita waje tayi kunya ta cikata wai tana da ciki ko yaushe za taga wani ciki ohho burinta taga Baby Khalil ɗinta taga ya ɗanta yake, mota ce ta tsaya a gabanta taga Abuturab ya sauke Glasses tayi baya ya ce "Please Jiddo listen to me, Kinga akwai sojoji da yawa babu wanda ya san waye ni kada kika attention nasu magana ɗaya zan faɗa miki" ta shiga gaban motar tana shiga idanunta ya sauka akan envelope haka kurum taji gabanta ya faɗi ya juya yana amsa wayar ta ɗauke envelope ɗin ta ɓoye ya ce "Jiddo i made a mistake na rabuwa dake, a lokacin ban san meke faruwa dani ba, i don't know what comes over me nayi abu madly amma wlh wlh ina son ki i love you" Ta girgiza kai ta ce _“Why always me?”_ Ta juya ya yi sauri zai kama hannunta cikin tsawa ta ce "Don't ever try, ina da aure ko bani da shi baka da