Showing 12001 words to 12075 words out of 12075 words

Chapter 5 - BINTA YAR JAGALIYA COMPLETE oum yasmeen.txt

dai ta farka ta ganta a gidan su zan kai ka Makka sannan zan baka ƙaton gida kai shiru da bakin ka




Zama ya gyara yace




"To to Ni wallahi yanzu a shirye nake na baku ita yanzu muje masallaci a daura,




Murmushi yayi yace




Angon baya ƙasar nan amma nine wakilinsa ga abokin sa zai zo a yau zan baka komai da nayi maka alƙawari za a dauki komai a nuna mata dan ya zama sheda.......✍🏻

3
4
5

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login