Showing 3001 words to 3582 words out of 3582 words
Chapter 2 - DA MAI RAI AKE RIKICIN DUNIYA BOOK COMPLETE .txt
a Siri duniya sai ta daina yadda da mutane,irin ka kasani Allah ya,isa na bazai taɓa tsayawa a kanka ba .
Ka matsamun in wuce "yanzu umma ki tadawo kibari ta huta sai kifita zanje in ɗauke mata hankali da surutu sai ki fitoh ,ina jin shi haka yaje ya tsaya a bakin window ɗakin umma yanata mata surutu na fitoh na shige ɗakina na daura zani ,kuka mai cin rai nakeyi na shiga uku na haka na kwanta bacci na ƙarya dan umma tace bacci nakeyi .inaji tanata kirana naki,amsawa sai data zo tatasheni "ke Na,ima lafiya kuwa wannan wani irin bacci ne keda ba nauyin bacci ne dake ba ?"umma jiya karatu nayi munyi test shine yanzu na kwanta"kunci abinci kuwa?.
"Banci ba umma banajin yunwa ne shiyasa"shikenan ga abincin uncle Sulaiman kikai mishi "umma ,a bawa Khalifa yakai mishi umma"yau kuma ".
Haka ya wanke mun kayan makarantan nawa a banɗakin shi ya shanya da sassafe ya kawo mun ,na tsani Sulaiman tsana mafi muni nayi dana sanin tarayyan mu ,ina so duniya ta,tsinewa Sulaiman tsiniwa har da la,ana a kanshi.
A haka nayi wata ɗaya duk wani hanya da zai sa damu na rushe shi, dan takaici haka yayi tafiya na sati biyu ban san yana rayuwa ba tundaga wannan ranan na zama shiru shiru,in natina yadda mahaifina yake son sulaiman ,abun sai naji wani kala ,a raina .
Wata uku ban san ya abun ya kasance ba sai nadawo duk duniya Sulaiman nake son gani na zame mishi tamkar matar shi in bai ganni ba bayajin daɗi har nagama secondary school.
Yanzu a ka fara kudai kuyi Shari,a tsakanin uncle Sulaiman da Salahudden waye ɗan bunsuru a kafta sai naji ku yawan comments yawan posting.
[8/4, 11:54] Maman Khairat: 🌸🌸🌸🌸🌸🌸
DA MAI RAI A KE RIKICHIN DUNIYA
🌸🌸🌸🌸🌸🌸
🅿️1️⃣1️⃣⏭️1️⃣2️⃣
Nataso yar gata duk wani kulawa ina samu daga gun yayuna a nan ne samari sukafara zuwa gareni na kula samari tun shekaru na ƙadan a nan Allah ya ƙara mun wani jarabawar nakamu da soyayyar wani yaro mai suna Ibrahim irin gardawar almajiran nan ne munyi soyayya sosai tun aboye,har yan gidan mu suka fahimci meke tsakanin mu,ana cikin haka na bijirewa karatun da nakeyi nace, aure nakeso .
Yan uwana suka kafe a kan wallahi bazan auri almajira ba gashi ina cikin tsaka mai wuya kamar asiri yamun naji duk duniya shi nakeso.
"Fanan nake ganin iyayen ki bazasu bani keba zansha wahala ne gashi kasancewar ni almajira ne suke ganin banida sana,a nazo ne neman ilimi sannan niba jahili bane yakama ta susani".
Kasan ina sonka!!
Kasan da haka barazanar auren da suke so nayi bazai ƙara musu wani abuba nine zan zauna dakai ko a wani irin hali
"toh Kuduba irin wannan lamarin dame yayi kama kigane haka ".
Kullum soyayyar Ibrahim ƙaruwa yakeyi a zuciya na sosai narasa dalili ranan da bazan mantawa ,a kwai wani soja yazo gidan danake ya nuna shi duk duniya ni yake so a ranshi muka fara soyayya nafara mantawa da Ibrahim kamar an cire mun shi a raina nayi kukan rashin sa sosai tun bañason Umar soja har nafara son shi.
A kwai wani rana naje unguwa ina dawowa kamar ance ɗaga idon ki,kawai naga Salahudden haushi yakamani naji inama a ce mota zai zama ajalin sa yacuceni Allah ya mishi abunda yamun a kan yaransa tinawa nayi da abunda wasu baffa nun mu da suka faɗa a kan cewa"yaran nan Yakamata a raba su kowa ya ɗauka tunda basuda yawa sai yace zai ɗauke ni a zuciya ta n