Showing 1 words to 3000 words out of 3582 words
Chapter 1 - DA MAI RAI AKE RIKICIN DUNIYA BOOK COMPLETE .txt
🌸🌸🌸🌸🌸🌸
DA MAI RAI A KE RIKICHIN DUNIYA
🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸
Story and writing by Amina ma'aji maman khairat
Paid book 300
Free page 1/15
True life story
Page 1️⃣⏭️2️⃣
Marubuciyar
Namiji ƙarin kunama
Kiyimun uzuri
Nida Haidar
A kula damu
Sakayya
Ɗan adam bututu
Halacci ne
Aminatu
Ina mafita
Gidan marayu
Yancin mata
Halin maza
Zaɓi biyu
Laifi tudu ne*
*Littafin na kuɗi ne ban yadda a fitar mun da littafi ba .da kifitar gara kince in miki ragi zaki biya kudin ki kai tsaye ta wannan asusun Amina ma'aji acc no 4271914014 FCMB sai shedar biya ta wannan 08068748984 kar kisake a baki labari littafin ya ƙunshi abubuwa dayawa sai najiku*
*Alhamdulillah Alhamdulillah ina yiwa subuhanahu wata,ala da bani ikon fara rubuta littafin DA MAI RAI A KE RIKICHIN DUNIYA labari ne da ya faru da gaske sai ma,wasu a bubuwan da na rage in labarin yazo dai dai da rayuwar ki ko naka Toh kai tsaye zaka Kirani ta wannan number 08068748984 Allah karaba mu da masu fuska biyu ka karemu daga sharrin masu sharri nasadaukar da wannan littafin ga yan uwana Alkairin Allah yata bibiyan rayuwar ku*
"Taya zakisa kanki cikin damuwa bayan kinsan kina da hawan jini so kike kema in rasa ki shikenan duniyan tamun zafi kenan yakikeso nayi kenan kitaima ka kigaya mun abunda ya dameki, koda zuciya ta zata samu natsuwa a kan a bubuwan da naketa karantawa a raina.
"Anty meenat labari na a kwai babban darasi a cikin ta Allah ya,isa bazan taɓa yafewa mutumin da yayi sanadiyar rugujewar farin ciki na bazan taɓa yadda da wasu iyayen da sukaci amanan yaran yayunsu ba nashiga ruɗani tare da karanta wasikar jaki a kullum in nayi sallah ina roƙon Allah ya sakamun yasa abunda Salahudden yamun yasa a ramamun".
Sai da tayi kuka sosai wanda har numfashin ta ya sarƙe kafun taɗago"kinga fanan nagaji da wannan halin naki taya zakizo kitayar mun da hankali in kuwa bazaki sanar dani ba kigaya mun a she cewa da kikeyi ni,ƴar uwar kice tajini ƙarya ne.dago ido tayi suka haɗa ido .
"da gaske nakeyi jina ke a raina ke ƴar uwa ta ne bazan canzaki daga matsayin kiba kema kin sani ni,masoyiyar kice".
Ina jinki fanan kigayamun in ba haka ba kinga tafiya ta "Anty meenat kidawo kirki barni a cikin wannan halin yanzu kam nayi alƙawari zan gaya miki komai koda babu maganin da zaki bani na tabbata zaki bani shawara "
"Ina jinki toh kigaya mun"
Anty nasha gwagwar mayar rayuwa muntaso cikin kulawa da nuna so da mahaifin mu yake mana bai ajiye komai ba sai tarin nunawa yaransa so da kauna wanda bayaso kowa ya musguna wa yaransa yanada ƴan uwa amma ya kwanbace ya rayu da yaransa fiye da komai nice ta shida a cikin mahaifin mu mahaifina aikin ɗamara yakeyi yakan bamu kulawa, sosai in yana gida tare mukecin abinci yayuna mata su uku ne nice ta hudu suna nuna mun soyayya kasan cewa nice autar mata ina shekara goma ƙanin mahaifina ya lalata mun rayuwa ya ruguza mun dukkan farin ciki na ya tozar tani bayan irin yadda da,iyaye na sukayi da shi Allah ka tsinkewa Salahudden kasa karyayi ƙarshe mai kyau Allah ya haɗashi da masifu iri iri, kuka ne ya kwace mata saka makon numfashin ta da yafara sarƙewa tana kokuwa ,wajen fitan shi .
"Fanan in kinsan bazaki jure ba kibari bana son abunda zai ɗaga miki hankali ".
Zanjure koma yaya ne ina son ni kaina ina son baki labarin ne ko zai fita daga raina shiyasa na kasance ma, abociyar baki duk kan labarin a ,abun da yasa meni."ina jin ki kigaya mun na matsu inji labarin ki koyaya ne ,ina son jin labarin .
Salahudden ƙanine ga mahaifina sannan yakasan ce a cikin mutanan da mahaifi na yake ji dasu ,a kullum yazo gidan mu yakan bani kulawa fiye da kowa kullum sunana shine a bakin shi,koda abu ya kawo Toh a ni zai bawa kome mahaifiya ta, takan jin daɗin yadda yake sona bata taɓa kawo komai a ranta ba kasancewar mahaifiya ta,macece mai ɗauke ido ,a kan komai bata cika takurawa kowa ba burin ta taga kowa yana cikin farin ciki.
Yakan ɗauka na yace zan rakashi gona a zuwan farko bai nuna mun komai ba,haka ma na biyu har minti da kayan kwaɗayi yakan siyomun in Mundawo haka zairako Ni har gida mahaifiya ta babu komai a ranta,tunda natashi bañsan ƴan uwan mahaifina ba shina fara sani ,naɗauka uwarsu ɗaya uba ɗaya a she ƙanine na dangi .
Wani dogon numfashi Taja sai da yayi kwana kusan shida bangan shiba ranan da yamma nashiga gidan su ƙawata momi nace tarakani an aikeni,sai gashi nan yace "ke fanan ina zakije ?"mamace ta aikeni "kiyi sauri kikai mata aiken nan kizo muje gona abun ka da yarinta kodai ganin motar ne yake sani ,inji ina son ganin na rakashi haka naje,da gudu nabata aiken ta nafita a guje bantaɓa ganin ɓacin ran momi ƙawata ba sai a lokacin har tace "ke fanan mama ta aikeki amma dan wancan mutumin yakiraki,shine.
Dakata momi shifa ƙanin mahaifina ne ki,kiyaye harcen ki "nikuma yau zuciya ta bayason kije jejin nan ki haƙura " faɗa mukayi naje nahau mota zuwan danayi dana sani a rayuwa ta zuwan da gara mutuwa ta da,irin abunda nagani a cikin jejin ya kwanta dani ya rabani da budurci na nasha a zaba ga ƙato ne ko tausayi na baiji ba koda iskanci ne ana karrama abun nikuma acikin datti da ciyawa da ƙayoyi a nan na kwanta .
Kuka ne ya biyo baya sakamakon wani gumi datake futarwa tare da wani numfashi "in dai labarin zai saki wannan halin na haƙura.
[8/4, 11:53] Maman Khairat: 🌸🌸🌸🌸🌸🌸
DA MAI RAI A KE RIKICHIN DUNIYA
🌸🌸🌸🌸🌸🌸
Story and writing by Amina maaji maman khairat
Paid book 300
Free page 1/15
True life story
Page 3️⃣⏭️4️⃣
*Littafin nan na kuɗi ne ban yadda wata ko wani sufitar mun da littafi ko chanza wasu abubu ko zamar da shi na odio batare da sanina ba ko siyar mun littafi ta wani fuska gara,ki Kirani ko tambayan izini na zaki biya kuɗin ki ta wannan asusun Amina ma'aji acc no 4271914014 FCMB sai shedar biya ta wannan number 08068748984*
*Littafin DA MAI RAI A KE RIKICHIN DUNIYA salon shi daban ne cin amana tauye hakki rashin adalci ,yaudara ƙunci shiga gararin rayuwa maraici duk a cikin littafi kibuɗe kunnan ki Kisha, karatu sannan kiyi sharhi comments duk a cikin littafin dama gareku masu bibiyan littafi na*
"Zan,iya Anty meenat zan jure ki yadda zan ,iya "fanan kibari kisamu nutsuwa kafun natashi nayi sallah tunda ke ba sallah zakiyi ba .
Alwala Anty meenat tayi tayi sallah cikin nutsuwa ina son ta dan ibadun ta takan bani sha,awa nakoyi abubuwa da,dama a wajen ta tunda tafara sallah naketa tunani har tagama tadaɗe tana addu,a kafun ta sarara naɗe sallayan tayi tajuyo gareni"toh fanan ina jinki" zan so jin yadda ta kasance .
Anty meenat nasha a zaba sosai kafun na,isa gida nací uwar wahala sosai ina zuwa naga mahaifiya ta ,tazubamun ido can ta girgiza kai haka ta rufeni da duka nasan tagane dan sau tari muna fita amma bata taɓa koda yi mun maga na sai gashi tadakeni nasha kuka a zaba biyu tayi fishi dani sosai abun kodan,yarinta ko damuwa banyi ba shekaruna basu wuce goma ba .
Sai danayi kwana biyar ban sa kashi ,a ido na ba ina zaune naji muryan shi yana gaisawa da mahaifina har ya ɗauki autan mu ,a cinyar shi sai naji yana cewa ina fanan tazo muje gida na nida autan mu ,muka shiga Mota abun takaicin har yanzu jeji yakaini ya kulle ƙanina a cikin mota lokacin ko shekara biyar baiyi ba sai da nayi mishi magana "yanzu shi kadai zamu barshi in kuma wani ,abu ya sameshi fa?"babu abinda zai sameshi da minti a ka haɗa shi ,nan ma yayi duk abun da yake so sannan yace mun "wallahi muddin kika gayawa iyayen ki zan kashe ki .
Tsoro ya shigeni dan a lokacin ƙanina baiyi shekara biyar da rasuwa ba duk sai na rikice"bazan faɗa ba shiru nayi muka taho nazo na rungume Nuradden na fashe da kuka, sai naji yana tambaya na kinajin yunwa ne?"aa banaji wuce wa gidan shi yayi dani yace matar shi a kwai abinci ko ɗaga ido batayi ba ya kawo mun ruwa nasha ya zuba mun abinci a lokacin ƙanina yana bacci a cikin mota .
Abincin kaɗan nací tunda naji yace zai kashe ni nafara tsoron shi ,a lokacin da muka koma gida halin da naga mahaifiya ta,ya girgiza ni,naga a laman damuwa a fuskar ta bañaso mahaɗa ido da ita ba ,nasan tagane shiyasa da naji maganar ƙawata momi da ban tsinci kaina cikin wani yananayi ba .
Kullum abun nan yana raina tundaga,nan in naji dirin shi a gidan mu ,ko fitoh wa banayi shiru nakeyi har ya tafi mahaifina bamai zama bane kullum a cikin tafiya yake in yazo mana asabar da ladi ne yake gida a haka na jure koma iyayena sun yadda da shi ko mun mahaifina yace Salahudden dan gin mahaifina ban sansu ba sai shi kadai na sani .
A na cikin wannan yanayi ƴaƴata tadawo daga makaranta ba lafiya tasha jinya sosai ɗayar ƴaƴata itama ta kwanta haka muka tsinci kanmu cikin wani yanayi mahaifiya ta ta kwanta ganin yaranta duka biyu ba lafiya ,a lokacin mahaifin mu bayanan saurayin ƴaƴata mai sunan ki shiyakai mu Asibiti a kabamu gado ,kwanan mu shida ga a lokacin ɗayar ƴaƴata zata koma makaranta haka mahaifin mu yace tatafi kawai ranta babu daɗi haka ta shirya takoma makaranta .
A ranan da zata koma makaranta mahaifiyar mu ta zuba mata ido sau hudu mai sunan ki take tafiya bakin ƙofa tadawo a she kallon ƙarshe take mata ko sati Uku batayi ba da tafiya mahaifiyar mu tarasu ,munga tashin hankali munshiga ruɗani mun tagayya ra sosai ina ganin ƴaƴata ta shigo duk yan uwan mu suka fashe da kuka,kowa da abunda yake,fada naji daɗi da yabon da tasamu ,a gun mutane haka,a Kata zaman makoki ,bayan arba,in ƴaƴata babba tazo da zancen mu koma ƙauyen mu tunda mahaifin mu yanzu yayi ritaya muyi haƙuri munaji muna gani muntaso a birni zamu koma kauye kayan mu duk ya shiga Mota ina ganin mahaifina ya kifa kanshi bañsan me yake tinani ba har muka,isa ƙauyen mu hanyar Gombe in ka wuce Fika kaɗan .mun dawo wani rayuwa daban kuma .
Anty A'isha ne ke dawainiya da mu dan gidan da muka zauna ma,ita ne mai biyan kudin haya abubuwan duk sunyi yawa Antyna Hafsat auren ya mutu ita ma tana gida tun cikin ta yana wata biyu suka rabu da mijin abinci yafara fin ƙarfin mu Anty A'isha tana iya bakin ƙwoƙarin ta ganin bamu walaƙan ta ba wata rana ina zaune nagama surfe kenan ina bushewa naji muryan baffa na ya shigo raina duk ya ɓaci sai naji, yana cewa yau ko gaisuwa babu na dallah mishi harara gaisawa yayi da mahaifina a zuciya ta,ina tacewa in da mahaifina yasan da abunda kamun da har ɓeka zaiyi.
"Gaskiya fanan kumsha gararin rayuwa na tausaya muku musamman mahaifin ku Salahudden ya cutar da ku yaci amanan iyayen ku zuciya daya kuke da shi Allah ya tsine mishi ƙarshen sa bazaiyi kyau ba in sha Allah ".
Bari muci abinci kiyi wanka sai muci gaba ina son ganin yadda ƙarshen ɗan iska zai koma azzalumi .
[8/4, 11:54] Maman Khairat: 🌸🌸🌸🌸🌸🌸
DA MAI RAI A KE
RIKICHIN DUNIYA
🌸🌸🌸🌸🌸🌸
Story and writing by Amina ma'aji maman khairat
Paid book 300
True life story
Free page 1/15
Page 7️⃣⏭️8️⃣
Littafin nan na kuɗi ne ban yadda wata ko wani sufitar mun da littafi ko chanza wasu abubu ko zamar da shi na odio batare da sanina ba ko siyar mun littafi ta wani fuska gara, ki Kirani ko tambayan izini na zaki biya kuɗin ki ta wannan asusun Amina ma'aji acc no 4271914014 FCMB sai shedar biya ta wannan number 08068748984
Littafin DA MAI RAI A KE RIKICHIN DUNIYA salon shi daban ne cin amana tauye hakki rashin adalci, yaudara ƙunci shiga gararin rayuwa maraici duk a cikin littafi kibuɗe kunnan ki Kisha karatu sannan kiyi sharhi comments duk a cikin littafi dama gareku masu bibiyan littafi na.
"Haba Sulaiman kai ya rayuwa ka haka ne taya saka zama kamar miji na ,na tsane ka tsana mafi munin gaskiya "da ,ka Na,ima tunda kece macen farko da hakan ya shiga tsakanin mu da ita wallahi ko haka kikace in barki haka zanta murzanki kaman nasamu abun daɗi ke kinsan zumar ki kuwa ko kinsan yadda kike toh kisani duk duniya babu mai rabamu da ke koda mahaifiyar kice"ya zakamun haka ?"yanzu ma ciki nane a jikin ki ,kisani "ciki kuma uncle Sulaiman ya zakamun haka.
Rushewa nayi da kuka dan takaici yau nine Sulaiman yake yiwa haka ,nayi tinani ayya bada ,a Siri hakan yake faruwa ba kuwa taya za,ace duk a zabar da nasha a ce in ƙi haƙura da Sulaiman.
A na cikin haka a laman ciki ya bayyana a jiki na amma narasa dalilin da har yau babu wanda ya mun magana game da cikin jikina ga shi babu wanda bai,san da cikin dake tattare dani bayan cikin ya fitah kenan lokacin yayi wata hudu umma kuwa sunyi tafiya wani waje kwana sha ɗaya zamuyi naraga gane matsala ta ,duk mutumin daya haihu a layi shikenan darajan shi ya zube da kiman shi addu,a naketayi kafun nafara gani sausauci a raina.
Kuma babu ,dau duk mutumin da ya ganni zakiga ya zuba mun ido amma babu damar yin magana.
Ina cikin damuwa amma ruhi ta gagara ganewa .
[8/4, 11:54] Maman Khairat: 🌸🌸🌸🌸🌸🌸
DA MAI RAI A KE RIKICHIN DUNIYA
🌸🌸🌸🌸🌸🌸
Story and writing by Amina ma'aji maman khairat
Paid book 300
True life story
Free page 1/15
Page 5️⃣⏭️6️⃣
Zaki,iya tuntuɓan wannan number dan magana da marubuciyar kai tsaye 08068748984
08061686324
NA,IMA
Hajiya Laraba uwace a gun na,ima sulaiman ƙanine ga Hajiya Laraba Sulaiman agun Hajiya Laraba ya girma tun yana yaro mahaifa su ,suka rasu duk wani ɗawainiya haka Hajiya Laraba wanda yaranta sukafi kiranta da Umma tabashi kulawa sosai haihuwar shice kawai batayi ba duk wani gata da Maraya zai, samu babu wanda Sulaiman bai samuba yaran umma su hudu ne Na,ima ita kaɗai ce tamace shiyasa Alhaji Abubakar yake jida yarinyar shi dan ko tsara ba ya,siyo toh na,na,ima daban ne bai taba nuna bambanci tsakanin Sulaiman da yaransa ba yasa shi karatu sosai na likitanci Allah yayi Sulaiman da, da shegiyar basira yana da ilimi sosai babu kalan karatun da baiyi ba yazama babban likita da kowa yakan so ya duba shi.
Haka kowa zai tafi aiki yabar Sulaiman ,a gida yafi shaƙuwa da Na,ima yana sonta kome ya kawo ,a ita zai bawa tun tana shekara 13 Sulaiman yafara tattaɓa suran jikin ta "nifa bebyn uncle kinfa y kyau idan bakisa hijabi ba kebake ganin irin surar da Allah yamiki ne".
A bun da Na,ima tafi so a ranta shine shine kace mata tanada kyau toh shi tafi so da , mahaifin tane,yace tanada kyau toh a ranan sau uku za'tayi mishi gaisuwa makarantan da take zuwa ƙarfe ɗaya sun tashi umma kuma tana dawowa daga gun aiki ƙarfe biyar a lokacin Sulaiman yake samun damar yin abun da yake so da Na,ima tun bataso har shedan ya zugata tafara biye mishi sai da yayi,wata hudu yakan yi mata dabaru kafun wani ranan asabar wanda shine rana mafi munin da Na,ima bazata taɓa mantawa da wannan ranan ba shine,rana mafi muni a rayuwar ta shine ranan da ya zamo guba a, gareni shine ranan da na kwanbace da ma mutuwa nayi
Dawowa na daga makaranta da gudu nayi ɗakin uncle Sulaiman "Na,ima ki dawo kenan ?"yanzu na shigo dan Allah ina so ka koya mun wannan lissafin in ba haka ba gobe malamar zata dakeni,ko so kake a dakeni "aa na,isa wa'zai taɓamun ke yasamu hukunci mai tsanani yauwa ki zauna daman fanta nasha na ƙoshi shine na rage miki Kisha kema,nasan kina matuƙar son fanta"bañaso uncle Sulaiman Kabani kuɗi in siyo nawa kawai yafi "oh bazaki sha wanda na rage ba a she nida ke ba,a bu ɗaya ne ba nunawa yayi ranshi ya ɓaci duk duniya bañason ɓacin ranshi ban san so yaya ,yake ba amma da, son shi natashi a raina haka na sha yace "kikawo in gani ko zan ,iya a ce mutum kullum bashi da aiki sai jakanta wanna zakici gaba da karatu ba aure zamuyi miki ba kuwa ido nane yafara rufuwa bañsan me ya faru ba sai ganina nayi a kwance a banɗaki lokacin maganin baccin da Yasaka mun yabar jikina .
Jikina duk nauyi yakemun zantashi na gagara abun da yafi bani tsoro shine ganin jini da wasu abu danayi sannan tsirara nake ina kayan jikina meyafaru dani,babu wanda ya bani amsa haka na lallaɓa na tashi naga tawul a banɗakin na ɗaura a lokacin ina da shekara sha hudu da watanni.
Duba kayana nashiga yi can na hango shi a cikin wani bokiti an sa Omo a kai narasa yadda zanyi gashi tsakanin dakin uncle Sulaiman da namu da nisa babu wanda zaiji maganan,ɗan uwan shi na fahimci uncle ya lalata mun rayuwa shine ya rufeni yafita dan kar,a gane shine ko Allah ya taimake ni dabara yazo mun na tafasa ruwan zafi ,nashiga a nan ne naji dama dama.
"Yazanyi ni Fatima a she manufar shi kenan shine ya sabar dani da komai ".
Haka nata zama har kusan ƙarfe biyar ina jin motar umma ,ya shigo can naji dirin bude ƙofa, shine yadawo wato yayi dabara sai da ya bari umma ta shigo kafun shima ya shigo gidan .
Kaina a sunkuye ya shigo ban taɓa jin natsani mutum karo ɗaya ba kamar yadda na tsani uncle Sulaiman.
"Kiyi haƙuri Na,ima duk son da nakeyi mikine na gagara control din kaina shiyasa kiyafe mun" burin ka ya cika ka ruguza mun farin ciki na shikenan ko mezaka cewa iyayena?"burina kiyafe mun nawa mai sauƙi ne nasan yadda zan shawo kan iyayen ki.
Wani ƙarfi yazo mun na ɗauke shi da mari har sau biyu "kacutar da zuciyoyin da suka aminta da kai naɗauka da uwarmu ɗaya dakai a she Kai ɗan bunduru ne toh kasani sai na toh maka