Showing 42001 words to 45000 words out of 54763 words
Chapter 15 - FAREEDAH NABEEL COMPLETE BY A'ISHA FULANI GAL .txt
"kuka NABEELAH ta fashe da Shi cikin sheshskar kuka NABEELAH ta buɗe baƙin ta tace "amma kuwa AHMED bekama ace Wanda yaƙe zaune ya ji tsoron fad'iwa ba Ashe dama salihanci kauna da kake nuna min yaudarane?, Ashe dama akwai ranan dazaka kalli jikina kayi Allah wadai dashi inji cewar NABEELAH idon ta akansa sannan cikin muryar kuka ta ɗora da faɗin" harka 'kyamace ni
Jikin AHMED yayi sanyi cikin sanyi murya AHMED yace " NABEELAH ki daina faɗin Haƙa ni ban tsaneki ba, amma ina tabbatar maki tunyanzu ina nadamar bisa abunda yafaru ,ni kaina yazama dole in tausayawa kaina saboda banso haƙan takasance ga abunda nake da wani buri akansa ba Allah sarki AHMED ya karashe maganar sa cikin zubar da hawaye da danasani
Tabe baƙi NABEELAH ta yi Tare Da faɗin "AHMED daga baya kenan baikamata kayi nadama idan har ka tuno da lokacin dakake bani gudumuwa amatsayin ka na malamin gidan mu ba AHMED lokacin tsayawa muyi wannan magana ta wuce yanzu Meye mafita,?,,,,,cikin sauri AHMED ya furta"zan kai ki asibity acire cikin, kuma ko nawane zan biya, Sai dai ina me tabbatar maki cewa sai kinyi takatsamtsam ƙada ki yarda MOMMAH ta San halin da muke ciki "insha Allah ba zama ta taba sani halin da muke ciki ba insha Allah zan kula,,,, inji cewar NABEELAH cikin sanyi murya sannan NABEELAH ta cigaba da cewar"""'yaya AHMED ka kwantar da hankalinka ka daina saka damuwa acikin ranka ni takace komai nawa na baka❤️,Bana regrets I love you mothern my on life, tafada tana fitar da wasu irin hawaye masu
zafin gaske,
AHMED ko Saurin tara harshenshi yayi tare da fara lashe hawayen in romantic way yana magana a hankali cikin sigar raɗa yace "this is precious don't west them for me keep them hide them I don't want to see your tear's ,
Gangarowa yayi de-de lip's d'inta sannan ya ɗora da faɗin"kin iya sa duk abunda ze daga min hankali ko? NABEELAH I love this yafada yana lasar lip's d'inta dasu kayi masa wani i'rin kyau,, shiru tayi masa, zuwa can Kuma ta rungumesa sa sosai, "daukar ta Ahmed yayi cak ya nufi hanyar bed room d'insa,gadonsa hau tare da ita gamin da cire rigar jikinta harda breziya ɗin ta shigewa tayi cikin jikinsa tana ya mutsa masa tunani kama baƙin sa tayi ta tura masa harshenta tana tsotsan lallausar harshensa da lips d'insa tare da shafa 'kansa,Ahankali ya Fara sauke ajiyar zuciya,
Washe gari
misalin karfe goma sha daya na safe, Zaune AHMED yaƙe a cikin office din doctor jamilu tare da NABEELAH da doctor jamil ,,kallon doctor jamil AHMED yayi kafin cikin damuwa da tashin hankali AHMED ya buɗe baƙin sa yace "Yanzu doctor babu wani abunda za'a iya yi ??? ,,,, Cikin sauri doctor jamil ya furta"ai duk wani kok'ari da zan muku na Riga nayi, saboda har in na matsa acikin wannan Abu tana da matsala a mahaifan ta.in dai nayi yin'kurin zubar da wannan cikin zata iya rasa ranta yakarasa maganar sa idonsa akan su,"gaban Nabeelah ne yanke ya...fadi...... a matuƙar razane ta dago Kai ta kalli doctor jamilu cikin sauri ta furta" 'mutuwa fa kace"yes off course ita nike nufi inji cewar doctor,kuka NABEELAH ta rushe dashi cikin ranta tace nashiga uku mudin asirina ya tonu ,to kashi na yabushe.,don shakka Babu kashe ni MOMMAH zata yi ,wayyo Allah na tuba ka yafe ni nashiga uku ni NABEELAH shikenan tawa ta ƙare anzo waje 🙆🏻♀️
Cikin kulawa doctor ya cigaba da cewar "me zai hana inba ku shawara, ku yi hakuri kubar wannan cikin mana "cikin fushi da masifa AHMED ya buɗe baƙin sa yace "Ka ga doctor kai dai iya abunda zaka mana kayi, bama bukatar wata shawararka , cikin ɓacin rai AHMED ya kalli FAREEDAH tare da faɗin" ke tashi muje tashi suka kayi suka fice daga cikin office din doctor suna fitowa compound d'in hospital, direct wajen da suka parking motarsu suka nufa ,suna k'arasawa wajen motarsu a sanyaye suka shiga cikin motarsa , AHMED ya tada motarsu gate man ya wangle masu kofar gate d'in hospital, sannan suka fice daga cikin compound d'in
Tunda suka ɗauki hanya babu Wanda yace da ɗan uwansa uffan
yayinda ita Kuma NABEELAH ta nutsu cikin duniya tunanintah, AHMED kuwa hankalin sa da yaƙe kan tukinsa ahankali ya juyo ya kalleta cikin tausayin ta da tausayin halin da suke ciki AHMED yace "kawai Ina tunanin muje wani hospital ko baby AHMED , wani asibity zan kai ki insha Allah idan muje asibity zamu samu dace a can ya karasa maganar sa cikin kulawa da ƙasa ƙasa da murya ,sake Jan zuciya tayi tare da lumshe i'don ta ba tare da ta tanka masa ba,cikin tausayin ta Ahmed ya daura hannunsa daya akan cinyar ta yace "ki kwantar da hankalin insha Allah everything will be alright insha Allah ,sai yanzu ta furta"Allah yasa "Amin ya rabbil A'alamin "
( *After one hour*)
Bayan awa ɗaya
Zaune AHMED da NABEELAH suke a cikin office din doctor Aminu
Yayinda NABEELAH da AHMED kuwa kallo ɗaya zaka yi masu ka gane suna cikin matsananciyar tashin hankali banda gumi babu abinda suke haɗawa.
Kallon su Doctor Aminu yayi kafin Doctor yace "a Gaskiya wannan aiki yafi karfina, ba zan iya cire wannan cikin ba,domin kuwa tana da matsala acikin mahaifanta idan nayi yinkurin zubar da wannan cikin nata zata iya rasa ran ... AHMED be Bari doctor yakarasa ba AHMED ya katsesa ta hanyar faɗin "ke tashi mu je "mik'ewa suka yi tsaye sannan suka nufi hanyar fita daga cikin office ɗin doctor nan fa su kabar likita da sakin baki yana kallon ikon Allah zuwa can kuma ya girgiza
kai tare da
faɗin "Allah ya kyauta.
Da misalin ƙarfe biyar na yamma Zaune su AHMED suke acikin office ɗin doctor Salihu yinda da NABEELAH da AHMED kuwa kallo ɗaya zaka yi masu ka gane basu hayyacinsu ,gaba ɗaya gumi yajiƙa masu fuska,
Kamar yadda sauran likitocin suka faɗa masu haka shima doctor Salihu ya sake maimaita masu cikin kulawa doctor Salihu kalle su tare da faɗin "agaskiya wannan aikin yafi karfi na domin kuwa wannan aikin yana da matuƙar hasari ,bazan iya cire wannan c......
cikin sheshekar kuka NABEELAH ta katse doctor salis ta hanyar faɗin "AHMED yanzu ya zamu yi kenan,
likitochi huɗu fa kenan muna zuwa ,ka duba Wanda mukaje darana ma still abunda ya fad'a kenan , inji cewar NABEELAH idonta akan🙆🏻♀️ AHMED sannan cikin ihu da muryar kuka NABEELAH ta cigaba da cewar "wayyo Allah nashiga uku ni NABEELAH yanzu ya zanyi da wannan cikin da yake jikina,,wani sabon kuka ta sake fashewa dashi, kuka take sosai kamar ranta zai fita
Allah sarki Cikin zubar da hawaye Ahmed ya rungume Nabeelah kafin cikin sigar lallashi AHMED ya buɗe baƙin sa yace "ba don gudun tona asiriba,danaje na samu doctor Adam's na sanar daShi halinda muke ciki ,dan nasan Kila bazai rasa abun yiba , cikin sauri NABEELAH ta furta"AHMED wai ya kuke da doctor Adam's ??"sauke ajiyar zuciya yayi sannan yace "doctor Adam's ya zama kamar ɗan uwa ,dan tun Ina karami shi ne likitan gidanmu duk wata lalura idan taso shi ake kira yayi mana maganin
Shi kuwa doctor salis
Da misalin karfe goma dare,
Zaune AHMED yaƙe a Saman lumtsumemiyar 3-seaterh a cikin parlour sa ,tare da abokinsa Abdul , kallon AHMED Abdul yayi kafin cikin sanyin murya Abdul ya buɗe baƙin sa yace "a Gaskiya ka tabka babban kuskure AHMED,yanzu ina anfanin irin wannan mumunar aiki akan kanwarka kuma gida daya,,sauke nannauyar ajiyar zuciya AHMED yayi sannan cikin na dama da danasani da yake ako dayause AHMED ya buɗe baƙin sa yace "farkon gani na da NABEELAH zuciyata ta kulle idanuwana arufe, Sannan kayan da NABEELAH take sawa ya taimaka wurin matso kwad'ayina da NABEELAH.Wanda har sai da kwad'ayin ya fito Ahmed ya karasa maganar sa idonsa akan sa "dukan abunda yaƙe mekyau bawa yasani Marakyau Shi'ma yasani ,Ina anfanin abunda zakayi,daga baya yadamu zuciyar ka Abdul yayi maganar idanunsa akan AHMED "Gaskiya ne inji cewar AHMED sannan cikin nutsuwa ya AHMED ya cigaba da cewar" kuskure dai anriga anyishi .gashi lalle na kamu da son NABEELAH.sai dai wani Abu damuwa shine.Ina ganin ya zama wajibi mu zubarda cikin ,,,,,,,,cikin sauri Abdul yace "ko kaɗan be zama wajibi ba Ka cireshi ba ,domin Shi ma d'a ne kamar kowa, Sai dai bambamci Ɗan kaɗan atsakani,,,,, "ai nima shine abunda nake gudu, Sai dai kawai zan D'anganta shi dasherin shedan inji cewar AHMED ,,,,Cikin sauri Abdul ya furta"kada ka kasance cikin mutane da shedan ke magana akan su ranan lahira, cewa Kara ku zargeni ku zarge kawunarku ,
💖💖💖💖💖💖💖💖
💗💗💗💗
💖💖
🌹
*FAREEDAH NABEEL*
🌹
💖💖💖💖💖💖💖💖
💗💗💗💗
💖💖
🌹
_STORY,WRITTEN_.
BY
*A'ISHA FULANI GAL*
*🌺 CHAPTER 27-28🌺*
*DEDICATED TO :- ƘAWATA XAYYNEB💤💤💤(XEXEN FASAHA*)
MY DEAR DADDY
MAY YOUR SOUL REST IN PERFECT PEACE
DAD ALLAH YAJI KAN KA DA RAHAMA Daddy ALLAH YASA CAN TAFI MAKA NAN,,,,,,, ALLAH YASA ALJANNA FIRDAUSI MAKOMACE AGAREKA
NO🤦🏻♀️ EDITING 🤦🏻♀️
*🌺 CHAPTER 27-28🌺*
*Agurguje*
*bayan wata uku*
AHMED ne na hango yana Zaune a Saman lumtsumemiyar two-seater d'insa a cikin parlour sa ,tare da Abdul, "kallon sa Abdul yayi kafin cikin kulawa Abdul yace " AHMED wannan matsala bafa karama bace ,babba'ce,
Mudin idan aka sake nan da wasu yan kwanaki dolene MOMMAH ta gane, kasan halinsu na mata . Abdul ya karasa maganar sa idonsa akan sa ,Dan runtse idanunshi AHMED yayi cikeda ciwo zuciyanshi namai zafi yanamai radadi sanan gently ya buɗe idanunshi ya daura su akan Abdul kafin cikin tsantsan damuwa AHMED yace"Abdullah nikai na abun nan yana damuna, wallahy ALLAH Jiya ban iya bacci ba,duk da dai da na yanke shawaran cewa zan bar garin nan. Inya so idan na tafi idan abun yafaso zan dawo daga baya, amma tasirin da NABEELAH take dashi agare ni acikin zuciyarta ya sa bazan iya ketarewa ba ko nan da can , cikin sauri Abdul ya furta
"AHMED Ina da wata shawara mezai sa bazakaje wajen likitan gidanku ba.. doctor Adam's,ka fad'a masa komai kada ka boye masa, lokacin da kake gabansa kazama tamkar maraya,,,cikin tsantsan damuwa AHMED yace"wannan ba shawara bane ,dan idan nayi haƙa kamar naɗauki asiri nane nayi tallah ,,,,girgiza kansa Abdul ya yi kafin cikin bashi shawara da kwarin gwiwa Abdul ya ce"amma halin maza dana mata ya babbanta,insha Allahu doctor Adam's zaisamar mana mafita ,idan bazaka damuba muna iya zuwa gurinsa yanzu nan,ba sai gobe ba Please ka tashi muje mu sameshi da batun wata kila asamu mafita agunsa tashi sukayi kai tsaye suka nufin hanyar fita daga falon tare da ficewa daga
gidan gaba ɗaya
*BAYAN MINTI TALATIN*
*GIDAN DOCTOR ADAMS*
Zaune DR ADAM yaƙe acikin parlournsa tare da AHMED da abokin AHMED wato Abdul kallon AHMED doctor Adams yayi tare da"AHMED yayadai ,meke tafe daku ,ko wanine ba lafiya,? Doctor ya tambaye AHMED cike da kulawa ,dago kansa yayi tare da sauke idanuwansa akan doctor Adams ƙafin
cikin faɗuwar gaba
da girmamawa AHMED ya buɗe baƙin sa yace "eh doctor nine banda lafiya Kuma ina sa rai Insha ALLAHU indai muzo wajenka zan samu magani cutar dake damu na "to amma kuma Ikon ALLAH, haƙa ba wanda zai ganka yace kanada wani lalura ,koda yaƙe wani cutar zaka ga ba ganin ta ake ba, meke damuka?? Doctor ya jefo masa tambaya kai
tsaye idonsa akan su
Gyara zamansa Abdul yayi haɗe da cewa " doctor babu abunda zamu boye maka.mu tasone.tun daga gida.da niyar farke maka sirin da ke tare da mu, dan girman ALLAH ,muna nemar mafita Abu biyu. Abu na farko karike mana sirin mu, nabiyu muna nemar mafita a gareka Abdul yaƙare maganar yana mai
kallon doctor Adams,
cikin kulawa doctor Adams yace"wannan bazai zamana da damuwaba INSHA ALLAHU.zanyi iya kok'arina inga na taimaka maku, in har taimakon baifi karfi naba, kuma INSHA ALLAHU zaku sameni mutum mai siri.Wanda ta gefena sirinku bazai fitaba insha Allah doctor Adams yaƙare
maganar sa
idonsa akan su
,Cikin zubar da hawaye Abdul yace"doctor kuruciya .dason zuciya ita tahaifar dawata ƙaddara,akwai wata yarinya nasan zaka santa, kanwace gunsu AHMED,NABEELAH yanzu haƙa maganarda mukeyi dakai tana ɗauke da cikinsa,wato cikin AHMED, sannan kuma,
Duk likitan da akaje wajensa domin fitarda cikin kafin zuwa wannan Lokacing sai ace da akwai matsala atare da mahaifanta, mudin akace za'a cire cikin zata iya rasa ranta Abdul ya ƙare maganar yana mai dukar da kai ƙasa shima AHMED ɗin dukai da kansa yayi yana mai zubar da hawayen danasani da nadamar abun da yakaitawa kanwansa "kai kai kai haba doctor Adams yafaɗi maganar ataƙaice, sannan cikin ɓacin rai doctor Adams ya cigaba da cewar "AHMED kayi kuskure ,kayi kuskure, kayi kuskure babba , AHMED banji daɗin jin wannan labari ba,kayi kuskure, toyanzu menene mafita, mekake son ayi, ?? doctor Adams ya tambaye AHMED
idonsa akan AHMED
Cikin zubar da hawayen danasani AHMED ya d'ago 'kansa haɗe da cewa "duk wani taimakon da ya dace ayi mana, shi nake roko ayi mana doctor. dan. Banason MOMMAH tasan halinda ake.ciki AHMED yaƙare maganar sa yana mai zubar da hawaye tsoro damuwa da tashin hankali
da yaƙe ciki ,
Cikin tsantsan bacin rai doctor Adams yace"yanzu ita NABEELAH tafara yin laulayine?"
,,,,,,Cikin sauri AHMED ya furta"Eh, takan dan kwanciya amma nakan matsa mata ta tashi,,
, Doctor Adams yace "
to yanzu abunda nakeso dakai idan ka koma gida, kajeka same ita NABEELAH kace mata takwanta sai ta gayawa MOMMAH bata da lafiya, nasan ni ace inzo in dubata, to in nazo nasan dame zan ɗaura ,koya ? "hakane suka haɗa baƙin gurin faɗin haƙa,,,, doctor Adams yace "ku kwantar da hankalin ku ,zan taimakeku in ALLAH ya yarda, "Allah yasa Inji cewar Abdul "AMIN inji cewar doctor Adams sannan ya cigaba da cewar "to gashi kunzo gidan goro dasai ahaɗa maku abun breakfast ko ba zaku sha ba ??"aa munagodiya Allah ya saka da Alkhairi ba matsala "haha haha haha doctor Adams ya kwashe da dariya tare da faɗin"to Allah yasa mu dace "Amin ya rabbil izzati suka haɗa baƙin gurin faɗin haƙa zalika suna mai mik'ewa
tsaye atare
,Kallon su doctor Adams yayi kafin cikin kulawa doctor Adams yace"zaku tafi ne? "eh suka furta
"to shikenan
Thank you. so much, Inji cewar doctor"cikin sauri suka haɗa baƙin gurin faɗin"doctor Adams muke da godiya Allah ya ƙara girma "amin doctor Adams ya furta,kana sukuma suka nufin hanyar fita daga cikin falon tare da ficewa daga gidan gabaki ɗaya
*GIDAN GIDAN HAJIYA NAFISAT*
Da misalin ƙarfe biyar
Zaune HAJIYA NAFISAT taƙe acikin parlournta tare da AHMED da NABEELAH da doctor Adams
Gyaran zamansa doctor Adams yayi kafin cikin nutsuwa haɗi fara mata bayanin rashin lafiyar yaƙe damu NABEELAH doctor Adams ya buɗe baƙin sa yace "wato Hajiya ciwon da yaƙe tare da NABEELAH, girgiza kansa yayi tare da cigaba da cewar" Kai Allah dai ya kyauta , Cikin faɗuwar gaba Mommy ta furta"Amin ya Rabbi izzati idonta akan doctor Adams,,cikin nutsuwa doctor Adams ya kalli Mommah kafin cikin kulawa doctor Adams ya buɗe baƙin sa yace"wato da NABEELAH ta sanar daku dawuri ,
ciwon da yaƙe tare
da NABEELAH
,Wato ciwon yana shiga ne lokaci guda ,sannan shi ciwon baya nunawa. kuma yana haifar da abubuwa biyu zuwa uku. na farko yana haifarda ƙasala, kuma zakiga 'kafafun mutum sun kumbura, kai in ciwo yayi karfi ma yakan sa ,kiga har cikin mutum ma yana kumbura, cikin sauri Mommy ta furta"doctor to yanzu meye mafita, cikin wannar Al'amarin,??
,,,,cikin nutsuwa doctor Adams yace"to Hajiya a nan dai bamu da asibity, da yaƙe kula da irin wannan lalurar. sai a American,amma akwai
wani asibity a Abuja Wanda abokina ma yaƙe kulada asibity ,su suke kula da irin masu wannan laluran kuma suke ɗaukarsu zuwa
American d'in,to Ina ganin zaiyi kyau idan mukayi gaggawar yi mata biza sai mu ɗauke ta ni da AHMED mukai ta Can Abuja sai su. wuce ƙasan wajen
"kuka ne ya subcewa MOMMAH cikin shesheskar kuka Mommy tace "doctor ba damuwa nagode Allah yasaka da Alkhairi, anjima zan turo maka AHMED sai yazo duk wani abunda ya dace da za'ayi cikin gaggawa sai ayi "cikin smiling doctor yace "ok to Allah ya kaimu,maida kallon yayi inda AHMED yaƙe zaune Tare Da cigaba da