Showing 141001 words to 144000 words out of 154988 words

Chapter 48 - CIKI DA GASKIYA 2 COMPLETE by Billy Abdull .txt

24 Dec 2024

18206

kasaka aranka CIKI DA GASKIYA, WUK'A BATA HUDASHI, shugaban k'asa mutumne kamar kowa shima kuma yanada sauk'in kai, danhaka karkaji tsoro ko shakkar ganawa dashi, katuna bayaune kafara ganawa da shugabannin k'asashen duniyaba."
"Duk inda kake addu'ata nabiye dakai, ALLAH ya albarkaci rayuwarku, yatsareminku aduk inda kuka tsinci kanku, kaje kayi wanka kahuta danka samu isashshen lokacin kanka".
" idonsa cikeda kwallah yace amin Mamana, farincikina, haske mai haska rayuwata, ALLAH yak'ara tsawon rai mai amfani da ingattacciyar lafiya", 'yak'are maganar da sumbatar hannunta'.
Jiki a sanyaye yamata sallama yafice.
Hawayenta tashare, tana murmushi, ahankali tace, "ALLAH Na gode maka".


6angarensu yanufa, dan baiga Aysha ananba, yasan tawuce.




Agurguje๐Ÿ˜Ž



___________________


Washe gari su khaleel suka samu damar ganawa da shugaban k'asa, sunsami tarba mai k'yau daga fadar shugaban k'asa, sunkuma tattauna muhimman abubuwa dazasu kawo cigaban k'asa, dakuma yanda za'a dak'ile ta'addancin dake faruwa ak'asarnan.
Sund'au tsawon awanni kusan 5 taredashi, tarema sukayi lunch da president da tawagarsa, yamusu jinjinar bangirma tareda k'yaututtuka masu k'yau, musamman ma khaleel saboda k'ok'arinsa, sannan suka gana da 'yan jaridu Na awa d'aya.
Sunyi sallama da shugaban k'asa suka tafi, bayan khaleel yabama wani makusancin shugaban k'asar short note domin yabashi.๐Ÿ˜Ž๐Ÿ‘๐Ÿป






________________


Akwana atashi babu wahala wajen ubangiji, kwanaki Na Sauri sati Na gudu, watani tamkar sati ya koma.
Acikin wannan gudun fanfalak'e da suniya takeyi yau ga cikin Aysha yashiga watanni takwas.
Abubuwa masu yawan gaske sunfaru awannan tsakanin, ciki harda kammala bautar k'asa da Aysha tayi, (Nysc) Alhmdlh tagama cikin nasarori.
Rufaida da sadiya duksun haihu, Aysha kuma taje har Kano suna, kwannta 8 a can, saboda khaleel baya k'asar alokacin, amma da k'yar yabarta taje.
Matar youseef ma ta haihu baby boy itama, hakama bishirah, ta haihu, da k'yar khaleel ya yarda Aysha tabi gwaggo bintu sukaje suleja suka mata barka.


Mufeedah ma baiwar ALLAH, anata Jan ciki, ita harma tashiga watan haihuwarta.


Ansaka bikinsu hasnah, watanni hud'u kacal, harda musleem dasu maleekah ma, baffah yace gwamma ya aurar dasu kawai yahuta baki d'aya, yazauna da 'yan k'ananun 'ya'yansa su ummunoor.




*******
Momy dai ana nan anata shan jinya, amma jikin NATA da sauk'i, saboda tana samun kulawa, Idan tayi magana anaji yanzu, sannan tana motsa hannunta kad'an-kad'an.
da k'yar khaleel ya yarda yashiga ya ganta tana barcima lokacin, danhaka batasan yajeba, yafad'ama su baffah suma sunje sun ganta.
Babu wanda bai zubar mata da kwallaba ganin yanda duk ta lalace, ta canja kamanni kamar ba itaba, k'ibarnan dukta zube.
Hawaye taita zurarrwa saboda ganinsu, magana take amma basajin mitake fad'a, dole suka hak'ura.


Saida Baffah yayta lallashi daban magana sannan khaleel yayarda yasakko innah jummai, amma da yasaka anyi rammm da ita a station d'in su, yace anan zata k'are sauran rayuwarta.
Saida k'yar da lallashi yayarda yasakota.
Rasa inda zata nufa tayi kuwa, doledai tadawo gidan mak'iyar tata Ammah, suna zaune awani yammaci kawai saigata tamkar an jehota.

ALLAH Sarki d'an uwa mai dad'i, saiga Ammah takar6eta da hannu bibiyu, suka rungume juna suna kuka, daneman yafiyar juna.
Annan innah jummai tazauna sabodama batada isashshiyar lafiya, ciwon k'afa da hawan jini.๐Ÿ˜


____________


Su khaleel duksun gama shirye-shiryen kai k'ungiyar su momy kotu, sunsami nasarar cafke sauran mutanen dasuke zargi, dakuma kar6o Na k'asashen k'etare, ciki harda manya-manyan mutane wad'andama bazaka ta6a tunanin akwai saka hannunsuba............โœ๐Ÿป








๐Ÿคธ๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿคธ๐Ÿปโ€โ™€kumuje zuwa yanda zata kaya a kotu, dolene masu laifi su kar6i hukuncinsu ahannu๐Ÿ˜Ž๐Ÿ–๐Ÿฝ.








๐Ÿค•yanzu saboda buk yazo k'arshe, ankama muku hajia babba shine babu comments ko, aiko zan ajiye nak'i k'arasa typing d'in๐Ÿ˜Ž, rashin comments d'inkuma yasakani jin gandar typing d'in wlhy,โ˜น.
Idan naga ruwan comments yau, kwaji yanda takaya gobe, idan naji shiru, nima nawuni barci abuna yafimin dad'i๐Ÿ˜๐Ÿ˜.






Yawan comments, yawan girman hukuncin su hajia babba๐Ÿ˜Ž๐Ÿ˜Ž๐Ÿ˜Ž๐Ÿ‘ฏโ€โ™€
















*_I love you all_*๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹
[10/26, 4:29 PM] Aysha Galadima: *_Typing๐Ÿ“ฒ_*




๐Ÿคฐ๐Ÿป
*_CIKI DA GASKIYA!!......._*
_{๐Ÿ”ชwuk'a bata hudashi๐Ÿ—ก}_


*_Bilyn Abdul ce๐Ÿค™๐Ÿป_*




*_HASKE WRITERS ASSO......_*
_(Home of experts & perfect writer's)_




*_part 2_*
_(littafi na biyu๐Ÿ“˜)_


_ina kike *Asy khaleel*?, wanga page nakine, babanki khaleel namik'o gaisuwa ta musamman, taredani bilyn Abdul๐Ÿ˜Š._๐Ÿ‘๐Ÿป



Kuma banmanta dakuba wlhy.


Fatima Abubakar, Ummi Alhassan, Rabi Sanusi, Aaliyah, Fatima, Zainab Ahmad, Xeety, Sameera Bello.


Alkairin ALLAH ya iso gareku๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹โค๐Ÿค๐Ÿป




4โƒฃ9โƒฃ


*_Monday morning_*
_Cote_.


A yau ranar litinin 8/9 aka shiga shari'arsu momy, abbabban kotun k'asa da k'asa ta Abuja.
Anyi zammne misalin 10am, tareda lauyoyi masu kare gwamnati dakuma lauya mai kare 'yan ta'addar wannan k'ungiya.
Bayan Alk'ali ya saurari k'arar dakuma jawabai abakin lauyoyin guda biyu.
Am fafata sosai, amma ba a yanke hukuncinba, sai azama Na gaba insha ALLAH.


Ran khaleel yad'an 6aci, soyayi ayita kawai yau ta k'are, amma babu komai, ALLAH ya kaimu randa alk'alin yasaka.


Aysha Na zaune afalo zama da k'yar tashi da dabara, dukda cikin nata bawani uban girma yayiba, kunsan cikin fari dama bakowanne keyin k'atoba.
Sallamar ya khaleel yasakata d'ago ido ta kalleshi.
Cikin murmushi tace, "sannu da zuwa sadauki na, yau da wuri haka?".
Kusada ita ya zauna yana murmushin shima, yadurk'uso ya sumbaci cikinta, " babies na inafata kuna cikin k'oshin lfy? Injidai maah-maah tabaku abinci?".
"Tab abinma dariya, ALLAH Sadauki idan kana wannan abun dariya kake bani, waya gayamaka yara biyune to?."
Matsawa yayi sosai, ya mannata da jikinsa, acikin kunne yarad'a mata abinda nima banjiba.
Aysha ta tureshi tana fad'i ''kai kai ALLAH nidai babu ruwana, saima Na fad'aka da Ammah".
"Hhh dubeta kamarma zata iya".
" OK haka kake zaton bazan iyaba ko? Kajira sammaci". 'Tayi maganar tana komawa k'asa'.
K'afarsa takamo tafara k'ok'arin cire masa takalman.
Shikuma yana fad'in "kibari kawai, kinma tunamin wlhy, wai shegen alk'alinnan dukda hujjoji da lauyanmu yabayar yad'aga zaman kotun nan harsai next week".
" to aii babu komai sadauki, dayau da wani satin duk d'ayane, insha ALLAH za'a yanke musu hukunci dai-dai dasu, wahalarmu bazata tafi abanzaba aii, mugodema ALLAH ma da nasarorin daya bamu duk aka kamasu".
"Hakane kuma sholyna, su john ma k'asarsu hukuncin kisa ta yanke musu".
" woow! Dan ALLAH da gaske sadauki!?".
"I'm telling you".
" kai alhmdllh, amma naji dad'i sosai wlhy, nasan Anty meerah saitafi kowa farinciki dahakan, tsinanne, dama dukmasu hali irinnasa k'arshensu kenan, sugama tara dukiyar kuma daga k'arshe tazama mara amfani agaresu, saidai wasu suci kuma".
"Hakane wlhy sholyna, gadai su momy nan inda suka k'are, ita wannan ciwonma data tsinci kanta kad'ai ya isheta, munyi magana da Anty zuwairah akan dukkan kud'ad'e da kaddarorin momyn, kawai zamu kaisu gidan marayu, danbanga amfaninsuba, baffah yace babu Wanda zaiyi amfani dasu agidannan".
''Hakan shine dai-dai aii sadauki, to Amma su Lola fa? naga suma sakasu akayi bashiga sukayiba".
" eh, hakane, amma kinsan mutanenmu da bushewar zuciya, dukda sunga an hukunta wad'annan bazaisasu dainaba suma, sunrigada sun saba da iskancin, dakuma kama kud'ad'e masu nauyi, yanzu koda an sakesu suma tasu dabar zasuje su kafa. Amma dai munan muna tattaunawa akansu, sauran yaran kuma duk mun maidasu hannun iyayensu".
"Aii kunyi dai-dai wlhy, jaridun k'asarnan gaba d'aya wannan satin labarinkune kawai aciki, nasan gaba d'aya idanun al'ummar Nigeria Na kanku yanzu, kai duniyama baki d'aya, jira kawai akeyi aji irin hukuncin daza'a yankema wannan k'ungiya".
"Hakane wlhy, yanzufa da k'yar Na kufto daga hannun 'yan jarida, Taheer nabar musu nagudo, saiya bar wajen yayta tsinemin azuciya d'an iskan".
Dariya Aisha tayi, tace, " aiini wlhy birgeni kukeyi, yanda kuke tafiya da rayuwarku a tsari, idan fannin aiki kuke komai cikin girmamawa suke makashi, basa kallon kaid'in abokinsune, hakama idan aka dawo fannin abota kashige cikinsu kuyita barkwanci, baka kallon kai ogansune awajan aiki, lamarinku daban dana sauran jama'a sadaukina."
"To miye duniyar Sholyna, watarana komai saikiga yazama tarihi, saidai atuna sunanmu badai mud'inba, su Youseef mutanene masu kwazo, kinga tunda nabasu shawarar mukafa k'ungiya taimakon matasa babu musu suka amincemin, yanzu haka nake fad'a miki mun samama matasa kusan 200 aiki wlhy, banda wad'anda muka samama sana'oi, dakuma wad'anda suka koma makaranta, aikinga wannan nasarace, watarana basaikiji sunkai irin dubu biyar d'innanba, inaga hakane yakamata masu kud'in k'asarmu sunayi, musamman ma 'yan arewa dan mutanan kudancin k'asarnan tuni sun waye da irin wad'annan taimakon, amma 'yan arewa ina, kowa burinshi akirashi wane, zakiga kowanne banki mutum yanada kud'i, gawasu agida, motocin hawa Na alfarma, saka manyan kaya masu tsada, agogo wannan saikiji Na million d'aya ahannunsa, 'ya'yansa kowanne yanada account nakansa, ga hannun jari a ma'aikatu daban-daban, shin dukmi zakayi dasu?, kasan dai baza'a gina rami arufeka dasuba ko?, kiga mutum yak'are rayuwarsa kaf aneman dukiya, babu kwakwkwarar ibadar dazai rik'e tazame masa guzurin shiga kabari, wlhy kaiconmu dawannan makauniyar rayuwa, bazakasan kana cikin babbar asaraba sai mala'ikin mutuwa yazo kanka, lokacin babu tsumi babu dabara kuma?".
"Wlhy hakane Sadauki, ai gaskiyafa 'yan arewa muna cikin halin hau, kowa dagashi sai 'ya'yansa, shiyyasa kullum kuma mune abaya, masu k'aunarmu da gaskiya dason dawomana da martabarmu irinsu BUHARI kuma toshewar basira tahanamu ganewa, munfison awatsa mana tsaba mu tsatstsage alokacin, batareda munyi tanadi wa gobenmuba, inhar za'a cigaba da tafiya haka aii wataran sai'an shafe tarihin arewa da al'ummar cikinta, shiyyasa nake tausayin 'ya'yanmu wlhy".
" dolene subaka tausayi, ayanzuma jibi yanda duniya take walagigi, inaga nanda shekaru 20 masu zuwa, ALLAH ka gafarta mana dai kawai."
"Ameen to". 'Aysha tafad'a tana yunk'urawa zata tamik'e'.
Saida ya taimaka mata sannan tasamu tatashi.
"Sannu sholyna kinji, insha ALLAH saura kad'andai ki juyomin babies d'ina ki huta muma mu huta".
"ALLAH ya kaimu, dama nagaji nikam, tashige kichin".
Shima mik'ewa yayi yana dariya dafad'in ''k'ya gaya musu yarinya, kina juyewa zankuma ajiye wani aii".๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜œ




******


Rana bata k'arya.......


Yaukam kotu tacika dank'am da jama'a, su Kansu 'yangidansu ya khaleel kwansu da kwarkwata sun halarci zaman, harda innah jummai datak'i komawa Jigawa har yanzun๐Ÿคฃ, saboda tsoron dariyar mutane, da anamusu fafa su masu kud'i.๐Ÿคช
Tunda hajia babba taga gayyar 'yan gidansu taketa zubda hawaye, tama kasa had'a ido da kowa awajen, su kansu duk hankalinsu nakanta, ko kad'an Aysha bataji tausayin kowaba acikinsu, musamman ma hajia babba da hajia khaltum, glory, kubrah. Saima d'an karan dad'i dake ratsa zuciyarta da ruhinta, yauga mak'iyanta gurfane agaban kotu, abinda bata ta6a zaton zai faruba ko a mafarki, dantasha jin labarin makamanta wannan cases d'in natafiya abanza, batareda ankama koda masu laifinbama bare agurfanar dasu gaban kotu.


Kotu tayi tsit ana sauraren jawabi daga lauyoyin na 6angarori biyu, lauyan gwamnati yakawo kwararan hujjoji, tareda manyan shaidu irinsu ya khaleel, wad'anda ganaune ba jiyauba.
Shiru nawani lokaci Alk'ali yana bincika hukuncin dazai yanke.
Alfarma hutun mintuna talatin aka d'auka, Alk'ali da jama'arsa suka shiga wani d'aki domin tattaunawa.


Kusan mintuna talatin saigasu sun shigo, alk'ali ya zauna, bayan wasu 'yan mintuna yad'ago idonsa dake sakaye acikin glass yana kallon jama'ar kotu, yay gyaran murya tareda gyara zamansa.


"Wannan kotu mai alfarma tayankema wad'annan mutane hukuncin dai-dai da laifinsu, saboda fasa kaurin miyagun kwayoyi dasukeyi, dakuma safarar yara mata, tawani fanninma harda makamai, laifinsu yahad'u dayawa, wannan yasaka bamuda kwakwkwaran hukunci, bisa nazari dawannan kotu tayi, da taimakon manyan lauyoyi anyankema dukkan wani dake cikin wannan k'ungiya hukuncin d'aurin shekaru 40 babu Tara, sannan babu wani dakeda lasisisn fitar dasu koda wata gewamnati tazo annan gaba, akwai horo mai tsananin gaske da azabtarwa da'aka tanada musu agidan kaso.
Mutun uku acikinsu basuda isashshiyar lfy, d'aya tasamu sauk'i, za'a wuce da ita gidan kaso, amma akwai alfarmar idan anga ciwonta yatashi amaidota asibiti tacigaba da kar6ar magani, idan tasamu sauk'i sai'a maidata cikinsu.
Guda biyukam abarsu a asibiti sucigaba dashan magani harsu sami sauk'i sannan asakasu cikin 'yan uwansu.
Akwai jami'an tsaro 26 acikinsu, wannan kotu tamik'a nasu case ga hukumominsu, zasumusu hukunci a cotes nasu, ga sunayensu kamar haka.........
Tsaf Alk'ali ya lissafoau, harda Ak'ilu Abbas, dakuma wani ogan khaleel Wanda khaleel yata6a fad'a masa saiya binciko dukmasu hannun alamarin, dawasu k'ananun ma'aikata.
Sai tsine musu akeyi, khaleel yay murmushin jin dad'i tareda fad'in Alhmdllh, yakai dubansa ga momy wadda itama shid'in take kallo, idonta cikeda kwallah, kasa jurar kallonta yayi, domin haryanzu tanada kima a idonsa, dukda tareneshi akan wata manufa tata tadaban, shi kallon uwa yake mata har gobe.
Daganan kotu tatashi.

Bayan duk an fito khaleel yaja tawagar 'yan gidansu har inda hajia babba take akan keke ana turata, saboda bata iya tafiya.
Cikin takun k'asaitarsa da jarumta tareda izzar kwarjini Na nutsuwa da cikar kamala yake nufota, kallonsa takeyi wani tuk'uk'in bak'inciki Na azabtar da ruhinta, saidai babu damar koda magana.
Baice komaiba yaja gefe yatsaya, tareda jingina da bango ya hard'e k'afafunsa da hannayensa ak'irji.
Baffah ne yake magana cikeda 6acinrai, tunda abinnan yafaru saiyau bakinsa zai furta wani Abu kuwa.
"Laure kinga k'arshen mutum mara godiyar ALLAH ko? Kinga yanda rayuwar mutum mai buri da hassada take k'arewa, komi katara, komin k'arfin ikonka saika dawo k'asan k'asa, mutum mak'ask'anci, shin miye ribar dakika samu laure?, nasan ko alhakin raba d'a da mahaifiya bazai k'yalekiba, ga alhakin salwantar da rayuwar yara masu d'unbin yawa dakikayi, kinmanta dacewa UBANGIJI Na gaggawar kar6ar addu'ar Wanda aka zalinta koda baiyiba."
"Aike koda babu wani hukunci da'aka miki kin tsinci abinda kika girba tun adiniya dagake har aminiyar taki, kalli k'afar khaltum yanda take fidda tsutsotsi saboda ru6ewa datayi, kekam kalleki dukkin lalace, ga 6arin jiki baya aiki, ga hawan jini ga ciwon zuciya, ga 'ya'yanki sun tsaneki, zuwairah saboda halinki tace bazatazoba, Dan bata buk'atar ganinki, hakama shikurah, kinraba khaleel da mahaifiyarsa, kekuma ALLAH yarabaki danaki 'ya'yan, hummm bara nabarki haka, kije Na sauwwak'e miki aurena, dan bazan iya cigaba da kallonki amatsayin matata ta sunnaba, tabbas kinci amanata dayawa Laure, amma darajar 'ya'yan damuka Haifa dakuma zumincin iyayenmu, kije nayafe miki, ALLAH ya shiryi zuciyarki idan kinada rabon shiriya."
Da k'arfi hajia laurah ta kwallah k'ara, wadda rabonda aji muryarta haka har an manta, kuka takeyi harda kururuwa, tana kiran tashiga uku ta lalace, Dan ALLAH amata rai, baffah yayi hak'uri, ya yafeta, karya saketa, wlhy tana sonshi har yanzun, innah kin cuceni, bazan iya yafe mikiba, kin tagayyara rayuwata tareda salwantar da'ita saboda son duniya da hassada akan abinda ALLAH ne kawai keda ikonsa, inama bakece uwataba innah, kaiconki innah keda masu hali irin naki, ALLAH ya Isa tsakanina dake da khaltum, kuncuci rayuwata, Khaltum kema ALLAH ya tsinemiki, yacigaba da tagayyara rayuwarki khaltum, insha ALLAH bazaki sake jin dad'in rayuwarkiba khaltum, innah sai ALLAH yamana hisabi nida k........
Maganarta takatse lokacin dasukaji fad'uwar Abu, koda suka waiga saiga innah jummai kwance wanwar.
Tashin hankali kenan, aii sai hajia babba takuma rikicewa da ihu, cikin gaggawa aka d'auketa zuwa asibiti.
Aysha tamatsa kusada su kubrah tana musu kallon raini, "manyan mata haka kuma rayuwa tak'are?, aiduk ABINDA KA SHUKA, SAIKA GIRBESHI glory da kubrah, ai babu mai babbar asara sama daku, garama su hajia khaltum, su sun haihu, kuko aurenma bakuyiba bare kubar Wanda zaimuku addu'a, ALLAH karabamu da asararriyar rayuwa irin taku dai, kud'in antara kuma babu amfanin cinsu, idan Na haihu zankawo muku babie har prison kukagani kunji๐Ÿ˜‚๐Ÿ‘Ž๐Ÿป.


Bak'inciki tamkar yakarsu, wai wannan 'Yar yarinyarce ke fad'a musu magana haka?, kai kaiconsu dawannan rayuwa.

Khaleel kam kasa cema momy komai yayi, saidai kallon kallo tsakaninta dashi, a yaukam wani matsanancin tausayinta yaratsa zuciyarsa, amma yanaso tad'anyi zaman prison d'in koda Na wattannine ta d'and'ana taji, kodan zuciyarta takuma nadama da sassautowa, Kodan masu hali irin NATA karsuji sha'awar yi.
yaja hannun Aysha

25, February 2025
Mufeedarh

I love it ๐Ÿฅฐ

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login