Showing 1 words to 3000 words out of 26455 words

Chapter 1 - Renonta Zanyi Complete Hausa Novel .txt

25 Dec 2024

6557

[8:02am, 5/1/2016] Nadear S. Tafida: 馃崱馃崱H@j@r馃崱馃崱
馃崱Renanki~xanyi馃崱
馃崱馃崱馃崱馃崱馃崱馃崱馃崱
Da sunan Allah me rahma me jinkai Allah nakeroko yabani ikon rubuta wannan littafin me suna Renanki~zanyi ya isa gareku kuskuran daxanyi aciki Allah yayafemin Allah yasa littafin ya anfanemu gaba daya @meeen 馃憦馃徎馃憦馃徎馃憦馃徎馃憦馃徎馃憦馃徎


1鈨�
Tafe take akan hanya tana sauri sbd mamanta najiranta da cinikin da akayi susamu su daura abincin dare tana shigowa gidan tundaga xaure tafara kiranta Umma tana daki tafito da hanxari tana cewa Mamana ya akayi kikemin irin wannan kira tace umma nasiyar duka yakare umman tana murmushi tace yawwa yar albarka yanxu ajiye kwanan kije kisiyo mana garin tuwo tace to ta ajiye taxo tatafi taje shagon Danladi tasiyo tana dawowa akan hanyarta se taga wasu maxa su 3 kyawawa amma dayan duk yafisu kyau sede shi ranshi a face yake sauranko sunata firansu tana tahowa harta karaso kusa dashi garin kallansu bata saniba tadan tafashi kadan aiko kamar jira yake ya juyo afusace yana cewa ke wace irin jakace kina tafiya bakya kallan gabanki kawai naji hawaye sun soma xubomin sbd ba'a tafa xagina hakaba kafinma inkai ga magana yajuya gurin abokan tafiyarshi yana ce musu bro's kumukoma gida ba inda xan iya xuwa da wannan kayan tunda wannan akuyar tatafa nan suka faramai magana haba Don aibe baciba kayi hakuri mukarasa kaga mun kusa yace aa shi inba wanka yayi yachanxa kayannan ba baxe jeba suma de ransu yafaci suka juyo Niko inanan atsaye kamar anshukani yana wani yatsina fuska yana cewa kayannan ai sede akonasu Dan baxasu kuma sahuwa ba sukaxo xasu gittani xuciya takuroni bansan sanda nasha gabanshi ba nadaga ledan garin nan naxaxxagemai tunda ga kansa har fuskanshi ai abokannan nashi naganin haka suka xabura suna masu xare馃憖bawanda ya iya magana acikinsu sbd mamaki nikuma bayan nagama juyemai najuyo na rike hannunshi duka nagoga nawa ajiki sannan. Nacemai yanxu tunda nafada fatar jikinka da tawa sekaje kachanxa wa wawa kawai Wanda besan darajan Dan Adam ba najuya nayi tfy ta alokacin mutane har sun fara taruwa kawai naji anfizgoni


馃崱馃崱muje xuwa 馃槣馃槣馃槣
[8:02am, 5/1/2016] Nadear S. Tafida: 馃崱馃崱H@j@r馃崱馃崱
馃崱Renanki~xanyi馃崱
馃崱馃崱馃崱馃崱馃崱馃崱馃崱
2鈨�
Najuyo afusace naganshi rike dani yanaso yayimin magana amma tsabar takaici yakasa gashi yakasa bude idanshi daya bude seyaji gari nafixge hannu na najuya natafi shiko yakasa ko motsi se alokacin abokanan tafiyarshi suka lura mutane sun xagayesu se kamatso domin su taimaka mai wasu amutanen nabashi hkr shiko se karamai bakin ciki suke nande daya acikinsu yasa hankacif yana gogemai dayan kuma yana duba inda xasu samu ruwa seya hango wani shago yaje yasiyo yaxubamai yana wankewa yarikeshi dakyar ya iya daga kafarshi idannan nashi yayi jaa kamar barkono suka fara tafiya
**** **** ****
Niko tunda nabar gurin se gabana yafara faduwa sbd ban iya rigima ba nayi mamaki sosai dana iyayimai haka ina tafi INA nadama Lamar nakoma nabashi hkr se kuma natuna xafin dayamin raina ya kuma faci se kuma inna tafadomin arai natuno garin nan fa dashi xamuyi abinci ahakade nakaraso gida ina tunani ina shiga umma tace kindade se kuma takalli hannu na taga ba garin tace ya haka Mamana ba garinne aise nafashe da kuka nace mata garinne yaxube tace garin yaya nace ina tafiya tace to kidena kuka ba rabanmu bane jeki dauko sauran changin kisiyo mana garin kwaki semu jika musha nace to nadauko tace kuyi kinga magriba takawo
***** **** ******
Shiko Don suna xuwa gida be tsaya ko inaba se hanyar bathroom har yakai bakin kofa kuma seya dawo da baya yatsaya bakin kofar yana yamutsa fuska yacire rigar jikinshi da wando Wanda daganinsu yau akafara sasu yarikosu dayatsu biyu yaxo ya huce su Abdul a falo yadaga labile ya watsasu kamar ya watsa Kashi harda shinshina hannu su Abdul de suka kalli juna sukayi murmushi yahucesu yana hararansu yashiga bayi yadinga wanka kamar xe chanxa fata seda yayi ruwa yakai 5 hannun shiko inda tatafa seda yaji yana xafi yana fitowa yasa singlet da 3quarter ya kwanta segasu sun shigo Abdul yace Don pls forget... Tunbe karasa fadaba yadagame hannu yana kallansu da jajayen idanshi yace leave me alone yana gama fadi yajuya musu baya yakwanta kamar me bacci suna fita ya tashi xaune yafadi dakarfi I swear to Almighty sena sa kinyi danasani .....


馃崱馃崱muje xuwa 馃槣馃槣馃槣馃槣
[8:02am, 5/1/2016] Nadear S. Tafida: 馃崱馃崱H@j@r馃崱馃崱
馃崱Renanki ~xanyi馃崱
馃崱馃崱馃崱馃崱馃崱馃崱馃崱
3鈨�
Ya kwanta domin yayi bacci ko xeji sanyi amma bacci ya gagari idanshi daya rufe ido ita yake gani baa tafa hulakantashi irin hakaba yayi danasanin xuwa garin sokoto waishin wanene ma Don Dane ga Alhaji hafix mai dala mahaifinsu yakasance shahararrene shi agarin Kaduna dama wasu dake kewayanta asalinsa mutumin sokotone shima sede basa xumunci yan uwansa hakan yasa yayansa basusan danginsu ba mahaifiyarsa sunanta hajiya falmata yar kasar Sudan ce babanshi ya auro ta shine da babba agurin mahaifinsa bayan anhaifeshi mamanshi tadade bata samu wani cikinba se bayan Don Wanda asalin sunansa Bassam yashiga sec.sch sannan Allah yakawo wani cikin aka haifi kannanshi yan biyu mata daganan kuma se haihuwa tatsaya Don yayi makarantar pri. An sec. Dinsa anan tokish dake Kaduna sannan yayi university dinshi London inda yakaranchi medicine ayanxu haka shi kwararran likitan matane nike name dinshi (Don) yasamo asaline daga abokanan shi yakasance miskiline shi nagaske yaje garin sokoto ne danyin wani aiki shida abokanan Aikinsa kuma abokanansa sunyi kuma ansamu nasara bayan sungama ne se abokinsa Alkasim yace akwai gidan wata gwagganshi anan garin kuma kusan anguwan da akabasu masauki ranan sun shirya kai mata xiyara sbd saura kwana biu sutafi ahanyarsu ta xuwane wannan Abu yasameshi gashi kuma yadau niyyar ramako shin a INA xenemo yar umma ne ? Yananan kwance yana tunani har bacci yadaukeshi
***** **** ******
Washe gari dasafe natashi dahuri Dan nataya ummana aiki kafin lokacin makaranta yayi tatafi bayan nagama shara sena dauki ruwana. Nayi wanka nadauko kayan makaranta na nasa nafito nama ummana sallama tace alabada sa'a nafito lungunmu inata sauri sbd nayi latti ina cikin tafiya senaga daya daga cikin abokansu Wanda nawatsama gari da sauri na isa gurin shi nacemai kai abokin me Dan qaruna yajuyo yana kallanta ta murgudamai baki馃槒tace injinde abokinka yanxu ya mutu ko kuma anyanke me hannuwa? yayi shiru yana kallanta bata jira amsarshiba tace kafadamai duk randa nakuma haduwa dashi inbeyi wasaba sena ciremai idanshi mekama Dana mujiya kaci saa yanxu makanta xani dase nabika gidanku Nagano gidanku inga yaya fatarshi takoma ya chanxa wata tana kaiwa nan tajuya xata tafi seme tana juyawa tasa idanta cikin nashi turkashi ....


馃崱muje xuwa馃槣馃槣馃槣馃槣
[8:02am, 5/1/2016] Nadear S. Tafida: 馃崱馃崱H@j@r馃崱馃崱
馃崱Renanki ~zanyi馃崱
馃崱馃崱馃崱馃崱馃崱馃崱馃崱
4鈨�
Ina ganin shi gabanta yafadi amma dake gwanar tsokanace sena fashe da dariya nace Dan karuna yanaganga da hannu dama kyamar taka duk tabanxa ce ina magana ina kara matsowa kusa dashi Dana kawo dap dashi sena danyi baya shiko axuciye ya bude baki da niyyar faramin magana aiko yana budewa ina watsamai miyau aciki jikake kut ya hadiye sbd magana yakesan yi aiko nace kafa menaci banbakiba nahau gudu shima yatake min baya yana bina bakinshi abude nako kara huta gudu nake da iya karfina yana bina har muka kawo islamian mu nakoyi ciki aguje naboye abayan malaminmu segashi yashugo Ashe abokinsama yabiyomu malaminmu yace ke Basma meya faru nakasa magana se haki nake seya juya gurunsu yace bayin Allah me tamuku nasanta da tsokana aiko yadago ido muna hada ido kawai seya fashe da kuka gashi yakasa rufe baki abokinsa naganin haka kawai ya rikeshi suka juya sbd hankalin mutane yadawo Kansu yana rike dashi shiko se waigena yake yana hawaye Niko ina masa gwalo馃槣 nikuma nakoma gurin xamana kusa da Fatima
***** **** *****
Suna fita Alkasim yakira Abdul yaxo musu da mota sutafi shiko har lokacin ya duka a kasa ya saki baki miyau na dilala kamar wa2 shi kanshi Alkasim inya kalleshi dariya ke xuwamai yanade dannewa Dan karyagane Abdul na xuwa yafito agigice yana tanbayan me yafaru Alkasim yacemai Dan Allah kamashi de musa amota yanxu ba lokacin magana bane kaga mutane na kallanmu suka dagashi yashiga har amotanma dukawa yayi yacigaba da xubar da miyau Abdul dai yana tuki yana waige sbd betafa ganin abokinsu a hali irin haka xe iya cewa be tafa ganin hawayanshi ba Dan shi inranshi yafaci sede kaga idanshi yayi jaa
**** ****** ****
Niko muna tashi nafara bamawa Fatima labarin abinda yafaru tace ke Basma wly ba ruwana wannan fa Dan birni ne suda suna iya kashe mutun inya musu Abu ko sumaka asiri ka haukace hakafa akace sunayi senaji jikina yayi sanyi tsoro ya kamani nace to aibesan gidanmu ba tace ai xe sanine nayi shiru kawai ina tunani
***** ***** *****
Tunda suka shigo gida yashige bayi yafara brush be denaba seda yakarar da macline dinsu duka amma duk da haka yaki yadda da bakin yadauko mouth freshener yadinga fesawa yana fitowa yasauko da akwatinshi yafara hada kayanshi yana gamawa yafito da akwatinsa ahannu atare suka mike suna tanbayarshi lfy dakyar yabude baki yace musu gida xashi sukace habade kayi hkr sauranmu awanni kadan kasan jirgin mune nafarko gobe yadago da jajayan idanshi yace musu wly baxe kara kwana a sokoto ba inba sosuke yamutu ba kawai yajuya ya fita se suka bishi abaya yana fita yahau mota yafigeta aguje ko juyowa beyi ya kallesu ba ......


馃崱muje xuwa
[8:02am, 5/1/2016] Nadear S. Tafida: 馃崱馃崱H@j@r馃崱馃崱
馃崱Renanki ~xanyi馃崱
馃崱馃崱馃崱馃崱馃崱馃崱馃崱
5鈨�
Ina xuwa gida na ajiye jakana a kofan daki duk abin dunia ya isheni nadauki buta nayi hanyar bayi Dana fito sena samu guri kusa da jakana naxauna nayi tagumi umma na kicin tahangoni tafito tace Mamana nadago afirgice tace lafiya meke damunki tana magana tana tafa huyana nace mata ba komai tace to waya bigeki nace bakowa tace tofadamin meyafaru nayi narai2 da ido nafara bata labarin meya faru seda nagama sannan tace me nake fada miki Mamana akan tsokana da rashin kunya kullun sena miki fada amma bakyaji gashi yanxu kin tafo mana Wanda bamusan waye shiba ai bansan sanda nafara kukaba sbd nakara tsorata sosai
**** **** *****
Shiko bayan yafito gida aguje ahaka yahau titi yana sharara gudu yana tafi yana kara tuno abinda yarinyar nan tamai a haka har ya iso garin kdn tafiyar daxeyi a 8hrs yamaida ta 5hrs yana kawowa gida yafarama me gadi hon da karfi se gashi yafito da sauri ya leko sannan yakoma yabude mai yako janyo mota aguje har me gadin seda yaja baya yana xuwa yayi parking motan yafito ko kullewa be tsaya yiba sbd kanshi dake axabar ciwo haka ya shiga falan ranshi a bace Momy naxaune taga andago labile basallama tajuyo Dan taga waye se kawai taganshi tatashi dasauri tana cewa son ? Yakaraso kusa da ita ya rungumeta tadagoshi tana cewa lfy kawai yafashe da kuka ya kwantar da kanshi a kafadar ta tajashi takaishi kan kujera 3cter ta xaunar dashi yabude baki a hankali yace momi kaina tatashi da sauri tadauko abinci da juice da ruwa ta ajiye agabanshi sannan tacire mai takalmi da Riga tabarshi dagashi se bes da dogon wando tamikomai abinci ya girgixa kai seta xauna agefanshi tana shafa kanshi tace sorry kaci abinci se kasha magani ka kwanta kan xe sauka tadibo a cokali tamikamai yabude bakin a hankali tasamai dakyar tasamu ya danci kadan sannan taxubamai juice ya sha Se ta dauko magani tamikamai da ruwa yasha sannan yatashi yana tangadi yafita Lamar mashayi ya huce dakinshi yabar Momy na tunanin. Meya sami Son dinta ne haka bata tafa ganinshi a wannan yanayinba kuma ina abokanan tfynshi .....


鉁�
Dan Allah amin uxuri banyi typin dayawa ba insha Allah xuwa dare xan karayin wani 馃憦馃徎馃憦馃徎馃憦馃徎馃憦馃徎


馃崱muje xuwa馃槣馃槣馃槣馃槣
[8:03am, 5/1/2016] Nadear S. Tafida: 馃崱馃崱H@j@r馃崱馃崱
馃崱Renanki~xanyi馃崱
馃崱馃崱馃崱馃崱馃崱馃崱馃崱馃崱
6鈨�
Ummana tacemin kitashi kicire kayan makarantarnan kixo ki dauki gyada dannan kikai yar bishiya nasan yanzu antaru natashi jikina asanyaye na nufi daki nacire kayan nasaka na gd nafito har tagama jerawa nadauka nafita atsorace nafita kafin nafita seda nafara lekawa sannan nafito inatafiya ina waige sanda nakai gurin har wata ubaida taxauna min agurin to kunsan me hali baya fasa halinsa ina zuwa nariko wuyanta nace wayace kixauna mun aguri dama na lura bakin ciki kike da ciniki danake agurinnan da kyar aka rabamu sannan wani me lemo yacemata ke ubaida kinsandai wannan yarinyar ba hakurine da itaba meyasa kikesan xama mata aguri kidena kinji tace to aiba it's Kadai bace me gurin nidai nayi banxa da ita ina tuna matsalata
******* ****** ****** *****
Shiko don yana shiga daki ya haye gado bacci yadaukeshi ko sallah magrib be samu yatashi yayiba har sai kusan issha'i sannan yatashi sanda yan biyu suka dawo Momy tace karsu tasheshi yace kanshi naciwo yakwanta ..yanatashi yasauka akan gadon yashiga bandaki yayi wanka sannan ya dauro alwala yayi sallah yafito se yasamesu duk sunhadu akan dinning table shi kadai ake jira yazo shima yazauna kannanshi suka gaidashi suka me yajiki Momy ma tamai yajiki ya ansa dakyar yace ya da sauki sesuka fara cin abinci seda sukagama cin abincin sannan Momy ta tambayeshi meyasa yadawo yau ya yamutsa fuska kamar bazeyi maganaba




鉁嶐煆�
@$m鈧偓楼 08034906127
H@j@r 08031363045鉁嶐煆�
馃崱馃崱muje xuwa馃槣馃槣馃槣馃槣
[8:03am, 5/1/2016] Nadear S. Tafida: 馃崱馃崱H@j@r馃崱馃崱
馃崱Renanki~xanyi馃崱
馃崱馃崱馃崱馃崱馃崱馃崱馃崱
7鈨�
Ya kwashe duk abunda yafaru yabata lbr tace bansanka da kyamar talakaba amma meyasa kamata haka yace Momy wlhy tunda muka taho naganta haka kawai naji batamun ba na tsaneta Momy tace meyasa katsaneta? Dawalakin dai.......name fa Momy! Tace kode kasamo matane agarin naku yace Allah yakiyaye haba momy tayama xanso wannan kazamar yarinyar kuma Karama wacce bata wuce 10yrs ba ni mijin babbar mace ne baxan aure ko yar 20yrs ba me xansamu agunta RENANTA XANYI???? se Momy tayi murmushi tace maji magano


**** ***** ***** **** ******
Niko kullum da fargaba nake kwana ina tunanin karna tashi na haukace kokuma wasu sunxo nemana amma shuru tundaga lkc da abun yafaru nakasa mance fuskarshi a idona natashi naje gun umma nacema umma amma wannan mutumin danama rashin kunya gsky irin yan makkan nanne fa yanada kyau sosai amma kuma umma yana kama da baffana fa a hutannan nashi da kika nunamun sede shi baffana yana dariya wannan beyi umma tayi murmushi tace har yafi dahirun naki tace waneshi umma ai tunda naga wannan naga ashe shi bedama kyau .gsky masu kyau na birni

WAISHIN WACECE BASMA
Sunana na ainayi HAJARA mahaifina sunanshi malam Mamman mahaifiyata kuma sunanta Aisha na kasance ya daya tilo agurinsu dalilin da ake kirana basma naci sunan maman babanane da anakirana da mama se bayan xuwan wani abokin abbana dayazo daga kano yace adinga kirana da basma mahaifina manomine tun inakarama banfi shekara biyuba yarasu nataso dagani se ummana umma tana sona sose sbd inakama da abbana sede kuma farin umma nabiyu da tsayinta dayake ummana bafulatanace nakasan ce banajin magana ba natsoran kowa ko babbane yamun rashin kunya nakeme ga kuma tsokana kauyanmu kowa yasanni tun ina yar shekara 5 umma tasani a islamiyya gani da kokari sede ban maida hankali se wasa da tsokana tun malam nadukana har dukagaji sukakyaleni danni har nadaina tsoran duka kwanci tashi ba wuya yanx hk inada shekara 11 munyi jarabawar Shiga ajin sauka ...inada saurayi dahiru Wanda yake zuwa cirani abuja duk yawanci sa o ina anmusu aure nikaina umma tace gaji da rashin jina da dahiru yadawo xataceme yaturo ayi auran muje can mukarata duk nagirma a gd ba aure saoina duk sun haihu..niko inatajin dadi araina sbd dahiru yamun alkawarin inmunyi aure xekaini birni


鉁嶐煆�


@$m鈧偓楼 08034906127
H@j@r 08031363045鉁嶐煆�
馃崱馃崱muje xuwaaaa馃槣馃槣馃槣馃槣
[8:03am, 5/1/2016] Nadear S. Tafida: 馃崱馃崱H@j@r馃崱馃崱
馃崱Renanki ~xanyi馃崱
馃崱馃崱馃崱馃崱馃崱馃崱馃崱馃崱
8鈨�
Yau su momy sun tashi da murnan dawowar me gd wato Alh hafix dazai dawo daga dubai anata girke2 da gyare 2 kowa nata kai dakawowa momy ta kwalawa yan biyu kira tace wai bakugama shiryawaba wlhy xanyi tafiyata kunsan de 12:30 xasu sauka yanxu 12:10 hassanace tafito da gyalenta a hannu tace momy gamu munfito naga duk kinfimu kosawa kikaga dadynmu takaimata duka ta kauce kingamun ja irar "ya" mijinnawa yadawo nakiyin farinciki sega hussaina tafito momy tace jekiga yayanku yafito dazun yaga bamu shiryaba kicemai gamu munfito tace to sema gashi yafito yace momy mu wuce sunkusa sauka suka tafi suna zuwa airport jirginsu nasauka mutane suka fara fitowa suta xura ido suhango dadynsu can segashi yafito hussaina ta ruga da gudu ta rungumeshi yana murmushi yacemata twincex din momy ykk momy da hassana suka kataso gunsa don yace dady sannu da dawowa daganan suka dunguma se gd suna fito daga mota nan maaikatan gd suka fara mika gaisuwa sannan yace bari yawatsa ruwa yatashi yahau sama shida momy


**** ***** ***** ***** *****
Ina cikin tafiya nadawo daga dibo ruwa akan hanyata tadawowa nahadu da ubaida me gyada tare da wani ashe yayantane tana ganina tanuna maini tace yauwa yaya garbati wannance yarinyar da rannan tabigeni a yar bishiya aiko naga sunfara tawowa kusa dani suna zuwa nima nasauke bokit
in ruwana na ajiye agefe yayanta nakarasowa ya watsamun mari aiko na tsandara ihu nace Allah ya isa tinda banmaka komiba ka bigenin aiko yasa hannu ya murdemun baki dakyar nasamu nakwace na rike yatsanshi na gannamai cizo yafara ihu naki sakinshi ubaida dake gefe tafara kaimun duka amma naki sakinshi har sedanaga kamar yatsanshi yafita a hannunshi sannan nasaki yatsan aiko ashe yatsa yakusa fita saura kadan se lilo yakeyi duk da haka banji tsoroba nadauka bokitin ruwana xangudu ubaida tarikeni aiko najuyemata ruwan ajiki duk dahaka taki sakina nadaga bokitin karfen na kwadamata akai bashiri tasakeni da hanxari na ruga da gudu se gd inacikin gudu naji anakwalamun kira ina juyawa naga dahiru senatsaya yace daga ina hk daga tuka2 nake dibo ruwa yace ina ruwan to naje tazube inayi ina kalle2 yace wai menene naga bakyacikin natsuwane nace bkm yace kawo bokitin jeki xandibo miki wani namikamai

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login