Showing 15001 words to 18000 words out of 26455 words

Chapter 6 - Renonta Zanyi Complete Hausa Novel .txt

25 Dec 2024

6548

office taxauna tana jiranshi dama maci amana ne shi yacemata besan yarinyar amma har wani futa suke tare
********************
Niko acan gurin Jidda tanata koyamin girki
Muna cikin yi tacemin gaskia yayannan naki nasanki
Nace nidin cabdi aiko baya sona
Tace mutumin da yadauko ki yakawoki nan gurin sbd beso akaiki gidan miji baki iya komai ba nace JIDDAH mijina ne fa
Jiddah ta xaro ido tace mijinki. Nace "eh"
Yaushe kukayi aure nace shekara 3 knan tunkina karama?
Nace "eh"
Amma kinga har yanxu be sona cewa yake waini ba matace RENO kawai aka kawomai
Jiddah tace inko hakane xaki bashi mamaki da kanshi xedinga nunaki yana cewa ke matar shice tundaga yau xanfara gyaraki xan baki wani turare Wanda kina shafashi xe rasa natsuwa a haka xamu takuramai har xeji yana San xama kusa dake
Mubar girkinnan muje kiyi kwalliya innuna miki yaakeyi nasan yana hanya yanxu
Gaskia kwalliyan da akamin ni kaina nasan nayi kyau sannan takoyamun yadda xan dinga mai shagwaba sannan nadinga yawan raban jikinshi
Aiko senajiyo hon dinshi tace gashinan karfi turarannan kikara shafawa nace to nashafa tace tun yanxu xakiga aikinshi nayi mata godia nafito
***********************


Nan nasameshi yayi parking nabude gdn gaba nashiga kanshi tiraren jikinane yabuge hancinshi yawani saki ajiyar xuciya nan munfi minti 30 yakasa tada mota duk yanayinshi yacanxa nice nakatse shuru nace yaya lfy dagowa yayi da jajayen idanshi yakalleni yace kinyi kyau basma can kuma yahade rai wayace kisa janbaki ban hanakiba nace aunty ce dakwadamin kwalliya bankarasaba naji yajanyoni jikinshi yafara kiss dina wana wani kallan nufashi yafara kiss dina tako ina karar wayarshice yasa yasakeni yana duba wayar yaga alkasim ne
Yadaga da sauri yace abokina kazo kanada patient kazo da sauri ya OK ganinan
**************************
Muna xuwa asbiti yayi parking nafito shima yafito ina beye dashi abaya muna shiga Abdul yace ango ango ya watsame wani kallo najuyo nagaida Abdul ya ansa da faraarsa muka wuce office dinshi muna shi nayi sallama tsayawa naga yayi abakin kofa yana kallon macce datake ciki office
Xainab ce tataso tace aidole katsaya abakin kofa
Yashigo yana cewa n nayi daxan kasa shigowa ?
Tace cin amana. Yace karki kirani da wannan Kalmar Dan bata dace daniba
Niko ina bayanshi ina shiga naga ya xauna a kujeran baki.
Nahuce direct nama kaina masauki a kujerarshi
Yakalleni da mamaki amma bece komai ba
Nacire hijabina nadaura akan table gashi na dama yasha gyara agurin Jidda yayi kyau se sheki yake
Yajuyo yace wayace kicire ?
Na marairaice ashagwabe nace yaya xafi
Ya tsuramin ido sbd yadda nayi maganan ya tsumashi. Yajuya yana cemin gyara riganki nan ba gida bane.
Sannan yajue gurin xee wacce ranta yagama baci yace xainab ya gida ?
Lfylau tace tana yatsina fuska.
Yace yasu momy dasu MA'ARUF tace aibakasan inda suke yace nasani ai inna tambaya ai balefi bane.
Niko ina xaune ina kallan iyayi najuyo nace yaya yajuyo nace inajin yinwa
Yace me xakici nace inkana da ice cream kabani kanmuje gida ya matso ya kama bakina yace bakin nan yacika kwadayi
Nayi wata yar kara nace yaya da xafi
Yace shagwaba dai Momy tabataki naturo baki yace abinnan namiki kyau
Yace jeki dauka a frij akwai
Natashi da murnata banko kaiba xee tatashi afusace tace nagode yau ni kake hulakantawa sbd wannan kuchaka yar kauyen?
Kan yayi magana najuyo na nunata da 馃憟馃徎keee ?
Kikiyayi kanki dani ni daki ke ganina wly ba Saar ki bace
Kuma da kike kirana yar kauye naji ni yar kauye ce
Inde haka yan birnin suke to sunji kunya
Mace nabin namiji har maxauninsa
Muko yan kauyan dakike magana ahaka kuma aka auroni akabarki keda kike birnin
Kuma wly kika kara cemin kuchaka sena faffasa miki baki
Akan wannan ke kikema sanshi ni me xanso agurin shi
Wannan kodaddar fatar tashi ko kwala kwalan idan馃憖馃憖馃憖 ?
Tokikiyayeni danni ba abinda xanyi da wannan Babban ina xankaishi. Dan haka inxakiyi abinki kimai shi kadai banxa mayyar maxa kawai
Ai don kasa magana yayi kawai kallanta yake gashi tana magana tana juya jiki duk ta gama dagamai hankali daurewa kawai yake
Xee ko data rasa me xatace hawaye kawai takeyi yajuya xata tafi Niko najuya gurin frij Dan dauko ice cream bude kofanta dedai da shigowar Alkasim ko kallanta beyiba yashigo don yayi sauri ya kareni
Shiko bemasan meyakeyi ba Dan bema San INA cikiba
Yace dallah mln munkirakane kaduba mana patient bawai kaxo surutu ba
Don yace naji ganinan
Niko bansan buyata akeba nataso domin naje naxauna jinayi ya daka min tsawa wayace ki tashi ? Alkasim yace dama mace kake boyewa shiyasa kaki fitowa ? Niko nayi tsuru 2 a tsaye don yajashi yace kaifa Dan rainin wayau ne to yar RENO tace karkamin sharri
Alkasim yace dagaske kai Don gaskia kayi mata wannan kyau wly kamar yar india Dan Allah in akwai wata nima kace abani wly inaso
Don yace ubanwa yasa ka kallanmin mata har kaganeta yace Wanda yace kaxo da ita
Don yace likabi xanse mata sbd irinku ahaka har sukakai dakin Mara lfyn
***********************
Bayan yagama Niko har nagaji da jira na kwanta agadan da ake duba marasa lfy
Yashigo yace tashi mutafi gida nataso ya rikeni yace wakike cema me kwala kwalan ido ?
Nace dan Allahu yaya kayi hkr yace baxanyi ba waya baki wannan turaran nace anty jiddah ce tace dadi kanshinshi yace "eh" dadadi naga yanata goga jikina da nashi nace yaya yarufemin bakina da nashi dakyar yasakeni idanshi yayi wani kala kamar xeyi kuka yaduka kusa da inda muke chan yadago yamikomin hijabina yana rike da cikin yace kikiramin Alkasim xakuga office din dake kallan wannan nace to yaya haka nabashrshi yana ta juye2 inatafi INA juyowa INA kallan shi kawai naji yayi wata kara sai kuma ya kwanta da gudu nafita a office din xuwana Alkasim ........


鉁嶐煆�
@$m鈧偓楼 08034906127
H@j@r 08031363045
鉁嶐煆�


Dan Allah ayi mana uxuri narashin posting jiya 馃憦馃徎馃憦馃徎馃憦馃徎馃憦馃徎馃憦馃徎馃憦馃徎馃憦馃徎馃憦馃徎馃憦馃徎


馃崱馃崱muje xuwa 馃槣馃槣馃槣馃槣love u all馃挐馃挐馃挐
[8:04am, 5/1/2016] Nadear S. Tafida: 馃崱馃崱H@j@r馃崱馃崱
馃崱Renanki xanyi馃崱
馃崱馃崱馃崱馃崱馃崱馃崱馃崱








2鈨�5鈨�


Inazu nafada office dinshi ko sallama naga yana duba patient nace
Nace yayane beda lfy wai kazo dasauri
Yakalleni yace wat
Nafito yabiyo bayana
Muna shiga naganshi yanata juyi akasa alkasim yazo dasauri yadagashi
Yace Don lfy meyafaru shiko yakasa maga senuname mara yakeyi
Alkasim yakamashi yadaurashi akan gadon duba marasa lfy
Sannan yadaga waya yakira Abdul yafadame yaxo yazameshi a office din Don ynx Abdul ne yashigo da sauri yasame Don nata juyi akan gado yatambaye Alkasim meke faruwa
Alkasim yace Mara kawai yake nunamu
Nan danan sukayime allura sannan suka same ruwa
Basma nadaga gefe se kuka take Alkasim ne yace tayi hkr xe samu sauki nadaga mai kai kawai nayi
Shiko Don bacci yadaukeshi sose ina zaune na tsurame ido Abdul ne yashigo yace be farkaba nace eh nace Dan Allah kakira mun Momy nafada mata yace aa kar hnkalinta yatashi daya tashi xaku tafi gd nace to ina xaune shuru har bacci yadaukeni
************************
Xainab ce kwance akan gado tanata rusa uban kuka dama hk yarinyar nan keda kyau gadiri amma Bassam ya yaudareta dayace baya Santa yar kauye ce Ashe ita yamaida yar kauyan wayarta tafara kara atinanin ta Bassam ne yakirata yabata hkr dasauri tadauko wayar ajaka tafitowa daita taga Ashe MA'ARUF ne dogon tsaki taja ta ajiye wayar tacigaba dakukanta tana medanasanin abunda tasa Momy tayi wa Bassam wata xuciyar tace kikirashi kibashi hkr wata xuciyar tace karki kirashi donshi natake yakeba can dai yadauko wayar xata kira kenan taji anturo kofa daga kan tazatayi taga MA'ARUF ne yawani hade rai yashigo yazauna yace lfy naganki haka tace banda lfy ne yace meke damunki tace nima bansaniba yace kinje asbiti tayi banxa dashi hakan yayita mata magana wani xubi tabashi amsa wani kuma tayi shuru hakanan yatashi yabata guri takuma kara fashe wa da kuka
************************
Momy ce xaune afalo taji shuru basma bata dawoba gashi har anyi magrba gashi su hassana sun daukar mata waya sunfita da ita balle takira son taji ko lfy gashi Dady bayanan yayi tfy gashi har insha ta gabato sallamar su usaina taji suka shigo Momy basma tadawo kuwa Momy tace aa usaina tace kuma inata kiran yaya be daukaba inji kosuna tare Momy tace Allah dai yasa lfy bawani tsokanar tayiba Momy tace miko mun wayana nakirashi naji tamika mmata wayar tanata kira ba adaukaba gashi dare yayi sose hankali Momy yaka tashi gashi har 9 yayi basu dawo ba
Suhassanane suka ce Momy kode yana asbiti kila yanada patients ne Momy dai shuru tayi sunata xura 馃憖 har 10 yayi shiru
*************************
Farkawa nayi naga har anyi sallah insha' i betashiba hankalina yatashi naje kusa dashi ina kuka inajewa yaya Dan Allah natashi kar kamutu yaya Dan Allah kuka nake sose
Gashi sunki fadawa Momy halin dayake ciki Alkasim ne yashigo rike daleda a hannunshi yasameni tsaye akanshi inata kuka yace kiyi hkr ga abinci kici nace nakoshi yace me kika ci kidaure kici ko kadanne nace to
Yafita yabani guri amma nakasa cin komi
Bashi yafarkaba se 12:45 inazaune su Alkasim na tsaye mukaga yabude ido nataso da sauri nakarasa nace yaya yadago kai kalleni sannan su Alkasim sukame yajiki yace sucireme ruwan suka cireme yatashi yashi bayi yayi wanka yadoro alwala yabi bashin sallah
Sannan namiko me abinci yakalleni yace kinci abinci nace aa meyasa bakiciba nace bkm
Yace xo muci tare nace nakoshi ya watsomin wani kallo sannan naje dakyar na iya cin kadan natashi nace nakoshi
Nace yaya Dan Allah kakira Momy nafada mata
Yace mexan fada mata
Nace kace bakada lfy ne shiyasa
Nace yaya mutafi gd na marairaiceme kamar xanyi kuka
Yace seda safe nakiga lkc
Na xaro馃憖 ido nace yaya kwana fa kace
Yatashi yahau gado yarufe ido kamar me bacci
Nikam inazaune se hawaye kexubomin yabude ido yace meya faru kike kuka nayi shuru yaxo yajanyoni jikinshi yace kiyi hkr kinga dare yayi kinji kiyi hkr kai kawai nadaga me
Ahaka muka kwana inakwanje ajikinshi har bacci yadaukeni shiko kasa bacci yayi har aka kira sallah ya ajiyeni ahnkl yaje yayi sallah banfarkaba se 7 naga baya office din natashi nashiga nayi nayi alwala nafito kenan daga bayi yashigo yace har kin tashi nace eh nayi sallah yace baki iya gaisuwaba nace inkwana ya amsa nace yaya mutafi
Yace yanada patients se yadubasu xamutafi nafara kuka hade da buka kafa yamatso yarugumoni yace sry shirya mutafi to nace nashirya muka fito yacewa su Alkasim bari yaje gd yadawo muka kama hanya muna shiga gd kafin yayi parking Momy dasu Hasana suka fito yagama parking nafito su ussaina suka karasu suka fara tmbayana lfy jiya ko bacci suyiba nace.......


鉁嶐煆�


@$m鈧偓楼 08034906127
H@j@r 08031363045

鉁嶐煆�
馃崱馃崱muje xuwa 馃槣馃槣馃槣馃槣馃槣 luv u all 馃憦馃徎馃憦馃徎
[8:04am, 5/1/2016] Nadear S. Tafida: 馃崱馃崱H@j@r馃崱馃崱 馃崱Renanki xanyi馃崱 馃崱馃崱馃崱馃崱馃崱 2鈨�7鈨� Washe gari Basma tana tashi tayi toilet tayi wanka tadauro alwala tazo tayi sallah tayi addu'ointa tagama sai tahau sana'a wato kwalliya tayi kyau sosai cikin wata shadda dogowar riga tasha dinki tayi kyau sosai tasa pink gyale wanda tashiga da rigar tayi kyau sosai tasauko tasamu mommy tana zaune a parlo tagaisheta mommy ta'amsa cikin fara'a tace basma kinyi kyau cikin jin kunya tace mommy nagode mommy tace kije kiyi breakfast kixo kidubo yayanku cikin murna tanufi wurin cin abinci tana gamawa tace mommy nagama barin dubo yayan tana shiga taci karo daya fito bayi da'alaman wanka yafito tana zuwa tace yaya inakwana yace lfy yana fada yana dusota yana xuwa yarungumeta yana fadin i love u basma cikin jin kunya tace yaya kashirya barinje ciki wurin mommy najiraka...馃槀馃槀馃槀馃槀Muje xuwa鉁嶁湇鉁�鉁�
[8:04am, 5/1/2016] Nadear S. Tafida: 馃崱馃崱H@j@r馃崱馃崱
馃崱Renanki~xanyi馃崱
馃崱馃崱馃崱馃崱馃崱馃崱馃崱


2鈨�7鈨�


Haka yashiga dakinsa
Niko muka cigaba dacin abincinmu
bayan mun gama nakwashe kayan nakai kitchen
usaina nacemin lallai yayanmu xe kwashi girki nayi banxa da ita
Nace Momy ran friday xamuyi Hutu kince xanje naga ummana ko ?
Momy tace to yar umma aibani keda tfynba yayankune kije kitanbayeshi inxe kaki
Natashi dasauri nayi dakinshi
INA shiga nasameshi akwance yana bacci
Nahau kan gadan har xanbigeshi yatashi
Sena tuna yadda JIDDAH ta koyamin rashin miji a bacci
Axuciyata nace kai xan iya kuwa ?
Amma Bari dai nagwada
Na lallaba na kwanta abayanshi na hada jikina da bayanshi
Naxuro hannu na kan kirjinshi nafara shafawa a hankali
Ina kuma hura masa iska a kunne
Shiko don da tunda nashigo Ashe idansa 馃憖馃憖 yarufe idone sbd beso nadameshi
Aiko yasankare akwance sbd abinda nakemai tun daga kanshi har yatsan kafarshi yakeji gaba daya nagama kashe mai jiki
Yayi shiru kaman me bacci yaki tashi
Niko nacigaba
Can de yaga yarinyar nan na neman xautar dashi ne
Aiko yayi yunkuri kamar xe juyo nayi saurin dauke hannuna
Xantashi ya danneni ya juyo yana fuskantata da idanuwanshi da sukayi jaaa har wani ruwa2 sukayi kamar yana shirin kuka
Yace kekuma lfy kika wani hayoma mutun gado ?
Nan nafara inda 2 nace dama momyce tace naxo natanbayeka
Wai wai....
Yakara magana akasalance me tace ?
Nace tace wai xaka kaini gurin umma in anyi Hutu ? Yace baxan kaikiba ba inda xaki nafata fuska kamar xanyi kuka na turo baki
Nafara shure 2 da kafa ina ta xungurinshi sbd yadda muka matsi juna ni dashi nace Dan Allah yaya kayi hkr kaji ?
Yayi shiru
Yabini da ido kawai yama kasa magana sbd hakan danakeyi shi yasa yafara fita hayyacinshi
Sbd kamar ina gogamai jikina haka yakeji
Yace a hankali yi shiru xakije amma inkin yadda baxakiyi magana da Dahiru ba
Bansan sanda nakara rungumeshiba sbd murna
Yaya baxan kulashiba ai mexanyi dashima ni yanxu
Yace to shikenan xaki sekuma me ?
Nace bakomai nafara yinkurin tashi
Inacewa yawwa yaya dagani naje nafadama Momy kayarda
Yace ai ba yanxu xaki tafiba tunda ban miki dayan abunda yakawo kiba
Najuyo nace meye dayan kuma ?
Yace bukatar mijinki data kawoki mana
Naxaro 馃憖馃憖 nace wly yaya ni bawannan yakawo niba
Yace karya kike ga idankinan ya Nuna
Kina kallan mutun kina lashe baki kamar kinga nama
Yace bari namiki abinda kikeso kanna Ankara yaya har yafara kissing dina tako ina
Tun ina kokarin kwace kaina har nima sakon ya fara shiga jikina nace a hankali
Yaya Dan Allah kadena banso
Yace basma kiyi hkr nadan samu relief ajikinki
Inna barki a haka wahala xansha
Aiko nafara kuka senaji ya tsaya yakara matseni ajikinshi
Yana maida wani irin numfashi chan kuma yasakeni a guje nasauka a kan gadan nafita adakin
ina xuwa falo mukayi kicibis da Momy
Tace ke lfy haka a hargitse
Nasunkuyar dakai kasa
Se alokacin natuna ba dankwali Ashe nafito
Xif din rigata kuma a bude kai duk a yamutse
Nace bakomai Momy takaremin kallo sosai se tace jeki to
Najuya nahau sama da sauri
Momy tayi murmushi tace lallai son
YAR~ RENO har tagirma knan
***********************
Niko ina shiga daki bayi nahuce naje nayi wanka harda tsarki kamar yadda mlminmu yakoya mana INA fitowa nafara tunanin abinda yafaru tsakanina da yaya senaji Ashe abinda dadi hakade nagama
Shiryawa
Washe gari da safe nashirya nafito xan tafi sch inata sauri sbd yaya na jirana a waje rigan house nasa red se wando baki me kyau nasa beby hijab dina asama nayi kwalliya sbd yau hause din namu na musanman ne na karshen term INA fitowa Don yabini da kallo yace ke wai ahaka xaki sch din ?
Nace "eh" yaya banyi kyau bane
Yace bansani ba dama kyau kikeso kiyi kije ana kallan ki
Nace ao bansa janbakinba yaya
Yayi banxa dani nashige na xauna yashiga yace ke bakida ves ne ?
Nace INA dashi mana yace iskancine yasa bakya sawa knan ?
Nace ina sawafa yaya
Kaganifa nasa ya kalleni dakyau bedece komaiba yaja muka huce
Ya ajiyeni yatafi Niko nashiga inajin dadin yau xanyi rawa ina cikin wa inda aka xafa
Inasan rawa sosai ina shiga sauran abokanan daxamuyi tare suka xo gurina yawwa beauty muje ki chanxa kayan dake haka ake cemin a sch naje nasa wasu Riga da wandone masu kyau nakara yin kwalliya
Nikaina Dana kalli kaina nasan nayi kyau
Bare kuma sauran suka fara xuxutani
Kunyar fitowa naji sbd bantafa fitowa ba hjb ba
Hakade suka sani nafito aiko maxan gurin kowa hankalinshi yadawo kaina haka muka tafi har gurin da xaayi abin muxa xauna kan afara
***********************
Don ko yana xaune a office yana tunani yana tuna riganda ke jikin Basma gani yake duk xaa kalle mai jikinta sbd yaga kamar har kirjinta ana gani a haka yacigaba da duba patient ranshi badadi kishinshi yayi yawa yana gamawa yafito daga office din gurin 11:30 yashiga office din Abdul yace in kagama Dan Allah xoka rakani wani guri yace be gama ba akwai wasu se yafito kawai ya tafi yaje gurin da ake seda undis yacema matar gurin bra yakeso
Tace wani size ?
Banfa yarasa mexece Dan besan wanne xece abataba
Yade kalleta yace bansani ba gaskia amma wacce ce inmutu xe fara sawa xe yi anfani da ita ?
Tace yadangantane kowacce da yanayin Boob's dinta
Yace OK amma innaxo da ita xaki gane ai ?
Tace eh
Yajuya ya tafi har XE koma office seyaga ai befi 30mts garage sutashiba yace bari tatafi kawai tatawo sutafi
**********************
Gabana se faduwa yake anfara kiranmu aiko se naji me kira yace Basma Muhd akahau tafi nakasa tashi dakyar wacce ke kusa dani tadagani na mike INA tafiya dakyar kaman baxaniba sbd rashin sabo
Hakan seya koma kamar INA wani style ne na tafiya aka faramin tafi 馃憦馃徎馃憦馃徎馃憦馃徎


Haka nakai kan abinda muke hawa natsaya tare da sauran
Nan DJ yasakinmana kida muka fara rawa anata ihu sbd yadda muka tsara Abin dole yabirge
Jinayi tako Ina anfaramin liki
Abinda baama kowaba tunda aka fara
Maxa duk sun hayo sama da kyar aka samu suka sauka sannan aka cigaba
Mun cigaba knan naji anfixgoni tabaya jana kawai akeyi ina juyowa waxan gani馃憖馃槶馃憖馃槶...........?
鉁嶐煆�
鉁嶐煆�
馃崱馃崱muje xuwa love u all馃槣馃槣馃槣馃挐馃挐馃憦馃徎馃憦馃徎馃憦馃徎馃憦馃徎馃憦馃徎
[8:06am, 5/1/2016] Nadear S. Tafida: 馃崱馃崱H@j@r馃崱馃崱
馃崱Renanki~xanyi馃崱
馃崱馃崱馃崱馃崱馃崱馃崱馃崱


2鈨�9鈨�
Nacigaba da cewa aiko yau se kinsan kintafa mijina keba yar iskaba
Don yace

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login