Showing 1 words to 3000 words out of 57627 words

Chapter 1 - ABBAKAR BOOK COMPLETE DOCUMENT by AXEEX.txt

AXEEX   

29 Dec 2024

2774

[12/30/2020, 8:27 PM] 🅰️ " AXEEX✌🏻 D'🅱️🅾️Y😎: *ABBAKAR*


*PAGE 1---5*
* da sunnan Allah Mai rahma Mai Jin Kai*


Juyi kawai yake baccin yak'i zuwa, tun bayan hutun dasukai na semester ending bacci yai masa k'aura koya kwanta baya iyawa saidai yaita juyi farin ciki tuni ya da'de da masa k'aura komai yake yak'e kawai yakeyi......Yau take jajiberin komawarsu makaranta duda ba al'adarsa bace shiga sch ranar da aka koma anman segashi tun watan da ya wuce yake tsimayin ranar dawowa..


Ji yake gabaki daya daren ya masa nisa gani yake kamar garin bazai wayeba ganin da yai baccin da gaske bazaizo ba yasa shi mik'ewa dan dauro alwala.



Asubar fari ya farka daga gajeren baccin da besan sanda ya 'daukeshi ba duda kuwa yadda wani bacci me dadi ke 'dibansa ayanzun haka ya daure yai wanka yafice masallaci.


Shida dai-dai ya gama shiryawa ko abinci bai tsaya ci ba ji yake kamar yai tsuntsu yaje makarantar, Da 'dan saurinsa ya sakko daga samansa yai sashin Hajiyarsu yana 'daura agogonsa.


Kamar yadda ya zata tana zaune tana wutiri kamar yadda al'adarta take ya'dan zauna kamar minti talatin bata shafa ba yana duban agogo yaga shida da rabi ya mik'e yai wajen falon yana kiran maryam dasauri ta fito daga magirka rik'e da cokali....Yaya ina kwana lafiya lau agogo sarkin aiki har'antashi kenan eh yaya to yayi kyau kicew Hajiya nazo tana addu'a nafita to yaya abincinfa a'a kibarshi innaje office nasha ruwan zafi to yaya seka dawo.


Harya kai bakin k'ofar dazata sadashi da babban falon gidan Hajiya tace Allah ya dawo dakai lafiya dasauri ya dawo ya zube har 'kas ina kwana Hajiya lafiya lau ta fada tana murmushi ni zan futa to Allah yakaika lafiya ya dawo da kai lafiya Amin Hajiyarmu ya mi'ke yabar falon.
Bakwai da rabi a B.U.K ta masa office dunsa ya wuce ya 'dan shisshirya takardun dazai bu'kata yasha tea sannan ya fito zuwa
class.


Ahankula yake tafiya burinsa koda sau dayane ya doro idanunsa akanta dan abinda yada'de yana muradi kenan.


Kamar daga sama yaji ance good morning sir har cikin ransa yaji wani abu yar yasokeshi tabbas ita ce dan muryarta ta da'de da zama daram a kwanyarsa duk inda ya jita cikin mata 'dari sai ya ganeta.
Be juyo ba ko nuna alamar ya kula ya amsa da morning yai gaba kamar ko yaushe bata damuba Aisha tace kuyi sauri mu tafi aji kunsan halin mutumin nan inyashiga minyi rashin tayau inyaso se yai attendance.......gaskiya ni fitsari nakeji kamar ya zubo sai dai inna rasa dan bazan iya zama dashi ba inji Ummulkhairi se kindawo inji Aisha.


Muje in raka ki inji Fatima a'a Fatina ki tafi karkiyi missing banso mu biyu mu rasa inkinanan kamar inanan ne a'a wallahi se naje kina da matsala muje.
Ina captain yake ya fada yana tsaye jikin madogarar malamai bezoba yayi kyau wani yazo ya gogen allo ya fada yana mik'o duster din .


Yayin da 'dalibi guda ke goge allo shikuma yana duba takaddun da yazo dasu saidai ahak'ik'anin gaskiya bawai takaddun yake dubawa ba afakaice 'daliban dake zaune yake kallo kaf ya dubesu sedai idanunsa sun kasa hango masa ita wato bata zo ba kenan kome.
No to muryar wa yaji hakan kenan na nufin santa yafara zautar dashi ta yadda inyaji muryar wata zai zata ita ce .....wani tunani ne yazo masa yai bakin k'ofa inda makararun 'dalibai ke tsai tsaiye duda sunsan bazai barsu su shigoba.
Kaf yabisu da kallo bata cikinsu yadan fito kadan suna zaune ita da k'awarta sai wata dabai saba ganinsu tareba sai namijin da indai zaigansu zaigansu dashi shima yana zaune kome suke tattaunawa yafada aransa oho.


Sannunku wato kune shafaffu da mai ko dabazaku iya tsaiwa ba sukai zuru zuru da ido suka kuma kasa mik'ewa yayi kyau yace .


Kuna tsayen zaku iya shigowa wannan yazama last time dazaku zomin aji a makare. Mungode malan ku godewa kanku ya shige ajin sukuma suka bi bayansa.
Bayan ya rubuta Topic din dazasuyi yau yajuyo kamar yadda na fada muku a first semester wata'kil in zama mutumin da zan daukeku wannan course din wata'kil a canza to ba'acanzaba kunsan dokoki na dan haka bana bu'katar sanar daku wanda suka mance su tambayi sauran 'Yan aji.
Yadan matsa bakin k'ofar kai yanzu bakaji kunya ba kana namiji kana cikin mata azaune ragwanci ba na maza bane yai shiru any way wato ku baza iya mik'ewar ba ko a'a malan munyi zaton bazaka barmu mushigo bane inji Fatima yayi kyau to yajuya Sorry sir yaji muryarta ta daki zuciyarsa yadan murmusa burinsa daman tai magana be juyo ba yace sorry for ur self pls sir amana afuwa ta kuma fade yadan juyo fuakar nan murtuk zaku iya shigowa but this should be ur last time coming to my class late. Ya shige ciki.


Yana rubutu suka shigo juyowar dazaiyi Ummulkhairi na 'kok'arin zama me idonsa zai gani ciki gareta dan da'kyarma ta zauna anya kuwa ba gaskiya idansa ya fada masa.
I have to get my self prove ke da kika zauna yanzu dawo gaba, Ummi da suka shigo tare ta mi'ke no bakebafa I mean Ummulkhairi bemasan ya fadi sunan ba gabaki daya ajin suka juya suna kallon Ummulkhairi watoyama san sunanta kenan wannan dan girman kan malamin.
Itakuwa mutuwar zaune tai jin yakira sunanta wato bama afuska kawai yasantaba harda by name wai bakiji ni bane Fatima ta tab'ota ki koma karya koreki.


Ta mik'e daK'yar tayo gaba innalillahi wa'inna inna ilaihirraji'un dagaske cikin gareta mesan samu nane yafa'da cikin ransa wato matar aure yake ma masifar so san da baijin zai iya rayuwa without ita a rayuwarsa.
Tazo inda ya nuna mata ta zauna da sauri ya juya ya ya goge hawayen da yatawo masa dan besan sauran 'daliban su gani.
Wayarsa ya'dauka kamar yana waya ya hau salati to ganinan ya maida aljihu captain dinkuwa yazo ya mi'ke 'dalibin dake zaune dasu ummu ne ungo wannan out line yana ciki gameso zai iya photostat dinsu inada wani abune me mayin manci pls am sorry yafice bai jira amsarsu ba........
*Zancigaba insha Allah*
[12/30/2020, 8:27 PM] 🅰️ " AXEEX✌🏻 D'🅱️🅾️Y😎: _POST BY GROUP OF HYPE HAUSA NOVELS BOOK WHATSAPP 08064400100_ 📚📚
[12/31/2020, 5:45 PM] 🅰️ " AXEEX✌🏻 D'🅱️🅾️Y😎: *ABBAKAR*


*PAGE 6---15*


Yana barin sch gate 'din hawayen da ya boye suka kwace seda yai nisa ka'dan da makarantar sannan yai packing kuka kuwa me 'karfi ya kwace masa yai kuka sosai har saida dankansa ya fara rarrashin kansa da zuciyarsa ya'dan jima a gun kafin ya goge hawayensa yabar wajen.


Acan sch kuwa bayan fitarsa 'dalubai sukayo kan Ummu suna tambayarta waike taya akai wannan 'dan rainin hankalin yasan sunanki ta ta'be baki taya zan sani "bakuga mutuwar zaune nayi ba dajin sunana abakinsa" "Ai wallahi naso ni yakira" inji Aisha "kunifa nasan da sansa zan mutu maryam ta fada suka saka dariya gabaki daya"


Maryam wai me damun yayanki ne? Hajiya ta tambaya "wallahi bansani ba naga dai kamar yana cikin damuwa " bari inje 'dakinnasa inji ta mi'ke tai section d'insa, yana zaune kan doguwar kujera kansa sama sai filo dake ri'ke a 'kirjinsa hawaye na bin fuskarsa "subhanallahi mezan gani inji Hajiya"

Me ke damunka ni mamarka ce ka'dan meke damunka I a sure u i will clear them all cikin zuciyarsa yace "Naso zaki iya mum sedai wannan ya wuce tunaninki naso zaki iya sharen hawayena saidai bazaki iyaba bakuma naso in saka ki cikin damuwa" Allah hajiya ba komai ta kalleshi cikin fushi yanzu kanunan ban isa dakaiba tinda bazaka iya fadan damuwarka ba ta juya zata fice.

Yai saurin kamo hannunta wallahi ba haka bane kawai na tuna da Baba Alhaji ne shiyasa nashiga damuwa bakuma nasan kema insaku come kin damuwa shi yasa naga gwanda inzauna a'daki ta juyo ta goge masa hawayensa bata iya cewa komi ba tabar 'dakin dan batasan yaga hawayenta.

Ahankula yace ki yafemin Hajiya na miki 'karya na kuma tuno miki da Alhaji ki yafemin.

Ummu pls kiyi sauri karki makara katafi kawai i can drop my self kinga ni kiyi sauri bakya ganin cikin ne dake tai dariya na rasa me yasa kullun kake ganin kamar wannan cikin zaisa nazama lazy to da ke din mece pls be quick kin isheni da surutu au surutu nake ma to na fasa shiga motar taka haba abar sona pls ki tawo mutafi ta bude ta shiga tana turo baki ya rufe motar gami da jan motar yabar gun.

Allah ummu ban ta'ba ganin couples da suka dace da junaba kamar keda yayanki Allah ko sosaima tai dariya kawai.kinga kuma ni ban taba ganin dacewarmu dashi ba shi yasa ai kullin kike sansa kamar ranki baki da dama Aisha ni nace miki ina sansa any way mubar maganar.

Pls Fatina wai mene damu ne ummu ta tambaya. ina zaton 3304 muke au kina zato ne ma u are not serious wallahi anman ai nafiki tunda ke tambaya ma kike tai sukai dariya baki daya kinga mutafi aji koma mene magani acan suka wuce ajin.

Duk yadda Abbakar yaso mantawa da ummulkairi abin yaci tura kullin kamar 'kara masa santa ake innalillahi wa'inna ilaihirraji'un waime kesan samu nane Allah ka yaye min ka kuma yafemin ya fa'da.

Wayarsa ya 'dauka ya kira khairiyya wata frnd 'dinsa ta facebook be ta6a ganin yarinyar ba anman ya rasa me yasa ya yadda da ita sosai.

Wayar tata akashe take hakan yasa ya kunna Data 'dinsa ko Allah zaisa tana online aikuwa kafin ya shiga inbox 'dinsa message 'dunta ya shigo sallama ce kamar kullin wani ma ya shigo yayana yakake kwana biyu banjika ba na kira number dinka akashe yai murmushi.


Lafiya 'kalau 'Kanwata na'dan shiga matsala ne anman Alhamdulillah everything is normal ya tura mata wasu 'yan seconni sa'konta yashigo ayya Allah ya sau'ka'ka komai amin 'kanwata.


Wai yaushe zamu hadu ne? Ya tambaya ta turo hoton emoji alamar she is thinking matsalarki kenan kullin na miki maganar ha'duwa sekiyi tamin wala wala tai dariya let's give time some time yai dariya kullun haka kike cewa yayana mu hadu anjima yanzu malami ya shigo ajinmu ok .


Yau sati biyu kenan rabon Abbakar da sch tun randa yaga ummul kairi da ciki yaji a tsani makarantar ji yake kamarma yabar aikin sedai tuno yadda yasamu aikin yashi dolensa ya yanke shawarar komawa kodan kar ya cutarda students dinsa.


Yau yashirya zuwa hakan yasa yagama komi section din Hajiyarsu yaje sukai sallama ya wuce.


Yana tu'ki yana addu'a Allah yasa yau bata gaba wata'kil inbata gaban inbaya ganinta sosai yafijin kwarin gwiwar yin lecture din.


Aikuwa yana 'dora kafarsa acikin ajin idanunsa ita suka fara gani tana dariya ita da Fatima 'kawarta da alamun tanajin dadin firar dasike tai masa kyau sosai a ido innalillahi wa'inna'ilaihirraji'un abinda kawai ya fara fa'de kenan jiyai kamar 'kafafunsa bazasu 'daukeshi ba juyawa yau dan barin ajin........


Haba Abbakar be strong mana wani 6ari na zuciyarsa ya fa'da masa ya juya kawai ya shiga ajin duda yadda 'kirjinsa ke bugun uku- uku.

"Good morning class ya fa'da" morning sir suka fa'da suma "am sorry for my absence banji da'di bane kwana biyu hope u all read the manual i gave?" Yes gabaki 'daya ajin suka fa'da yayi kyau "I just have to guide u kunmin aikin" suka saka dariya gabaki 'daya.


Daurewa kawai yake ji yake like 'kafafunsa bazasu iya supporting 'dinsa ba dole in nemo ma kaina mafita ya fa'da.


Kamar yadda na fa'da muku banji da'di ba kwanakin baya sabida haka bazan iya tsaiwa na 2 hours anan ba inaganin zan koma baya zanyi anfani da microphone 'dinnan danku fi jina.


Captain ne ya mi'ke sir bari in samo maka kujera no kabarshi ga empty sit can Anman sir se minfi ganewa in muna ganinka inji Aisha eyye but i might ended the two hours standing before this ur lazy lout captain find the sit for me, i just don't me kuka gani kuka zabeshi as ur captain but sir He is a hard worker fa inji wani student, oh I see shiyasa He can't stand for 30m ya gwammaci zama cikin mata pls let me go back before u just called me lazy teacher gabaki daya student 'din suka sa dariya.


Bayan ya gama lecturing student 'din ya fice at list ya'danji sanyi cikin ransa, yana fita wasu cikin 'yan iskan ajin ya mi'ke ai mu daman tuni muka gane dan Haka kai captain ka shirya zamu sayo ma zani da hijabi ka koma 'daurawa, babawo ya mi'ke ai se aha'do dana malan inda yai dedai da shigowar Abbakar dan 'daukan takardun daya mance oh abie ya fa'da se asayon me kyau, yabar ajin be jirayi amsarsu ba. Gabaki daya ajin suka sa musu dariya ganin yadda suka tsure.


Yau kimanin sati hu'du kenan Abbakar bega Ummu a class 'dinsa ba ada zatonsa da tunaninsa inbaya ganinta santa da kullin ke ruruwa a zuciyarsa zai ragu sedai rashin ganinta na 'yan kwanakinnan ya dameshi tunaninsa kullin me yasa bata zuwa.

Kota mutu ne ya fa'da no she won't die in ta mutu am dying too but she belong to some one zuciyarsa ta fada masa Ya'ilahi save me out of this.

Ashe sani ne beba 'dan ganinta da yake ba 'karamin 'debe masa kewa yake ba gashi khairiyya Facebook friend 'dunsa bata online sati biyu kenan ko wayarta ya kira bata shiga gabaki 'daya duniyar tai masa zafi ya rasa wazai fa'dama damuwarsa yaji da'di.


Hello wai kana ina ne gani a gidanku Hajiya tace yanzu ka fita mahfuz ne ya kirashi, No ban fitaba in garden ok ganinan yana zaune yaji anyi sama da littafin da yake dubawa na lecture da zaiyi gobe mtss yai tsaki wai kai mahfuz yaushe zaka girma ne bakamin sallama to al'uztaz Assalamu alaikum ya amsa ga guri.

Kasan Allah banyi zaton ganinka yanzu ba mahfuz ya'dan 6ata rai eyye wato ban isa inzo gunka ba kenan No ba haka bane kawai ina tuna rabuwarmu ta baya ne mtsss matsala ta dakai ru'kon tsiya inji mahfuz pls forget that's was bygone .

Pls Abbakar kafa'dan gaskiya me ke damunka jibi duk ka rame ka kuma yin ba'ki, me kuwa zai da men banda abunka mahfuz kasan munsha strike kullin ina gida yanzu ankoma kullun kana tafe ga hayaniyar student dole in 'dan rame kafin jikina yasaba.

No Abbakar kark layance min mana look at how u are turning to skeleton bawai fa ramewa kawai ka'danyi ba kamar yadda kake fa'de yasa dariya kaifa 'dan iskane mahfuz wato ni ne skeleton 'dinma no bance kai bane nadai ce kana komawa am ok nothing is wrong inji Abbakar.

Any way what's the urgent call for eyye lallai mutumin wato ma tambaya kake to sarkin mita calm down ba haka nake nufiba kawai dai nasan me zakace maganar kwanaki ce kai wallahi kafi matsala that's was bygone pls learn to forget mana ok ya wuce.

Yanzu dai bazaka fadan meke daminka ba ko mahfuz ya tambaya oh my Goodness aikaima kasan mahfuz duk duniya babu wanda yasanni ciki da bai kamarka inda akwai matsalar kasan before hajiya taji kaine zakaji bazan 6oye maba.

Ni wallahi matsala ce babba ta taso min inji mahfuz subhanallahi matsala inji Abbakar eh wallahi mahfuz ya fa'da.

Am in love mahfuz ya fa'da cikin muryar tausayi dariya 😂Abbakar yasa kai malan karka bada maza mana being in love isn't problem malan inji Abbakar mtsss mahfuz yaja tsaki kai ana kaika kana tirjewa matsalar shi ne wadda nake so 'din to wace kuwa wannan mesa'ar.


Bafa kowa bace face Ummulkhairi wannan cousin 'din tawa what Abbakar ya fa'di yana zare ido alamar firgici.
[12/31/2020, 5:45 PM] 🅰️ " AXEEX✌🏻 D'🅱️🅾️Y😎: _POST BY GROUP OF HYPE HAUSA NOVELS BOOK WHATSAPP 08064400100_ 📚📚
[12/31/2020, 5:46 PM] 🅰️ " AXEEX✌🏻 D'🅱️🅾️Y😎: *ABBAKAR*


*16---20*


Wai khairiyya dai dakai ta bani labarinta ehfa ita wadda tai sanadin fa'danmu kwanaki ta You must be joking abbakar ya fa'da wallahi Ba wasa nake ba I mean my words.


Anman kaima ka cika tarar aradu da ka how do u think zata so ka Abbakar nasani nima ba lallai tasoni ba nasani zan iya zama mutun na farko da duk duniya ta tsana sedai ba lefi na bane kullin innai 'ko'karin mantawa da ita se abin yaci tura kai nifa kamar 'karan santa ake, Abbakar yai 'dan murmushi irin na tausayawa natausaya ma anman kasan mene alhakinta ke 'dawainiya dakai Yanzu abinda zaka ce kenan nagode no ai gaskiya ce nasan kuma kasani sedai kasallama.


To yanzu kai sa'ace kasan inda take yanzu se kaje kace kanasanta me zai hana shi yasa ma nazo dan ka temakan in nemota dan in convincing 'dinta ta yadda ta aureni hhhhh lallai mutumina ka kamu da yawa inji Abbakar kasan Allah inkana dariyar nan mugun haushinka nakeji inbazaka temakanba ne ka fa'dan.


Kafin Abbakar yace wani abu wayarshi tayi qara da sauri Mahfuz ya le'ka to sarkin gulma kalli da kyau sukai dariya tare sallama ya Amsa gami da fa'din lafiya lau 'kanwata ya gida ya kike sun 'dan ta6a fira kafin suyi sallama.


Daman nafa'da u

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login