Showing 24001 words to 27000 words out of 57627 words
din su ummu ne wanda ada kullin se yagansu tare da ummun sir daman assignment dinne an hada ya fada yana miqo masa ok ajiyesu nan.
Har yakai bakin qofa yaji ance Ahmad da sauri ya juyo dan yayi mamakin sanin sunansa da yayi danshi yasan kawai lazy yake cemasa ko a inane ko waya ya masa kan yasanar da yan class dinsu wani abu zaiji yace lazy ayi kaza da kaza.
Daman maganar qawar zanwa saida gabansa ya fadi wake nan Ummul khairi yadan zaro ido wadda ta bata eh ita pls badanni ba inkasan inda take dan Allah ka fadan.
Shiru yai na dan wani lokaci kafin yace jiya tamin waya dai sai dai ni bata fadan tana ina ba ya fada miqewa Abbakar yai what me tace ma to cewa tayi kawai ta bugo mu gaisa to muga number din sir ai unknown ce number din tayo hidden eh mugani kawai zanso gani ya fada yana miqo hannu jikin Ahmad ya hau rawa dan azahiri qarya yake bata boye number dinba ta kuma fada masa inda take rasa abin yi yai sai ji yai ya daka masa tsawa ba dakai nake bane baisan sanda yace tace min tana niger..........
[12/31/2020, 5:54 PM] 🅰️ " AXEEX✌🏻 D'🅱️🅾️Y😎: _POST BY GROUP OF HYPE HAUSA NOVELS BOOK WHATSAPP 08064400100_ 📚📚
[1/13, 4:16 PM] 🅰️ " AXEEX✌🏻 D'🅱️🅾️Y😎: *ABBAKAR*
*110---120*
Niger
Waje ya kora su ummu tana kuka ummi na kuka kayan da ta riqo a hannu kawai ta dauka sukayi waje ya banko qofar kwanon langa langansa yai ciki yana ci gaba da mita da fada.
Sun dade a tsaye hankalin ummu atashe tama rasa abinda zatai gidansu mairo qawarta ta nufa.
Mairon na tsakar gida suna ganin kayan da ummu ta siya mata sai murna take shigowar ummu ta ja hankalinsu da sauri ta miqe tai gurin ummun tana tambayarta me yasa ta kuka.
Cikin kuka take musu bayani hankalin innar innar mairo ya tashi ita da kishiyarta can innar ta nisa mero ba kince tana da kudi ha eh inna to kinsan malan wato mijin innar ummi da san kudi taje ta bashi wani abin zai bari tazauna kinga nan daki biyu garemu daga nawa sai na antinki.
In munce zata zauna anan ba guri tunda kuma kullin cikin sauyin daki kuke ran kwana na ku koma daya dakin ran kwanan ta ku dawo nawa kuma duk atunkushe can din ne dai da guri shiru ummu tai kafin tace to inna kije ki masa bayani zaifi fuskantarki to shikenan muje.
Har sunkai bakin qofar gidan ummu taja ta tsaya Innar mero ta shiga aiko yana ganinta yayo kanta da fada inma kinzo dan ban haquri bazan haqura ba gida nawa dole su tafi.
Ni ba haquri nazo baka ba shawara ce kasan yarinyar da sukazo da yar matarka qawar mero na ce ko ya gyada kai alamar eh kafin yace to ni me yashafen da abotarsu eyye to ka tsaya kaji mana.
To mero ta sanar min yarinyar me kudi ce sosai dan yanzu ma daga niyame suke da suka fita tun safen nan sunje sun maku siyayya kuma ta fadawa meron nawa inta dawo zata baka yan wasu fam inaji fa sun kai dubu hamsim na garinsu Nigeriya ya zaro ido kai innar mero tai dan murmushi dan ta gane ta shawo kansa to ai ba kai daya tace zata baima ba har gwaggwo dije ta sayoma shadda sai alokacin gwaggwo tai magana wai to tn inane maza kije kice ta dawo in bazai bata daki ba ni sai inkaita gidan bala wato qaninsa da sauri yace kinji inna wane bala kuma daman ke kika sa na koresu.
Da sauri innar mero ta kira su ummu suka dawo ciki gwaggo ita da shi suka maida musu kaya aikuwa ta basu kayan da ta sayo musu shaddoji ne sai atamfa kala uku uku innar ummi kala biyar sukaita murna.
Ta zaro kudi ajakarta ta hannu ta baima malan jiki na rawa ya amsa yana lissafawa dan tun da yake bai taba riqe kudi masu yawan wadannan alokaci guda da sunan nasa bane gwaggo ma aka irgo aka miqa mata miqewa tai ta hau murna harda rawa.
To ke yar nan me yasa tun farko baki fada mana ke attajira bace tai murmushi ai gwaggwo lokacin da mukazo kudin Nigeria ne dani yau naje na samo canji kudin ku.
Innar ummi na jinsu hankalinta duk atashe sai dai suka shiga daki ta fito tai dakin su ummun.
Nigeria
Cikin farin ciki Abbakar ya zagayo ya dafa Ahmad yaushe ta kiraka tun wancan satin anman wallahi ni bata fadan wace unguwa take ba kuma inna kirata din bata shiga kwata kwata.
Ban number din ya tsaya qunquni zaka ban ko kuwa yai saurin daukowa ya miqa masa wayar nemomin number din ya dubo masa ita.
Tabas code din Niger ne wata +227 murmyshi ya saki aqallah yanxu yasan inda ummunsa take ya miqa masa wayarsa yace ka iya tafiya Ahmad ya fice cike da mamakin me malamin nasu zaiyi da number din ummunsa.
Sai da Ahmad ya fita Abbakar ya fara kiran number din sedai da gaske ne bata shiga hankalinsa atashe ya fara tunanin yadda zaiyi gobe ya ganshi a Niger.
Gashi farkon semester can ya yanke shawarar daukar hutu dan tun da ya fara aiki be dauka ba shaidar bashi da lafiya ya bada yana buqatar hutu dan neman lafiyarsa aranar ya bada komi zuwa gobe yake saka ran ayi signing.
Yai muguwar sa'a yasamu anyi masa komi aiko yai murna sosai tunanin me zai cewa hajiyarsu ya haushi dan yasan koya sha giyar wake be isa yace mata neman mace zai je gari har ya Niger.
Ko agida rasa me ke masa dadi yai yai uban taquri adaki iyakar tunaninsa ya kasa tunanowa ummi ce ta shigo dakin nasa riqe da littattafai tana kiransa yah kana ina ne kwata kwata bejita ba.
Ta shigo dakin yanayin da ta ganshi yasata yada books din ta qaraso gurin tana tambayarsa lafiya.
Hawayen fuskarsa ta hau goge masa jin haka ya dawo dashi daga tunanin da ya fada adan razane ya kalleta zatonsa hajiya ce.
Ummi lafiya naga kina kuka ta kalleshi yah tun dazu fa nashigo baka ganni ba kanata hawaye yai dariya na tuna da baba alhaji ne tai dan dariya yah pls yau daya ka fadan damuwar dan Allah ya kalleta tunda yake be taba ganin qanwar tasa ta zama serious irin yauba yai mamaki haka kawai yaji yana san fada mata.
Kimin alqawarin ko muktar bazaiji ba wato abokin taqwaitakarta. Dan shine amininta.
Allah yaya bazan fadawa ko hajiya ba ma yai murmushi kawai kafin ya bata labarin komi game da ummu har ya zuwa hutun da ya dauka.
Ta nisa cike da tausayin yayan nata yah kawai kacema hajiya a faculty dinku aka turaku maryam Abacca da ke Niger din dan yin wani research ai zata yadda be san sa'adda ya rungumeta yana murna ba that's my little sis shawarar ki tayi sosai wallahi ya dagata yana murna.
Itama dariya take ganin yayan nata cikin farin ciki.
Ya sauketa ta dauko books dinta yah pls aikinnan zaka koyan ya amsa ransa fal farin ciki ji yake kamar ma yaje yaga ummunsa sun dawo tare dan yaci alwashin inyaje tawo da ita zaiyi ya kawowa hajiyarsa ita.
Cikin jin dadi suke karatun sosai ummi take ganewa muktar ya shigo riqe da rake yabi littafin da kallo ke ynx wannan ne se an koya miki ta watsa masa harara ni sa'arkace yasa dariya to da sa'ar wace eyye.
Abbakar yace kai bansan rashin kunya fa bata girmeka bane ya kuma yin dariya da kwana biyun danma ta tureni ne ta fito ai da tuni ni zan fara fitowa Abbakar ya harareshi ko awa daya ne dole ka vata girma tunda ta girmeka dai bakaji kai hajiya ke cewa auta ba ummi ta saki qara kai yaya nicefa auta Muktar yai mata gwalo andai fi sona ta miqe ta bishi da gudu Abbakar yasa dariya yana san qannensa da yawa ya shuge toilet.
Hajiya na daki tana lazimi Abbakar ya shiga ya maya bayanin komi duda gabansa sai faduwa yake dan ba sabon sa hane qarye tsoronsa karta gane aikuwa yai sa'a bata fuskanta ba sai saka albarka take da addu'ar Allah ya sa adace ya kiyaye hanya.
Washe gari da sassafe a filin jirgi ta masa dan ta sama zai tafi tara dedai suka tashi .
Basu wani jima ba suka sauka a filin jirgi na Niger dake maradi Abbakar ji yake kamar atake yana saukowa daga jirgi zaiga Ummunsa.......

[1/13, 4:16 PM] 🅰️ " AXEEX✌🏻 D'🅱️🅾️Y😎: _POST BY GROUP OF HYPE HAUSA NOVELS BOOK WHATSAPP 08064400100_ 📚📚
[1/13, 4:18 PM] 🅰️ " AXEEX✌🏻 D'🅱️🅾️Y😎: *ABBAKAR*
* PAGE 120---130*
Shima kansa me motar kasa tsayar da motar yai ko kauce min nidai tunda na daga ido na hangi motar ban qara sanin inda kaina yake ba.
Bu de ido kawai nai naganni a gadon asibiti da mamaki ne ya kama ni Yah Nasir na gani riqe da hannuna da alamu Bacci yake atsorace na fizge hannuna shima a tsoracen ya miqe yana dubana yana fadin sannu kin farka ki nutsu kinji daga masa kai kawai nake bawai dan na nutsun ba.
Sai da ya tabbatar na nutsu ya gyaran ruwan dake jikina kafin ya fara magana tun jiya ina kan hanyata ta dawowa na bugeki ganin kece da yanayin da naganki ko dankwali babu balle takalmi ya dagan hankali me yasa ki fitowa a haka.
Cikin kuka nake masa bayanin komi sai dai gabaki daya na kasa fada masa cewar ciki ne ya bayyanar min shi yasa suka koren sai tsintar kaina nayi da ce masa kawai dan munyi rikici da mahfuz ne suka koren shiru yai kafin yace ai shikeban ki cigaba da haquri hajiya mahaifiyata ce kinga bazan iya sata ko hanata ba.
Kawai dai nasani ina tausayinta da yawa banso ace lokacin da take neman afuwarki bakyanan ko lokaci ya qure mata kallonsa nai da mamaki dan banji akwai time in da Hajiyarsu zatayi na dama harta roqen.
Miqewa yai zan turo wata ta zauna agunki ko gida banjeba tun jiya to kawai nace har ya fita ya dawo karki damu bazan fada musu na ganki ko nasan inda kike ba daga masa kai kawai nayi ya fice.
Ko agida ba wanda ya masa maganar ummu shima bema wani ba yadai kintsa yai dakinsa kawai.
Ummu na kwance wata matashiya ta shigo wadda batafi shekara ashirin da hudu ba ta zauna sannu ko yawwa nace mata tace baki sanni ba sunana Salma nice wadda Yah nasir ya turo to nace mata na cigaba da kwanciyata.
Kwana ba uku da Salma takanje ta dawo tazo ta ciga da zama dani ita din mutunce mai raha ga surutun tsiya dole na saba da ita muke fira sosai kai kace mun dade sosai da ita.
Aran na biyar aka sallameni hankalina ya tashi sosai inata tunanin yadda zanyi ko ina zani oho.
Yah Nasir ne yazo ya tafi