Showing 6001 words to 9000 words out of 9441 words
Chapter 3 - IZZAR MULKI Book 3 Document BY AUTAR ALHERI.txt
hankali yawani kafeki da ido harda wani fad'in kece yake nema. Tukunna ma Aina kikasanshi da haryake nemanki? Cikn fad'a yakemaganar kamarba miskilin Nan dabayaso hayaniyaba segata yanayi dakansa.
Shuru tayi masa danyanayin datagansa yayi bala,in tsoratata..ganin batayi maganaba yak'ara tunzurashi ayko yakara masifa Kamar yaci Babu Yana cikin fad'an ne Dr Salim yakirasa. shiyasa shima yarufesa danasa fad'an Kamar shine Hafiz.
Fitowa yayi cikin izza da mulki secinmagani yakeyi yazo nesa dasu kad'an yazauna yakwantar da kanshi ahannu kujerar..Dr Salim neyafara magana Kamar haka "man kayi hak'uri Hafiz besan Yasmeen matarka bace shiyasa duk,abunda kaga yayi rashin sanine..ko kallansa beyiba baleyasaran zetanka.
Kayi hak'uri abokina wlh Allah bansan matarka bace Kuma inbaka mantaba tunlokacin da nakenemanta nagaya muku Kuma bansan tayi aureba.cewar Hafiz...shiru yayi haryanzu bece komaiba harsunfitardaran zeyi magana sekawai yace "Aina kasanta da har kakenemanta.? Asuleja Mana. Wurin aykin company Nan yakwashe duk,abunda yafaru yagaya musu Amma begayamusu rawar datayi agabansaba.
Nisawa sukayi atare. shide Dr F A gaskiya tayimasa yawa yamarasa mezece..Dr Salim ne yayi k'arfin halin cewa tabbas za,ayihakan duba dayanda idanuwanmu sukagane Mana shekaran jiya..to Amma abin tambaya anan shene ya,akayi ba,sayawa mutane gidaba Kuma akarusa masu nasu bayan bahaka mukayi da kaiba? Eh to ay to kadesan halin talakawannan komikayi masu basagani..
no bakayi adalcibane Kuma danasan hakan zakayi da bazan Bari yabaka kwangilarba cewar Dr F A..bahaka bane kawaide sanadin haduwana da wannan yarinyarne..Kuma sanadin rabuwarku yanzuba..F A yafad'a cikin k'araji
Sorry man meda wukar ay shima yasan hakan. Cewar Dr salim..shina gani Nima ay namarabida,ita..becedasu komaiba ahaka sukacigaba damaganar suna jajanta lamarin.ganin bekulasubane yasa suka canza zancen zuwa abunda yakawoshi.
La,asar nayi Dr Salim da Hafiz sukad'auki hanyar Abuja.
Haryadawo darakiyarsu Bata sakefitowa perlon ba domin wani mugun tsoronsa taji ganin yabirkice Mata lokaci d'aya
Koda yashigo gidan anyi sallar magariba alwala yad'auro yawuce masallahci seda yayi Isha,i kana yadawo gidan haryanzu tana d'akin.bedroom dinsa yawuce yayi wanka yafito Yana mamakin rashin ganinta aperlo shiryawa yayi cikin kayan Shan iska yafito yanufi d'akinta..turakofar yayi yashiga can yahangota makure karshen gadon.
Zabura tayi Kamar wadda taga abuntsoro Dan tad'auka koyanzu fad'an zemata..saurin k'arasowa yayi wurinta ganin yanda tarazana..riko hannuta yayi seyaga duk jikinta yad'auki rawa..subhanallah miyafarune ummyn sultan? Bakida lpy ne? Danshi harga Allah yamanta da yayi Mata fad'a..shiru tayimasa se karkarwar dajikinta keyi ce tak'aru..yasalamm miyasameki kigayamin Mana yafad'a cikin tashin hankali.. bud'e Baki tayizata yimagana kawai setasaka kuka metsima zuciya. Innalillahi wainnailaihiraji,un yafad'a Yana jawota jikinshi. jinta ajikinshi yasa kukanta yak'ara k'arfi. Arud'e yak'aramanta ak'irjinshi.
Bubuga bayanta yakeyi cikin sigar lallashi sedayaga tafara ajiyar zuciya alamar tayishiru kenan.sa,Annan yafara tambayarta Kamar haka
Dan Allah kigayamin mi,akayimaki. kobakida lpy? Kinga dukkintadamin hankali kuyi hak'uri kifad'amin kinji baby na. Yafad'a cikin sigar lallashi.
D'agowa tayi kana tace bakai bane..ni Kuma yafad'a cikin zaro ido 😳.eh Mana kazo kanamin fad'a kumani banma sanshiba bansan miyake magana akai ba. Kuma mantawa nayi da hijab koni ay bazanso susameni ahakaba tunda nasan wad'annan abubuwan dakake magana akai mallakinka ne Kai kad'ai Taya zanso wani yagane ma kayanka. Tafad'a cikin shagwab'a tana tallabo boos d'inta.
Wani mugun Dad'i yaji yarufeshi jintana fadar kayansa danshi harga Allah yamanta da yayimata fad'a Kuma besan miyasa yayi Mata fad'an ba Dan yasande balefintabane tunda batasan sunshigoba. shene ma melaifi dabekirata yagaya Mata gayanan zuwa dasuba.
Kuma yanzu gabayanin da Hafiz yayi masu dazu yafahimci yasmeen batasanshiba tunda bada,ita yayi magana ba balantana tasanshi..katsemasa tunani tayi dafad'in ay kowayan nan nakane tak'arashe zancen tana kamo hannusa tadora kan boom,boom dinta.
Yasalammm wannan yarinyar inbanyi dagaske ba kasheni zatayi..matsasu yayi Yana matsar cinya " eh nawane yasssmeeeee ya,isa haka kidena kukan nine natab'akiko? Eh .Kuma harda tsawa kayimin.ok to yi hak'uri kinji bazan sakeba..Nima kayafemin mijina bazanbari kowa yasake ganam ma kayankaba..to nagode sosai my k'anwa.
Yafad'a Yana had'e bakinshi da danata yafara tsotsa saurin Kama harshensa tayi tana tayashi. tsotsar bakin juna sukeyi kamar zasucinye junansu..sud'au lokaci suna yamutsa juna kamin tafara k'ok'arin tserewa dak'yar takwace bakinta. kallanta yakeyi darinan,nun idanuwansa.
Kana yace babyn inazaki ? Sultan zanbawa abuncifa bund'azu Yana wurin Fulani beci komaiba..ok pls kifara bawa abbanshi mana. To bara nadafama. ah,ah aybasekin dafaba yanajikinki..Aina😳?
Breas dinta yanuna Mata kana yace wad'annan nakeso zo nasha kad'an sekitafi.ah,ah nide gaskiya kabari segobe..no dad'in inkikatafi akyai matsa pls kibari nasha..tonaji Amma kad'an fa.ok nayarda.
Karasowa tayi tazuge zip din rigarta taballe bra d'in seko gasu sunbayyana zaunawa tayi tatallabo kansa kamar yanda akeyiwa jinjiri tasaka Masa abaki. Ayko yacafka yafara tsotsar d'aya Yana murza d'ayan shid'ewa yasmeen tafarayi tana yamutsa sumar kansa.shiko se gurnani yakeyi
Hannu ta yajawo yatura cikin wandonsa.jintayi tatabo kosas,shiyar 🍌dinsa.janye hannuta takesanyi dantasan daga haka se ankai ga babban itako yanzu hankalinta nawurin sultan. saurin cewa yayi pls dad'in kimurzamun..shuru tayi Kamar bazatayiba sekuma tafara murza masa cikin kwararren salo mezautarda Wanda akeyiwa. Shiko Nishi kawai yakeyi Yana gurnani.yakara kaimi wurin murzata sukai wurin minti 40 ahaka cen setaji yayi Mata wata wawiyar runguma Yana Yar K'ara kasa,kasa.
Sekawai taji dimin ruwa a hannuta. shiko yazube Yana mayarda lumfashi.hk tadauko tagoge Mai jikinshi kana tamik'e tahad'a Masa ruwan wanka. Yaso yadoje Mata sesunyi megaba d'aya Amma Taki yarda. Fita tayi tabarshi tanufi sashen Fulani.
Hakarayuwa tacigaba datafiya. Tsakanin Faisal da yasmeen soyayyar su sukeyi cikin kwanciyar hankali.kuma shakuwa metsananin k'arfi tak'ara shiga tsakaninsu.
Bangaren gimbiya Jamila kuwa haryau tana hospital Kuma bawani canji dayadda sukakaita illahma gaba da,Abu keyi
Yau yakama Daren sallar layya yaune Kuma alhaji Abdul Kareem habibullah da iyalinsa suka sauka garin yola......
Autar alheri......✍️ ✍️
🤴🎷
🇳🇬
🤴🎷
*IZZAR MULKI*🇳🇬
🤴🎷
🇳🇬
🤴🎷
By Yasmeen Ahmad
(🥰Autar alheri🥰)
*ALHERI WRITERS ASSO*
A*W.A
https://www.facebook.com/10798008594602?referre,whatsap
Page 45 & 46
___damisalin k'arfe 2:00pm jirgin su ummty yasauka garin yola. Dr F A dakansa yaje tarbar iyayen nasa tareda rakiyar dogarai da Scot d'insa..suna Isa jirgin nasauka. Hango maifinnasa yayi yanasaukowa muk'arabansa natake mishi baya. Tasowa yayi cikin hanzari zetarbi mahaifinsa Amma kaminyak'araso jama,argari da yanjarida sundabaibayeshi..tsaki yaja dak'arfi Yana wannan banzan mulkin dakehana ma ganawada iyalanka Allah yagani yayi missing d'in dadyn sa..ganin ummty nasaukowane yasa yayi watsi datunanin dayakeyi yayi kanta cikin sauri tunkamin tak'araso bele,itama ahanashi ganinta.
Bazato batsammani ummty taji yanfada jikinta yanasauke ajiyar zuciya. Allah sarki uwa da se Allah. Itama rungumeshin tayi tsam ajikinta.tanashafa sumar kansa.yake tsawon minti 2 ahaka kamin yasaketa "ummty na I missing you
missing you too my son Ina y'ata kabarotane? Tanagida ummty cewa tayi bazatazoba Wai sedai natarbeku anan itakuma zatayimaku tarba agida wacca tafi tawa wai.yakarashe zancen cikin shagwab'a.
Murmushi kawai ummty tayi kana tace ayko tayima wayo dantarbarta zatafi armashi.murmushi yayi cikin farinciki yaja hannu mahaifiyar tashi zuwa mota yanafad'in ah,ahkam gaskiya banyardaba ummty tawa tafi armashi yafad'a Yana turabaki gana..yasakata amotar yahana kowaganinta.. "toshikenan ay zamugani.
Alhaji Abdul Kareem. Kuwa bashiyasami kansaba seda Scot d'insa suyimasa hanya suna Janye mutane kana yasamu yashiga motar suma sukashiga akatada motocin se masarautar yola. Bakin fad'a akatsar da motocin hakanne yasa suna fita tawagar Masarauta sukichaaa akansu.
Ummty ma Bata Sami shiga fada ba Dan taro yayi yawa..haka tawuce sashen Fulani.acan tasami yasmeen ayko tana jin sallamarta tayanko dagudu yafada jikinta tana dariya oyoyo ummtyn I'm missing you so much tafad'a tana Kara matseta ajikinta.
Missing you too my doter nasameku lpy? Lpy Qalau wlh ummty ya hannya? Hmmm hanya alhmdllh doter. To hakanakesojin ummtyn tafad'a tana janyu hannu ummty zuwa cikin perlon Baki d'aya.fulani da kuyanginta nazaune suna kallon su..zaunarda ummty tayi kana tace granny ga,ajiyar ummtyn zanje nakawomata abunsha karkibari ko iskar dabaki yarda,da k'arfintaba yatabamin,ita..dariya sukayi dukansu. Kana tajuya zuwa kichen.
Kuyanginne sukashiga kwasar gaisuwa suna watsewa da dai,dai. Bayan sungamane. Ummty tasami damar gaida Fulani cikin ladabi da girmamawa. Amsawa fulani tayi itama cikinso da k'aunar surukar Tata. Ahaka yasmeen tadawo tasamesu ta,ajiyewa ummty just din abarba da inibe da Kuma Madara ahaka akehad'ashi yadau sanyi sosai.. ummty tace ah,ah doter duk nikad'ai? Eh mana ummtyn sabida me kawai nayi. Kishinye abunki. Tunsarkin kwad'a yinnan bezoba yashanye maki.
Eyeeee waye sarkin kwad'a yinto? Cewar Dr F A Dake shigowa yanzu.bata,tanka masaba secewa datayi kinganshiko ummty yanzu zeshanye maki abunki.tafada ashagwab'e. K'arasowa yayi cikin sauri yanafadin ninema kwad'a yanyayen zakiyi bayani kuwa Aina nakoyi kwad'ayin hannu yasaka zedamk'ota.
Ayko tacillah aguje tana dariya.biyarta yayi shima Yana dariyar fad'in yakeyi inbatsoroba yarinya tatsaya mana. Sukashiga zagaya perlon.
Ah,ah nak'i wayon inde kanada k'arfi ka,kamani muga..ummty da Fulani kuwa se dariya suke.cikin farincikin ganinsu haka.
Ummty kuwa mamaki fal ranta ganin wannan Dan nata da komagana wahala takemasa yau shene kewasa da dariya damace. Ashe akawai ranar da bakinshi zebud'u gaskiya doline tagodewa Allah tagodewa mlm Ahmad dayabawa Danta yasmeen Dan tanada yak'inin itace tacanzashi.
Jintayi yasmeen tamak'ale bayanta. Hannu yamika zekamota. Ummty tayi saurin cewa kull karkasoma tab'a min y'a agabana. Komawa yayi yazauna Yana fad'in Niko ummty kingafa itake takarana. Eh kaid'in ay kaikanema.
Turo halshenta tayi tanamasa gwalo..kinganta ko ummty. Ba,abunda nagani nikam.k'wafa yayi yajawo mup din da just dinkeciki. Aycikin hanzari tafito daga bayan ummty
Bazato yaji takwace mup din takwasa aguje tanadariya. Harzebita sekuma yafasa Yana murmushi yace zankamakine ay
Nan yazauna suka K'ara gaisawa damahaifiyar tasa seda akakira sallar la,asar kana yafita.
Acan fada kuwa mutane sunhana alhaji Abdul Kareem sukuni har sukatafi sallar la,asar sukadawo bashiyasami kansaba sebayan Isha,i..ananne yasamidamar shigowa wurin mahaifiyar tasa anan taradda Dr da yasmeen da Kuma Yan uwansa wato yrm maneer da yrm kamil dayaransu fawas da fauzan se ma,aruf se farisa da Khadija wadda sukekirada titi duk se,a san,nansukaganshi. Cikin farinciki sukagaisa dajuna kana akabud'e sabon babin fira. Yayin da fulani da ummty kecikin fargaba yanda wannan daren zekasance agaresu.
Alh.Abdul Kareem kuwa izuwa yanzu sama,sama yakejinsu domin yanayinshi yafara sauyawa..jinde abunda yasabajin dukshekarar duniya insunzo kwana Yola nasan rufeshine yasa yace kowa yaje yakwanta dare yayi. To sukace atare subar perlon akabar ummty kawai se Fulani..suma cewa yayi sujesukwanta Amma ummty takafe anan zatakwana taredashi. Hakayahak'ura yabarta. Fulani kuwa Takoma bedroom d'in ta cikin fargaba.
Tofa dare yatsala yayinda duk,wani mahaluki yanemi mafaka gari yayi shiru bakajin komai se kukan tsuntsaye. Awannan lokacinne Kuma tashin hankalin dawannan masarautar tasaba fuskanta duk shekara yabayyana. Domunkuwa alh Abdul Kareem nekwace cikin mawuyacin halin rayuwa ko mutuwa yayinda fulani da ummty takira kezaune gefenshi da itada memartaba suna Masa addu,oi se k'annen shi biyu maneer da kamil Suma adu,ar sukemasa suna kuka.
Ummty kuwa se risgar kuka takeyi. Yayinda kowani gab'a najikinshi cira yakeyi hargadon dayake Kai idanuwansa sunkafe bakinsa kuwa sefitarda kumfa yakeyi besan waye akansa .
Ahaka sukakwana hargarin Allah yawaye seda akafara Kiran asubar farine jikinshi yadena rawa kufan bakinshi yakafe kamar bezuboba sa,annan idanuwansa sunfara dawowa normal.
Ahakasuketa yimasa, adu,a har,aka tada sallar asuba sekawai bacci menauyi yadaukeshi. Amdala sukayi azuciyarsu kana suka tafi danyin sallah. memartaba kuwa dayaranshi sukanufi masallahci.
Ahaka suke fuskartar wanan tashin hankalin duk,wani zuwa da Abdul Kareem zeyi muddi kwanazeyi amasarautar.
Su Dr Faisal kuwa basusan mikefaruwaba Dan ba,agaya masaba tunda sunsan ciwon nasa bana asibiti bane.
Gari na Ida wayewa akashiga harmar zuwa idi. yayida Mata kuwa sukashiga aykin abincin sallah.ciki kuwa harda yasmeen Dan shiyasa tab'oyewa Dr danbataso yabata matalokaci aykin datakesanyi gaya tunranar dasuka had'u akaro na ukku basu sake had'uwa ba sedai suyi romance kawai yau ko tayi kudurin bashi goron sallah inyadawo daga idi.
Abdul Kareem befalkaba Kuma ba,atadashi seyatashi dakansa sa,annan ciyon kesakinshi.
Fangaren gimbiya suwaiba yau tunsafe daga zimmar zasu tafi hospital wurin gimbiya Jamila suka dauke hanyar gidan boka danya tsima Samira tunda yaune za,adaura aurenta da Dr F A. kuma adebewa hafsat shi arai asaka Mata tsanar shi domin takafe akan ita za,a aurawashi.
Sunyi sa,a Basu taradda kowaba hakan yabasu damar ganin bokan dawuri. Sukayimai bayanin abunda yakawosu.
Hhhhhhhhhhh yakece dawata mahaukaciyar dariya kana yace kunzu gidan sauk'i
Gawannan. yabasu maganin dazasuyi amfani dashi.
Yace wannan inza,akaita tayi wanka dashi sau ukku tana Kiran sunansa. Wannan Kuma turare zatayi. Wannan Kuma matsashi zatayi se yayi awa 3 ajikinta kana tawanke tazo tayi turaren tsugunno da wannan.
Yabasu Kuma Wanda za,awatsawa hafsat afuska yace yanda ruwan zusu bushe afuskarta haka soyayyar datakeyiwa Dr F A zata bushe azuciyarta.
To Amma dasharad'i. To boka wanne irin sharadine?
Sharadin kuwashine in tayi amfanin da wad'annan kayan to atabbatar yaganta domin inbegantaba har,aka,kwana to memakon so tsanarta zeji Kamar mutuwarsa.tsana Kuma ta har,abada.
Wannan kayan matan kuwa kitabbatar yasadu Dake inkinyi amfani dasu domin inbeyi amfani dakeba Zaki fuskancin latsala. Inkuma yayi besake jindad'in kowace mace aduniya seke.
Hhhhh gimbiya suwaiba tasaka dariya ay indewannan ne sharadin aymesauk'ine agida d'aya famuke dashi.
Nasaduwa kuwa dolene kiyiyanda zakiyi yakusanceki amatsayinki na mace balema ayda yaganki magana tak'are shizekawo kanshi.
Dariyar suka saka dangani sukeyi harsunyi nasara.hakasukajuyewa tsofon mushirikin dukiya suka tafi.
Achan masarauta kuwa yasmeen tahana Dr ganinta tashige kichen itada jekadiya tadage tana shiryawa mijinta da iyayensa abunci sallah me Rai da lpy Dan suntaga tafarantamasa wannan ranar me albarka.
Dr kuwa sauri kawai yakeyi yashirya yafito domin k'annen sa nesuka shigo suna jiransa sutafi tare.
A masallahci kuwa yrm Ali ne da yrm sadam sukacewa liman suna da daurin auren dasukeso ayi kamin lokacin sallar idi yayi domin sunsancewa da,an idarda sallah bawani uzzurin da,aketsayawayi ashari,ance se angabarda hadaya.
Badamuwa limandin yace anan yrm Ali yabayarda sadaki yayiwa Dr walilci shiko yrm sadam yayi Samira.
Akadaura auren *Dr F A da Samira* akan sadaki dubu d'ari.
Cikin matsanancin tashin hankali Dr F A ke kallon k'annen mahaifin nashi dansun tabbatarda abunda kunnesa sukajimasa. Hakama su yrm muneer da yaransu duk kallon tuhuma sukeyiwa yanyen nasu.
Amma Basu kulasuba .memartabane ya,iso yanzu damashikad'ai akejira atada sallah.cikin tashin hankalin fawas yatareshi yanafad'in "takawa kajimikefaruwane annan.
Ganinshi agid'ime yasa sarki habibullah rike hannusa kana cikin dattako yafara magana "banjiba fawas Amma kominene kayi hak'uri kanatsu har,agama sallah mukoma gida seka gayamin. To kawai yace sa,Annan kowa yatashi akatada sallah.
Bayan anidarne akyi adu,o,in da,akeyi kana linman yayi yanka sa,Annan kowa yakama gabansa.anadawowa cikin masarautar su yrm Ali sukacewa memartaba sunaso suyi maganadashi da iyalansu duka.ummurni yabasu na ya,amince
Atake akahada mitin din gaggawa. Koda sak'o ya,iske Fulani alh Abdul Kareem yafalka Kamar ba,abunda yasameshi. Ahaka akashiga d'akin taron
Memartaba ne yayi gyaran murya kana yace yrm Ali sugabatarda abinda sukeson fad'a
Runsunawa yrm Ali yayi cikin tsintsar ladabi dabiyayya gamahaifin nashi yafara daneman afuwar sarki narashin Neman shawararsa kana yabada lbr auren dasuka daura yanzu. yak'ara dacewa nayi hakanne da musamu Dan uwanmu yak'ara kusanci damu domin inamejin bak'in cikin ace bama ganin Dan uwanmu acikinmu munzauna Kamar haka sedai daga shekara ,seshekara Kuma Gaya dukshine babba acikinmu bamusan yazamuyiba danshi nayanke shawarar aurawa Faisal y'ata Dan shiyakasance Yana,acikinmu kowani lokaci Kuma sanin na,Isa da yaron Dan uwana me shi yasa nayanke hukunci banshawarcekaba yaya.
Ya,iyda zancen Yana zubda kallah.
*Tirk'ashi waigobara bisa gemon sarki.*
Tashin hankali rud'ani fargaba duksunrufewa Fulani da ummty jidagani hakama alh Abdul Kareem da k'annen shi domin dukansu sunsan wani makircinne akahad'a
Shiko memartaba bawan Allah farinciki Kamar yataka rawa.
Gyaran murya yayi cikin dattako yafara magana Kamar haka. "Hak'ik'a najidad'in wannan lamarin Kuma hakan dakayi Allah yasa shene mafi alkhairi arayuwarsu .kaiko Faisal Allah yabaka ikon yin adilci ga matanka.ameen duk aka amsa.
Kallon Abdul Kareem memartaba yayi yace babana kasawa y'ay'anka albarka acikin aurensu kaji. To abbah Allah yazabamasu abunda yafizama alkhairi arayuwar aurensu. Duk akace ammen .nande kowa saka albarkacin bakinshi kana sukayi abunda akasaba akwatse.
Dr F A kuwa sashen Fulani yawuce jiki amace hakama Fulani da ummty.
Yrm Ali yanafita yanufi sashesa. Zuwansa yayi Dede da,dawowarsu daga gidan boka.nan yacewa gimbiya suwaiba ayiniyya ashirya amarya akaita sashen mijinta domin ta,Ida sallah acan tunda an daura auren.gud'a tasaki cikin farinciki sukafara shirin Da boka yabasu.sund'au lokaci kamin sukammala komai.har matsin daya Bata tayi. Akashiryata cikin shiga ta alfarma akanufi sashen Dr F A.
Yasmeen nacan batasan mikefaruwaba tagama duk girkinta tasaka jekadiya takai sashen Fulani acewarta yau acan suci abunci cikin iyayensu. Tayi wankanta tayi kwaliyarta kwanin Sha,awa tafito perlon tazauna zaman jiran shigowar mijinta.
Kamar daga sama taji sallamar mutane Koda tadago Kai sekawai taga Mata su hud'u gawani mugun yahaki abayansu memasifar wari natunkaro kofar shigowa perlonta ay amugun razane tamik'e tana fad'in......
Autar alheri......✍️✍️
🤴🎷
🇳🇬
🤴🎷
*IZZAR MULKI*🇳🇬
🤴🎷
🇳🇬
🤴🎷
By yasmeen Ahmad
(🥰 Autar alheri🥰)
*ALHERI WRITERS ASSO*
A*W.A
https://www.facebook.com/10798008594602?referre,whatsap
Page 47 & 48
___tamek'e tana fad'in kaisuwayeku? Minene zakushigomin dashi? Kamin subata amsa takai bakin k'ofar. Hayak'in dataganine taga Yana komawa binsa tayi dakallo taga wannan bala,in daga inayafito.
Magana sukemata Amma batajinsu domin Wannan hayak'in mebala,in wari yafirgitata. Kallansa takeyi sosai ayko setaga Yana bacewa cikinjikin mutum Wanda takasa ganin fuskarsa baletasan kowaye. Sosai take kallon hayak'in cikin matukar mamaki da alajabi. Kuma Taki jayewa daga bakin k'ofar dantafahimci ko,ajikinwane hayak'in kefita perlonta yakesan shigowa.shiyasa takafa ta tsare
Cikin wani sabon mamaki take kallon fuskar data bayyana bayan b'acewar hayak'in.itama me fuskar yasmeen take kallo cikin Isa da tak'ama tace "dan Allah malama kiban hanya inwuce kinzo kinwani tare hanya sekace gidanku..itade yasmeen tayi mutuwar tsaye ganin wannan mugun hayak'in dagajikin Samira yakefita..tunaninta ne yakatse jin d'aya daga cikin matan dasuka Fara shigowa tariko hannuta tanafad'in Y'arnan zokizauna kibasu hanya suwuce Kinji.k'anwar kice muka,kawomiki. Ina zasuwuce? bade Nan gidan ba wlh. Tafad'a cikin waro ido😳.
Ah,ah kekuwa kamarya bade nangidanba. Cewar wata acikinsu? Eh ba,anan gidan zasushigoba Kamar yadda kikaji. Tooo🤔 watasabuwa.akace inji y'an caca.keko baiwar Allah taya kikega kin,Isa kihana awuceda amarya cikin gidan mijinta.
What? Amarya cikin gidan Nan..eh Mana gatakuwa munkawo maku. Hhhhhh yasmeen takece da dariya. Tanafad'in to wacece amarya Kuma wanene angon? Kamin suyi magana. Sukaji muyar Samira daga bakin k'ofar tanafad'ar"nicenan amaryar Kuma yayana shine angona. Watomijinki Kuma Baki,Isa kihanani shigowa gidannan ba kodako ba aurena yakeyiba. Kinganeko.
Kallon bakida hankali tayi Mata kana tace "tonaji amaryar Faisal se,asamidamar juyawa akoma inda akafito.
"Ay wlh Baki,isaba Dan allah mubamu hanya muwuce.
"Kinga Y'arnan yihak'uri kibasu hanya sushigo kinji.cewar wata dattijuwa cikin way'an dasukafara shigowa.
Babah "kezanbawa haku domin Dan innaganin mutuncin shekarunkine nabarki acikin perlon nan