Showing 9001 words to 9441 words out of 9441 words

Chapter 4 - IZZAR MULKI Book 3 Document BY AUTAR ALHERI.txt

08 Jan 2025

2899

bance kifitaba. Amma wlh babah bawani mahaluki da,ya,isa yashigomin da Wannan Bala,in dakejikinta acikingida kowayeshi kuwa.takarashe maganar cikin fad'a.


Tooo🤔ikon Allah lallaiko kinsha k'arya danko Samira Kamar tashigone tagama. Kuma kisani kece bala,i ba y'ata ba. Wata k'anwar gimbiya suwaiba ce kewannan furucin. Tanakawowa nantaja hannu Samira zasu kutso cikin perlon.


Cikin hanzari yasmeen taturasu baya dakarfi.tanafad'in to ay sekushigo mugani wlh kowane mugun abune kikazo dashi dashi zakikoma bade ananba zakikawoshiba.


Keee rashin kuya Zaki mana kinsan koni wacece? dazaki bankomu haka? Kyaleta anty Mina nice Dede ita danyanzu zanyi maganin rashin kuyar..batak'arasaba taji yasmeen nafad'ar wacece ke Banda mushirika dangin matsafa ay ayadda kuka shigo da Y'artaku tun anan kinnunamin wayeke. Tobara kuji wlh kodami kukazo ni yasmeen nafik'arfinku dagani har mijina Kuma wlh ko atsirara kuke yawo da dare da Rana ayafamuku Dan kanfai bazaku shigomin gidaba.


Samira cetayo cikinta zatadaketa "k'anwar maifiyarmu zakizaga to wlh Senaga uban daya tsaya Miki anan.tafad'a tanakaimata duka. cikin hanzari tarik'e hannunta tayi Bata dashi tana fad'in"waike ahaka Kinga wurin dukana tobara kiji ba k'anwar mahaifiyarku kadai nazagaba har itakanta mahaifiyar taku da iyayenta dasuka kasa bata tarbiyar dazata kiyaye dokar Allah da manzonsa harsu nazaga inda abunda zakiya sekiyi inajiranki.


Tak'ara she zancen tana wulgata wajen barandar su sedatafad'i. Tajuya takalli matan dakecikin perlonta tace duk wadda kesan muyi rabuwar mutunci tafitomin aperlo kamin nadena ganin mutincinta na tumurmusa shekarunta nawatsota waje..aytunkamin tarufe bakinta suka soma fitowa. Sunagama fita tajawo k'ofar perlonta tarufe tanarufewa.


Gimbiya suwaiba na isowa domin ankaimata lpr haryanzu ba,ashiga da,amaryaba.fadama kamar,akaga anayi awurin.cewar wata kuyanga. Shiyasa hankali atashe tabiyobayansu.


Yasmeen najuyiwa da Samira da k'anwar gimbiya suwaiba sukayo kanta gadan,gadan zasudaka yayinda gimbiya suwaiba ke k'ok'arin tayasu. Kuma awannan lokacinne aljana bilkisu tayiwa wurin dirar mikiya domin duk,abunda akeyi dazun yasmeen ce. *Kunsan takunfa akwai tsiwa*




Ay suna Kai hannusu jikinta tayi wata iriyar hajijiya dasu duk segasu baje ak'asa.atake kamannin yasmeen suka sauya.


Dukkansu bawanda ya,iya motsa Koda yatsarsane dumin muguwar faduwace sukayi sukai tsowon minti 15 ahaka bawanda yatashi.kamin sukamike dakyar .bilkisu natse tana kallansu shek'ek'e kamin tafara matsawa tana fad'in waike Naga alamar bakya gane kowane yare Sena duka ko tuzaki samu.




Amma kaminnan zankawo karshen wannan iskancin,na nawannan masarautar. Tanarufe bakinta.


Tawagar mazan na isowa.danyanzu Suma sukasami lbr tak'addamar da,akeyi sashen Faisal.


Yrm Ali,yrm sadam,yrm maneer,yrm khamil,se alh Abdul Kareem da Kuma galadima se y'ay'an su. Amma Banda gogan Dan Yana sashen Fulani haryanzu.




Yrm Ali ne yafara magana fad'a,fad'a "kaimikukeyi anan? lpy bakushigaba da amarya cikin gidan mijinta ba?


Inafa lpy cewar wata dattijuwa cikin way'anda sukazo da,amaryar. Miyafarune to? Wannan Karan yrm sadam ne yayi tambayar.


Lbr wannan dattijuwar tafara Basu tiriyan tiriyan duk abunda yafaru tunzuwansu haryanzu.. gimbiya suwaiba ce tasharb'e zancen dacewa

2
3
4

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login