Showing 1 words to 3000 words out of 19475 words
[21/08 1:58 PM] Aishat muh’d: 1
Anatu siddiqa
Yarinya ce yar kimanin shekara 11 tafiya take ba kakkautawa sai sauri take ga wani irin hadari da ya hadu dayake lokacin damuna ne tanayi tana waige baya nidai maman shakur narasa me take waige ta cigaba da sauri sai gashi an tauge da ruwa kaman abakin kwarya bata ankaraba tafada wani katon ruwa sai ga wata mata ta tsaya bakin rafin tanason ta kamota matar baka kirin………..firgigit ta farka daga mafarkin da take tanata tsala ihu mamanta datake kan dadduma ta taso ta riketa tana tofa mata addu’a aka ita kuma tana kuka sosai har dai bacci ya dauketa ta koma bacci hmmm ku kasance tare dani dan jin asalin lbr
Maman shakur 07032934950
[21/08 1:58 PM] Aishat muh’d: 2
Anatu siddiqa
Datakoma barci maman ta tsaya tana tunanin yanda rayuwar yar tilon yarta ta kasance
Asalin lbr su….alhaji Muhammad nasir shine mahaifi ga anatu siddiqa su uku iyayen su suka haifa shi da yayanshi alhaji faruk da kanwarsu hajiya
aishat.baban yayansu alhaji faruk yaran shi uku da mubarak sai yan biyu mata fa’iza da farida sai hj aishat wanda har yanzu bata haihuba dan ita ta dade bata aureba.family su yan boko ne kowa sai yay karatu mai zurfi yanzu haka mubarak yaron big daddy (alh faruk )yana Oxford university a India yana karantan medicine bangaren mata wato gynecology yakusa graduating, yarone dan kimanin shekara 29 shi mutum ne mai zafi akwai saurin fushi baya wasa da yara akwai son girma dat is mubarak black beauty ne mai dogon hanci ga fadaddan kirji yanada saje wanda yakarama fuskan shi kyau da kwarjini.yanada yawan gashi akai bai ciki askiba sai dai yarage kaman yanda most doctors suke;)…sai kaninshi yan biyu suna 18years yanzu suna ss3 a jarspok international school port harcourt……..wash hannuna na ciwo bari nahuta
Maman shakur 07032934950
[21/08 1:58 PM] Aishat muh’d: 3
Anatu siddiqa
Asalin su hausawa ne aiki ne yakai dukansu port harcourt da zama family ne wanda kansu ahade yake sunason junansu sakamokon rashin iyayensu alh Muhammad da matarshi hj halemat sunyi aure so da kauna sun dade basu haihuba sai daga baya Allah ya azurtasu da yarinya mace kakkyawa son kowa kin wanda yarasa fara tas da ita mai suna ANATU SIDDIQA amma ana kiranta da ANA anyi shagali an kashe kudi ranan sunan yan uwa da abokan arziki sun tayasu murna matuka haka Ana ta dinga girma ga wayo ga ilimi alokacin data shiga shekara 5 a duniya tafara ciwo kawai zazzabi mai zafi aka kaita asibita akai jinya harta warke amma sai me tun daga lokacin Ana tabar magana ankai ta kasashen waje an kashe kudi amma duka abanza Ana har yau bata magana har suka hakura suka zubawa sarautar Allah ido…..
Cigaban lbr haka maman ta gama tunani tai addu’a Allah warka da Ana ta gama ta shafa tazo ta kwanta kusa da Ana.
Garin Allah yawaye da asuba mama ta tashi ta tashi Ana tai salla tai wanka suka karanta alqur’ani bayan sun gama sai suka shiga kicin haka maman take duk da kudi su amma bata bata yartaba tana koya mata girki kuma dad bayason abincin masu aiki dama.
Maman shakur 07032934950
[21/08 1:58 PM] Aishat muh’d: 4
Anatu siddiqa
Bayan sun kammala hada break ne mama tace Ana jeki gaida daddy dinki tell him breakfast is ready sai ta girgiza kai ta wuce ta tafi haka Ana take duk abunda kafada tasani tanaji amma magana ne Allah bai bata ikon yiba ko ta bude baki sai dai ihu amma baka taba jin
magana.tayi side din daddy tai knocking dama dazaran daddy yaji knocking yasan itace yace come in tashiga ta tatar daddy na waya da big daddy ta tsaya ta jira yagama wayan yana gamawa ya bude mata hannu taje da gudu tana murmushi to dama haka ne gaisuwar tata yace hw was ur nyt my Ana ta girgiza kai alamun fine kenan yace oya less go suka tafi dinning dan cin break fast din bayan sun kammala ne ta tashi tadau school bag tai sauri taje wajen driver dinsu dan yakai ta school dan ta kusa
makara.bayan fitan Ana mommy ta kalli daddy tace na rasa wani irin matsala ke damun Ana gashi yarinyar ba bakin tayi bayani alh am very worried wlh tabashi lbr ihu datayi jiya da daddare alh yadamu kwarai shima amma hakanan ya kwantar da hankalin matarshi yace mata Ana nada appointment a clinic ending of dis month zasuje komame sai akara dubata shinefa suka cigaba da fira har yake bata lbr mubarak zai dawo dis week ya kammala karatun tai murna kwarai tace Allah dawo dashi lpy
Maman shakur 07032934950
[21/08 1:58 PM] Aishat muh’d: 5
Anatu siddiqa
Bayan dawowan Ana daga school mum dace Ana jeki shirya we are going to big daddy house ta tashi da sauri tana murna yau zataga twins har ta wuce mum tace zo sai ta koma tace yaya mubarak is back ta tsaya ta kurama mum ido dan batasan yaya mubarak ba tun tana yar 5 year yabar Nigeria mum tace mata yayan twins ne shine tai murmushi ta wuce ta tafi daki dan shiryawa ta shiga bathroom tai wanka tasa dogowan riga na atampa black mai ratsin ja tasa red flat shoe da red mayafi tai kyau sosai dukda bata make up dan bata iyaba tafito tasamu mum da dad sun riga sun shirya mum tace my baby u are looking gorgeous tai murmushi taje ta hugging mum da dad suka dunguma suka tafi
Suna isa gidan bata jira su mum ba ta arta da gudu ta shiga bata lura da mutum ba kawai taji sun bangaje juna tai sauri ta dago suka hada ido ta girgiza mishi hannu alamu sorry tanayin haka ta arce ta shige ciki habawa shi kuma mutumin ya shaka yarinya yar karama ta bangajeshi batasan tabada hakuri ba kawai yajuya yabita ciki …..ita kuma tana kaiwa tasamu big daddy da big mommy a falo kawai tabada jikinsu tana murmushi tana murna sosai big daddy yace kedawa kukazo ta nuna hanyar kofa da hannunta kaman a jehoshi ya shigo ranshi a bace:evil: big mommy tace lpy mubarak ai kafin yace wani abu su mum da dad sun shigo aka tashi anata murna mubarak ya gaida mum da dad suka tambayeshi ya karatu yace lpy lau sukai mishi addu’a kowa yace amin bayan hayaniya yadan lapa yace mum wai ina Ana kowa yay mamakin tambayar sukace ga Ana nan yajuyo ya kalleta ya kura mata ido……..
Maman shakur 07032934950
[21/08 1:58 PM] Aishat muh’d: 6
Anatu siddiqa
yanata kallonta amma baice komaiba kawai yatashi yatashi yanata sake sake acikin xuciyarshi….can sai ana tatashi tashiga cikin gda batasan yana tsaya gurin kofa ba kawai taxo da gudu ta hankade shi akaro na biyu …sai yakamota don taga tana da niyar guduwa yace baxaki bani hkri ba tayi shuru sai daya kuma maimaitawa sannan tamishi wavin din hannun ta alamar sry….ta wuce zata tafi ya kamota ya wanka mata mari ji kake tass tafashe da wani irin kuka sosai dan marin ya gigitata taji hanun maza ana haka sai yan biyu suka shigo gidan suka ganta tana kuka ga kuma yaya mubarak yana huci da sauri sauri suka isa wajen fa’iza ta rungume Ana while farida ke tambayan shi wot happen yace wace irin mara hankali ne yarinyar nan mara kunya ta bigeshi bata bashi hakuri ba tunda ta ganshi batasan ta gaidashiba har yanzu …farida ta lura ranshi yabaci sai tacema fa’iza ta wuce da Ana ciki ita kuma taja hanun mubarak sukaje side dinshi dama sunfi shiri dashi tazaunar dashi tace yaya Ana bata magana ta dawo kurma tanaji amma bata iya amsawa
Yace wot bata magana kikace?wot happen to her?garin yaya?tai rashin lpy ne?tana hawaye tabashi lbr rashin lpy datayi har tadena magana shima yaji matukar tausayin yar kanwarshi yai kuma nadamar marin dayamata yace sis zo muje nabata hakuri suka dunguma zuwa dakin su twins but suna zuwa suka tarar tai bacci fa’iza tace yaya tai kuka har bacci ya dauke ta yay murmushi kawai farida tace sis am hungry zo muje muci abinci suka tashi sukabar dakin akabar daga mubarak sai Ana tana bacci yaaya mubarak ya dinga kallon ta yace a zuciyarshi nai alkawarin duk inda zan shiga a duniya sai na shiga na nemoma matana lapiyar ta in sha Allah ya sumbaci goshinta yabar dakin
Maman shakur 07032934950
[21/08 1:58 PM] Aishat muh’d: 7
Anatu siddiqa
Washa gari takama ran Saturday Ana na zaune kan cinyar mum tana kukan shagwaba ice cream takeso kuma yakare gashi mum ta aiki driver dinsu mum tace mata tayakuri yadawo sai ya siyo mata shine taketa kuka mum tanafaman lallashi…tun daga bakin get yaji kaman ana kuka kasa kasa yay maza ya karasa ciki shi yakai abokinshi side dinshi yafito yatafi dakin mum yana zuwa yaga Ana nafaman kukan banza mum tace aa mubarak kaine a gidan sanun da zuwa ai Ana najin an kira sunan mubarak ta natsu dan ta tuna marin dayamata jiya yace mum me akamata take kuka tace ice cream takeso kuma na aiki adamu driver ya kalleta tai maza maza tai kasa dakai dan bala’in tsoronshi takeji yanzu..yaci gaba da magana da mum yace mun akwai wani friend dina doctor ne sunanshi Ibrahim ya karanchi duk abunda ya shafi murya (voice) so inaso yaduba Ana mum tai murmushi tace mubarak dabaka wahalar da kankaba babu inda bamuje a kasashe ba yace mum is my duty na neman mata lpy karki damu in sha Allah za’a dace
Mum tace tashi kibishi tai suru suru alamun tsoro yay gaba tana biye dashi suka shiga doc Ibrahim ya dubata yasa tabude baki yadai yi yan bincikensu yace inda hali ka kawota clinic saboda tai running some text yace in sha Allah on monday zasuzo yace ok ni zan wuce suka futo tare zai rakashi Ana ma tafito zata tafi side dinsu yace maata ta koma ta jirashi ta koma bayan Ibrahim yatafi ya koma dakin ya tarar da ita a zaune a kasa duk tai tsuru tsuru saboda tsoro har abun yaso bashi dariya yadai controling dariya bata fito ba yace why are u crying? ta kalleshi ba ansa yace u want ice cream?ta daga kai alamun eh yace u can go ta tashi ta tafi yay murmushi yace Allah kaba matana lpy ta dinga magana
Kunjifa wai matarshi:oops::oops:
Maman shakur 07032934950
[21/08 1:58 PM] Aishat muh’d: 7
Anatu siddiqa
Bayan tafiyan Ana ya shirya yaje kilimanjaro ya siyo mata ice cream da su chocolate daya shigo gidan ya tarar da ita tana kallon wani cartoon SOFIA THE FIRST a disney junior sai murmushi takeyi a zuciyarshi yace very pretty yarinyar dukda tana karama ihu dayaji ne yadawo dashi daga tunanin da yake yay maza yakarasa ciki lpy sai ihu take tana kankameshi sai da ya daka mata tsawa yace natsu ki min bayani menene shine ta nuna mishi lizard a jikin bango yay maza yaje yay dabara ya cafki lizard din yakai waje dawowanshi ya tarar mum tafito tace lpy naji ihu ina sallanake yace mum lizard tagani take ihu mum tace ai haka take sai tsoron bala’i Wlh ko kwana a daki ita daya bata iyayi ni narasa wani irin tsoro ne wanan ya girgiza kai kawai yabata ice cream ta karba tanata mishi murmushi shima yay mata yafita..
*************Lokaci nata tafiya yanzu Ana an shiga jss 3 tana 14 years gata da brain akwai kokari saida bata magana har yau kullum kara kyau take ga abubuwan sai cikowa suke kaman wata babba kullum suna hanyar clinic yaya mubarak ke kaita check up …
Ayaune akama dad kiran gaggawa zuwa international meeting akan business wanda za ayi a chaina yace mum ta shirya tare zasu tafi mum tace kasan Ana ran Monday zasu fara exam dad yace saisu zauna da mubarak (ina fatan masu karatu basu manta mubarak agidabsu yake zama tun kafin ahaifi Ana dayake sun dade basu samu haihuwaba big daddy yabasu mubarak) .dad yakira mubarak yafada mishi yace Allah kaiku lpy mum tafadama Ana tanata kuka hakadai suka kaisu airport Ana nata kuka agabansu jirginsu yatashi suka koma wajen dasukai parking motan sai kuka take gashi kukan naci mishi rai yadaka mata tsawa kima mutane shiru kafin na bubbugeki tai gum hakadai suna tafiya har bacci ya dauketa yabiya ya saimata ice cream da kayan zaki wanda zasu debe mata kewa
Lokacin dasuka dawo magrib tayi ya tasheta tai salla shikuma yafita masallaci bayan ya dawo yasameta a falo yace kina jin yunwa? tadaga mai kai alamun eh kin iya girki?tadaga kai alamun eh harda murmushi dan tanada son yin girke girke yace no i can eat ur jagwalgwalo yatashi ya shiga kitchen din yadafa musu indomie yakawo mata taci yatafi masallaci bayan yadawo yasameta tana kallon cartoon yace mata bari naje nai wanka yatafi koda yay wanka kafin ya shirya ya fito wuraren goma daya shigo ya tarar har tai bacci yay murmushi ya dauketa chak ya kaita dakinta ya lullubeta da bargo ya rage karfin Ac ya fito yaja kofa yatafi dakinshi …….
Wuraren 12:30 ta farka ta tattaba wuri ba kowa ita kadai habawa ai tsoron yafara ta dinga ihu ihu sosai yana dakinshi yagama bincikenshi a laptop har ya kwanta yace bari nadubota tukun yafito yanufi side dinsu koda yakai wuraren kofa yaji ihuta yakara sauri ya shiga yaga sai ihu take ta firgita sosai yay maza yahau gado yakamota ya rike gam yana kiranta Ana Ana Yi shiru am here yi shiru daina jin tsoro yadan samu tai shiru tai maza ta hugging dinshi ta kankameshi sosai ai da mutumin yaji boobs dinta sun hadu da kirjinshi sai da tsigan jikinshi yatashi sosai yay maza ya cireta ya rike mata hannu suka fito suka nufi side dinshi
Maman shakur 07032934950
[21/08 1:58 PM] Aishat muh’d: 9
Anatu siddiqa
Ya rike mata hannu suka nufi side dinshi yakaita gado ta kwanata ya lullubeta shikuma yadau filo yakoma kasa nandanan bacci yay gaba dashi da Ana taji alamun yafara bacci ta sakko ahankali tazo ta kwanta kusa dashi ta rikemai hannu gam dan haka take inhar zatai bacci tanason jin mutum kusa da ita hakadai bacci itama yay gaba da ita…..
Kiran assalatu ne yasa ya farka dan haka yake. ganin Ana yayi kusa dashi tanata baccin ta gashi ta rike hanunshi yay murmushi ahankali ya zare hannushi daga nata yakoma kan kujera yana kallonta pyjamas ne a jikinta na dogon wando da riga pink ga gahinan a barbaje dukda karama ce amma akwai gashi da dan bakinta karami da pink lips dinta kaman baturiya ga dongon hanci yacigaba da kallonta yana murmushi a zuciyarshi yace intai girma akwai mace anan yatashi ya shiga toilet yazo yay nafila dazai tafi massallaci yatasheta ta maza ta mike yace go and pray ta wuce ta tafi dakinsu ta shiga bayi tai alwala tazo tai salla ta dakko alqur’ani ta kuramai ido tana karantawa a zuciyarta ..koda ta gama karfe 6:00 tace bari tadan kwanta kafin yaya ya dawo tana kwanciya barci ya dauketa shikuma daya dawo ya shigo yaga takoma bacci sai ya kyaleta yatafi dan ya shirya aiki …….Tana cikin bacci taji kaman abu ya tsikareta a maran ta tai maza ta tashi koda ta tashi taji danshi danshi a kasan ta gashi kuma maranta na ciwo sosai ta karajin kaman ruwa na gangara a kasanta sai ta tsorata tai maza tasa hannu tana ciro hanun mezata gani jini ai batasan lokacin data kwalla ihu ba wanda saida yasa maranta ya murda sosai har saida ta tsugunna dayadan lafa ta lallaba tafito tai side din yaya mubarak
Datakai ta kasa shiga sai ta tsaya tana kuka ta rike mararta yana cikin sa kaya yaji alamun kukan Ana yace a zuciyarshi yanzu kuma mai ya faru ya bude kofan fuskanshi a daure sai yaga tana kuka gashi tarike mararta ya tsorata sosai ganin yanda takeyi har bata iya tsayuwa saboda yanda maran ke mata ciwo yajawo ta ciki ya cemata wot is d matter? Tana kuka tarike hanunshi takai maranta saida yaji sock yace ciwo yakeyi tadaga kai alamun eh sai kuma ta fashe da kuka sosai yace wot again?dan shi baima kawo al’ada bane yazaci cikinta ke ciwo sai yaga ta nuna mishi hanunta wanda yakeda jini tana pointing HQ da finger dinta dayagane mai take nufi ai sai ya rude sama da itama itakuma dataga ya rude sai ta kara fashewa da wani irin kuka dan tazaci mutuwa zatayi
Maman shakur 07032934950
[21/08 1:58 PM] Aishat muh’d: 10
Anatu siddiqa
Ta kara fashewa da kuka sosai dan maran ta murda mata ta sugunna tana kuka yay maza ya dakko magani yabata yace Ana bari inzo jirani anan yay maza ya fita yana tunani kodai dama chan bata fara bane data rude haka ….dayakai supermarket din yasai mata pad mai suna LADYCARE yasai mata pants masu kyau dosin daya yay maza yakarasa gida yasameta sai kuka take tabashi tausayi sosai duk ta tada hankalin ta yakira sunanta Ana ta dago kai ta kalleshi is dis ur 1st time?ta daga kai alamun yes azuciyanshi yace no wonder duk ta rude…yakamo hanunta yakaita bayi yace tai wanka yana jiranta ya kullo mata mata kofa yafito ya dauko mope da ruwa ya goge inda blood din yay staining a kujera ya gyara ko ina ya zauna jiranta
Bayan tagama wankan tafito daure da towel dinshi iya guiwa ya tsaya mata kallo daya yay mata yay maza ya dauke kai tazo ta zauna kusa dashi sai yadauko pad din yabata ta tsaya a wurin dan ita har ga allah bata san me akeyi dashi ba daya lura bata ganeba shima kanshi yay chaji dan besan ya ake amfani dashiba ya karbi pad din ya karanta instruction din sai ya dakko pant daya ya bare ledan yasa mata pad din sai alokacin ta tuna abunda ake koya musu a basic science kunya ya kamata sosai ai be karasa sawaba ta fizge pant din da pad tai arce a guje zuwa side dinsu:D:Dlol abun ma mamaki yabashi ya tsaya ya wangale baki daga baya yay murmushi yace yarinta kenan ibahakaba me abu kunya yatashi yashiga toilet dinshi ya tarar da kayanta da suka baci ya wanke mata yaje ya shanya yay wanka shima yasa kaya ya nufi side dinsu koda yaje ya tarar