Showing 3001 words to 6000 words out of 9862 words
sauri kuje kuci abunci lokeci na tafiya tana gama fad'ar Hakan Takoma warta cikin ruwan kamar Bata wanzu awurinba......Gurin wannan dutsen suka nufa inda Isseta tad'auki kud'i aranar suna zuwa suka samu abunci merai da lpy awurin shinkafa da miyah ga Naman kaji soyayye aciki, atake tsohuwar yunwarda ke cikin Isseta tamotsa Toba itakad'aiba halima ma hakance takasance agareta Aiko suka dirarma abuncin kamar wani ze kwace musu dudda cewar a plate abuncin yake sunaga kamar baze ishesuba Amma sunaci sunaganin kamar ana k'arashi domin babu inda yake raguwa harseda suka k'oshi Sega ruwa awurin sukasha tareda hamdala awurin abun giji kana suka d'auki kud'in dasuka gani awurin suka kama gabansu.
A majalisa koyanzu suka samu yah shamsu inda suka bashi sak'on innah tareda kud'in dasuka karb'o awurin maah wanda shikanshi yah shamsu seda yayi mamakin a'ina sukasamu wannan uban kud'in, bedena mamaki ba harseda yatambayesu sedai kafin sukaiga bashi amsa akashafe musu zancen kud'in dukkansu dagasu harshi Hakan yasa suka shiga adedetasu kawai tareda nufar asibitin kaitsaye.
Suna zuwako suka samu anbawa wannan mahaukaciyar d'aki itakadai tana zaune kamar yadda tasaba sedai ga abunci agabanta an'ajiye Amma bataciba Tayi shiru kawai tana kallon gefe d'aya....sosai Isseta taji dad'in yadda Taga mamar tata sedai fa taji Bada Dad'i yadda Taga tasaka abunci agaba bataciba Hakan yasa tarok'esu akan subed'e mata zata shiga...bamusu kuwa suka bud'e tinda sunga batayiwa kowa komai tanashiga tazaune tareda dafata tace "mama...ahankali matar tad'ago tana duban Isseta domin tagane muryarta dudda batada cikakken hankali. Murmushi kawai Isseta tayimata tareda d'auko abuncin takai bakinta, Aiko takarb'a tanaci ahankali Hakan Isseta tabata abuncin Nan seda tacinye tabata ruwa Tasha kana tamik'e cikin sauri mahaukaciyar tarik'o gefen doguwar rigarta. Cikin mamaki tajiyo tana kallonta domin Bata tab'a yimata Hakanba se ayau hakan yasa Takoma tazauna domin tagano abunda matar kenufi kenan...tana zama kuwa itako takwanta agefenta. Sudai su yah shamsu da ma'aikatan wurin dukkansu da kallo kawai suka bisu...cikin k'ank'anin lokaci bacci yayi awun gaba da ita se alokacinne Isseta tasauke ajiyar zuciya kana tamik'e tana share k'wallar idonta suka biya duk wani abunda za'abuk'ata kana sukabar asibitin zuciyarta atunkushe..
Yauma se kusan magarib sukadawo cikin gari zuciyar Isseta inbanda bugawa babu abunda takeyi domin se ayanzu tatinada abunda yafaru adaren jiya dakuma yau dasafe, cikin tsoro da fargaba sukayi sallama itada halima dakuma yah shamsu kowannensu yanufi nasu gidan Amma fa halima tad'an tsorata da yanayin k'awar tata domin fargabarta tafito Fili Kuma duk abunda ke faruwa agidan tasani sedai wanda Isseta d'in tab'oye mata Kuma Koda batasaniba ay'ankwana kinnan Rakata datakeyi Gurin maah dolizata fahimci akwai wani abun idan Tayi dubada kalaman maahh agareta Amma dai koma minene zata bari dasafe suyi zancen idan Allah yakaimu doline tasan minene Kuma Yakoma b'ullowa arayuwar Isseta yanzu. Dawannan tinanin tashiga gidansu....itakuwa Isseta yau kam kowa babu a tsakiyar gidansu Hakan yasa Tayi alwala tareda shigewa d'akinsu kaitsaye anan duk tasamu y'anmata gidan kowana sha'anin gabanshi...itadai daga sallama Bata Kara cemusu komaiba domin yanzu sosai tashiga tsoron su anty hawwa da anty bilki.
Bayan tagama sallah ne jidda tashigo da kwanon abunci ahannunta ta ajiye mata tana fad'ar "anty Isseta gashi inji mama bintu Kuma tace anjima idan akayi isha'i kizo tana namanki. "To jidda kice mata ngd zanzo insha Allah. "To jidda tace kana tajuya tabar d'akin.....itako Isseta abuncin taci sosai kana tawanke bakinta taje tayi wanka harta fito bataga giftawar kowaba dagacikin iyayen nasu, seda tashirya cikin kayanta na bacci kana Tayi sallar isha'i Amma me tana gamawa wani nannauyan bacci yad'auketa batareda taje Kiranda mama bintu kemataba....seda dare yaraba sosai yauma akasake zuwa mata cikin bacci taji ana lalabarta Kuma yau har ansamu nasarar sab'ule mata hannun rigarta inda duk rabin k'irjinta awaje wanda ba cikin bra ba Kuma ahakan ana k'ok'arin k'arasa cire mata rigar...arazane tafarka domin Jin abun Tayi kamar amafalki cikin tashin hankali tashiga Ture wadda kejikin nata tareda k'ok'arin kwatar kanta Amma abun yafaskara, atake danbe yakacame atsakaninsu sedai ga dukkan alamu kowacece tad'anfi Isseta girma Hakan yasa Tasha wahala sosai ahannunta wurin kwatar kannata....kamar daga sama sukaji anty hawwa da zuwaira sunbuga ihu alokaci d'aya suna fad'ar wayyo allah atemakesu kwarto acikin d'akinsu. Hakan yasa wannan matar saurin sakin Isseta tahantsila tafice daga d'akin aguje...Kuma wannan ihun Nasu zuwaira shine yayi sanadiyar fitowar mutanen gidan gaba d'aya ciki kuwa hadda samarin gidan da Abba, gadan gadan sukayo d'akin nasu inda suna shigowa yah Kabir yakunnah hasken d'akin Hakan yasa idon Abba saukan akan...!
MEJO NAJEEB PAID BOOK NE akan nera 500 kacal game bukatar complete dinshi kuwa 1k ne domin complete dinshi yafito idan kishiya Siya Zaki iya tura kudinki a wannan account d'in π 2276776261 sha'awanatu kasim UBA Bank kana kitura shedar biyanki a wannan nomber π 09112799371 on WhatsApp ko kikira wannan nomber π 07037092176 π
Autar alheri βοΈ
πͺ½πͺ½πͺ½πͺ½πͺ½πͺ½πͺ½πͺ½πͺ½
π§ββοΈπ§ββοΈπ§ββοΈπ§ββοΈπ§ββοΈπ§ββοΈ
πͺ½πͺ½ *MEJO NAJEEB*πͺ½πͺ½
(Labari me sark'ak'iya ban al'ajabi rikici zalunci soyayya cin Amana dakuma romantic π)
Daga alkalamin Autar alheri βοΈ
MEJO NAJEEB PAID BOOK NE YANZU MUKE FREE BOOK 1 IDAN MUKA SHIGO BOOK 2 SHINE ZAKI BIYA KARKI KARANTAMUN ABUNA BATAREDA KINBIYANI HAKKINABA MUDDIN KIKA FITARMUN DA BOOK KO KIKAKARANTA BATAREDA KINBIYANI HAKKINABA KEDA ALLAH.
Book 1
Page 15 & 16
"Idon Abba sauka akan Isseta dake makure duk rigarta tasab'ule k'irjinta awaje, "innalillahi Wa'inna ilaihiraji'un shine abunda yafito daga bakin Abba kamun yace kowa yafito waje yafad'a Yana mayarda samarinda Basu shigoba tareda kora way'anda kejiciki batareda yabari sunga Isseta d'in ba Amma iyayen nasu duka sunganta dakama y'anmatan Hakan yasa mamansu yah balah sakin wani shu'umin murmushi kafin tayiwaje wannan murmushin nata kuwa bak'aramin tayarwada abokanan zamanta hankali yayiba wato mama salmu da mama bintu musamman ma mama salmu abun yayi bala'in kayar matada gaba Amma dayake dukkansu masu hankaline Kuma sun iya takonsu yasa babu wanda yafahimci Hakan...seda duk suka fitane kana Abba yace Y'anmatan ma sufito har ita Isseta Amma tasiturta jikinta kafin tafito.
Hakan duk sukafito kowannensu yasha jinin jikinshi Isseta kuwa hijab kawai tad'ora akan kayanta dasuka yage tafito....dukkansu da kallo Abba yabisu kamun yanisa yace "hawwa'u wanene yashigo muku acikin darennan? Yasamu damar tsallake samarin gidannan haryashigo Basu ganshiba Kuma ba'abud'e k'ofar gidanba? Shiru anty hawwa Tayi domin Batasan mizatace mishiba. Hakan yasa yajuyaga samarin gidan inda ya kalli yah balah tareda cewa "kodai kune kebibiyar k'anenku? Tayaya har wani ze tsallakeku yashigo gidannan bakuganshiba balah? Yatambaya Yana kafeshida Ido. "Aikafin yah balah yabashi amsa mamansu Tayi saurin fad'ar "wannan wacce Irin maganace kakeyi Malam? Aiko agarin arna baza'ayi wannan tumasancinba kaima kasani duka yaran gidannan babu Bata iri bamuda wani bara gurbi sedai yanzu da Isseta keneman zame Muna k'arfen k'afa domin kuwa wurinta akazo ba wurin sauran yaranba Kuma itace akafarmaka Amma dayake dasanenta yazo setayigum dabakinta harsuka fara shed'ancinsu Badan Allah yasa Y'an uwan nata sunfargaba dasesuyi komai cikin salama yatafi babu wanda yasani kamar yadda suka Saba yanzu abun yawuce ayishi asoro ko akangon gidan biredi yanzu harcikin gidan ubanki zesameki kuyi lalatarku wannan wacce Irin masiface salon kijanyo harsauran yaranma yalalatasu, tak'arasa zancen tana rushewada kuka.
Sosai zuciyar Abba kebugawa sabida wannan zancen na mamansu Yah balah tabbas maganarta gaskiya ce domin idan bahakaba miyahanata Neman d'auki itada ake k'ok'arin ketawa haddi kenan maryama zata lalata masa tarbiyar gida besaniba innalillahi wa'inna ilaihiraji'un..mama bintu kuwa da kallo kawai take binsu takasa cewa komai se luguden tara'tara da k'irjinta keyi.... dukkansu maganar iyya hassi ce takatse musu tinani inda take fad'ar"yo ai wannan basabon Abu bane malam shiyasa kullun nake tsawatar mata Amma yau da gobe semutane suga kamar ina tsangwamar ta ne sabida banice na haifetaba Amma Isseta kam sedai Allah ya kyauta domin kana ganin jiya tinsafe tabar gidannan se dare tadawo Amma dudda fad'an da kayi mata besa yau tafasa fitarba tinda yau sebaysn Isha'i tashigo gidannan Kuma antabbatarda cewa sunatareda yaronnan shamsu to inaga abunda sukayine be ishesuba shiyasa yak'ara biyota gida tinda ansaba gara suk'arasa anan Ashe rabon dubunsu tacikane....tafad'a tana dallawa Isseta muguwar harara.
Ido Abba yaruntse dak'arfi domin tabbas yayarda da kalaman matanshi sabida yauma dakanshi yagansu lokacinda suke fitowa daga napped itada yah shamsu Kuma alokacin sunrigada sun ajiye halima ak'ofar gidansu se akazo itama aka ajiyeta to yah shamsu yafito daga napped d'in Yana Kara lallab'ata ganinta duka arud'e domin atinaninshi yadda tabaro waccan mahaukaciyar ne kedamunta besan badak'alar gidansu bace, tofa awannan lokacinne Abba yagansu Kuma bega halima ba shiyasa yanzu yak'ara gasgata abun aranshi... Isseta kuwa datayi mutuwar tsaye Jin k'azafinda ake jero mata babu kunya balle tsoron Allah se ayanzu kukanda ketokare mata mak'oshi yazo cikin kuka tanufi mahaifin nata tana fad'ar"wlh Allah Abba bahaka bane wlh bansan komaiba..tsitt Tayi awurin batareda tak'arasa fad'ar abunda takesan fad'aba Saka makon wani mugun Mari da Abba yad'auketa dashi jikawai sukayi "tasss kamun tadawo Dede yak'ara d'auketa dawani seda yayi mata Mari ukku ajere masu bala'in shiga domin seda ta hantsila tafad'i akan kafardata wadda tabuguda ita lokacinda mamansu Yah balah ta kad'ata akan panpo. k'ara tasaki tana dafe wurin cikin azaba kafin tarusheda kuka meban tausayi...hannu Abba yad'aga zekoma marinta cikin sauri mama bintu tarik'e hannunshi. Da kallo yabinta cikin mamakin abunda Tayi. Awannan karon bashi kad'aiba matan gidan ma kallon mamakin suke mata domin duk abunda akeyiwa Isseta agidan Bata tab'a Saka bakintaba balle Tayi magana tin tana k'aramarta kuwa sedai idan angama ta lallab'ata kawai. Amma kam segata da abun mamaki wai itaceda rik'e hannun Malam akan zedaki Isseta. Ido cikin Ido take kallonshi itama kamar yadda yake kallonta "cikin takaici wannan al'amarin tace "haba Malam aiduk abunda mutin zeyi aduniya yadace ya kwatanta adilci agareshi kafarayin bincike tukunna akan abunda kuke zarginta dashi kamun kayanke hukunci karka manta maryama amanace awurinka karson zuciya yakaiga aikin danasani domin wlh inada yak'ini akan cewar wannan zancen k'arya ne Sam bagaskiya bane akwai de abunda akashirya. Tana gama fad'ar Hakan tajuya kawai Takoma dakinta......da kallo Abba yabita harta b'acewa ganinshi kamun yajuya kan Isseta yace "tinda tace k'arya akemiki Kuma bana Miki adilci bayanga komai abayyane Amma abunda keranta yasa takasa ganin gaskiyar to shikenan badamuwa Dama dai tinkina jinjira abunda bintu ke fad'a kenan duk acikin y'ay'ana bana sanki bana Miki adilci to kije inda za'ayi Miki adilcin daga yau nayafeki daga cikin y'ay'ana babuni babuke maryama bazeyu nahaifi y'arda zata zamo ajalinaba wlh Maza kitattara kibar mun gidana yanzunnan Karna fito nasameki agidannan. Yana gama fad'ar Hakan yajuya tareda shigewa d'akinshi.
Ido mama salmu tawaro waje cikin mugun gid'ima datashin hankalinda yakasa ab'oyuwa agareta take kallon Abba tamakasa cewa komai. Hakama y'anmatan gidan Gabaki d'aya sun girgiza da wannan hukuncin na mahaifinsu har Hakan yahaifarda nadama akan ihun da sukayi musamman anty hawwa Dan zuwaira ko kad'an Bata damuda wannan abunba.
Isseta kuwa mik'ewa tayi tinda kalaman abbanta suka fara sauka akunnenta taji gabaki d'aya duniyar tayimata kunci zuciyarta tabishe atake tanemi kukanda takeyi tarasa. wani Irin daci kawai takejin yana taso mata tindaga zuciyarta har mak'oshinta, juyawa kawai Tayi tareda nofar hanyar fita gidan batareda tak'ara cewa komaiba, Tako biyu Tayi ana ukku ta tsaya cak sabida damk'o mata hijab da iyya hassi Tayi cikin mugunta tad'auki wani kwanon k'arfe dake tsakar gidan cikin rashin Imani tad'agashi zata dokawa Isseta aka. (wato kikasheta Baki barta da wannan mugun tabon baπ) ahanzarce Isseta tarik'e kwanon da hannu d'aya kana tajiyo tareda watsa mata wannan lulu eyes din nata masu bala'in firgitarda mugun mutun idan tana cikin bacin Rai kamar yadda take ayanzu....Aiko iyya hassi Tayi bala'in firgita daganin wannan canjin agun wadda batayi tinaniba, arazane taja baya taname sakar mata kwanon. "Karabowa Isseta Tayi kusanta inda itako tak'ara matsawa Baya Hakan tarik'ayi baya Isseta nabinta harsuka datse ga bangon wurin. Cikin wata Irin murya wadda Bata Santa da itaba tabud'e Baki tana fad'ar"kinyi kuskure hassi kinyi kuskuren cewa Zaki dakeni ayanzu kisani babu macenda zata k'ara samun wannan damar tadukana acikin gidannan Kuma aduk lokacinda kikayi Koda mafalkin kindakenine to idan kika Farka kifara kirga kwanakinki na duniya dumin dukana shine kuskure Mafi Muni dazaki k'ara tabkawa arayuwarki, sabida a yanzu kinrasa wannan damar, D'an murmushin yak'e Tayi wanda yafi kuka ciwo tamayarda kallonta ga mamansu yah balah kana Takoma kallon iyya hassi d'in sa'annan tagirgiza kanta tace "Humm kunyi naku kungama yanzuko saura nawa. Tana gama fad'ar Hakan tajuya hartakai bakin k'ofar fita gidan taji muryar zuwaira tana fad'ar "wlh k'arya kikeyi kinyi kad'an kigayawa iyayenmu magana Kuma kifita salun alun Allah semun sab'a miki kamanni agidannan. Tafad'a tanayowa kanta.....tsayuwa Isseta tagyara tanasakin wani shu'umin murmushi tareda jiran k'arasowarta...cikin sauri iyya hassi tarik'o ta tana girgiza matakai. Murmushi Isseta Tak'arayi kana tace dakinbarta ai Amma koyanzu lokaci be k'ureba dukwadda kesan uwarta tahaifi wata to tasameni abakin k'ofar dida, tanagama fad'ar Hakan tafice warta.
*DABAZATA NAKETAKAWA* ππ
Hajiyataa Ina MATA Ina Muna MATA Ina MAZAN suke ba Muna MAZABA???
Ina Maza masu famada matsalar MAZAN taka k'ank'ancewar gaba ko saurin inzali (matsalar sanyi ko zak'i matsalar istimna'i ko sanyin jikin mace ne agareka munada sahihin maganin kowacece Irin matsace tajikin namuji uddin hajiyarka ba mutuwane Tayi gabaki d'aya ba to zamu tadata da yadda Allah kaida kanka sekayi mamaki.πͺ
Manyan mata maganin k'anana kugarzayo domin samun mazajenku ahannu harmada danginsuπ€·
1, munada gumbar tururuwa bini adoleπ
2, munada daddawar bitalmali wadda Zaki bawa kowa domin dauke Ido dakakanki ko megidankiπ€·
3, munada gumbar Madara domin ni'ima ga Dad'i ga aiki kamar engine πgamata wanda basuda wadatar ni'imar jiki Zaki samu ruwa sosai ajikinki kamar k'orama idan kikayi release kuwa kamar ankunna panpoπ
4, munada lalata gindin kishiya / gakuma hayak'i kurceπ
5, munada maganin hips breast kiba & skin.π 4 in 1
6, munada maganin karfin Maza kala'kala akwai wanda zesaka namuji yayi 2 horse ajikinkiπͺ
7, munada roba body ga budadd'iyar mace ko wacce tacika matsewa da yawa. Munada gumbar me Yasin munada mlm me kabbara.
8, munada shed'aniyar gumba munada gari me aha d'in alatsine, munada maganin infection namasu matsala sosai Kuma munada normal infection kamarna kowa. munada ingantattun magunguna nakece Reni Hajiya & alhaji gyara shine kowa bawai iya mataba harmada MAZAN domin seda lpy zaku nemi MATANπ ga duk me bukatar wannan kaya namu ze iya tuntub'ar wannan nomber π07037092176 or 09112799371 on WhatsApp or call.
Lafiya jariceπͺπ
Se alokacinda taficene hankalin samarin gidan yadawo jikinsu, cikin sauri yah Kabir yanufi d'akin mahaifiyarshi mama bintu domin duk wannan abunda akeyi batasaniba tinda tagama yiwa Abba magana d'azu tatafi. Yanashiga yaganta zaune tana lazimi cikin tashin hankali ya Isa gareta Yana gaya mata abunda kefaruwa...arazane mama bintu tamik'e tana fad'ar "innalillahi wa'inna ilaihiraji'un mikake fad'a ne Kabir? Dagaske abunda mlm yayi kenan? "Wlh kuwa mama narasa mimazance. "Yo mizakace kuwa Maza bita kaga Ina zatanufa acikin tsohon darennan. "To yafad'a cikin sauri yafice daga d'akin...itakuwa mama bintu kuka tasanya cikin matsanancin tashin hankali tajanyo waya tashiga Kiran wata nomber ana d'agawa batatsaya jin abunda za'aceba tafara magana cikin Bada umurni take fad'ar "yanzu yanzu sulaiman katada su bashir kubi bayan Maryama malam yakoreta acikin darennan Kuma tafita bansan Ina zata dosaba Dan Allah kunyimun Rai kunemomin yarinyarnan karwani mugun abun yasameta, tak'arasa zancen tana k'ara rushewada kuka. Daga b'angaren sulaiman kuwa inbanda salati babu abunda yakeyi kamun yace yanzu kuwa ranki yadad'e zamu nemota insha Allah, daga Hakan yayanke wayar....komawa Tayi tazauna tana kukanta tareda addu'ar Allah yakare Isseta daga dukkan sharri.
To ab'angaren mama salmu ma Hakan abun yake domin Isseta nafita Taga duka matan Gidan kowa Yakoma d'akinshi. tad'auki mayafinta tabibayanta, Amma me babu inda Bata dubaba batagantaba Tayi Mata ko sama ko k'asa Hakan yasa tadawo gidan zuciyarta atunkushe domin Sam bataji dad'in korarda Abba yayiwa Isseta ba sam.
Sukuwa su sulaiman da bashir tuni duka bazama Neman Isseta acikin darennan Kuma cikin ikon Allah sukaganta sedai tamusu Nisa sosai domin tafiya takeyi kamar wadda Bata hayyacinta Kuma seyankan jeji takeyi abun yayi bala'in Basu tsoro sabida surk'uk'inda take shiga Koda Rana bakowane ke iya shigarshiba balle yanzu cikin tsakiyar dare, Amma Hakan sukebinta gudun karwani abun yasameta. Seda sukayi tafiya menisan gaskiya kamun Isseta tab'ace musu b'at kamar ba ita ce sukebi ayanzuba...cikin mamaki suke Kara dudduba jejin gasuda manyan fitilu masu haske Amma Kuma Sam Basu gantaba harsuka kutsa kansu inda yabasu tsoro Dole sukadawo babu shiri dazimmar gobe sudawo suk'ara dubata ko wani wurin tab'uya itama dataji tsoron.
Tofa abunda su sulaiman Basu saniba Isseta tuni mamarta tad'auketa domin gudun karwani abun yacutadda ita...abakin wanna k'aton kogin nagansu itada maah. maah natsaye agefenta itako se rusar kuka takeyi cikin kukan tabud'e Baki zatayi magana kenan maah tadakatarda ita tahanyar fad'ar "karkice komai maryama duk abunda kenan nasani kuma insha Allah se Allah yasaka Miki karki damu kanki kizuba Ido kiga kina zamanki sakayya zata biyo baya. Wannan kalami na maah shine yahana Isseta fad'ar abunda Tayiniyya Hakan yasa takama bakinta Tayi gum dashi.....itako maah tsaye Tayi kawai tana k'arewa jejin kallo tinani takeyi tayaya zata koma cikin ruwa tabar Isseta ita kad'ai a wannan wurin domin tasan tabbas wani daga cikin jinsinsu ko miyagun namun dawa zasu iya cutadda ita gashi Kuma bazeyu tashiga da ita acikin ruwaba tinda ita d'in bil'adama ce ruwan ze iya cutarda ita, itakuwa bazata iya zama atudu ba inda babu ruwa ita d'in zata iya cutuwa, to Yaya zatayida maryama?...!
Tofa π€ wannan rikicin yaze k'are Yaya maah zatayi da Isseta Waze hak'ura da tashi rayuwar domin bawa wani kariya acikinsu? Humm muje zuwadai domin Jin yadda wannan badak'alar zata k'aze.
MEJO NAJEEB PAID BOOK NE akan nera 500 kacal game bukatar complete dinshi kuwa 1k ne domin complete dinshi yafito idan kishiya Siya Zaki iya tura kudinki a wannan account d'in π 2276776261 sha'awanatu kasim UBA Bank kana kitura shedar biyanki a wannan nomber π 09112799371 on WhatsApp ko kikira wannan nomber π 07037092176 π
Autar alheri βοΈ
πͺ½πͺ½πͺ½πͺ½πͺ½πͺ½πͺ½πͺ½πͺ½
π§ββοΈπ§ββοΈπ§ββοΈπ§ββοΈπ§ββοΈπ§ββοΈ
πͺ½πͺ½ *MEJO NAJEEB*πͺ½πͺ½
(Labari me sark'ak'iya ban al'ajabi rikici zalunci soyayya cin Amana dakuma romantic π)
Daga alkalamin Autar alheri βοΈ
MEJO NAJEEB PAID BOOK NE YANZU MUKE FREE BOOK 1 IDAN MUKA SHIGO BOOK 2 SHINE ZAKI BIYA KARKI KARANTAMUN ABUNA BATAREDA KINBIYANI HAKKINABA MUDDIN KIKA FITARMUN DA BOOK KO KIKAKARANTA BATAREDA KINBIYANI HAKKINABA KEDA ALLAH.
Book 1
Page 17 & 18
"Tana cikin wannan tinanin tajuya ganin Isseta tasunkuya alamar Tayi bacci, shiru