Showing 1 words to 3000 words out of 19711 words

Chapter 1 - KANWAR MATATA BY FATEEMA S OMAR-1.txt

ο»ΏKANWAR* *MATATA
Story and writing
FATIMA S. UMAR JAJIRA




ο»ΏFREEDOM WRITTER'S ASSOCIATION.* πŸ“•πŸ–ŠοΈ
( _Y'anci don cigaban Mata, y'an ci ya d'ara bauta, freedom writters._ )








*PAGE* 3-4








Sunajin salamar aunty Safna *MA'ISHA* tai saurin kwace jikinta ta xamu daga kan kuje rar
shima biyuta yayi ya xauna akusa da ita ya fara furta "sannu bakiji ciwo badai ko" k'arasuwa aunty Safna tayi tanacewa a meya faru naganki akasa" kafin *MA'ISHA* tai magana yar ya rigata "nima ina xaune naga ta xamu ta fad'o daga kan kujera" saurin kalonshi *MA'ISHA* tayi dajin babba dashi yana k'arya










itakuma aunty Safna cewa tayi "ayya sanu sis bakiji ciwo bako" batare da tayi maganaba ta d'aga kai alamr eh




"to sannu Allah ya kiyaye gaba kece da rawar kai ai dole ki fad'o


murmushi yake tayi san-nan tamike ta shige bed room d'inta













*MA'IN* yana ga nin ta huce ya jawo aunty Safna jikinsa yanace wa
"maman baby me xansamune" shiro tayi masa dan tasan ida magan ganunshi suka dosa








hannun shi ya kai kan nonota yafara murxawa yana lumshe ido ture shi tayi ta tashi ta barmai gurin dan ita tagaji da jaraba irinta *MA'IN*










bunta yayi da kalon ta kaici aidolenema yasan yadda xaiyi ya samu *MA'ISHA* kwana nan dan yadda yake jinshi yanxu to xai iya cin mata 10 batare da ya gaxaba








*MA'ISHA* tana shiga room d'in ta ta fad'a kan bed ta fashe da kuka
wan-nan wace irin rayuwa ce ace wai mijin y'ar uwarka yake nemanka ka lalai duniya gaf take da tashi ta yanxuma ta k'agu tayi canddy ta fito da miji tayi aure tunkan ya Ma'in ya lalata ta








ita yanxuma ta fison *AYSA* ta dawo gidan ko ya d'an rage abunda yake yi










she gari takama monday dan haka ta tashi da huri ta shirya
dan ya Ma'in ne yake kaisu school itada iysa kuma gashi hajiya bata dawo.da itaba




tagama shiri tsaf ta fito parlour
shi kad'aine a parlour yana tsaye yana jiranta




gaidashi tayi ya amsa san-nan yace "a yau koma babyna fushi akaiyi kud'ai Safna ce yanxu na yi maganinta" ya k'arasa yana d'aga mata gira d'aya dan yasan dalilin fushinta mtss taja tsaki tai hice warta room d'in aunty Safna taga ya ta kwana








binta yayi da kalo aranshi kuma cewa yayi hhmm xaki shigo hannune






tashiga suka gaisa da aunty Safna san-nan ta fito
bata sameshi a parlour ba sai acikin car d'inshi
hawa tayi yafige su da uban gudu










sunyi nisa yajuyu yace "baby wai yau meyake damunkine ko dan nace ina sonki shine xaki d'urawa kanki damuw, to inma hakane ina me baki shawarar kicere damuwa aranki dan aurenmu nidake ba saki saidai in mutuwa nayi"










kukan da take buyewane ya fito fili tafara shashshe kar kuka
kalonshi tayi tace "haba ya Ma'in kaifa musilmine kuma kasan cewa matarka aunty Safna ubanmu d'aya da ita taya xaka ce xaka aureni"






kalonta yayi shima yace "ni ban tanbayeki ya kuke da itaba dan nasan haka tun bakixo duniya ba amma ni abu d'aya nace kimin shine ki amunce da soyayyata ki k'ar b'eni a matsayin abokin rayuwarki" wata muguwar harara ta banka mishi ta kauda kai daga kalonshi dan ita kalonshima sawa yake bp d'inta tashi








suna isuwa tayi k'ok'arin fita amma taji car d'in akule kalonshi tayi xatai magana yarigata
"kimin kiss na bye bye ko kuma mu kwana anan wani irin mugun kalu tayi mashi san-nan ta ce "Allah ya tsari gatari da saran shuka inkai baka tsoron Allah toni ina tsoronsa" murmushi yayi yace "baby na kenan ai bakowane abu kakeyi arubuta maka xuni fiba wani inkai lada xa arubuta maka kaima kikasani ko kisamu ladan tunda ita aunty taki tak'i kulawa dani" mtss taja tsaki ahankali dan tasan inba lallab'ashiba to fa baxai barta ta fitaba













"plc yayana kaga xanji lati kayi hakuri xanyima innadawo" "kinyi alk'awari inbaki cikaba to yau xanxu har room d'inki komai dare" dayake neman mufita takeyi saita amunce da haka






budaimata yayi harda daddagamata takulamai dakanta
ita kuma da to take binshi












baya suntasuma shine ya k'ara maida ita gida




koda takuma wanka tayi tayi shirin islamiyya tayiwa aunty salama ta tafi








sai 5:30 aka taso su ta dawo sukayi abuncin dare tareda aunty san-nan taje tayi wanka










sunyi waya da hajiya(mamansu ma'in) tace insha Allah takusa wa takawo iysa






taji dad'in hakan sabuda kubanxa ya Ma'in ya rege yimata wasu abubuwan








bayan suyi dinner ta k'ara yin wanka tasa kayan bacci ta kwanta abunta hankali kwance da ita tama manta da alkawarin da tayi wa ya Ma'in












12:55am harta summa bacci ya shigo d'akin a sukwane


tashinta ya farayi ahanka li "baby baby babyna" can cikin bacci taji ana kiran sunnata ta farka atsorace k'ara xatai yayi saurin rufe mata baki










yakai bakinsa daidai kunnan ta ya rad'a mata "baby kin manta da alk'awarin mu" ido ta xaro dan ita duk ta dauka da wasa yake










ge hannun daya rufe mata baki tayi taka leshi shekeke tace "nakula ka acikin bunsurayen ma kai me lasisine time d'in da ya dace kabawa yar uwata kulawa shine xaka tayo min nan sabuda baka data ido ko"












mikewa yayi ranshi a bace yace "nikice cewa bussuru MA'ISA to naga alamar banta b'a kwada miki hali irin nasuba amma yau tundda harkin kirani da sunan to xan kwadamiki kigani"












yana gama fadin haka yayi kanta gadan-gadan tayi yikurin tashi ya sa hannu ya maida ita ya haye kan............!












dan Allah kumin hakuri inada uxirine shiyasama kuka jini 2 days shiru
nagode










sainaga ruwan comment












by
XAHRA
[4/25, 06:35] Anty Baby: *FREEDOM WRITTER'S ASSOCIATION.* πŸ“•πŸ–ŠοΈ
( _Y'anci don cigaban Mata, y'an ci ya d'ara bauta, freedom writters._ )




*( F.W.A)πŸ–Œ*


https://www.facebook.com/Freedom-Writers-Association-110039363936693/




🌻🌻 *KANWAR* *MATATA* 🌻🌻


Story and writing
by
*FATEEMA* *S* *OMAR*











Alhadullih Allah ya bani ikon Nakammala *DR* *AMEENA* lafiya kuma Allah yasa sakon da nake son isarwa ya isa gareku kuma xakuyi anfani dashi








yau ina dauke da sabon labari me suna
*KANWAR* *MATATA*
Allah yaba ikon rubuta alkari aciki ameen










*PAGE* *1* *-* *2*










*BISMILAHI* *RAHAMANIR* *RAHIM*














β€”β€”β€”β€”πŸ“–Wata budurwa ce ta fitu daga bed room tana sanye da pink shirt sai trouser black iya kuwa yayi mugun kamata ko hula babu akanta
kyakykyawace sosai sade ba fara bace sosai
*MA'ISHA* ke nan budur war da baxata huce 17 years ba








kai tsaye kitchen ta nufa
ta had'awa tea tafito parlour ta xauna akan canter carpet ta aje cup d'in a ta fara danna phone d'inta










tana danna phone tana shan tea a hankali






sada ta shanye tea d'in tas san-nan tashi ta kuma bed room










tana shiga ta tadda *SAFNA* ta fito daga toilet tana daure da tawol ajikinta kalonta
*MA'ISHA* tayi tace "sister har yanxu baki shiryaba ko tu indai ya *MA'IN* ya dawo kinsan baxaki fitaba" murmushi *SAFNA* tayi tace " hhmm inbanda abunki *MA'ISHA* ai fitata taxama dole sabuda kinsan jiya kwana nayi ina xaxxab'i kuma dai kinsan ba'a son masu ciki dayin xaxxab'i" "hhmm nidai inaso inga ranarda xaki haihu sister tunyanxu yana k'arami ma ana wan-nan rawar kan inada anhai feshi ra nar sai Allah ciwon mai iyali" dariya aunty Safna tayi tace "kedai bari y'ar uwa nima na k'agu naga na haihu inga wai nice da baby ranar sainayi kukan dad'i" "to Allah ya kaimu time d'in"










haka sukaringa hira har aunty Safna ta gama shirinta tsaf ta tafi huspital










bata dad'e da dafita ya *MA'IN* ya dawo a parlour ya yada xangu
ya ciro phone d'in shi yakira Safna tace mishi ita bata dawoba saida sukasha hirar *love* san-nan sukayi salama








kira ya k'ara dannawa amma harta yanke ba'a d'auka ba
tsaki ya ja yak'ara danna kiran amma shiru ba adaukaba dan haka yafara kiranta ahankali *MA'ISHA* amma bata amsaba ba tsaki k'ara ja yamike yanufi bed room d'inshi saida yayi wanka ya sauya kaya ya k'ara fitowa parlour amma ba mutsin mutun a cikin gidan










room d'in aunty Safna ya nufa kai tsaye


baiyi tunani komaiba ya kutsa kai ciki










tana kwance akan bed tayi d'aid'ai tana baccinta hankali kwance






ajiyar xuciya yasauke ya k'arasa kan bed d'in yafara k'iran sunanta ahankali *MA'ISHA*




cikin bacci taji ana kiranta ahankali ta bude white eyes d'inta tayi manya dasu ta xuba mishi wani irin sihirtaccen murmushi yayi yace "baby kinaji ina kiranki amma ko ki amsa ko" wani dugun tsaki taja tamike xaune tana laluben hijab d'in da xatasaka










ta d'auko xata sake nan yayi saurin riketa ya kwace hijab d'in ya mannata da jikinshi yana cewa "haba baby me kike kok'arin rufewa bayan kinsan cewa duk wata gab'a ta jikinki mallakinace nan gaba to mexaki b'uyemin bayan duk kayanane" tureshi tafara kokarinyi amma sai ya k'ara rungumeta sosai ta kasa kwacewa kalonshi tayi idonta taf da kwalatace "waikai wanne irin mutunne da kaje islamiyya ba dasainace jahilci ne yake damunka amma kanada hankali kanada ilimi amma kake abu irin wadda ko axamanin jahiliyya banji tarihin wadda yayi irinshi ba" sakinta yayi tayi saurin mikewa ta tashi daga kan bed d'in ajiyar xuciya ya sauke yace "Allah ne ya jarabeni da sanki *MA'ISHA* bayi kaina bane kuma duk da ke *KANWAR* *MATATA* ce amma inada tabbacin xan malakeki kuma karki manta cewa nida Safna auren xumunci akai mana ba na soyayyaba ke kad'aice burin raina inaso ki bani had'inkai ki karb'i soyayyata nikuma namiki alkawarin aurenki"










hara rarshi tayi tace "inkai idonka yarufe akan soyayya kanason sab'awa Allah to nida hankalina kuma ni ba jahila bace danhaka baxan iya karb'ar soyayyarka ba saidai in itace sanadin mutuwarka to Allah ya jikanka"










wani irin murmushi yayi xaiyi magana phone d'inshi tafara ruri










xarota yayi a aljihu ya kara akunne yace "hellow, ok ganinan xuwa" yana gama fad'in haka ya kashe wayar ya dubeta yace "baby duk kincinyemin time ku abinci banciba amma bakomai ganinkima ya kusar dani to kixo in miki kiss na bye bye ko" wani irin kalo tayi mishi








yayi murmushi yace to shike nan xamu hade ne yanxu sauri nakeyi yana gama fad'in haka ya fice daga room d'in












ajiyar xuciya ta sauke ta kuma kan bed d'in ta xauna tayi ta gumi tana tunani irin abunda xai faru in aunty Safna tasan abunda ke faruwa gata damugun kishi hhmm "Allah ka taima keni" ta furta a fili












4:30pm aunty Safna ta dawo gida ta tadda *MA'ISHA* axaune tayi ta gumi ku shigowarta bata ganiba










dafata tayi tace sister me yake damunki figigit ta dawo daga duniyar da tatafi






xama tayi kusa da ita tace "haba sister baki tab'a b'uye mini komaiba amma wan-nan karan kina b'uye min wani abu"










kai ta xirgixa tace" walahi bakomai aunty kawaidai bana jin dad'ine sosai" "ayya to sannu kitashi ki je kikwanta ki huta" kai kawai ta gyada ta mike ta shige room d'inta












aunty Safna ta bita da kalo
danjinta kawai tayi amma duk time d'in data fita unguwa to haka take xuwa ta tadda ita












time d'in da ya *MA'IN* ya dawo har *MA'ISHA* taware sunfara hira da aunty Safna










a parlour ya tadda su sunata hira harda dariya
k'arasowa yayi kusada aunty Safna ya rungumuta jikinshi yanacewa "my lovely darling hira kukeyi keda kanwartawa" ya k'arasa maganar yana kalon *MA'ISHA* yana wani murmushi da shi kad'ai yasan ma anarsa


kauda kaitayi cike dajin haushisa












aunty Safna ya kala yace jeki had'omin tea xansha


mikewa tayi tanufi kitcking














tashi yayi yadawo kusada *MA'ISHA* yakamu hannunta yace "baby me yasameki naga duk kin had'ade rai konine namiki laifi innaimi afuwa" tsaki taja ta kwace hannunta ta tashi










dasauri ya jawota ta fad'a jikinshi
wani irin duba tamishi xatayi magana sukaji salamar aunty Safna..........!














karku manta yanxu aka fara










sainaga comment d'inku
















by
*XAHRA*
[4/25, 06:35] Anty Baby: *FREEDOM WRITTER'S ASSOCIATION.* πŸ“•πŸ–ŠοΈ
( _Y'anci don cigaban Mata, y'an ci ya d'ara bauta, freedom writters._ )




*( F.W.A)πŸ–Œ*


https://www.facebook.com/Freedom-Writers-Association-110039363936693/




🌻🌻 *KANWAR* *FREEDOM WRITTER'S ASSOCIATION.* πŸ“•πŸ–ŠοΈ
( _Y'anci don cigaban Mata, y'an ci ya d'ara bauta, freedom writters._ )




*( F.W.A)πŸ–Œ*


https://www.facebook.com/Freedom-Writers-Association-110039363936693/


🌻🌻 *KANWAR* *MATATA* 🌻🌻


story and writing
by
*FATEEMA* *S* *OMAR*






*PAGE* 5-6










Kan bed d'in saurin mikewa tayi ta duro daga kan bed d'in
tayi hanyar barin room d'in amma saitaji kufar arefe ruf










juyuwa tayi taga itaya xubawa mayun ida nunshi jitai gabanta ya fad'i ganin ya tasu ya nufuta






jada baya tafarayi yana binta yartakai jikin kufa yak'arasu yasa hannu ya jawo ta jikinsa
atake yai wata wawiyar ajiyar xuciya








k'ara manna ta yayi da jikin sa hana fida nunfashi sama-sama
ganin ya fara futa daga haiyacinsa tayi saurin tureshi ta fashe da kuka tana cewa








"wai dan Allah ni k'adaice mace aduniya kuma ta sunkare ni kadai na rage to na haramta agareka subuda yayata kake aure yadda muke uba daya da ita" magana takeyi amma shi yanka linsa yana kan pink lips d'inta dasuke mutsawa ahankali jiyake kamar ya cabkosu ya tsotse su








jinda yayi tayi shirune yasashi dawowa haiyacinsa yakaleta yace "baby walahi baxan iyarabuwa dakeba subuda baxan iya rayuwa batare da keba kuma ki k'addara aranki ke mallakina ce ko kinaso ko bakyaso" yana gama fad'in haka ya janyeta daga jikinsa ya bude kufar yafice daga d'akin










ajiyar xuciya ta sauke ta sawa kufar key takuma kan bed ta kwanta tana sauke nunfashi ahankali










yana fita kai tsaye bed room d'in aunty Safna ya nufa
yana shiga ya tadda ita tana ta baccinta hankali kwance






k'arasa wa yayi kan bed d'in yafara tashin ta "my darling" yakira sunanta ahankali bud'e ido tayi tana kalonshi
hannu yasa ya d'aguta ya mannata da jikinshi
yafara yimata rad'a akune "my yaudai ki daure ki farantawa mijinki rai kinsan nakusa 4moth rabuna dakefa" saurin mikewa dagajikinshi tayi dasauri tana kalonshi tace "haba ya Ma'in kasanfa yanhxu bani kadai bace idan yanxu kace xaka kusanceni to walahi xaka iya xubarmin dashi abayama yanake k'arshewa da kai bare yanxu"








k'ara jawotayi yana kwantar da murya yana ruk'unta amma duk iya magiyarshi amma fur tak'i amunce mishi dale ya hakura dan yasan idai yace xaimata dole tofa xai iya yiwa abun dake cikinta ilah










futuwa yayi yahuce room d'inshi aranshi a matuk'ar bace gakuma mararsa dake yi mishi mugun ciwo










washe gari ya Ma'in besamuya kaita school ba saiyasa dirver ya kaita dan yadda yake jinshi yanxu to xai iya yimata kuma mene batare daya saniba








saiyanxu rasuwar matarshi LAMRAT yadawo mishi sabu dan ita k'adaice ke iya daukan duk wata bukata tashi batare da ta nuna gajiyawaba












bayan ta dawo ta tadda hajiya ta kawo aysa tayi farin ciki dan tasan yanxu xata samu salama gurin ya Ma'in








tagaida hajiya ta amsa sama-sama
MA'ISHA bata damuba dan ida sabu tasaba






aysa naganinta ta tahu dagudu tarungumeta tana dariya
itama dariyar tayi takamu hannun ta suka huce room d'inta
ganin irin kalon banxan da hajiya takemata












mtss hajiya taja tsaki
"hhmm nima walahi hajiya wan-nan yarinyar ta isheni a cikin gidan nan da da yadda xanyi da tuni nasa tabar gidan nan " aunty Safna ta fad'a kamar xatayi kuka
hajiya ce tace "nima dan Alhaji yafi k'arfinane da tuni naraba d'ana da wan-nan bak'ar kadarar"








aunty Safna ce tace tace "nima haka amna bakomai asannu xanyi maganinta" "yawa nima lokaci nake jira lokaci nayi saina rabata da gidannan shiyasa ma nahanashi rawar gaban hantsi da yanxu tafi k'arfinki" "hhmm kedai bari hajiya danma kin tsayamin da tuni sunana sorry"








haka suka huni suna sak'a da warwara kuma yawancin hirar akan MA'ISHANE












WACCE MA'ISHA










MA'ISA SALIS shine asalin sunanta su 3 mahaifiyarsu ta ta haifa agurin babansukuma su 5ne
mama (babasu ma'sha) itace babba tanada y'ay'a uku ya Suleman aunty lamrat (wadda Allah yayi mata easuwa kuma itace matar ya ma'in ta farko da tarasu aka aura mishi aunty safna)
sai umma tanada yara biyu aunty Safna sai nusaiba










shikuma ya ma'in su 4 hajiya ta haifa shine babba sai k'aninshi mansur sai kannenshi mata yuseera da yasmin
kuma da hajiya da ummarsu aunty Safna uwasu daya ubansu daya








anane ma yaje gurin umma yaga lamrat yace iyaji yagani da dafarku su hajiya sunsu hana abun amma Alhaji Mustapha ya jajirce akayi kuma rana daya kayi bikinsu da aunty Safna




3moth da bikin su aka saki aunty Safna sabuda mugun halinta








itakuma aunty lamrat suna xaune lafiya
10moth da aurensu aunty lamrat tarasu agurin haihuwa bayan ta haifu y'arta mace








kowa yaji rasuwar aunty lamrat musanman ya ma'in dan saida yakoma kamar ma haukaci saida magani da rukun Allah kasamu ya dawo daidai












9moth da rasuwar aunty lamrat aka aurawa ya ma'in aunty Safna wadda ba asan ransaba kaiwai dan hajiya ta matsamishi dulene




alokacin kuma ma'isha baxata huce 12years ba
















wan-nan ke nan






cigaban labari








ma'isa suna shiga d'aki suka xauna da aysa sunata wasansu yar bacci ya dauke su akan canter carpet










4:06pm ya Ma'in ya dawo gidan
sungaisa da hajiya yadauko makudan kud'i yabata ta amshe bagodiya bare sa albarka
yasa dirver ya maida ita gida










aunty Safna ya tanbaya aysa tace sunshiga daki itada MA'ISHA








kaitsaye room d'in yanifa yaga sunata bacci abunsu kura musu ido yayi cike da sha'awa san-nan ya k'arasa fara dauke aysa ya mayar kan bed san-nan ya d'auko MA'ISHA yana direta akan bed d'in yayi kukarin mikewa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login