Showing 3001 words to 6000 words out of 19711 words

Chapter 2 - KANWAR MATATA BY FATEEMA S OMAR-1.txt

amma hannuta ya sakalo wuyan rigarshi alkuwa ya kuma kan k'irjinta kuma adai dai time d'in ta bud'e idoh...........!


















by
XAHRA
[4/25, 06:35] Anty Baby: *FREEDOM WRITTER'S ASSOCIATION.* πŸ“•πŸ–ŠοΈ
( _Y'anci don cigaban Mata, y'an ci ya d'ara bauta, freedom writters._ )




*( F.W.A)πŸ–Œ*


https://www.facebook.com/Freedom-Writers-Association-110039363936693/


🌻🌻 *KANWAR* *MATATA* 🌻🌻


*PAGE* 7-8








4 eyes sukai dashi yana kan karjin ta budai baki tayi xata magana yasa finger a mouth nata yace "shiiii kar kimin wani shirman banxa ke kika jawoni jikin ki da hannun ki, amma inwani abu kike bukata kimin bayani xan iya dauke miki kuma wace irin buka tace" wani irin mugun kalo tamishi batare da tai magana ba tafara tureshi






k'ara k'an k'ameta yayi san-nan yakai mouth d'in shi daidai ear nata yace "baby bafa xan d'agakiba sai kin fad'amin dalilinki na jawoni dakikai jikinki"
itadai batai maganaba daxuwa time d'in tana magana kuka xatayi






baki yabudai xai k'ara magana yaji Aysa tafara mutsi saurin d'agata yayi
yakuma kusada Aysa data budai ido


"wecome baby how fa" "fine daddy ina momy bangantaba tunda nadawo itakuma hajiya taringa xagin aunty a waya harda cewa wai baxatayi sake y'ay'anta sukare a gindin wan-nan karamar yarinyarba xata d'au mataki akanta nan bada dadewaba"






shiru wawi xuciyarsa nawani irin bugawa da k'afi
satar kalon Ma'isha yayi yaga kuka take sosai atake ran shi yak'ara baci muryarshi na rawa yace "baby kwanta ki huta kinji" "good night daddy" "night baby" yarufa mata blanket yamike yaxu dade saitar Ma'isha ahankali yafurta "am so sorry plc" yahuce xaifita har yakai jikin door ya jicikin kuka tanacewa "kumai yasameni *KAI* *KAJAMIN* (aunty baby)
kaine sular kumai tsakanina dakai saidai ince Allah yasakamin dan kagama darawuwata" ajiyar xuciya yasauke yafice batare da yace komaiba








k'ara fashewa tayi da kuka mesauti wadda shi dayake wajema saidaya jita yaruntse ido sabuda xafin da xuciyarsa kemasa








aranshi kuma yakud'irce cewa kumai yakusa xuwa k'arshe dan yasan matakin da xai d'auka wandda ba lallai yayiwa kuwa dad'iba






dawan-nan tunanin yak'arasa bed room d'inshi ya hau bed ya kwanta ya lunshe eyes nashi amma ba bacci yakeba








*morning*








Aysace tafitu daga room d'insu tanufi parlour ta tadda Ma'in yana xaune shi k'adai da newspaper ahannusa
da gudu ta k'arasa tahaye kansa tace "morning daddy" "morning baby, oya jeki kira aunty" tashi tayi da gudu takuma takirata


tare suka shigo yakurawa Ma'isha ido ganin duk idonta sunkunbura alamar kuka tayi sosai
gaidashi tayi murya a sanyaye
batare daya ammasama yace "ki shirya 2:30pm xanje office amma i will be back before 3:00pm sai na kaiki gida gun mama kiyi 2deys kihuta inyaso ko driver ne ya dawo dake"






cikin happy tace "thanks" batare da ta k'aracewa uffanba tatashi tabar gurin




binta yayi da kalo yana raya abubuwa dayawa acikin ranshi
maganar Aysa ce tadawo dashi daga duniyar tunanin dayashiga "daddy nima xaka dani inshirya" kai ya dagamata alamar eh


akuwa da gudu tabi bayan Ma'isha tana ihun murna










aunty Safna ce tafito hannuta rike da cup da milk aciki ta k'arasu parlour ta xauna akusada shi tana kalonsa tace "my darling yaufa bana jin d'ad'i gashi cikina sai ciwo yake kabani key d'in muta inje huspital inga doctor" kalon tuhuma yayi mata hakannan yau yaji baiyarda da itaba duk da ya dade da sanin ita fuska 2 ce tanuna tana son Ma'isha da baby akan idon su amma abayan idonsu tan kwarasu






batare da yayi magana ba yamik'a mata key d'in ta amsa ta huce room
shikuma ya tashi yabar gidan










yana fita daga gidan itama aunty Safna taje room d'in Ma'isha tace tahada lunch ita fita xatayi kuma bayanxu xata dawoba
"to aunty sakin dawo" "a baby kumagana ko" aunty Safna tafad'a tana murmushi tana kalon Aysa Ma'isha ce tace "baby kinaji" yatsine fice Aysa tayi tace "saikin dawo" "ok sainadawo" tana gama fad'in haka tafice daga d'akin










basu dad'e dafitaba ya Mansur (k'anin Ma'in) yaxo gidan ya jidadin ganin duk basa nan yaji dad'in hira da maso yiyarsa Ma'sha








bayan sun gaisa ta kawo mishi juice mesanyi yasha san-nan suka fara hirada Aysa
tana ta xuba mishi surutu harda marsu kan gado
itadai Ma'isha tana gefe kanta akasa duk ta takure ganin du sadda ta dago sai sun hada ido dashi






kalonta yayi yace "my Ma'sha ya kikayi shiru kubaki yi murna da ganina" kai ta girgixa alamar a'a
ajiyar xuciya yasauke yace "bakisan yadda xuciyata take axaf tuwa da sonkiba da baki jamun rai hakaba nasani kinada kunya amma dan Allah ki ajeye batun kunya agefe kirunkumi dan uwunki kibashi farin ciki, nayi kukari fad'awa hajiya halin da xuciyata take ciki amma tak'i fahimtata hakama tace indai ta k'arajin wan-nan maganar abakina to raina xai baci amma ni baxan kashe kaina akantaba danhaka gobe in Allah ya kaimu xanje gu Alhaji da xanc…" maga nar dayake ce ta katse saka makun jin shashshe k'ar kukanta
kuramata ido yayi yana naxarin mene yasata kuka amma sai yaga ta mike tanacewa "dan Allah nikai dai ce mace a duniya" kai ya girgixa alamar a'a "to inda bani na rage ba tu kahakura dani inkuma kasheni xakuyi to kucigaba da bibiyata" tana gama fad'in haka tabar gurin da gudu










bita yayi da kalo yana naxarin maganarta to shidawaye take cewa xasu kasheta hhmm koma waye saiya ganoshi










2:45pm ya Ma'in yadawo gidan
yana shiga parlour yaga mansur ya had'e rai
gaidashi yayi amma bai amsaba sai yasa hannu ya dauke Aysa dake kan ya Mansur tana bacci yanufi room d'insu








da kalo ya Mansur yabishi inda sabu yasaba da shariyar ya Ma'in amma mexai kaishi room d'in Ma'isha bayan yasan tana ciki irin wan-nan yaje ya ganta ayana yin da baidace ba kuma axo ayi b'atacciya dasai yakirata taxo ta d'auketa ko










yana shiga d'aki yatadda ita har time d'in kuka take
karasawa yayi ya kwantarda Aysa akan bed ya koma guta ya tsugunna yace "baby meyasa meki" shiru batai magana ba tunuwa yayi da Mansur da yake gidan dan haka afusace yamike yanufi gunshi yana xuwa bayi wata-wata ba yakamu….........!










by
*XAHRA*
[4/25, 06:35] Anty Baby: *FREEDOM WRITTER'S ASSOCIATION.* πŸ“•πŸ–ŠοΈ
( _Y'anci don cigaban Mata, y'an ci ya d'ara bauta, freedom writters._ )




*( F.W.A)πŸ–Œ*


https://www.facebook.com/Freedom-Writers-Association-110039363936693/


🌻🌻 *KANWAR* *MATATA* 🌻🌻


*PAGE* 9-10






Wuyan rigarshi yana huci yace "uban me kayimata take kuka dakainake, ya girgixa da karfi" cikin rawar murya Mansur yace "ni ba abunda namata kaidai muna gaisawa tashigedaki"
jefashi kan kujera yayi yace "yanxu basai anjima ba kabar gidannan" "to" yace yamiki a sanyaye yana mamakin wan-nan irin fushin da yayan nashi yayi daga ganin Ma'isha tana kuka gakuma matsanancin kishi dayagani a idon shi
da wan-nan tunanin yabar gidan ranshi ba dad'i








tsaki yaji yakara kumawa gun Ma'isha wacce har time din kuka take


karasawa yayi kusa da ita yasa hannu xai jawota jikinshi tabige hannun tana harararshi
murmushin takaici yayi yace "idan kingama kukan kitashi muhuce kar dare yayi" yana gama fadin haka yabar room d'in yanufi nashi dan watsa ruwa






tana kuka ta hada kaf kayanta kuma ta kudurce baxata k'ara dawowa gidanba har abada kuda xiyara ma baxataxoba tunda xuwanta gidan be haifarda alkariba






atare suka fito parlour tana rike da hannun Aysa
yana gani kayan data had'o yaxaro ido yace "ina xaki da wan-nan iyayen kayan bayan kinsan 2days kawai xakiyi
murguda mishi baki tayi tace "ina ruwanka" hucewa yayi yana dariya dan ya gama ganu nufinta saidai tamakaro kuta xauna sai ankurota dan dane gidanta na dindindin






suna fita yabude bata gidan gaba amma ta k'i shiga ta budai baya ta xauna dariya yayi yace "lalai ba kyason xuwa gida tunda kika xauna anan" turo baki tayi tana kunkuni ta kuma gaban tasa Aysa a baya yashiga suka dau hanya










suna tafiya yana murmushi yana shafa sagen fece nashi
idan suka hada ido dashi saiya kashe mata ido daya
itaku ta harareshi amma saiya kamayi mata dariya




haka har suka k'arasa gidan






Aysa ce tafara shiga gidan da gudu tana kira mama
itama mama fituwa tayi tana cewa "a lale da kawata kin k'arasu ke nan"
dagudu Aysa ta daneta tana murna






Ma'isha daine mama tayi suna ihun murna itada Aysa




Ma'in ne yak'arasu ya janye ta daga jikin mama yana cewa "karki karya mun uwa mana"
kalonshi take da mamaki ganin yadda yasa hannu biyu ya jawuta tana gugar jikinshi
saurin kalon mama tayi taga ko ajikinta hanka lintama yana kan Aysa suna hirarsu








kwace jikinta tayi tana watsa mishi mugun kalo takuma kusada mama ta xauna


umma ce tafitu tanata wani ya tsina tace "sannunku da xuwa ya hanya" duk atare suka gaida ita amma tana ya tsina ta amsa san-nan tace "Ma'in ina sun ganinka" tana gama fad'in haka ta kuma room d'inta








tashi yayi yace "mama bari naje" "to dan albarka saika fitu"
yana fita Ma'isha ta bi bayansa da harara afili ta furta "fuska 2"




mamace tace "me kikace" "a'a ba magana nayiba" to tashi kije ki ajiye iya yankayan dakika ebo kamar wadda xata shekara


naxuma kenan tafad'a acikin xuciyarta




bayan takai kayan daki tacire najikinta ta daura tawol tashiga toilet






sanda tafitu har ya Ma'in ya tafi kardare yayimai a hanya harsu mama sun shigo bed room d'in




hijab tasa har kas tayi sallar la'asar san-nan ta kwanta sai bacci








kuda ya Ma'in yakuma har anfara kiran sallar magrab
amma har time d'in Safna bata dawoba
ranshi ya bacci dama yasan bawani asibiti kai yawonta ta tafi






haryaje masjid yadawo bata dawoba xama yayi yana jiran yaga ta ina xata fulo


9:55pm tashigo gida
kalo daya yayi mata ya dauke kai
karasuwa tayi ta xauna akusa dashi tace "haba Ma'in yanxu inda mutuwa nayima babu ruwanka kasain tunda nafita wata mata tabugeni da mutarta nasuma ta kaini hospitel a tabbatarmu da cikina ya xube har k'arin jini akamun amma koka nemeni ko a wayane"




wani irin duba yai mata muryar shi har rawa take yace "me kike nufi kinaso kice kin salwantar min da jinina" "a'a bakaji abunda naceba ne bugeni akai amuta cikinka yaxube"






wani mugun kalo yake mata yana huci dan bak'in ciki shidai yagama kare mata kalo amma baiga alamu ku kujewa ajikinta ba nisawa yayi yace "ina matar da ta buge ki" cikin ida-ida tace "ta gudu mana" "ok wakikace takai ki hospital" "am am wata matace" "tana ina matar " "a'a wai baka yarda daniba kake nufi ko kana xatun ina sani xankashe danka da gangan kuma bayan kafi kuwa sanin cewa nafi kowa k'aunarshi" tak'arasa maganar muryarta na rawa daga nan tamike harda wani dingisa k'afa tabar gurin








bita yayi da kalo xuciyar na suya dan kwata-kwata bai yarda da itaba
kai yama xa ayi yabarta taci bulus
mikewa yayi yabi bayanta




yana xuwa harxaiyi knocking yaji tana cewa


"harda tutsiyeni da tanbaya saikace d'an jarida nidai tashi nayi nabar masa gurin, hhmm kemadai kinfad'a taya xa'ayi inbari in haihu yanxu in tsufe tunyanxu bayan inaso nan gaba ikara wani auren hhmm shiyasa shima bana bari yaringa kusantata inba hakaba yadda yake d'innan kamar doki saiya maidani kamar kufar gari, hhhh yawa yar gari kisan dadai to yanxudai kinsa yana gida amma gobe inya fita xankiraki muyi magana kan wan-nan bak'ar kadarar to sai anjima, hhmm hakan nan inxauna ka durjeni tunkan na auri dan saurayi mai jini a juka kanada aiki" yana gama ji abunda take cewa yabar gurin
da kyar yakai kanshi daki sabuda jirin da yake ji ya fada kan bed xuciyar shi kamar xata fashe yadafe daidai saitin ta yana karanta innalilahi wa'ina ilaihir raji'un abunda ya ringa maimaitawa kainan har yadan samu sassauci harya samu damar yini subatu yadda cewa "Ma'isha ta ke kadaice aduniyar nan xaki iyasani farin ciki in babuke to tabbas nima tawa tak'are nasan baxaki so abunda nake mikiba amma xaki fahimta nan gaba ke kadaice xaki iya haifa min y'ay'a iya adadin danake so dan haka saikin min afuwa wan-nan karan dan inasun y'ay'a kuma daga gareki" haka yaringa sunbatu marasa kan gadu wasuma besan yana fad'aba
ahaka harbacci barawo yayi gaba dashi








*after* *2* *days*




Ma'isha a kwance tanata bacci hankali kwance mama ta shigo d'akin tafara tashinta tabud'e ido a hankali
"kitashi Ma'in yayi waya yana hanya"
saurin mikewa tayi tanacewa "a'a nida gaskiya baxan kuma ba nadawo ke nan saikace banida gidan uba aringa turani gidan yayata ita wadda muke uba d'ay….." buge mata baki mama tayi tace "kirifawa kanki asiri karki bari malam yaji wan-nan maganar abakinki inba hakaba haji ki rankine xai baci"
tana turo baki ta tashi tashiga toilet




2:30pm Ma'in ya k'arasu gidan
kalo daya Ma'isha tayi mishi ta dauke kai duk dayau daya taji tausayin shi ganin yadda yarame a kwana biyu kad'ai






salama tayiwa mama harda kukanta tanacewa walihi saita dawo anan xatai axumi






sun dau hanya bawanda yayi wa dan uwanshi magana
saican Ma'in ya nisa yace "baby walahi ina bukatar mace a halin yanxu mai xaihana ki amuce da soyayyata nikuma namiki alk'awari xan inganta rayiwarki da farinciki na har abada" ko kalonshi bataiba bare yasa ran xatai mai magana


gan garawa yayi kasan titi ya kashe mutar ya juyu ya kamu hannuwanta duka biyun yana murxawa a hankali yace "baby dakinsan yadda xuciya ta take k'aunarki da baki axabtar dani hakaba, duk da ina da damar da xan aikata kuma mene akaki amma nakai xuciyata nesa dan banaso inyi abunda ranki xai ringa baci danhaka ina neman alfarmarki ki amuncewa yayanki"
haka yak'araci surutunshi ku daguwa batayiba








ranshi kuwa yafara baci dan haka ya matse hannuwanta da karfi wadda saidayasa tayi yar k'ara
yace "baby baby baby" amma kamar bada ita yakeba


hakan yasa yasaketa yace "ina lallab'akine kawai badan baxan iya abunda naceba dulenki kixauna dani amatsayin mijinki ko kinaso ku ba kyaso"








yana gama fad'in haka yafigi mutar da mugun gudu




kalon shi tayi a tsorace tace "kar ka kashemu mana ko kalonta baiyiba yacigaba da tuk'insa


kuka tasa mishi tana mai magiya amma ku ajikinshi kamarma k'ara gudun mutar yayi




gabantane ya fad'i ganin gaba d'aya yasauya hanya ba gida yanufa dasuba
xaita magana taga yadda ya had'e rai yasa takama bakinta xuciyar kamar xata fad'o sabuda bugawa..........!








sainaga comment








*by*
*XAHRA*
[4/25, 06:35] Anty Baby: *FREEDOM WRITTER'S ASSOCIATION.* πŸ“•πŸ–ŠοΈ
( _Y'anci don cigaban Mata, y'an ci ya d'ara bauta, freedom writters._ )




*( F.W.A)πŸ–Œ*


https://www.facebook.com/Freedom-Writers-Association-110039363936693/


🌻🌻 *KANWAR* *MATATA* 🌻🌻


*PAGE* 11-12








Gudu yacigaba dayi ba k'ak'k'autawa har saida yaxo gaban wani k'atun gida yayi parking a gefen gida ya curo phone d'in shi ya lalubu wata number ya k'ara akune






bugu 2 a dauka "nak'arasu kafitu ina waje" yana gama fad'in haka kujira beyi anyi maganaba ya katse kiran






ba awani dadeba wani mutun da baxai huce 35yeas ba yafitu da jallabiya a jikinshi




tunkan ya k'arasu Ma'in ya bud'e murfin mutar ya fito
mutumin yace dashi "bismila mushiga ciki mana" "no ba bukatar haka sauri nake bani kakadai bane shiyasama tun farku ban shigoba" "ok ku Safna ce ake mun ruwarta" yayi maga nar dasigar wasa murmushi Ma'in yayi yace "a'a ba'ita bace amma ai ina kishin ta ciki amma badda wadda ka ambata" "ok kardai kace Ma'isha ce aciki" "eh itace" "ka gakuwa nadade bangantaba bara naje mu gaisa"








yafara ta fiya Ma'in ya rikeshi yana harararsa yace "kai Lawan banason hula kanci kasan dai baxaka gane min iyaliba ko"
dariya Lawan yayi yace "gaskiyane masu iyali bayan ka kasa sanar da ita gaskiya xakaxo kanawa mutane hula k'acci akanta"






cikin damuwa Ma'in yace "hhmm Lawan ke nan nima inaso in sanar da ita amma kasan sharad'i hajiya akai indai na fad'i gaskiya amma kuta amunce baxan sanar da itaba harsaita yarda xata aureni dan bana so ta aureni bata suna sabuda kasan ina matukar buk'atar kulawarta" ajiyar xuciya Lawan yayi yace "hhmm to Allah yayi mana jagura" "ameen"






"dama shawara naxo kabani akan Safna kasan metamin kuwa" nan ya kashe komai dayaji Safna tana fad'a




ajiyar xuciya Lawan yayi yace "lalai Safna tacika butulu mutumin da aka rufa maka asiri aka aureki shine xata saka maka dawannan abun, nidai shawarar daxan baka itace karka saki safina yanxu dan saki ta caccanci a saketa amma akai time d'in daxaka saketa yanxu matakin da xaka dauka nafarko akanta cewa datayi baxata tsufaba akanka to ba xugaba yanxu saika bari kagama dirirjeta tas batada mammura sannan saika saketa kuma kasa mata ido xancen maganin shegiya datace xatayi bafa kuwa take nufiba ila Ma'isha dan haka kasa mata ido sosai dan karta lahanta maka ita xacen ciki kuma kayi hakuri dama Allah beba xaixo duniya kuma Allah ya maida maka da mafi alkari shine

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login