Showing 15001 words to 18000 words out of 19711 words

Chapter 6 - KANWAR MATATA BY FATEEMA S OMAR-1.txt

aunty Safina ta hadasu tayi musu nasiya duk da bawani shekarune da itaba
bayan tagama musu nasihar tai musu salama ta tafi bayan Ma'in ya had'a mata shatara ta arxiki da dafarko k'in amsa tayi saida yace shi dan Allah ya bata badan abunda tai musuba










tana tafi ya juyu ya kali Ma'isha yace "baby tashi muje ciki muyi salah naji ana kiran magrib"
bamusu tabishi sukaje sukayi salah..........!








*by*
*XAHRA*
[4/25, 06:35] Anty Baby: *FREEDOM WRITTER'S ASSOCIATION.* 📕🖊️
( Ƴanci don cigaban Mata, ƴan ci ya ɗara bauta, freedom writters._ )




*( F.W.A)🖌*


https://www.facebook.com/Freedom-Writers-Association-110039363936693/


🌻🌻 *KANWAR* *MATATA* 🌻🌻


storry and writteng
by
*FATEEMA* *S* *OMAR*




*PAGE* 25-26






Duk bikin da akai gogan besan a nayiba sabuda ya tafi duniyar da batamuba
saikusan 4:30am sannan yafara sassauta mata dan yasamu gamsuwa sosai wacce badan karye k'aryaba da saiyace tonda yake baitaba samun irintaba






dagata yayi yajawota jikinshi tsabar dad'in dayake ji kasa magana ma yayi
sai cankuma yace "baby kinga mamin komai a duniya bansan da mexan biyaki nasani farincikin da banta ba jinshiba tunda nake plc baby duk tsanani ko wuya karki juyamin baya dan Allah badan niba"
haka yaringa surutai shi kad'ai




jin anfara kiraye-kiraye salar asuba yasa yamike yaje toilet yai wanka kafin ya dawo yafara kokarin daga Ma'isha dan yaje ya gyarata
jiyayi duk jikinta yasaki dasauri ya kaleta yaga ba alamun nunfashi a tattare da ita






yannu yasa yatab'a saitin xuciyarta yaji d'if
tsorata yayi sosai yafara karanto "inalillahi wa'ina ilehi raji'u Allahuma ajirin fi musibati wa aklifni khairan minha"






haka yaringa maimaitawa harya kuma toilet ya ebo ruwa yaxo yafara shafa mata ajiki
amma ko mutsi bataiba hakan ba k'aramin k'ara birgitashi yayi ba






ajeye cup d'in yayi yakoma kan bed d'in yayi ya d'agota yasata a k'irjinshi ya bud'e bakinta yasa nashi yafara hura mata iska
yadade yana haka harya soma hakura saikuma yaji saukar nunfashinta ahankali
wata wayuyar ajiyar xuciya yasauke yana hamdala ga Allah






tari tad'an farayi wanda da motsin da bakinta yakeyi yagane dan ko kad'an muryarta bata fita
saikuma hawaye suka biyo baya shar-shar kamar anbude fanfu




k'ank'ameta yayi a k'irjinsa yana hawayen shima yace "namiki alkawari amma bancika ba kiyi hakuri baby walahi nima bayin kaina bane kece dad'inki haryai yawa"






itadai kawai jinshi take dan ita takanta take dan irin axabar da k'asanta yake mata yar yayi yawa
gaduk gab'ob'in jikinta ciwo suke




"baby ki daure kice kinyafewa mijinki dan Allah, banaso kirike ni a xuciyarki"
shiru yak'ara ji hakan yasa yagane haryanxu bawai tagama dawo wa haiyacintaba




ahankali yaxameta daga jikinshi yakuma toilet yahad'a mata ruwan xafi da datol san-nan yadawo yadauketa cak yayi toilet d'in da ita bed'ireta a ko inaba sai acikin ruwan xafin






wani irin xulu tayi xata mike yamaita ita ahankali cikin damuwa yace "am so soryy baby xaki jidad'in jikinki insha Allah"






ba abunda take sai yarfa hannu dan kukan ma guri yake samu
saida ya canxa mata ruwa 4 san-nan yabarta tayi wankan tsarki da kanta shikuma ya fita taje ya cire bedshit daya b'aci ya canxa sabu




yafud'e wardrop ya dauko mata riga karama mara nauyi yakoma toilet d'in lokacin kuma tagama wankan amma takasa takowa da k'afarta






d'akota yayi yadireta akan bed ya samata k'aton hijab ya xaunar da ita dan baxata iya tsayiwaba ya jaso salar asuba




suna idarwa yai musu addu'o'in samu xuri'a tagari san-nan ya maida ita kan bed d'in ya rufeta da blanket
akowa bata jimaba bacci wahala yayi awon gaba da ita




xama yayi yak'ura mata ido yana jin sonta na k'ara nun kuwa a xuciyarshi
daga baya kuma shima ya kwanta yajawota jikinshi yanajin wani irin shauk'i
dahaka shima baccin yayi gaba dashi












Safna yau sukai da xubi xasu fara aikin dan haka dasassafe sukaje gidan ta suka samu tagama shirinta tsaf dan haka daukar ta kawai sukayi suka huce gidan malam dauda






sai 12:50pm san-nan ya Ma'in ya farka yaxame jikinshi a hankali dan karta tashi yamike ya je toilet ya watsa ruwa san-nan goge bakinshi yafito ya canxa kaya ya je kitchin da kanshi ya had'a musu lunch ya dawo bedroom d'in ya tadda har ta tashi amma har lokacin tana kwance






k'arasuwa yayi yafara jero mata sannu
bata amsaba sai cewa datayi "plc kakiramin aunty Safina"
nisawa yayi yace "kamata yayi kibarta tahuta kinga tayi d'awainiya damu sosai karmu takura mata"
tana hawaye tace "nidai dan Allah ka kiramin ita" hannunta ya ruku yace "ki fad'i duk abunda kike buk'ata nixan miki basai taxoba" kaida kai kawai tayi batare da ta k'arayin maganaba








aranshi ya raya toko wata matsalarce da take jin kunyar sanardani yasa tace inkira mata Safina, kai hakanema
wayarshi yaxaro a aljihu yakira Lawan yaimasa bayanin kiranda Ma'isha takewa Safina
"okey gata nan" abunda yace kenan ya katse kiran




bad'au wani dogon lokaciba aunty Safina ta k'araso gidan
Ma'isha tana ganinta tafashe da kuka me cin rai
ganin irin halin da take ciki yasa Safina tace ya Ma'in ya basu guri






yana fita tajuyo ta kali Ma'isha tace "sannu Ma'isha kina jinjiki" da kai ta iya amsa mata kafin tai k'arfin halin tsagaita kukan tace "walahi aunty jiya ya Ma'in beso yabarni da raiba so yayi ya halakani Allah ne yayi ina da sauran kwana agaba da tuni ya gama da shafina
saifa da yaga bana nun fashi yarabu dani" cikin rarrashi aunty Safina tace "kiyi hakuri Ma'isha kowa da haka yasaba kima watara na saitashin xance"
cikin kuka ta k'ara cewa "walahi ni tsoro nakeji karnaje wata matsa lar ta sameni dan bakiga gurinba"






bud'a mata tayi tagani ta tausaya mata sosai kuma har rauni tayi a gurin amma ba buk'atar afarai mata d'inki tun yanxu dan haka xata bata magungunan daxata warke garau




tafasa mata runwan xafi tak'arayi dasu kanyen magarya da bagaruwa
ta taimata mata tashiga ciki san-nan tak'ara had'a mata wanni harda alimun tak'ara gasa jikinta








sosai Ma'isha taji dad'in jikinta harta iya fitowa daga toilet d'in da kanta amma tayi tana dafa bango






sai yamma likis aunty Safina ta tafi gida bayan ta k'ara gargasa Ma'isha kuma ta had'a mata magunguna masuyawa
sosai Ma'in yai mata godiya amma tace ba godiya a tsakanin mu ni Ma'isha kalonta nake kamar wadda muka fito ciki d'aya






sosai yayi farin ciki ganin har Ma'isha tasamu damar cin abunci kuma har tana iya takawa da kanta amma yana d'an taimaka mata har parlour suke xuwa sudawo intace ta gaji ya ajeta ta huta duk dan tasamu kwarin jikinta








da dare kwana tayi da xaxxabi me xafi kamar baxataiba dan ba k'aramin tsorata Ma'in yayiba amma gari yana wayewa ta tashi ras kamar bataiba hakan bak'aramin dad'i yayiwa Ma'in ba








su Safna kuwa suna xuwa k'auyen suka had'u da wasu maxa da yawa suna rikeda sandina da bula lai magana sukai da Safna ta mik'a musu kud'i masu yawa san-nan tace sugaba xubeen xata tahu




anan suka sauke xubee xata k'arasa da k'afarta
abayan gidan malam maxan suka buya ita kuma xubee tashiga ciki
a xaure tasameshi yanata jan carbi






guri tasamu ta xauna san-nan suka gaisa yanata washe baki
nisawa tayi tace "malam dama wata matsala gareni a mama kuma ance min ba maganin da bakayi"




wani yahu ya had'iye yace "eh tabbas ba maganin da banayi bud'e gun ingani"
cikin kisarsu ta yan duniya tacire rigarta gaba d'aya




kura mata ido malam dauda tayi yanata had'iyar miyo yace "inane me matsalar" kirjinta ta nuna mishi
ya matso yasa hannu xai tab'a ta jawo hannun nashi ya fad'o jikinta gaba d'aya rike shi tayi gam kafin ta kwala uwar k'ara tace "wayo nashiga uku malam xaimin faide"






aikuwa maxan nan sunaji ihunta suka fitu suka afka cikin gidan
haka muta nan garima suka ringa bilowa kowa yaji abunda malam dauda yayi sai yaje ya d'auko madoki dan dama ya addabesu a garin






tanbayar ba asi suka farayi xubee tana kuka tace "daga xuwa gunshi amsar maganin aljanu shine yafaramin xancen iskanci danace banaso shine yara tab'ani xangudu yarukuni ya danneni xaimin faide"






akuwa sunajin haka suka hau malam dauda da duka har saida sukaga baya nunfashi suka rabu dashi..............!










*by*
*XAHRA*
[4/25, 06:35] Anty Baby: *FREEDOM WRITER'S ASSOCIATION.* 📕🖊️
( Ƴanci don cigaban al'umma, ƴan ci ya ɗara bauta, freedom writters._ )




*( F.W.A)🖌*


https://www.facebook.com/Freedom-Writers-Association-110039363936693/


🌻🌻 *KANWAR MATATA* 🌻🌻


storry and writteng
by
*FATEEMA* *S* *OMAR*




*PAGE* 29-30




*END*






Suna kumawa gida suka tadda su umma da aunty Safina duk sunxo
bayan an gaigasane aka hadawa mejego ruwa tai wanka aka yi mata farfesun kaji da kayan ciki aka kawo mata
batawani cime yawa ba tace ta kushi




duk agidan suka huni saida yamma suka tafi suka bar umma dan taringa kula da Ma'isha




ranar Ma'in kwana yayi yana kalon baby wacce yayiwa lagabi da Safina




Ranar suna anyi taro sosai
inka ga Ma'isha kamar ba itaba tayi wani irin kyau na musamman
itama baby tayi kyau ga kyau tuttuka datasa mu harsunyi yawa dan iya aunty Safina ma toroly goda ta ciko da kayan baby tace na ta kwarartane wacce suke kira da *NASRIN*
anyi taro lafiya an tashi lafiya saidai fatan Allah yaraya baby






haka rayuwa taci gaba da juyawa har me jego tayi arba'in umma ta tattara kayanta ta tafi gida bayan sun had'a mata shatara ta arxuk'i






ranar kuma Ma'in ya kara an kgancewa da amaryarsa Ma'isha wanda harda kukanshi dan haka yace an canxa mishi Ma'isharshi wan-nan sabuwace gal yabude a leda






*WAI* *INA* *LABARIN* *SAFNA*




tana xuwa gidan gaye ta taddashi a parlour yanata kalo a tv hankali kwance


guri tasamu akusada shi ta xauna tace "gaye ya jikin naka" fuska ya yamutsa yace "na warke sosai" ajiyar xuciya ta sauke tace "thank god dawani abu be same kaba"
be mata magana ba saima kalonshi da ya cigaba dayi








jikinshi ta fad'a tana shafashi tace "i miss you gaye" ido ya lumshe yadau keta cak yayi bedroom da ita
akan wata kujera ya ajeyeta yace "ina xuwa bari naiwanka" kai ta gyada mishi tana wani lumshe ido


toilet ya shiga yadan jima yafito ya lallab'u ta bayanta yasa igiya ya dadaureta
bude ido tayi taganta a d'ad'aure ihu xatayi yasa hannu ya tushe mata baki
fuska ahad'e yace "kincuceni kincuci rayuwata kin kaini inda aka rabanida maxantaka ta dan yanxu nida mace ba muda banbanci dan haka nima yau xan dau fansa"
yana gama fad'in haka ya xaro wata muguwar huka ya yanke mata duk mamata san-nan ya dura mata wani abu abaki yace "shike nan narama cin xalin da kikai min nafarko saura xuwa da kikai kika asirceni dan haka kafar da taje gurin malam ita xan yanke"
yana gama fad'in haka yasa hukar yasare k'afa funta duka biyun
lukacin Safna batasan inda kantayakeba








sada dare ya tsala ya ebeta ya je ya hular a gefan titi yai tafiyarshi
dasafe wasu matasa suka ganta suja sanarda police suka xu suka kaita hosbitel






saida tayi 10mouth a sume san-nan ta farfad'o
koda tasamu sauki haka tace sutai maka mata su kaita gidan mijinta


basu yi mata gardama ba suka had'ata suka kaita gidan Ma'in




suna xaune a parlour Ma'in yana rike da Nareen a hannunshi Ma'isha na gefanshi ta d'ura kanta a kafad'arsa sunawa Nasreen wasa




salamarta sukaji tana shigowa akan keken guragunta
da mamaki suke kalonta yadda takuma kamar ba itaba tayi baki tareme




tana k'arasowa gurinsu ta sunkuyar da kai tafashe da kuka
cikin kukan take cewa "nasan na aikata babban kuskure a rayuwata nacutardaku amma ku natuba ku yafemun dan Allah badan niba" tak'asa maganar tana k'ara sautin kukanta






Ma'isha ce ta taso ta rungumeta itama tana kuka tace "mu baki mana komaiba inma kiyi munyafe miki duniya da lahira"







cikin kuka tace "nagode sosai yar uwata" haka suka ringa koke-kokensu
Ma'in yana kalonsu bece masu k'alaba
saima tashi dayayi yashige bedroom abunshi






be wani dau lokaciba yafito da key d'in muta a hannunshi yace Ma'isha ta taimaka mata asata amuta
haka Ma'isha tayi ta suka tafi yace baxai dad'eba xaidawo






gida ya kaita amma fur umma tahana ashiga da ita sada gyar mama tace ashigoda ita xata kula da ita
dakin mama aka keta san-nan Ma'in ya mik'awa mama ta karda yace gashi ta Safna ce abata
yakamu hanya yatahu gida
koda Safna ta duba ta kardar taga ta sakice har 2 tayi kuka kamar ranta xai fita duk da tasan ba mai iya xama da ita batada mammura





haka Safna ta cigaba darayuwa yau fari gobe baki harta Allah ta kasance akanta
bakaramin tashin hankali Ma'isha ta shiga ba amma ya da gobe yasa ta fara warewa







*after* *4* *years*






Ma'isha ce xaune da k'atun cikinta tasa guro a gaba sai gutsura take kata lumshe idoh kamar wata tsohuwa
Nasreen ce ta xu taxauna a kusa da ita tace "mamy kinga fawax yana dauko min school bag d'ita yana min wasa da books"
kalonta Ma'isha tayi tace "sorry aunty (haka takece mata) kije ki kawa yaya (Aysa) bag d'inki ta ajiye miki" batareda ta amsa ba ta mike da gudu ta shige bedroom d'insu




fawax ne yafito yana kuka yace "many tinga aunty ta kwatemin bag d'ina" nunfashi ta sauke cikin kusawa tace "yihakuri autan mamy xo ka xauna muyi kalo"
xama yayi yacigaba dayi mata kwarancin dayasaba






Ma'in ne yashigo da salam fawax na ganinsa yamike da gudu ya rungume shi "ga daddy ga daddy"
yarun ya dauka yana dariya yace "my son ya kake ya d'an kaninka" ya k'arasa maganar yana kalon Ma'isha
murmushi ta sakarmishi tayi mishi sannu da xuwa ya amsa yana ajeye fawax yace "yaufa munada manyan baki Mansur xai xo da matarshi Maryam (dan yayi aure har matar tashima ta haihu yarta mace) san-nan su aunty Safina ma xasu xu duk yau anan xamuyi dinner"
cikin happy tace kai amma naji dad'i xanga d'ana Samir (dan gidan aunty Safina)"








haka kuwa akai anayi salar magarib suka cika gidan anata hira wadda duk yawancinta akan hidimar daxasuyi idan Ma'isha ta haihu
sai 10:00pm san-nan kuwa yatafi gidanshi








kuma a daren Ma'isha tafara na kuda da asuba ta haifu danta namiji kyakykyawa me kama da Ma'in






ranar suna yaro yaci sunan sunan malam suna kiranshi *LAMID*




yanxu Ma'isha ta kammala karatunta na mass communicatio har tasamu aiki a AREWA 24 harta suma gabatarda shirye shirye akan matan aure






ALHADULILAH


duka duka anan nakawo karshe wan-nan short storry na *KANWAR* *MATATA*
Allah yasa sakunda nake son isarwa ya isa gareku ameen






saikunjini bayan salah in me duka ya kaimu da sabun novel d'ina me suna *BAKIN* *GIDA*


Allah yasa muyi ibada karbabbiya ameen


nice taku harkulum
*FATEEMA* *S*
*OMAR*
marubuciyar
*DR* *AMEENA*
*KANWAR* *MATATA*
whatapp number 08035407419






*by*
*XAHRA*
[4/25, 06:35] Anty Baby: *FREEDOM WRITER'S ASSOCIATION.* 📕🖊️
( Ƴanci don cigaban al'umma, ƴan ci ya ɗara bauta, freedom writters._ )




*( F.W.A)🖌*


https://www.facebook.com/Freedom-Writers-Association-110039363936693/


🌻🌻 *KANWAR MATATA* 🌻🌻


storry and writteng
by
*FATEEMA* *S* *OMAR*




*PAGE* 27-28






Ita kuwa xubee tana ganin ya daina mutsi tasilale ta gudu
wasu daka cikin muta man garinne suka dauki malam dauda suka kai shi hosbital
acanne aka tabbatar musu da mutuwarshi




haka suka dawo da gawarshi gida akamai sitira aka kaishi ma kwancinshi






xubee tana xuwa gunsu Safna suka dauketa sukabar kauyen
amuta take sanar musu abunda yafaru
aikuwa suka hau shewa suna jinjina mata






wani daga cikin matasanne yakira su yafad'a musu rasuwar malam dauda
aikuwa suka k'ara daukar shewa harda tafawa
cikin dariya Safna tace "kai amma naji dad'in wan-nan abun kinga shike nan bamu muka kasheshiba yan garinsune suka kasheshi hmm aidama duk wanda yashigo gonata sainaga k'arshenshi walahi"






xubee ce tacafe xancen da cewa "kinga nima bawandda nake dagawa k'afa duk wanda yashigo gonata saina gama dashi" tafawa sukayi san-nan Safna tace kinga yanxu nagama da shafin malam dauda dan haka yanxu wan-nan yar iskar yarinyarce da mijinta suka rage mun amma kafin inxo kansu sainaje munhuta da gaye na 2days kinsan d'axu yakirani yake cemin ya warke" "kai natayaki murna k'awata yanxu inbakayi kana rage xafi saikaga duk abubuwa sun dagule maka" "hakanefa yar uwa"




xubee suka ka fara saukewa a gidanta kafin sukuma su huce gida
suna xuwa ko xama Safina bataiba ta had'a kayanta tahuce gun gaye






wan-nan kenan






Ma'isha yau tahuni jikinta dasauki ba laifi duk da har lokacin bawai ta dawo daidai bane






washe gari saida aunty Safina ta k'ara xuwa ta duba jikinta
taji dad'in yadda taga tasamu sauki sosai
saiyama ta tafi gida tabar Ma'isha da kewarta






Ma'in kuwa yawai jurewa yake dan tunda ya kusanci Ma'isha yake cikin tsananin buk'ata kulum da ciwon mara yake kwana amma yake jurewa dan yaga Ma'isha bata gama warware waba






*after* *7* *days*


Ma'isha tawarke sosai kamar bata tab'a ciwo ba har yar kiba tayi sabuda kulawar da Ma'in yake bata
amma shi inka ganshi duk yarame sabuda yawan ciwon mara dayakeyi
yaudai yariga yakai bango dan haka da dare ya jeyasamu Ma'isha ta xancen






tana xaune a bedroom tanata buga game awayarta ya shigo dakin
tashi tayi ta aje wayar ta kaleshi tace "yaya sannu da shigowa" yana xama akusa da ita yace "yawwa baby jikin naki" sunkuyar dakai tayi tace "yaya ainasamu sauki yanxu ba inda yake mini ciwo ajikina"






kai ya gyada cike da gamsuwa yace "okey kice yanxu xan iya k'arayi ba matsala kenan"
idon tane ya ciko da kwala cikin rawar murya tace "walahi yaya bangama warkewa ba idan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login