Showing 3001 words to 6000 words out of 14957 words

Chapter 2 - Yaya Na Ne Complete Hausa Novel By Amfa.txt

Amfa   

20 Jan 2025

10039

tangadi take, ya isa gurinsu Rahama .






Rahama tace" Zayyan pls meyasami Basma ne tasha ta bugu?" "Wallahi wani dan iskane yabata , kunga kuzo mutafi mu kaita gida."




"Haba Zayyan a haka zamu kaita gida?" cewar Rahama tana hawaye dan takaici tace"Amma kowaye yacucemu dan abunda k'awata tayi heating kenan,shayeshaye da talauci."




Haka dai suka yanke shawarar zuwa hotel domin tasami bacci intatashi sai suyi gida.




Suna kan hanyarsu taxuwa hotel 17 Basma sai fad'a takeyi ita tanaso tayi bacci fa tana maganar cikin buguwa .




Zayyan yana tuk'i bai ankaraba saura k'iris yabige wata mat ,dasauri yaja wani wawan birki , dan kana ganin matar zaka gane tana cikin matsanancin buk'atar taimako ,gashi daidai rand about ne , kuma ta tsaya ita bata tsallakaba itabata koma bayaba.






Sai ganin sukayi Basma ta bud'e k'ofa tafita a haka da kayan dake jikinta ,gashi tanalayi, tak'arasa gurin matar.




"Ke wace irin jakace zaki tsayamana a hanya ,dama kutalakawannan haka kuke wallah, shiyasa na tsani talaka ,amma in banda jakanci saiki tsaya akan titi?"


"To wallahi kinci sa'a dabani ketuk'in nan ba ,da saina taka miki kai da mota."
Matar na tsaye bata iya cewa komai ba .






Wata mota na hango ana sauke glass din motar, dady ne da yaya Bilal yana kallon Basma yana yima wata masifa kuma cikin maye.




Saiji yayi hawaye yazubo mishi a ido, "Wato Basma data tafi makaranta dama bachan take zuwa ba?"




Bai gama tunani ba sai jiyayi Bilal yabude motar yafita ,yana isa gurin daidai ta d'aga hannunta ta shararama wannan dattijuwar mari, sai jitayi anfisgota tare da zubamata mari guda biyu kyawawa.




Budar bakin wannan matar sai cewa tayi "Insha Allahu sai kin sami wanda zai miki fiye da abunda kikaman." Daga haka tawuce tana goge hawaye.




Shiko Bilal yaja hannun Basma baidireta ko ina ba sai cikin mota, suko su Zayyan k'amewa sukayi a mota danganin abunda yafaru sun kasa fitowa.




Yana isa yaje fata Cikin mortar yaja ,ko kafinsu kai gida tayi bacci, shiko dady k'ala yakasa cewa tunani ne fal a ranshi .




"Daukota ka kaita d'akin Momy kazo kasameni a daki na." yace "To."




yawuce yakaita d'akin momy lokacin tana wanka sanan yawuce d'akin dady yasami guri ya zauna dady yace.


"Wato abunda nakeso nafada maka shine, amman da sharadin duk abunda kaji kayiman alk'awari zakayimin biyayya ka."




"Nayi maka dady."


"Yauwa Basma dai nataba fadamaka cewar banine na haifetaba ko?" Cewar dady.
"Eh dady, d'iyar kanwan kace."




"To abunda baka saniba mun daura auranka da Basma shekara daya kenan."






Muje zuwa lol
[25/07, 18:00] Zeeett Zamaniwrite Group Novels: *YAYANA* *NE*






*BY* *:* *ANFA*








*Dedicated* *to* *Zeetty*
*(* *Ummu* *Hanan* *)*








*page* *0* *6*










Bilal yad'ago kanshi arazane yana kallon mahaifinshi "kayi hakuri Bilal banso fadamaka wannan maganarba yanzu naso ace sai auta tagama jami'a ,to amma kaga halin da ake ciki inbanfad'a makaba gaba za a iya samun matsala, narok'eka da karka fad'amakowa dagani sai k'annena mukasani."






Bilal ya nunfasa duk zuciyarshi ajagule jiyake inama mutuwa tad'aukeshi dajin wannan mugun labarin.




"Kayi shiru Bilal , shikenan Abba Allah yasa hakanne yafizama alkhairi ,, ameen Allah yamaka albarka yabaka masuyimaka fiyeda abunda kayiman ."






"Ameen Daddy nagode , daga haka ya mik'e yabar gidan bai nufi ko inaba sai gidansu Hafiz abokinshi , yana shiga falon yataddashi shida ummi akanjikunshi ."






Tana ganin Bilal saitafara k'ok'arin tashi,, miye haka inazaki?"ciwar Hafiz tareda rik'eta ."






"To Dan iska inkai bakada kunya to itatanadashi ,, tayi saurin k'wacewa ta tashi tareda gaishe da Bilal yana amsawa tabar wurin ."






"Mutumina yana ganka hakane duk ayamutse kojarabarce ta motsa ?"to yanzudai kanada mata , amma acewai Dan jarabar mutum yakasa rik'eta harda yin aure awata k'asa ."




"Kaga mallam ba abunda yakawo niba kenan inbazakaji matsalataba tobanasan takura ,inbanda kai d'an iskane waye zai fitini diyar mutane banda kai."






"Ya kwashe da dariya tonaji , by d way dai fad'a man matsalarka abikina mu warwareta."




"DadyCne fa ya auraman y'ar iskar yarinyar chan , kumawai shekara daya kenan" wace yarinya kake nufi ?"




"Ni miyema sunan ta ina ga Barma ko Bishira , aikafin yayi wata magana Hafiz ya kwashe da dariya" amma Anyi tantirin d'an duniya wlh."




"Sunan matar taka kace baka saniba ?" yabud'e baki zaiyi magana saiyaji wayanshi tana k'ara yana dubawa yaga sunan Dady akan screen d'in wayan ."






Ya dauka cikin ladabi "saijiyayi Dady yace ' Bilal kaje makarantar su Basma ka d'aukota , Dan na aiki driver."






"To Dady insha Allahu yanzu zantafi ind'aukota" to shikenan Allah yamaka albarka ameen ."




"Kagani ko ni wallahi an shiga rayuwata amma bakomai wallahi zatayi bayani , yamik'e tareda k'arashe maganar ."




"Tashi muje karakani pls " a nawa ?"bansaniba pls kar kak'ara b'ataman rai ,, to badaini nakar zomanba kar asauke akaina haba *BILBAS*."




"Allah ya isa dakahad'a sunana dana aljanar yarinyarnan , shiko Hafiz inbanda dariyar k'eta ba abunda yakemai ahaka suka fita yanata tsokanarshi."




koda suka isa bakin get d'in makarantar hango Basma yayi tanatayima maigadin makarantar rashin kunya harda dunguremai kai."




"kasan allah Hafiz daga yau zanfara horar dayarinyarnan dan wallahi sai ta tsani rayuwa daga haka yafita yak'arasa gurinsu ."






Yana zuwa ya fizgo hannunta tafad'o kanshi sai ganinta tayi akan jikinshi suna kallon kallo , yayi saurin d'agata ajikin shi yaja hannunta harcikin motar. "






Yaja notar direct gidan su Hafiz yawuce yasaukeshi "Hafiz ya zagayo saitinshi tare da cewa."




"Abokina adaiyimata sassauci dan Allah , hararrshi Bilal yayi daga haka yaja motar yawuce ."




Basma ganitayi yanata tafiya modern 1hour sannan taga yashiga wata anguwa , Dan in akace tayi minti daya wlh bazata iyaba , saigani tayi yayi parking awani gida ."






Wanda rashin kyanshi ya b'aci koda sukafito gani tayi yanufi wani lungu duk kwatane agurin gidan ko rufi baida. "






Sai da wani mutumi yafito sukayi magana da yayan , yaciro kud'i masu yawa yabashi yawuce."




"Bazaki shigo bane kin tsaya kina kallon mutane ?" Haba yaya mizakayi agidannan?"




"Bansaniba , yajawo hannunta ya turata cikin d'akin dakeda rufi a gidan dan bamairufi acikinsu sai ciki d'aya."




"To daga yau rayuwarki tadawo nan gidan" dasauri tad'ago kai cikin furgici."




"Yes are u starring at me?" to kigama kallona nan shine wurin zamanki kwananki , sunacikin haka yaji ana sallama yafita danyasan waye mai sallamar,mai gidanne daya aika."






"Yallabai gashi ansami garin tuwon da garin d'an waken,kai oga harda tsakin dambu."




"Kai gaskiya nagode malam tanko daga haka yamusu sallama ya tafi, yadawo tana wurin a tsaye."




"Ga kayan abincinkinan ya k'araso kusa da ita jikinsu na gugan na juna yasak'alo kanshi saitin wiyanta, yazira hannunshi cikin rigarta."




Yafara ya mutsa boobs d'inta cike da mugunta ta d'ora hannuwant a dake kan boobs d'inta tana k'okarin cirewa amma takasa dan yamutsasu yake da gaske.






Saida yagaji dankanshi sannan ya saketa tare da amsar wayoyinta sannan yace "yanzu muka fara muzubani dake ya juya yabar gidan."




Tana nan daskare a gurin sai da ya fita ta dawo hankalinta tad'ora hannu akai.




"Wayyo Allah na menaya Yaya zaimin irin wannan hukuncin ina k'anwarshi?"










Muje zuwa.








Yawan comment dinku yawan typing din da zaku samu .






Su gwaggo sawwama da Fiddausi Sodangi an je kwadayi an dawo da zani a hannu lol😜😜
*YAYANA* *NE*






*BY* *:* *ANFA*






*Dedicated* *to* *Zeetty*
*(* *Ummu* *Hanan* *)*








*wannan* *shafin* *Sadaukarwane* *gareki* *Meelat* *Musa* *ta* *Mai* *Dambu* *u* *guys* *inamatukar* *kaunarku*😍❤






*Page* *0* *7*










Koda Bilal ya koma gida ya tadda Dady a falo shida momy ,Dady na ganin shi ya mik'e tsaye."






"Bilal ina y'ata take ?"
Shiru Bilal bai amsa mishi ba dan haka
Dady sai ya fara shiga tashin hankali ganin duk fuskar Bilal d'in a jagule "i ask u where is my dota? and u are still quite."






"Gaskiya Dady koda naje school d'in ban same taba dan har frnds d'inta sai da na tambaya suka cemin wai wani yazo da mota ya d'auketa."




"Innalillahi wainna ilaihi rajiun " Bilal kanaso kacemin bakaga auta ta ba?
To wallahi ba zai yiwu ba ina da sake."Momy ta fada cikin tashin hankali ."






Suna nan tsaye sai ga Habeeb sun shigo shida Isma'il "Wai momy meya farune naji kinata rafka salati?"




"Habeeb ba dole nayi salati ba annemi auta wai ba'a gantaba , kagako ina cikin tashin hankali."




"Subahanallahi momy garin Yaya?"


"To muma abunda muke sonji kenan." Cewar Dady.


Bilal yace .
"Dady karku damu insha allahu za'a ganta sannan zan bada cigiyarta gidan TV da radio insha allahu."




Daga haka kowa ya wuce d'akinshi , shiko Dady tunani fal ranshi jin wai waninema ya d'auketa amota suka tafi ."






****




Washe gari dasafe Bilal yafito cikin shirin zuwa asibiti ,yana fitowa escort d'inshine suka bud'e mishi Mota dasauri yana shiga suka ja motocin , bayan yatashi daga gun aiki yawuce gidansu Hafiz. "






yana shiga ya iske shi kuma zai fita dan shikad'ai yazo ba tare da escort d'inba.




"Oga ango sai yanzu ake ganinka ?" kaga yadda ka k'ara kyau kuwa daga jiya zuwa yau "kafara koh to wlh zan ci ubankane ni kazama su Abdul kenan?"




"A a daina had'ani da Abdul " so why are u behaving like such? "kuma kasan i hate such things."




"So sorry mr man yaza ayi ?" zuwa nayi karakani wani wurin , ok to muje ."






Suna cikin tafiya Hafiz gani yayi sun shigo wata unguwa "kaga malam ina zaka kaini?"






"Sai daka zanyi tare da b'allama Hafiz 'din harara yana yin parking yace mishi ,, jirani inazuwa."




Yana shiga ya isketa ad'akin ta k'ank'ame wuri d'aya daga ganin idonta zakagane bak'ataman kuka tashaba."






"Amma wallahi yaya Bilal kai mugune ,sai Allah yasaka min abunda kayimin mugu azzalum."




Ai bata k'arasaba taji wasu gigitattun maruka har guda biyu, yashak'eta "Ni kasakeni d'an iska kawai." yak'ara d'auketa da wani Marin."






"Ni kike kirada d'an iska koh?" to bari kiga k'arshen iskanci, bata ankaraba sai jitayi ya had'e bakinta da nashi yana tsotsa cikin mugunta had'e da gantsaramata cizo ."




Dasauri ta runtse ido saboda a azaba ya tura hannuwan shi cikin rigarta yana matsa kan na shanunta.






Tanaji tana gani ya fara cire sauran bottles d'in rigar ya maida bakinshi kan nasha nunta yana mata shan mugunta."




Data samu yasake mata bakinta sai tafara kuka.




"Wayyo allah yaya zafi zaka cireman , kuma yunwa nakeji waiyo momyna zai kasheni baya sona. bbI hate u Yaya Nafison yaya Habeeb dakai ."




"Da ina cewa kai *YAYANA* *NE* amma yanzu kaiba yayana bane."




Haka dai taita surutu saboda a zaba amma bai bartaba saida yaga tana k'ok'arin sume mai sannan ya k'yaleta yagyara jikinshi sannan yace."






"Duk sanda naazo wannan shine hukuncinki, kuma da kikecewa u hate me , i absolutely hate u too."




"Sannan dakike cewa kina jin yunwa ga garin tuwocnan komai an kawo miki harda iccen girki in ko kika zauna da yunwa ke kikaso stupid girl ."


Daga haka ya fita dan kasa d'agowa tayi ta mishi magana saboda bak'in ciki da kuma yunwar da takeji."






Ba yanda ta iya haka tayi deciding zuwa ta d'ora tuwon dan yunwar nan da takeji yana iya halakata."










Muje zuwa
*YAYANA* *NE*






*BY* *:* *ANFA*








*Dedicated* *to* *Zeetty*
*(* *Maman* *Hanan* *)*




*_Naji duk k'orafinku makaranta da marubuta, hakika ni nake rubuta labarin nan kuma banga wani rashin dacewa a ciki ba dan haka babu dole wanda bazai iya karantawa ba ya bari._*




*page* *0* *8*














Da 'kyar Basma tasamu ta had'a murhun tuwan dan tafi minti talati tananeman makamashi , bata samuba sai ta hango galan din kerosin , tashi tayi ta d'aukosshi jikinta sai b'ari yakeyi."






Ta d'auko tukunya ta k'ara d'aurayeta , sannan ta d'aura ,tana nan zaune harruwan ya tafaso tatashi ta debo gari ta talga bayan minti goma saita tuk'a , haka hartagama tuwanta tad'ora miya wacce ko arzik'in kayan miya bata samuba."






Bayan ta gama tazuba tafaraci tana hawaye saboda kwata kwata abincin badadi danko agida akace taci abincinnan tana iya marin mutum ."






*****




Koda Bilal yakoma Mota ya iske Hafiz yana waya, baicemai k'alaba yatada motar saida yagama wayar yajiyo gun Bilal."






"Wai ya duk naganka a ya mutsene mutumina ,anya bawata y'ar iskar ka kawonan ka ajiyeba ?"




"Dallah mallan rufeman baki , idan iskancin zanyi kuma saina rasa inda zankwanta da yarinyar sai a nan ?"
r


"To waya sani yanda naganka amatse dinnan Allah there is something fishe?"




"To kuma sai akacemaka kullum cikin buk'ata nake kamarkai " hmmm kaidai yi shiru nariga nasan komai."




Bilal yaja tsaki tareda cewa "ubanme kasani eye?" Dan iska , kaiwallahi haka zaka k'are da sa ido ."




Hakadai Hafiz yayita k'ular da Bilal har suka isa gidan su hafiz din , yanasaukeshi yaja motar da mugun gudu tunkafin yace wani abu."






Bilal na isa gida direct d'akin dady ya wuce , ya iskeshi zaune kan kujera yana karanta jarida ,yayi sallama dasauri dady yadago kai."




"Bilal anga Basma?yatambayi Bilal jikinshi har rawa yakeyi " kafadaman mana hankalinmu duk atashe yake saboda ba'a gantaba."






"Innalilahi !" yanzu ina za'a za aga autata ?"anya kasa bincike da kyau kuwa Bilal?"




"Eh wallahi Abba ba inda ba'asa cigiyarta ba , dannima nashiga cikin damuwa ,waye wannan dazai daukemana yar autar Dady damuke ji daita ?"




"Gaskiya duk Wanda na kama yanada sa hannu a b'atar y'ata to wallahi saina mishi hukunci daidai da abunda yayimata , dadyne yake wannan maganar cikin b'acin rai."






"Bilal yad'an firgita ganin yadda dady ya b'aba rai , ba 'alamun wasa ko kadan.






Koda Bilal yakoma d'aki ya iske Aisha najiranshi , tana ganin shi tataso tareda rungumeta tana manna mishi kiss a kumatu ."






"Yayi saurin b'amb'areta daga jikinshi , ranshi amatuk'ar had'e ,harza tayi magana saitaga fuskarnan ba annuri saita fasa, daga haka shikuma yashiga toile domin yin wanka."




Bayan yafito yakwanta , Aisha ta matso cikinshi tare da cewa "haba sweetheart yaushe rabon daka kusance ni?" kuma kasan hakkina na kanka."






"OK to yanzu kina fad'aman nabaki hakkinki kenan?dasauri ko ta d'aga mishi kai ,baik'ara cewa komaiba yajawota jikinshi suka fara raya sunnah , daga haka nikuma nafita nabasu wuri."






Washe gari dasafe Bilal ya tafi gidan da ya ajiye Basma ,yana shiga ya isketa a kwance duk tarame.




"Ke bakya ganin mutanene ko ko iskancine ?" kafin tayi magana saiga mai gidan yashigo ,Basma tace.




"Dallah malam fita daga gidan nan kana fama dawari tsami ,duk talauci yacika maka ciki munafi..."




Aikafin takarasa taji saukar mari ,,Dan nazagi wannan matsiyacin tsohon zaka mareni?"




Sai jitayi ya tafka mata wani marin "yi hkr baba jeka bari zanyi maganinta."




Haka baba tanko yafita ranshi ab'ace ,Dan tunda yake ba'a tab'a yimishi irin wannan cin mutuncinba ,kuma y'ar cikin shi ."




Bilal ya fincikota jikinshi yana kallonta had'e da k'urama k'irjinta ido ,itama ta d'ago dakanta domin ganin meyake kallo ."




"Tana kuma d'agowa suka had'a ido yamata wani killer smile had'e da fara shafa na shanunta acikin riga, tafara lumshe ido."




Yachad'e bakinta da nashi yana tsotsa ,wannan karan ba cikin muguntaba ,yazare hannu wanshi a k'irjinta yatallabo da kanta yana mata wani french kiss."




Batasan sanda tafara maida mishiba ,sai da yaga ta kamu sosai ,saiya tureta tarecda b'allamata harara,sannan ya ce.




"Ke a tunaninki akwai lokacin da zan had'a jikina da wannan k'azamun jikin naki ?wanda kowane Kare da doki yatab'a kuma yakusanceki."




Dasauri ta d'agokai idont cike da hawaye ,daga haka yafita yabarta anan, dan bata tab'a tunanin zargin da yayan nata yake mata ba kenan.












Muje zuwa
*YAYANA* *NE*






*BY* *:* *ANFA*






*Dedicated* *to* *Zeetty*
*(* *Ummu* *Hanan* *)*








*Ina* *kara* *miko* *gaisuwar* *bangirma* *gareki* *my* *Momy* *Zeetty* *allah* *ya* *kareminke* *daga* *Sharrin* *makiya* *da* *mahassada* *ameen* *ya* *Allah*.










*page* *0* *9*












Bilal yana isa gida yatadda Anty Ruma a falo da Hajiya' suna jiran yadawo suji ya labarin Basma.






Yayi sallama gabaki d'ayansu suka amsa yasami guri shima yazauna ,sannan ya gaida kakartasu , ta amsa tare da cewa.






"Wai bilal ya akayi Basma tab'ace? bayan kai akatura kad'aukota ,sannan kadawo gida kacemana wai kaga wani yatafida da ita?"




"Nifa Hajiya ba cewa nayi na ganiba ,d'aliban makarantar sune suka fadi haka ,kinga ko bazasu mata k'aryaba tunda ba wanda bai san Basma ba tajiba."




Nan ya labartama kakarsu duk wani rashinji da Basma keyi.






"To inko Hakane wallahi yakamata Dadyn yara kamata hukunci babba." cewar Hajiya tana k'ara hawa ."




"Inbanda shashanci ace saboda san da ka kema Basma bazaka iya hukuntataba, to bari a ganta tagama zama a hannunka."




Anty Ruma tace "Hajiya kiyi hakuri ,sunyi kuskure amma in Allah ya yarda ba zasu sa ke ba."






"To nidai nafad'a muku , kuma wallahi duk inda tashiga Bilal kanemota dan ni ban ma yarda dakai ba."




Suka Sa dariya gaba d'ayansu banda Bilal da yake cewa "Ai kunsan ya ta ce da zan boyeta."


"Ohon makadai nidai nafad'a maka."




"To no vex hajiya " "No vex din uwaka aini vex dina inga Basma kawai."






Daga haka ta tashi ta hau sama Dady momy ta matso gurin Bilal ta mard'e mishi kunne hade da cewa "Zaka sa ni ai wato hajiyar kake cema no vex koh?"






"Yi hakuri Momy zaki cireman kunne."


"Ai gwara na cire kaga kahuta da ji." Da kyar ta sake mishi kunne shima ya nufi d'akinshi domin yin wanka."




******








Washe gari Bilal ya nufi gidan da ya ajiye Basma koda ya shiga ya sameta tana murk'ususun ciwon Mara.






"Ke meyake damunki?"


Tayi mishi banza.


"Ke ba tambayarki na keyiba kin kyaleni sai kace Sa'anki."






Nan ma tayi shiru, yaje da izzarshi ya fincikota da niyyar ya wawwanka mata mari sai yaga fuskarta jagab da hawaye.






"Kiyi min magana mana, nace meke damunki?"






"Yaya mistration pain ne yake damuna." Cikin muryar kuka tayi maganar.




Ya matso da ita jikinshi yace "Period zakiyi kenan?"
Ta d'aga mishikai "To mekikeso yanzu?" sai gani yayi ta k'urama bakinshi ido tana kallo.


Tana cikin tunani saiji tayi ya had'e bakinta da nashi yana mata wani hot kiss, itama tana maida mishi."




Gabaki d'aya hannuwanta tasa ta b'alle mishi botiran rigar shi tana ya mutsa nipples d'inshi.






Numfashi kawai suke saukewa sai Basma ta kwanto dashi a hankali har ya kai k'asa ita tana samanshi ta k'ank'ameshi tana romancing d'inshi sosai."






Bilal yayi saurin hankad'eta ya mik'e yana kallonta, itako idanta a rufe tana hawaye tama kasa bud'ewa.










Da k'yar Basma ta bud'e ido tana hawaye ta ce.


"Pls help me Yaya i'm honey."




"So what if u are honey i dont bloody care is not my on cup of tea."






Ya matso kusa da ita "So u are honey? OK let me make u fill it again."






Tayi saurin ja baya still tana hawaye ."






"Wato inba y'ar iskaba kinsaba bin maza harki iya bud'e baki kicemin u are honey."






"To in har ni Bilal nine zanjiyar dake dad'i to bazaki tab'a jin shiba har Ki mutu."






"Mark my words!"




Daga haka ya juya yabar gidan, ta duk'e agurin tana kuka.






Yana fita bai zarce ko ina ba sai gidan su Hafiz,yana shiga ya sami matarshi yace takira mishi Hafiz din.




Hafiz na fitowa yace "Abokina yanzu nake shirin zuwa na maka wani albishir."




"To ina jinka tunda gani nazo fad'a min."Hafiz

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login