Showing 6001 words to 9000 words out of 14957 words

Chapter 3 - Yaya Na Ne Complete Hausa Novel By Amfa.txt

Amfa   

20 Jan 2025

10033

yace
"Nan da wata shida zan zama Baba." Bilal ya dago kai da Sauri yana cewa.




"Kai haba dagaske? ina tayaka murna."




"Nagode abokina ammafa kaima yakamata ace matarka tama haihu, amma kun tsaya iskanci ,to nidai na kusa zama Baba nabar wani." Ya cigaba da cewa




"Dan kai yanzu marabarka da saurayi kadan ne."






Kuyi hakuri da wannan bana jin dadi.










Muje zuwa
[30/07, 17:20] Zeeett Zamaniwrite Group Novels: *YAYANA* *NE*




*BY* *:* *ANFA*








*Dedicated* *to* *Zeetty*
*(* *Maman* *Hanan* *)*










*Diz* *page* *dedicated* *to* *u* *my* *my* *Anty* *Farida* *malesia* *kince* *bana* *sanki* *yanzu* *to* *sanda* *nakemiki* *yafi wanda* *kikema* *kanki* 😍




*_My fans ina alfahari da ku a duk inda kuke, Hussain 80k nagode da kokarinka gareni._*




*page* *10*












Tun da Bilal ya koma gida yake tunanin maganar da sukayi da Hafiz' wai yanzu ace yayi aure kusan shekara uku ,amma ace matarshi bata tab'a b'ari ba kosau d'aya."






Yana cikin wannan tunanin sai ga a
Aisha ta shigo ta ganshi a kwance idon shi a rufe kamar mai bacci ,amma tasan ba bacci yakeyiba tunda baidad'e da shigowa ba ta ce.




"My pls katashi kayi wanka sai kaci abunci, yayi matashiru shibai tashiba kuma bai bud'e idoba."




"Pls ki k'yaleni banasan wani stress ,ta bude baki zatayi magana yayi saurin dakatar da ita" pls tashi ki fita."






Haka ta mik'e jiki ba k'wari tafita ta k'yaleshi ,haka yacigaba daneman mafita."






Washe gari Bilal ya shirya yanufi asibiti ,yana sanye da k'ananun kaya kamar ba doctorba yayi bala'in kyau."




Yana shiga akwai wasu y'an mata dasuka fito daga asibitin zasu shiga motarsu , to d'ayarce ta Ankara da Bilal ta tab'o y'ar uwar tata suka juya gaba daya suna kallonshi."






"Wow" A tare suka had'a baki suka fad'i "Amma Sameera guy d'innan ya hadu wallahi, bantab'a ganin saurayi me kyanshiba ,gaskiya inhar kud'i nasiyan komai sainasan yadda nayi na aure shi walahi."






Itako d'ayar tasaki baki tana kallonta ''gaskiya Sameera ba kida hankali taya za ayi wannan had'addan guy dinnan ya soki?"




"Gashi da kud'i, ga kyau ga uwa uba aji ilimi duk yanadasu."






"Hmmmm Hafsat ba zaki ganebane nafad'a miki ko me akace nayi akanshi to tabbas zan aikata."






Haka dai suka cigaba da maganganinsu akan Bilal.






Shiko Bilal yana shiga office d'inshi yafara ganin marasa lafiya gashi ya ga mutane sosai.






Bashi yabaro asibitin ba sai after magrib direct wurin Basma yawuce yana shiga yatadda tafito wanka tana hawaye.






"To me kuma akayi miki yanzu?" Ta had'e rai tare da cewa "Yaya wankafa nayi amma koman da zan shafa banida pls kataimaka kamaidani gida dan Allah badanniba."




Murmushi Bilal yayi had'e da cewa "Kinaso kikoma gida?" Tayi saurin cewa "Eh Yaya."




"To in har kinaso ki koma gida to zaki haifan min d'a sannan nikuma in mai dake gida."




Da sauri ta d'ago kai had'e dacewa "wallahi bazai yiwuba Allah ya sauwak'a na haihu dakai ,da in haihu dakai gwanda in haihu da mahaukaci na titi Wanda ban saniba..."






Ai kafin ta kuma sauke wani harafin taji saukar mari" To dole ki haihu dani ba shawararki nake nemaba,ke inba k'addaraba maizaisani had'a jiki dake?"






Kafin ta ankara saiji tayi ya fizge zanin dake jikinta , dama daga ita sai wannan zanin daya cire."




Ta fashe da kuka tana kare jikinta "To mezaki b'oye wanda banganiba , wane darene jemage bai ganiba?"






Had'iye kukanta tayi jin bakinshi anata yana tsotsa had'eda tura hannunshi a 'kasanta.


"Yayana... "




Da sauri ta rik'e hannunshi tanaso tayi magana amma bakinta na cikin nashi ,haka ya kwantar da ita akan katifar yana k'ara ware legs d'inta , still hannunshi yana gurin.




Hannun shi nakan breast d'inta daga haka yadawo da bakin shi a kan boobs d'in.




Haka yadinga wasa da ita bata ankara ba saijin wani mugun zafi ta yi a k'asanta ta k'walla ihu tana tureshi , amma ina bai bartaba sai da ya cinma burinshi.






Yana gamawa ya mik'e zumbur ya mai da kayanshi baice mata komai ba ya fita yabarta saboda rashin tausayi.




Itako tana nan kwance tana kukan b'akin ciki had'e da tunanin anya yaya Bilal yayanta ne?










Allah ya kara d'aukaka minke my Momy zeetty👏












Muje zuwa
[01/08, 01:11] Zeeett Zamaniwrite Group Novels: *YAYANA* *NE*






*BY* *:* *ANFA*








*Dedicated* *to* *Zeetty*
*(* *ummu* *Hanan* *)*










*diz* *page* *dedicated* *to* *Anty* *aisha* *Jibril* *fans* *ina* *matukar* *alfahari* *daku* *Aisha* *Sulaiman* *sannuda* *posting* *u* *guys* *are* *so* *special* *to* *me* *I* *heart* *u* *irin* *wujiga* *wujiga* *dinnan*😍😍💃🏿






*page* *11*












"Wayyo ni Allah me zancema Dady, yaya ya b'ata man rayuwata ,menamishi dazai man wannan d'anyan aikin muna ciki d'aya."






"Anya yaya yana tunanin abunda duniya zatace akanmu kuwa?"




Tana wannan tunanin tagadai bazai fishetaba tadafa bango da kyar ta mik'e , ta lallab'a ta fito ."




"Sai kawai ta fashe da kuka ganin ko ruwan zafin dazatayi wanka saita d'ora , ahaka ta lallaba tafara kici niyar had'a wuta."






Saiji yayi anturo k'ofar gidan , tayi saurin d'aga kai domin ganin waye ke shigowa saitaga Bilal ne ya dawo tsaf tsaf dashi kamar vashi yagama cutartaba."






Dasauri ta duk'ar da kanta Dan wani irin tsanarshi ne ya dirar mata azuciya, dasauri ta duk'ar dakai k'asa Dan ko ganinshi bata sanyi."






Yamatso kusa da ita ya duk'a "me kike k'ok'arin yi?"




Tayi mishi banza still kanta yana k'asa , sai yasa hannu ya fincikota yad'aga fuskarta saiyaga hawaye suna rige rigen saukowa a kuma tunta , ta runtse idonta dan batasan ganinshi kwata kwata."




Ya matso ya dora mata ruwan akan wutan dayake wutar ta kama , yak'ara matsowa kusa da ita yace."




"Naji miki raunine?" tayi mishi banza batace komaiba kuma batadani yyar tankashi."




Yayi tambayar duniyar nan amma tak'i d'agowa ta kalleshi balle ta tanka, shima yayi shiru ya kyaleta."




Suna zaune har ruwan yayi zafi ta tashi da kyar ta d'auko bokiti tajuye ,yana kallonta baice komaiba ."




Tana juyewa tanufi bayin tagasa jikinta kuma tashiga cikin ruwan zafin sannan ta fito."




Direct d'aki ta wuce tasaka doguwar Riga ,saigashi yashigo yaduk'o saitin bakinta ta d'ago jajayan idonta wadanda har lokacin tsiyayar ruwa suke.''




Sai ya fasa mata abunda zai mata , yajikuma ya tausaya mata dan ya bata wiya jiya, yamik'e yabar gidan."




Yana juyawa sai taga yabar wayanshi dasauri ta d'auka tana neman number Dady ko Momy takira su , amma a iya bincikenta bataga nmbr suba saina frnds dinshi da ma aikata."






Tana cikin searching sai taga nmbr Hafiz ai hannunta har rawa yakeyi gun dialing nmbr ringin biyu ya d'auka yace."




"Hello abokina ya ake cikine kotasamune ?" sai jiyayi anfashe da kuka had'e dacewa .






"Bashi bane pls Yaya Hafiz kataimakeni yaya Bilal ne ya d'aukeni dasauri yace "Bilal kuma dama shiya d'aukeki?" tayi saurin cemishi "Eh."




"To yanzu fad'a man inda kike." Tayi shiru sai kuma tayi saurin fad'a mishi dan tataba jin maigidan yana fad'in sunan unguwar.




"to shikenan nagane wurin muntab'a zuwa da Bilal'ki gobe wayar da mukayi zanzo da yamma sai intafi dake " to yaya nagode daga haka suka yi sallama."






Da sauri ta goge wayan da sukayi ,tana gama gogewa sai taji k'arar bud'e k'ofar gidan .




Davsauri ta ajiye wayan ta juya kamar mai bacci.




yana shigowa baiyi tunanin komaiba ya d'au wayan shi ya fita.




Da yamma kuwa saiVga Hafiz yazo yafaka motan shi daidai India Bilal yake ajiyewa ya fita tareda bin lungun dayaga bilal yabi dasuka zo."




Yana cikin bin lungun sai yaga wani kyaure sai ya tura ya shiga gidan.




Ita ko Basma tanajin bud'e k'ofar gidan saita fito dan tasan Hafiz ne zaizo.






"Tana fitowa ya kalleta yak'ara kallo sannan yace.






"Basma kece kika dawo haka kamar bakeba? Amma Bilal bai kyautaba wlh."






Ita ko kanta na k'asa sai kuka take ,ita duk ba wannan bane ya dame taba , abunda ya shiga tsaka ninsu shiyafi damunta.




"Barshi zai gane bashida wayo zo mutafi dan zai iyazuwa ako wane lokacin."




Suka fita ya bud'e mata mortar ta shiga yabar layin yajuyo yace.




"Amma ba gida zan kai kiba zan kaiki gidana tukun."




Tajiyo tana kuka sosai had'e da yimishi godiya "kidaina kuka karyasa miki ciwon kai." Ta d'aga mishi kai....










Jinjina gareki Momy Zeetty.














Muje zuwa.
*YAYANA* *NE*








*BY* *:* *ANFA*






*Dedicated* *to* *Zeetty*
*(* *maman* *Hanan* *)*










*Dedicated* *diz* *page* *to* *Sawwama* *A* *really* *luv* *u* *dear* *keta* *dabance* *akoda* *yaushe*.😍










*page* *12*
















Haka Hafiz yawuce da Basma gidan shi suna shiga saiga ummi ta fito ,ta bud'e baki zatayi magana saitaganshi shida Basma sai tace."






"Yaya Hafiz wannan kamar Basma k'anwar Bilal ko?"




"Eh itace nakawo tane zata zauna anan nawani lokaci, saboda daganan inaso inmaidata abuja gun Anty murja tacigaba da karatunta, yanzudai gatanan kihad'a mata ruwan zafi tayi wanka taci abinci."






Ta amsa da to ,sannan tanufi dayan room d'inta rik'e da hannun Basma ,suna shiga d'akin tasaki hannunta tashiga bayin ta had'a mata ruwan wankan."




Saita baro d'akin tazo gun Hafiz tana tambayarshi meyasami Basman, nan ya labarta mata duk abunda Basma ta fad'a mishi tace."






"Amma gaskiya yaya Bilal bai kyautaba kome tamishi baikamata yamata wannan horonba , kuma harda had'ata da garin tuwo dana d'anwake."






Hafiz yayi dariya"ke bakisan bilal bane zai iya aikata fiyeda abunda yayimata ,Dan wallahi mugune yadda kikasan yayi zamada k'abilu."






Itako Basma tana fitowa d'aureda towel taje gaban dressing mirror tana cikin shafa mai saiga ummi ta fito , tace."




"Harkin fito kenan?" toga kayanan a drower sai Ki saka, .


"OK nagode Anty ummi " haba Basma bagodiya tsakaninmu ,kisaki jikinki kamar kina tareda Momy ko dady ."




Tayi murmushi had'e dacewa angama Anty ummi yadda kikace haka zaai ."




Ummi tana fita Basma tafito dawata doguwar riga tasa tanasawa takwanta akan gadon sai abunda yafaru tsakaninta da Bilal ya fad'omata."






Hawaye taji yana rolling akan face d'inta kuka takeyi sosai a haka ummi tashigo ta taddata tana wannan kukan tak'araso kusa da ita tazauna."






"Haba Basma meyasa bazaki hak'ura da abunda Bilal yamikiba ,kid'au dangana tunda gashi Allah ya fito dake Dan bakida hakki akan abunda yamiki."






Itako Anty ummi batasan cewa ita dukba wannan bane yakesata kukaba ,abunda Bilal din yayi matane yakesata kuka ,Dan intawannan dasauki."






"Pls kiyi hakuri kishara hawayenki kibar kuka .''






To kawai tacemata Dan tasan har abada bazata bar kuka akan abunda yamataba."






Haka dai ummi tayita lallashin Basma har tasamu tayi shiru tafara cin abuncin sannan tafita ta kyaleya domin tasamu taxi abincin saita huta."










_*******_








B'angaran Bilal kuwa tunda yatashi dasafe yashigo d'akin momy yataddata tayi tagumi yaduk'a yace."






"Momy kiyi hakuri kidaina tunanin wannan abun insha allahu za 'aga Basma ,ga mamakinshi d'agowar da momy zatayi sai yaga tana hawaye."






"Haba Bilal dole ne nadamu akan rashin Basma kasancewa Basma amanace agurinmu , tomezaisa bazan damu ba akan rashinta."




"To shike nan momy nayi miki alk'awari duk inda Basma take saina nemota,... ta d'agokai dasauri takalleshi had'eda cewa nagode Bilal Allah yamaka albarka."




"Ameen momy."




Harya tashi zai fita saikuma yajiyo yacema momy" wai inasu habeebu sukaje kwana biyu bana ganinsu.?"






"Ai yana London abbanku ya aikeshi."




" OK"daga haka sai yafita yanufi gidan da yaajiye Basma da nufin yau zai maidata gida Dan yaga hankalin momyn shi yatashi."




Yana shiga gidan yanufi d'akin da take amma saiyaga bata ciki , sai yazauna Dan atunaninshi tana bayi. "






Yana zaune kusan minti talatin amma bata fitoba , nan hankalinshi yafara tashi yamik'e yanufi bayin yatura k'ofar still bata nan yafito hankalinshi atashe."




Ba inda bai dubaba amma bai gantaba yafita waje , nan yacikaro damai gidan yace."




"Baba dan Allah bakaga yarinyar dana ajiye a gidannanba ?"Eh wlh bangantaba , tafitane?"




Ina baima tsaya ba shi amsa ba yafita direct gidan Hafiz yaje hankalinshi atashe yad'aga waya yakirashi danbaima San shiga gidan."




Hafiz yana d'aga wayar yace "Dan Allah malan kafito ina cikin tashin hankali, Hafiz yafita dasauri Dan gudun kar bilal d'in yashiga ciki."




Yana fitowa yataddashi jikin mota ya hard'e hannuwanshi a k'irjinshi."




"Abokina ya akayi ne?" Wlh Hafiz nafad'a maka zanyi maganin yarinyar nan to nad'auketa nakaita wani unguwa danace kajirani to wlh ta gudu , gashi nayima Momy alk'awarin zan kawomata ita yau , so I'm totally confused. "






Hafiz ya numfasa sannan yace "tab dijan amma Bilal kayi ganganci miye na d'auketa ka kaita wani wuri gashi ta gudu kuma nasan ba gida tajeba tunda kazonan."




"Wlh bataje gidaba ,yanzu abunda za ayi fitowa zakayi karakani mushiga gari munemeta watak'il Allah yasa muganta."




"OK to jirani bari nad'an shiga nafito" yanashiga yafad'ama ummi yadda sukayi da Bilal sannan yace mata.'




"Dole gobe na maida Basma Abuja dan nasan yanzu Bilal ya fara zuwa ne mana kenan ,to ina gudun kar wata rana yashigo ya ganta, gsky kam."






Daga haka ya fita ya tadda Bilal d'in har yashiga Mota shima yabud'e yashiga Bilal yaja motar a 360 da sauri Hafiz ya jiyo yana kallon shi......














Muje zuwa.
*YAYANA* *NE*




*BY* *:* *ANFA*








*Dedicated* *to* *Zeetty*
*(* *Ummu* *Hanan* *)*
















*Dedicated* *diz* *page* *to* *my* *sweet* *sis* *Maman* *Khaery* 😍










*page* *13*




"Dallah mallam karka yardani a titi, dan naga kai rayuwar ta isheka .






"Kaga kar kak'araman stress kabarni naji da abunda nakeji Dan yanzu ina cikin tashin hankali " to kafad'aman abunda yasa kad'aga jijiyoyin wiyanka sosai."






"Haba hafiz mezaisa Hankalina bazai tashiba ,alk'awarifa nayiwa momy zan kawomata Basma yau.






"Kai dai fad'i gaskiya kodai kanasone ka kwanta da ita?" amma wlh kai d'an iskane in iskanci nakeso nayi banida matane da harsaina bi kwailar nan.




Hafiz yace"Yanzu tsakaninka da Allah ba abunda ka tab'ayimata tunda kasaceta?"






"To dan ubanka mekake tunanin nayi mata ,kai kasanni bana dealing da k'ananan yara dan ba zasu iya d'aukar nauyinaba."






Hafiz ya kwashe da dariya "wlh Bilal kar kazo wataran ka dunga y'ar murya Kanacewa."






"Pls Basma kitaimaka kiyarda inbaki bani kankiba zan iya mutuwa ,, Hafiz ne yakwaikwayi muryar mata yana tsokanar shi .






Bilal yace"Wato gaskiya Hafiz nagane akwai mental a k'wakwalwarka inhar kana tunanin ni Bilal watarana zannemi yarinyarnan , over my death boby stupid yafad'i had'e da hararar Hafiz d'in.






Hafiz bai kuma cemishi komai ba ,a haka suka dinga yawo har yamma sanna Bilal ya juya kan motar ya sauke Hafiz gida yana fita yajiyo yace.






"To Bilbas ayi hakuri amarya dai ta b'ace ,kaini wlh nasan neman dakakeyima Basma bana banzabane."






"Duk yanda akayi ka dan tattab'e musu yarinya shiyasa kakeso kayi mai gaba d'aya."






Bilal ya d'ago kai ya b'allama Hafiz harara had'e dacewa "to hell with u banza d'an iska dan dama aikinka kenan kai yaja tsaki yawuce ."






Shiko Hafiz yadinga kwasar dariya ganin yadda ya shak'ar da
abokin nasa , daga haka ya shiga cikin gidan ya iske ummi da basma amma haryanzu Basma kuka takeyi."






"Haba Basma wai haryanzu bazaki hak'ura kibar kukannan ba ,kodai akwai abunda Bilal yamiki ne da har kika kasa fad'a mana?"






Dasauri ta girgiza kai had'e dacewa "Ba abunda yayiman ,, to shikenan Ki shirya gobe zankaiki abuja gidan sis d'ina saiki cigaba da karatunki achan.






"Daga baya kuma sai in dawo dake wurin momy lokacin Bilal yayi realizing mistake d'inshi."




Tace "To yaya Hafiz nagode Allah yasaka da alkhairi " haba basma miye na godiya yanda kike k'anwa agun Bilal to haka kike aguna , Dan duk abunda bilal zaimiki nima zan miki.






Washe gari ummi tagama shiryama Basma basma komai suna zaune ummi tanata k'ara bata baki saiga Hafiz yashigo yace.






"Idan kingama fito mutafi , tamik'e suka fita ummi tarakasu har bakin Mota saida taga tafiyarsu sannan ta dawo cikin gdalhmdllh.K'arfe biyar na yamma suka isa abuja , suna shiga layin tundaga nesa yake horn ."






Yana k'arasawa gidan mai gadin yabud'e geta ,gidane na kece raini yanashiga yafito yabud'e mata tafito suka k'arasa cikin falon.






Anan ya iske Antyn tana kallo tana ganinsu tajiyo had'e da cewa "oyoyo my dota shine wato tund'azu kutaho shine saiyanzu ninama d'auka da sassafe za kuzo."






"Wlh Anty Bilal ne yagajiyar dani gun neman Basma jiya ."




"OK to sanunku da zuwa." suka amsa " Basma zo ,mana kin tsaya a tsaye nan mafa gidane ,oya zonan in kunya zaki din gaji ba zamu shiryaba."






Basma ta k'arasa wurinta zata zauna a k'asa saita rik'o hannunta ta zaunar da ita kusa da ita."






Hafiz yanata dariya dan yasan antynsu akwai sangarta yara , daga haka ta k'walama Saude mai aikinta kira ,sai gata tafito da sauri.






"Saude kawo musu abinci ,saude tajuya takoma kicin d'in ta kawo musu fride rice d'inda Antyn tayi da pepe meat sai plantain meat tazuba a plate tasaka spoon ta d'ebo takai bakin Basma.




"Oya bud'e baki." ,Basma ta bud'e baki tana murmushi Anty murja tadinga feeding nata shima Hafiz yad'iba ya faraci.






"Suna haka sai ga Zahra ta shigo tana ganin Hafiz da gudu ta rungume shi "oyoyo uncle ya hanya ?"
"Lfy lau Zahra ya karatu alhamdulillah."






Sai ta koma gun Basma tarun gumeta "Yeee momy yanzu nima na sami y'ar uwa" "Ai kuwa dai kinsamu ".




Sai taji Hafiz yace "To Anty zan koma kin ga dare nayi."


"To tun yanzu nad'auka kwana zakayi ?"






"A' a wlh."




Suka fita gaba d'ayansu suka mishi rakiya,yana tafiya suka dawo ciki momy tace.




"Zahra kuje d'aki tayi wanka saita huta." Ta amsa da "To."


Momy ta rik'e hannun Basma suka nufi d'akinta..
















Muje zuwa.
: *YAYANA* *NE*








*BY* *:* *ANFA*










*dedicated* *to* *Zeetty*
*(* *Maman* *hanan* *)*










*dedicated* *diz* *page* *to* *my* *Kakus* *Halima* *(*Ummu* *ulfat* *)* *keta* *dabance* *agurina* *Allah* *yabarmanke* *luv* *u* *wujiga* *wujiga*😍










*page* *14*












Suna shiga zahra ta saki hannunta tayi bayi domin had'a mata ruwan wanka ,tana gama had'awa tafito tace ."








"Anty Basma nahad'a shiga kiyo wankan" lallaima zahra ta ina nagirmeki da kike ceman Anty?"






"tonidai Anty zance miki ,tayi dariya tanufi bayin tayi wanka tana fitowa har zahra tafitomata da kayan dazata Sa."






Tunda Basma tazo abuja tasauya ,tayi kyau ta k'ara k'iba sannan kuma Anty murja ta d'auko musu mai lesson cewar bazasu koma secondary ba ."






tace lesson d'in wata shida zasuyi tunda dama data tambayi Basma cemata tayi ajin k'arshe zata, to shiyasa kawai tayanke shawarar d'auko musu mai lesson."




Bayan sunyi lesson d'in ne saikuma suka fara shirye shiryen rubuta jarabawa ."






Yaune yakama su Basma zasufara rubuta W.A.E.C basma na k'ok'arin Sa uniform zahra tace."




"Basma naga kwana biyu kina fama da zazzab'i da daddare sannan kuma ji yanda boobs d'inki ya cika kamar mai ciki."




dariya Basma tayi saitace"what did u see zahra" hmmm bakomai kawaidai kyau kikayi ahakan."




"wlh zahra nima abunda nagani kenan har tsoro abun yake bani" gsky kam Dan kinchanja amma mutafi maybe chanjin yanayine kawai."






Suka fito direct d'akin Anty murja sukaje sukace"momy muntafi atayamu da addu'a ?"






"Karku damu insha allahu zakufara cikin sa'a kugama cikin sa'a, Allah ya tsaremin Ku daga sharrin abunk'i yakuma bada sa'a."




Suka amsa da"ameen sannan suka tafi Basma kejan motar har suka isa makarantar."






Haka suka gama jarabawar Basma batada wani ishashiyar lfy lokacinda sakamako yafito bak'araman dadi sukajiba .''




Anty murjama taji dadi ganin yanda suka fitoda sakamako mai kyau ,nan tafara shiryeshryen Samar musu admission. "




cikin ikon Allah suka samu suka fara zuwa ,amma jikin Basma yak'i sauk'i ga wani irin chanji datakeji sosai ."






"yau tunda suka dawo

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login