Showing 9001 words to 10700 words out of 10700 words
Chapter 4 - UWA KO YA Complete Document Book by FAREEDAH GURKU.txt
fa ďa min komai" ta fa ďi tana kuka.
*tnx for reading....*
*©Fareedah*
*💟💟 UWA KO ÝA💟💟*
*written by:FAREEDAH💚*
*edited by:ANEELURV😍*
*dedicated to my luvly mom😍*
*pg 56▶60*
"Feenerh",
"Na'am mommy",
"Bazaki gane abinda ke damuna ba kuma ko na fa ďamiki baza kiji ďa ďinsa ba",
"Koma meye ne mommy ki fa ďa min,ke *UWA* tace kuma zan iya barin komai saboda ke",
"Hmmmm ýata kenan" mommy tachi gaba da cewa "a very long time ago"
*February 1997*
*FGC KEFFI*
"Aisha ki fito mana",
"Haba faty bakya ganin ban gama kwaliyya ba",
"Wani irin kwaliya kuma aisha,ko kin manta lokaci ya kure zamuyi late for assembly",
"Toh gani nan",
Aisha da kawarta faty suka fita a guje izuwa assembly ground. Sun samu yanzu aka fara yin assembly
"I want the students to always be early and neat for assembly ,understand", principal ďinsu kuma labor master ďinsu mr ojukwu yace.
Bayan sun gama assembly ,aisha ta hango musa yana xuwa.
"Faty gashi nan fa",
"Uhm kedai da wannan musan ,wai shin aisha baxa ki rabu dashi ba ko ko kinmanta kin kusa komawa gida ne",
"Ba sai kin tunatar dani ba faty nasani",
"Toh in kinsani mekike yi dashi har yanzu, wannan sai dai ya auri ýarki",
"Haba dai faty,wani irin magana ne wannan",
"Eh mana gaskiya nafada,har yaushe zai gama makaranta ballatana yafara maganar niman aiki har yaxo ya aureki ko kinmanta iyayenmu baxasu yarda da hakan ba",
"Nasani mana faty ,amma ya zanyi ina sonsa",
"Yakamata ki ajiye wannan son gefe guda wallahi",
"Gaskiya baki fito halin yayana ba dukda sunanku daya",
"Oho nidai na fa ďamiki gaskiya" ,
"Toh naji kawata".
Musa ya iso wajensu sannan ya musu sallama,
"Sannuku fa",
"Yawwa musa", faty tace
"Dan allah inason magana da aisha ne",
"Ni?",
"Eh",
"Toh muje",
Sun kebe gefe guda sai yace "kwana biyu",
"Lafiya kalau,
"Ya karatu",
"Toh gashi nan munayi",
"Wallahi fa ,mun dai kare junior waec lafiya",
"Eh wallahi",
"Ok dama kwana biyu bamuyi magana ba shiyasa nace barin inzo mu ďanyi hira",
"Allah ko",
"Eh",
Toh,
Sun ďanyi hira na wasu lokaci kafin lokacin komawa aji yayi.
*march 1997*
"Faty",aisha ta shigo hostel da kuka ta zauna a bonk
"Ya akayi aisha",
"Daga office ďin principal nake",
"Meya faru",
"An aiko da sako ne shine ya kirani inxo in karba",
"Me akace a sakon",
"Nan da sati za'azo a daukeni" ta kare maganar da kuka,
"Yanzu aisha bazasu bari ki karasa ba",
"A'a ,abbanmu yace ya isa haka",
"Dakace abba bashi da kudi ne dana ce talauci ne yasa yayi wannan maganar amma bakomai kiyi shiru ya isa haka",
"Yanzu ya zanyi ,cewa yayi wai zai auran dani ma yaron amninsa",
"Yaron amininsa?",
"Eh", faty ta danyi shiru sannan tace,
"Kin wayeshi ne",
"A'a",
"Hmmm aisha tabbas sai kinayi kina adu'a kinji kawata komai zai zama daidai",
"Nagode faty,yanzu me zance ma musa",
"Kar ki damu zance mai baki da lafiya kin koma gida",
"Nagode sosai faty",
"Bakomai kawata".
*ranar asabar misalin karfe sha daya na safe*
"Allah ya kiyaye hanya aisha",
"Ameen faty ,sai mun kara haduwa",
"Da yardar allah kawata" ,
Aisha ta wuce gida saboda afara shugulgulan biki.
Bayan sun iso gida ,kowa ya fito don suyi gaisuwa sannan ta koma ďaki ta kwanta a saman gado sai kuka takeyi kamar ranta zai fita,
"Aisha ashe baxaki bar wannan kukan ba",yayarta larai tace,
"Ya zanyi yaya ,kuma yanzu haka aka maku",
"Eh mana kanwata,kisa hakuri a zuciyarki komai zai zamanto lafiya".
Anyi biki lafiya kuma ankai amarya dakin mijinta kyakyawa dashi dukda dai yabata shekaru masu yawa.
An mata nasiha sosai sannan akace tabi tsawon mijinta saboda sune aljannarta.
"Assalamu alaikum" ango yashigo da sallama,
"Wa alaikum salam",
"Yakike amarya",
"Lafiya kalau",
"Yawwa ,inada magana dake",
"Inaji",
"Nasan ba auren soyayya mukayi ba kuma nasan akwai wanda kike so amma ina rokanki dan allah karkiyi wani abu da zamuyi dana sani nan gaba,mu zauna lafiya koda ba dan iyayenmu ba ,dan allah ,ina fatan zakimin biyayya kuma nima bazan tsaba maki ba",
Magaganunshi ya kwantar mata da hankali sannan ta aminta dashi.
Anan ne soyayyarta da musa ya kare kuma anan ne ta bude wani sabon shafin soyyaya da angonta.
*back to 2016*
Koda feenerh tagama jin labarin sai ta fa ďi ta tsume,nan take mommy tayi ihun sunan daddy ,da wuri aka kai feenerh asibiti.
*tnx for reading...*
*©Fareedah*
*💟💟 UWA KO ÝA💟💟*
*written by:FAREEDAH💚*
*edited by :ANEELURV😍*
*dedicated to my luvly mom😍*
*pg 61▶65*
Feenerh ta farka a gadon asibiti taga mommy da daddy a gefen ta a take ta fashe da kuka.
"Feenerh ya isa haka ",
Mommy tace,
"Mommy yanzu ya zanyi",
"Feenerh kidaina kuka",
"Safiya duk abinda yafaru da dalili",daddy yace.
Feenerh ta juyo ta dubeshi ,"daddy ,yanzu kaima kasan ni kenan",
"Eh nasani safiya,lokacin da na auri mamanki tasanar dani komai amma aganinta yaranta ne alokacin saboda kwatakwata basu gama secondary school ba",
"Amma daddy taya kasani",
"Alokacin da kika fa ďa ma mamanki cewa saurayiki musa abdullahi tazo ta sanardani sannan nasa akamin bincike akanshi kuma mun tabbatar eh shine amma bamu ga fuskarsa ba tun daga lokacin nace ma mamanki ta shirya fa ďamaki",
Feenerh ta fashe da kuka,iyayenta baza su gane yadda takeji ba ,taya zata yi aure da wanda yayi soyayya da mommynta ta tabbata tunda musa yaga mamanta son daya kemata zai gushe saboda tasan yafison mommynta,yanzu zai zaba tsakanin *uwa da ýa*,lallai wannan baiyi tsari ba yanzu yaya zatayi.
"Mommy ,daddy?",
"Naam",suka ansa gaba daya ,
"Na fasa auren musa",
"Meyasa feenerh",mommy ta tambayeta.
"Saboda na tabbata musa baya sona kuma",
"Feenerh,musa na sonki sosai",
"Mommy amma nasan har yanzu bai manta dake ba ,ya taba cewa ina mai kama da wata kuma na tabbata ke yake nufi mommy",
"Inkince musa bai manta dani ba zan yadda,amma inkince yana sona bxan yanda ba",
"Meyasa mommy",
"Saboda alokacin da muke bincike akanshi,mun gano cewa a rayuwarshi ba wanda yafi so kamar ki ,ko a gida in anaso yayi wani abu in har an ambato sunanki toh shikenan zai aikata ,waýenan dalilin kuma yasa daddy ya yarda ya aureki kuma kisani abinda yafaru tsakanina da musa bakomai bane illa yaranta ,duk mun girma kuma mun sami masu sonmu,yanzu haka daddynki shi kadai nakeso kuma na tabbata shima musa ke kadai yakeso,yanzu na yarda da batun faty na cewa *sai dai musa ya auri ýata*,lallai tafimu gaskiya datanan data gani ma idonta",
"Ina ta tafi mommy",
"Mun rabu tun a makaranta ,sun kona garinsu da zama kuma alokacin ba waya sosai saboda haka bamu samu numban juna ba",
"Yanzu mommy kina ganin musa zai yadda ya aureni"
"Ki tambayeshi da kanki,yana waje yana jiran in mun fita zai shigo",
"Yana waje?",
"Eh feenerh ,kisani nida daddynki muna sonki sosai kuma musa ma yana sonki sosai saboda haka dont make the wrong choice", mommy ta sumbace goshinta sannan suka fita.
Tana daga ido taga musa ya shigo,
"*D*", ya fa ďi a tsanyaye duk idonshi yayi ja alamun kuka yayi
"Naam zauji", yayi murmushi,
"Kin tabbata har yanzu naci wannan sunan",
Ta girgiza kai alamun eh,
"*D* wallahi na tsorata koda akacemin kina asibiti abinda nafara yi shine kuka saboda nasan duk *sanadina ne*,
"Ba laifinka ba ne zauji",
"Laifinane *D* ,banso insa kwokwanto a zuciyarki ba saboda ina bala'in sonki kuma batun ko in zaba tsakanin *uwa ko ýa* bai tasaso va saboda bazan iya rayuwa bake ba *D* wallahi ke nakeso kuma bazan iya manta ki ba *D* ki yafemin *D* dan allah ki yafemin",
Feenerh ta fashe da kuka ,gaba dayansu kuka sukeyi daga karshe feenerh tace,
"Nima bazan iya rayuwa batare dakai ba zauji,na yafemaka kuma nima ka yafemin saboda nasa ka zaba tsakanin *uwa ko ýa*",
"Bakomai *D* evrytin is okay in love".
Anan iyayensu suka shiga sannan akayi sulhu akacigaba da hira da wasa kamar kullum.
*bayan wata ďaya*
Ansa ranar auren su khadija da ja'afar ,da zarar sun gama exams ďin first semester 300lv za ayi kenan nan da wata uku.
Rayuwar musa da feenerh tacigaba kamar da sannan yanzu soyyayar su yafi karfi saboda sun gano cewa dayansu bazai iya rayuwa batare da ďaya ba. Mommy da daddy sun tafi vacation a canada dan haka feenerh takoma gidansu khadija don tayata shirye shiryen biki tunda yanxo bikin ya gabato.
*ranar auren khadija da ja'afar*
Gaskiya wajen auren ya kayatu sosai kamar ba kasarnan ba komai white ne ,ango da amarya kuma suka sa white and red,gaskiya aure dadi saboda irin farin cikin da ja'afar yakeji ayanzu khadija tazama matarshi.
"Dad i hope dai bazata kwace min kaiba",
Khadija tayi dariya sannan tace,
"Wai shi feenerh ,are you my friend or his's ",
Feenerh tayi dariya sannan ta barsu taje cigiyar angonta.
"*D*",
Ta juyo ta ganshi abayanta ,
"Zauji kai nake nema",
"Toh gani",
"Kawai ina son in ganka ne",
"Hmmm *D* watarana fa aurenmu haka za'a zo",
Feenerh tayi murmushi.
*tnx for reading....*
*©Fareedah*
*💟💟 UWA KO ÝA💟💟*
*written by:Fareedah💚*
*edited by :Aneelurv😍*
*dedicated to my lovly mom😍*
*pg 66▶70*
*THE END*
*AUREN MUSA DA FEENERH*
Ranar taxo ,ranar da feenerh ke candy kuma ranar auranta ,lallai gaskiya ne da akace ranar aure ranar farin ciki ne. Ayau zata auri mosoyinta ,angonta wanda bazata iya rayuwa bashi ba
Duk abinda yafaru a baya sun gushe,yanzu sabon rayuwa zasu bude na farin ciki da annashuwa.
Mutane da yawa sun hallarci bikin ,su khadija,aunty ramat,aunty larai,aunty fati,*aneelurv* (best writer ďinta)duk sun zo wannan babbar bikin.
Agaskiya ya hadu,talk of the town kuma har jaridu a buga.
Anyi biki lafiya ,acikin koshin lafiya,duk waýenda suka halara sun koma gida lafiya.
Ankai amarya dakinta hadadde wanda ke GRA,gaskiya su feenerh ansha kyau,anan na barsu susha amarci lafiya.
*💟💟💟💟💟FEENERH LOVES MUSA💟💟💟💟💟💟💟💟💟*
*ALHAMDULILLAH*
_Godiya ta tabbata ga Allah (SWT) dayabani ikon kammala wannan littafi lafiya._
*itx is a fiction novel,if your name is mention den please dont be offense*
*JIN-JINA A GAREKI MY MENTOR:*
*ANEESA ABUBAKAR RIMI(Aneelurv😍)* bisa namij k'ok'arinki don ganin wannan littafi yatsaru batareda kura-kurai ba,nagode Allah yasaka maki da alkhairi yaraya mana *Ayman* ameen.
*GAISUWA TA MUSAMMAN GAREKU:-*
*aneelurv novels*
*mata adon gari*
*galz are amazing*
Da sauran duk wanda ban anbataba.
*SADAUKARWA*
_Wannan littafi sadaukarwa ce agareki mahaifiyata uwa tagari abun alfaharina maisharan kukana,ubangiji Allah yak'ara nisan kwana *My lovely Mom*_
*fadakarwa🎆👑*
Littafin uwa ko ýa na magana akan relationship between ýa da uwa kuma yanda kawaye ke playing important role a rayuwar mutum,sannan so na asali.
*ilimantarwa📑🎓*
Wannan littafin ya taba kowani bangare na rayuwar makaranta da yadda take sannan ya nuna yadda ilimi keda mahimmaci a rayuwar dan adam.
*Tnz alot for reading en we will meet again in my new book ..till den.*
*Special greeting goes to u all ONLINE HAUSA WRITERS👍🏻*
F-novels.blogspot.co.ke follow up for more write-ups.
*©Fareedah*
Copied By
HAYATU BABA ZUBAIRU
(admin
Hayat hausa novels
Hausa novels and fashion
And
Cool novel, makeup and cooking)
WHATSAPP NO:
07039625239
24, February 2025
Shuraihu Usman
trrrrrrrrrr