Showing 1 words to 3000 words out of 51002 words
*♀♀ MAGANIN MATA*
♀♀'''Damuwa'''♀♀
https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
*~✍✍GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION✍✍~*
*~We are bearer's of so golden pen~*
*~we write assidiously perceive no pain~.*
*~So magical,Our creative golden pen✍,behold our words.~*
*~A product of our pen,savour our words, for it will cause you no pain.~*
©
'''Marubuciyar'''
*Rayuwar Sumayyah*
*Waye Macuci* ??
*Maganin mata*
'''(Damuwa)'''
*eedatou✍*
'''Follow and ✅ote me on Wattpad''': *eedatou*
*Dedicated to my besty Fidausi Muhammad Mainasara(feeby)*
*Based on romantic novel* *Based on romantic novel*
'''Bismillahir Rahmanir Raheem''' _Allah na gode maka da ka bani ikon fara sabon littafi na
mai suna a sama, Allah ka sa kamar yanda na fara lafiya na gama lafiya._
*Gargadi* '''Bamu yarda a sauya mana littafi koh a cire wani b'angare daga cikin littafin mu
ba dole sai da izini mu'''
1⃣—2⃣
Makeken gida ne gini irin na zamani wanda ya ji kayan alatu birjik a ciki, wani magidancin
saurayi na hango kyakkyawa irin first class gaye nan, chocolates colour ne mai matsakaicin
tsawo, yana da v face ga wani uban kasumba da suka kwanta suka yi lufff a fuskan shi, suman
kan shi bak'i ne mai uban shek'i da tsantsi, yana da dimple a kuncin shi da yafito ya dad'a k'ara
ma fuskan shi kyau, kallo d'aya zaka ma saurayin da gidan ka san cewa ya dace da gidan.Fudel
kenan namijin da mata ke rububin shi.
Fitowan shi kenan a mota na ga ya nufi cikin gidan da murmumshi a d'auke a fuskan shi,
yana shigowa tun daga parlor ya ga wuri ya yi kaca kaca lokaci guda ya shiga bin parlourn da
kallo yana jin bak'in cikin halin Luby, idanun shi ne ya fara sauk'a a kan plates da aka gama cin
ya binci ba'a d'auke ba, gefe kuwa fasasun glass cups ne a tarwaste a k'asa, ga wani datti kaca
kaca a parlourn idan ka gani zaka d'auka cewa parlourn ya yi wata guda ba'a share ba saboda
tsabar dattin shi.
Annurin fuskar shi ne ya d'auke lokaci guda, idan da sabo ya saba da halin Luby na k'azanta,
abu d'aya ya sani idan a harkar maganin mata ne koh dillaliya albarka. Ita dai babu abunda ta
sani idan ba ta tara magunguna a gaba tana cusawa a gaban ta koh ta sha ba, kuma duk inda
ta ji ana tallen maganin mata koh da ta media ne sai ta nemo numbar matar ta sayo maganin
kamar wani ance mata maganin mata shi zai sa namiji ya so mace. Rai a b'ace yayi shigewan
shi d'aki ya rage kayan jikin shi ya fito parlor ya hau tattare parlourn ya gyara tsaffff, yana
gamawa ya d'au tsintsiya ya share koh ina kana ya haura d'akin shi ya ya sakar ma kan shi
shower, ya fi minti 30 a haka kana ya fito da guntun towel a k'ugun shi yayin da ya rik'e k'aramin
towel a hannun tsane ruwan da ke saukowa a suman shi.
Karar bud'ewan k'ofa ya ji ya jiyo yana kallon bakin k'ofan d'akin yana ganin wacce ta shigo
yayi saurin d'auke kan shi gare ta.
Da guntun gudun ta ta shigo d'akin ta fad'a jikin shi tare da hugging d'in shi ta baya tace"
welcome back my suger", tun d'azu na ke ta sauri na taho gida kar ka tarar bana nan".
Hannu ya sa ta bayan shi ya zare hannun ta daga jikin shi ya juyo da ita ta gaban shi yace"
why Luby, sai yaushe zaki yi watsi da d'abi'ar nan ta ki ta k'azanta ne ?, for God sake kina mace
ki bar gidan ki da datti haka kamar ba mace ba ?? kullum sai ki bar gida wai ga ki kin je nemo
maganin mata, an gaya miki kwanciyar aure ne kad'ai na miji ke bukata a wurin mace, koh shi
zai hana namiji ya k'aro muku kishiya ?? na rasa gane muku matan yanzu kun b'ace da shaye
shayen magungunan mata ba kamar iyayen mu ba".
Marairaice mai ta yi cikin shagwab'a tace" i'm sorry sugar gidan Hussy fa na je na karb'o
maganin nan and i did it because of you", na lura da yanda kake sambato ne a kan maganin
nan a duk lokacin da na yi amfani da shi i could even remember har cewa kake" baby na d'an
k'ara ??, wayyo baby !!! zaki kashe ni........da da.......d'i, so sweettt.....baby, yeahh, harder !!!,
haka fa kake ta fad'a fa koh ka manta ne". sweetheart", ta fad'a tana kwakwayon muryar shi
sanda yake maganar.
Tuno mishi ta yi da last night d'in su lokacin da ya birkice mata yake ta sambatu a gado,
abun da ta fad'a ya so ya bashi dariya amma sai ya dake yace" eehh na tuna but duk da haka
bana so, for how long zaki san cewa yawan cushe cushen maganin mata na da illah ??, so duk
abunda za ki yi ki burge ni used it wisely ba ki tsaya kina tara tarkacen kayan mata ba, ki san
irin abubuwan da zaki cusa a gaban ki, did u get me right.
"Yeah" ta fad'a tare da ba shi light kiss a chest d'in shi ta yi shigewan ta d'aki tana magana
k'asa k'asa.
Shigan ta d'aki ke da wuya ta fiddo waya tana dailing numbar kawarta Hussy, wayar na shiga
daga d'aya b'angaren aka amsa tace" k'awata k'awata yaya aka yi ne"??, tsaki Luby ta ja
mtssww tace" lau wallahi oga so yake ya b'allo min aiki har wai cewa yake na daina cushe
cushen maganin mata kin ji shi fa". Tabbbbb lallai ma kuwa haka kawai ki zauna babu d'and'ano a jikin ki ya k'aro miki kishiya
haka kurum ta kwace miki miji ki zama yar kallo??, toh wallahi kika biye shi sai dai ya cuce ki
wai ma tsaya me kuma kika ce mashi ??,
Luby ta tab'e baki tace" Hmmmm toh me kuma zan ce ai shima ya san jin shi kurum na ke yi
ba zan d'auka ba, maganin mata shine y'ancin y'a mace a gidan mijin ta, banda munafurci ma
da, da bana amfani da maganin mata baya damuwa da kusantata amma tunda na fara aiki
dashi kullum a matse yake, during sex ma sai ya yi releasing sau goma bai san yayi ba kulum
cikin buk'atuwa yake".
K'arbe zancen Hussy ta yi tace" ai koh da gaskiyar ki kawata shekaranciya daddyn Saleem na
dawowa daga tafiya kafin ya ci abinci da ni ya fara kuma koh wanka bai tsaya ya yi ba yanzu
haka tun d'azu yake lallashi so yake mu koma second round na k'iya sai na gama kama mai
ajina tukunna". Shewa suka buga su duka kamar suna ganin juna Luby ta make murya irin ta shekiyanci
tace" sai da wuta hajiya", Hussy ta karb'e zancen ta kwarai kuwa, fad'a ki k'ara fad'a k'awata ai
mace idan ba test namiji take komawa, idan ba maganin mata ai ba mata, kinga dole mu raya
mazajen mu mu banbance musu tsakanin mata da muna mata". Sai da suka d'auke tsawon
mintuna suna waya daga baya suka yi sallama suka kashe wayoyin su.
***********************************
Da daddare Luby na hango da k'asko tana tsuguno ga wasu irin tarkacen magunguna birjik a
gaban ta, da wanda ta k'arb'o a wurin Hussy da wanda ta sayo a shago duk ta had'a a gaban ta
tana sha tana tsuguno, tana gamawa ta d'auko wani abu kamar roba ta cusa a gaban ta, bata
bari haka ba sai da ta kuma d'auko wani ganye ta sake cusawa a gaban ta tana gamawa ta
fetsa turaruka tana rangwad'a ta nufi turakan maigida.
Tun daga bakin k'ofa oga yana ganin yaji wani yarrrrr a jikin shi saboda wani irin muguwar
sha'awar ta da ya kama shi, a take oga b ya fara mishi zillo a cikin wandon shi yana neman
agaji burin shi dai hakan shi ta kai ga cimmma ruwa lol, bai san sanda ya taso a kasalance ba
yana had'iyar miyau ba ya tare ta ya fara aikamata da zafafan sakonnin kiss from head to toe. A
take ta hau aika mishi da martani cikin kwarewar ta cakumo oga ta hau birkita mishi lissafi, wani
irin dad'i ne ya ya kama shi tun bai san sanda ya d'auke ta cakkkk ba ya d'ora ta a saman gado
ya hau romancing d'inta in and out, ya motsa nan ya motsacan, ya lashe nan yalashe can ita
kuwa sai turo mishi jikin ta take yi tana d'ago da kai saboda jin dad'in yanda yake tafiyar da ita.
Sun d'auke tsawon lokaci a haka suna zallan romancing juna daga nan kuma suka fad'a
babban harka.
D'akin ne ya d'au siittt baka jin komai sai gurnanin Fudail, gabaki d'aya ya fita hayyacin sai
nishi yake da kyar yana sambatu, wasa wasa sai da yayi awa 6 currrrrr akan ta yana abu d'aya,
yana sauk'a zai kuma jin wata sabuwar sha'awar ta, tun yana yi har k'arfin shi ya k'are kana ya
hak'ura ya koma gefe ragwabb ya kwanta yana maida numfashi.
Pls share
*eedatou*
~Yar mutanen Dengi~
*♀♀ MAGANIN MATA*
♀♀'''Damuwa'''♀♀
https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
*~✍✍GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION✍✍~*
*~We are bearer's of so golden pen~*
*~we write assidiously perceive no pain~.*
*~So magical,Our creative golden pen✍,behold our words.~*
*~A product of our pen,savour our words, for it will cause you no pain.~*
©
'''Marubuciyar'''
*Rayuwar Sumayyah*
*Waye Macuci* ??
*Maganin mata* '''(Damuwa)'''
*eedatou✍*
'''Follow and ✅ote me on Wattpad''': *eedatou*
*Dedicated to my besty Fidausi Muhammad Mainasara(feeby)*
3⃣—4⃣
*Note edited*
Tana ganin ya komo gefe ta fahimci sugar d'in ta yayi weak sosai, jawo bargo ta yi ta rufe jikin ta
zuciyan ta falll farin cikin ta faranta ma oga rai,,
haka dai ta kwanta barci duk juyin da zata yi sai ta tuna da sambatun da ya d'inga yi mata da
daddare.
Washe gari bayan ya fice aiki koh tsarkake jikin ta bata tsaya ta yi ba ta d'auki hanyar gidan
Hussy cikin sa'a kuwa ta tarar da mijin nata baya nan ya jima da barin gidan".
Wulla jakan ta tayi kan kujerar parlorn Hussy da k'arfi ta hau kwalla mata k'ira, ita koh Hussy
da jin muryar aminiyar tata da sauri ta fito ta iske ta ta ture d'ankwali gefen goshi k'ass k'asss
k'asss tana taunar cingum, Hussy na isowa ta d'aka mata bugu a baya tace" shegiya mutumiya
ta da gani kin ma oga mugun kamu wannan uban d'auri haka? no respect ake cewa". Shewa ta buga tana tafa hannayen ta tace"Hee hee heeee, an gaya miki mu wasa ne?, sai
yanzu na gama tabbatarwa cewa muddin kika rik'e maganin mata hannu bibbiyu kin gama
komai, kin ga kuwa yanda oga gabaki d'aya ya haukace min kuwa?, tabbbb ba k'aramin murza
na sha ba jiya da dare har jiki na na ciwo". Allah k'awata na san za'ayi haka domin Lady mai share takaicin mata ta mana baya cewa"
muddin muka cusa wannan roba da kuma ganyen nan an gama komai, sai dai ki ji muryar oga
yana cewa" ashhhhh ashhhh a wata aljanna nake, wai wai waiiiiii sabuwar duniya mai dad'i,
dole a gai da mata masu kayan dad'i, d'auke ni ki lula da ni duniya mai cike da tarin dad'i baby
i'm all yours, ni naki ki ne", wallahi haka dai daddyn Saleem ya d'in ga fad'a da na gaji da jin
sambatun shi sai da na rufe bakin shi gammm ta hanyar had'e bakina da nashi kana muka ci
gaba da sarrafa juna.
Hmmmmmm ai dai k'awata dole mu dage da shaye shayen mata idan ba haka ba ai mana
tsakiyar da ba ruwa,Lubby ta fad'a.
"Ah sosoai ma kuwa ai ba sai kin fad'a ba, ni da na gwad'a na ga zahiri, yanzu ba wannan ba
taso mu je gidan Hajja uwani mai maganin mata, wallahi matar nan ta kware sosai ta iya had'a
magani over dan a wani group da na shiga a whatsapp na ji koh wacce member zancen ta
take,, Gyara zama sosai Luby tayi kamar mai d'aukan darasi, sai da Luby ta gama mata magana ta
buga kai alamar mai tunani can kuma tace" oohhoo kar fa ace matarnan da ake cewa daga
sokoto ake kawo mata kaya, ai kuwa idan ita ce bamu ba kishi mu da ita sai koh idan mun had'e
a aljanna". Kamar ta tsuma Hussy, da k'arfi ta buge saman table tace"kwarai kuwa ita ce wallahi, kin ga
taso maza maza mu hanzarta mu ce kin san maganin ta mai kyaune sosai yanzu sai mu samu
ya k'are dan har odern shi ake.
A tare suka ba gida suka d'auke hanyar gidan Hajja uwani koh wacce ta bar gidan ta da
uban datti babu gyara.
Da yake already Hussy ta d'au number ta, Hajja uwani ta ta mata kwatancen gidan ta
whatapp yasa ba su sha wata wahala ba suka iso gida, da isowan su suka ga mata birjiikkk a
lafi koh wacce a wurin burin ta ta raya oga yaji sweet, nace toh ayi a hankali kar garin oga ya ji
sweet ki b'aro ma kan ki aiki. Duk uban queue da suka tarar haka suka joining joining ciki na kyarma har Allah ya taimaka
suka samu ganin Hajja uwani.
Su hajha uwani kuwa a k'ame a kan kujera kamar wata headmistress na makatanta idan an
bar ta wai ita shahararriyar mai bada maganin mata, koh da yake dole kanta yayi high saboda
idan kina neman kiyi mutunci a idon mata kina tafiya kina batsewa a ta nuno ki da hannu toh ki
fara sai da kayan mata an gama. Samun wuri suka yi su duka suka hau bada bayani hajja uwani na jin su sai da suka gama ta
d'auko wani ganyen itace ta nuno musu tace" kun ga wannan wallahi sahihin magani muddin
kuka yi amfani da shi oga ya sadu da ku, her heheeer sunan oga sorry dan shi da k'arin aure
har abada idan ma tsautsayi yasa yayi toh fa ina tabbatar muku duk sanda ya sadu da amaryar
zai ji kamar an sunduma shi a bocket d'in mad'aci.
Ah ah tabbbb ai kuwa da mun fi sauran mata sa'a, gaskiya anty hajja dole ki zauna ke kad'an
ki ba kishiya, kar ki yi mamaki dan dukduniya babu inda ba'a zancen ki kuma ansan cewa ke
kad'aice ma mijinki, hajja koh murmushin jin dad'i ta yi tace" ke koh ai dole mijina ya k'asa aure,
ta yaya zan gyara wasu na bar kaina bayan nima macece?, bud'e kunnen ki da kyau ki ji wallahi
da nonuwana a kwance suke kamar an danna da dusten guda amma tun da na farar harkar
magani suka koma wasu nunanuna da su tsayayyu mik'akku balle kuma ta saba na tabbbbb
wannan sirri ne dan sai da oga ya dinga ihu da kukan dad'i a kaina.
Luby da abun nema ya samu tace" gaskiya aunty hajja kin ji dad'i domin na san cewa had'in
musamman kike ma kan ki, toh wai ma, yaya sunan lakanin nan kuma nawa zamu biya ? , ta
k'are maganar tare da mik'o hannu ta k'arbo maganin daga hannun hajja uwani.
Kin san me ake k'ira da mak'ale mata manne mata?, toh shi ake k'iran wannan lakani dan
sai mijin ki ya koma kamar rak'umi da aka.
Shewa suka buga suka tafa su biyun Luby ta ciro 80 a jakarta ta dire gaban hajja
tace"amshi wannan babu bukatan ma sai kin fad'i kud'in bari muj mu gwada muna".
D'auko kud'in hajja uwani ta yi tace"ina baza kunne dan na tabbata da k'afofin ku zaku dawo.
Sallama suka ma hajja suka wuce gidan Hussy a tare daga nan kuma Luby tayi sallama da
ita saboda time d'in oga yayi.
***********************************
Fudel na gani a office ya rafka uban tagumi kamar wanda aka aiko mai da sakon mutuwa,
shegowan friend d'in shi kenan ya tarar da shi a haka, magana ya hau yi mishi amma inna ya
jima da yin nisa cikin duniyan tunani, wiping d'in shi a fuska friend d'in yayi a d'an razane Fudel
ya dawo hayyacin chi a take ya hau waige, wage idon shi na sauk'a a kan abokin shi ya sauke
dogun ajiyar zuciya irin ta wanda ya samu peace of mind yac" ah ah mutumina Musty yaushe