Showing 24001 words to 27000 words out of 51002 words
su, tsaki mai k'arfi ya sake,haka kawai yake jin tsabar
yarinyar a zuciyan shi, da ace su ammi sun san irin tsabar da yake mata da baza su so zaman
ta a gidan shi ba, balle kuma gidan shi da yake na social life, babban damuwan shi ma jarabar
Luby ne kar su ga wani abinda zai basu dama su sami k'afan raina shi. Da wannan tunanin ya bud'e k'ofa ya shiga nan ya tarar da su sun yi kaca-kaca da wuri kamar
yara.
Ba tare da sun a kara ba dan ko kad'an basu ji shigowa shi ba, suka ci gaba da wasan su.
Hafsy ce ke fin Khairy da toy gun ta ruwa Khairy na gudu tana dariya ta janye bed, haba sai ga
Hafsy ta hanyar itama tana dariya tace" I caught you, surrender!! surrender!! surrender!!!!
Khairy kam ina tana neman kwace kan ta gudun kar Hafsy ta harba kunamar bindiga ta fetsa
mata ruwa.
Tana ganin Hafsy zata danna bindigan ta daka uban tsalle bata sani ba ta fada jikin Fudel da
tarin takaici ya ishe shi, keeeeeettttt suka ci karo da juna, da sauri Khairy ta dage gashin tare da
sakin y'ar k'ara.
Shi kan shi ba dan yayi ta maza ya dake ba da tuni ya sake k'arar radad'in da yake ji, bai san
sanda ya daka mata tsawa da " keeeeeeeee!!!!!!".
A tazame ta d'aga kai hannun ta dafe da goshin ta tana kallon inda ta jiyo tsawan, ga zaton ta
taga mutum yana jifan ta da kallo a wulakance, ido ya kad'a yayi jaaaaa.
Harara ta banka mishi tana kokarin yin inda Hafsy take ya fincike ta da k'arfi dare da damke
sunan kan ta yace" how dear you! ni zaki buga ki tafi without saying sorry? hmmmm ya ja
kwaffaaaa tare da jan sunan cikin mugunta.
Kwalla ne ya fara fitowa a idon ta, duk da irin zafin da kan ke mata bai hana ta bashi hakuri ba
illa ruwan hawaye da take yi, dan kan shi ya gaji ya sake ta ya kalle Hafsy da tsoro ya gama
cika mata zuciya yace" oyya ku shirya ku same ni a waje, mind you bana son latti, yayi saurin
barin wurin cike da bakin ciki. Hafsy na ganin ya bar d'akin tayi saurin zuwa wurin Khairy tana share mata hawaye tare da
bata hak'uri tana bama kanta laifi gani take duk ita ta ja.
"Kiyi hakuri Khairy duk laifi na ne ni na ja da tun farko ban fara ba da yayi Fudel bai miki
mugunta ba.
Share guntun hawaye fuskan ta tayi tace" your brother is rude, mugune shi.........,ta fara'a tare
da matse wani sabon hawayen.
Cike da tausayi ta tace" Noooo Khairy kar ki ce haka, sammmmm ba haka bane halin ya Fudel
he is very simple, ni kaina nayi mamakin abinda naga yayi miki, i can't believe my brother acted
this way". Tashi mu tafi kar ya sake shigowa, haka dai suka shirya kayan su a gaggauce dan tun
d'azu ammi tace musu za su koma gidan Fudel da zama, su duka basu so hakan ba ko kad'a,
haka suka yi sallama da su ammi suka fice daga d'akin suka nufi parking space nan suka tarar
da Fudel a ciki, Hafsy ce ta bude Boot ta saka musu kayan su, sannan ta shige mota ta zauna,
yana ganin Khairy tana shirin bud'e gidan gaba ya danna ma mota key.
Ta mirrow yake kallon ta tana kiciniyar bud'e k'ofan ya dake, Hafsy na so ta mishi magana ya
bud'e da ta tuna da abinda ya ma Khairy ta suke bakin ta.
Ganin tayi tayi ta bud'e yaki nan ta fahimci yayi key ma motar, duk da ta fahimce shi wato dai ta
koma gaba kenan, kamar bata d'ago shi ba ta juya da baya kamar zata shiga gida.
Da sauri Fudel ya bud'e mota ya fito ya sha gaban ta tare da fincike hannunta zuwa mota ya
ajiye ta a gidan gaba tare da zagayawa ta d'aya gefen ya shiga ya tada mota sai gidan shi.
A gida kuwa bayan barin Fudel Luby ta k'ira Husy a waya ta shaida mata halin da ake ciki.
Bayan Husy ta gama sauran ta tace" tabbbb amma wannan wacce fitinanniyar uwar miji ce
haka, ai ba a ma magidanci emergency k'ira bata ma yi tunanin ko kun fad'a Office ba".
Ke dai ki bari kawai Hussy, ni kaina abin na damuna, duk yanda na kai da matsowa amma
atafirrr sigar yak'i, ni fa ko 2 rounds ya min amma ya k'i da at least na rage hot amma ya kiya.
Hannun ta ta kai tana tattare kayan ta ta maida jikin ta tace" Allah Hussy muddin Fudel bai
kasance yau din nan ba na banu". Dariyar shekiyanci Hussy tayi tace" kina wuta k'awata, dad'ina da ke karbar ki tayi yawa,
hhhmmm ba dole ba bayan aunties na jik'a mu, suna k'ara mana zagi da dad'i ai dole mu ji abin
yana zuwa".
"Better, gara da kika san da haka, bye kar na biye taki may be itama naki yana k'usa zai biya
miki bukata idan ta motsa, let me look for something na lallab'a kafin oga ya dawo a d'ora daga
inda aka tsaya.
A tare suka yi sallama da juna, Luby ta fita parlour nan taji maran ta na murd'awa, da sauri da
dafe cikin tana sakin nishi.......
"eedatou"
*♀♀ MAGANIN MATA*
♀♀'''Damuwa'''♀♀
https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
*~✍✍GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION✍✍~*
*~We are bearer's of so golden pen~*
*~we write assidiously perceive no pain~.*
*~So magical,Our creative golden pen✍,behold our words.~*
*~A product of our pen,savour our words, for it will cause you no pain.~*
©
*eedatou✍*
Follow and ✅ote me on Wattpad''': *eedatou*
*Dedicated to my besty Firdausi Mainasara(Feeby)*
3⃣7⃣-3⃣8⃣
Murd'awa cikin ta yayi ba shiri ta kwalla k'ara gashi ta bar wayanta a d'aki balle ta k'ira Fudel. A
daddafe ta mike tana matse fuska kwalla azaba na bin fuskanta, yayin da a zuciyan ta take aika
kwando-kwandon Allah ya isa ma ammi dan ita tayi silar faruwan hakan, da bata k'ira Fudel ba
da hakan bai faru da ita ba shi yasa tun farko ta d'ora alhakin kan ammi. Da kyau take d'aga k'afa ta nufi fridge ta d'auki goran ruwan Faro ta koma d'aki, nan naga ta
d'auko pain reliever a drawer ta balle murfin goran tare da watsa tablets biyu a bakin ta ta k'ora
da ruwan kana ta koma gefen squeezed bed d'in ta kwanta lamo tana fidda numfashi.
Ta jima a haka daga baya barcin wahala ya d'auke ta.
B'angaren su Fudel kuwa tun da suka shige mota hankalin shi ya koma kan Luby wacce ya
bari a gida da tarin feelings, sai yanzu yake ganin kamar bai kyauta mata ba, dan ya san Luby
shi macece mai tarin sha'awa balle yanda ya Lura da darasin nata na yau na daban ne, Allah ne
ya san abinda ta d'irka ma kanta. Khairy kam tun shiga ta mota take jin ranta babu dad'i sabida sam bata son k'azanta gashi
zata zauna da mutanen da basu san tsaftar guri ba balle na jiki,,
Duk da dai ta san cewa rashin dacen mace ta gari wacce zata tsaya ta jajirce ta kula da
harka gidan ta ya sa Fudel shima ya adopting halin ta, amma shima da nashi laifin, kana namiji
lafiyayye me zai hana ka saita matar ka?
Haka dai suka iso gidan, Fudel yayi horn gateman ya bud'e musu tare da rusunawa yana
washe baki ya gaishe da uban gidan shi, sai da yaga motar tayi hanyar parking space kana ya
maida gate d'in ya rufe ya zauna a kan kujerar ruba, ya kunna Radio yana sauraren labaran
duniya.
Fudel kam tunda suka iso parking space yayi ma motan key ya juyo yana bin su da kallo
d'aya bayan d'aya. Ganin irin kallon da yake jifan su da shi yasa Hafsy sadda kan ta k'asa tana
wasa da yatsun hannun ta, Khairy kam tsaki marar sauti ta sake wanda ta san ba zai iya jin ta
ba dan ko kad'an ta tsana mutum yayi ta bin ta da kallo. Kama kunnen shi yayi alamar gargad'i yace" idan kun maida gidan Abba gidan da zaku na
shak'iyanci ana biye muku ku sani nawa gidan ba haka yake ba, wallahi duk wacce ta sake zata
kawo min hauka a gida zan yi maganin ta. And you, ya pointing Khairy da hannu ya d'ora da
cewa" na ga alamar rashin manners a tattare da ke tunda you have gutes to insult me, but ki
sani you most pay for it, ba wai kin tab'o ni kin ci bulus bane zaki sani ne".
Abinda nake so da ku hakkin kula da gidana na hannun ku, kar ku sake kuyi abinda zaku
b'ata ma matata rai duk abinda bata so you have to avoid it kuna jina Koh?"
Nodding head Hafsy tayi Khairy kam dakewa tayi kamar wata jaruma ta b'oye tsoron da ke
zuciyan ta tace" idan har matar ka guje namu b'acin rai zamu avoiding nata, but idan bata shirya
hakan ba hmmmmm sai dai in gidan ka zai kama da wuta dan baza mu bauta ma wata banza
tana wulakanta mu ba..........taaaaassssss ya kwance ta da mari cikin fusata yace" ki wacece a
gabana kike zakin matata, ohhhhh I see it dama ba rainon gida Nigeria bane shi yasa kike da
rashin kunya useless kawai oya get lost kafin ki kuma tempering d'ina na babballaki a nan".
Dafe kuncin ta tayi tana bin shi da kallo cike da takaicin abinda ya mata da kuma uwar
masifan da yake balbala mata. Like she won't obey but sai ta danne rai ta murd'a handle d'in
Hafsy ta fice itama tana mamakin brother d'in ta.
Tun da take da shi bata tab'a ganin ya harzuka haka nan ba kamar yanda yayi yau.
Haka dai suka fito da kayan su Hafsy na gaba Khairy tana bin ta a baya suka shige gidan,
nan naka Hafsy ta doshi wani b'angare suka shiga nan suka bud'e wani had'add'en d'aki ciki da
parlor with bathroom, komai na bukata na nan an tanadar a wurin kamar dama can an san da
zuwan su. Abu d'aya yayi ma d'akin cikasssss shine k'ira da ya dabaibaye ko ina a d'akin nan suka dire
jakunkunan su, suka fara kark'ad'ewa, sai da suka gyara ko ina tsassss kana suka jera kayan
su a wardrobe suka fad'a ban d'aki suka yi wanka suka shirya tsafffff cikin doguwar riga English
wear. Bayan su zauna ne Khairy tace" wallahi ba zan iya zama cikin gidan nan ba, haka kawai
muna mace tana mace ta dinga bamu oder a gidan nan, i have to call ammi ta san irin tozarcin
da ya Fudel ya min cuz i can't take ita any more.
Wallahi nima na tsorata sosai sis, ya Fudel ya canja sosai ba kamar da ba, dubi irin marin
da ya zafga miki babu ko d'igon tausayi yamar yana marin kwarto".
Tsaki Khairy tayi tace" ki bar ni da su kawai zan yi maganin su ne ai".
Ware dara-daran ido Hafsy tayi tare da dafe k'irji tace" tabbbb babu ruwana kar ki ja min,
Allah tsoro yake bani yanzu".
Khairy ta zafga mata hararar wasa tace" dallah zagewa zakiyi ki cire tsoro idan ta mana ba
dai-dai ba mu saita ta.
Haka dai suke ta hirar su da yunwa ta kama su suka fito zuwa main palour.
B'angaren Fudel kam yana shiga da gudu ya haura stairs wurin Luby, yana shiga ya tarar da ita
tayi shana-shana tana sharar barci, kallon da yayi mata ya gane ba barcin dad'i take yi ba,
amma tsabar rashin tunani irin na Luby tayi ta d'irka ma kan ta damuwa wai magani. Tausayin ta
ne ya kama shi ɗa ya san duk dan shi take yi. Jiki a sanyaye ya zauna gefen ta tare da bata peck kuncin ta, mik'a tayi ta bud'e idanuwan
ta ta sauke su fessss a kan shi. Suger..... ta fad'a murya a raunane.
Baby kin tashi? ehhh ta amsa mishi da kai.
Shine kayi tafiyan ka ka barni ko, baka tausayin halin da zan shiga."
A'a durling me ba wai na avoiding d'in ki bane, ammi ce ta k'ira kuma kin ga tana fushi da
ni". Zumb'uro baki tayi da tsigar shagwab'a tace" kuma fa ka san ina son abin, baka min ba and
nayi ta pleading d'in ka ko sau d'aya ne kayi tafiyar ka".
Ba tare da ya bata amsa ba, ta kwantar da kan ta saman cinyar shi tana so ta tafko Oga, da
sauri ya riƙe hannun yace nooooo muna da baki a gidan".
Sakin shi tayi tana jifan shi da kallon mamaki tace" wasu bak'i kenan?
D'iyar kanwar ammi ce da Hafsy suka zo, ammi ce tace na kawo su nan su zauna da mu".
Waro ido tayi ta dafe kai tace" shtttttttt, Suger zasu tak'ura min da yawa aradu bane so.
Kuyi hakuri ki rage amfani da magungunan nan tunda suna nan na san shi ke sa ki jaraba,
da daddare sai muyi.
A'a ni kam ba za su zo su hana ni sakewa da mijina ba. Da kyar ya lallashe ta ta hak'ura ya
rik'o hannun ta suka fita waje domin gaisawa da bak'in nata cuz ya san for now suna parlour.
*eedatou*
*♀♀ MAGANIN MATA*
♀♀'''Damuwa'''♀♀
https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
*~✍✍GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION✍✍~*
*~We are bearer's of so golden pen~*
*~we write assidiously perceive no pain~.*
*~So magical,Our creative golden pen✍,behold our words.~*
*~A product of our pen,savour our words, for it will cause you no pain.~*
©
*eedatou✍*
Follow and ✅ote me on Wattpad''': *eedatou*
*Dedicated to my besty Firdausi Mainasara(Feeby)*
3⃣9⃣-4⃣0⃣
A hankali suke takawa hannun su sarke da na juna har suka fito, nan suka tarar da su Hafy a
zaune da alamar gajiya a tattare da su, zama suka yi Hafsy da tun daga stairs take kallon su ta
gaida su, ba yabo ba fallasa Luby ta amsa, ganin haka yasa Khairy tayi kamar bata ma san da
akwai mutane a falourn ba. "Keeeeee baki iya gaisuwa bane sai an fad'a miji"? ya jefo mata tambaya. Bin Luby da kallo
tayi irin ta hararar k'asan ido ba tare da ta furta komai ba kaucar da kanta gefe. Ba k'aramin
shak'a Fudel yayi ba, da tsabar ta raina shi yana magana tayi banza da shi, lallai kai gyara mata
zama a gidan. Uhhhhmmm kyale ta kawai k'uruciya ce ke damunta she is still young.
Kwafa ya ja cike da takaici yace" me kuka girka ne hope kun dafa abinci a gidan".
Kallon kallo aka tsaya yi tsakanin Hafsy da Luby, lallai mutumin nan d'an rainin hankali ne ji
fa yaushe yaushe zuwan mu amma yana sa ran mu zamu yi girki?
"Ba muyi ba", ta fad'a a takaice.
"Sabida me?"
Ba ace mu girka ba and kuma ko da ance kamata yayi mu tarar da komai ready ai".
Tsaki ya ja yana mamakin rashin kunyar yarinyar. Da yake ya gane abinda take nufi yayi
saurin kawo k'arshen maganar yace" to ai sai ku tashi ku girka da kan ku dan babu mai baku".
Saurin mik'ewa Hafsy tayi, kamar Khairy baza ta mik'e ba ko mai ta tuna oho ta mik'e itama.
A tare suka fad'a kitchen, ga zaton Khairy zata ga kitchen d'in tsafffff amma sai dai abin ya sha
ban-ban cuz Babu abinda ke tashi sai d'oyi, Hafsy kam ta san san za'a rina dan k'azantan Luby
ya d'ara hakan. A gaggauce suka shiga gyara ko ina, tare da maida komai inda ya dace, kana suka d'ora
jeloff d'in taliya.