Showing 3001 words to 6000 words out of 19312 words
Chapter 2 - YARINYAR RUWA BOOK COMPLETE AYSHA ALKALI CE.pdf
sarki abdurrahaman mahaifine ga faheem su
biyu Allah yawadata wa iyayensu faheem shine babba sai fahad da yake karami kuma auta
agurin mahaifansu ;
Maryam itace mahaifiyar su faheem maryam macece mai rauni ta gefen iyalanta bata son wargi
ko raini haka yasa bata fiye shiga harkar sarautaba sbd macece da batason rigima ko tashin
hankali tanason duk abinda yaranta keso duk da haka bata bari tarbiyar yaranta ta lalace ba
sbd tanaso suma su rabauta a duniya da lahirarsu;
Takan zaunar dasu tayi musu nasiha ta nuna musu abinda yadace duk dako sunsani haka
baya hanata kara yimusu hasihar..
Sam faheem ya tashi ne da dabi'ar mahaifiyarshi ta rashin son mulki kuma shine babban dan
sarki amma bayason ko zancen mulki ayi mishi koda ya girma saiya nuna shi matukin jirgin
ruwa yakeso yazama !
Saiya kasance dashi ake zuwa dauko kaya daga wata kasar zuwa wata acikin jirgin ruwa
kaninshi kuma yana makaranta alokacin....
shin yazata kaya kuna ganin faheema zata auri khalil ..?
Shin faheem zai kara haduwa da faheema kuwa...?
Sainaji ra'ayinku a comment section zamu cigaba ...
Water gurl by aishaalkali✍️✍️
bari muji yazata kaya shin comment section zaiyi zafi koko amma bari mugani dai hausawa
nacewa gani ya kori ji ...!Typing
{Wate gurl♀️}
Yarinya ruwa
08145116412
Page21&22
Faheem ne kwance bayada lpy sosai komai sai anyi mishi mahaifiyarshi ce zaune gefen shi
tausayin dannata take Dan atunaninta faheem aljanace yake dakon so baisaniba
Kwance take saman wani dutse zuciyarta harbawa take da sauri sauri ...
Hawayene kwance a gefen idanunta tunanin ynx mecece mafaita take...
Sbd koda zata mutu bazata taba bari aurenta da khalil ya kasanceba!!!
Kuka take sosai sosai tarasa wa zata kaiwa kukanta itadai zuciyarta bata taba tunanin zata iya
zama da khalil balle har takaiga rayuwar aure!
"Jikinshi rawa kawai yake zazzabi mai zafi na kara saukarmishi
Hakoranshi da haddewa da junansu
Abaya ce tazo wurin da faheema take jiki asanyaye!
"Faheema taurin kanki yajefa wanda baijiba bai ganiba a Tashin hankali!!!"
Page23&24
Faheema ce takara fashewa da kuka "Abaya wlh nasani sarauniya fauza tanaso ta hallaka min
masoyi wlh wlh idan har haka tafaru bazan taba raga mataba"
"Koda hakan yana nufin yankewar numfashina".
"Faheema haka baxata taba faruwaba ...
Ynx inada shawara kinga faheema kekadai zaki iya yima faheem magani sbd asirine mai
matukar hatsari ko yaushe zai iya taba rayuwarshi baki daya "
"Inajinki Abaya kitaimakeni kekadai nasan zaki samomin mafita!!!"
Ajiyar zuciya abaya tayi "Faheema zan kaiki har wurin masoyinki amma!!!!"
"Amma mey Abaya? hakan bazata taba yuyuwaba sbd mahaifina yakarbe karfin ikon da nake
dashi balle har infita batare da yasaniba "
"Faheema zan taimake ki banida wanda nakeso bana tunanin zansamo amma ke kinada wanda
kikeso faheema zan fitar dake bazaki taba dawowaba har abada indai ina raye"!!
"Abaya tayaya wai kinsan sarai bazai yuyuba tare da mikewa da niyar barin wurin!;
Faheema zan sauya nadawo kamarki zan karbi auren khalil ni zan aureshi!!!!"
Juyowa faheema tayi hankali tashe "Abaya kina cikin hankalinki kuwa kinsan wanene khalil!!!"
"Faheema wannan itace hanyarda zan sakama sarauniya Zainab abinda tamin arayuwa itace
uwa kuma uba agurina!!!"
"Abaya karkiyi haka!" bata karasa bude Bakiba taga abaya narikedewa tana komawa siffar
faheema baki bude faheema ke kallon abaya
Sbd har ynx takasa yadda da abinda idanunta ke ganiba bata ankaraba tajita saman ruwa......
Kumatso muji yazata kaya
Abaya zata iya zama da khalil??? shin fauza da khalil bazasu gane ba faheema bace???
Faheem zai warke??? Faheema kuwa ya rayuwa zata yi da ita????
WRITING BY AISHAALKALI✍️✍️
COMMENT AND SHARE✍️Typing✍️
{WATER GURL♀️}
Yarinya ruwa
WRITTEN BY AISHAALKALI✍️
08145116412
Page23&25
Dube-dube take nan ta hango wata kofa abayan masarautar tafiya take da kyar! Bakomai
ajikinta sai hakin ruwa dasuke kare jikinsu!!!
ABAYA komawa tayi wurin zaman faheema ta zauna tunani take sosai taji an fizgota fadawa
jikin khalil tayi ! Ai nagaya miki baki da wani miji afadin duniya saini tunda wancan na kwance
bashida wata mamora dolenki ki amince Dani.
"Sakinta yayi sannan ki fitarda abaya acikin rayuwarki inba hakaba bazaki taba samun
kwanciyar hankali agurina
"Dariya takece da ita tsaye yy yana mamakin baitaba ganin faheema na dariyaba kodai wani
abu take shiryawa tambayarda yakewa kanshi cikin ransbi..? LOL ashe ko gaba da gabanta
muje zuwa sarauniya abaya
Wace abaya kake magana abayadda kadade da kora arayuwarmu waimey tatsaremaka ne
naga abaya bata mgnrka to menene dalilin korarta amasarautarmu!!
"Girgiza kanshi yayi shidai Allah yasani baisan ya kori abayaba amma ai haka yafi mishi
alkhairi koba komai dole faheema ta zauna dashi komey yakeyi!!!
"Koda takarasa sai asannan ta fahimci ashe window ce tabata take can saitaga tabude fahad ne
yabude!!!
"Arazane yakoma baya Dan harga Allah tunaninshi aljanace baya yaketa matsawa ..."
itako sai binshi da kallo take..
Timmmmmm!!!!
Taji faduwar abu saurin rufe kunnuwanta tayi sbd su basu saba da kara ba hasalima ba kara
Dan ba wani abu mai kara garesuba!
"Shurun datajine yasa tabude idanunta aiko ashe fahad ne ya wuntsila bayan kujera kokarin
tashi yake amma yakasa!!!!!
Page27&28
"Hawowa ta tagar tayi ahankali takaraso wurin fahad hannu tamika mishi bayada zabi kuma
yanaso yasan aljanace KO mutum;!
"Mika hannun shi yayi yaji takama shidai to wannan dai mutum ceh amma mey tazoyi dakin
faheem shidai mamaki ya isheshi;!
SUNANA FAHEEMA!!!!!!
"SAUKAR MURYARTA AKUNNEN FAHEEM SAIDA JIKINSHI YA GIRGIZA"
"Abin mamaki kinga wannan yayanane haka yake koda yaushe baya iya motsawa AmmA
GASHI KINAYIN MAGANA YANA MOTSAWA!!!!
"murmushi faheema tayi aranta masoyi yaji Masoyinshi aidole ya motsa aranta take wannna
zance!!
"Fahad ne yajuya yake kan wardrobe din faheem yaciro rigar faheem mai tsawo kusa gareta ya
matso ya yafa mata rigar yace oya gyara rigar!!
"Duk da bata iyaba amma haka take kiciniyar gyarawa gane haka yasa fahad matsowa ya gyara
mata amma duk d haka baibari yataba taba !!
"Fita yayi yasanrma iyayensu;
Matsowa tayi akan gado inda faheem yake yana jinsu duk abinda suke har muryarta dayaji bai
mantaba abinda yakara razanashi sunan ta dayaji tafada dabazai taba mantawa dashiba sbd
koda
"Koda akakira yafara bude idanunshi kuma da karfi aka kira sunan nata haka ysa yagane
sunanta kenan"
"Kukan zuci yake yanaso yajuya ya ganta amma ina yakasa! Isowarta tazauna tana kare masa
kallo ashe kyakkyawane tafada afili hakan yasa yajita .....
"Kokarin taba fuskarshi take amma sai taga yawani kwabe fuska murmushi kawai tayi tare da
cewa masoyi akwai rigima shima kanshi saida ya murmusa Dan yadda tayi maganar a
shagwabe tayita.....
"Kabari nashafa fuskarka mana ko kana tunanin faheema mai cutarwa ce agareka tayi maganar
a raunace hakan yasa yayi ajiyar zuciya....
"Hannunta ta daura a fuskarshi daga saman kanshi take shafawa har zuwa gemunshi shiko
yarufe idonshi abu take karantawa tana gamawa tace ashema wannan masoyin raggone
atunaninta a zuci tayi zancen....
"Shiko kamar saukar aradu yaji da yaji tace mishi raggo aiko da karfin tsiya yamike baimasan
yamikeba wurinta yanufa gadan-gadan ita kam bata san komai na gidan ba balle ta arce!!!!
page 29&30
"Kanta ya damka haka yasa tayi gigitacciyar kara tana kokarin kwatar kanta amma takasa shiko
murmushin mugunta yayi wannan dakike gani ba ragon namiji bane .....
"Kallonta yake na kurilla amma ya sassauta rikon da yayi mata wayace kisaka min kaya
ashagwabe tace Dan Allah kayi hkr wanine yabani yace insaka kaga zamma cire maka abunka
ynx tareda kokarin balle ma ballan rigar!!!!!!
JUMA'AT MUBARAK TO ALL MUSLIM UMMA.
Wannan kenan
taku har kullum aisha alkali {oum faheem}✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️
COMMENT AND SHARE PLS
Follow this link to join my WhatsApp group:
https://chat.whatsapp.com/DPpBhXyzIVKLbDQwVsQJXz
Follow this link to join my WhatsApp group:
https://chat.whatsapp.com/DPpBhXyzIVKLbDQwVsQJXzTyping✍️
{WATER GURL♀️}
Yarinya ruwa
WRITTEN BY AISHAALKALI✍️
08145116412
Page23&25
"Dube-dube take nan ta hango wata kofa abayan masarautar tafiya take da kyar! Bakomai
ajikinta sai hakin ruwa dasuke kare jikinsu!!!
"ABAYA komawa tayi wurin zaman faheema ta zauna tunani take sosai taji an fizgota fadawa

https://chat.whatsapp.com/DPpBhXyzIVKLbDQwVsQJXzWATER GURL♀️
YARINYA RUWA
WRITTEN BY AISHAALKALI ✍️✍️
08145116412
Da sauri ya rike hannayenta da take ƙoƙarin ɓalle bottles din rigar da ke jikinta,"Khaifah ka ce
na cire maka kayanka". Ta faɗa idanunta na tara kwalla jikinshi ya ji ya yi sanyi...
"Yanzu don na ce ki cire za ki cire kenan!" Ya yi maganar yana kafeta da idanunshi masu cikeda
kwarjini izza tare da sarautu, hannunta ya kama ya zaunar da ita bakin bed na shi "Ina zuwa" Ya
ce da ita tare da barin ɗakin kallo take bin ko ina na ɗakin yau ne rana ta farko da ta fara shiga
irin wannan gurin cike da nishadi take kallon ko Ina na wurin, ƙofa ya ja ya rufe Bayan ya fita
kai tsaye ɓangaren mahaifinsa ya je cike da mamaki kowa yake kallonshi, mahaifiyar shi ce ta
taho wurin shi taba fuskarshi take kamar ta ga sabuwar hallitta, "Ummie wai ya haka?" Ya faɗa
a shagwabe, murmushi take "Boy ka warke Allah na gode maka da ka nuna min wannan rana.
Mahaifin shi shi ma murmushi yake Alhamdulilah ya ce"Faheem zo nan ya nuna masa gefen shi
karasowa faheem ya yi ya zauna gefen mahaifinshi abin gwanin sha'awa.
Page31&32
Shirye-shirye ake amma ban da bangaren sarauniya a baya ba za ta ce tana farinciki da auren
ba haka kuma ba za ta ce tana bakin ciki da shi ba haka kowa yake abin da ya dame shi, ba
wanda ya koma kanta can ba a rasa ba mahaifinta ke kawo mata ziyara Amma ba ta bari su
hada idanu shi kan a tunanin shi fushi take Har yanzu shiyasa ya kyaleta Bai takura ta ba.
Bangaren Khalil kuwa murna yake sosae zai mallaki Faheema a matsayin matar aure,
Sarauniya Fauza ce ta shigo hannunta dauke da kwarya wani abu ne a ciki da ni ma ban san
mene ne ba, "Karɓi" Ta ce ba tare da ta kira sunanta ba shiru gurin ya yi ganin ba karba za ta yi
ba ya sa ta ce "Faheema ba ki jina ne?"
"Au ashe kin san sunana kuma mene ne Wannan ko ce miki aka yi ba ki da lafiya?" Ta fada
kanta tsaye ba shakka ko tsoro a idanunta,
"To gwamma ma ki sha dan yarona ba ragon namiji ba ne in kuma ba ki sha ba matsalarki ce ta
fada cikin jin haushin abin da Faheema ta yi mata aje kwaryar ta yi ta yi ficewarta.
Ni ko na ce da kin yi haƙuri Abaya ki sha dan ina jin tausayinki q
wallahi.
Fahad tafe Yana sauri ya kira mahaifansa domin ganin YARINYA da ya gani dakin dan'uwanshi
tsayawa ya yi ya na kallon ikon Allah duk da ya san yayanshi ne amman wannan karon yana
tantama mahaifiyar shi ce tace "Fahad ka zo dan'uwanka ya samu sauki"
Karasawa ya yi ya ce"Wai da gaske kai ne?" Ya tambaya da alaman tsoro "Ni ne Fahad zo" Ya
bude masa hannunshi, da gudu Fahad ya fada jikin dan'uwanshi saboda ba karamin miss na shi
ya yi ba.
Gaba daya Faheem da Fahad sun manta da wata Faheema hira suke sosai musamman
mahaifiyarsu, Allah sarki uwa mai dadi.
Gajiya da zama ta yi kawai ta haye gadon ta kwanta ta ja bedsheets ta rufe jikinta da shi in kaga
yadda ta dunkule zaka dauka ba kowa a gadon, baccinta take hankali kwance saboda rabonta
da ta yi bacci mai dadi har ta manta ga kuma yanayin gurin da dadi.....
Faheem ne ya ce "Fahad jeka kwanta dare ya yi kuma na ga ka cika cikin ka oya je zuwa bacci"
Mikewa Fahad Yayi yace "Sai da safenku have a nice dream" Da kai suka amsa masa ya yi
tafiyarsa, "Ni ma zan je na kwanta wallahi duk a gajiye nake Ummie Abba sai da safenku" Shi
ma da kai suka amsa masa ya yi tafiyarsa, saura kwana hudu auren Khalil da Faheema wato
Abaya.... Lol
Kofa ya bude ya shigo ko kallon gadon bai yi ba ya wuce toilet wanka ya