Showing 1 words to 3000 words out of 8637 words
Chapter 1 - SAI NA AURETA BOOK COMPLETE BY by NIMCYLUV SARAUTA .pdf
*SAI NA AURETA*
(i will marry her)
*NA'IMA SULAIMAN*
(nimcy luv)
*1 to 2*
*Free page*
مسب* الله نمحرلا *ميحرلا
*____________________________________*
*AINUWA RITER'S✍*
*SSOCIATION*
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*____________________________________*
*Da sunan Allah mai rahama mai jinƙai,ina godiya da Allah daya nuna mana farkon Ramadan
lafia,kuma mukaga ƙarshansa lafia,ubangiji yasa ibadarmu yasa ta zama hujja garemu ba hujja
akan muba,ina taya ƴan uwa musulmi murnar shan ruwa da fatan sunyi sallah lafia*
*SAI NA AURETA littafine daya kunshi abubuwa da dama tsayawa gaya maku abinda yake ciki
abune mai wahala,abinda zance kudai ko biyoni domin jin yadda zata kaya,kunsan baa aure
dole,sannan banyi shi,dan cin zarafin wani ko wata ba,ban yarda a joyamin labarin littafin na ba,
wannan page ɗin na sadaukar ga, kainuwa writers kungiyata wacce nake alfahari da ita,bazan
taɓa mantawa da alkairinta ba,nimcy luv fans mutanan amana,lamrat group munatane masu
karamci,kainuwa daga ɗaya har zuwa ƙarshe,novel only,frendly writers online ƴan uwana kuma
jigona,noor da'im mutanan ayshatou,hannatu fans,safna fans,komai yayi zafi,masarauta,benetic
writers,kuna da yawan gaske wanda masu jini ba suyi hakuri,wannan page ɗin nakune danjin
daɗinku sistersmuch luv*
200 naira only 08119237616 domin cigaban littafi
*Shahararru bakwai daga kungiyar kainuwa karka yarda a baka labari,naira 200 kacal*
1. Rasheedat usman
Ruɗanin zuciya biyu
2. Maryama umar abdulahi
Huzna ko husna
3. Fauziya auwalu alin baba jingau
Damuwa mugun ciwo
4. Na'ima sulaiman
Nimcy luv
sai na aureta
5. Real maryam
Wata unguwa
6. Aisha abdlahi fulani
Rayuwarmu
7. Halema hassan
laifinwa mazan ko matan
_Bisimillahir rahamanir Rahim_
Sannu ahankali jirgin ke sauka afilin airport na aminu kano,wanda yayi dai² da
misalin ƙarfe 8:00 am,ranar lahadi wanda yayi dai² da ga watan may 17,sannu a hankali take
taka step ɗin jirgin domin sakkowa,sanye yake da farar t.shirt mai ƙaramin hannu,fuskarsa
sanye take cikin farin glass wanda ya ƙara fito da chocolate colour ɗinsa,ya saka bandana a
baƙin gashin kansa wanda ba karamin kyau ya kara masa ba,fuskarsa akwai ƙasumba wacce
da haɗe da gemonsa,idonsa ba baƙi bane,yafi kala dana turawa, a hankali yake motsa pink lips
ɗinsa wanda yake haddasa lomawar dimples ɗinsa,sakko da idona ƙasa nayi,baƙin wandone a
jikinsa,hannunsa janye da jakarsa ta matafiya,uhm Mukatar tijjani makama kenan inkiya Dr m.t.
Joyawa tayi domin ganin masu sakkowa karaf idonta ya sauka akan na m.t tsalle ta fara haɗe
da cewa.
"Mamu,papi ga bro m.t nan" cewar payal.
Cikin sauri suka joya gurin da take nuna masu,nan sukayi arba da kyakkyawan ɗansu wanda ya
zama cikakken likitan zuciya,langwaɓar dakai gefe yayi,sannan ya taɓe fuska alamar
shagwaɓa,dai² lokacin daya ƙaraso wajan,shuru yayi maice komai ba,sai fara dube-dube daya
shiga yi,a zahiri iyayensa yake kalla,amma a zuciyarsa akwai wacce yakeson gani amma bashi
da damar tambayarta, domin shi yace kada a gaya mata zai dawo,infat ya dawone ma sabida
ita,amma ya rasa dalilinsa nayin hakan,murmushi yayi sannan ya rungome mamu,ya koma ya
rungome papi,haryayi wajan mota sai kuma ya tuna,dariya yayi mata sannan yaja hannunta
zuwa cikin mota,cikin few minutes suka ƙaraso,nasarawa J.R.A .
Wanda yayi ya sauya kaya masu kyau,3guater ya saka sai blue ɗin riga wacce aka rubuta
handsome a gaban rigar,mamu payal ya gani ita ɗaya a zaune a parlour,kallonta yayi yace.
"sis ina mamu ne?"
Kallonsa tayi,sannan tayi dariya tace.
"tana part ɗin papi"
Great yace a zuciyarsa,sannan yayi wani part a gidan,tsarin part ɗin abin kallo ne,komai na
part ɗin pink ne,hatta flower da suke wajan pink ne,daret ɓangaran parlour yayi,yana zuwa ya
lumshe idonsa sabida wani daddɗan ƙamshi da yaji,dobawa yayi yaga babu ita a parlour,cikin
bedroom ɗin ya shiga,kwance ya sameta a kan bed tayi rubda ciki, sanye take da duguwar riga
red and black,kanta babu ɗan kwali,cikin sanyin murya yace.
"diya"
مسب* الله نمحرلا *ميحرلا
*SAI NA AURETA*
_(luv crises)_
*NA'IMA SULAIMAN*
(nimcy luv)
*3 ↪️ 4*
*Free page*
*____________________________________*
*AINUWA RITER'S✍*
*SSOCIATION*
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*____________________________________*
*Wow faɗin jin daɗin da nayi wlh i can't imaging my bebieskun nunamin so da kuma
ƙaunakun nuna ni kukeso bawai littafin ba♀️nima ina sonka fans ɗina fiye da sosai*
*ga masu son siyan book ɗinan naira 200 kacal nedomin jin daɗinku ƴan uwana,wannan
salon na da banne nimcy tanzo maku dashi*
Take note
*ban yarda ajoyamin labari ba,kota wacce sigace idan kayi hakan zan gane,kuma yin hakan
kuskure ne♀️*
cikin sanyin murya yace.
"diya"
Shuru yaji babu amsa,hakan ba ƙaramin mamaki ya bashi ba,domin DIYA ko ƙamshin turarensa
taji sai tazo wajan bare taji ya kira sunanta,bai ƙara magana ba ya ƙarasa gefen bed ɗin ya
zauna,kiran sunanta ya ƙara amma still shuru,hannunsa ya saka akan tafin ƙafarta,ya jawota
zuwa gabansa,mamaki abin ya bashi sai kuma ya shugayin dariya,shidai yasan babu yadda
za'ai ya kirata tayimai banza,ƙara kallon yadda numfashinta yake sauka yayi alamar tanajin
daɗin baccin,murmushi yayi ya mike tsaye,haɗe da kura mata ido,ya rasa dawa diya take kama
a familynsu,wannan kamarta ta yafi ganinta a fuskar PAPI,hakan yana nufin dashi take
kama,ɗaukanta yayi cak ya gyara mata kwanciya,sannan yayi hanyar fita haka kawai yaji
gabansa ya faɗi addu'ar neman tsari yayi sannan yayi waje.
Yana fita ta miƙe tsaye daga kwanciyar da tayi,dariya ta shiga yi hadda riƙe ciki,sannan tayi
tsalle haɗe da faɗin.
"yes! Saini DIYANATU na iya wayo,daman bro m.t bashi da wayo duk girman nan nasa" toilet ta
shiga danyin wanka,yau 12 suke da lecture,kuma tana da teas da zatayi,few minutes ta ɗauka
wajan yin wankan sannan ta fara shirin tafiya school,wata abaya ta ɗauko mai kyan gaske,black
and red ce sai school bag ɗinta itama red ce ta kalminta shima red ne,bata make up dan haka
kawai da shafa lipstick a lips ɗinta ta fesa turare,sannan tayi addu'ar fita kuma data neman tsari
daga mugun abu.
Saɗaf-Saɗaf ta fara shiga cikin parlourn danyiwa mamu sallama,caraf taji an cafke
hannunta,saurin joyuwa tayi nan sukayi 4 eyes da juna,cikin inda-inda tace.
"lah! Yaya yaushe ka dawo,badai yanzo ba?"
Kallonta yayi yaga ta rame kaɗan,sai skin ɗinta daya ƙara kyau kallanta ta chocolate ta ƙara
baiyana,kamar mai koyan magana yace.
"uhm nashigo part ɗinki kina bacci ai"
Dariya tayi kaɗan sannan yace. "i know"
Gyara tsaiwa yayi shima yace. "you know what"
Ɗan taɓe baki tayi sannan ta fara jada baya haɗe da faɗin.
"you came in to my room" tana faɗin hakan ta ruga da guda ta fece a gidanan.
Shikam baki ya sake,daman tunda yaga yanayin baccin yasan bana Allah bane,yarinya like her
shi zatamawa wayo,kwata-kwata nawa take, "18 years" yaji an faɗa a bayansa, da sauri ya juya
dan ganin waye payal ce ƙanwarsa daga shi sai ita sai diya,ɓata rai yayi yace.
"ke kuma ƴarsa ido kika koma kome?"
Kafaɗa ta ɗaga alamar waya sani,sai kum ta shafe da dariya haɗe da faɗin.
"gaskiya yaya matarka zataga ikon Allah,tun ba'aje ko inaba ka fara ajjiye tunbi"
Zaro ido waje yayi, haɗe da shafa cikinsa,tabbas gaskiya payal ta faɗa,amma saiya haɗe rai
yace.
"kee!yaushe na zama sa'anki ban sani ba?"
Gudu ta fara sannan tayi magana da ƙarfi. "gaskiya na faɗa ai,kuma idan diya ta dawo ka
tambayeta"
Aikam nan ya bita suka kafa tsere,abinka da bai saba gudu ba,sai haki yake gaba ɗaya yagaji.
4 dai-dai ta gama komai a makarantar,sauri take ta koma gida ganin yadda garin yayi baƙi
alamar koda yaushe ruwa na iya sakkowa,kamar daga sama taji ankira sunanta.
"hello diya"
Joyawa tayi daga wake magana,da murmushi a face ɗinta tace.
"aa dina kece,nayi tunanin maki da lecture yau ai"
Murmushi diya tayi tace. "bana da karatu yau,amma inada abinda yafi karatun muhimmanci
shiyasa na baro gidan na fito"
Ohh "that is great,mamu daman tace ingaya maki tayi fushi tunda kika gudu baki ƙara dawowa
ba"
Hannu diya ta rike suka fara tafiya zuwa wajan motar diya,sannan dina tace.
"kice mabawa da mamu soon zanzo dubiya ai"
Zaro ido diya tayi tace. "dubiya kuma waye babu lafiya a gidan namu?"
Dariya kaɗan dina tayi kamar bazatayi magana ba sai kuma tace.
"diya bazaki gane ba,saidai nazo kawai"
Jim diya tayi sai kuma ta ɗaga kafaɗa tace. "any way saidai kinzo koma mene,ki gaida
mama,yayar mamu kenan,tana faɗin hakan tashige motar ta tayi mata key,sai nasarawa N.R.A.
Kaɗan-kaɗan taji idonta yana mata ƙaiƙayi,glass din motar da duba taga yayi ja,sunan Allah ta
fara kira babu tsayawa,gaf da zata shiga get ɗin gidansu abin ya ɗara tsamari,tana shiga
compoud na gidan ta tsaida motar,saka makon wani duhu data gani a gabanta,hakan yayi dai²
da fitowar m.t daga cikin gida ya hango tsaiwar motar ta,da sauri ya ƙarasa wajan motar,yana
zuwa tana buɗe murfin kofar,bakinta na rawa ta fara magana.
"isa!isa!isa" shuru taji babu amsa,amma tabbas taji tsaiwar mutum a wajan,kuka ta fara mara
sauti,cikin rawar jiki m.t yace.
"diya lafiya kike meya sameki kike kuka?"
Hannu tasa ta fara lalubarsa,can taji ta taɓo shi,jikinsa ta faɗa tana kuka,haɗe kiran sunan Allah
addu'a kowa babu kallar wacce batayi ba,cikin kukan tace.
"yayana nashiga uku,rayuwata tana cikin matsala"
Cikin ruɗu da tashin hankali m.t yake tambayarta abinda ya sameta.
Sautin kukanta ta ƙara haɗe da rirriƙe m.t,can kuma tayi ajjiyar zuciya tace.
"yaya bana gani,bana ganinka yanzo haka,nashiga uku yaya na zama makauniya".
Cigaban labari 200 cakal katin mtn,08119237616
Ƴar mutan sheka ce
*SAI NA AURETA*
_(luv crises)_
*NA'IMA SULAIMAN*
(nimcy luv)
*5↪️6*
*Free page*
*HAFSAT A GARKUWAmy mentor inaji dake kwana biyun nan,Allah yayiwa rayuwa
albarka REAL NANA AISHATOU anty indo ina fatan wannan page ɗin zaisaki farin
cikiPRINCESS AYSHATOU ƙanwata kuma ƴar uwatainaji dake,Allah ya jiƙan ur noorey
Allah ya baki wanda ya fishi*
Ga page guda nan kuyi yadda kukeso dashi
مسب* الله نمحرلا *ميحرلا
*____________________________________*
*AINUWA RITER'S✍*
*SSOCIATION*
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*____________________________________*
"yaya bana gani, bana ganinka yanzo haka,na shiga uku yaya na zama
makauniya"
Cireta yayi ajikinsa yana kallonta gala-gala da alamar mamaki,tayaya mutum zaice baya gani
haka kawai,kuma sannan babu wata alama dazaisa idan ka kalli Diya kace mata
makauniya,gashinan yana kallon kansa cikin kwayar idonta,dariya ya fara yanaja da baya haɗe
da tafa hannu,sannan yace.
"weldone Diya wato wayon da kikaimin ɗazo shine bai isheki ba,kikeson ƙara yimin wani dan
karna rama ko?"
Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un kawai Diya ke maimaitawa cikin ƙaraji da ɗaga murya ta fitar
haiyaci,sakamakon wani azaba da takeji cikin ƙwayar idonta,magana takeson yiwa yayan
nata,wanda kaf family shika ɗai kejin sirrinta,kuma shita ɗauka a jigo na rayuwarta,shita ɗauka
a matsayin Papi wanda saici gaba da kula da rayuwarsu ita da ƴar uwarta payal,kuka take na
fitar haiyaci,tana tunanin meyasa yayanta ya kasa fahimtar abinda ke damunta.
Ana haka Mamu ta fito ita da Payal,tsayawa sukayi suna kallon abin mamaki duk da m.t ya
saba yiwa ƴan uwansa wasa da kuma barkwanci,amma babu abinda ya tsana irin yaga suna
kuka musamman kukan Diya dake tayar masa da hankali,ƙarasawa Mamu tayi wajansu cikin
sauri wajan m.t ta nufa tana tace.
"Dr wanne irin abune wannan kuma?, katsanya ƙanwarka a gaba kana mata dariya,kana ganin
yadda take kuka,ni ban taɓa ganin kukan Diya kamar haka ba"
Shuru yayi da dariyar sannan ya ƙarasa wajan Diya ya kama hannunta yace.
"Mamu ki duba kigani fa wai cemin tayi bata gani gaba ɗaya ta makance, to idan banyi dariya
ba metakeso nayi mata, my beautiful sister never ta zama blind"
Mamu jitayi gabanta ya faɗi ganin yadda idanun Diya yayi wani irin ja wanda bata taɓa ganin
irinsa ba,sannan kuma inda Diya ke faicing a daban da inda suke tsaye a tunaninta nan suke
tsaye suma,a hankali Mamu tayi magana cikin sanyin murya tace.
"Autata zonan kinji rabu da yayanki,kema kada kikara yin wasa irin wannan babu kyau"
Murmushi Diya tayi sannan tasa hannun ta goge hawayen face ɗinta,hannunta ta sanya ta fara
lalubar hanyar da zatabi inda takejin voice ɗin Mamu na fitowa,amma abin mamaki inda tabi
daman hanyar garden na gidan ta nufa,jin wajan yayi shuru ya sanya Diya cewa.
"Mamu kuna wacce hanya ne,naji banzo wajanku ba?"
Hawaye na ya fara zuwa a idon Mamu,da gudu tayi wajan Diya cikin kuka take magana
"na shiga uku ni Khadijatu wacce irin jarrabawa ce take shirin faruwa da ƴarta,wacce irin
ƙaddara ce wannan,Diya munshiga uku kina nufin bakya ganina yanzo haka?"
Murmushi Diya tayi haɗe da riƙe hannun Mamu tace.
"Mamu wannan ba lokacin kuka bane, nasan Allah yana sane dani,kuma babu wanda ya isa ya
gojewa ƙaddararsa,tabbas bana gani,ganina ya ɗauke amma Allah kaɗai yasan me hakan yake
nufi,amma tabbas akwa jarrabawa babba a gabana,addu'arki kawai nake buƙata ba wannan
kukan ba,domin kukanki a zabane a cikin zuciyata,danaga kina kuka gwara na zauna a
makauniyya har abada"
M.t kowa kasa motsawa yayi gaba ɗaya kwakwalwarsa ta tsaya ta daina aiki wani duhu yake
gani acikin zuciyarsa,wani ɗaci yakeji acikin zuciyarsa wanda bai taɓajin yanayin ba sai
yanzo,joyawa yayi ya nufi part ɗinsa da gudu.
Allah sarki Payal babu abinda takeso sama da ƴar uwarta da kuma yayanta M.t, wani irin kuka
take wanda ya yake nuna cewa gwamma mutum ya rasa ransa da kasan cewarsa cikin halin da
yake,gaba ɗaya ta kasa ƙara sawa inda Diya da Mamu suke,waccw har zuwa lokacin ta daina
kuka,hakan yasa har numfashinta ya fara shaking.
Kafin kace me makama's family ya cika da ƴan uwa kaf cikin familyn babu wanda babu sai
Salim,da gudu Dina ta shigo tana kuka kamar ranta zai fita haɗe da faɗin.
"na shiga uku sister wacce irin baƙar ranace garemu wacce babu daɗin gani bareji,wannan
wacce irin jarrabawa ce haka?"
Murmushi Dina tayi wacce ke kwance a cinyar Mamu ɗan gyara kwanciya tayi sannan tace.
"so Dina this is ur plan ko?"
Zaro ido Dina tayi sannan ta fara kallon mutanan wajan suma ita suke kallo,kafin tayi magana
sun jiyo wata ƙara a saman bene.
Afuwa da short typing pls,banajin daɗi ne.
Domin cigaban labari saika turo katin mtn na 200 da cikin a kwatin chart ɗina
08119237616
*SAI NA AURETA*
_(luv crises)_
*NA'IMA SULAIMAN*
(nimcy luv)
*7 ↪️ 8*
*Free page*
*NOTE*
*Dan Allah dan annabi kada a fitarmin da littafi waje,ni babu wacce zanwa Allah ya isa kona
tsine mata,Amma idan mutum yayi na gari kansa,kuma dukkan wanda ya shuka Alkairi ya sani
wallahi,katin naira 200 gaduk maison wannan book ɗin kasameni ta wannan number
08119237616 katin mtn *
My dear real surry wannan page ɗin nakine keda fatima da mumyn sady anty hasina ina
gaidaki kyauta,bro mu'za dole na gaisheka,muhammad ibrahim fatan kana
lpagashinan kuyi yadda kukeso dashi♀️.
مسب* الله نمحرلا *ميحرلا
*____________________________________*
*AINUWA RITER'S✍*
*SSOCIATION*
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*____________________________________*
jin ankoma wata ƙarar yasa payal ta tashi da gudu ta nufi wajan ɗakin M.t domin
anan take jiyo ƙarar,turus tayi sakamon ganin ɗakin a rufe cikin tashin hankali ta shiga buga
ƙofar kamar zata ƙaryata haɗe da faɗin.
"pls yaya kada ka cutar da kanka,kayi hakuri ka ɗauki ƙaddara,wannan babbar jarrabawa ce ta
samemu,saida muyi hakuri mutaya diya da addu'a domin babu yadda zamuyi kuma bawa baya
huce ƙaddararsa".
A zahiri idan m.t yace baiji nasihar payal ba to yayi ƙarya,amma bayajin zai buɗe ƙofar
sakamakom wani duhu da yake acikin zuciyarsa,jiyake kamar ransa zaifita sabida wani ciwo da
yakeji a cikin zuciyarsa,wannan wacce irin ƙaddarace ta sami diya,shikenan yanzo bazata ƙara
ganinsa ba,shikenan ta zama makauniya,wayyo Allah,Allah kadobi lamarinmi,tsayawa yayi da
magana lokacin daya tuna maganar kafin ya tafi ƙaro karatun inda take cewa.
"bro nifa nafison kullum na dinga ganinka,banason rashinka kusa dani ko kaɗan,duk ranar da
kayi aure Allah saidai na bika gidanka muzauna tare".
Ɗan ɓata face yayi sannan ya lakace mata hanci yace.
"nima ai banason rashinku kusa dani keda payal,kunefa rayuwar,maganar aure kowa saida
yardar ki,idanma bakison nayi shikenan saimu zauna tare,gani ga mamu,papi,payal,kinga bani
da wata matsala".
Dariya tayi sosai tace.
"Allah yaya wayone da kai,nafison kayi aure naga bebyn da zaka haifa mana,kaga nizan fara
kallon bebyn da idona".
Wani irin mahaukacin kuka m.t ya saki,lokacin daya gama tuna maganganun diya,sosai yake
kuka kamar ransa zai fita,tashi yayi ya fara buga kansa da jikin bango har jini ya fara fita,tsyawa
yayi cak jin muryar wacce baiyi tunani ba.
"Innallaha ma'asabirin,haƙiƙa dukkan mai haƙuri yana tare da samu,yaya meyasa kai bazaka
ɗauki ƙaddara ba,ko wanne baya akwai tasa ƙaddarar,kuma dukkan wanda bai muto ba to ba'a
gama yi masa