Showing 3001 words to 6000 words out of 8637 words

Chapter 2 - SAI NA AURETA BOOK COMPLETE BY by NIMCYLUV SARAUTA .pdf

Advertisement

25 Mar 2025

2505

halitta ba,ka gode Allah ni wannan abin ya sama,idan kaine zuciyata bazata jure
hakan ba" shuru tayi lokacin da ƙwalla keshirin zuba mata,joyawa tayi dan karya gani,abinda
mata sani ba tunda ta fara maganar daman bashi take faicing ba,a tunaninta shi take kalla,sai
yanzon data joyane suke faicing juna.

Kallanta yayi sosai yaga babu wasa a cikin maganarta,abin mamaki gani idonta tayi haske sosai
haryafi da haske sakamakon jan da yayi time ɗin da abin ya faru,idan ba wanda ya sani ba
babu wanda zaice diya makauniya ce,ko ina taga dama tana joya idonta,infact babu wani sing
daya nuna she is blind,matsowa yayi kusa da ita ya kamata hannunta taja zuwa gefen bed
ɗinsa,shuru yayi ya kasa cewa komai.

hannu tasa ta lalubi inda yake,ta ɗora kanta a cinyarsa,itama shuru tayi sai ajjiyar zuciya da
take saukewa akai-akai,hannunta ya matsa kaɗan yace.

"so you still cry ko?nasani diya dole zaki jiki a a wata duniya ta daban wacce baki saba jin irin
taba,nasani bazaki jure rashin gani ba,nasani dole zaki fuskanci ƙalu bale kala²,amma kiyi
hakuri da rayuwa diya indai ina raye bazan barki kiyi kuka ba,zan saki farin ciki wanda saisa ki
manta da abinda yake damunki".
Wata ƙatuwar ajjiyar zuciya ta sauke,hawayen da take boyewa ne ya samu damar saukkowa a
fuskarta.

DINA

"Mamu daman cewa nayi zan zauna a nan dan bazan iya jure ganin halin da diya take ciki
ba,nima inason samun ladan kula da ita".

Murmushi mamu tayi sannan tace.

"ayya dinatu ai diya ƴar uwarkice ta jini,nina isa nace maki aa,daman ita ɗaya ke kwana a
ɗakinta yanzo saiku fara kwana tare".

hakan ba ƙaramin daɗi yayiwa dina ba,cikin jin daɗi dina tace.

"you are the best mamu,Allah ya bawa ƴar uwata lafiya,wallahi jinake kamar zata
warke,shikekan diya ta daina ganinmu,she never   see us again,saita saka kuka kamar zata
haɗiyi zuciya.

3 days letter! Kowanne asibiti da yake faɗin babban birnin jahar kano babu wanda ba'aje shi
ba,amma duk magana ɗaya ce,su masuga komai ba,hasalima inda bincike ya nuna idonsa
lafiyarsa ƙalau,baƙaramin tashin hankali m.t ya shiga ba lokacin daya samu wannan
labarin,mamu kowa kuka ta fara tana kiran sunan Allah,payal kowa cewa tayi ƙarya ne gaba
ɗaya likitocin basusan aikin suba,da sukaje wani asibitin kowa kokawa ta fara da wani doctor da
kyar m.t ya kwaceta.

A kwanakin nan kullum m.t tare suke yini shida diya,kwana kaɗai ke rabasu,duk abinda yasan
zai sata farin ciki shi takeyi,abin mamakin shine kullum ji yake wani abu na damunsa a
zuciyarsa ya rasa menene shi,amma abinda yakeji game da ita abin ya fara fin ƙarfin
zuciyarsa,hakan tasa yanzo ya rage zama kusa da ita,tunawa da alƙawarin da yayi mata na
zuwa super makert yayi,tashi yayi ya fara sauka daga step ɗin benen yana zuwa parlourn ƙasa
yaga dina ita kaɗai a zaune,gyaran murya yayi yace.

"kee ina diya?"

Lumshe ido dina tayi ganin yau m.t yayi masifar kyau,sannan yayi mata kwarjini,jan numfashi
tayi sannan tace.

"am am daman tana uhm ɗakinta".

Mtwsss yaja tsaki cikin ransa,harya tsaya sai kuma yayi hanyar part ɗinta,ita kowa dina bin
bayansa tayi da kallo tana haɗiyar yawo,part ɗin diya yayi yana zuwa ya tarar bata parlour,ganin
lokaci na tafiya kawai saiya shiga cikin bedroom ɗinta,gaban sane ya faɗi sakamakon ganinta
da yayi gaban wadrop tana duba kayan da payal ta ɗauko mata, kallonta yayi daga ita sai
guntun towel ko cinyoyinta baizo ba,kasa control kansa yayi baison time ɗin da yayi wajan taba.

*SAI NA AURETA*


_(luv crises)_

*NA'IMA SULAIMAN*
(nimcy luv)


*9↪️10*

*Free page*

*hi guys this is the end of my free pageif you like my story,just pay 200 naira onlycontanc
me 08119237616*

10x alot for ur luv bebies,masu siyan book ɗina ina gdy da nunamin soyyayahar yanzo hanga
a buɗe take gamasu sonyin regester‍♀️kada kubari a baku labari,salon nada banne
ahhanimcy luv fans,naga wasu sun fara regester na book ɗinlamrat gruop daman ko
nada banne tnx for the ƙauna
*Dukkan wanda yasan shi masoyinane,da kuma masoyin book ɗina,dukkan wacce tasan
sunanta,NA'IMA ko NIMCY na sadaukar da wannan page ɗin zuwa gareta, ina rokon Allah ya
bani ikon rubuta dai-dai da aikata dai-dai cikin nutsuwa da kwanciyar hankali,kainuwa writers
ina godiya da kulawarku akaina tabbas inajin daɗin hakan,Anty fauza ina maki fatan alkairi
aduk inda kikepls come back to usalrdy missed karmu fara kuka*



مسب* الله نمحرلا *ميحرلا
*____________________________________*

*AINUWA RITER'S✍*
*SSOCIATION*
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*____________________________________*





Da sauri ya shiga cikin bedroom ɗin,harya kosa zuwa inda take sai kawai ya
tsaya cak bai ƙara motsasa ba,idonsa yaja a hankali ya rufeshi ruf kamar me tunani,ya ɗauki
tsahun lokaci a haka kafin ya fara buɗeso zuwa gareta,still tana tsaye inda ya sameta batako

motsawa,joyawa yayi a hankali yadda ba zataji ƙarar tafiya ba,saida yaje bakin kofa sannan
yasa hannunsa ya fara knoking na door ɗin room ɗin.

A hankali ta fara shafa gefen bed ɗinta domin ta samu wajan zama,saida ta zauna sannan ta
buɗe ƙaramin bakinta tace.


"yes dear come in"ta faɗa the time that she put her hands in between her lengs.

Gaba ɗaya tunaninta ya gama bata payal ce.

yana nan inda yake baiko motsa ba,inda yake kallo daban saɓanin da, dayake kallonta,gaba
ɗaya faruwar abunnan yasa ya zama wani iri he did talk with any body even his mother, idan
kaga yayi magana to diya ce,she is special to him,he given her some luv,he want to give her
what she need and what she want,wannan shine wish ɗinsa,runtsa idonsa yayi da ƙarfi lokacin
da taji zuciyarsa nayi masa Wani irin zafi wanda shi kaɗai yasan abinda ya keji a ransa,duk
yadda yakai da yayi tunanin abinda ke damunsa amma kwakwalwarsa ta hanashi yin hakan.

fita yayi a part ɗin gaba ɗaya,a parlour ya sami payal ta ɗauko wani pupple ɗin less mai kyau.

Kallanta yayi kamar bazai magana ba sai kuma yace.

"jeki fitomin da diya"yana gama faɗin hakan ya sami waje ya zauna akan sofa.

Tunda ya zauna dina ke kallonsa,wani irin abune ke mata yawo acikin zuciyarta,cinyoyinta ta
shiga matsewa tana rurrufe idonta, indai taga m.t ita kaɗai tasan abinda ke damunta,idonta taja
ta tufe tana fitar da numfashi mai zafi.

*KATSINA*

"Gaskiya alhaji irin wannan ciwon sai dai aikin sammu,ma'ana asiri amma idan Allah ya nufa sai
kaga mutum ya samu waraka cikin hukuncin ubangiji,za'a raba a matsallatai domin yi mata
addu'a da kuma saukar alkur'ani,sannan zan haɗa maka magani da addu'oi wanda za'ana bata
tana sha kuma tana wanke jikinta dashi,insha Allah za'a dace" cewar malam ali.
Jiki a sanyaye papi yayiwa malam sallama ya koma mazauninsa,zuwa gobe idan ya karɓi
maganin saiya huce.

Fitowa yayi daga cikin wani ɗan shop,hannunsa ɗauke da ice cream guda biyu,doba inda ya
ajjiyeta yayi yaga bata nan,mutanan wakan yake tambaya ba suga wata matashiyar yarinya
makauniyya bata gani,kowa ya tambaya sai yace bai gantaba,cikin tashin hankali da firgici ya
yarda ice cream ɗin hannunsa ya fara kwala mata kira.

"diya! diya! diya"

Shuru yaji babu responding,guda ya fara yana waige-waige,ya shafe 30minutes babu diya babu
alamarta,cak ya tsaya sakamakon abinda ya gani jikinsa rawa ya fara bakinsa ya fara
shaking,imaging abinda zai faru kawai ya fara,da kyar ya samu bakin yin magana.

"innalillahi wa'inna ilaihir raji'un" yana gama faɗin hakan ya kwalla wata urwar ƙara sakamakon
abinda ya gani.



dan Allah dukkan wanda ya karanta yayimin shere sabida wasu fans ɗinpls

Wannan shine last page ɗina na free page

Vote#
Comment#
Shere#
*SAI NA AURETA*
    
            _(luv crises)_

*NA'IMA SULAIMAN*
         (nimcy luv)

     *11↪️12*

  *Free page*

   Ga maison nunamin soyyaya zai iya siyan book ɗina akan naira 200 kacal 08119237616

  *soyyayarku nakeso my guys pls show me some luvina ganin comments tnx alot*

     *pls guys kuyi hakuri da wannan ina busy,kuma bamu samun nepa.*



wata uwar ƙara ya saka sakamakon abinda ya gani.

Gaba ɗaya tafiya take cikin kwanciyar hankali,tanayi tana lalubar hanya,cikin rashin sani abinka
da makauniya wacce bata gani,taku biyu ya rage mata ta faɗa wani ƙaton ruwa,tsayawa tayi
cak domin taji ƙara a kunnanta,few minutes kuma ta ɗaga ƙafarta ta ajjiye ya rage mata tako
ɗaya kenan,tasa ɗaya ƙafarta zata faɗa cikin ruwan kenan taji anfincikota,ƙara ta saki sabida

firgici da kuma tunanin abinda yake shirin faruwa da ita,shuru tayi jin ta faɗa saman faffaɗan
girjin mutum yasa taji wata faɗuwar gaba wacce ta daɗe bata ƙaraji irinta ba,a tare suka sauke
ajjiya su duka biyun,few minute sun samu nutsuwa hannu yasa ya ɗaga ta a jikinsa,baki ya
buɗe kamar baya son magana yace.
"what are you doing here diya?"

Jin maganar yayanta m.t yasa ta furzar da wani numfashi mai zafin gaske.

Zuciyartace ta tafi wani tunani na daban,meyasa taji wani iri lokacin da suka haɗa jiki da
yayanta,meyasa wani abu ya ɗarso a ranta wanda bata taɓa jinsa a zuciyarta ba,shuru tayi
domin tayi tunanin menene wannan da takeji acikin zuciyarta,amma ina ta kasa gane komai
domin tunaninta tsayawa yayi cak.
Jin tayi shuru babu amsa yasa m.t kama hannun cikin nutsuwa yayi mata jagora domin barin
wajan,wajan motarsa ya nufa kirar bugarty, wajan mai zaman banza yaje ya buɗe ya sakata
aciki sannan ya durkosu wajan kujerar motar daf da ita ya matso har suna iya jin numfashin
juna,blet ɗin kujerar ya fara koƙarin maƙala mata,ƴar ƙara ta saki jinya ɗan matse ta.

Yana jinta amma bai iya ce mata komai ba,sabida yadda zuciyarsa keyi masa zafi da kuma
ciwo,he can't imaging what is happen to him two days ɗinan,gama sa mata blet ɗin yayi sannan
ya koma wajan set ɗin driver yana shiga ya saka belt yayiwa motar key sai nasarawa G.R.A.


After 1 week


komai na m.t ya jagule tun yana ɓoye damuwar dake ransa harya gaji ya daina,sosai ake ganin
alamun damuwa kwance a saman fuskarsa,tunanin yake koda yaushe amma still he does'nt
what happen to him,he want be alone bayason takura gaba ɗaya,hannu yasa ya saka ya danne
saitin kirjinsa wata azaba yakeji da raɗaɗi,tashi yayi yaje wajan frizer ɗin bedroom
ɗinsa,buɗewa yayi ya ɗauko gorar ruwa bai damu da sanyin ruwan ba ya balle murfin gorar ya
kafa a bakinsa saida ya shanye ruwan tas sannan ya cilla rubar cikin tusben.



"nikam yayanku shuru yau bai fito ba,gashi ko abinci baici ba ko lafiya?"cewar mamu.


payal ce fa gyara zama tace.

"uhm nikam kwana biyu bansan meke damun bro ba,ko wajan diya ya daina zuwa,da alamun

akwai abinda ke damunsa".


shuru mamu tayi tana tunanin maganar payal,can ta nisa tace.

"maza jeki kiramun shi"



dina ce tayi saurin tashi tace.

"la anty payal yi zamanki bari na kira shi" tana faɗin hakan tayi part ɗinsa cikin sauri take taka
step ɗin benen,tana zuwa batai knoking ba ta tura kanta cikin ɗakin,lumshe idonta tayi sabida
wani ƙamshi dake fita cikin ɗakin,ta jima a haka sannan ta shige cikin bedroom ɗinsa.



kwance ta sameshi akan bed ɗinsa ya rungome fillow,ɗakin tabi da kallo komai na ɗakin irin na
ɗakin diya ne,hatta kallan wadrop ɗin iri ɗaya ne da nashi dana diya,taɓe baki tayi tace.



"mtwss komai saiya fifita diya naga dai damu da ita duk ɗaya ne"

  Matsawa tayi kosa da bed ɗin ganinsa tayi yana bacci hankali kwance,ya chocolate skin ɗinsa
tabi da kallo wacce gashi yayi luf ajikinta,farar t.shirt ce a jikinsa sai three guater kansa yasha
gyara zai kyalli yake,fillow ɗin ta ɗan daka domin tashinsa shuru taji,baki ta buɗe tace.


"yaya!"

Shuru babu responding,murmushi tayi tace.

"great" matsowa tayi daf da fuskarsa,kallon pink lips ɗinsa tayi yadda yake kyalli cikin sauri takai
bakinta dai-dai nasa,karaf suka haɗa ido

*SAI NA AURETA*
    
            _(luv crises)_

*NA'IMA SULAIMAN*
        (nimcy luv)

      *13↪️14*

  *Free page*

  
   *kada ko manta na ƙara yawan free page ne kamar yadda wasu suka buƙata*

   200 kacal 08119237616


karaf suka haɗa ido,sauri tayi ta ɗaga shi,saka makon wani kallo da taga ya bita
dashi,wanda ta rasa na meneneshi.

Sauri tayi zata bar ɗakin,amma ina taku biyu yayi ya damkota,matse ta yayi a jikin
bango,kallonta yayi sama da ƙasa sannan ya buɗe baki yace.

"Kee!uban me ya kawoki ɗakina?"

Inda-inda ta shigayi na rashin gaskiya,can kuma tace.

"Aa!daman Mamu ce tace a kira ka" cewar Dina.

Runtsa idonsa yayi da ƙarfi yanajin zafin da zuciyarsa keyi masa,few minutes yace.

"shine da kikazo mai makon kitashan shine zaki lalatani ko?"

Zaro ido tayi jin abinda yace,can kuma tayi murmushi tace.

"A'a Yaya mu lalata juna dai" ta faɗa lokacin da take kallon cikin idonsa,shima ita yake
kallo,numfashi ya sauke a hankali sannan yace.

"Eyee ashe Dina kanta a waye yake,to lalata ni muga naga zaki iya"cewar M.t.

Lumshe ido tayi,tanajin wani abu mai sanyi na ratsa zuciyarta,ji tayi gaba ɗaya M.t ya gaba
kasheta da kalamansa masu daɗin gaske,wanda suke sata nishaɗi,kallon pink lips ɗinsa tayi
yadda suke sharning tayi,kafin kace me takai bakinta dai-dai nasa tana ƙoƙarin haɗe bakin sune
taji ya zuba mata uban mari wanda ya sata manta abinda tayi niya,cikin ɓacin rai ya nuna mata
waje haɗe da faɗin cewa.

"get lost" abinda ya iya cewa kenan,kawo yanzo bazai iya misalta abinda yake jiba.

Da gudu ta fita a ɗakin,tana barin part ɗinsa ta tsaya domin gyara kanta,murmushi tayi tace.

"M.t kenan baka san wace Dina ba sunana kawai kakeji,amma soon zan baka mamaki,am
always win for what i want,tana faɗin hakan ta fara sauka daga step ɗin benen,zaune ta samu
Mamu zuwa yanzo Payal tabar wajan ta shige ɗakinta,Kallo Mamu ta bita dashi ganin ta ɗau
lokacin wajan kiran.
"yaya na ganki ke ɗaya?,ina Muktar ɗin?" cewar Mamu.

Ɗan ya tsina fuska tayi sanan tace.

"Mamu na sameshi yana bacci ne, but he already wake up,soon zakiga ya fito"

Wajan 30 minutes ta ɗauka yana shiri,farin wani boyal ya saka wanda yaji ɗinkin zamani,ya
saka black cap,da black shoe,a gogwan hannunsa shima black,gashin kanan ya sha gyara sai
kyalli yake,cikin ta ƙama da kuzari da izza yake taga step ɗin benen domin sakkowa.

Zaune ya sameta tana kallon wani film a star life,gaba ɗaya ta maida hankalinta ga kallonta,ita
kuma Dina banda aikin chart babu abinda take,amma a zahiri tunda M.t ya shigo parlourn taji
ƙamshin turarensa na Ohud mood gaba ɗaya ta manta abinda take,camera ta shiga nan ta fara
ɗaukansa pictures ba tare daya sani ba,shikam tunda ya shigo kota kanta baibi ba,zama yayi
wajan Mamu yace.

"Mamuta barka da hutawa,fatan kina lafiya?"

Shuru tayi mai bata ce komai ba,amma duk motsinsa akan idonta,kamar daga sama yaji tace.

"ina buƙatar naji mene damuwarka idan harka ɗaukeni a matsayin mahaifiya kuma wacce ta
haifeka?"

Zaro ido yayi,the same time ƙirjinsa ya shiga bugawa,da bara ce ta faɗo mai,gyara zama yayi
yace.

"Ayya Mamu nikam mezai daman bayan gaki kusa dani,kawai dai yanayin aikine kinsan abinda
da babban likitan zuciya"ya faɗi hakan yana riko hannunta.

Ajjiyar zuciya ta sauke tace.

"Har naji daɗi Dr,banson na ganku cikin damuwa wacce bazan iya magance maku ita ba,Ina
maka addu'a a koda yaushe Allah yayi maka jagora"

"Ameen"shine kawai abinda yace, gaba ɗaya hankalinsa baya jikinsa,tunda suka fara magana
hankalinsa yana part ɗin Diya,so yake ya tambayi lafiyarta amma ya kasa,jin gina bayansa yayi
da jikin sofa,tunani daya zame mai jiki ya fara,amma ina duk yadda yazo daya san abinda yake
damunsa da kuma abinda yakeji ya gagara,kwakwalwaraa taƙi ta bashi damar hakan.

After 1 week

Zaune yake gaban Papi yana jiran yaji dalilin kiransa,kamar daga sama yaji Papi yace.

"Wato Muktar sabida kaga na zubama ido shi yasa kake abinda kaga dama ko,yau shekara
nawa inayi maka maganar aure amma har yanzo shuru,to bari kaji a cikin week ɗinan kaje ka
nemi matar aure,idan kuma ka rasa nizan nema maka"

wata irin faɗowar gaba yaji ta saukar masa,shifa  bawai aurene bayaso ba,A'a matar dazai aura
ne yasan ko giyar wake yasha bazai iya auran taba,ta riga tayimai nisa wanda bazai iya kamo
taba,in this condition ma ta yaya za'ace masa yayi aure,bayan yayiwa Diya alƙawarin sai tayi
aure zaiyi,he already promise her,shikam bayajin zai iya abinda Papi yace.
"kayi shuru bakace komai ba,idan kuma baka da abin faɗa tashi kaban waje" cewar Papi.

Gyara zama yayi yace.

"kayi hakuri Papi ka ƙara mani lokaci,amma yanzo ta yaya zanyi aure sama taka"

Jaridar hannunsa yaci gaba da dubawa sannan yace.

"i already make my decision,dan haka tashi kaban waje".

cikin sanyin jiki ya miƙe yabar bedroom ɗin.

Joyi yake amma gaba ɗaya ya kasa bacci,wannan wanne irin yanke hukunci ne,shidai yasan
bai isa yace da Papi bayaso ba,amma yasan bazai iya zama da wacce za'a aura masa ba,to
tayaya ma,tunawa yayi da ita wanda yasa shi runtsa idonsa da ƙarfi,wannan irin jarabace ta
ubangiji,shidai yasan abinda yakeji bazai taɓa yiwowa ba,to ai ko a film ba'a hakan bare a
zahiri,Allah ka fitar dani,saurin buɗe idonsa yayi ganin fuskarta nayi masa gizo,gaba ɗaya ji yayi
bazai iya bacci ba idan bai ganta ba,da sauri ya miƙe yayi waje.



Pls comments#.

*SAI NA AURETA*
    
            _(luv crises)_

*NA'IMA SULAIMAN*
        (nimcy luv)

    

1
2
3

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login