Showing 1 words to 3000 words out of 7944 words

Chapter 1 - DAFIN MACIJI BOOK ONE by Fatima Kas.pdf

⭐����� ������⭐


���� ���������✍️✍️ �� �����⭐⭐


������ ���� ����
���
������ ����� �������

follow this link to join my WhatsApp group:
https://chat.whatsapp.com/KKQ3bjHUNBwJeiTqGRHwVb



*https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=15
96987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v

*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION* ✍️
*(J.W.A)*

_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa
su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️



⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐


�..............................

��� 1️⃣ �� 2️⃣

مسب الله نمحرلا .ميحرلا

KATSINA STATE

GOVERNMENT HOUSE


Jami,an tsaro ne keta kaiwa da komowa suna dube-dube, ko wanensu da zabgegiyar
bindigarsa a hannu suna jiran kota kwana.

Tunda suka shigo unguwar ƙarar jiniyar motocin jami'an tsaro ta karaɗe unguwar.

Jibga-jibgan motocine suke wucewa ajere gwanin sha'awa, duk inda suka gifta idan akwai
mutane se sun ɗaga musu hannuwa alamar jinjina da gaisuwar ban girma.

Cincirindon mutane ne bakin ƙofar shiga government house din, ƙiyyyyyyyy motocin suka tsaya
dai-dai saitin inda matasan suke.

Jami'an da suke tarene suka shiga fitowa suna zagaye motar da yake ciki.

Ahankali ya ziro ƙafar sa waje kafin daga bisani ya fito baki daya.

His Excellency se yayi

His Excellency se yayi
His Excellency se yayi

Matasan dake wajen suka shiga faɗi cikin tsananin soyayyar shugaban nasu.

Hannu ya daga musu yana sakin sassanyan murmushi yana ƙarawa godewa Allah cikin
zuciyarshi daya samu tarin masoya kuma mabiya baya masu karamci da sanin ya kamata.

Tunda ya ɗaga hannu wajen yayi tsit suna jiran yafara abinda ya saba duk sanda yadawo daga
tafiwa wato addu'a.

Nutsuwa suka sakeyi suna amsa addu'ar ta yake kwararowa da "ameen" zukatansu fal farin
cikin samun adalin shugaba.

Bayan ankammala kamar yanda suka saba idan yadawo daga tafiya zasu hada mishi ƙayon
cake a matsayin kyautar barka da dawowa.

Amsar cake din yayi ya ajiye cikin mitar yana sake yi musu godiya.


Kallon special adviser yayi, yayi mashi alama da ido tare da shigewa mota sanin abinda yake
nufi yasa S,A Sulaiman fito da damen kuɗi ya bawa shugaban matasan.
Shewa wajen ya ɗauka anata kace nace.

Wucewa motocin sukayi kai tsaye cikin katafaren gidan gwamnatin wanda yasha kayan ƙawa
da more rayuwa.

Seda motar ta isa har bakin ƙofar shiga part ɗin sannan suka tsaya cikin girmamawa suka bude
mashi murfin motar.

Murmushi yayi tare da cewa "ina godiya sosai da kulawar ku ya kamata kuje gida hakanan
kowa ya huta dan akwai gaji sosai kuma atare da ku". Godiya sukayi tare da bud'e sannan
suka tafi atare suna jinjina karamci da ƙyautatawa irin ta mutumin, addu'a suka yi mishi kafin
kowa ya wuce dan tafiya gida kamar yanda yabasu umarni.

Yana shiga pallorn daddaɗan ƙamshin sanyayen turare yayi mishi sallama. Lumshe idanun yayi
tare da bud'e hancinsa yana shak'ar kamshin da kyau.

Ji yayi amfaɗo jikinsa tare da yi mashi kyakkyawar runguma.
A jiyar zuciya ya sauke karona ba adadi tare da saka hannunsa ya zagaye ta kamar yanda tayi
mishi, hancinsa ya saka tsakanin wuyanta da kafaɗar ta yana sake shako ƙamshin dake saka
mishi nutsuwa ta daban.

Sunkai kusan mintuna biyar ahaka kafin tazare jikinta daga nashi tana aika masa da sassanyan
kallo.

Muƙut ya haɗiye yawun bakinsa da k'arfi.

Murmushi ta sakar mishi tare da cewa. "Your excellence welcome back, nayi kewar ka sosai da
baka dawo yauba sede kawai ka ganni na biyo bayanka. "

Motsa baki yayi zai yi magana tai saurin ɗora yatsarta abakin nasa tace "shiiiiii karkace Komai"

Aiko yayi gum be sake yunƙurin bud'e bakin ba.

Jan hannuwansa tayi tare da shigewa dashi bed room ta rage mishi kayan jikinshi ta kaishi
bathroom ta had'a mashi ruwan wanka wanda suketa kamshin turaren wanka.
Janyota yayi tare da yi mata alama akan tazo suyi wanka, kafaɗa ta ɗaga alamar bazatayi ba,
marairaice mata yayi akan sefa ta tayashi amma fir taki yarda.

Kyaleta yayi dan yasan bata musu dashi se da dalili.

Ficewa tayi tare da shiga kitchen dan taga aikin da tasaka yana tafiya daidai.
Sanda taje har sun kammala jerawa suke a babban faranti don kaiwa inda ta umarce su.





Zaune yake da waya a hannunsa yana dannawa se faman cije baki yake yana sakin Murmushin
mugunta, bayan ya gama dane-danen wayar ya tashi ya fara safa da marwa cikin takaici yake
girgiza kai lokaci zuwa lokaci yana naushin iska kamar wani bijimi.


Wayar hannunshi ce tayi ringing duba me kiran yayi kafin ya ɗauka suka fara magana.

"Wato J,B duk abinda nayi ana nufin yatashi a banza? Kasan wahalar danasha kafin inrushe
aikinan amma mutumin nan me kama da aljan yayi fatali da Komai seda ya watsemin shiri tas
sannan yayi tafiyarsa?"
Magana akayi daga can cikin wayar se kuma yace.
"Kabar ni da shi kawai J,B nasan ta inda Zan bullo mishi dole wannan karin yaji zafin DAFIN
MACIJIN da zai sareshi. " magana yake cikin matsanancin ɓacin rai, sai da suka gama wayar
sannan a fili yace " Excellence Muhammad ƙafur ka gama yawo sai naga bayanka dana
zuri'arka nayi maka alkawarin seka ɗandana zafin DAFI na a wannan karon muzuba mu gani. "

���� ������ ������ ������ ���� ������.
���� ���� �� �������� ����� �������� ������ �� ����� �����
������.

���� ������� �������� ������������ ���� ��� ���� ���

�� �����⭐⭐
������ ���� ⭐

���
������ ����� �������


⭐����� ������


���� �����UMA� ✍️✍️

�� �����


������ ���� ����

���

������ ����� ������



https://chat.whatsapp.com/J42RCVI0zRI9bS1j08JSbu



https://whatsapp.com/channel/0029VbAho5W8V0tlD03a4Q1g



*https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=15
96987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v

*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION* ✍️
*(J.W.A)*
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa

su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️




���� ������� �� ���� �� �� �� ��� ���� ���� ��� �� ���� ������

5997895186 Fatima Hussain money point


������ ���� �� ���� ������+2349136291920

�������



Bisimilahi Rahamanur Rahim


����� 3️⃣���4️⃣


J•B bayan sun gama waya da Kabir wata number ya Kira ana ɗagawa suka gaisa da Malam
Auwalu J,B ya ce "dama gidan gwamnati ake neman ƴar aiki mace, shine na kira ka inji idan
za'a samu anan garin, ammafa yarinya ake so ƴar boko wadda ke jin turanci."

shiru Malam Auwalu yayi yana nazari anya iya wannan aikin kuwa? Waye a Garin nan zai iya
bada Ɗiyarsa cikin sauƙi haka.

katsai shi J,B yayi da faɗin "akwai alkairi sosai a harkar Shi ya sa na nemeka, yanzu haka ga
kuɗinan rabin million za,a baka kafara nemo yarinyar daga nan zuwa gobe ko nawa ake buƙata
kawai ka kirani".



Awalu wai irin ihu yayi jin ance za a bashi rabin miliyan idan ya samo yar aikijin abinda J,B yace
mashi yasa yace mashi yama damu zai kawo yarinyar zuwa yamma.


Kauyen Yar Mama deke Jirah Malumfashi Katsina wata yarinya ce wanda bazata wuce
shekara ashirin ba tana cikin tafiya taji anakiran da tsaki tayi jin me kiran ta cikin faɗa ta juyu
tana cewa "Salele wai kai wani kalar maye ne Na ce ban sanka ka takura ma rayuwa ta".

Salele jin yan da Rahane ke ta faɗa yasa shi cewa "Badan kina da kyau da ilimi ba babu abin
da zai sa nace Ina sonki".


Sai lokacin na kalle ta dogowa ce ga haske ga hanci gata fara ga wani Dimple da take dashi
tana magana yana lutsawa sai dai ace Masha Allah.




Sai da ta murguɗa mai baki "sannan tace bara kaji idan bana son abu to bana so".




Awalu kai tsaye gidan Malam Tanimu ya wuce tun a ƙofar gidan ya ke ta salama Malam Tanimu
dake zaure yana karatu jin salaman yayan nashi yasa gaban shi faɗuwa dan yasan duk lukacin
da yazo gidan shi bada alkairi yake zuwa ba.



Ya amsa mai ko salama babu yashi ga cikin zaurin ko gaisawa basuyi ba yace "ina Rahane ta
haɗa kayanta zata tafi birni aiki".



jin wanan maganan yasa Malam Tanimu cewa "haba Yaya yanzu Rahanen za a kai birni aiki
gaskiya ban yarda ba".



Awalu jin Tanimu zai kawo mai cikas yasa yace "ai Rahane diyatace sai yarda nayi da ita na
faɗa mane a matsayin ka na mahifinta kuma banga wanda zai hana Rahane tafiya ba ya
ƙarasa maganan cikin fushi".



Rahane zata shigo zaure kenan taji abinda Kawu Awalu yake faɗa cikin masifa tace "gaskiya
Kawu ni babu inda zani kaje cikin Yaranka ka dauka mana ta ƙarasa cikin tsiwa".

Awalu yace "ke Ni zakiyi ma rashin kunya to dan ubanki koshi Tanimu bai isa ya hanaki tafiya
ba".




Ta murguɗa mai baki san tace "ai walahi ko shima Baban shine yaje zai iya ya."



Bata ƙarasa maganar ba Baba ya daka mata tsawa yana yace "shiga ciki ki haɗu kayanki".


dagudu ta shiga gida tana kuka tana zuwa Ta faɗa jikin Inna tana cewa "Inna na zasu rabani
dake walahi bazani ba".




Inna kande dake wanki ta taso cikin tashin hankali tana cewa "yarnan ke dawa".





Cikin kuka ta faɗa mata abinda ya faru wani numfashi Inna taja sanan tace "komai yayi tsanani
yana tare da sauƙi kiyi haƙuri kinga shi kanshi Baban baki bai da yarda zai yine shiyasa ya
amince yazu kiyi haƙuri ki shirya ku tafi zamu tayi maki addu'a kidau ke wayar salula ta ki tafi
da ita sai mu dinga magana tanan kita addu'a".



Haka tashiga ɗaki ta haɗa kayan ta a ja ka tafito tana kuka Inna na kuka.



Inna tayi mata fatan alheri sosai.

Rahane ta dau alkawarin sai ta ma Kawu Tanimu kunya.


Tazo wajan Baba sukayi sallama ya bata yan kuɗi da yayi mata addu'a suka tafi.



Yanzu za a fara wasan



G R A Katsina state



Hadaɗin gidane wanda kai tsaye za a kirashi da estet amma kashi duk haɗuwar gidan nan da
tsaruwar sa masu gidan ba zaman lafiya suke ba.



Wani katun falo ne wanda shima kanshi abin kallo ne.



Wata matashiya ce zaune akan kujera tana latsa wayar dake haunun ta lukaci zuwa lukaci sai
kaji tayi tsaki.




Wani haddadin saurayi ne wanda bazai wuce shekara talatin da ɗaya kana ganin shi kasan
yana cikin ɓacin rai yana zuwa ya fusgi wayar hanun ta cikin fushi yafara magana yana cewa
"yusurah nagaji da wannan iskan cin da kike min walahi ki gyara halin ki".



Itama cikin fushi tace "kai Haisam nima na gaji walahi badan daddy naba da me zanyi da kai kai
kana ganin ka kai matsayin da zan aureba".


Yace "ki tashi ki ɗura min abinci babu abinda kika iya daga danna waya sai kwanciya dan
walahi na gaji nima".

Tace "wannan matsalar kace".


Yace owk zan nuna maki ni Haisam Muhammad ƙafur ne zan nuna maki halina".


Yana gama faɗa haka ya fita dan amsa kiran Abban shi wato me girma Gwamna.


Yana fita yusurah ta kira Daddyn ta ta faɗa mashi karya da gaskiya tace kuma tana so sukoma
gidan gwamnati.



Kabir jin abinda yusurah ta faɗa mashi ya ƙara sa tsanar ɗan uwanshi da ɗan shi..



Yace ma yusurah "karta damu ayau zasu koma".


Suna gama wayan Kabir ya kwashi da wata mahaukaciyar dariya yana cewa "Muhammad ka
kusa gama yawo awanan karan zan maka tsarin da baza ka tashiba".




Awalu suna fitowa daga gidan ya suka hau mutar kasuwa warda zata kaisu katsina yakira J,B
ya faɗa mashi J,B yace "to idan sun iso su kirashi".




Suna fara tafiya Awalu ya fara yima Rahane daɗin baki akan kar taɓashi kunya kuma zataji
daɗin gidan da za a kaita ya bata dubu ashirin yace ta riƙe a haunun ta ita kam Rahane da
bazata amsaba sai ta tuna raba mugu da makami ibada.


Dan haka ta amasa suna isowa karin katsina ya kira J,B yazo ya ɗauke su kai tsaye gidan Kabir
suka wuce.

Haisam yana fituwa ya nufi mota masu take mashi baya suka taso cikin sauri wani ya buɗe
mashi sukuma sauran suka hau motocin su sai da suka fara tafiya dereba ya tambaye shi ina
sukayi? yace "gidan hutawan Abba za muje".



Bayan sun isa Abba "yace mashi magana ta farko itace ka dauko matarka ku koma gidan
gwamnati ɗazu kabir Kabir yace ya kamata ka dawo kusa dani".



Haisam yace "humm Abba kenan ai da ka barshi munyi zaman mu can"?



Abba yace a'a ku dawo.

Haisam yace "in sha Allah Abba da nakoma zamu dawo".




Abba yace "maganan da zamuyi ta gaba kasan abin dake faruwa wa inan takardun na gidaje
nane da gonaki na saboda halin rayuwa kai kasan akwai masu yi min mugunta da karƙashin
ƙasa akwai wainda basu so suga Ina rayuwa a duniyar nan".


Haisam ya kalle shi yace "tabbas zan zamu masu dan hakin da ka raina nima zan biyo masu ta
ƙarƙashin ƙasa zan masu barnar da sai tasa wasu daga cikin su zuciyar su bugawa".




Abba yace "bana so kasa rayuwan ka cikin hatsari haisam kai kaɗai Allah ya bamu bazan so
sani deyata wani abu ya same kaba".



Murmushi kawai Haisam yayi shi sukayi sallama.

Yana komawa gida ya faɗa ma Yusrah ta dau abinda zata ɗauka zasu koma gidan gwamnati.



Yusrah kamar jira take tace "ita a shirye take yatashi su tafi".




Suka fito amma basu gadin gidan sunan suka koma gidan gwamnati.




Gidan Kabir bayan su Auwal sunci abinci sun ɗan huta Kabir ya ce "A yima Rahane bayani kan
abinda za tayi, za ta je a matsayin me aiki amma a gaske ba haka bane zataje a yar leƙin
asiri zata dinga kwaso masu wasu surika tana kawo".



Rahane duk jinsu ta ke tana mamakin rashin imani irin nasu




A zuciyar ta tace in dai ta hanyata zaku samu abin da kuke so baza ku taɓa samu ba. ni
Rahane Tanimu nayi alkawarin saina wulaƙanta rayuwar ku wainda kuma sai na ganar da waida
kuke tare dashi kuna cutar su daga baya. ninan Rahane zan zame maku DAFIN MACIJI.


Kai kai kai tofah kunji muje zuwa yanzu aka fara wasan


���I ���� �� ������ ����� �������� ������ �� ����� ����� ������



���� ������� ������� �������� ���� ��� ���� ���


�� �����⭐⭐

������ ����⭐

���

������ ����� ������


⭐����� ������


���� �����UMA� ✍️✍️

�� �����


������ ���� ����

���

������ ����� ������



https://chat.whatsapp.com/J42RCVI0zRI9bS1j08JSbu



https://whatsapp.com/channel/0029VbAho5W8V0tlD03a4Q1g



*https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=15
96987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v

*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION* ✍️
*(J.W.A)*
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa
su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️

�������� ����� ������ �� ���� ��.
���� ���� 300 ����� ��������� ����

5997895186 ������ �������
����� �����


������� ���� �� ����� �����
+2349136291920







���� 5️⃣6️⃣



__________________________________



مسب الله نمحرلا .ميحرلا
Murmushi Rahane tayi a fili yace "In sha Allahu zanyi yanda kuke so kuma bazan baku kunya
ba akan wannan aikin".


Ajiyar zuciya Alhaji Kabir ya Sauke yana a ransa tabbas yarinyar za ta yi abunda ya dace.


A fili kuwa ce wa ya yi.'' idan har kika yi aiki me kyau zanyi maki kyaƙƙyawar sallama kuwa. ,,


Anzo wajen cikin Rahane cikin zuciya. A fili kuwa cewa tayi. " dama Ina da buƙatu da nike so
ka taimaka mani akan su."

Faɗi buƙatunki kai tsaye baki da wani shamaki". Cewar Alhaji kabir.


Ɗaukar yankan Apple tayi ta tura baki sannan ta shiga zayyano zance kamar redio. "Na farko
ina so kamar yanda aka bawa Kawu Auwalu kuɗi shima Babana Malam Tanimu a bada akai
mashi, kuma ba Kawu Auwalu za,abamawa ba wanda kuka aika yakai mashi shi zaku bamawa
yakai ma Babana har gida, idan kukayi haka aiki zai tafi yada kuke so".

Tsit wajen yayi suna mamakin baiwar wayo da basirar da yarinyar ta ke dashi.


1
2
3

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login