Showing 6001 words to 7944 words out of 7944 words
Chapter 3 - DAFIN MACIJI BOOK ONE by Fatima Kas.pdf
zuciyar ta tace dole zan maida kaina mara wayo dan inaso in fara aikin a kanka inaso inga ta
inda zan tunama wa incan asiri".
wata tambaya tayi mai wanda yasa shi ɗagowa yana kallon ta.
yace "me kika ce"??
tace cewa "nayi amma wanan amma wanan mutumin me kan gwandan daya kawo ni aiki ba
ɗan uwa ku bane ko"???
ciki da mamaki tace yace "ke baki da hankali ne kinsan wane shi"???
tace a'a??
Yace "ƙanin Abba".
Cikin zabura tace "please da gaske kake"???
Yace "me ya faru"?
bata san sanda tace kai amma wanan mutumin ya cika baƙin maciji.
Yace me "kika ce"??
Sai lokacin ta gane a fili tayi maganan tace a'a "bance komai ba".
a zuciyar shi yace tabbas hakan da kikayi ya nuna min cewa akwai wani abun a ƙasa amma
dole sai na jata a jiki zan san dalilin zuwan ta gidanan.
a fili kuwa cewa "yayi ke zonan".
tace ni "ba sunan ke ba idan zakace Rahane ko Raihay kace amma kada ka ƙara ce min ke".
shikam yana jin jina ƙarfin hali kalar na yarinyar nan.
yace "owk Raihay zonan".
sai lukacin ya ta matsa wajan shi tace "gani me zan maka"??
yace wa ya "baki wanan wayan"???
tace to "ina ruwan ka da wanda ya bani".
ℎ ℎ
Kabir yana zuwa gidan gwamnati kai tsaye wajan yan aikin gidan ya wuce.
tunda ya dushi wajan yan aiki ke ta kwasan gaisuwa kamar wani sarki shikam sai dai ya ɗaya
masu hannu alamun yanaji.
A hanya ya haɗu da Inna Lami yace "yana son magana da ita".
tace bakomai zasu iya yi sai da suka matsa inda babu mutane sanan ya fido kuɗi yan dubu
ɗaya bandir uku.
Sanan yace "aiki Ni ke so zakiyi min idan kin amin ce duk wata kinada kamar wanan"???
ℎ ℎ
✍️✍️
⭐⭐
300
55997895186
09136291920
https://chat.whatsapp.com/F36iTELAmUrLkD3XBti6YZ
*https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=15
96987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION* ✍️
*(J.W.A)*
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa
su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️
MARUBUTAN
RAYUWR SAMHAT
DAFIN ZUCIYA
AND NOW
DAFIN MACIJI
BISIMILAHI RAHAMANUR RAHIM
Page
9️⃣and
Haisam sandarewa yayi ganan Raihana ta rama marin da Yusurah tayi mata.
Yusurah wani ihu ta saki me tada hankalin me sauraro.
Raihana tace "kan bala'i nan to walahi babu wanda ke duka na na kyale shi bare a mareni naga
alama ke jaka ce baki da ilimi duk ne ilimi ba zai yi mari ba kisani fuska abu ce me daraja so ki
keyaaye ta kai karshin maganan cike da siwa".
she Kam Haisam kalon ɗan ƙara min bakinta kawai yake yi ganin yands take masifa.
azuciyar shi yace tofa wanan yarinyar za aje da ita naga alama amma a haka sai kace batada
ilimi.
Yusurah da gudu ta hau sama ta ɗauki wayan ta ta kira Daddyn ta cikin kuka tace Daddy "Kaine
ka sa aka kawo yar aiki"?? to "walahi saina yi mata abinda sai tayi dana sanin zuwan ta
duniya".
Daddy yace "eh nina sa aka kawo ta me ya faru kuma me tayi maki"??
cikin kuka ta faɗa mashi abinda ya faru sanan ta ɗura da cewa "ina so a wulaƙanta ta da iyayen
ta sanan itama ayi mata abinda baza ta manta ba".
wata tsawa ya daka mata yace "kin kin san wace ita to kibini a hankali dan wanan yarinyar a
yanzu abuce me mahimmanci a wajan mu".
cikin kuka tace "mahimmanci ci fa kace Daddy"?? yanzu har a kwai abun da yafine
mahimmanci"???
Daddy ganin yanda Yusurah ke neman birkita mashi lissafi yasa yace "sorry my dear zamuyi
magana daga baya amma bana so ki kula ta".
Yusurah tama manta da Haisam da yake zaune duk abinda take cewa yana ji amma baya
jin abinda Daddy ya ke cewa.
Haisam wata zuciyar shi tace tabbas sai kasa ido akan yarinyar nan da alama anturo tane.
Yana gama wanan tunanin yayi murmushi a zuciyar shi ya kuma cewa tabbas nayi alkawarin
nida yarinyar da kuka turu mune zamu zamar maku DAFIN MACIJI.
ℎ ℎ ℎ ℎ ℎ
Awalu bayan sun je asibiti aka yi mashi wankin raunika aka bashi magunguna sanan suka kama
hanya koda ya isa gida matan shi da yaran shi nata yi mai magana yayi musu banza sunyi
tambayan har sun haji.
Wata daga cikin yarance tazo cikin rashin tarbiya tace"kai Baba ka bani kuɗi zan je gidan biki".
Wani wawan nushi ya kaimata yana cewa uban "kuɗin zan baki in zama kuɗin ki dauka da me
zanji da asaran da nayi ko da dukan da nasha"??
Matar shi ce ta shigo ɗakin da gudu ta amshi yarinyar. takama "faɗa to mu ina ruwan mu
da abinda ya sameka zaka zo ka sauke fishinka a kanmu".
shedai yayi mata shuru dan ya faɗa duniyar tunani da yarshi ya bada yanzu wacar yar banzar
da yakai ita za taita kwasan arziki babban abin takaicin ma kuɗin da tace akaima mahaifinta
kuma yasan idan kuɗin nan suka je hannu Malam Tanimu ba zai bashi ko sisi ba dan dan
wajan kuɗi baya da wasa.
Kabir bayan sun gama waya da Yusurah J•B ya kira ya faɗa mashi abinda ya faru sanan ya
cigaba da cewa "tabbas wanan yarinyar zata iya abin da suke so yan yana so yaje garin su ya
kaima iyayen ta abin da tanema sanan a tafin masu da kayan abinci idan mukayi hakan zai
ƙara ma yarinyar karfi wajan yi mana aikin mu ko mai take so ayi mata" .
Banji me J•B yace mai ba na daiji ya kwashi da wata uwar dariya warda saida ta tsoratani.
sai kuma J•B yace "zan je zan kai masu sanan dole mu samu wa'inda za su sama na ido
akan ta".
Kabir yace "kayi tunani me kyau bari zan nemi Inna Lami nasan da taga kuɗi zata amince mana
kaga abin ma zai tafi daidai yanda mu ke so tunda shi karan farautar namu sun yarda da ita".
J•B yace "amma kana ganin baza ta bamu Matsala ba"???
Kabir yace " dole ma zata amince idan ba haka ba zata jefa rayuwar ta cikin hatsari".
J•B yace "shikenan sai munyi magana".
ℎℎℎℎℎ ℎ
Rahane ganin Yusurah bata ce mata komai ba yasa tace " tace taƙon tsaƙa dani babu daɗi ki
riƙe girman ki".
A sukwane Yusurah tayo kanta da niyar dukan ga Haisam ya daka mata tsawa yace "kada ki
tsaki ki taɓa ta ba".
Yusurah da kamar bazata haƙura ba ganin yanayin shi ne yasa ta kama hanyar ɗakinta.
Yusurah na tafiya ya kalle Raihana yace "mara kunya kawai".
sai da ta murguɗa mai baki sannan tace "Ni dai mara kunya bace".
yace owk "nima ma yimin zakiyi ne"?
Raihana tace "haba Yaya ni na isa dan Allah ka saita min wayan nan sai ka faɗi aikin da zan
maku".
a zuciyar ta tace dole zan maida kaina mara wayo dan inaso in fara aikin a kanka inaso inga ta