Showing 90001 words to 93000 words out of 149432 words
Chapter 31 - INTEESAR Book Complete by Zainab Abdullahi.txt
tare da izinina ba.
*SANARWA*
Wannan kagaggen labari ne banyi tunanin rubuta shi dan cin zarafi ga kowa ba, idan suna ko hali yazo d'aya to a gafarce ni bada niyyar yin hakan nayi ba, arashi ne mai kashe auran wawa.
*BISIMILLAHI RAHMANI RAHEEM*
Page5️⃣3️⃣
"Cikin sharad'i kike, bijire mani dai-dai yake da rashin zuwanki wajen Ummanki, ko baki son zuwa?"
Kai ta gyad'a masa alamar tana so.
"To don haka ki barni nayi abunda zanyi sai mu tafi ko?"
Cikin sanyin muryarta ta ce,
"To na bari"
Had'e bakinsu yayi wuri d'aya, yayi ya fara tsotson la'b'banta yake shiga yi, matse bakinta tayi yadda bazai samu damar tsotsan bakin nata ba, hawaye ne kawai yake tsiyaya daga idanunta, harshensa yasa ya shiga lashe hawayen dake tsiyaya daga idanunta ya ce,
"Pls ki daina kukan nan kinji bana so?"
Kai kawai ta gyad'a masa ba tare da ta ce komai ba.
"Ki kwantar da hankalinki bazan cutar da ke ba"
Kai kawai ta gyad'a masa, tana ji tana gani ya raba ta da kayan jikinta, tana jinsa ta rintse idanunta daga ita sai bra da pant, lokacin da yake k'ok'arin 'balle bra d'inne ta rik'e masa hannu, cikin sark'ewar murya ya ce,
"Kiyi hak'uri kinji?"
Lokacin da ya rabata da bra d'in hankalinsa ba k'aramin tashi yayi ba, ganinsu yayi kamar an hura balon balon gasu tsaye kyam basu rankwafa ba bare su zube ba irin na Sumayya ba, gasu kamar ya ta'ba auduga, gaba d'aya ya fara fita hayyacinsa baisan sanda ya fara tsotson dukiyar fulaninta ba da suke a tsatstsaye kamar jaririn da yake jin yunwa, haka ya dinga tsotson brest d'inta d'aya yana murza d'aya tsawon lokaci ya d'auka yana luguiguita ta son ransa, cikin hikima da dabara ya raba ta da pant d'in jikinta, shafarta yake yi tun daga samanta har k'asanta, hankalinsa yakai k'ololuwar tashi.
Inteesar bata tashi ankarew ba sai da taji yana karanto addu'ar saduwa da iyali, nan ta son k'ok'arin k'watar kanta amma ina aikin gama ya gama, wani razanannen k'ara ta saki, sakamakon azabar zafin da taji a k'asanta, hannayenta tasa tana ture shi amma ina bai san ma halin da take ciki ba, ya lula wata duniyar da bai ta'ba zuwa irinta ba, sai gurnani da sambatu yake yi wanda baima san yana yi ba, tsawon lokaci ya d'auka yana wahalar da ita sai sambatu kawai yake yana sa mata albarka da sambatun dad'i, tun tana kuka tana ture shi har takai ta kasa motsi, bai tashi ankarewa da halin da take ciki ba sai da yaji bata motsi ta suma, ban d'aki ya nufa ya had'a mata ruwan zafi a bahon wanka dawowa yayi ya sungume ta kamar wata jaririya, cikin bahon wankan da ya cika da ruwan zafin ya saka ta wani k'ara ta sake saki zata tasahi ya zaunar da ita tare da cewa
"Sannu"
Kanta ta kawar gefe tana yarfa hannu alamun zafi take ji.
"Kiyi hak'uri hakan zaisa kiji d'an dama damar jikinki."
Ruwan ya canza kala zuwa ja saboda jinin jikinta, sau uku yana canza mata ruwan zafi, sai da ya tabbatar ruwan ya ratsa ta har ta had'a zufa sannan ya barta hakanan sai sannu yake jera mata ko kallonsa bata son yi, zuba mata ido yayi sannan ya ce,
"Yanzun sai kiyi wankan tsarki, ki tsarkake jikinki kin iya ko?"
Kai kawai ta gyad'a masa ba tare da cewa komai ba, sai hawaye da ke zuba a idanunta.
"To kiyi wankan Ina zuwa"
Fita yayi inda ya koma ya cire zanin gadon da ya 'baci,ya shimfid'a sabo, ya nufi toilet da wannan, koda ya shiga ya same ta ta kammala tana k'ok'arin mik'ewa ya k'ara da sauri zai taimaka mata, sai ta koma da sauri ta zauna tare da sunkuyar da kanta, ya fahimci kunyar ya ganta ba kata take,don haka ya fita ya bata wuri, yana fita ta mik'e a hankali towel da ta gani ne ta d'auka ta d'aura, dak'yar take tafiya tana d'an bud'e k'afa har yanzun bata daina tsiyayar da hawaye ba, a hankali ta bud'e k'ofar ganin yadda take tafiya yasa ya mik'e ya nufi k'ofar toilet d'in d'aukanta yayi kamar jaririya, akan gadon ya ajiye ta ya fita, kai tsaye kitchen ya nufa ya had'a mata tea ya koma bedroom d'in magani ya d'auko ya yazo gefenta ya zauna tare da mik'a mata maganin da tea.
"Kar'bi Kisha zai taimaka maki wajen rage zugin da kike ji."
Maganin ya 'ballo ya bata ya ce,
"Kar'bi kisha ko na baki ruwa ko?"
Kar'ba tayi tare da had'iye maganin sannan ta mik'a masa, matsa mata yayi da ta shanye tea d'in sannan ta kalle shi da idanunta da sukayi jazir suka kumbura ta ce,
"Ka ce zaka kaini wajen Umma na ida..."
Kasa k'arasa maganar tayi don ya mata nauyi a baki, murmushi yayi tare da cewa
"Kinsan yanzun k'arfe biyun dare kuwa? ki bari sai gobe."
Kuka ta saka masa ta ce,
"Amma alk'awari ka d'auka cewa idan na taimaka maka zaka kaini."
"Na sani ai zan kaiki da safe amma yanzun ki kwanta ki bari sai gobe da safe muje."
Kafin tayi magana ne ya d'auke ta ya kwantar da ita tare da ja mata bargo, toilet ya koma sai da ya wanke zanin gadon sannan yayi wanka ya dawo ya haye gadon, cikin bargon ya shige tare da janyo ta a jikinsa ya rungume, k'ok'arin janye jikinta tayi amma bau bata damar hakan ba, hannu yasa ya rage hasken d'akin sannan ya ce,
"Kiyi hak'uri inteesar kada kiyi kuka gobe insha Allah zan kai ki, kinga yanzun dare yayi, amma da zaran kin tashi da safe zamu tafi."
Sauraronsa take har yakai k'arshen zancensa, tunda take da shi bai ta'ba mata magana cikin taushin murya ba sai yau bai ta'ba lalla'ba ta ba sai yau, tana cikin tunani ne taji ya ce,
"Wani asibiti aka kaita?"
"General hospital Mufida ta fad'a mani."
"Kada ki damu zansa a d'auko shi daga can a kawo shi Asibitinmu."
Cikin sanyin murya ta ce,
"To"
Ji tayi yana cewa
"Thank you so much for your help, Allah ya maki albarka hak'ika ke ta daban ce a cikin mata,kin sakani cikin farin ciki da Nisha'i kin jiyar dani dad'in da ban ta'ba jin makamanciyarsa ba a rayuwa ta, ina son ki fad'a mani duk abunda kike so nayi maki shi zan maki, ko mene ne matuk'ar bai da'bawa Addinin musulunci ba, ko na siya maki."
Shiru tayi bata ce komai ba, sumbatarta yayi a goshi sannan ya ce,
"Nagode , idan kinyi tunanin tukuicin da zan baki ki sanar dani, dan kin cancanci haka daga gare ni."
Haka yayi ta surutunsa shi kad'ai har barci ya d'auke ta, shi kuma yana ta tunanin halin da ya kasance da ita a daren yau,yarinyar da ya tsana ya wulak'anta bai d'auke ta a komai ba ashe 'yar baiwa ce murmushi yayi yana kallonta yayin da take jin wani abu na fisgarsa kan yarinyar, shima barcin yayi basu farka ba sai da aka kira sallar asuba farkawa tayi ta jita kwance a jikin mutum ga towel d'in duk ya warware , ta mance ba kaya a jikinta sai ta tashi zaune da sauri ta janyo towel d'in ta d'aura, idanunsa a kanta wani lallausan murmushi taga ya sakar mata wanda bai ta'ba mata irinsa ba,kauda kai tayi don bata ma son ganinsa, kallon mugu take masa mara tausayi.
"Kiyi wanka kiyi sallah bari na d'auko maki wani kaya a d'akinki."
Fita yayi ita kuma ta shiga toilet ta watsa ruwan zafi ta d:auro alwala, bayam tayi fito ya mik'a mata kayan ya shiga toilet d'in, saka kyan tayi tana k'ok'arin saka hijab ya fito jallabiyarsa ya saka ya nufi masallaci.
Sai k'arfe shida ya dawo,ya tarar da ita tana barci, kitchen ya nufa ya had'a mata breakfast, tea ne da kwai ya soya mata, yana kitchen Sumayya ta shigo, ta bayansa ta rungume shi ta ce
"Gud morning my love"
Kamar bazai amsa ta ba dai ya ce
"Morning"
"Me kaje yi a kitchen zan wuce na hangoka, ina wannan yarinyar take ne da zaka shiga kitchen da kanka?"
,A takaice ya amsa mata da
"Bata d lafiya"
"To nikan ba abunda zan iya yi ko ciwon ajali take ta fito ta had'a Mani breakfast."
Wani banzan kallo ya watsa mata ya ce
"Saboda baiwarki ce ko?"
Cikin tashin fahimta ta ce
"Wannan ma sun maka yawa muje muci ko?"
Kallon da taga ya mata sai da hanjin cikinta suka kad'a, don bai ta'ba mata irinsa ba, kai tasye d'akinsa ya nufa ya shige.
"Wallahi bazai yiwu ba ai kullun tare muke cin abinci sai yau ka ce a'a? sai na bika.
Kai tasye ta nufi hanyar bedroom nasa .
*KUYI HAK'URI DA WANNAN BA YAWA*
Daga alk'alamin✍️
Zainab Abdullah K.N.T
(Maman Ihsan)
Don k'arin bayani
09065327995
Love you oll😍😘
Comments and shareFollow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/GXLLwE11VEK6KkBh5sqU89
*INTEESAR*
Story & writing by✍️
Zainab Abdullah K.N.T
(Maman Ihsan)
*🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}
https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, Fad’akarwa, ilimantarwa da kuma nishad’antarwa_*
_(R.S.W.A) Ruwa kad’ai ke maganin k’ishi_
*Alk’alaminmu ‘yancinmu*
*GARGA'DI*
Wannan littafin mallakar marubuciyarsa ce, don haka a guji sarrafa mani shi ta kowace siga ba tare da izinina ba.
*SANARWA*
Wannan kagaggen labari ne, banyi tunanin rubuta shi dan cin zarafi ga kowa ba, idan suna ko hali yazo d'aya to a gafarce ni bada niyyar yin hakan nayi ba, arashi ne mai kashe auran wawa.
*BISIMILLAHI RAHMANI RAHEEM*
Page5️⃣4️⃣
"Wallahi bazai yiwu ba ai kullun tare muke cin abinci, sai yau kace a'a? sai na bika."
Kai tsaye ta nufi hanyar bedroom nasa, turewa tayi taji k'ofar a datse alqmar ya rufe daga ciki, knocking ta fara yi tare da cewa
"Dan Allah kayi hak'uri nasan na 'bata maka rai, ne yasa kake fushi dani."
Yana jinta yayi mata banza,ajiye farantin da ya jero masu breakfast yayi ya zuba mata Ido tana barci amma tana sheshshek'ar kuka, tausayinta ne ya kama shi duk da cewar ya tsani yarinyar baya jin sonta a zuciyarsa amma yanzun baya jin wannan k'iyayyar a yanzun sai ma tausayinta, yana tuna yadda ta dinga kuka tana rok'onsa ya k'yaleta a daren jiya ya tuna sumar da tayi ta daina motsi, shi kansa yasan cewa da badon tana son ya kaita wajen Ummanta ba da bazai same ta cikin sauk'i ba don yasan ba zata batshi ma ya ta'ba jikinta ba ballanta har ya kai ga biyan buk'atarsa da ita, rashin lafiyar da yayi amfani dashi ne ta hanyar nuna mata cewa idan bata barshi ba to baza ta je wurin Ummanta ba.
Jin yadda Sumayya ke dukan k'ofar tana kiransa kuma yasan zata iya tayar da inteesar daga barci yasa ya k'arasa jikin k'ofar ya fara magana.
"Kinga bana son damuwa don Allah ki kyale ni, idan har kuma kika cigaba da takura mani wallahi idan na bud'e k'ofar nan zaki sha mamaki, ina matsayin mijinki ina da buk'atarki kiyi fatali dani ki fita dadaddare kije party ba tare da izinina ba, ki kwana a can saboda rashin sanin darajar aure da kimar mijinki, a k'ullace nake dake ki kiyaye ni ko nayi maki abunda baki ta'ba tsammani ba."
Baki sake take sauraronsa don tunda take dashi bai ta'ba 'daga mata nurya ba sai yau, kuma koda ya buk'ace ta ta hana shi baya fushi da ita da safe zai sake lalla'ba ta don ta yarda dashi, amma yau sai taga baima damu da ita ba, sai maganar banza da yake fad'a mata, tunawa da tayi tasan waye shi da kansa zai dawo yana lalla'ba ta shiyasa ta nufi d'akinta ta kwanta don batayi barci jiya ba.
Yana jin k'arar tafiyarta yayi tsuki,k'arawa yayi jikin gadon tare da zama gefen inteesar,gashin kanta ne da ya zubo ya rufe mata fuska ne ya gyara mata gashin zuwa baya tare da shafa gefen fuskarta, firgigit ta farka ganinsa yana mata murmushi yasa ta ja baya cikin tsoronsa tana girgiza masa kai hawaye na fita daga idanunta.
Murmushi yayi mata tare da cewa
"Kinga ki kwantar da hankalinki ba abunda zan maki,kinji."
Kai kawai take gyad'a masa kamar wata k'adangaruwa, don tsoronsa ne sabo ya dirar mata musamman idan ta tuna azabar da ya jiyar da ita a daren jiya.
"Tashi kiyi brush kiyi breakfast ko?"
"Ni Umma ta nake son gani."
"Nasani kuma can zan kaiki yanzun ki tashi kiyi abunda na ce kiyi sai kiyi wanka mu tafi."
Mik'ewa tayi dak'yar don ji tayi jikinta na mata ciwo, mudammna k'asanta dak'yar take tafiya, kallon yanayin tafiyar mata yayi ya ce,
"A haka zamu tafi kina tafiya a bud'e? duk Wanda ya kalle ki yasan akwai matsala, ko zaki bari naje ni kad'ai ne na duba jikinta zuwa gobe idan kin warke sai mu..."
Bai kai k'arshen zancensa ba ta sakar masa kuka mai tsuma zuciya.
"Kinga ya isa kiyi hak'uri zamu tafi yanzun nan, je kiyi ki fito."
Shiga cikin toilet d'in tayi sabon brush ta bud'e ta fara amfani da shi.
Shi kuma wayarsa ya d'auka ya kira Jabeer don ya tabbatar an d'auko Umma daga general hospital an kaita asibitinsu, nan Jabeer ya sanar dashi cewa eh yanzun ma zai shiga ya duba ta, sallama suka yi katse kiran,
Janyo farantin yayi ya d'auki k'aramin flask na ruwan zafi ya tsiyaya mata a kofi ya zuba mata milo da madar da suga, dai-dai lokacin da ta fito a hankali ta zauna tana d'an jije le'be, sannubya mata tare da mik'a mata kofin tea girgiza masa kai tayi alamun ba zata sha ba ganin yadda ya had'e fuska yasa ta ka'ba slice bread ya mik'a mata ta da soyayyen k'wan da ya soya.
"Zan shiga nayi wanka, ki tabbatar kin cinye su sannan kije d'akinki kiyi wanka ki shirya mu tafi."
Daga nan ya shige band'akin,jin zasu tafi yasa ta fara shan tea d'in, duk da bata jin dad'in bakinta amma tasan idan bata ci ba zai iya cewa an fasa zuwa, don haka ta tuttura ta bar sauran, tashi tayi ta nufi d'akinta tana tafiya a hankali har ta isa d'akinta, toilet ta shiga ta k'ara gasa jikinta da ruwan zafi sannan tayi wanka, bayan ta fito ne ta sanya riga da siket na atamfa, ba tayi wani kwalliya ba powder kawai ta Shafa a duskarta, sai turaren da ta fesa ta saka hijab har k'asa ta d'auki hand bag d'inta ta saka takalimi, wayarta ta saka a cikin jakkar ta fara takawa a hankali, ganin yanayin tafiyar nata bata iya tafiya yadda ya kamata ne yasa ta cire wannan takalmin da take da tsini, flat shoe ta saka ta fara tafiya a hankali don har yanzun duk da ta k'ara gasa jikinta da ruwan zafi amma har yanzun tana jin zafi a k'asanta musamman idan tana tafiya, lokacin da ta k'araso bakin k'ofar ne ta bud'e ta fita.
'Dakinsa ta nufa da sallama ta shiga cikin sanyin muryarta.
"Assalamu alaikum"
Yana tsaye sanye da shadda sky blue, agogo yake d'aurawa a hannunsa ya amsa da.
"Wa'alaiki salam"
Ba tare da ta kalle shi ba ta ce,
"Na shirya"
"Me yasa kika shafa turare tunda kinsan fita zakiyi kuma wasu mazan zasu ji k'amshin turaren ya burge su? ko baki san cewa haramun ne matar aure ta saka turare mai k'amshi yayin da zata fita unguwa ba?"
"Na mance ne na fesa"
"To kada ki sake matuk'ar ba kina cikin gida bane."
Da mamaki ta kalle shi tana tambayar zuciyarta me wannan mutumin yake nufi da ita ne, cewa tayi
"Insha Allah bazan sake ba"
Murmushi yayi mata tare da cewa
'Dakyau mar'atu saliha"
Ita dai bata sake magana ba har ya k'araso wajenta, hannayensa biyu ya sa ya zagaye k'ugunta da su, ido ya zuba mata yana kallonta lokaci d'aya yana jin yarinyar har k'asan zuciyarsa, manna ta yayi da jikinsa har k'irjinsu na gogan na juna, narai-narai tayi da ido kamar zatayi kuka ganin hakan yasa ya sake ta ya ce,
"Mu tafi"
Tana gaba yana binta a baya yanyin tafiyar tata ya gani sai a hankali, baiso hakan ba amma ba yadda ya iya tunda ya mata alk'awari zai kaita, idan bai kaita ba gaskiya bai mata adalci ba, da kansa ya bud'e mata murfin motar ta shiga, shima ya zagaya ya zai shiga ne ma'aikatan gidan suka k'araso suna gaishe shi, amsa yayi cikin sakin fuska sannan ya shiga yaja motar suka nufi asibitin.
A can Asibiti kuwa d'akin da aka kwantar da Umman inteesar na musamman ne, don mutum d'aya ne a cikin gadon mara lafiya da goguwar kujera na zaman mutum uku da da fridge sai T.V dake manne a bangon d'akin ga sanyin A.C dake tashi, gaban gadon mara lafiyar akwai kujera da ake ajewa saboda masu jinyar mara lafiya, Mama Huraira k'anwar Umma ce ke zaune a d'aya daga cikin kujeran, don dama ita ce ta kwana da ita take jinyarta, Umma na kwance tana barci k'arin ruwa aka d'aura mata don har ledar tayi rabi, Mufida na zaune akan doguwar kujera tana chatting da wayarta, don ita ce Mummy ta aiko ta kawo masu breakfast.
Turo k'ofar akayi aka shigao tare da sallama, inteesar ce da Muhdeen, Mufida tana ganin aminiyarta a guje ta tashi ta nufe ta tare da rungume ta ta mak'alk'ale ta, janyo inteesar tayi da k'arfi don su shiga cikin d'akin su zauna kan kujera, kasancewar inteesar bata iya tafiya da k'arfi yasa ta d'an wash tare da cije baki ta coge wuri d'aya, ganin hakan yasa Muhdeen dakawa k'anwar tasa tsawa.
"Ke mahaukaciyar ina ce haka? kin d'auka yadda kike biri-biri haka kowa yake? ba zaki bita a hankali ba?"
Cikin shagwa'ba yasa ta ce,
"Haba yaya me nayi na hauka kuma daga na tarbe ta? sai ka fara fad'a?
"To haka ake tarbar mutum a garinku? baki san bata da lafiya bane?"
Inteesar ce ta k'arasa gaban k'anwar Ummanta cikin girmamawa ta gaishe ta, Mama Hure ta amsa mata cikin fara'a, Muhdeen ma ya k'araso ya durk'usa ya gaida Mama Hure tare da mata ya mai jiki, ta masa masa da cewa da sauk'i, duba ruwan da aka d'aura mata yayi tare da duba magungunan da yaga an ajiye a sama durowar da ke gefen gado, kallon Mama Hure yayi tare da cewa zai d'an fita kafin ta tashi sai su gaisa.
"Mufida ya su Mummy da Gwaggo"
Kauda kanta tayi tare da tura baki, ya gane nufinta tayi fushi ne fad'ar da ya mata ne don haka ya ce,
"My lovely sis ya kika kyale ni ne?"
"Ba kaine ba yanzun ka daina so na"
Dariya yayi yaja hannunta suka fita, ita dai inteesar zama tayi ta zubawa Ummanta ido