Showing 1 words to 3000 words out of 7784 words

Chapter 1 - MAKARANTAR KWANA FREE BOOK, Na Mujaheedah Matar Malam Ammyn khausar.pdf

24 Jul 2025

1119

*MAKARANTAR KWANA☄️*

*FREE BOOK*

_(BOARDING SCHOOL�)_

_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR �..._

```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar
namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book,
(6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9)
Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12)
Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN
ZEEYAT PAID BOOK........ And others,. now MAKARANTAR KWANA FREE BOOK.....
loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar �```

_Tuesday 3/1/2023 January Second_

_Godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma
sanda yaso Ina godiya ga Allah da yabani baiwar rubututa littafai daban daban Ina k'ara
godema Allah , Allah ka k'aramin baiwa hak'uri dama juriya had'ida lafiya musamman ta
idanuwana AMEEN YA ALLAH_

*Ina godiya Kuma Ina k'ara godemuku MASOYANA Adik Inda kuke inajin dad'in nuna
soyayyarku gareni dama littafaina Ina godiya Sosai Allah ya k'ara Muna hak'uri da juna Ina
sonku Adik indakuke Ni takuce Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar � da bazarku nake

rawa Akoda yaushe*

```HAPPY NEW YEAR✨All,,,, Allah kahad'amu da Alkairan dake
cikinta ya karemu daga munanan Abubuwa Allah ka zab'a Muna shuwagabanni nagari masu
tsoron Allah, Allah ka kawoma k'asar mu Nigeria Zama lafiya da tattalin Arziki mai Amfani, Allah
kaimuna maganin wad'an nan masifun ya Allah, Allah kaban lafiyar idona Allah, Allah ka
Azurtani nasamu na sauya touching d'in wayata, Allah kaimuna Arziki Mai Amfani, Allah
kaimuna k'arshe Mai kyau � Ameen Rabby Happy NEW YEAR ONCE AGAIN
Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar � ce dai```

_BISMILLAHI RAHMANI RAHEEM_

*FREE PAGE 1 TO 5*

"Ni dai wallahi Alhaji da zaka sauk'i shawarata danace kada Akai basma *MAKARANTAR
KWANA* Dan wallahi bawani Alfanu Aciki,"

"Zuwaira!!! Yakike Abu Kamar basma ba y'arki bace? Da Ace ba y'arki bace danace to
Hassada da rashin so had'ida kishi kike nuna mata, makarantar ce bakison tayi basma fa y'arki
ce,"

Cikin fad'a fad'a ya k'arasa maganar,

"A'a Alhaji wallahi ba hakabane nice zaune da yaran Nan kaga nafi kowa sanin halayyarsu
nidai banyar da Akaimun yara makarantar kwana ba wallahi Koda maza Balantana macce, wato
dik maganar da nafad'a ita k'itayi takafe sai makarantar kwana shikenan Allah yasa Alkairi",

Cikin k'osawa da zancen tayi maganar

"To kingani ko kefa kiyi fatan Alkairi kawai zaifi dik wad'annan maganganun na banza yara
nawa sukayi *MAKARANTAR KWANA* Basu lalace ba no samun matsala sai ita, tin tana
secondary yarin Yar nantake maitar Shiga boarding school Amma kika Hana kuma ta hak'ura to
yanzu tagama secondry jeka kadawo ta buk'aci taje *MAKARANTAR KWANA* higher level
kema saikiyi hak'uri taje Kawai,"

Yana ta fad'a yabar gidan duka.

Shigowa Namir yayi yace" Wai mama me Akawa Abba Naga yafito yanata fad'a har waje,"?

Hunmmm"Ai kasan gatanar gizo Bata wuce k'ok'i Namir Akan maganar basma ne wai ita sai
makarantar kwana shine shikuwa yane momata yanzu haka sungama komai ko sani Banyi ba
sai Yanzu Wai gobe basma zata *MAKARANTA KWANA*,"

" *MAKARANTAR KWANA*!!!! Fa kikace Mama innalillahi basma d'in,"?

"Hunmmm saikayi kuma Namir,"

Cigaba da Aikinta tayi ranta nab'aci game da maganar.

Dogon tinani Namir Yashiga tabbas Idan basma taje *MAKARANTAR KWANA* To Akwai
matsala Amma idan hakan Alkairi ne Allah ya tabbatar Abinda ya fad'a A ransa Kenan..............

_TO WAI WACECE BASMA??????????_

Muhadamu NEXT PAGE Dan Dani littafin dai zai bada citta in Sha Allah kuma zai fad'akar...
Fatana kukasance dani had'ida tayani sharing dama bada comment d'inku Akai................

_BASEERATA ITACE ARZIKINA _

WhatsApp number 07064904617 or call 07031012948
*MAKARANTAR KWANA☄️*

*FREE BOOK*

_(BOARDING SCHOOL�)_

_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR �..._

```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar
namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book,
(6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9)
Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12)
Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN
ZEEYAT PAID BOOK........ And others,. now MAKARANTAR KWANA FREE BOOK.....
loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar �```

Page 10 to 20

Basma ƴace ga Alhaji Musa su uku rak iyayensu suka haifa, Zuwaira itace mahaifiyar su
macce kamila Maitsoron Allah, Namir shine babba sai basma sai Autar su Husna, Mama tayima
yaran tarbiyar saidai Abba Yana son Basma sosai wanda yakan Mata dik Abunda take so,

Basma yarinya ce Fara maik'yau Wadda dika shekarunta bazasu haura 18 zuwa 19 ba
takasance yarinya Mai kurin tsiya tanada d'agawa had'ida jidakai, idan tafito baruwanta nacewa
Kai Babba ne tagaidaka muddin baka mataba to bazaku gaisaba tanada farin jinin samarin inda
suke yawan bibiyarta suna sonta Amma saita gadama take kula Wanda taso, Koda tasoka idan
taga Wanda yafika to zata barka, Ayanzu saurayinta d'aya Wanda takeso Sosai Sadeq,. Sadeq
Yaro ne matashi maik'yau rayuwar su zata iya zama kamar d'aya saidai shi yakan kula Mata
sosai Amma Abayan idanuwanta, Basma tanada k'awa d'aya Hafsat Wadda Suka shak'u Sosai
Koda sunyi fad'a basa jimawa suke shiryawa Hafsat kamila ce idan kaga sunyi fad'a to Hafsat
tanuna Mata tayi badaidai bane ita kuwa batason gaskiya, tare sukayi secondry Ayanzu dasuka
kammala basma tadage Kan sai *MAKARANTAR KWANA* zatayi Higher d'inta inda Hafsat
Batama da labarin zuwan Basma boarding...

Su Hafsat basada k'arfi sosai sud'in talakawa ne shiyasa take gida zaune Bata shiga wata
makarantar ba Amma ita kam tadage Akan bazatayi boarding d'in ba......... .............

_MUNDAWO LABARIN_

"Kifito muje Basma kefa k'ad'ai nake jira"
cewar Abba Yana sake Mata Hong da motarsa

"Abba ganinan yi hak'uri, mama natafi sai nazo muku hutu ko inkozomin visit,"

"Allah ya tsare Amma kikula Koda yaushe kiji tsoron Allah"

"To mama"

Dagudu ta isa motar suka wuce,.

Dama Already Abba yagama komai tana zuwa Aka Bata d'aki tareda sauran student,

"Hey sannu ku Ni bak'uwa ce sunana Basma musa fatan zamu Zama k'awaye daku dan
gaskiya kunmun,"

"Dago Kai D'ayan tayi ta k'are Mata kallo sannan tace zauna, Ni sunana Nusy Samir ita Kuma
sope Sadeq munji dad'in had'uwa dake Domin daganinki kema wayayya ce,"

Murmushi tamusu sannan ta zauna tace"haka Ake yawan fad'a Inada wayewa,"

Dariya sukayi "lalle tafiyar mu zatayi dake"

...........

Ahaka rayuwa tasoma tafiya inda Suka shak'u dajuna dik Inda d'aya zata Saida d'aya, sannu
Ahankali har Suka soma janta fita birthday Wai na K'awarsu dik da tsaro da masifar shugabar
makarantar Amma sukan fice ba wanda yasani.

Bestyna"zoki wanka mun bayana bana Kai wallahi Kuma kinsan banson datty wallhi Kuma
hannuna baya kai,"

"To ganinan zuwa"

Batinanin komai sope tashiga toilet d'in tak'arb'e soso tana wanka mata bayan ta, "Kai K'awata
gaskiya dole shafiq ya mak'ale Miki Kinga k'yakykyawar surarki kuwa? Kai gaskiya kin had'e ta
ko Ina wallahi," hannu tasa tana k'ara tattab'a jikin Basma itakuwa dariya kawai take,

Daganan Suka wuce wurin Dan Abun yasoma k'azanta nidai fitowa nayi nace Allah
shirya...............

_To Allah ya shiryamuna kawai Amma mafi yawan y'an BOARDING SCHOOL Saidai Allah
ya gyara bance dika haka suke ba Amma da gyara gaskiya, Allah kashiryamu ka shirya
zuri'armu Baki d'aya Ameen
_BASEERATA ITACE ARZIKINA _

WhatsApp number 07064904617 or call 07031012948

*MAKARANTAR KWANA☄️*

*FREE BOOK*

_(BOARDING SCHOOL�)_

_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR �..._

```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar
namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book,
(6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9)
Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12)
Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN
ZEEYAT PAID BOOK........ And others,. now MAKARANTAR KWANA FREE BOOK.....
loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar �```

Page 25 to 30

Exam suka Fara inda Basma tamaida hankali gun Exam d'in dik da rawar kanta
Amma takan maida hankali gurin karatu,

Fitowa sukayi holl d'in tana D'an ya mutsa fuska,

Shafiq ne ya k'araso indatake Yana k'arb'ar questions paper d'in hannunta Yana fad'in"kada
dai Exam d'in Bata miki dad'i ba"?

B'ata fuska tasa keyi "Eh wallahi dik da irin dagewa ta saida Naga Abunda baimun ba,"

"Wannan shine Abunda nake gaya miki kawai kimanta wani Karatu ki more lokacinki idanma
kikaso winning muddin kina tare Dani Zaki Sami results maik'yau,"

"Ni bangane Ina ka dosaba Shafiq nifa Karatu nazo ba shashanci ba bazan tab'a Aikata
Abunda kakeso Dani ba domin ba haka nake ba," wafce paper ta tayi tareda yin gaba cike da
Jin haushin maganar shafiq,

Tinda tazo yake uzzira Mata tagama fahimta baida tarbiya shine yakeson ruguza Tata,.

_WAYE SHAFIQ?_

Shafiq yaro ne tantiri Wanda bashida tarbiya Sam baya samun kwab'a gun iyayensa sungama
sangartashi Saboda sunada kud'i Kuma Shine kawai garesu.. mahaifinsa babban D'an siyasa

ne,.

*Wannan kenan*

Dogon tsaki shafiq yaja haryana hurar da iskan bakinsa cikin Haushi, "Wai Ni zata kira D'an
iska badan inason taba wallahi da sai tabar makarantar Nan Amma kozata bar makarantar Nan
wallahi saina Ida manufata Akanta,

"Haba Bros Wai Akan Wannan banzar kake wahalar da kanka takesaka Ciwon Kai kawai Koda
k'arfi ne ka Ida manufarka Awuce wurin ko kuma kafita sabgarta"

"Bazan iya Barinta ba Amma zanyi Amfani da shawarar ka ta k'arshe zatasan da shafiq take
wasan,"

Tafa hannu sukayi

"muje muhuta"

Sope ce ta k'araso gurinsu tana sauke numfashin wahala Dan gudu tayi kafin tasa mesu
" Ya Akayi ne Naga Kamar kana fushi Kuma shirin tafiya polo zakuyi bada niba,"?

"Waccan banzar Wai basma itace take faman wahalar da Bros Wai meye shawara,"

"Hunmmmm bar Komai Ahannuna Kawai muje dama kaina yana juyamun inason Shan wani
Abu Dan chaza k'wak'walwata"

Zama Basma tayi dik wani iri take ji yau sope tasaba Mata da romance idan batayi ba Sam
batajin kwanciyar hankali................

BASEERATA ITACE ARZIKINA

WhatsApp number 07064904617 or call 07031012948

*MAKARANTAR KWANA☄️*

*FREE BOOK*

_(BOARDING SCHOOL�)_

_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR �..._

```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar
namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book,
(6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9)
Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12)
Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN
ZEEYAT PAID BOOK........ And others,. now MAKARANTAR KWANA FREE BOOK.....

loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar �```

Page 35 to 40

Nusy ce tashigo d'akin bako sallama mita Kawai take Akan sope Bata jira taba tawuce, cire
kayan jikinta tahauyi daga ita sai pant da breziya tazauna tana cigaba da jininta,. Jin shuru still
basma batayi magana ba yasa tajuyo ta kalleta tana fad'in"Wai ke ruwane yaci mak'ad'i koya
dama badake sukaje partyb ba,"?

Batayi magana ba haka Bata motsa ba,

Ganin hakan yasa nusy Kai hannu tana tab'a ta tace"Wai bakida lafiya ne,"?

Da k'yar tafurta" marata ciwo kizo ki tausamun,"

"Mene? Ni a'a wallahi Basma nifa dik iskancina bana less Wannan sai sope kibari tadawo tare
kuka saba iskancinku Dan haka kijirata taimako d'aya zan iya miki kitashi muje Asibitin
makaranta Adubaki ,"

Banza tamata Dan dik Bata buk'atar Komai daga cikin wad'an da talissafa ga Ciwon Yana
damunta,

Ganin tamata shuru ba Ansa yasa tamik'e tahau yin harkar gaban ta,

Harkusan yamma sannan su sope Suka dawo, tananan kwance tana Murk'ususun ciwo inda
Nusy ke charts da wayar ta ba Abunda ya dameta

"Ya Salam Sweety na meke damunki haka,"?

Tafad'a tana wani fad'awa Kan gadon,

Azafafe Basma tahanyo supe suka Soma kiss juna, Cikin jind'ad'in hakan yasa sope ta k'arasa
cire Y'ar rigar jikin Basma itama tacire tata take suka Lula duniyar masha'a d'insu....

_Wa'iyazu billah,, lees Yana d'aya daga cikin masifu masu ratsa duniyar y'an matanmu na
yanzu wanda basai *Y'AN MAKARANTAR KWANA* ba ko inama zaka iya samun hakan Wanda
ya riga ya Zama ruwan dare gama duniya � Amma gaskiya mafi yawan samun hakan A
*MAKARANTAR KWANA* ne Ake samun hakan, masifa ce Babba wadda Allah Yana fushi da
masu Aikata hakan, laifine Babba laifin Aikata zina wanda ha shakka wutar Allah zataci
Naman mazinata tsakanin Namiji da macce Amma gwanda shi da akata masha'a tsaknin macce
da macce ko namiji da Namiji wllh muji tsoron Allah tinkan mushiga kabarinmu yakamata
mugyara shi domin da munshiga ba hali Saidai mu girbe Abunda muka shuka tazarce Zakiya
zakayi Kai Wannan Mai Aikata halin irin wannan.... WANNAN SHAWARA CE KAWAI DAGA
MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR � Allah kashiryamu shiriya ga Addinin
Musulunci... Ameen.................................................._

BASEERATA ITACE ARZIKINA

WhatsApp number 07064904617 or call 07031012948

*MAKARANTAR KWANA☄️*

*FREE BOOK*

_(BOARDING SCHOOL�)_

_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR �..._

```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar
namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book,
(6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9)
Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12)
Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN
ZEEYAT PAID BOOK........ And others,. now MAKARANTAR KWANA FREE BOOK.....
loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar �```

*Page 45 to 50*

```Nifa duka littafaina bantab'a cin zarafin kowa kowa Aciki ba kawai inayine Saboda gyara
rayuwar wasu Al'umma kawai idan Abunda narubuta yazo daidai da halayyarki Dan Allah
bansanki ba bansan haka

1
2
3

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login