Showing 111001 words to 111068 words out of 111068 words
Chapter 38 - THE NEW EMIR Complete Na Na'ima Suleiman (Sarauta).txt
faɗa dai-dai Allah ka bani ladansa wanda nai kuskure Allah ka yafemin Albarkacin wannan wata na ramadan,inawa dukkan masoyan sa suka kasance dani fatan alkairi ina masu sahihiyar ƙauna,kada ko manta aje wattpad ai following nawa🌚zanyi missing naku sosai abokan arziki sai mun haɗe a sabon littafina na UNCLUR NE...!! shima ku shirya zaizo da zafinsa...much luv ai ibada lafiya kuma asha bikin ƙaramar salla lafiya*
20/4/2021
8 Ga Ramadan
6:35pm