Showing 27001 words to 30000 words out of 35767 words

Chapter 10 - BEELAL BUK BOOK 1 BOOK COMPLETE BY MAMAN AFRAH.doc

ya raya"


"Amin"

"Ki jira ni in shiryo mu tafi" Ta faWa tana juyawa ta hau uptairs Win amma zuciyarta babu daWi ba kuma dan haihuwar da aka yi ba sai dai ta san tabbas za a Sata mata rai a wajen taron.

Haka ta shiga ta sanar da Fatima ta kuma gargaWeta a kan kar su kuskura su fito daga saman ma bare kuma a yi batun fitowa daga Sangaren ma baki Waya. Cikin sauri suka nufi Sangaren Hajiya Nuratu gabaWaya gidan shiru babu kowa kamar an yi shara, da yake gabaWaya ?an aikin gidan da masu gidan duk suna wajen taron, haka suka ?arasa tafkeken falon da kowa ke can ?an aiki maza gefensu da ban matan ma haka amma a ?asa suke zaune. Sai kuma matan gidan kowace ta harWe ?afa sai kuzurai suke kowa rai Sace Hajiya Mariya kuwa tana zaune kusa da kujerar da Hajiya Nuratu ke zaune sai washe baki take kamar gonar auduga, Alhaji mai gayya mai aiki shi ma yana zaune kan wata ?awatacciyar kujera murmushi ya mamaye gabaSaya fuskarsa. Nasira gefen ?an aiki ta zauna ita kuma Hajiya ta zauna a inda aka tanada dan matana gidan.




Gyaran murya Alhajin ya yi tare da yiwa Allah godiya sannan ya fara magana


"Kowa ya san burina tun asali bani da wano buri da ya wuce na samu a haifa min Wa namiji, to tsawon lokaci ba a samu wacce ta haifa min ba sai a yau Matata amaryata Hajiya Nuratu ta haifa min, ina matu?ar godiya ga Allah kuma ina godiya a gareta da ta haifa min magaji wanda na daWe ina neman wanda zai gajeni amma sai yanzu na samu shi yasa na taraku domin sanar da ku cewa an samu mai maye gurbina a gidana domin dai an ce babban Wa abin barwa gado amma kuma ni sai ya zamana sau Waya aka taSa haifa min namiji, Babban Wana ya mutu, kuma ko da ace ya rayu ma ba zai sa ya zama mai maye gurbina saboda wasu dalilai, sai kuma kowacce ta yi ta haihuwar mata, na sha tarawa ina Webewa wato in ?ara aure kuma in saka duk dan na samu mai haifar min namiji to sai yau dai Allah ya fito min da shi ta tsatson Nuratuna"

GabaWaya kowa ya yi shiru yana saurarensa ban da Hajiya LaWifa da wasu furuci daga cikin furucinsa suka sanyata hawaye.


d'?d'?d'?d'?d'?d'?


*BEELAL*



=???=???=???=???=???=???


NA



MAMAN AFRAH



FCW


Da sunan Allah mai rahma mai jin ?ai.Godiya da yabo sun tabbata ga Allah maWaukaki da ya bani ikon fara wannan littafi Allah bani ikon kammalawa cikin aminci amin.

*This book from the beginning to the end is a dedication to BEELAL YUSUF MUHAMMAD May God bless us and bless our lives with all Muslim children.I love you my child so much* =?
?=?
?=?
?


Page 2?? 5?? ?'?2?? 6??


```ASALIN LABARI```


HarWo Ado babban attajiri ne a rugar miga mutum ne shi mai tarin dukiya da tarin gonaki shanaye ra?uma da kuma ?ananan dabbobi. GabaWaya yankin babu wanda ya kaishi yawan dukiya yana da matan aure uku sai dai kuma Allah ya rage shi da kyauta wacce yake baiwa wanda ya so cikin bayinsa ya hanz wanda ya so cikin bayin nasa, kyautar da wasu daga cikin mutane idan Allah ya basu da yawa har sukan dakatar da hanyar samunta wato HAIHUWA. Wasu daga cikin mutane sukan yi tsarin iyali dan dakatar da ita dan suna wahaltuwa a wurin na?uda wasu kuma dan su huta kawai irin hutun jin daWi.

Wasu kuma sukan tsayar da ita dan ra'ayin kan su saboda sun gaji da tara ?a?an suna ganin ba za su iya Waukan Wawainiyarsu ba, bayan Allah da kansa a ciki qur'ani mai girma ya bayyana mana cewa shi ne yake azurtamu da mu da ?a?an namu.Amma wasu sai su dakatar da haihuwar ma gabaWaya dan gudun wahalar Wawainiya. Wasu kuma idan Allah ya azurtasu da haihuwar ?a?a mata sai su Wauki karan tsana su Wora musu, duk da hakan ya samo asali tin zamanin jahiliyya wanda suke ha?a rami su binne ?a?an nasu mata da ransu, har qur'ani ma ya sanar mana irin yadda suke nuna Sacin rai a fili a kan fuskarsu idan aka je musu da labarin matansu sun haifa musu mace. To har a yanzu ma akwai burbuWin irin mutanen jahiliyyar duk da ilimi ya zo ya kuma yawaita tare da tunbatsa amma wasu har yanzu suna cikin duhun jahilcin nan na kwaWayin haihuwar ?a?a maza da kuma ?iyayyar haihuwar ?a?a mata.


Mutane basa ganewa kuma suna manyawa basu sujke baiwa kan su haihuwar ba Allah ke basu kuma wani amfanin fa ?a macen ma za ta maka wani namijin ba zai maka ba a ha?i?a ma ana ganin ?a?a mata sun fi jin ?ai saboda suna da rauni da kuma tausayi duk da a mazan ma ana samun masu tausayi da jin ?an, amma dai yawanci mata sun fi. Ko bahaushe ma yana cewa da ka haifi gwabna gwara ka haifa masa mata. HarWo Ado yana cikin mutanen da basu taSa haihuwa ba ga dukiya kamar ta yi magana amma yana ya tunanin wanda zai gaje ta dan kuWin nasa ya wuce tunanin inda mai karatu zai ?iyasta shi kan sa bai san yawan dukiyar da Allah ya bashi ba dan hatta dabbobi kowanne nau'i na dabba yana da garken sa, ba Waya ba ba biyu na gonaki kwa ba ma a maganarsu, abin duniya ya riga ya damesa haihuwa yake nema ido rufe ana haka sai ya yanke shawarar ?ara aure, ya auri wata mai suna Mariya ?ar wani mai gari ne da ke kusa da rugarsa wacce ita ma mahaifinta ke da tarin dukiya kuma ita kaWai Allah ya azurta mahifin nata da ita.



Auren gata aka mata sai da aka yi bikin da kaf yankin ba a taSa yinsa ba saboda irin dukiyar da aka zubar daga Sangaren amarya da ma na ango baki Waya.Bayan bikinsu ba daWewa iyayenta suka rasu sai ya zamana gabaWaya dukiyar mahaifinta ota ta gaje ta. Tana da wata huWu ta samu ciki ta fara laulayi murna wurin harWo Ado ba a magana gatan duniyar nan ya nuna mata lokacin goyon cikin har dai ta haihu ta haifa masa ?a?a biyu mace da namiji sai dai macen bata zo da rai ba, ranar ya rabawa mutane kyaiutukan da bai san adadinsu ba, ranar suna yaro ya ci sunan Husaini.


Tun daga lokacin ya shiga nuna banbanci tsakanin Mariya da sauran matansa dan yana ganin ita ce ta haifar masa Wa, su kuma suka shiga neman haihuwa ko ta wane hali amma shiru kake ji maye ya ci shirwa.Husaini na da shekara goma HarWo ado ya ce ga garinku nan, lokacin da aka zo rabon gado sai kowacce mace ta samu rabonta sai dai gabaWaya sauran tarin dukiyar sai aka mallakawa Wansa Husaini hakan ya sanya suka zama dukiyar ma sun rasa yadda za su yi da ita shi da mahaifiyarsa ga wacce ta gada ga wacce ya gada.

Lokacin da Husainin ya isa aure sai mahaifiyarsa ta zaSa masa wata yarinya mai suna LaWifa, LaWifa yarinya ce kyakkyawa kuma tana da tarbiya, sai dai marainiya ce tana zaune ne a hannun kakarta ita da ?anwarta Fatima duk da ba a gari Waya suke ba amma basu da nisa tsakanij garin masu da na su LaWifa. Soyayya ce ta ?ullu mai ?arfi tsakanin Husaini da LaWifa hakan ya sanya ba a wani Wau lokaci ba aka yi auren dan dama burin Kakar tasu kenan ta aurar da su dan ita girma ya kamata kuma yaran basu da kowa sai ita bata so ta mutu ta barsu a wani hali gwara suna gidan miji. An yi bikinsu su duka LaWifa da Husaini Fatima da masoyinta Idrisu wanda suke soyayya kamar a haWiye juna.



Ita Fatima a cikin ?auyensu aka ajiyeta LaWifa kuma aka kai ta rigar Miga. LaWifa tana samun soyayya daga sirikarta da kuma mijinta domin gida Waya suke zaune, sai dai ta fara fuskantar matsala ne daga lokacin da bata samu ciki ba sai sirikarta ta Wauki karan tsana ta Wora mata, tun tana jurewa har dai take faWawa Kakarta fa ?anwarta Fatima duk da Fatimar ma bata samu cikin ba sai dai ita ma nata matsalalolim sun kunno kai domin kuwa mijinta Idrisu bashi da hali ko ?waya Waya na Wauka, mugun miji ne wanda halayansa marar kyau suka bayyan bayan aurensu.Ana cikin wannan hali Kakarsu Allah ya karSi ranta wacce ita ce uwarsu ita ce ubansu, sai ya zamana sun dawi su biyu suke sharewa junansu hawaye idan aka kwana biyu LaWifa ta ziyarci Fatima ita ma Fatima idan aka Wauki lokaci sai ta ziyarci LaWifa. LaWifa ga dukiya amma babu kwanciyar hankali Fatima ba dukiya ba kwanciyar hankali abinci ma gagararta yake sai dai idan LaWifa ta bata kuWi take amfani da shi dan idan Idrisu ya tafi Lagos bata sake ganin ?eyarsa wai sunan ya tafi neman kuWi. A haka Allah ya azurta LaWifa da ciki murna wajen Husaini da mahifiyarsa ba a magana dan dama shi sai abin da uwarsa ta ce yake aiwatarwa. Tun da ta samu ciki ta yi bankwana da tsangwama har sai da ta haifi ?arta mace, ai kuwa bala'in da ta shiga sai fa ta gwammace bata haihu ba saboda kyara da tsangwama wai namiji suke so ta haifa musu haka ta cigaba da rainon yarinyarta mai suna shafa, kafin ta yayeta ma sai ta rasu sanadin ciwo ?yanda. Daga nan kuma sai abokin HarWo Ado dake zaune a garin Kano ya baiwa Mariya shawarar ta koma Kano da zama tun da tana da tarin dukiya zaman ?auye bai dace da ita na ?auyenma rigage, haka ta Wauki ma?udan kuWi ta bashi ya siya musu tamfatsetsan gida suka koma da zama gidan da ya amsa suna gida a unguwar masu hannu da shuni.



Bayan komawarsu Kano da zama suka je aikin hajji su duka, bayan sun dawo sai Mahaifiyar Husaini ta sanya ya shiga auri saki dan ya samu wacce za ta haifa masa Wa namiji dan baya fatan ma a ?ara haifa masa mace dan cewarsu shi da mahifiyarsa namiji shi ne magaji wanda ya dace ya gaji ubansa dan wannan dukiya da suke fa ita bata kamaci mace ta gaje ta ba ta manta cewa ita ma mace ce kuma ta gaji mahaifinta da ya mutu. Duk wacce ya aura sai ta haifi mace ita kuwa LaWifa bata sake haihuwar ba ma.Ana haka wata rana ta ziyarci ?anwarta Fatima ta kai mata kayan abinci sai ta samu tana Wauke da ciki, na wata biyu tana ta laulayi Fatimar ce ma ta gano canji da ta gani a jikin ?ar uwarta ashe ita Win ma ciki gareta, haka LaWifa ta koma Kano babu wanda ta faWawa tana da ciki dan sai da suja gano cikin ma ta fahimci watan ta biyu rabonta da al'ada. A haka cikinta ya tsufa, kishiyoyinta sun yi ba?inciki jin an yi scanning an ce namiji za ta haifa, Hajiya Mariya ta yi farinciki sosai da jin Wanta zai samu magaji namiji dan duk tubar da ta Worashi a ka ita yake bi dan duk wannan a?idar ita ke sanyashi ya yi kamar bai da ilimi.


A ranar da take na?uda za ta haihu dan ?a'idar gidan ce ba a zuwa haihuwa asibiti, sai dai a Wakko nurse ta karSi haihuwar a gida, dan haka a gida ta haihu ana cewa ta haihu Wa namiji gida ya karaWe mai murna na yi mai ba?inciki na yi...


A min h?r dan Allah gobe zaku samu mai yawa in sha Allah


MMN AFRAH

09030283375



MMN AFRAH 09030283375

=?
?=??>?p?





d'?d'?d'?d'?d'?d'?


*BEELAL*



=???=???=???=???=???=???


NA



MAMAN AFRAH



FCW


Da sunan Allah mai rahma mai jin ?ai.Godiya da yabo sun tabbata ga Allah maWaukaki da ya bani ikon fara wannan littafi Allah bani ikon kammalawa cikin aminci amin.

*This book from the beginning to the end is a dedication to BEELAL YUSUF MUHAMMAD May God bless us and bless our lives with all Muslim children.I love you my child so much* =?
?=?
?=?
?


Page 2?? 7?? ?'?2?? 8??


Alhaji da Hajiya Mariya na zuwa sai murnarsu ta koma ciki ganin abin da ta haifa, yaro ne namiji sai dai yana da nakasa a ?afarsa da hannunsa. Dan haka kamar yadda take sa ran za su yi farinciko sai aka samu saSanin haka. FaWa sosai Alhaji da Hajiya Mariya suka shiga mata tamkar ita ce ta baiwa kanta Wa mai nakasa, dan dama kowa ya san Hajiya LaWifa da son yin kyauta da kuma sadaka hakan ya sanya suka shiga mata faWa da masifa a kan cewar ita ce ta jawa kan ta haihuwa nakasashshen Wa, wai a shegen yin sadaka da tausayin nakasassu ta sanya wani nakasashshen ya washe ta ta haifi mai kama da shi.

Hajiya Mariya har da cewa akwai wata tsohuwa da ta taSa zuwa bara Hajiya LaWifa na da tsohon ciki ta bata abinci da kuWi wai sak yaron ke kama da tsohuwar haka dai suka ?unsa mata takaici da ba?inciki, sauran matan gidan murna sosai kamar su zuba ruwa a ?asa su sha dan jin daWin abin da aka yiwa Wan da aka haifa dan ita Hajiya Mariya ko Waukan jaririn bata yi ba Alhajin ne ma ya Waukeshi ya jujjuya ?afafun yaron da hannayensa ya dangwarar mata da Wan.


Haka suka fita suka barta cikin tsananin damuwa dan babu abin da ya fi tashin hankali a ce ka haifi Wa amma danginsa basu yi murna ba a hakan Hajiya LaWifa ta Wauki ha?uri ta zauna da Wan ta dan kaf matan gidan da gayya suke zuwa mata barka su yayyada mata maganganu mararsa daWi da habaice -habaice, haka ta rungumi Wanta dan ta san haka Allah ya so ya ganshi, a ranar da yaron ya cika kwana biyu a duniya ya ce ga garinku nan, tsabar jahilci da hauka irin na su Hajiya Mariya sai cewa ta yi wai direba ya kai Hajiya LaWifa ?auyensu wajen ?ar uwarta Fatima su je a yi suturar yaron, haka ta Wauki Wanta tana kuka kamar ranta zai fita haka ta Wauki gawar yaron ta shiga mota direba ya tafi kaita garinsu, dan su duk laifinta suke gani na yin ma,amala da nakasassu har ta haifi kamar su. Haka ta je ?auyensu aka yiwa yaron sutura sai bayan sadakar bakwai ta dawo gidan ba dan ranta ya so ba sai dan nasihar Ummar Hameeda da ta ?ar uwarta Fatima.

Tun da ta dawo Alhaji da Hajiya suka tara gabaWaya mutanen gidan aka sanya dokar kar wani nakasashshe ya ?ara shigowa gidan, hatta ba?i hana su shiga aka yi wai duk dan kar a samu wata cikin matan gidan ta sake haihuwar nakasasshen Wa. Ba?i kuma saboda kar a samu wani ya washi mai ciki a gidan.



Wannan shi ne mafarin abin da ya sanya aka hana duk wani nakasasshe gidan, abin sa kuma ya sanya aka hana fita zuwa ko ina saboda Hajiya Nuratu na Wauke da tsohon ciki gudun kar a fita a mata asiri wani abu ya samu cikin dan shn ?wallafa rai a kan haihuwar Wa namijin da aka yi scanninga aka ce za ta haifa.




*DAWO WA DAGA LABARI*


Sosai Hajiya LaWifa ke zubar da wahaye jin irin furucin da Alhajin ya yi, hakan ya sanya ta tuna da Wan nata wanda ya rasa kulawar mahaifinsa da ta kakarsa tamkar shi ya halicci kansa a hakan. Kowa sai washe baki yake sauran matan kuma sai wani shan ?amshi suke ana wani taSe baki kowacce tana jin haushi da kishin tana jin ina ma a ce ita ce ta haifi wanda zai gaji wannan Winbin dukiya ina ma ace ita ce tauraruwa wacce za ta zama uwa ga magajin Alhaji Husaini Ado da kuwa kakarta ta yanke sa?a daga ita har iyayenta ba ma iyayenta kaWai ba har ma da danginta baki Waya.

Hajiya Nuratu kuwa sai wani jin kamta take na neman fashewa.


"Wannan haka ne Nuratu ta zama tauraruwar da ta haske hidan nan bakiWaya ta zama mahaifiyar magajin gidan nan, gashi dai a yanzu ita ce amarya kuma ita ce ?arama amma gashi ta zama tauraruwa sha kallo" Cewar Hajiya Mariya tana wani jijjiga kai.

Haka dai aka rin?a baiwa kowa dama yana tofa albarkacin bakinsa.


Fatima, tun bayan fitar Hajiya LaWifa da Nasira ta shiga fata da addu'ar Allan sa bacci ya Wauke Beelal dan kuwa tana son ta baiwa idanunta abinci dan babu wami abu da zai hana ta fito zuwa sashen Hajiya Nuratu a Soye domin gano wainar da ake toyawa dan kawai a ranta take jin cewar za a ci zarafin ?ar uwarta ita kuma ta yi al?awarin idan ta je ta tarar ana wula?anta, ?ar uwarta to kuwa tabbas sai ta fito daga maSoyarta ta ramawa yayarta sai dai komai ta fanjama fanjam.

Cikin ikom Allah sai Beelal ya yi bacci, yana kallon ?an ball da sauri ta Waukesa ta kai kan gado ta tofa masa addu'a ta fito ta kulle ?ofar aikuwa kai tsaye ta tasarwa Sangaren Hajiya Nuratu, ta baya ta bi dan gabaWaya gidan ma tsit hakan ya tabbatar mata kowa yana can kenan. Saboda ?o?ari irin na Fatima sai da ta je har window Win falon da ake taron, tana nan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login