Showing 15001 words to 18000 words out of 35767 words

Chapter 6 - BEELAL BUK BOOK 1 BOOK COMPLETE BY MAMAN AFRAH.doc

da biskit kar ya karSa, ka san wasu yaran idan aka ce mu je cikin gidan can in baka alewa tuni za su bika saboda shegen kwaWai, sannan ta faWa masa kar ya cire wanda wato saboda irinmu masu lalata yara maza idan mun ce cire wanda mu fitar maka ciji sai su fidda amma ka ji ta koya masa darasi"


"Eh mana gashi kuma ?arami amma ya iya haddace abubuwa kuma ga nakasa magana ma ba ya iya yin ta"

Motocin gidan Alhaji Husaini Ado mai kuWi da suka hango sun karyo layin a sukwane, hakan ne ya basu damar cikawa rigarsu iska ba tare da sun samu damar cewa yaron nan ya bar wajen ba ga motocin gidan nan, saboda sanin halinsa na ?in nakasashshe.

Beelal kuwa ganin sun juya da sauri sun bar wurin sai hankalinsa ya kwanta dan shi ba maganarsu ba ma yake tsoro karen da ke hannunsu yana wani dalalo harshensa yawu na zuba shi ne abin da ke bashi tsoro.Hango wasu rantsattsun motoci guda uku sun shigo layin su ne suka matu?ar Waukewa Beelal hankali saboda kyawunsu da kuma yanayin yadda suke fafara gudu tamkar tamkar motar ?an kwana-kwana za ta kashe gobara.Baki sake yake kallon motocin.

Alhaji Husaini Ado mai kuWi ne kishingiWe a cikin motar da ke tsakiya yana Wan bin layin anguwar da kallo yana Wan sakin tsaki jefi-jefi.Hango wani yaro dur?ushe a ?ofar gidansa abin ya bala'in Waga masa hankali, cikin sauri ya mi?e zaune tare da daidaita zamansa kan mazaunansa dan da a ringishe yake.Idanunsa ne suk sauka a kan hannun Beelal marar lafiyar da ke lan?washe, kafin idanunsa su gama tantance abin da ya gani suka ?arasa kan lan?washashshiyar ?afar Beelal.Wani uban ashar ya yi tare da yiwa direban motar wata uwar tsawar da ta sanya ya ja wani uban birki da ?arfi...



MMN AFRAH=?
?>?p?=??


d'?d'?d'?d'?d'?d'?


*BEELAL*


=???=???=???=???=???=???=???


NA



*MAMAN AFRAH*



FCW

Da sunan Allah mai rahma mai jin ?ai.Godiya da yabo sun tabbata ga Allah maWaukaki da ya bani ikon fara wannan littafi Allah bani ikon kammalawa cikin aminci amin.

From the writer of

RAYUWAR MARYAMU
GIDAN MIJINA
SANADIN KISHIYA
ALA?AR YARINTA
?AR ?ANWATA paid
?AN UBANCI
And now=?G?
BEELAL

*This book from the beginning to the end is a dedication to BEELAL YUSUF MUHAMMAD May God bless us and bless our lives with all Muslim children.I love you my child so much* =?
?=?
?=?
?


Page 1?? 3?? ?'?1?? 4??


Cikin matu?ar razana direban ya juyo ya kalli Alhaji Husaini lokacin da ya kashe motar ma gabaWaya, ya kasa gane laifin da ya yi dan haka sai ya Wauka Alhajin na son a tsayar da motar ne duk da birkin da ya taka ya kusa haifar da mummunar haWari tsakanin motar da Alhajin ke ciki da wacce ke bin bayansu dan da ma motocin guda uku ne.

"Tuba nake Alhaji Allah huci zuciyarki" Direban ya faWa muryarsa har rawa take.

Ba tare da Alhajin ya ko da kallonsa bane, dan har lokacin idanunsa ma na kafe a kan Beelal da bai ma san me yake faruwa ba.Daga cikin motar da ke bayan ne ?ofar ta buWe mutane guda biyu suka fito sanye da ba?a?en kaya da alama bodyguard Win Alhajin ne, cikin sauri suka ?araso wajen motar Alhajin su duka biyun suka kama ?ofar bayan d Alhajin ke ciki suka buWe duka ?ofofin dan sai an buWe duka ?ofofin biyu sai ya zaSi ta wacce ?ofa zai fita. Kamar jira yake ya watso ?afafunsa waje wani kakkaura mutum ne ba?i amma ba sosai ba yana da tsayi sosai, sanye yake da farar shadda mai babbar riga kan babu hula dan ya cireta ya ajiye a cikin motar, hannunsa Waure da wani tsadadden agogo.

Yadda ya fito a fusace ya fito tamkar kumurcin maciji , sai ka Wauka a filin dambe yake ko na ya?i, inda Beelal yake ya nufa da sauri kamar zai tuntsura, sai a lokacin gabaWaya wanda ke motocin da kuma bodyguard Win nasa da suka buWe masa ?ofar suka lura da yaron da ke dur?ushe a bakin ?ofar da yake sun zo wurin kawai horn za su yi a buWe musu get Win, gabaWayan su idanu suka zaro dan kowa ya lura d nakasar da ke tare da yaron Beelal kuwa ganin mutumin nan ya tunkaro shi, da kuma yadda ya ga fuskarsa babu alamar rahma cikin tsoro da firgici ya mi?e tsaye ya tsaya a kan kafarsa duk da irin nakasa da kuma ?an?antar yaron hakan bai s Alhajin ya ji cewar zai fasa abin da ya yi niyya ba. Zuwansa ke da wuya ya Waga hannu ya wanke fuskar Beelal da tagwayen maruka hagu da dama, wanda hakan ya sanya yaron gigicewa dan sai ya kasa gane laifin da ya yiwa mutumin dan ko kaWan ma bai san cewa mai gidan da yake tsaye a ?ofar gidan bane bare ya san laifin da ya masa, bare ma gigicewar da ya yi ta sanya ya kasa tuna komai bare har ya tuna masu gidan basa bu?atar mai irin halittarsa ko makamancinta ya raSi ko da inda suke.

Beelal dajikinsa gabaWaya ya Wauki rawa lokaci guda ya fashe da kuka, idanunsa ya sauke a fuskar mutumin da ke Wauke da shekaru kimanin talatin da huWu zuwa da biyar, da ke kallonsa da wata irin fuska mai bayyanar da tsantsar tsana da kuma ?yamar wanda ake yiwa wannan kallon.


"Uban wa ya kawo ka bara unguwar nan? Wane shege ne ma ya baka damar tsayawa a ?ofar gidana, ko da ubanka muka haWa muka siya?

Jikin Beelal na karkarwa ya shiga jijjiga masa kai hawaye na zubo masa.

"Wato bebe ne kai baka ma magana, nakasar taka ma ta yi yawa ba ?afa Waya ba hannu Waya bakin ka ya sha kwana, sannan bebe ne kai?" Alhajin ya faWa yana zazzare masa idanu.

"I...i...ina...magana...mma...n

"Dalla rufewa mutane baki kai yanzu nan har wata magana kake ai da man ma bebe ne dan wannan maganar taka da ita da babu duk Waya" Ya katse Beelal Win cikin Waga murya.

Wannan tsawar da Alhajin ya yi ita ta ankarar da Mai tsaron ?ofa zuwan Alhajin da kuma Waya daga cikin masu aikin gidan da ke zaune a bakin get Win daga ciki. A kiWime Mai tsaron ?ofa ya mi?e tsaye yana rarraba idanu, Wayan ma tsayen ya mi?e ya ce

"Wallahi Alhaji ne wannan taS amma na tausayawa ko ma waye ya samu haka mai rabasu sai Allah"

Mai tsaron ?ofa kwa da tunaninsa ya bashi cewa Alhaji ya ga Beelal kuma ya tabbata da shi yake wannan maganar sai ya tsinci kan sa cikin tashin hankali dan ya tabbatar yana cikin gagarumar matsala ba ma shi ba har Hajiya LaWifa da ?anwarta da kuma Nasira duk suna ruwa matsawar yaron ya shaida masa mamarsa na cikin gidan.

"Ni dai na yi nan kar a rutsa da ni, kai kuma da yake aikin ka ne sai ka rungumi ?addara dan ka san cewa zai yi laifinka ne dan yau ma fitarka sai Allah" Ya faWa yana juyawa ya bar wajen har da haWawa da Wan gudu-gudu.

"Innalillahi wa inna ilaihir raji'un! Yau mun kaWe har ganyemu" Cewar Mai tsaron ?ofa yana saurin sanya hannunsa a cikin aljihu ya rarumo wayarsa.Waige -waige ya fara ganin ba kowa cikin azama ya zari buta ya nufi banWakinsa da ke kusa da Wakinsa, yana shiga ya kamo sunan Hajiya LaWifa ya danna mata kira.


Hajiya LaWifa da ganin su Fatima ya sanya ta jin wani mugun daWi ganin sun tsallake rijiya da baya, cikin sauri da murnar ganin junansu da ba za ta misaltu ba suka nufi junansu suka rungume junansu cikin farinciki. Nasira sosai ta cika da farinciki ganinsu suna murna tamkar yau suka fara ganin junansu.Ana cikin haka ne sai wayar Hajiya LaWifa ta shiga neman agaji, amma sun kasa sakin juna bare har ta Wauki wayar da ake mata har dai kiran ya katse ba tare da ta Wauka ba.

"Haba Hajiya muna cikin matsala fa ki Wauka mana" Mai tsaron ?ofa ya faWa kamar zai kurma ihu tare da sake danna mata wani kiran.

Hajiya kwa jin kiran ya sake shigowa ta zame Fatima daga jikinta suka ?arasa kan center table inda wayar ke ajiye amma har lokacin hannayensu sar?e da na juna, tana Waukan wayar idanunta suka sauka a kan sunan Mai tsaron ?ofa. Sai lokacin ma ta tuna cewar sun bar Beelal a bakin ?ofa dan duk murna ta so matar da ita hakan. Da sauka ta danna ok tare da kai wayar kunneta.


"Hajiya akwai matsala fa" Mai tsaron ?ofa ya faWa hankali tashe.

"Matsala kuma mai tsaron ?ofa, matsalar me?" Cewar Hajiya LaWifa cikin rawar murya dan yadda ta ji muryar Mai tsaron ?ofa ta tabbata gagarumar matsala ce, Fatima kwa Nasira idanu suka zaro suka zubawa Hajiya cikin son jin abin da ke faruwa.

"Hajiya Alhaji ne ya dawo kuma ya ga Beelal a ?ofar gidan"

"Alhaji ya dawo ya ga Beelal fa ka ce" Ta tambaya hankali tashe.

Cikin sauri Fatima ta warce hannunta daga hannun Hajiya LaWifa ta juya da gudu za ta fice, cikin zafin nama Nasira ta ri?ota.

"Ina za ki je?" Nasira ta faWa tana ?an?ameta ganin sai ?o?arin ?wace kan ta take.

"Ki barni in tafi dan Allah, ko ma me zai faru ya faru dan wallahi ba zan jure ganin Wana a wani hali ba kuma ba zan lamunci a wula?anta min shi ba, domin ni ina son shi a haka kuma har ?arshen numfashina ba zan gaji da godewa ubangijina ba da ya bani kyautarsa, dan miliyoyin mutane neman haihuwar suke basu samu ba amma ni ya zaSeni kin ga kuwa ba zan butulce masa ba" Ta faWa hawaye na Sallewa daga idanunta tamkar an kunna famfo.



"Wallahi ruwan da za ki Sallo ya fi wanda ya Salle yanzu sannan za ki sanyamu a cikin wata matsala ki bari mu shawo kan komai a sannu" Cewar Nasira cikin kwantar da murya.

Hajiya kuwa, Mai tsaron ?ofa ne ya cigaba da rattaba mata bayani, suna cikin magana ya ji an saki wani uban horn a jere- a jere kafin Hajiya ta ?arasa maganar da ta Wakko har ya yanke kiran. Sakin wayar ta yi ta nufo wurin su Nasira suka shiga lallashin Fatima, suna kuma addu'ar Allah ya rufi asirinsu.

Mai tsaron ?ofa kwa yana kashe wayar sai ya yi saurin mayar da ita aljihu, jin gumi na kwaranyo masa daga fuska sai ya godewa Allah domin hakan ma cikin abin da ya ke tunanin shiryawa domin shirin ko ta kwana tsakaninsa da abin da ya tunkaroshi, addu'a d fatan da yake shi ne kar Beelal ya ji?a masa aiki. Sai da ya ji ya an finciki ?aramar ?ofar get Win da wani uban ?arfi tamkar za a Salleta alamar wani zai shigo kenan dan a tabbatar da dalilinsa na rashin buWe get a kan kari.

A hankali ya Wauki butarsa da ya shigo da ita ya tsiyayar da ruwan ciki tas, ri?ota ya yi da hannun dama hannun hagun Win ya ri?e bango ya fara tafi a du?e dan ko mi?ewa bai yi ba. A hakan ya fito daga bayin yana bin bango ga wani uban gumi da ya ji?ashi jargaf, idanunsa ne suka sauka a kan wasu ?afafu wanda hutu ya zauna a jikin fatarsu, suna sanye cikin takalmi mai matsiyacin kyau. Yana daga du?en ya Wago iya idanunsa yake bin jikin mutumin da kallo dan tabbatar da zargin da zuciyarsa ta faWa masa, tun daga kafaWar mutumin ?wal?wakwarsa ta gaskata masa wanda yake gani a gabansa ba sa?o ba. Cikin dauriya ya ?arasa da idanunsa fuskar mutumin zuciyarsa ce ta yi wani irin hautsinawa d mugun ?arfi ganin fuskar da ya yi ya ?ara ruWashi, domin kuwa ba a kan fuskar kowa ya sauke idanunsa ba sai a kan Alhaji Husaini idanunsa ne suka firfito a take kuma jikinsa ya fara karkarwa hakan ya sanya butar hannunsa faWuwa...




MMN AFRAH...


d'?d'?d'?d'?d'?d'?


*BILAL*


=???=???=???=???=???=???=???


NA



MAMAN AFRAH



FCW

Da sunan Allah mai rahma mai jin ?ai.Godiya da yabo sun tabbata ga Allah maWaukaki da ya bani ikon fara wannan littafi Allah bani ikon kammalawa cikin aminci amin.


*This book from the beginning to the end is a dedication to BEELAL YUSUF MUHAMMAD May God bless us and bless our lives with all Muslim children.I love you my child so much* =?
?=?
?=?
?

Book 1

Page1?? 5?? ?'?1?? 6??


Alhaji Husaini ne ka kafe shi da idanunsa da suka kaWa suka masa wani irin ja saboda tsabar Sacin rai.


"Wallahi tallahi Alhaji ban ji zuwanku ba ina bayi cikina ne ya Saci to dai dai na tsugunna sai na ji wani ?aran horn tamkar saukar aradu hakan ya tabbatar min ?ofa na min kiran gaggawa na zo na buWe, to wallahi gudawar da ta taho min ma ri?eta na yi na taso ko yanzu ji nake kamar na sakeshi a wando" Cewar Mai tsaron ?ofa yana mammatse ?afa shi ala dole gudawa yake matsewa a ransa kuma yana ta faman jan istigfarin rantsuwar da ya yi.

Shiru Alhajin ya yi yana ?are masa kallo yana son tabbatar da gaskiyarsa, ganin uban gumin da ke keto masa kamar yana she?a masa ruwa sai ya ji ya karSi uzurinsa.

"Ba ta zancen ?ofa nake ba, wannan na maka uzuri ka sna da zancen buWe ?ofa ne sai ko wani daga cikin bodyguard su shigo su dubo ka. Tun da ka ganni ka san ka yi babban lefi.


"Tuba nake yallaSai"

"Ba zancen tuba ake ba, dan za ka san ba yanzu ne za ka nemi yafiya ba sai na sanar da kai cewa daga yau ka bar aiki, idan har na tabbatar da abin da nake zargi" Cewar Alhaji cikin Sacin rai da Waga murya.


Idanu Mai tsaron ?ofa ya shiga ciccirawa tare da haWiye wani yawu, dan ya san dai ?arshen maganar dan zancen gizo bai wuce na ?o?i. Dan ya san a kan Beelal zai masa tambaya, shi kuma wannan dalilin ne ya sanya ya yi ?aryar shiga bayi gudawa. Yanzu idan yaron nan ya ce ya san da zamansa a ?ofar nan shi kenan kashinsa ya bushe, kuma asirin Hajiya ma zai tono dan dole yaron zai faWi Mamarsa a gidan, kai ya san ma har abin da ba a tambayeshi ba sai ya faWa ya san halin yara da faWi ba a tambayeka ba.


"Me yasa ka bar min nakasashshen yaro a ?ofar gidana?" Muryar Alhajin ya katse masa tunani.


"Uhm, na'am, yaro me nakasa kuma Alhaji ban san ba ma da zuwansa ko da unguwar nan bare kuma ?ofar gidan nan, ina can bayi ina fama" Ya faWa yana Wan ciccije leSe tare da Wan ?ara du?awa kamar wani tsoho mai ?usumbi, kana ganinsa ka san akwai alamar tambaya a kan sa saboda gabaWaya alamomin rashin gaskiya sun bayyana a tare da shi.


Idanu Alhajin ya tsayar a kan sa yana mazarinsa, hakan ya sanya Mai tsaron ?ofa ya sunkuyar da kan sa ?asa dan matsawar yana kallon fuskar Alhajin zai iya yin komai da zai gano shi, saboda gabaWaya ba a nutse yake ba dan ya san matsawar gaskiya ta yi halinsa ba wai aikinsa zai rasa ba har lafiyarsa sai ya rasa, dan sai Alhajin ya sanya an masa dukan mutuwa na ?etara dokarsa kafin ya koreshi. Dan ya sha jin labarin abin da ke sanya a kori Masu gadin kenan bai wuce a bar ba?o ya shiga ba ko kuma nakasashshe ya shiga gidan ko ya tsaya a ?ofar gidan matsawar aka bincika aka gano gaskiya to kai kuwa ka kaWe har ganyenka. Dan ko mai gadin da aka kora aka kawo wannan mai tsaron ?ofar an ce wani gurgune ya zo barw w keke bara, wannan ne dalilin da ya sanya aka masa dukam da aka sauya masa kamanni tare da masa korar kare.




Wannan jahilci da rashin imani har ina.

"Mu je wajen in tabbatar da abin da kake faWa, dan ba na bu?atar ya shigo min gida" Ya ?ara katsewa Mai tsaro ?ofa tunani.

"to, to, Alhaji" Ya faWa tare da ajiye butar hannunsa ya bi bayan Alhajin. Tafiyar dai ya cigaba da yi a du?e, yana raya wa a ransa da zai samu dama yana fita da na kare zai ara dai ya san dai babu yadda za a yi ya kuSuta daga wannan GWARAMAR "Littafin ummu sadiq" Gwara dai ya tsira da rai da lafiyarsa a kan ya rasa aiki kuma ya rasa lafiya.

Da hannu biyu ya dafa ?ofar lokacin da zai fito, yana fitowa idanunsa suka fara sauka a kan ti?a-ti?an bodyguards Win Alhaji suna tsaye fuskar nan kamar an aiko musu mutuwa, ga wani uban ba?a?en gilashi tamkar wasu makafii, duk sun ?ame umarni kawai suke jira a basu su aiwatar, cikin Mai tsaron ?ofa ne ya bada wani ?ululu sai ya ji yana jin gudawar ma da gaske, dan ya san aka haWa shi da waWannan kaWai ya san sai dai Allah kiyaye, yo da ma ya lafiyar kura bare ta yi hauka. Kuma dai na shiga ban Wauka ba bata fidda Sarawo, bare kuma shi ya Waukan ma.

Fitowa ya ?arsa yi, yana kallon Beelal da ke dur?ushe a ?asa yana ta kuka abin tausayi, ga jakar kayansu da dam?e a hannunsa. Wani tausayin yaro ya tsarga masa domin tozali

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login