Showing 3001 words to 6000 words out of 18180 words

Chapter 2 - AHLIN LASHKHAR Book Complete by kanwar Soja.doc

20 Sep 2025

737

sa ya bada wannan wasiyyar...








AFTER 1 year





Da gudu ya shigo d'akin cikin farinciki da annushuwa mugun birki yaja ganin Aunty Ajeebah duk ta hargitsa ??akin ta harta tv bango sai da ta fasa ganin album na auren su Umma da Abba harda nasu ma sai yayyagawa taki tana kuka tamkar yadda kukan jariri yaki tashi daga nisa nisa ya mutsa fuska yayi da zuwa gunta "Aunty Ajeebah mace ce Umma ta haifa mana mun samu )?anwa"












Tamkar wacce aka sokawa mashi a zuciyar ta tsinka masa mari tayi "ba )?anwar mu bace ba ?bar uwata bace har abada ka fahimta mana Najeeb Umma ta aure Uncle Ali da mutuwar Abbah wata ukku kachal kuma ta haihu a wata tara mutuwar Abbah mu kwana hu??u sukayi buki da shagali a gidan nan kai yaro ne kamanta ko to ne bazan manta ba daga yau ne ba jinin LASHKHAR bane na tsani wanan ahalin "











Duk abinda taki fa??a akan kunnen Uncle Ali cikin mammaki yaki kallon ta ido ciki ido wani muguwar tsanarsa ya hango a idon ?barta shi baisan dalilin haka ba sam duk abinda zai mata don taye farinciki muddin tagano shine sai ta kuma tsanar sa a takaice kowane waye wan gari abin )?aruwar yakiye a tunanin sa idan ta samu )?anwa zataye farinciki yana mugun mammaki irrin zuchiya ta baki ta bu??e









"Ka fita min a ??aki na i hate you uncle i hate you!!! " Najeeb ne ya fashe da kuka ganin irrin abinda ?bar uwar tasa tayi ga mahaifin su ya gudu ya rungume sa mammaki ya cika zuciyar ta da sauri cikin murya mai amo " Najeeb kayi kuskure duk da cewa kai yaro ne mai shikara goma sha ukku kai kawai nakiso cikin Ahalin Lashkar kaine fitilar rayuwa ta ina matu)?ar sonka duk lokacin daka mallaki hankalin ka ina fata zaka nemi ne domin bazan chigaba da zama da mutane masu son kansu ba duk lokacin da kazo garine zanyi gudu na rungumi ka kuma na chigaba da sonka fiyyeda yanda zakayi tsammani "














"Hanun sa ya kama suka fitta daga ??akin duk abinda ya faru Umma na bayan su ciki da mammaki rigo irrin na ?barta Ajeebah tunda aka ??aura auren ta da Uncle Ali Ajeebah ta daina min magana ko kusa dani batason zama ta tsanani duk da cewa ne mahaifiyar tace " Ajeebah" ??ago da manyan manyan idon tayi ta sauki su akan Umma saurin jan nata idon taye ganin tsantsan tsana da taurin kai nata a sulalle ta zauna da jinjirar a hanun ta.

















" Ajeebah matsayi na na mahaifiyar ke bazan miki dole ba amman ke gayyamun cewa meye laifi na a wannan al'amari biyayya nayi ga Alhalin Lashkar na aure uncle Ali ko banason zanyi biyayya domin samun riba mekike tunanin cewa na manta da yanayin mu" don girman Allah ke fitta banson ganin ke ne banda kowa nasani duk jini kune a hakan kuna takama ku Ahalin Lashkar ne kunyi nasarar janye tunanin )?anina Najeeb amman bazakuyi nasara akan Ajeebah ba kina cewa wai bakison shi ga shaida a hanun ke zan barku nayi nisa daku har abada a abada ke manta cewa kin ta?a haihuwa yarinya mai suna Ajeebah nayi ha'kuri rashin mahaifina nayi ha'kuri janye mahaifiyar ta a jikin na nayi ha'kuri rashin samun kullawa daga gariki kuma naye juriyar ganin gawan mahaifina a gabana ko ruhi sa bai bar gidan nanba akayi alqaita da busa takaba kawai kikaye sai gaki a matsayin matar sarki harda yarinya,








Kuyi zamanku na aure na karanta ba harramun bane kuyi soyayya halal ne ku hayayyafa sunna ne kuyi farinciki samun ince ne kusa gwala-gwalai kuyi shagali kuyi busar alqaita wanan jinin kune amman bazaku mantar dane kuskure da kukayi ba bani da mahaifi bani da mahaifiyar ki jinin Lashkar ne sam ba uwa ba don uwa bazata ye hakan ba "















" Ajeebah " da sauri taye toilet ta rufe )?ofar sai ga wane sabon kuka ya kito maya je taki tamkar ta kashe kanta ko zata huta da takaice rayuwa dafa kafa??arta uncle Ali yayi "kiye ha)?uri Hafsat bansan da wacce kalma zan baki ha)?uri ba karkiye fushi da ita kinaya adu'a duk ahalin Lashkar banta?a gani ba kuma banta?a jin mai zuciya irrin na Ajeebah ba dani da ki duk ta tsanimu yaranta ce muma )?adarar muce a hakan ya zamuyi Allah ya rubbuta a littattafan mu hakan zai faru zan aure ko kuma mu haihu a tsakanin mu tunda tafara kirarin barin gida sai musan matakin da zamu ??auka ko muyi mata aure tayi nisa damu ka??an ko kuma mu turata karatu nisa da mu.. " cikin ki??imewa ta d'ago kanta ta dubesa zatayi magana saiga motsin Ajeebah haka suka juya suka tafe ciki da tarin mammaki ......














A gaban Aunty Ruma Ajeebah ta kammala karatun secondry ta a inda ta fitta da miji wanda ya kasance yaron abokin mijin Aunty Ruma sam ta)?i ??an uwa ta yaron Aunty Mami lokachin guda aka ??aura auren ba tare da taka )?afa ta ga cikin masaurautar suba duk wane rarrashi da kai kawo da aki mata tayi kunnen )?ashi daga baya ma duk wanda ya kawo mata maganar sai tace a fara binchiko waya kashe mahaifin ta kafin azo mata da maganar taso mijin mahaifiyar ta tun Umma na damuwa da wanan al'amarin har ta kumar da zance a gun Allah , watakil Allah ya dawo mata da tunanin yarinyar ta tunda aka musu aure a jahar Kano ta samu scholarship na zuwa )?asar American )?arin karatu a cewar ta daga goverment ne sai dai batasan cewa Uncle Ali ne ya tsara hakan ba da ita da mijin ta suka lula chan american a inda ta manta da kowa da komai ko waya bata yarda taye da kowa daga cikin Ahalin LASHKHAR cewar ta ta barsu har abada...














The game was begin


A tunanin ku Ajeebah ce jarumar Littafin ko?
a'a kar kuyi tunanin hakan labarin Ajeebah shine mafarin bayyanar jarumar AHLIN LASHKHAR a sannu a hankali ku biyo ne domin jin chigaban shirrin akai akai .








more Comment more typing ???0








Al)?alamin )?anwar soja A??]
{??c??.\
??}_??_Fq?x
{??}_??_Fq?x
{??}_??_Fq?x
{??}_??_Fq?x
{


AHLIN LASHKHAR


??I_??_FqHj
{??I_??_FqHj
{??I_??_FqHj
{??I_??_FqHj
{





**** NA****


NARNAH &?ANWAR SOJA ???g??_Iq?pBq??







* MARUBUCHIYYAR*


1* MIJIN MAGE
2*RUHI BIYU
3*MAI CIKI CE
4*FARASHIN SO
5*DUHU CIKIN HASKE
6*BIYAYYA GA UWA
7* HANYAR RUWA


NOW


AHLIN LASHKHAR.






??\ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION??\*
{R.S.W.A}


https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, fad'akarwa, ilimantarwa da kuma nishad'antarwa_*
_(R.S.W.A)Ruwa kad'ai ke maganin k'ishi_
**
*Alk'alaminmu 'yancinmu*






PAGE 5 & 6 ???a






LAGOS





"Nadra!!!" da sauri ta ka??a kai tamkar gadan)?aruwa " Yes sir " , " come forward". matsowa tayi ta sarra mai, document da ke cikin file ya mi)?a mita " Babban masarauta dake cikin birnin Kano zaki shiga ki fara aiki ",








Nan wani mai farin uniform ya tsaya a gaban ta ya mi)?a mata black bag " duk abinda zaki iya bu)?ata zaki samu anan , communication kai tsaye da babban sakataren kungiyar mu da ke chan birnin Kaduna zaki iya samu, idan abun ta jutura ke zasu turamana information kai tsaye a babban office namu da ke nan Lagos ". yana kammala fa??ar hakan ta sara mai , hannu yasa a saman kafad'ar ta " All the best "

















Bench dake kusa da ita ta zauna nan da nan idon ta ya ??auki ruwa sauran )?iris ya zubo ta sa hannu ta shari ta fara murmusa baki duk abinda tayi yana kallon ta a hanzarce ya matso kusa da ita,





" Oh my love be a strong woman you can do it " with full confidence ta murmusa "yes I will do my best you know na tsani shiga cikin hausawa banson tashin hankali banson mu'amala ta dasu har yau idan na tuna my past story nakanji ??ace a raina ".











Hannun sa yasa akan kafa??arta yana shashafa wa da ??an bubbuga wa '" calmdown dear , yanayin aikin kine dole kije but ke tabbatar kin lura da kyau you know idan har aka kamaki )?ungiyar mu bazata taimaka ki )?ubuta ba sai dai su kashe ke saboda gudun tunuwar wasu sirrukan mu ",








This time kuka ta fashe dashi ta rungume sa "am a yoruba girl please forgive me idan hakan ta faru. " shitttt nothing will happen ke ta musamman ce just respect your self kina dawowa sai muyi auren mu right , " ??an bugun sa tayi a )?irjin sa , " kasan dai family ka basa son Yoruba sai 'yan )?abilar ku ta igbo ".











Dariya yaye "so what don basa sonki Nadrah I think ne inason ke ai, " a hankali ta murmusa hankali kwance ta tashi ba tareda da tace uffan ba , direct room nata ta nufa , tana shiga cikin matsakaichin ??akin dake da toilet a ciki ,sai guntun waldrop nata babban album nata ne ke sallama daga shigowa ciki yasar da jakar tayi kan )?aramin gadon da file. hargitsa gashin kanta tayi da ya sauko har gadon bayan ta ta zauna ta zuba uban tagumi chan ta fashe da matsakaichin kuka

















"Why meyasa za'a turani cikin )?abilar Hausa i think banchanchanci hakan ba , tukkuna ma ko uban me zanyi musu " , jan file nin tayi ta bu??e a hankali, wasu zafaffan hotona ne suka zobo a hankali tafara arba da wani babban matashi mai cikar hallita da haiba juya hoton taye nan taga sunan sa a rubbuce "
BARRISTER AJEEB ALIYU LASHKHAR " maimaita wa tayi da sautin ta na kuka.














Cigaba da duba hotunan taye nan taci karo da wani kyakkyawan matashin fari tass kamar balarabe sanyi da uniform nashi na doctor yana murmurshi juyawa tayi nan dai taga DOCTOR NAJEEB ABDULLAHI LASHKAR. sannu a hankali tsaff ta kamalla hanunta ne yayi karo da wani babban mutum cikin shigar kamala da nagarta na sarauta duba sunan sa taga an rubbuta,











"King of Gezo Alhaji Aliyu Lashkar "tsorawa hutun ido tayi chan ta ajiye ta bu??e document hankalin ta ne ya tashe ganin irrin bada)?a'lar aikin da zataye a wanan ahalin kuma masaurauta, da sauri ta rufe tashiga toilet ta bu??e ruwa akan ta sai laftuwa ruwan kiye chan ta tsani jikinta da tawol tasa kayanta.














Black jins ta saka da white top sheet sai agoggo da ke hannun ta nan taki kyakyawar halittar ta ta bayyana chocolate girl mai )?irar coca cola sai matsakaichin fuskar ta mai suffar O face , wani )?aramin box ta sa cikin bag nata duba agogon tayi saura 20 minute komai ta kimtsa tana fitowa ta wucce office nasu sallama tayi dasu cikin girmamawa ta juya ta shiga wane jeb sai kallon su taki ta madubin fuskarta direct airport ta shiga wane security ne ya matso kusa da ita ya bata wani file amsa tayi ta shiga jirgi ajiyar zuciya ta sauke , ta rufe idon ta tana sauki a jiyar zuciya a sannu a sannu ...











"Hi beautiful baby wanan ne shigar ke jirgi for the first time " bu??i idon ta tayi a hankali ta sauki su rass gabanta ya fa??i ganin wanda yayi magana a gabanta still kamar bashi yayi ba , hannu tasa ta zunguri kunne ta murmurshi ya sakarmata , " hi am the one that talk to you " tashin hankali ta fa??a a razani....









A tunanin ku waye Nadrah ta ha??u dashi a jirgin





Wacece Nadrah



Meyasa ta tsani mu'amala da Hausawa?


Meye alaqar ta da wanan aikin?


Wace irin Fitina ce a masaurautar a yanzu?



More Comment more typing





AL&?ALAMIN NARNAH &?ANWAR SOJA ???g??_Iq?pFq?x
{??}_??_Fq?x
{??}_??_Fq?x
{??}_??_Fq?x
{??}_??_Fq?x
{


AHLIN LASHKHAR


??I_??_FqHj
{??I_??_FqHj
{??I_??_FqHj
{??I_??_FqHj
{??I_???





**** NA****


NARNAH &?ANWAR SOJA ???g??_Iq?pBq??







* MARUBUCHIYYAR*


1* MIJIN MAGE
2*RUHI BIYU
3*MAI CIKI CE
4*FARASHIN SO
5*DUHU CIKIN HASKE
6*BIYAYYA GA UWA
7* HANYAR RUWA


NOW


AHLIN LASHKHAR.





??\ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION??\*
{R.S.W.A}


https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, fad'akarwa, ilimantarwa da kuma nishad'antarwa_*
_(R.S.W.A)Ruwa kad'ai ke maganin k'ishi_
**
*Alk'alaminmu 'yancinmu*












PAGE 7 & 8









"Hi beautiful baby wanan ne shigar ke jirgi for the first time " bu??i idon ta tayi a hankali ta sauki su rass gabanta ya fa??i ganin wanda yayi magana a gabanta still kamar bashi yayi ba , hannu tasa ta zunguri kunne ta murmurshi ya sakarmata , " hi am the one that talk to you " tashin hankali ta fa??a a razani....














Ganin bazataye magana ba yasa yayi shiru yana ya lumshe idon sa chan ya kuma ??ago kansa ido suka ha??a " am my name is Ajeeb Aliyu Lashkar i think kinsan wanan company na mu ne and then ne yaron sarki ne ma'ana dai yarima mai jiran gado ".











"Oh ne Nadrah sai kace na tambaye shi ai nasan ko kai waye basai ka fa??a ba " ta fa??i hakan cikin zuciyar ta.



"hi beauty am talking to you !" hannu ta masa nuni wai meyaki cewa zare ido yayi " aww ashe ma kurma ce gashi ne ban iya zancen kurami ba am sorry "











Wayar sa ya ??auka yana nuna mata " kina iya massage " tsorawa wayar idano kawai taye dariya nason 'kwance mata " kinan ma ya yarda ne kurma ce kai amman ashe dai da gaske mayen mata ne bincike na daga kanka zan fara " kai ta gya??a masa alamar a'a haushi yaji ya rufe idon sa.

















Jirgin ne ya sauka a Aminu Kano airport a hankali ta fito ta gyara zaman glass na idon ta agogo hanun ta ta duba )?irar apple a hankali taki takawa ganin bataga kowa agun ba ta ajiye bag nata kusa da ita ta zauna set bench wayar ta zaro zata dana alamar kirar ganin Najeeb tayi a kanta.

















" Ya za'ayi kuma kurma taye waya ba'ajin ki bane zama anan jiran driver ga motoci na da suka zo ??aukata if there is no proplem ki shigo kawai "

















Kafin ta gama masa kallon up and down wayarta ta ??auki )?ara ganin mai kiran ta mi)?i tsaye taja jakarta ta fara tafiya bayanta yabi da kallo " ohh daganin wanan kayan dole taye za)?i indai a Kano kike kai ko duk Nigeria ne sai nasan inda kike da zama ".








Da sauri ta shiga napep da yazo ??aukan ta duk tafiyar da takiye tana hango jirin motocin da akawa tambarin Lashkar a matsayin Number na Mota,. murmurshi ta sauki " he think he is

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login