Showing 12001 words to 15000 words out of 18180 words

Chapter 5 - AHLIN LASHKHAR Book Complete by kanwar Soja.doc

20 Sep 2025

736




Shin me zai faru idan har Asad yabar Ajeebah tazo Nigeria ?





Idan tazo kuna ganin Nadrah zata sha ku kuwa asirin ta ne zai tonu ?





A tunanin ku meyasa Ajeeb yaye record gaskiya bai kyauta min ba nikam ?





Shin burin Nadrah tmda tiget nata zai cika idan doctor yayi magana ko ya zata kasance.








AHLIN LASHKHAR BY NARNAH &?ANWAR SOJA A??]
{??Qd??>d??c??.\??c ??}_??_Fq?x
{??}_??_Fq?x
{??}_??_Fq?x
{??}_??_Fq?x
{??}_???


AHALIN LASHKHAR


??I_??_FqHj
{??I_??_FqHj
{??I_??_FqHj
{??I_??_FqHj
{??I_???





**** NA****


NARNAH &?ANWAR SOJA ???g??_Iq?pBq??







* MARUBUCHIYYAR*


1* MIJIN MAGE
2*RUHI BIYU
3*MAI CIKI CE
4*FARASHIN SO
5*DUHU CIKIN HASKE
6*BIYAYYA GA UWA
7* HANYAR RUWA


NOW


AHLIN LASHKHAR.







PAGE 15 & 16







??\ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION??\*
{R.S.W.A}


https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, fad'akarwa, ilimantarwa da kuma nishad'antarwa_*
_(R.S.W.A)Ruwa kad'ai ke maganin k'ishi_
**
*Alk'alaminmu 'yancinmu*











Amarren Mama wanan page sadaukarwa ce a gariki ina godiya sosai Allah ya bar zumunchi .










Let's go










Zumbur zumbur suka mi)?i tsaye mussaman Najeeb da zuciyar sa ke bugun chasa'in chasa'in, gyara glass na idon sa yayi ya dube su da cewa .








"Yalla'bai mai martaba Allah )?ara nisan kwana ya " da sauri Uncle Ali ya katse shi da cewa "go ahead me a result " ?







Tunda doctor yaga haka yasan tabbas akaiw matsala " sorry to said that she is pregnant two months and one week , "Alhamdullah" abinda Nadrah tace tana sauki a jiyar zuciya .











Gaba??aya wani abu kamar bugawar guduma ya sauka akan )?irjin sa wani malalon bakin ciki ne ya tunkaro zuciyar sa taki idon sa ya fara lumshewa ganin sa ne ya ??auki jire ya kwashe shi da sauri ya yanki jiki ya fad'i .











Ihu Umma ta buga ta ye kansa cikin hanzarin ku??a Aunty Amina ta buga da shewa taki idon su ya dawo kanta "ayerireeee ashe maciji sare ka ?oya ne ana ganin uztaz haka uztazam suki "?








Ajeeb ne ya amsa da cewa " shegen yaro sillent killer ashe yarinya ma mussaman ya ajiye yana karawunci tunda ya iya bata ciki ashe ya girma sai uban ustazanchi kamar na Allah da Manzonsa , "








Takaice ne ya ishe Nadrah wacce ta rikice sai yanzu taki ganin girman laifin da tawa Najeeb cikin hanzarin ta bu??e fridge ta kawo Umma ce ta kalli ta kamar zata hana ta kawai Nadrah ta watsamai a fuska tana shafa fuskar da hawaye a idon ta .








"Please wake up wake up don't go honey Ina sonka ka tashi please idan baka son cikin ne kawai mu zubar but please stay with me '"








Najeeba ce ta jawo ta daga baya baya kamar zata kifar da ita a )?asa don takaice da bakin ciki wai me yaya Najeeb ya gani a jikin wanan abar " .








kallo kallo suka tsaya ye a tare , tari da Najeeb ya fara shi ya dawo dasu duniyar kallon da sukiye da sauri aka bashi ruwa domin yasha but ya sake kumawa suma a karo na biyu likita ne ya sa suka fita aka sashi a mota suka nufi babban asibiti ,








?aki mai martaba yasa aka bawa Nadrah a inda ta shiga ta kwanta akan makikin gadon ta da yasha kayan alatu mi)?a tayi ta amsa da cewa








"Ya Allah irrin wanan daular lallai mutanen nan suna almabazuranci da dukiya ko da yaki gidan sarauta ne kuma AHLIN LASHKHAR ne hakan ba komai ba ne, shin ko burin na zai cikka na zuwan Ajeeba na tabbatar indai tana son Najjeb yanda taki cewa soyayya su tayi )?arfe to tabbas zata zo hakan kuma shine nasarar mafarin aiki na but idan kuma tazo tafara wanan masifar nata da naji labari fa !!





Hhhh nine Nadra yarinya ?bar maman ta , let me up and take a shower "








Shafa cikin ta tayi ta ??auki )?atuwar wayarta wanda tace Najeeb ne ya saya mata kallon gallary tayi " Allah sarki gaskiya zamanin nan yazo da abubuwan mammaki wazai ga wanan hotonan yace karya ne editing ne , sai ne Nadrah"








Murmurshi tayi tashiga Google nan tayi searching wasu abubuwan masu muhimmanci ga masu ciki ,chan ko mai ta tunu ta kuma yin murmurshi nan ta duba littafin MAI CIKI CE. ta sauke akan wayarta toilet ta shiga ta daura tawol kayan da tazo dashi dogon riga tasa.








Buga mata kofar akayi nan ta bada izinin da a shigo kallon Sameera ce ta ??an saki fuska , " Sameera Barka da yamma yanzu nagama shirrin nace zanzo mujee hospital "





Murmurshi tayi "noo basai kinje ba don yanzu haka Sister Ajeeba ta tura masa tiketi zuwa America gobe zai kama hanya tana son ganin sa ,"








Subhanallahi kinan bazata zo ba " ido Sameera ta zalzalo wace da sauri Nadrah ta dai daita kalaman ta "





" Nayi zaton zatazo inason ganin ta watakil ita zata yarda dane inason ta sosai Najeeb na yawan bani labarin ta "








dariya Sameera tayi da cewa " ai kiye Barka da cewa bazata zo ba don wallahi sai anyi )?aramin ya)?i a gidan nan tunda aka haife ne tabar gidan nan shikara goma sha shida kinan yanzu " .











Girgiza kai tayi " oh to Allah kyauta" , " amin Aunty Teeamma Umma ce tace akawo miki fruit kuma mikikison ce da dare " shuru tayi chan tace ba komai duk abinda aka dafa yanzu nagaji ina bu)?atar hutu but zakisha fruit ai before ke kwanta haka ta shanye sosai tasha mussaman kankana da banana tana gama wa Sameera ta fita kwanchiya tayi da bachi mai nisan gaske.

















" Amman nai martaba na kasa yarda cewa Najeeb zai aikata hakan , " murmurshi yayi " ba komai ke kwantar da hankalin ke Umma yara everything will be fine in Sha Allah ki chigaba da adu'a amman abin yazo da sauki tunda yarinyar nan bazatazo ba gwanda da mijin ma ya gaya mana muka hanasa barin ta tazo din wallahi tsoron Ajeeba naki har yanzu ina kallon yanda tamin magana last time da idon ta mai razanarwa nan "








Murmurshi Umma tayi badon taso hakan ba " " kaifa kar kaban kunya Ajeebah ?bar kace " a jiyar zuciya ya sauki





" Idan na tuna ita ?ba tace hakan yakisa naji sanyi but ina kallon zallar kiyayya a idon ta har yanzu "......















12: 00 pm





Firgit ta farka daga dogon barchi wayar ta ta duba ganin time da sauri ta mi)?i ta shiga toilet farin wando da t_shirt fari tasa sai wani dogon ba)?in riga tasa a sama wanda a zahiri ana iya hango fararin kayan ta ciki hula tasa ta ??auki wayar ta a hankali ta bu??e kofar ganin ba kowa tayi ajiyar zuciya.








'Kofar fita taye ta murza key haske ne ta hango a ko'ina cikin masarautar ba wani abinda ya rage ko allura ya fa??i zaka iya ??auka ta ko'ina sai wasu fadawa dake tsaye a bakin kowacce kusurwa da )?ofa da qatuwar bulalla a hannun su )?aramin tsaki taja .








"Aikin banza zasu lallatamin shirrin na yanzu haka " , hango ??ayan taye ya matsa gun wasu biyu taki ta sulalle kamar wacce kwai ya fashewa a ciki tabi bango sai gata a wani hanyar part daban








" Anya Nadrah banyi gangancin fitowa a wannan lokaci ba bansan gidan ba ya kamata ace nasan ko'ina duk da cewa bani da issasshin lokacin , "








Hango wane bafadi tayi rungumi da abu a hanun sa )?ara dubawa tayi mai kyau nan ta hango tabbas macce ce a kafa??ar sa saurin fitowa tayi ta tsaya bayan bishiya dake kusa da ita chakk ya tsaya jin motsin zaro tokobi sa yai wani 'karfafa dashi dogo a kafa??ar sa kuwa mace ce a hanun ya zaro makamin yayi hanyar bishiyar yana mai cewa








" Waye anan " yana kara matsowa wani irrin kuka cikin ta tayi ganin tabbas kara matsowa yakiye a razane ta ..










Nadrah in proplem how far?


Ajeebah dai sorry her fan's Bata samu damar zuwa ba !!!


Sorry Najeeb !!!









AHLIN LASHKHAR BY NARNAH &?ANWAR SOJA ???g??_Iq?pBq??









https://chat.whatsapp.com/GlC9QmyuWMG7PmC1vhGp4I









??\AHALIN LASHKHAR ??\
**** NA****


NARNAH &?ANWAR SOJA ???g??_Iq?pBq??







* MARUBUCHIYYAR*


1* MIJIN MAGE
2*RUHI BIYU
3*MAI CIKI CE
4*FARASHIN SO
5*DUHU CIKIN HASKE
6*BIYAYYA GA UWA
7* HANYAR RUWA


NOW


AHLIN LASHKHAR.







PAGE 17 & 18







??\ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION??\*
{R.S.W.A}


https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, fad'akarwa, ilimantarwa da kuma nishad'antarwa_*
_(R.S.W.A)Ruwa kad'ai ke maganin k'ishi_
**
*Alk'alaminmu 'yancinmu*





GODIYA


Alhamdullah ina godiya gariki ?bar uwa bisa sakon da nasamu daga gariki Allah yabar )?auna Sister Teema Abdullahi rawar da kike takawa a littafin AHLIN LASHKHAR yana farranta min , Allah bar zumunchi ???0


???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?


Am sorry na rashin ganin posting da wuri an samu matsala nepa ne fatan zakumin uzuri ngde . ........






**********************************************


" Waye anan " yana kara matsowa wani irrin kuka cikin ta tayi ganin tabbas kara matsowa yakiye a razane ta fara hawa bishiya ta sa hannu tana girgizar wani rishe .








Ma'kalewa tayi duk da cewa yana qara matsowa setayi muryan mage miyau tsaki yaja da cewa " ashe ma mage ne aikin banza"!








Cikin sauri ya wucce har yana tuntu'be ajiyar zuciya ta sauki da sauri ta kuma ??akin ta tana lumshe idanon ta da hasashen abinda zai iya faruwa nan gaba.








Asubar farko ta farka daga barci ta ??aura alwalla da nafilla har karfe shidda Sameera ce ta turo )?ofar a hankali ganin Nadra na kwance ta juya tana ganin akawtin da ta shigo dashi haka kawai hankali ta bai kwanta ba so taki ta kai hannu.








Gyara muryar Nadrah tayi " Sameera fatan anyi ??an wake" zaro ido tayi " no Aunty " arish ne sai Macron da peper shoup " gaskiya ne ??an wake kawai nakiso a yanka min tumatur da gabbage" to ta amsa da juyawa " shi kuma yaron Brother Najeeb ??an wake yaki so kinan".....











Duk suka hallara after breakfast Najeeb dake zaune daga one sitter cikin shiqar kaya white t_shirt and black trouser Nadra dake zaune akan carpet tana tauna cinqam se Uncle Ali da Umma ke zaune akan two sitter yana kallon Najeeb.








"Abubuwa da dama sun faru lallai mun yadda da qaddara kuma mun amince Teema MAI CIKI CE bisa shaiddu da hujjoji da doctor ya tabbatar , don haka Teema za ta zauna tare da mu har tsawon lokacin da zata haife yaron da ke zaune a cikin ta bai zama lallai mu yarda da)?in amincewa ka ba don haka Teema zata zauna damu tabbas zaka iya zuwa gun Ajeebah domin tattaunawa akan wannan issue but Yakamata ,"

















Fad'uwar Sameera cikin d'akin ko sallama babo nan ne duk suka jiiyo cikin haki ta dube su da cewa " An samu sabuwar gawa a 'kasan bishiya dake farfajiyar masaurautar "..








Duk mi)?ewa sukaye " Innalillahi wa ina iallhin raji'oun " cewar Umma wanda tune Nadrah ta mik'i ta yarda wayar hannu ta ta fita da sauri da jan hanun Sameera " a ina ne me yafaru shikkinan nema za'a kashi ne ko "








Ko ta kanta Najeeb bai bi ba yayi fecewar sa idan da sabo an saba da ganin gawawwaki na mata har ma da mazan but mafi yawaici matan sunfi rinjaye bayan an azabtar da su ta hanyar aikata fyad'i direct ??aki ya wucce ya ??auki jakar sa bafadin shine ne ya jawo mota suka fitta..











Inda har anfara mata sutura sosai hankalin Nadrah ya tashe sai hawaye daki zuba a idon ta saurin goggewa taye da jan hanun Sameera " wai kullum ahaka yaki faruwa cikin wannan masarautar gaskiya akaiw tashin hankalin bazan iya zama ba inada tabbacin nima za'amin hakan nashiga ukku " !!!

















Sameera ce ta gyara murya " kar kidammu ba'abunda zai faru dake muddin kina zaman lafiya a part na Ummu a kuma baki fita ko'ina " a hankali cikin dabara Nadrah tayi ta mata tambayoyi game da gidan haka tayi ta nuna mata part daban daban cikin hikima har suka kuma part nasu .











***************************************
TWO DAYS LATER ( AMERICAN ).





" Innalillahi wa ina iallhin raji'oun tashin hankali ta fa??a " tana zare eyeglass na idon ta" Najeeb kuma ka tabbatar bakasan wacce ce ita ba baka aikata hakan ba" !!!?








Matsowa kusa da ita yayi ya dafa kafa??arta ta zauna ya durgusa bisa guiwar sa ya kama hannun ta da nashi " Aunty Ajeebah dube Ido na da kyau ban ta?a miki karya ba bazan ta?a mike karya ba idan nayi karya tun muna yarintar kicce kike fara gano cewa banda gaskiya ,











Kicce wacce muka shaqu da ita kasancewa duk bamu shaqu da mahaifiyar muba kice matsayin mahaifiyar kuma kice ?bar uwar bm
kinsa da cewa bana shiga hurumin kuwa a cikin AHLIN LASHKHAR zaman lafiya naki gudunarwa duk da cewa Uncle Ali shine komai na yanajana jiki mussaman a harkar sarautar mu ,












Nasan kin tsani abinda zai ha??aki masaurauta hakan yasa banason abu da mulki ki yarda dane, kice nasa wa rai idan baki amince da ne ba lallai zuciyata zata samu matsala kice yarda ta .!!!"











Sirarran hawaye ne ya bayyana a )?wayar idon sa haka itta ma ta kasance tsaki taja tasa hannu ta share idon ta hannun d'ayan kuma akan fuskar sa ta share masa da hannu , a hankali ta wanka mai mari.











Taki ya zaro Ido " bahamagen )?anina Najeeb kawai ne wallahi har kaban tsoro kuma you know na hanaka kirar sunan wanan mutumin a inda naki but bakaji wanan laifin da kamin yafe zargin da ake maka ai " murmurshi yayi " this is not funny wooo "











Dariya taye " to let me tell you just act and see what will happen Ina da tabbacin idan maciji na yawo zabuwa na yawo dole watarana zasu ha??u ne nasan. bazaka aikata ba just inason naga halin naka ko

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login