Showing 9001 words to 12000 words out of 18180 words

Chapter 4 - AHLIN LASHKHAR Book Complete by kanwar Soja.doc

20 Sep 2025

739

"yarinya tsakanin ke da Allah ke gayyama na gaskiya meye tsakanin ke da yarona Najeeb kuma kije tsoron Allah ke tabbatar zaki mutu a kwantar daki cikin kabarin ke ke ka??ai idan kikaye mai kyau zakigani hakama akasanin sa za'asa cikin ma'auni"

















tuni jikin Nadrah ya ??auki rawa ga wane bugun zuciya da takiye akai akai sai hawaye ya zuba a idon ta fashewa da kuka tayi kusan minti goma ba wanda ya lallashita fa??uwa tayi a Gaban Uncle Ali har tana dafa )?afarsa da cewa " ka yarda dane ko kar ka yarda nasan Allah yana kallo na nasan cewa Bazai ta?a barina idan nayi wane abu da zan cutar da AHALIN LASHKAR BA sai dai kasani cewa bani da iyayye banda kowa ne marainiya ce asali ma bara nakiye akan titti watarana da bazan ta?a mantawa dashi ba ....














Am sorry busy na yayi yawa masu turu sako naganku da masu kira na a waya suna tambaya chigaba kuyi min uzuri in Sha Allah komai ya kusa dai dai ta, ina godiya .








AL&?ALAMIN NARNAH &?ANWAR SOJA ???g??_Iqpttps://chat.whatsapp.com/EcdqUwHkniSAsRQg8HHTCT








https://chat.whatsapp.com/GlC9QmyuWMG7PmC1vhGp4I








??}_??_Fq?x
{??}_??_Fq?x
{??}_??_Fq?x
{??}_??_Fq?x
{??}_???


AHALIN LASHKHAR


??I_??_FqHj
{??I_??_FqHj
{??I_??_FqHj
{??I_??_FqHj
{??I_???





**** NA****


NARNAH &?ANWAR SOJA ???g??_Iq?pBq??







* MARUBUCHIYYAR*


1* MIJIN MAGE
2*RUHI BIYU
3*MAI CIKI CE
4*FARASHIN SO
5*DUHU CIKIN HASKE
6*BIYAYYA GA UWA
7* HANYAR RUWA


NOW


AHLIN LASHKHAR.










Double ??T??? 11 & 12.

Wattsp Number : 08101235739
Facebook page : Narnah )?anwar soja













??\ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION??\*
{R.S.W.A}


https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, fad'akarwa, ilimantarwa da kuma nishad'antarwa_*
_(R.S.W.A)Ruwa kad'ai ke maganin k'ishi_
**
*Alk'alaminmu 'yancinmu*










HAPPY NEW YEAR ??^??^
I am back ??^



Nadrah ta chigaba da cewa " Ka yarda da ne ko kar ka yarda nasan Allah yana kallo na nasan cewa bazai ta?a barina idan nayi wane abu da zan cutar da AHALIN LASHKAR BA sai dai kasani cewa bani da iyayye banda kowa ne marainiya ce asali ma bara nakiye akan titti watarana da bazan ta?a mantawa dashi ba ....













Ina kwance duk baran da nayi bansamu komai ba yunwa ta galaibata da rayuwa na narasa gani meyasa ma nazo duniya .





Ganin haske nayi ya haskaka hanyar babban titin da sauri na tattaro dukkan )?arfe na ganin Manyan motoci ko zan samu sadaka naci wane abu komai )?an)?antarsa,








Hannu nasa naringa tsayawa cikin sa'a ta tsakiya ta tsaya wanan shine had'uwa ta na farko da wane kyakyawar saurayi wanda kyau sa ma yasa namanta cewa duniya naki watakil ko lahira ne akaba ni shi nagansa gani ??aya na masa yamin.











Tausayina ya dira cikin zuciyar sa tambaya ta yakiye " ina gidan mu "? nace " banda kowa" duk da haka ya kuma tambaya ta sai dai amsa ??aya naki bashi " ka taimaka min da abinci "





Magana yayi da wane driver sa suka sani a mota ban tsorata ba sam har mukaje wani restaurant akamin takeway bu??iwa nayi nace har guda biyu a gabansa nasha lemon kwalba sai bachi tafara zarya akaina rasa yanda zaiye dani yayi daganan ya yanke shawarar kawone gidan nan ko aiki na muku saidai yawan mutuwa da ?ban mata sukiye a koyaushe ba tare da wani dalili ba yasa"











Tsayawa tayi da ganin su ??aya bayan ??aya yanda suka tsayawa jin )?aryar ta da taki zalzalu musu musamman shi Najeeb da yake da ya'kinin mafarkin nashi harda taimako ma ashe yakiye .








Umma kam duk tausayin ta har hawaye a idon ta Sameera kam dirsham ta zauna.





"Chigaba da gayyama na labarin ke don Allah kar ke katse kinje " kallon ta Nadrah taye da cewa "kice Sameera ko yana yawan bani labarin ke amman mai martaba meye dalilin yawan mutuwar yara mata da ake samu a cikin masarautar ku "?











Da sauri Uncle Ali ya cire hular sa jin abun yaki kamar saukar aradu "lokacin su ne yayi nema bansaniba amman hakan yana faruwa akan kowa kullu nafsin za'i)?atul mautt " kai ta girgiza ta chigaba da bayani..













Sai dai yawan mutuwa da ?ban mata sukiye a koyaushe ba tare da wani dalili ba yasa yakai ne wane gidan da ba kowa nayi barchi na tsawon kwana bakwai banga kowa ba har ina tunanin ??an yanka kai ne.








saidai gidan akwai komai a ciki naye wanka nayi ado har kayan mata ma akaiw a cikin kwatsam watarana yazo yana tambaya ta don ya mayardane ko gun dangina amman bansan kowa ba haka ya chigaba da ajiye ne ina samun komai ban rasa ba saidai akaiw lokacin da ya tafe yayi wata ??aya baizoba hankali na ya tashe don ko ba komai mun sha'ku sosai har soyayya ta shiga tsakani mu sai da ya dawo yace min ya tafe Amurka ne,








Nayi ha'kuri bai sallami ne ba gaggawa ce ya tafe gidan Aunty sa Ajeeba wacce tabar gidan nan sanadin mutuwar mahaifin ta da auren mahaifiyar ta abinda yace min kinan to dai maganar gaskiya alaqar mu tayi )?arfe sosai komai don farinciki junan mu mu nayi.











Amman ya zamar dane kamar matar sa da duk lokacin da yazo zai biya bu)?atar sa ya tafe sau ??aya ya kaine waje gidan shakatawa mu biyu kawai waiyo Allah ranar nasha soyayya da gata bayan wata biyu na daina ganin sa gaba d'aya ya manta dane gashi banda lafiya shine naje asibiti aka dubane ashe ma ciki ne dani har tsawon wata biyu kacal.














Nashiga tashin hankali don haka na yanke hukuncin kirarsa da sabon Number kuma nazo gidan su , ga shaida ta bansan ko zaku amince dani ba amman ne gaskiya kawai na gayamuku "











Nan ta zaro wani abun pic saiga tada Najeeb suna murmurshi hotona ta fitar akan wayarta daban daban wani kam ma suna wasa har akan gado abin ba'acewa komai ..
















Sallati umma tasa ta fa??i ta suma ihu Najeeb yayi ya chukumu wuyar Nadrah ya ha??ata da )?asa da sauri Uncle Ali ya chukumu sa da )?arfin sa ya tsinka ma sa mari .





"Ashe Najeeb baka da hankali kashe ta zakayi " Najeeb da sauri ya bushe iska ya naushi iska ya fitta daga ??akin yana sauri kamar zai firi sama..











Finally Nadrah ta shiga AHLIN LASHKHAR


Shin wani mataki Uncle Ali da Umma zasu ??auka?





Shin kuna gani Nadrah zata cika burin ta?





Ne kaina inason sanin meke faruwa a AHLIN LASHKHAR





??}_??_Fq?x
{??}_??_Fq?x
{??}_??_Fq?x
{??}_??_Fq?x
{??}_???


AHALIN LASHKHAR


??I_??_FqHj
{??I_??_FqHj
{??I_??_FqHj
{??I_??_FqHj
{??I_???





**** NA****


NARNAH &?ANWAR SOJA ???g??_Iq?pBq??







* MARUBUCHIYYAR*


1* MIJIN MAGE
2*RUHI BIYU
3*MAI CIKI CE
4*FARASHIN SO
5*DUHU CIKIN HASKE
6*BIYAYYA GA UWA
7* HANYAR RUWA


NOW


AHLIN LASHKHAR.






??\ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION??\*
{R.S.W.A}


https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, fad'akarwa, ilimantarwa da kuma nishad'antarwa_*
_(R.S.W.A)Ruwa kad'ai ke maganin k'ishi_
**
*Alk'alaminmu 'yancinmu*













PAGE 13 & 14


HAPPY NEW YEAR ??^??^
I am back ??^








"Ashe Najeeb baka da hankali kashe ta zakayi " Najeeb da sauri ya bushe iska ya naushi iska ya fitta daga ??akin yana sauri kamar zai firi sama..








Cikin mintuna talatin duk sun fitta daga cikin hayyachin su kallo kallo kawai akiye ana jiran isowar likita don ya tabbatar da aikin sa na bincike akan Nadrah.








Najeeb daki ??akin sa ya rasa abinda zai masa da??i wayarsa ya jawo bugu ??aya ta ??auka cikin sanyin muryar ta ta masa sallama jin yayi shiru ta ??aura da cewa ,








"Tabbas Najeeb akaiw abin da ke faruwa ka gayyamin waye ya ta?a min kai na maka al'kawarin ",





Fashewa da kuka yayi a razane ta mi)?i akan chair na office nata a razane " what Najeeb kaine kaki kuka what happened tell me now now ."








Jin ya kasa magana kawai ta datse kirar cikin tashin hankali number mijin ta Asad ta kira taki sanar mai lallai tana bu)?atar sanin abinda ke faruwa da ??an uwan ta ba )?aramin abu ne zaisa sashi kuka har ya kasa gayamata ba kawai a yanka mata tiket zata tafe Nigeria ,"

















" What ! Ajeebah yau kece da ambata zaki shiga Nigeria Allahu Akbar " ganin ya mayar da abin kamar wasa ta jawo laptop nata hannu biyu biyu tana typing tamkar zata cinye sa hannun ta sai kakkarwa takiye tura sakon tayi ta ??auki brief nata ta fita qatuwar motar ta tashiga direct wane katafaren gida ta tsaya.














Da sauri ya hango motar ta "lallai duk abinda yaki faruwa a AHLIN LASHKHAR anyi kuskure ba )?aramin abu bane ya ta?a Najeeb ba tunda tsawon shekaru sai yau Ajeebah zataje saboda jin kukan Najeeb , "











" Dear "da sauri ta katse sa " but kasan bana maka irrin wanan wasan Najeeb nawa duk duniya shine kawai jinina ??an uwa na ace yana cikin matsala ka kasa fahimta kana min wasu tambayoyi ne nasan duk daren da??iwa dole zasuyi hanyar cutar da ??an uwa na har gobe inajin ina kallon gawar mahaifina cikin jini kwana hu??u kawai akaye shagali da auren Umma,








Wallahi azim na barsu da Allah amman ba wanda zai cutar da ??an uwa na na zuba ido ina kallon su immposibe sai sun san Najeeb ??an uwa na ne kuma bugun zuciya ta duk abinda zai faru sai dai ya faru na saye tiket gobe Flight zai tashi ina tabbatar maka on Wednesday Ina Kano baza'a Raina mana wayoo ba sai naga U"














Da sauri ya ha??a bakin ta da nasa ganin zallar ?acin rai da juyawar ido ta lokacin ??aya ya tabbatar tabbas ba abin )?aramin ba amman yana tuna kalar masifa da zai faru idan har yabar Ajeeba ta tafe Nigeria tunda ko ba komai ai iyayye iyayye ne har abada ..














Tunda Doctor ya shigo da kayan aiki sa Nadrah taki raba idano duk ido suka zuba mata ganin yanda tasha jinin jikin ta banda Najeeb da )?iris yaki jira ta fashe don ma Umma ne ta jawo sa aye komai a gaban sa.











Babban matsalar da aka samu )?aruwar mutane a cikin parlour don duk abinda Nadrah ta fa??a akan kunnen Ajeeb da yazo gun mahaifin nasa don haka yayi murna da recording duk wata magana ,











Duk kallon da yakiwa Nadrah ya kasa banbanci yanayin ta like yata?a kallonta " but where , "








Muryar likita ne ya dawo da kowa duniyar tunanin sa " What is your name "? tambaya taki ta wani irrin cikin basarwa ta amsa da cewa " Teema Abdullahi "











Duk kallo kallo sukaye tamkar ba sunan ta ta kira ba ita kanta tayi mamakin irrin wanan sunan ta " how all are you " fakaice sa tayi da ido "nifa ba wani jin turanci nan naki ba , "











Doctor mi)?a wa nurse yayi alurra da za a ja jinin ta da sauri ta mi)?i tsaye " waiyoo wallahi bazakuja jini na ba to hauka ake da zaku kwashe min jini "








A zuciye Najeeb yayi kanta tunawa da shaqar ??azun ma yasa ta nitsu '" to shikkinan amman a hankali " nurse ta gyara komai ta sa sirinje ihu ta buga wanda kowa saida ya )?ara tsanarta ta banda Ajeeb da yaki dariya











"Kai Babyn nan ta ha??u inason mai tsoron allura gaskiya Najeeb kayi sa'a " cikin basarwa da nuna baije komai ba ya dunkura wa yayyan nasa ashar a zuciyar sa.








Ya chigaba da jiran ganin ikon Allah nurse ne ta kama hanun su tafe toilet domin taye fitsari a roba "shikkinan nikam na mutu Honey Najeeb wai meyasa bazaka gayyamusu gaskiya ba sun kwashe rabin jini na yanzu kuma harda fitsari to Allah yasa banda kashi kam ko "?











Da sauri Sameera ta toshi bakin ta don wani irrin dariya da taki shirin ye ,harara Najeeb ya buga mata taki ta kama bakin ,











Suna shiga ta shiga toilet nurse ce ta biyota "ke don Allah mahaukaciyar ina ce ke da har toilet zaki bine " maintain your self kisan waccece a gaban ki am not your met umarni a kabani sunkuya kiye fitsari








" Aikin banza ne zakigaya wa zagi da turance wallahi nafiki hauka sai na miki ihun kwarto to fyad'i zaki'min na ?ban ma??igo da zakiga tsiraici na bayan ana son mutum ma yanajin kunyar ganin jikin sa sai ki wani biyoni ".











Nurse ne abin ya ishe ta ganin yarinya )?arama na kaita bango ba'abin ta mata duka ba sai dai tunawa da AHLIN LASHKHAR taki ta rufe toilet " okay Ina jiran ke anan ".










Murmurshi Nadrah taye " to ko kifa kina matsayin musulma " tana ganin ta rufe )?ofar tayi ajiyar zuciya " oh my God help me wanan aikin da matukar muhimmanci ya)?i ga uban wahala ga tarin )?arya ga kamilin mutumin da ba ruwan sa Astangafurallah nasan nothing "














Jim an buga )?ofar ne ta ja iska " saura ka??an" wani roba ta fitar ta zuba a robar da aka bata tasa shi kuma a toilet tayi fooloshing tana fitowa. nurse nin ta amsa " but kar ki gayyamusu ba tare muka shiga ba plz" .









Murmurshi tayi " kar kidammu ke musulma ce mai matu)?ar son addinin ta mu tafe kawai kuma harda kashi nayi shiyasa nayi fooloshing "








Dariya tayi ganin zallar yarintar yarinya suna fitowa likitan ya amsa suka shiga lap na cikin masarautar minti talatin sai gasu sun dawo da takardar shaidar gwaji a hannu zumbur zumbur suka mi)?i tsaye mussaman Najeeb da zuciyar sa ke bugun chasa'in chasa'in, gyara glass na idon sa yayi ya dube su da cewa "..











Nadrah shin kuna ganin lafinta ,? ko kuwa Jarumtar acting nata kuki kallo ?


Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login