Showing 12001 words to 15000 words out of 45050 words
Chapter 5 - Kulsum Part 1 Complete Hausa Novel By Sumayya Takori.txt
da ita kaman beji abunda tace ba. Har kusan minti biyar baice komai ba kuma bataga alaman zaice ba, ga tsayuwar ta isheta daurewa kawai take, "kashe laptop din yayi ya tashi ya dibi wasu files, ya kalleta yace kina iya zaman a couch din can kiyi game din da kikasaba, ni yanxu ina da important meeting da zanyi attending" bai jira abunda zata ceba ya fice.
Ba yadda ta iya dole ta jira shi, ta bude jakanta ta dauko wayanta ta fara game, har kusan 30mins bai dawo ba, gashi ta gaji da game din, ta kwanta ta fara bacci abunta, "bayan awa daya ya shigo ya cigaba da aikin gaban shi, yama manta da wata a office din, can ya dago zai dauki wasu files ya hango ta kwance kan couch tana bacci da alama ma sanyi Ac yamata yawa dukta takure waje daya, ya dauki papers din ya taso zuwa wajenta da niyyan ya tashe ta, ya tsugunno setin fuskan ta yana kallonta, yaune na farko daya kare mata kallo, ya ciro wayan shi yayi snapping dinta, ta gyara kwanciya veil din kanta ya zamo kasa, gashin kanta ya zubo ya rufe mata kakkyawan fuskan ta, da sauri yasa hannu ya matsar da gashin gefe, karaf ta tashi sukayi ido hudu dashi, ya tsakar mata lausassar murmushi, "ta lumshe ido tana kallonsa wani irin sanyi take ji azuciyar ta, dakyar ta mike, ta Harare shi "tace miye haka zaka tabani? ? Dariya ma ta bashi, ya mika mata papers din yace kiyi abunda kika ga dama dasu, ta bata rai ta amsa ta ciro pen a jakarta tayi signing ta mika mai, ta tashi tace sai anjima, yace "babu ko godiya, tayi banzan dashi ta wuce zata fice, takasa bude kofa, ta danna lock din yaki budewa, ta juyo ta kalle shi a fusace tace "nakasa bude kofan, yayi dariya ya taso yace d door is open kece dai yar kauye baki iya budewa ba, yasa hannu xai bude kenan aka bango kofan daga waje kursum ta fada jikin shi a tsorace😳😳😳
Zee dana gama kulewa ganin kursum jikin masoyinta yasan ta kara fusata😡😡,tace yaya yazid dama shegian yarinyan nan ce a office dinka tun dazu, shine secretary dinka ta zauna dani office dinta tun dazu akan cewa kana da important visitor, gajiya nayi da jira shiyasa nayi deciding in shigo kawai, ta fashe da kukaðŸ˜ðŸ˜ðŸ˜ðŸ˜
Ya yazid kasa magana ma yayi dan haushi, dan dama haka take shigo mai office duk lokacin data ga dama,"kursum ta karaso wajenta da sauri tace "kiyi hakuri, wlh ba abunda kike tunani bane, aiki ne yakawo ni nan ba komai ba" zee ta Harare ta tace karya kike munafuka dama daga ganinki ke yar bariki ce, mayya yar titiiiii.......bata ida magana ba ya yazid ya wanketa da mari saida taga wuta🔥, tace baby ni ka mara? Yace namareki din, ba sister dinki bace atleast respect her for once, "kursum dai tana gefe bata ce masu komai, zee tana kuka tace baby dan ina sonka dayawa shiyasa kakemin wulakanci, ta kalli kursum tace ke kuma hajiya na asibiti ba lafiya kinzo nan kina cin amana, toh baki isa ba kuma sai na koya miki hankali ta fice , da sauri itama kursum ta bita tana kwalla mata kira.
Yana nan tsaya yaji wayar shi na ringing ya duba yaga umma,da sauri ya dauka suka gaisa, tace my son I hav been trying ur line bai xuwa, kana ina ne? "Yace ina office umma, tace to kazo ka sameni a asibitin dr malik yanxun nan, hajiya hadiza ce ba lafiya, yace toh ganinan umma, ya ajiye wayan da sauri yadau mukullin mota ya fice.
Har bakin mota ta biyota tana zee kiyi hakuri mana, ki taimaka ki kaini asibitin banzo da mota ba, zee tayi banza da ita ta shige mota abunta taja a fusace😡😡
Haka ta karaso bakin titi kozata samu taxi, shiru dai bata samu ba ga wani irin ciwon kai dake damunta, tana tsaye wata hadaddiyar jeep kirar classic 2020 taxo gabanta, yayi wining glass din motan, yace little witch shigo in kaiki, tayi banza dashi, yayita mata horn taki kulashi, da daga dai zai kara mata ciwon kai tayuwo tace ya yazid miye haka, nace bazan shigo ba ka wuce kawai, "yace asibiti zani wajen hajiya kema nasan can zaki je, kizo in maki lift dan bazaki samu taxi anan ba, ta tsaya tunani, ita dai bataso zee ta kara ganin su tare, haka dai ta hakura ta shigan motan.
Har suka iso asibitin babu wanda ya yiwa wani magana, ta fito da sauri zata wuce ciki, yace ke kinsan inda aka kwantar da ita ne? Tace a'a, "yace to saiki jirani ai tunda ni nasan wajen, duk sai taji kunya, haka suka jero har inda umma ke zaune, ya karaso gabanta yace umma lafiya dai ko? Tace eh hajiyan ta farfado, yanxu bacci take ma, shehu yana wajen doctor jin meke damunta, kursum dake bayanshi ta karaso ta gaida umma da mata godiya sosai akan kokarin datayi na kawo mamanta asibiti, umma dai sai kallonta take dan batasanta ba, tace my son ina kasamo pretty girl dinnan, yazid yayi dariya yace ai sumayya ce diyar hajiya, na rage mata hanya ne,"umma tace ikon Allah dama ni ban taba ganinta ba, ya kike sumayya? Kursum akunya ce ta amsa tace lafiya kalau, umma dai sai murmushi take, ji take kaman tasan ta, wani irin son yarinyan taji har cikin zuciyan ta.😀😀
Baba shehu ne ya fito yasame su yake gayamasu ai jinin hajiya ne yahau sosai dalilin firgeta da tayi, dan yanxu haka ta farfado amma har yanxu tana tare da shock,"ya kalli umma yace haijya mairo bata gayamaki abunda ke damunta ba kafin ta suma, umma tayi shiru batace komai, baba shehu yace toh Allah ya bata lafiya shine kawai fatan mu, yanxu dai doctor yace mutum daya zai zauna da ita, inya so gobe mazo mu ganinta, ya kalli kursum yace ke kizauna da ita harta tashi, hajiya mairo kuna iya tafiya tunda sai gobe za'a iya ganinta, "umma tace to shikenan bari mu wuce, gobe saimu dawo, my son let go, ta kalli kursum tace sumayya ki kula da mamanki sosai kinji, tace toh umma zan kula da ita sosai.
baba shehu yace zan turo samira ta kawo muku abunda zaku bukata,tace toh"ya wuce abun shi.
Har sun wuce ya yazid ya dawo da sauri yace Karki zauna kina game, akula da marar lafiya dai, ta murguda mai baki tace ina ruwanka toh😕😕...... yayi dariya yace zanyi maganin tsiwan nan naki, ya fice da sauri......
Ta tura kofan dakin ahankali, ta karaso gaban gadon da take kwance ga ruwan drip an daura mata, ta zauna kusa da ita ta riko hannun ta , tana mamakin abunda ya firgita hajiya da jininta ya hau sosai, duk sai taji tausayin hajiya ya kamata, batasan lokaci da ta fara zubda hawaye baðŸ˜, burinta kawai Allah ya sada ta da maihaifiyar ta wataran koda amafarki ne.
Digan hawayen da hajiya taji ahannu ta yasa tafara motsi tana kokarin bude ido, ahankali harta bude idonta, ta kalli kursum dake kuka, afirgice ta tashi ta ruko hannun kursum tace "Kursum ashe baki mutu ba"
Agigice kursum ta dago ta kalle ta...........😳😳😳😳
Rudani, tashin hankali, faduwar gaba, lokaci guda ta shiga😳
*Xarah Bêê*😘
[10/15, 9:05 AM] ‪+234 903 484 0427‬: 🌺🌺🌺KURSUM🌺🌺
🌺🌺 By ~ Xarah Bêê
page 5⃣4⃣✨
Hankali tashe Tace "hajiya nice sumayya ba kursum ba, amma sam hajiya batasan inda kanta yake ba, ihu sunan kursum kawai take, doctor ne ya shigo dakin da sauri jin ihu ta, ya tsira mata allurar bacci. Ya kalli kursum yace"wace mai sunan da hajiya ke kira? "Tace nima dai doctor bansani ba,ko adangi banji mai sunan ba, "ya nisa yace tabbas mai sunan tana da alaka da shock din da hajiya tashiga, amma karki damu idan ta tashi she will be normal, "tace toh dr mungode, ya fice. Itama taja kujera ta zauna tayi tagumi, tunanin ta daya wace kursum din da hajiya ke ambata, dan tunda take da sumy bata taba mata xance wata kursum ba.
Ranta abace ta iso gidan aminiyar ta tana kuka, meerah dake baje afalo daga ita sai bom short da bra ga uban giya agabanta, " ta ajiye cigarette din hannunta, ta karasao wanjenta dasauri,"tace zee mi aka miki? Miya faru? Kukan mi kike?
Zee takara fashewa da kuka tace "girlfriend wai yau ni ya yazid ya mara akan wata shegia yarinya, "meerah ta kwalala ido waje, tace babe gayamin wace yar iska ce yanxu in maki maganinta, "zee ta gyara zama ta zayyane mata komai akan sumy, "meerah tayi kwafa tace lailai galfrnd, akan small brat dinnan duk kika birkeci, yanxu abunda zamuyi shine gobe muje har school din da aka jefar da ita a bauchi mu binciki past dinta, dan na tabbata she will have some dirty secret da take boyewa," zee tace nima dai I dnt trust her, dole mu samo abunda zamuyi using against her, "meerah ta zuba giya a cup ta mika mata,tace just drink diz banason ganinki haka plz, chill up babe akwai casu anjima, " ta amsa tayi murmushi, ita dai tana son meerah sosai cox she is always there 4 her.
*wace ce meerah*
Asali sunanta Amirat oyekola, haifaffiyar garin lagos ce, sun hadu da zee a lagos state university inda department dinsu guda, ganin zee yar masu kudi ce marar wayo yasa ta shishige mata har suka zama best friends, duk wata harka ta shaye shaye da clubbing saida ta koya mata, taso tasa zee a harkar bin maza amma taki yadda. Sun kare degree ta tattara tabiyo zee kano har gidansu, acewarta ta gaji da talaucin iyayenta, "haka tayita harkar kawo samari gidan, daga karshe hajiya ta koreta tabar gidan, wani daga cikin samarinta suka kama mata gidan da take yanxu.
*cigaban labari*
 suna zauna a parlour suna hira "yace umma barin leka huzaifa kwana biu bamu huda ba, tayi murmushi tace a daren nan, gayamin gaskia dai kodai gurin sumy zaka, dannan lura da kallon dakake mata dazu, ya sosa keya, "Allah umma wajen huzaifa zani kuma yarinyan nan babu komai tsakani na da ita,"tace to son saika dawo, "kaima dai yakamata kayi auren, ga abokinka ya dade da aure shiyasa ma ya rage zuwa nan,"yayi dariya yace umma karki damu very soon xanyi, ya fice.
Zaune suke suna cin abinci sukaji knocking din kofa,ta tashi da sauri ta zura hijab taje ta bude,"tace ya yazid yau kaine a gidanmu sannanu da zuwa, "yayi dariya yace amarya bakya laifi, ya karasa ciki, huzaifa yace "aina dauka yauma baza ka zoba aiki yama yawa, yazid yace toh gashi nazo kuma dama yunwa nake ji, nazo adaidai, "huzaif yace to ai xama zakayi mu baje, "salma dai dariya kawai take dan tasan basa wasa da abinci.
sun gama Ci suka hau hira, huzaifa ya yace "angon zee wai yaushe xamu kawo maka itane, yazid ya bata rai yace "zee ko matsala, banma gayama ba hajiyarsu ba lafiya tana asibiti, huzaifa yace kace suruka dai ba lafiya, "yazid ya kaimai duka yace nifa bance maka zan auri zee ba, "Salma tace gaskia ya yazid zamu biya gobe mu dubota duk da bana shiri da xee, "huzaifa yace kodan darajan amintakar su da umma yakamata muje, "yazid yace to Allah ya kaimu goben, xan biyo sai mu wuce, ya musu sallama dare yayi ya wuce.
samira ta kawo masu komai da zasu bukata, wajen 10pm doctor mallik ya shigo dubata, "ta tashi jikin da sauki, ya kalli kursum yace,"data farka ba tace komai ba? "tace eh, ya mika mata magunguna, yace wanna joltan valsartan 160 mg na hawan jini ne, zata na sha sau daya a rana, Aspirin cardio 100mg zai taimaka wajen narkar da jini daya hau kanta shima sau daya zata sha, ku tabbata tasha su, "tace toh Dr nida kaina zanna bata, "yace jikin nata yayi sauki gobe xan sallame ku, "tace Allah kaimu ya fice.
tashi tayi ta ninke kayan sallarta ta ejiye gefe, ta karaso gaban hajiya dake Zaune tayi tagumi, "tace hajiya sannu kina bukatan wani abu?? tace taimaka min in watsa ruwa kawai. "ta rike hajiya har toilet ta watsa ruwa tayi alwala ta fito tafara sallolin..
*washe gari*
Duk sun hallara a asibiti umma na zaune kusa da hajiya suna xantawa kasa kasa, kursum na gefe tana hada musu kayansu waje daya, shi kuwa oga yazid ya kame kan kujera yana waya ya zuba mata idanu,"da sauri ya tashi yace umma barin je in shigo dasu huzaifa suna waje" tace to my son," ta kalli hajiya tace bakwa hira da sumy ne ?? naga tunda mukazo tana gefe tayi shuru, hajiya taya tsine fuska tace "ina ruwana da ita" umma tace haba hadiza tunda kin rasa yarki Ai ya kamata kija sumy ajiki tamkar ke kika haifeta, tsaki hajiya tayi tace nifa banason ta, xan jata ajiki kawai dan inji labari kursum daga bakinta.
yazid ya shigo tare da huzaifa da salma, suka gaishe da umma da hajiya, umma tace angama amarcin kenan tana zolayan salma amarya, huzaifa yana dariya yace kakus (sunan dayake Kiran hajiya) an tabo file kenan, ya jiki ? hajiya ta harare shi ta tace" nagaya ma ban tsufa ba har yanxu am 16Â kana cemin kakus, gaba dayan su saida suka dara, sai sannan suka lura da kursum dake dariya daga gefe, huzaifa ya kalleta yace yammata daga ina ? tayi banza dashi, "yace umma ina kuka samo yarinya mai kama da kakus, yazid yayi caraf yace ai yarta ce, zai sake magana hajiya ta wullo mai harara, ba shiri yayi shuru, "salma tace nikam nasamu kawa, takarasa wajen kursum, tace kawata bakya magana ne? kursum tayi murmushi tace "inayi mana yakike ? ni sunana sumayya, "salma tace gaskia naji dadi saninki dama banda kowa agarin nan, kursum tace u are welcm nima am happy to meet u. .........huzaifa na gefe yana waya, yazid ya karaso wajen su ya zauna, ya kashewa kursum ido yace "my witch anyi sabuwar kawa an manta dani koh ?? ta bata rai ta murguda baki tace ina ruwana dakai, u are my enemy not a friend, yayi dariya yace bakisan enemies na zama best frnds ba, "salma dai bunsu tayi da Ido, "huzaifa ya gama yace"umma nizan wuce ana naima na a office, tace to son kayi kokari ma, ya kalli hajiya yace kakus get well soon, "salma ki zauna tare da kawarki later zanzo in dauke ki, tace toh , yabi kursum da kallo ya fice, yazid daya lura da abokin shi, yatashi fuska a daure yace umma sallaman sai yaushe ne? nafara gajiya da zaman asibiti, "hajiya tayi caraf tace kaga yaro da rigima, ai tunda bagaka zee ba dole ka damemu, idan ka gaji kaje waje ka zauna mana, "a fusace ya fice yayi waje dan yasan halin hajiya, "umma tace kwantar da hankalin ki, keda baki da lafiya miye na tada jijiyar wuya, " kursum dake jinsu bata ji dadin abunda hajiya tace ba, kaman ta fita ta bishi amma ba dama...
Baba shehu ne ya shigo da takardar sallaman hajiya, yace su zo su wuce ya sauke su gida, kursum da salma suka kwashi kaya, umma ta taimakawa hajiya ta mike suka fice, "yana zaune cikin mota, umma tashigo tace muje koh, yace su hajiya fa ? tace suna motan shehu, muje gidan "yace toh umma.
sun iso gidan, samira ta fito da sauri ta gaishe su ta kwashi kaya tayi ciki dasu, kursum da salma suka shigar da hajiya, baba shehu ya juya ya koma office. "umma tace son bazaka shiga gidan bane, "yace umma barin jiraki anan kawai banason shiga ga mitar hajiya ga kuma zee da rigima nasan tana ciki, "tayi dariya tace yau kuma zee ake boyewa, to barin shiga agurguje in fito, ta wuce shi kuma ya karasa garden ya zauna. .......
Sauri suke ta karaso gida ta canxa kaya su wuce bauchi , tun sassafe su kayi niyya tafiya, till dawn party din da sukayi yasa su bacci har rana, meerah tace galfrnd kiyi parking a waje kawai ki shiga ki canxa kaya ki fito mu wuce kar muyi dare, " zee tace karki damu babe bazan jima ma," meerah tace yauwa karki manta da kudaden dazaki kwaso, tace toh
hajiya da umma na sama adaki suna xantawa, kursum da salma suna parlour suna hira, "samira ta sauko tace antee sumy umma na Kiran ki, kursum ta tashi da sauri ta haura sama, ta shiga dakin da sallamanta, umma ta amsa da fara'arta tace yauwa sumy yayanku na waje ki kaimai ruwa yasha,"tace toh ta fice, taje kitchen ta dauko bottle water ta fita haraban gidan, can ta hango shi shinkide kan kujera, ta karaso, "idon shi rufe da alama bacci yake, tayi murmushin mugunta ta bude roban ruwa zata tsiyaya mai a fuska, "karaf taji ya rike mata hannu gam saida ta tsorata, ya mike tsaye yana kallonta,"tayi karfin halin cewa miye haka na rikemin hannu, yace ai yau bazan sake kiba saikin gayamin dalilin dayasa kike cemin am ur enemy, "tayi shuru batace komai ba.
Agurguje tayi parking awaje, ta shigo gidan da saurin ta, gabanta saida ya fadi hangosu tare rike da hannu ta, wani irin bakin ciki ya mamaye zuciyan ta, wato yarinyan nan bazata fita harkar saurayina ba, lailai kuwa I have to destroy her once n 4 all, ta karasa parlour da sauri dan karsu ganta, bata ankara ba taji salma tace "zee daga ina haka ? saurin mi kike ?? "ta juyo a fusace tace I don't owe u any explanation, dan kina matar abokin yazid dat doesn't give u d right to interfere in my life, taja uban tsaki ta wuce, salma kam bataji haushi ba, tasa ba da cin mutuncin ta, dan farkon haduwan suma ce mata tayi she is 2 local tayi harka da ita. hmm
ko dakin hajiya bata shiga ba ta wuce dakin baba shehu ta kwashi kudade masu yawa da papers