Showing 6001 words to 9000 words out of 14584 words
Chapter 3 - AUREN LAGOS BOOK COMPLETE BY MOMMYN MINAL.txt
wayece ita dan Allah kasameta kakokarta bakomai abokina
Kakwantar dahankalinka inde wanane angama wait twu days OK thanks friend
Bayan kairiya da rahama sunshiga ciki rahama takecemata mekikafitayi awaje shan iska najeyi dawani abune no ya matawale da abokansa suke tambaya akanki
Nikuma menayi futatakenanfa kwantardahankalinki sis nasan alkairine
Angama wunin biki sukairiya sunkoma gida
Tinda kairiya tadawo gida mutumin datagani awaje wajen biki yakemata gizo
Irin kallon dayakemata abin yatsayamata arai
After two days
Ya usman ne yadawo gidan su kairiya wanan karan shikadai yazo basajida shiyasa baishigaba yatsaya awaje yatura yaro akiramar kairiya inji usman ko dayaro yaje yafada antinmu batanan mamanmu CE agida batakula yaronba kairiya tace kace batanan mamanmu taimata wani Irin kallo bashiri tadau hijjab tabi yaron kodatafito
Tasamu ya usman jikin wata karamar mota maikau ash color
Salama taimar ya amsa malama kairiya kingani saiyau nidanace kwana biyu saiyau kikaganni munyi wata yar tafiya da abbana sabo dayanaso yanunamin yanda
Ake business🥺
Yayi kyau kundawo lafiya
Lafiya damanazo inji amsata gaskiya ya usman kasan karatu nakeyi asako soyayya akaratu kadan karamin lokaci
To yanda kikace haka za ayi gimbiya amma yanzu zanbaki phone muringa communication ko banzoba isake kafuwa a a Abba bazebarni inrikeba to ko abbana yamasa magana a a kabarshi akwai time OK nansukai
Sallama yatafi tashiga gida datinanin gaskiya
Ya usman ita bekwantamataba
Kokadan taya zata auri dan shayeshaye itadatakejin tsoransu bazan iyaba haka zanlalabashi murabu lafiya ko dan zumuncin iyayensu
✡✡✡✡✡✡✡✡✡
Tunda su fahad suka dakadawo gida yarinyar dayagani tamakale mar arai bada aiki saitinaninta
Yau fahad dayatashi daga bacci misalin 10 am yayi wanka yasa kanan kaya
Yaje shashen mahaifiyarsa yai breakfast suka tandafa hira yakemata maganar yarinyar
dayagani taji dadimatuka yakesanarmata yasa amasa binkice akanta hajiyarmu tace Allah yasamuji alkairi Ameen hajiyarmu
Fahad yashiga yagida soran iyayensa sashen baba isa nanne karshe yashiga cikin takunsa nacikkaken namiji mejini ajika yahade girar
Sama datakasa yaisalama yashiga wasila yatarar tanakallo aikin kenan yace azuci guyasamu yaZauna yaceke baki iya gaisuwaba takaleshi tadauke kai amma wani Abu fisgartayakeyi jitake kamar taje tarungumeshi
Ke ina hajiya batagari tace kafada yadaga
Tashi yayi yaje yasatakalminshi yadawo cikin palon saitinta yatsaya yakemata kafa datakalmin fadamin wani abune dayan dakikabarni danshi dagamin kafatukun in ankifa yasake murje kafar yace oya tall me
Zanfadama kajira
Lakaci ba yauba
Noses yace marar kunyar karya yadaga kafar yafice abinsa
Amma gayenan kacidarajarso tafada idonta taf kwalla domin tajizafi
Yanafuta matawale yakirashi awaya
Banda caji sorry
Please read and sphere
Allah yajikan iyayenmu🤲
[4/6, 07:51] Muhammad Karim: *AUREN LAGOS*
⚖
*HOME OF QUALITIE'S WRITER'S ASSO📚*
```{{The Home Of Quality Which Are Educated The Humanties}}```
https://mobile.facebook.com/Zauren-Home-Of-Qualities-Writers-Association-106248871038663/
*⚜{{H.Q.W.A📚}}*
Romantic love story and short story👩❤💋👨
*NA* Karimatu Abdulhamid ( mommy minal)
Page 22-23
Wasila azuciyarta
Tai kwafa lalle gayanan baida mutunci wato baze iyatakani datafin kafarsaba
Harse yasa takalmi Amman bakomai zakashigo hannuna very soon I Fros my self
Abangaran fahad
Amsa wayar matawale yayi yanadaukin yaji bayanin kairiya bayan sungaisa yakesanarmar komai akan kairiya yace yagayawa imran ma yanzu yabari in imran yazo sufara zuwa zance Amma kafinan yatura anemamar izinin zuwa sabo mahaifanta susandakai kasan yar gidan dadtakoce
Nagode friend Allah yakara zumunci Ameen matawale yace yakatse wayar
Koda fahad yakoma gida sashen baffa isa yanufa domin yaga shigowar baffan apalo yasameshi yarusina yagaisheshi yaunaga fiskar dana tanatare dawalwala da alama wani abunfarincikin yasamu dama baffa sonake aje anemamin izinin zuwa zance fahad yafada yanasosa kai
Alale abuyayikyau yar wayece a inasuke
Anan tsohuwar kasuwane baffa
Sunan mahaifinta
Malam Aminu maisai dakayan electiri a to to Alhaji Aminu zakace aitasanadin babbar yarshi dataciyo kujerar makka gunmusabaka tabarmar yaketa hazo nasanshi mutumin kirkine ai bakomai yaudinan rana taisanyi zanje intambayama nagode baffa bakomai Allah yasamu dace Ameen baffa nagode yatashi yafita gurin fita yaci karo da wasila wani malalacin murmushi yasakarmata da kalon zakigane kuranki yawuce abinsa mewanan mutumin yakenufi
naga kamar yau yana happy ammakomiye shiyasani danjiji dakai tashige abinta
*fahad* yasanarma hajiyarsa akanzeje zance gobe in imran yashigo hajiya tace ainatake yarinyar yasanar da ita komai game da kairiya dayasani Wanda matawale yagayamar akan kairiya
Kace yarinyace karama Allah yatabatar da alkairi Amman kabita ahankali
Inkuje karkanunamata wanan miskilancin nasan mehali baisanjawa to hajiya azuciyarsa yace bakisan yanda danki yazaucebane🥺
Yau *kairiya* tunsafe datashi taisalah takejin faduwar gaba
dayake yau asabar basuda biyu ranta dawuri ta tashi tai gyaran gida taiwa kananta wanka tahadamusu abin kari danwake taimusu tadama koko sabo dakanan yaran
Bayan sun karya takama kananta mata tatsefemusu kai
dayake antinsu ta iyakitso amman batanakudi ita zataimusu bayan tagama komai zuwa 10 am tashiga gaidamahaifinta
Mamanmu tasamu da Abba apalon dayake mamance dagirki
****** ******* ****
Bayan tagaida iyayenata abbanta yace hajiya yaya hakayakekiranta sabodasunan babbar yayarsa taci na'am Abba
dama akwai magana zangayamiki In Allah yakaimu Anjima zaki bako
dangidan dattako
Kikarbeshi hannu biyu to Abba tashikije fitatayi gabanta nafaduwa wani bakone Abba yacezatayi da yamma take tambayar kanta
Kodatafita mamanta take tambayar Abba wanibako kairiya zatayi inaruwanki
Kedabakinuna kulawa akanta Abba yace
Yatashi ninafita kasuwa adawo lafiya mama tace
Koda Abba yafito saidayacema anti
Anjima kairiya zatayi bako anti tace to Allah yakaimu
🔯🔯🔯🔯🔯🔯🔯🔯
Ko dayamma tayi
Anti tasa kairiya tayiwanka tana zunburo baki😳
Azuciyarta tanacewa itako
Makaranta batagamabafa
Kuma ace zatayi bako🤨kodatai
Wanka wani atamfa ciganvy
Riga da zani Rafa
Anti tabata takarba azuciyarta tanacewa itafa intasa irindinkinan kara fitomata da Shep
dinjikinta yakeyi
Kwaliya anti tasa ta tayi simple
Tabata turare lailatu sahara tafesa gashi tashafa humra nankamshi yagauraye saitashi yake hijja
Anti tabata madaidaici tasa
domin tasan mutumiyar da hijjab anahaka
Yaro yashiga wai
Kairiya tazo injiwasu awaje tanazuwa anti ta amsa anti tace oya jeki amma kidan sake fuskar
Murmushitayi😃
Tayi kokefa anti tace koda kairiya
Tafito waje cikin takunta NA nutsuwa samari biyu tagani daya kan mashin robaroba kato baki
daya atsaye ajikin
Mashin din nakan
Mashidin tagane
Taji gabanta yafadi salama taimusu suka amsa natsayen wato imran yagabatarmata dakansu yace Allah yasa akarbemu tayi murayaciro
Imran yace bari nabakugu yakauce *fahad* yadiro dakan mashindin yamatso kusa da itakadan yace kairi tinda naganki nakasa sukuni kintafi dadauk wanni tinanina fatana kawai kikarbeni kairi domin naji ajikina kematatace😳
Kice wani abuman kairi uhum tace nibanaji wanan yaren kiyimagana
domin badawasanazoba
Aurenki nakeso kairi nifa karatu nake nasani kairi
Karatu bayahana aure namiki fromis zakici gabadakaratu imunyi aure a a nidai karatu zanyi
Bazan iya jiraba kigama makaranta kairi nambadadadewa
Nakeso kizama mallakina kairi zaki karatu harkigaji
Yanzu kinyarda inturo atambayamin auranki dawuri haka yaufa kafara zuwa tome za ajira insoyayya kikeso
Zannunamiki agidana kairi kaitasunkuyar alamunkunya
Hannu yayma imran yazo sukamatsa gefe alamu zasimagana
Kodasuka matso fahad yace zamuwuce yaushe zandawo
Taki magana kimagana nigashi
Kaina yanaciwo sabo dakinsani magana dayawa kairi 🙄indawo gobe a a kabari wani sati bazan iyaba kairi inaso
Kulin naganki
Imran yace to yaushe zamuturo
Takimagana
Kimaganaman
Dan Allah kubari
Saikundawo tukun OK imran yace fahad yaciro
5000k yabata kisayawa kanena sweet taki karba
Yakamo bakin hijjab dinta yasa kudin tazubar dakudin tace kadau abinka nagode tashige gida tanashiga gida tadaura hannu aka 🙆♀
Inazankai wanan mekirar karfin gashi dagani wanan bayarobane ni kairiya ammafa yahadu yanada action yayi wallahi irinsu yan matake rububi gani niyarinya kai
Beautiful man ne
Gashi dagani miskiline tai murmushi🥰
Yawan comment
Yawan typing
Please read and share
Allah yajikan iyayenmu🤲
[4/6, 08:01] Muhammad Karim: *AUREN LAGOS*
⚖
*HOME OF QUALITIE'S WRITER'S ASSO📚*
```{{The Home Of Qualitative Writers That Are Educate Humanities}}```
https://mobile.facebook.com/Zauren-Home-Of-Qualities-Writers-Association-106248871038663/
*⚜{{H.Q.W.A📚}}*
*NA* Karimatu Abdulhamid
(Mommy minal)
Page 24-25
Koda kairiya tashiga gida ta iske iyayenata azaune abaranda
Suna hira kai tsaye daki tawuce tacire hijjab tana tana murmushi kanwarta kausar shiashigo dawaya ahanunta
Anti kairiya ananemanki Awayar mamanmu nikuma wayene da number mama
Balki akakira kafin kairiya taimagana ansake kira
Sai kausar tamikamata wayar kairiya takarba taga number mama balki taisaurin dagawa tasa akune taisalama
Maimakon taji muryar mama balki saitaji ta usman yanamagana meyasa kakiran ya usman banace
Karkakiranba haba kairiya kisan sondanakemiki kuwa ai dole inji muryarki dama sonake ince,miki
Anjima zanshigo
Ni A'a karkazo bayauba takatse kiran abbangaran
Usman kuwa caiwa yayi dole lndage kafinwani yamin kafa
Harda koloma😏
Tinda fahad yakoma gida yake cikin farinciki sashin mahaifiyarsa yaje
suka gaisa yaude dahalamu kana farinciki matuka wallahi hajiyarbu
da alama bazansha wuya wajan samun amicewartawaba
To Alhamdulillah Abu yaikyau Allah
Yashige managab
a, Ameen hajiya
Amma bazakakoma kabari saikomai yadedeta insha Allah hajiyarmu
🔯🔯🔯🔯🔯🔯🔯🔯
Yautakasance juma'a kairiya da kananta sukashirya zasu gidan yayar abbansu takwarar kairiya domin sukaimata
ziyara sunfito abun sha'awa sukayiwa iyayenasu sallama suka wuce gidan bahba maryam
Koda kairiya suka
Isa gidan ta iske bahba maryam babban danta suna zaune kan tabirma abaranda
Sallama sukayi
Suka karasa cikin
gidan A'a yau sutakwarane agidan sanunku kuzauna kodasuka zauna
Takawo musu ruwa sunsha suka gaisa ya iyayenaka lafiyarsu lau bahba to madalla
Kairiya dukta tsargu sabo da kallon da ya Ibrahim kemata dan bahba maryam. Can Ibrahim yace amma umma kairiya takara girma masha Allah sabo dashi amaiduguri yake karatu bahaduwa sukeyiba inyazo hutuma bazuwa gidan mutaneyakeyiba bare agajuna
Su kairiya sundad
e,sanan sukace zasu wuce bahbarsu tace tagode tadauko kudi tabawa su shahid tace suhau abin hawa🛺kunsan ptskm akwai wadatar abin hawa😜
Kodasukafito waje ya Ibrahim sukagani zaune kofar gida tasowa yayi zakuwucene kairiya eh zamu tafi gida to kugai dasumama da kawu yaciro kudi A aljihu yabama shahid abokina kasiye sweet sai yaron yakali kairiya tadauke kai sanan yakarba NA gode yace Ibrahim yace bakomai sainashigo gaida sumama kausar tace kaidin ya Ibrahim kina mamakine zanzo cikin satinan yakare maganar yana kalon kairiya to munasa ido inji kausar
********* *********
*fahad* yanata shiri domin ze koma gun kairiya yau dan bekoma jiyanba yashirya cikin kanan kaya
Riga da wando nakafanin K&b yadaura agogon azurfa ahununsa ga yasa takalmin
da akalla kudinsa zaikai 50k sai walwal yake dakaganshi kasam Hutu yazauna yai matukar kyau
Sashen mahaifiyarsa yaje danyamata sallama yatarar da yayunsa zina da laura yayan hajiya asma sunshigo gaida hajiyarmu gai shesu yayi yagaida hajiya A'a kaninmu inazuwa yabata rai domin kuwa yasan halinsu dason gulma hajiya ninawuce to kagaisheta yakamatama kakawota wataran agaisa badamuwa hajiya
zatazo kiganta ai kisamata albarka
Anti laura tace kaninmu Ashe munyi suruka yar waye aina taikaratu?duktajeromar tambaya lokaci daya nisauri nakeyi innadawo kyaji yasakai yafice domin bayamusu wasa
Kamar shine babban har sharkasa sukeyi
Koda yafito harabar gidan maimakon yadau mota yadau mashindinsa kato
Mai shegen
Yahau yakaragaba
Koda ya isa gidan
Su kairiya yatura yaro kairiya tafito
Taimar sallama ya amsa Tamar jagora sukashiga gidan wata uwardakinta da Allah yahada jununsu Anti sapna ita amaryace batafi shekara biyu da aureba aka kawota da ka kano gidanta makitan su kairiya suna matukar dasawa da kairiya ga mijinta mutumun kirkine anazaman lafiyadasu a unguwar
Koda sukashiga gidan plat house maikyau abarandar soron gidan kairiya tabarshi tashiga kawomar kujera daruwa koda kairiya tashiga Anti sapna ke tsokanarta daganidai wanan gayen yatafidake kairiya uhum anti Kennan yadau kujera ta kaimar
daruwan sanyi ajug nagilas ta tsiyayamar yasha
Yai hamdala suka
Gaisa
Yace malama kairi bakitambayeni tarihinaba bayan ninasan naki aina kasani tunkafin nafarazuwa nasan komai akanki a nan yabata tarihin rayuwarsa da kuma imran tace yanzushi yana damaturu Keenan
Yanacan shida iyalinsa nikuma
Lagos nake aikin
Emmergration inmunyi aure canzamu zauna saide muringa zuwa gaida hajiyarmu
danni gaskiya bazanbarki ananba danko lokacin auranmu yazo banson komai kamar yaya tace irin kayan shirginku
Namatamana kinga nibazama zami ananba inadakomai agidana nalagos ananma ina gini innagana zansa kayan damukeso
Nidake nikawai ke nakeso kece muradina
Kairiya azuciyarta tace to haka auren Lagos din yake
Kifadi abinda kikeso nagakamar kinadatambaya yace A'a damanace wani irin aikine emmergretion, aikinmu shine munayiwa masufita biza kuma muna aiki aboda duk abindaya danganci iyaport ko boda duk munagun munadaukan salare maitsoka
duk wata
Wanan kenan......✍🏼
Please read and shere
Allah yajikan iyayenmu🤲
[4/6, 08:02] Muhammad Karim: *AUREN LAGOS👩❤💋👨*
⚖
*HOME OF QUALITIE'S WRITER'S ASSO📚*
```{{The Home Of Qualitative Writers That Are Educate Humanities}}```
https://mobile.facebook.com/Zauren-Home-Of-Qualities-Writers-Association-106248871038663/
*⚜{{H.Q.W.A📚}}*
*NA* Karimatu Abdulhamid
( momy minal)
Happy birth day🎂🎂🍰🧃
Happy birth day
To you (yaya Hayat) l wish you a long life God bles your life
Page 26-27
Kairiyya tace yayikyau Allah ya albarkaci Aikinka
Ameen nagode
Kairi, sallama yamata yace zaiwuce kairiyya tarakoshi bakin kofa; anan yakecemata zaituro iyayensa, inyakoma gida shiru kairiyya tayi
Alamar kunya kice wani abuman kairi; kanaganin beyiwuriba wuri meyayi aigwanda asandani ai koyakika gani yan mata hakane
Allah yawuceman
A, gaba yauwa yanzu kikai magana kairi;
Ninatafi saina dawo gobe to Allah yakaimu bakice nagaida hajiyaba kagaisheta namantane dasauran mutanen gidan duk ina gaishesu
Zasuji sosai yaushe zaki kugaisa autun yanzu ehmana yace; tozani wataran ingai da hajiya shikenan tunda hakakikace
Bayan *fahad* yawuce *kairiyya* takoma cikin gidan anti safna anan anti safna kecemata amma kairiyya dagani gayen nan yamiki
Kinkamu dasonsa, anti Kenan mekikagani bakomai amma ance labarin zuciya atambayi fiska, hmm anti kinaban kunya inabaki kunya ko gaskiya kedai kita adu'a Allah yazabi abindayafi alkairi Ameen anti nagode nizan
Shiga gida, to kigai dasumama
****** ****** *****
Haka soyayya tacigaba damikawa tsakanin fahad da kairiyya soyayya sukeyi mai tsafta wanda
Suna mutukar son junansu kullum sai fahad yazo hira acewarsa karwani yasamu daman zuwa gun kairiyya ; iyayen fahad sunzo suntambayamar auran kairiyya anbasu sora sa rana akejira
domin kuwa wata rana Abban kairiyya yakirata yake tambayarta kancewa yaronan
dake zuwa gunta hira dangidan Alhaji musa yaturo magabatansa shinkin amince ayarjemusu suturo kan kairiyya nakasa taki magana antinta dake kusa
da Abba tace Alhaji tunda tai shiru ta amince Abba yace shikenan tunda kin amince kardaga baya kibilomin dawata magana dabansantaba shidai kikeso ko
Kairiyya tadaga kai alamar hakane Abba yace shikenan shiyaronan usman da yanuna
Yanasonki zansa asanarmar yadakata domin kuwa dabi'unsa basuminba maihaifinsa yabatashi baidawani cikakiyar tarbiya
✡✡✡✡✡✡✡✡
Kairiyya da fahad sunyi akan yau zaizo yakaita sugaisa da hajiyarsa kairiyya batafada agidaba sabo dakunya datakeji gashi yamma takusa tasan yanzu yanakan hanya
dakin antinsu tanufa taje tazauna apalo kusa da anti dakewa kausar kanwar kairiyya kitso anti tace saikuma taishiru
Menene kairiyya dama anti .... dama me kimaganaman kinyi shiru dama fahad yace yau zaizo muje mugaisa da hajiyarsa wai tanason ganina
Amma kairiyya shine bakifadaba sai yanzu kinfadawa mamanku A'a anti
To saikije kifadamata wallahi anti bazan iyaba saide ko zakigayamata toma shiya fadawa abbanku bansaniba anti kigako bazakibishiba sai abbanku yasani kawai yazo kibashi hakuri kice kinmanta bakigayawa abbanku ba yabama hajiyarsa hakuri wataran zaki ln abbanki yasani amma bayauba kam; to anti zansanarmar
Inyazo kausar tace wallahi anti
Yaya kairiyya tanamatukar son mutumunan kingashiko anti bafa yaro bane daga ganinsa tuzurune😋 amma duk tamace akanshi
Kairiyya tace kekikasani magulmaciya inaruwanki
Anti tace battamana ainaganshi sun shigo ranan sungai shemu shida da abokinsa ai yata tai dace kebakisan irinsu wahala sukeyiba
Haba anti tuzurun🤪 shifa kausar bakisan sunfi rike mace da kyauba
Amma anti kuyazo yagaisheku shine baza abar yaya kairiyya ba taje tagai da hajiyarsa ba, kausar kenan shi namijine itako
Macace akwai hatsari atattare da ita dole saida sanin iyayenta tabi saurayi GU intakasance mai tarbiyya hakane antinmu; muryar yaro sukagi wai kairiyya tazo shukura tace kace tanazuwa
Koda kairiyya tafita akofar gidan anti safna tahangeshi jikin mota atsaye karasawa tayi kusa dashi taimar sallama ya amsa yaya muwuce kayi hakuri namanta bansanarwa abbanmu ba amma innasanarmar sai inje shi kenan naga kamar kina kunya zansanarmar da kaina tawaya sanan zanmar maganar zanbaki
Waya dan nakusan komawa
Kuma zanmar maganar in auranmu yazo banson komai tarkacen kayanku
Namata: dan ana daura aure Lagos zamuwuce saboda yanayin aikina; nifa banson Lagos dinan yayi nisa kuma a ina akataba aure bakaya mubamahaka anan nafadamiki
Nike kinfimun komai kenakeso bakayaba indai kayane wanda mukeso ni da ke zamusa agidanmu inna karasamana gini
Amma gidana Lagos akwai komai burina kawai namalakeki ke nakeso bansan komai daga wurin
Iyayenki sai ke
Toni zan shiga gida kagai da hajiya to shikenan zami waya da Abba anjima inya amince zankawomiki phone
Koda fahad ya koma gida maimakon yai waya da Abba kamar yanda yace Bayan yagayawa hajiyarsa komai
Saitabashi shawaran maganar batawaya bace suje shida baffansa isa susami mahaifin kairiyya anan yakebata hakuri
Akan rashin zuwan kairiyya yagayamata yanda sukayi sai cemar tayi bakomai hakan yanuna tarbiyarta
In iyayenta sun amince zatazo ai
****** ***** ******
Koda fahad sukaje harshago gun baban kairiyya Bayan sunkebe sukagayamar abindaketafe dash yanumfasa yace maganar waya ba komai yabata amma maganar bayabukatar kaya
Yana ganin kamar damatsala
Baffa sani yace wata matsala bashi ya aminceba yace bai bukata ni aganina hutunkune ai ; to
Kasan maganar mata sita gutsintsina Abu bare abun dasundauka damahimanci irin
Wanan, fahad yace baba ni aganina inaruwanmu dasu
Mudabama agarin zamuzaunaba kuma mahaifiyata tayarda ni aganina bakomai
To shi kenan Allah yasa mahaifiyar yarinyar tayadda
..........✍🏼
Yawan comment
Yawan typing
Please read and shere
Allah yajikan iyayenmu🤲
[4/6, 08:03] Muhammad Karim: *AUREN LAGOS👩❤💋👨*
⚖
*HOME OF QUALITIE'S WRITER'S ASSO📚*
```{{The Home Of Qualitative Writers That Are Educate Humanities}}```
https://mobile.facebook.com/Zauren-Home-Of-Qualities-Writers-Association-106248871038663/
*⚜{{H.Q.W.A📚}}*
*NA* Karimatu Abdulhamid (mommyn minal)
Page 28-29
Haka Rayuwa taci gaba da shurawa. domin kuwa yau *fahad* yazo gidan su kairiyya yakawo mata waya sabuwa fil a kwali
Yace"mata nayi magana, da baba ya yarda inkawomiki, tasa hannu takar'ba tace" nagode Allah yakara bud'i
Yace" nigobe dasafe zanwuce.
Gobe gobenan tace" eh" konatsaya A'a kaje nema Allah yakare yaba da sa'a yace" Ameen nagode. Anan sukai sallama yatafi.
Koda kairiyya, tashiga gida gun Antinta, tanufa taje tazauna kusa
da ita Anti, kigani
Wai Abba ya " yarda yaban tamik'amata Anti, takar'ba.bari nakaiwa abban naku yagani tukun.to Anti koda Anti takaiwa
Abba yagani.sai taje tanunawa mamanmu tagani
Amma batace komaiba. Kuma tsakanin ita da Abba bawanda yabud'e wayar har Anti, tadawo dawayar sanan mukabud'e ahad'etake da sim aciki mtn wayace maikyau
Samsung Galaxy
Andiron ce fara k'al da ita.kausar,
Takar'ba takunna
Picture d'in Fahad
Ne yabaina kan screen d'in wayar yanasanye da unipon d'insu na Emmergretion,
Milk color yayi matuk'ar kyau
Kausar tace" LA .
Yaya kairiyya kingani ashe yana murmushi
Antinsu tashi tayi tabasugu.kairiyya tasa hannu takar'bi wayar taduba screen d'in azuciyarta tafurta" *TABARAKAL LAHU AHSANUL KALIK'EEN* ma'ana( tsarki yattabbata ga Allah ubangijin talikai) sanan tamik'awa kausar,
Wayar.kausar" tak'ira sauran k'ananta kuzo kuga wayar yaya kairiyya, su shahid sukazo sukagani suna murna sunacewa" saurayin yaya kairiyya yahad'u .
*wanan kenan*
🔯🔯🔯🔯🔯🔯🔯🔯
Tunda Fahad, yatafi. Yaya Ibrahim d'an bahba maryam,
Yasako kai wai yanason kairiyya
Kairiyya, ko kallo bai ishetaba zuwansa biyu dasunan gai dasu
Mama amma yafurtawa kairiyya abin dake zuciyarsa bawanda yasani dagashi sai kairiyya sai kausar,
*anawata ga waya*
Tun tafiyar Fahad,
Mahasada sukafara kawo suka: gun baban kairiyya cewa Fahad bamutumin kirkibane yana huld'a damutanan
banza A Lagos ganeman matan banza. tun abba baikamawa haryafara yadda sabo dawa'yanda sukekawa sukar najikin Fahad ne
Gashi Abba shi abincikensa dayayi angayamar" Fahad mutumin kirkine mai temakon Al'umma, gakuma
sukar dawa'yan.
nan mutanan sukekawomar:
Abun da