Showing 9001 words to 12000 words out of 14584 words

Chapter 4 - AUREN LAGOS BOOK COMPLETE BY MOMMYN MINAL.txt

29 Sep 2025

992

Abba besaniba shine wa'yanan mutanan tun mahaifin Fahad nadarai sukemar
Adawa, shine yanzu sukadawo kan Fahad burinsu afasa auren.hmm Allah yafisu nace" ni mmn minal

****** ****** *****


Kairiyya da Fahad
Soyayya segaba take suna soyewa a waya abinsu basusanma anamusu hassadaba, saidaminsa datake yaushe zaizo?? Shikwa yace"mekika tanadarmin? saitacemar" kalamai maidad'i
hakasuke soyayyarsu abun birgewa.

Mahassada:nacigaba dahasada har abin yaitasiri
Abban kairiyya yace yafasa auren😳turk'ashi

Wata rana Abba yak'ira kairiyya yake cemata" tayihak'uri da auran Fahad, dominkuwa ba alkairi alamarin
Kairiyya a take taji gabanta yafad'i tadubi mamanta dakekusa da Abba amma sai tad'auke kanta tashi kairiyya tayi
idonta taf k'walla
Tanufo sashen Antinta tanakuka😭 lafiya?anti ta tambaya anti"Abba yace inhak'ura da auransa ba alkairi, mamanmu tanaji batayiwa Abba maganaba anti kufad'amar inasonsa wallahi
inasonsa kar afasa aurenmu

Anti tace" kinutsu
Kimin bayani wayene abbanku yace kifasa Auransa?? *Fahad* ne anti,
Shi Abba yace nafasa auransa .
Akanme?yishiru inazuwa bari inje injikomiye.


Koda anti taje b'angaran Abba tasameshi shida mama anti tanemiguri tazauna tace" abban yara meke faruwa? Mekacewa kairiyya,anan yamusu bayanin abundayake faruwa.irin sukar abunda ake fad'amar akan Fahad, anti tace"
Amma ai saikabin cika bawai agayama magana ka kamaba. Abba yace"nabincika Antin yara ancemin shi mutumin kirkine
Amma abunduba
Anan shine wanda sukekawo
Sukar najikin mahaifinsane, kingako abinda dubawa ai. Mamanmu najinsu batace k'alaba saima tashi tayi tafuta
Anti tace ke" duniya inazaki damu jama'a sudai inbasiyi hassadaba basajin dad'i, acenajikinka sukecin dunduniyarka, Allah ya kyauta
Gaskiya abban yara kasake bincikawa amma wanan batu k'aryane kowa yasani yaronan mutumin kirkine
Kaima kasani amma kakeso kabiyemusu
Itakuma maman yara tak'imagana
Tabiyema wai itakunya😀to tabari sucutarmata da 'ya) domin kuwa tanasonshi. Ho Antinmu tamutunci kunawuta inabinki da fetir

*wai ina kairiyya*
Iyayen love❤


Yawan comment
Yawan typlng


Please read and share






Allah yajik'an iyayenmu🤲
[4/6, 08:07] Muhammad Karim: *AUREN LAGOS*


*HOME OF QUALITIE'S WRITER'S ASSO📚*
```{{The Home Of Qualitative Writers That Are Educate Humanities}}```
https://mobile.facebook.com/Zauren-Home-Of-Qualities-Writers-Association-106248871038663/



*⚜{{H.Q.W.A📚}}*

Romantic love story & short story👩‍❤‍💋‍👨


Page 30-31


Kairiyya fa tashigadamuwa domin kuwa abbansu, yakafe yace"baisan maganar auranta da Fahad ba, yace
In'aure takeso tafitar dawani acikin manemanta.


A'bangaran Fahad,ma tinda kairiyya tak'irashi tafad'amar abun da Abba yace yashiga damuwa

Yanzuma yanazaune a office abin duniya
Ya isheshi.waya yad'auka yak'ira kairiyya, tana"kwance kansalaya data'idarda sallar azahar tajiwayarta,na ringin kodatasa hannu tad'aga picture d'in Fahad ne yabaiyana piking tayi takara akune shiru taji sai sautin ajiyar zuciyarsa. Salama Tamar ya"amsa ya"akeciki kairi yace Abba yasauk'o A'a tace"mar to"ykk lafiya tace"yanzu rabamu za'ayi,meyasa zasimanahaka.
Memukamusu.
Kar"kidamu my wife😳alk'awarin Allah bayatashi basu'isa surabamuba my kairi ke"tawace
Nasan abundazanyi dole
Nataho gida zanzo nasasantakomai.
Zanunawa. mak'iyana, nafik'arfinsu ke"dekicigaba damana addu'a


Anan sukai sallama yakatse k'iran,
Ya Ibrahim fa yasakai tinbawanda yasani yanzu kowa yasani kulum saiyazo yak'arishi zamansa, yakara gaba kairiyya tak'ifita ita"wani haushinshi takeji
Gani take shigowarsa rayuwarta, Abba, yak'i maganar Fahad, ita"wallahi kotarasa Fahad data aureshi gwara ta" auri usman😳

🔯🔯🔯🔯🔯🔯🔯🔯🔯🔯



Fahad yak'ira hajiyarsa yagayamata komai da'akeciki
Kuma yace" zaishigo a satinan, to" kafin kashigo zansa baffanka isa yakaini gidansu kairiyyar tinda ita tama, gwara mije
Musan dalilin hanaka auren domin banaso karasata nayi bincike akanta antabatarmin yarinyar akwai tarbiyya. Kagakuma ance kanemawa 'ya'yanka, uwatagari, hakane hajiyarmu
Kibari karkije sai nashigo. To" Allah yakawoka lafiya ....


Yau Fahad yashigo gari da yamma yak'ira kairiyya yafad'amata yace" zaishigo anjima danbaze iyabari saigobeba
Tace" Allah yakawo minkai lafiya,yace" konajira im'ran yazo gobe Sunday saimuzo tare " gaskiya ni A'a kazonaganka yau😀to" naji mekk tanadamin saikazo tukun kagani toshikenan


Agurguje kairiyya takarb'i kud'i gun Antinta tayo cafene taje gidan anti safna Tamar girki joulop d'in kuskus da k'oda😋tamar da danbun kifin tytos
Sai lemon kwakwa damadara peak tahad'a tasa a glass jug tajefa k'ank'ara,tini gida yabud'ad'e da k'amshi anti safna namata tsiya haka kika iyagirki kairiyya, lalle Fahad yamore, hhm " anti kenan tace" aigunki nakoya
Kai" kinfini iyawa kairiyya , to yanzu
Tinda mijina bayanan yatafi damaturu in Fahad yazo kikawoshi palona
To Anti nagode bakomai ni sainatafi palon mijina,nabaku GU
Kai anti kidaitsaya anan muyi hiratare. LA rabani dajin hiran
Masoya.


Koda Fahad yazo yak'ira kairiyya a waya yasanarmata ya iso.fitowa tayi dazunbilelan hijjab a jikinta
Iso Tamar sukashiga gidan anti safna har palonta kairiyya takaishi, tanunamar two ster yazauna inazuwa tace"cemar, taje tak'ira anti safna tazo sukagaisa da Fahad takoma
Kairiyya tagabatarmar da abinci yace"yak'oshi ta'batarai, alamar tayifushi yace aibakifad'amin kinmin girkiba, tokayi hak'uri tace" nayi yace"tokaci A'a banci abinci a gidan mutane yace tozakatafi dashi gaskiya,inbahakaba kuma nasan matsayina agunka, tofad'amin miye matsayinaki yace
Uhum tace" kafini sani hakane matata,zantafi dashi,murmushitayi. Can yace kicire wanan abun naga matata da kyau, gaskiya A'a tace
'batarai yayi alamar yayi fushi
Kawar dazancan tayi ya hajiya tace" tanalafiyako
Uhum yace bakink'i zuwa kugaisaba,yakuma'batarai ,kayi hak'uri gobe zani nida kausar, yakawar dakai
Kayi magana mana ,nak'i yace
Ko sunana bakita'ba fad'a najibafa anyama kinasona, lemon kwakwa ta tsiyayomar to naji kasha wanan tukun. Nak'i ki"ce Fahad naji ko kin iya,niban iyaba tace" saidai insama wanisunan, to inajinki fad'i hubbyna😳tace ahankali, nibanjiba ki"kuma fad'a to Nace karife idonka, narife yace, hubbyna yamaka
Murmishi yayi Wanda kekusan sata suma good yace" naji dad'in sunanan haka zakiringa cemin harmi aure
Lemon kwakwan yad'auka yasha

Yamata sallama
Akan gobe zaizo yad'auketa itada kausar suje tagai
da hajiyarsa

Nikwa momy minal Nace kairiyya soyayya tarifemiki ido, kinmata da Abba
Zakici gidanku baruwana ehen😏

Saida kairiyya tabiyishi dakulolinan yatafi dasu akan gobe yadawo dasu

****** ******** *******

Koda kairiyya takoma gida bayan sunkwanta takefadama kausar k'anwarta tashirya gobe zasu inguwa
Kausar tace inazamu yaya kairiyya, gidansu fahad, Abba yasani kausar "tace A'a besaniba , kinfad'awa antinmu, A'a kairiyya tace tokifadamata yanzu intashigo
Gani" nashigo meza afadamin anti"tace. dama dama, dama me kairiyya kiyi magana dama Fahad munyi dashi gobe zani dani da kausar mugai da hajiyarsa, to kinsan abbanku yak'ibatunsa amma badamuwa kuje Allah yakaimu goben,kede kicigaba da addu'a Allah yasa abbanku yagane gaskiya Ameen anti inji kausar,
Allah yabarmanake antinmu ,Ameen kausar, nagode anti kairiyya tace
Bakomai 'ya'yana
Komai zaidedeta mukai amarya lagos🙈kairiyya tarife ido halamin kunya...........✍🏼

No comment
No typing



Please read and shere















Allah yajikan iyayenmu🤲
[4/6, 08:08] Muhammad Karim: *AUREN LAGOS👩‍❤‍💋‍👨*


*HOME OF QUALITIE'S WRITER'S ASSO📚*
```{{The Home Of Qualitative Writers That Are Educate Humanities}}```
https://mobile.facebook.com/Zauren-Home-Of-Qualities-Writers-Association-106248871038663/



*⚜{{H.Q.W.A📚}}*

*NA* Karimatu Abdulhamid
( momyn minal)



Wanan pgn nakune masoya auren Lagos kuyi shagalinku dashi
Love u all 💋


Page 32-33



Koda Fahad yadawo yau yafaka motarsa k'ofar gidan anti safna, waya yad'aga yak'ira kairiyya, yasanar mata gashi yazo to" tacemar, kad'anjiramu munafitowa, OK yace" sanan yace kituro akar'bi kulolinan OK tace" takatse k'iran, sanan tadubi kausar tace " tinda ke" kingama shiryawa kije kirbi kulolin kikaiwa anti safna, to kausar tace " koda kausar tafito suka gaisa kulolin takar'ba tashiga gidan anti safna tabata, anti
Safna tace harkun gama shiryawa eh anti
Kausar tace" to kudawo lafiya, kugaisar da hajiyar inkunje, to" anti zataji,

Koda kausar takoma gida kairiyya tagama shirinta, sukayiwa antinsu sallama, antinsu tace Allah yakare
Kudawo lafiya, kubiya kuyiwa mama sallama nagayamata gidanmu zaku kukar'bomin sak'o to Anti " kairiyya tace kodasuka biya d'akin mama, kairiyya tace mamanmu zamuwuce maman batakulataba sai tadubi kausar tace shi Aiken dole saikunje Ku biyu mutun d'aya yajemana. Ke" kije ita tazauna tadubi kairiyya
Kausar tace mamanmu tafiya bibiyun yafidad'i.

To " kuje Allah yakiyaye Ameen mamanmu,sanan sukawuce, koda sukafito Fahad natseye jikin motar sa kallo d'aya yayiwa kairiyya yaga tanasanye dariga dazani na boil less, milk color da hijjab daide gwiwa copy color,
Saitakalminta flat
Shoe shima copy color, sai 'yar post d'inta milk color, fiskarta bawani kwaliya daga powda sai leap glow tayi mutuk'ar kyau sai kyalli takeyi, itama a'bangaran kairiyya yamata kyau, yanasanye da k'anan kaya
Wanda sukemar matuk'ar kyau



🔯🔯🔯🔯🔯🔯🔯🔯


Sun isa gidan su Fahad lafiya, Wanda kairiyya tace yai parking a waje sushiga dak'afa, sunashiga Fahad yaga motar imran
A pake alamin yazo fahad yayi musu jagora har palon hajiyarsa
Suna shiga sukai
Sallama, aka amsamusu, iyalan imran ne a palon matarsa da 'ya'yansa, saishi kansa imran din sai hajiya datake shingid'e bisa dadduma, kairiyya saifaman
Sunne kai take a lamun kunya, imran yace " kace yauka kawowa hajiyarmu 'yarta?
Matar imran tace kuzauna ga guri
Tanunamusu saman dadduma kusa da hajiya


Sukagai da hajiya
Ta" amsa cikin farin ciki tace wacece 'yartawa acinku kausar tanunawa kairiyya, Wanda kanta keduk'e a ak'ar sabo dakunya hajiya tace masha Allah
Kekuma kaunar tace, kausar tace eh hajiya, Fahad ko 'ya'yan imran sukanand'eshi sunda meshi dasurutu yace kucikani kumuje
Mugai da antinku

Nan sukazo suka mak'ale kairiyya suna anti zakibimu gidanmu tacemusu eh mamansu elham tace kucikata
Haka ya isa kuje palon inna kuyi wasa to mommy
Sanan sukaruga,
Hajiya da su kairiyya sutace
hira sama sama
Sabo da yamma tayi , nan hajiya takecewa kairiyya zatazo gidansu taga iyayenta akan maganar, ilham matar imran tace k'anwata kzo muje kgai da sauran mutan gidan, Fahad ne yakatseta da A'a bayauba sai wani karan, kawai gun inna zankaita inzasuwuce shikenan ilham tace wato bakaso adameta ko

Yace kinsan mgn wuya take bata. Kaga kenan kuyi anko ilham tace
Sallama sukayi da hajiya Wanda tabawa kausar wata Leda maikyau tace kugaida gida nagode 'yata Allah yanunamana bikinku mak'iya sujikunya, Ameen ilham tace

Agurguje yakaisu palon innan imran suka gaisa
Can suka iske shukura da nur
Sukako mak'alewa kairiyya, suna anti sama anti k'asa nanma inna tabasu Wata ledar, sukafito harabar gidan su
Ilham da su kausar sunrakosu, Fahad da imran ne agaba su sunabiye dasu

Wasila ce tashigo gidan tadawo daga unguwa sukai kici'bis tad'auke kai abinta tai cikin gidan, azuciyarta tanacewa, ko ina sukakwasa wa'yanan k'anan yaran ohomusu
Kilama k'anan wanan ilhamdince, kai ba k'anan tabane dan wa'yanan daganinsu akwai tarbiya mai kyau
Suka 'ya'yan 'yan siyasa ai se shegen shagwa'ba


Ni kwa Nace kk ka sani to masoyiyar Fahad ce🥱
Aunamanta, kar anti wasila tamakeni


Kuyi hakuri da wanan bayawa, oga na gida😍






Please read & shere












Allah yajikan iyayenmu🤲
[4/6, 08:10] Muhammad Karim: *Auren Lagos*


*HOME OF QUALITIE'S WRITER'S ASSO📚*
```{{The Home Of Qualitative Writers That Are Educate Humanities}}```
https://mobile.facebook.com/Zauren-Home-Of-Qualities-Writers-Association-106248871038663/



*⚜{{H.Q.W.A📚}}*

Romantic love story & short story👩‍❤‍💋‍👨


*NA* Karimatu Abdulhamid
( mommyn minal)


Page 34-35



Kodasu kairiyya, sukadawo gida 'bangaran antinsu sukanufa, antinmu mundawo kausar tace " yauwa sanunku dadawowa gaguri kuzokuzauna anti tacemusu, to" antinmu, kusamesu lafiya anti tace, kausar tace lafiya suke, sunce agaisheku, muna'amsawa anti tace" kinga abinda akabama yaya kairiyya kausar tamik'awa antinsu, kairiyya tace akaban ko akabamu, Anti tabud'e ledar farko, lifayace mai matuk'ar kyau da tsada dawani material maid'ankaran kyau, kausar tace anti wanan hajiyar ya Fahad tabayar anti tace" Allah yasakamata da alkairi, Ameen kairiyya tace ahankali, said'aya ledar anti tubud'e
Yering and cen ne
Fashion masu kyau da tsada dawani perfume mai shegen k'amshi, kausar tace " wanan hajiyar ya imran tabada, anti tace " angode Allah yasamusu da alkairi Ameen kausar tace

Anti tace wanan kayan baza'aifani dasu yanzuba, harsaikome yadedeta, amma zanunawa mamanku zanmata bayanin komai, to anti kairiyya tace "

Kausar tace anti anjima zanje innunawa anti safna, anti tace to yakamatakan,


Koda kausar tashiga nunawa anti safna kayan
Tagani tayaba, nan takecewa" kausar ai kulolin d'azuma databud'e taga wani envelope.
Tadauko tabata tace takaiwa kairiyya


Saidasuka kwanta kausar tace yaya kairiyya gasak'onki anti safna, tace nabaki. Kairiyya tasahannu takar'ba taga envelope tashi tayi taware, sababbin kud'ine
Amik'e 10k sai wani Ring na azurfa saishek'i yake Wanda saman Ring d'in azana k&f kairiyya tace kingani kausar, tashi kausar tayi
Takar'ba tagani tace" kai yaya kairiyya mutanenan akwai hidima wato wanan ladan girki yabaki abinci yayi dad'i kenan.kairiyya tace hmm takoma takonta talalimi phone d'inta tayi call din hubbina😳 ringing biyu yad'aga yace mata yanzu nakeson call dinki namuku yagajiya, bagajiya hubbina kayiwa suhajuya godiya
To zasuji yace
Shine kuma harda wahala haka kairiyya tace . da'akayi me
Yace" nagasak'onka acikin cula, yace to wafy na ta'iya girki dole abata gift tace to ni kace yayi dad'i ma aishikenan basaikaba da gift ba. Yace A'a madam, dole nabada domin kuwa hausawa sunce kyawun yabakyauta tukyici to shikenan tinda haka kace nagode Allah yasaka da alkairi Ameen Fahad yace" kihuta nasan kingaji
Have a nice sleep
dream with me kairiyya tace OK sweet dream takatse k'iran


Abban kairiyya yasamu labarin haryanzu Fahad yanazuwa, Abba yakira anti da mama da kairiyya
Sunazaune a palonsa su anti nakan kujera 3 sta Abba nakan 1 sta kairiyya nazaune ak'asa wajen k'afar anti
Abba yadubesu yace" watoni anunamin ban'isaba nahana yaronan zuwa amma kunce ban isaba kud'auremata gindi tai abin datakeso ko kunsan yanazuwa amma bawace tasanarmin. Sabodahaka zanyenke hukunci
Ibrahim zekawo kudin aure zanmusu aure nan dawata biyu


Anti tace amma abban yara tace batason Ibrahim abarta ta aurin Wanda takeso ai inaganin yafi. Yanzu aiba a auren dole. Abba yace" dama nafisa nadad'e dasanin da d'aurin gindinki take komai
Sabo dahaka aure da Ibrahim bafashi Abba yace kitashi Kuban GU saikuje kufara shiri kairiyya tasakuka
Anti tad'agata sukafita, mama tadubi abba tace wato sunzigoka shine zakahaumin kan yarinya to karkaga inakawaici wallahi inson 'yata) akan me zakamata auren dole, kai haka akama...... dakata lubabatu karkinemi kixagen🥱akan 'yarki aurenede bafashi mama tace amma ai inkaki Wanda takeso ai usman yariga shi Ibrahim d'in cewa yanasonta akanme shi baza kabashi aurentaba, ke" dalla tsaya akanme zanbawa shasha auren 'yata d'anshayeshayen zandau 'yata nabashi to kima denazancan inkinajin kunyar uwarsanema can tsakaninku 'yata nariga namata miji. Mama tace inde shayeshayene aizedena Zaran sunyi auran zata iya canjashi barema ai bakayan maye yakeshaba d'anzuk'ezukene yakeyi bawuya zedena. Abba yace saikiyi aure da Ibrahim anyi angama

Wanan kenan




🔯🔯🔯🔯🔯🔯🔯🔯



Kairiyya ko nacan jikin anti na aikin kuka anti nata lalashi, kairiyya tace ni anti mama batasona tanaji abba yace zai auramin Wanda banaso amma batai maganaba. Anti tace" tinkita'baganin uwar dabatason 'yarta, tanayin hakane sbd kawaici kisan mamanki akwai kawaici, amma yanzu nasan abbanku yakaita ga'bar dabazata iyajurewaba sbd haka kiyi hakuri komai zezama normal yanzu kik'ira fahad kigayamar halin da akeciki, to anti kairiyya tace


Kairiyya takira Fahad tasanarmar komai da Abba yace nan Fahad yad'aga hankalinsa yaje yake sanarma hajiyarsa yace hajiya insun hanani yarinyarnan bazanyi aureba🤔domin kuwa ita nakeso hajiya tace Wata irin mgn kakeyi gaskiya ta nafad'amiki hajiya, to " kakwantar da hankalinka gobe zani nida sani inji make faruwa nahanaka auranta da za'ayi
Fahad yace A'a hajiya karkije inaganin ko atura anti laura dan tafi anti sauda iya mgn inyaso saisije da baffa isa, shikenan hakanma yayi yanzu k'iramin lauran awaya .call d'in anti laura yayi ringing biyutad'aga tace" my broz kanalafiya yace Lafiya ya yarana suna lafiya tace
dama hajiya ce takeson mgn dake, yamik'awa hajiya wayar takar'ba sukagaisa da laura nan hajiya kemata bayanin komai tace shikenan gobe zatazo dawuri dansusami baban yarinyar agida


****** ****** *******

Washe gari kairiyya tanashirin d'aura musu abin kari taji ana sallama ta amsa Wata mata tagani maikimanin shekara 43 tayi amma wayewarta yaboye shekarun tayi matuk'ar kama da Fahad daga gani yayarsace kairiyya tace sannu da zuwa mushiga ciki takaita d'akin anti
Bayan anti laura sungaisa anti takecewa anti kece maman kairiyya ? anti tace A'a ni yadukontace, laura tace dama inason ganin maigidane, akan mgnr. ... Anti tace nagane ai kamarku tanuna muje inmiki iso anti laura tace aimubiyune ni da k'anin babanmu shiyanawaje zaitatona dame gidan nikuma gun mamarta nazo to muje anti tace
Anti takai anti laura d'akin mamanmu anti zatafita mama tace tadawo tazauna anti tace" tanazuwa zatasanarma abba da bak'o a waje, anti taje tasanar da Abba
Takoma d'akin mamanmu abba yafita yashigo dabak'onsa
Suka shiga daki sukatautana can kuma abba yafita yak'ira su mamanmu da anti laura sukadad'a tataunawa can baffa isa yafara fita fuskarsa d'auke da murmushi sanan antinmu da anti laura sukafito sai naji anti laura nacewa kai Allah karabamu dasharin mak'iya
Antinmu tace Ameen

Nikwa mmn minal Nace Neman aure harda mata 🤔

..........✍🏼


Please dan Allah
Kudena comment ta prvt aringayi ta group


Please read & shere















Allah yajikan iyayenmu🤲
[4/6, 08:11] Muhammad Karim: *Auren Lagos*


*HOME OF QUALITIE'S WRITER'S ASSO📚*
```{{The Home Of Qualitative Writers That Are Educate Humanities}}```
https://mobile.facebook.com/Zauren-Home-Of-Qualities-Writers-Association-106248871038663/



*⚜{{H.Q.W.A📚}}*

Romantic love story & short story👩‍❤‍💋‍👨


Nagode da comment dinku domin kuwa yanasani nishadi💃💃💃💃


Page 36-37


Bayan anti laura tatafi abba yafito
Yanacewa" ke" kairiyya, tace na'am abba gani tadurk'usa abba yace bakun had'a baki da yaron canba kun turon iyayensa, wai maganar da akafad'a akansa sharine, tonaji Shari akamar, tinda kink'i d'an uwanki akansa kince bakyason d'an uwanki sai shi tonasanarma iyayensa sukaya sadaki aure nan dawata buyu in Allah yakaimu
Ke kince bawanda kkso sai wanan tuzurun yaron to zanbaki Wanda kkso, dama yace baison komai Nawa saike to nabashi, saikuzuba ruwa ak'asa kusha ke dawa'yanda sukagoyamiki baya

Abba yai ficewarsa yabar gidan, kairiyya maimakon taimurna saitasa kuka wiwi antinsu
Ce tazo tad'agata agun tace" to kukan mezakiyi aimurna yakamata kiyi bakukaba zaibarki ki auri Wanda kkso Sai kigodewa Allah tinda haryagane gaskiya

Anti kamarfa abba nafishi da ni
Akan nak'i ya Ibrahim, anti tace" bawani fishi zaisak'o. Amma anti abba yace nan dawata biyu zaimin aure kuma bank'arasa karatunabafa saurana shekara d'aya anti, to" bakince Fahad d'in yace zakikarasa agidansaba inkuma zaijiraki saik'in k'arasato sai abari anti yak'i ai to" kinsan dahaka kk kukan gulma😃to anti nabari Dade yafi anti tace

Can kuma kairiyya tace" anti mamanmu ko tanason mgnar aurenan eh kairiyya, abindakkso itamashitakeso
Dan sunsha dagama da abbanki akan yabarki ki auri Wanda kkso
Kawai tananunamiki kunyane sbd kasancewarki 'yar
Fari. Kinsan maman ki bafulatanace babanta shi bafilatanin maline
Shiyasa takenunamiki alkunya irin tafilani, shikenan anti nagode dasaminki a matsayin kishir uwa mai kirki wacce tad'aukemu tamkar ita tahaifemu. Bakomai kairiyya kigodewa Allah

*wanan kenan*


Anti laura takoma
Ma hajiya da labari maidadi yanda tasanarma hajiya duk yanda sukayi tace sauran bayani nagun baffa isa
Suna cikin haka baffa isa yashigo
Yakesanarma hajiya yanda sukayi da mahaifin yarinyar
Yace wato hajiya dik shairin mak'iyane, amma yanzu munsamo bakin zare , shi Alhaji Aminun harya amince aure nan dawata biyu, Alhamdulillah hajiya tace" abi yayi kyau kuyi kok'ari yanzu kai isa sai kushirya asanarda sani inyaso akai kud'in
Sarana da sadaki.
Anti laura tace sunriga da ansarana ai saide akai sadaki kawai
Hajiya tace A'a duk dahaka za'akai

*wai ina oga Fahad* ?

Shiko Fahad yanacan 'bangaransa kwance besen
Wainar da aketoyawaba sai da hajiyarsa takirasa awaya tace yazo tanasan mgn dashi sanan yatashi yatafi
Koda yaje palon hajiyarsa yasameta kishingid'e sai murmushi takeyi
Zama yayi kusa da ita yace hajirmu gani
Hajiya tadubeshi tace burina zaicika naganin jikokina mahaifin yarinyar ya amince harya samuku rana aure nan dawata biyu , Fahad yace Alhamdulillah
Tinda komai yadedeta jibi zankoma bakin aikina dagacan nahad'o lefe

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login