Showing 1 words to 3000 words out of 14144 words
[9/2, 2:32 PM] ɧąʝıყą ცąცცąɧ🙎🏿: 🙍🏿🙍🏿🙍🏿🙍🏿🙍🏿🙍🏿🙍🏿🙍🏿🙍🏿 *MUGUWAR SURUKA*
_Writing by_ *ph@teem@h*
_story by_ *bebe'arth(yar gatan hudah)*
_Edited by d elequant editor_ *bebe arth*
~Da sunan Allah mai rahama mai jinqai wannan littafi kirkerarrene ba gaskiyabane munyishine kawai don fadakarwa tare da nishadantar da masuka karatu Allah yasa mun fara asa a~
*Special thank for u bebe'arth (yar gatan huda) Allah yabar zumuncida qaunar juna i luv u with oll my heart*😘😘😘
1to5
Mahaifina haifaffan dan garin kano ne a unguwar qofar na'isa mai suna alhj bashir matarsa wato mahaifiyarmu a unguwar take maqotane ga gd ga gd suke sun zamo tamkar 'yan uwa dan idan bakasaniba ma zakace 'yan uwane
Sun taso tare shida maihaifiyarmu tunsuna yara har suka girma alhj bashir yanuna yana son fatima iyayensu sunyi murna sosai da haka soyayya ta qullu tsaninsu a haka har akayi aure suna zaune lpy cikin soyayya da mutunta juna har Allah y azurtasu d da namiji ranar suna akasawa yaro suna Muhammad ake cemasa adnan
Kowa yaga adnan turbarkallah masha Allah sbd kyayyawane yaron kana ganinshi kaga jinin pulani gashi fari sol Abba da mom duk jinin pulani ne
Ya taso cikin kulawa da tarbiyya tagari sai da y shekara goma har acire rai sannan momy tasamu wani cikin suna nan haka har cikinta yakai lkcn haihuwa cikin dare ta tashi da naqudu haka dai cikin ikon Allah ta haifi 'yarta mace har ta gyàra jikinta sai daddy da yake kwance da yaji kukan jariri ya farka kamar a mafarki yaga fatima ta haihu ya dauki yarinya yace masha Allah wannan ai sai dai tabiyo bayan adnan don tafishi kyau yayi mata addu a
Washi gari da safe 'yan barka sukarinqa shigowa kowa yaganta sai yace masha Allah sbd kyan da nake dashi dayake jinin pulanine farace kamar yayanta adnan amma tafishi kyau sosai saboda ita macace gashin kanta a kwance lup lup kana gani kasan pulanin asaline
Ranar suna yarinya taci suna *Fatima* sunan kakarta wato mahaifiyar alhj bashir tace sunan mutum biyu da momynta da kakarta ake ce mata *suhaima* sun tashi cikin kulawa da tarbiyya ga soyayyar iyayensu amma duk d son da suke yiwa yaran baisa sun gurbata tarbiyyarsu b
Insunyi abu ba dai² b zasu tsawatarmusu shiya suka kasance masu tarbiyya aduk inda sukaje mutane suna sansu sbd nutsuwar yaran
Alhj bashir yana da abokinsa alhj Abubakar wanda tare suka taso alhj abubar su biyune gurin iyayensu da qanwarsa na'ima matansu masuna mutunci amma ba sosai b kasancewar matar alhj abubakar bata da mutunci sbd tana gani ita mijinta mai kudin hakanne yasa bata fiya shiga harkar matar alhj bashir sosai b
Alhaji bashir yanada rufin asiri dai² gwargwado duk da kasancewar alhj abubakar mai kudi amma baisa ya yada abokinsa b sbd aminci mai qarfi tsakaninsu
Alhj abubakar sunyi shekara uku da matarsa Allah baibasu haihuwaba sannan tasamu ciki murna gun alhj abubakat ba a magana yana kula da ita har Allah y sauketa lpy ta haifo danta namiji ranar suna akasawa yaro *Muhammad* ake kiransa da *safwan*
*Safwan* yataso cikin soyayya da kulawa gurin iyayensa *safwan* da adnan tsiransu baifi wata ba suntaso tare kamar yadda iyayensu suka taso adnan yan zuwa gdnsu safwan hakama safwan yana zuwa gdnsu adnan makaranta ma daya suke zuwa boko dana islamiyya a lokacin suna *jss 1*aka haifi *suhaimah* itako hajiya bilki wato matar alhj abubakar bata qara haihuwa ba
Lokacin da alhj abubakar yazo barkane yake cewa alhj bashir idan ya amince in Allah y raya musu yaran nan su hadasu aure tsakaninsu *safwan* da *suhaimah* alhj bashir yace bakomai Allah y raya mana
Lokacin d safwan suka gama makaranta ne alhj ya biya musu kudi don suje Germany suci gaba da karatunsu amma hjy bilki ta hana adnan zuwa sai danta ne kawai ya tapi
Dukkansu medicine suke karanta bayan tafiyar safwan ne aka samawa adnan admission a B U K don ya hada degree a lkcn suhaimah tana *jss 3* zata tapi *ss 1* bayan tafiyar safwan da shekara uku suhaimah tafara zuwa university ita kuma tana karantar low
✏pherteemer😘
[9/2, 2:33 PM] ɧąʝıყą ცąცცąɧ🙎🏿: 🙍🏿🙍🏿🙍🏿🙍🏿🙍🏿🙍🏿🙍🏿🙍🏿🙍🏿
*MUGUWAR SURUKA*
_Writing by_ *ph@teem@h*
_Story by_*bebe arth(yar gatan huda)*
_Edited by d eloquent editor_*bebe arth*
~*I dedicated dis page 2 my 6ster Aisha umar abdallah (mmn suhaimah) Allah yabar zumunci ya rayamana baby suhaimah akan turbar musulunci*~ 💘💘💘💘
_*Weldon my 6ster bebe arth aikinki yana kyau*_😍
~page~
6 to 10
Yau ta kasance ranar alhamis suhaimah ta dawo dg makaranta wajen qarfe biyu ta shiga gd da sallamarta momy ta amsa tace momy sannu da gd momy tace yawwa suhaimah sannu yana idonki yayi ja lpy tace wllh momy kaina ne ke ciwo momy tace sannu maza jeki ki ajiye kayan kizo kisha magani
Tashiga daki tayi wanka sannan tayi alwala tayi sallah tafito momy taba abinci tace sannan tasha magani ba ajimaba kuwa
bacci ya dauke ta
Bata farkaba sai bayan la asar tashi tayi miqa tare da karanta adduar tashi dg bacci tashiga toilet ta watsa ruwa kana tayo alwala tayi sallah tana zaune tana azkar sai momy ta shigo tace au ashe kintashi dama nazo in tashekine tace eh natshi momy tace amma kan ya daina ko tace eh momy tapita sai a lokacin na tuna da yasmeen ta gayyaceta biki ta tashi taje ta padawa momy momy tace Allah yakaimu
Ranar bikin suhaima tashiya momy tace gashi yayanki bayanan bare yakai ki tabata kudi tace gashi kiyi kudin mota kuma kikula sosai kinji suhaima tace toh momy
tafito titin kopar na'isa tasami me keke napep yakaini unguwar sharada
Tana isa gurin bikin yasmeen taganota ta taho da gudu tana mata sannu da zuwa my friend suhaima tace ya taro tace alhmdllh tashi yasmeen tayita tace ina zuwa suhaimah tace toh waya suhaima ta dakko daga jaka tana danne danne har yasmeen ta dawo takawo mata ruwa mai sanyi da abin da tabawa tasha ruwa sannan yasmeen tace qawata tashi mushiga pilin rawa suhaimah tace aa ni bana rawa keda jekikeyi dan nasan ke gwanace wajen iya rawa muna haka sai akayi kiran yasmeen ta tashi ta tapi yamma nayi ankusa magriba nace yasmeen ni zan wuce gd tace da wuri haka nace momy tace karna dade ta dakko mata kayan biki da take away tabata tarakata har bakin titi sukayi sallama ta koma gd
Yasmeen kawar suhaimah ce tunsuna secondary school har ynz dasuke university kasancewar course daya suke karanta yasmeen tana d hankali sbd hakane ma suke shiri da suhaima
Kwanci tashi ba wuya agurin Allah *safwan*ankammala karatu yanata shirye shiryen komawa gd *nigeria*yanata murna zaije yaga momy da dadynsa da kuma abokinsa adnan da kuma sister
Karfe 12:00am jirginsu safwan yasauka a filin jirgi na mlm Aminu kano yana tako matattakalar benen a hankali ya hango momynsa yayi sauri ya karaso kusa momy ya rungumeta yana momy nayi missing din ku ina dady tace dady baya gari shiyasa ganni ni kadai yace momy su adnan basu zandawo bane momy ta hade rai tace ka aikeni ne inje insanardasu safwan y girgiza kai tace toh karka kara yimin maganarsu wuce mutafi ya wuce yashiga mota itama tashiga driver yaja suka tapi.
Suna isa gd ya wuce bangarensa yayi wanka yapito lkcn wajen qarfe 1 yaje masallaci yayi sallah ya dawo momy tace safwan ya gajiya yace ba gajiya yazauna yaci abinci da abinsha Suka dan taba hira da momy ana kiran sallar la'asar yatashi yace momy zan sallah sai inje gdnsu adnan tace toh amma bacin kabari sai gobe kaje dg dawowa yau kace zakatapi su insun damu da kai suzo su ganka safwan dai pita yayi yana mmkin halin momynsa
*✍🏼✍🏼✍🏼phateemarh umar abdallah*😍😍😘
~wiz~
*bebe arth (yar gatan huda)*
[9/2, 2:35 PM] ɧąʝıყą ცąცცąɧ🙎🏿: 🙍🏿🙍🏿🙍🏿🙍🏿🙍🏿🙍🏿🙍🏿🙍🏿🙍🏿
*MUGUWAR SURUKA*
💅🏻N!$@ Onl!n€ Writ€rs✍🏼
*{N.O.W}Association*
_Writing by_*:-ph@teem@h*
_Story by_*:-bebe arth (yar gatan huda)*
_Edited by d elequent editor_*:-bebe arth*
*IN dedication 2 MAMAN ISLAHA & IHSAN & IMAN (mmn three ladies)Allah yabar zumunci*
_~Allah yasa mudace duniya da lahira Allah yasa mufi qarfin zuciyarmu Allah ya daidaita kan musulmai baki daya🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻~_
~page~
*11 to 15*
Haka safwan yaje yayi sallah y dawo y wuce dakinsa y kira adnan yana fadamasa bazai samu damar shugowa ba sai gobe adnan yace ai bakomai Allah yakaimu yace safwan ai mu yakamata muzo muyi maka bangajiya safwan yace bakomai sbd yasan dalilin da yasa basa son zuwa gdnsu
Suhaima kuwa karatunta takeyi hankalinta a kwance suna soyayya da yayan yasmeen nawwas sona sun junansu sosai shi kuwa safwan yana matuqar son suhaimah amma ba fada mataba
Yasmeen kawar suhaimah ce sosai ita kadaice mace a gurin iyayenta sai yayyenta maza guda uku mahaifinta dan kasuwane yana da rufin asirinsa sosai kuma suna nunawa yasmeen gata kasancewar ita kadaice mace agurinsu amma duk da haka baisa tashi cikin rashin kunya irinna wasu 'ya'yan masu kudi b tanada nutsuwa hakanne ma yasa tasu yazo daya da suhaimah
Washegari safwan yaji gdnsu suhaimah momy yasamu a falo suka gaisa lkcn adnan baya nan yace momy adnan fa tace ya pita amma ynz zai shigo lkcn suhaimah na daki bata fito ba safwan yace momy ina suhaimah tace "tana daki bari akirata kugaisa"
Suhaimah na fitowa idon safwan akanta tana pitowa ya fara sambatu yana Allah yayi halitta sbd sanda ya tapi karatu bata kai haka girma b kyanta yaqara fitowa sosai da tace yaya safwan ina yini da fara'arsa yace lpy suhaimah munsameku lpy tace lpy y gajiyar tapiya yace alhmdllh suka dan taba hira kasancewar suhaimah batada surutu sosai suna zaune adnan ya shigo suka gaisa suhaimah ta tashi yayi daki shi kuwa safwan baiji dadin hk b sbd yaji dadin hirar sai yake ganin kamar sun shekara ya tapi tunani sai da adnan ya tabashi sannan ya wayance sbd inda suhaimah tabi kawai yake kallah ya shagala d tunani sonta yana qara ratsa zuciyarsa adnan yace lpy yace lpy ba komai suna hira aka kira sallah suka tashi suka tapi masallaci
Suna idar da sallah suka dawo momy takawo musu abinci ranar agdn safwan ya huni amma baiga suhaimah ta pito b tunda suka gama hira sai da taji dadynta ya shigo sannan tapito suna zaune a palo dasu momy suna hira tazo ta gaida dady yace mamana kina lpy tace lpy lau suna hira amma safwan hankalinsa yana kan suhaimah sai bayan isha ya koma gd
Yana isa gd hajiya Bilki da alhj Abubakar suna zaune hajiya tana masifar ita danta bazai auri 'yar talakawa ba safwan yana shiga yaji tana cewa ita tayi masa mata 'yar qawarta hjy rakiya sun gama magana da ita sbd Dan mai kudi ai sai dan mai kudi hakama dan talaka sai dan talaka safwan yaqaraso d sallama y gashe da dadynsa ya amsa itama hjy y gaisheta ta amsa sama² tace ka dawo saga gdn qannan uban naka shi dai sunkuyar da kai kawai yyi don yasn halin kayarsa alhj yace safwan dama inason mgn d kai yace toh dady alhj yace safwan dama so nake in hadaka are da yar abokina kuma qanwarka shi dai safwan gabansane yake dukan tara² yana sauraron yji me alhjn zace yace safwan da fatan zakayi min biyayya yace insha Allah dady yace yawwa dama inaso na gaya maka ,tun kuna yara ni da mahaifin *suhaimah*Muka daura alkawarin xamu hadaku aure ,
domin Karin dankon xumuntarmu ,
Tom duba då yanxu ka kammala karatunka ,aure ne yaragema domin shine cikar mutumcinka,dan haka inaso ka fara xuwa Gunta domin ku daidaita kanku,
wani irin dadi safwan yaji kamar Wanda akayiwa albishir da aljanna Amma ya kanne kna yace "Abba ngde Insha Allahu xanje ,Allah ya tabbatar mana da alkairinsa
"
..sai hajy bilki ca tai "wlh baka isaba ni ban amince da wannan hadin b atoh "
alhj yace tashi kaje zan nemeka safwan,tashi kaje Allah yashima albarka,yace "Ameen" yatashi yana jidadi
ta wani bangaren amma idan ya tuna hjyarsa sai yaji gabasa ya fadi sbd yasan mugun halinta da masifarta alhj abubakar yace bilki inaso kisan cewa ke baki isa ki hanani abinda nayi niyya ba kuma yaron nan indai yanaso yarinyar nan sai anyi auren nan sai dai in yarinyar ce tace bataso yatashi yabar mata palon tana masifa
Ita kuwa suhaimah tana idar da sallar isha nawwas yakira a waya suka sha soyayyarsu sai wajen 9 sukayi sallama
ta kwanta sbd gobe akwai skul kuma zasu shiga lecture da wuri
Da wuri ta tashi tashirya ta pito tace momy ni zan tapi tace toh sai kin dawo Allah ya kiyaye tace ameen tapita tasamu adai² tasaho yakaita makaranta tana zuwa taga yasmeen tace kai auntyna kin kusa makara yau tace hmmm ke dai bari kawai wai a hk nayi sauri yasmeen tace ke kuwa qarfe nawa kika kai kina waya ta kai mata duka irin na wasa tace bansani b 'yarsa ido 🙄 kin tsaya surutu wuce mutapi class dan kinsa ba mutunci ne da wannan mutumin b basu dade dashiga b yashigo sai wajen 12 suka pito dg lecture zasu tapi gd suhaimah tana pita taga safwan yana tsaye ajikin motarsa tace yaya safwan me kakeyi anan yace daukan ki nazoyi sai taji gabanta ya fadi sbd tun jiya ta lura d irin kallon dayake mata.
✍🏼✍🏼✍🏼phateemarh umar abdallah* 😍😍😘
_~with~_
*bebe arth*
[9/2, 2:36 PM] ɧąʝıყą ცąცცąɧ🙎🏿: 🙍🏿🙍🏿🙍🏿🙍🏿🙍🏿🙍🏿🙍🏿🙍🏿🙍🏿
*MUGUWAR SURUKA*
💅🏻N!$@ Onl!n€ Writ€rs✍
*{N.O.W} Association*
_Writing by:-_*ph@teem@h*
_Story by:-_*bebe arth (yar gatan huda)*
_Edited by d eloquent editor:-_*bebe arth*
*Dedicated to oll member of N!$@ Onl!n€ Wr!t€rs Allah yasaka muku da alkhairi y qara danqon qauna😍😍😘😘*
_~jinjina gareku 'yan uwa kawayen arziqi members of FANS NOVEL MMN SHUKRAH & HJR NOVEL UMMYN YUSRAH NOVEL ALHERI HAUSA NOVEL MMN KHAIRAT NOVEL DANDALIN HAUSA NOVEL ASHNAF NOVEL duk kuna raina Allah yabar zumunci~_
~page~
*15 to 20*
Kazo ka daukeni kuma yaya safwan yace eh hanyace ta biyo dani shine na tsaya mutapi tare yace shiga muje tace toh ngd tashiga suka tapi gd shima har gdn yashiga sai da akayi sallar azahar snn ya tapi gd
Yana isa gd ya tarar d hjy bilki a palo tana zaune tana kallo y shiga da sllm y zauna yace hjy barka d hutawa wani kallo ta wasto masa tace ka dawo dg gdn qannan ubannaka ya sunkuyar dakai tace kuma wllh inaso kasani indai har kaga na amince da wannan mgnr auren sai dai kaima ka amince zaka auri 'yar qawata hjy rakiya in kuma ba haka b sai dai ka pasa auren wannan tsinanniyaryariya kuma ka shirya yau kaje ku kaganta ku gaisa kuma lkc daya nake so asa bikin duka yace toh
Alhj abubakar yaje yasami abokinsa alhj bashir yace alhj y a ina mgnrmu takawana ne ? alhj bashir yace wacce mgn ce alhj abubakar yace mgnr alkwarin auren yarannan yace toh toh natuna to ynz yakama afara shirye shirye sbd kaga yaron ya kammala karatunsa har ya fara aiki alhj bashir yace toh b matsala zanje insanar da mahaifiyarta sai muji yadda za ayi yace toh bbu damuwa sukayi slm ya tapi
Yana zuwa gd y samu hjy fateema wato mahaifiyar tace toh alhj Allah y zaba abinda yafi alkhairi yace ameen kira min ita ta tashi tashiga dakinta tana kwance suna waya da nawwas tace kizo dadynki yana nemanki toh momy ina zuwa sukayi sallama d nawwas t pito palo gurinsu suna zaune taje ta tsugunna tace dady kadawo lpy yace lpy qlau suhaimah
Yayi gyaran murya yace suhaimah dama wata mgn nakeso in fada miki inaso idan Allah y yarda zamu hadaki aure da yayanki *safwan*wani irin faduwar gabataji y ziyarceta nantake hawaye y fara zarya a fuskata tayi shuru kanta a qasa yace naji kinyi shiru
tace daddy kome kuka yanke a kaina aidonkun isane yace to Allah yayi miki albarka tashi kije tashi tayi jiki a sanyaye tayi dki
Tana shiga ta fada gado tasaki wani kuka mai tsuma sai da tayi mai isarta tana kwance nawwas yakirata tayi ringing har takatse takasa dagawa sai a karo na uku ta daure ta dauka tana dagawa yace lpy suhaimah kasa mgn tyi kawai sai kuka hankalinsa y tashi yace suhaimah dan Allah kitsaya kiyimin byni me yake faruwa tana kuka😭😭😭😭 t pada masa komai
Shima hawaye ne😭😭 ya fara zarya a fuskarsa yace bbu komai suhaimah kibi unarnin iyayenki Allah yasa hk ne yapi alkhairi bata iyacewa komai b yyi mata nasiha sukayi sllm y kashe wayar zuciyarsa a jagule
Suhaimah kuwa ranar yuni tayi a dk dg tunani sai kuka sai intaji momy zata shigo sai tayi sauri ta fada toilet don kar momy ta ga kukan datakeyi ita kuwa momy duk ta lura da halin da yartata take ciki na damuwa sbd bata saba ganinta hk b tanaso ta sudan tattauna......
*✍🏼✍🏼✍🏼phateemarh umar abdallah😍😘😍*
~with~
*bebe arth*
[9/2, 2:37 PM] ɧąʝıყą ცąცცąɧ🙎🏿: 🙍🏿🙍🏿🙍🏿🙍🏿🙍🏿🙍🏿🙍🏿🙍🏿🙍🏿
*MUGUWAR SURUKA*
*💅🏻N!$@ Onl!n€ Wr!t€rs✍*
*{N.O.W}Association*
_Writing by:-_*ph@teem@h*
_Story by:-_*bebe arth (yar gatan huda)*
_Edited by d eloquent editor:-_*bebe arth*
~*sadaukarwa gareku jinjina gareku fatan alkhairi gareku addu a tagari agareku Allah yabar zumunci Allah y hadamu a aljannan kamar yadda ya hadamu a wadannan gidaje FAHIMTA NOVELS MRS JH MUSAN JUNA O.H.W 📙📚MEENART NOVEL 📚FEEDOH ONLINE NOVELS ☀HEENAH NOVEL☀*~
_~page~_
20 to 25
Haka momy tazauna a dakin tana jiranta tapito sai da suhaimah taji shiru tazaci momyn tapita sai t bude kopa tana pitowa taga momy a zaune tanajiranta t zauna jiki a sanyaye momy tace suhaimah nasan abinda yake damunki amma kiyi haquri addu' ace takamata dake b kuka b
Duk da nasan b sonsa kike b amma haquri zakiyi a hankali Allah zai