Showing 3001 words to 6000 words out of 14144 words

Chapter 2 - MUGUWAR SURUKA PDF Completed.txt

Advertisement

daiยฒ ta lamari insha Allah kiyi ta addu'a tace toh


Momy t tashi tapita tana tausayawa 'yarta don tasan halin hjy bilki sosai a hk ma tana nuna batasan mu'amala d su bare kuma a hada aure tsakani Allah y kauta๐Ÿค”



Bayan kwana uku d hk safwan yazo gurin suhaimah tapito tasameshi a tsakar gd takaimasa kujera y zauna suka gaisa suka dan taba hira ita dai tana dan tayashi kadanยฒ sbd ita b me yawan surutu bace bata nunamai komai b har sukayi sallama y tapi






Hk dai yana zuwa suna gaisawa har aka kawo kudi akasa rana duk tare da na 'yar kawar hjy wato saiham




Anata shiryeยฒ biki suhaima kawai komai yitake badan ranta yaso b koda safwan yazo bata nuna mai alama sbd ta dau alqawarin yiwa iyayenta bibiyayya




Yasmeen ce take dada bata haquri take kwantar mata da hankali kasancewar bata d wata kawa dama d ita







Su hjy bilki kuwa anata shiri za ayi bikin da gashi za a hada dana yayan saiham zai auri nusaiba 'yar qanwar hjy


Safwan yanata shiryeยฒ zai aure wadda yake so amma idan ya tuna da saiham da hjy tayi masa dole sai ransa ya 6aci ko sanda dadynsa yaji zancan ransa ne ya 6aci yakira safwan yake tambayarsa safwan yace ya amince sbd hjy tace indai bai yadda y hada y auresu duka b sai dai bazai auri kowa b har suhaiman shine abinda yasa y amince
hk dai ake ta shirin biki wannan naso wannan bata so



Ayin biki lpy lpy angudanar d sha'ani sosai na biki ranar asabar d misalin *11:30* jama'a sukai shaida daurin auren *Safwan Abubakar da amaryarsa Suhaimah Bashir* mutane sukaita saka albarka



Hkma gdnsu saiham bayan angama daura auren suhaima aka tapi can aka daura nata dana yayanta d nusaiba anata shagalin biki




Su suhaima dai ba yabo b fallasa ๐Ÿ˜’ danma yasmeen tana kwararamata gwiwa




Anyi yini lpy akazo daukan amarya misalin *6:30* dadynta yayi mata nasiha sosai mai ratsa jiki


Hkma momynta ta dafata tana mata addu'a tana hawaye suhaima m kuma take mai bantausayi๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ




Momy tace suhaima kibi mijinki sau da kafa shi aure b abune na wasa b kiyi biyayya g mijinki domin biyayyari itace zata kaiki kiji ki qiji don ita aljannah sai an dage karki kuskura kiyi abu na batanci g mijinki tana hawaye ta dora dacewa




Manzanmu aminci Allah su tbbta a gareshi cewa yai d nana fadima koda ace ta dora mai a wuta mijinta y kirata to taje kiran mijinnanta koda man zai qone bawai tace sai ta kammala abinda takeyi b






Don hk kiyi koyi da nana fadima zakici riba a rayuwarki




Hk kuma mazanmu tsira d amince Allah su tbbt a gareshi yace d nana fadima wata mata sai t rigaki shiga aljanna sbd biyayyar miji ita kuwa wannan matar kitso take nana fadima taje kitso gdnta sai tace mata t dawo washe gari in tasanar d mijinta




Washegari sai t dawo amma tare d hussain sai matar tace mata idan har hussain zai shigo sai ta yadda b zai sha ruwan gdn b ko abinci sbd b ta sanarda mijinta har d shi zatazo b ko tabari ta sanar d mijinta








Nana fadima t qara komawa matar tace tasanar d mijinta yace ko d hassan d hussain kikazo in ansheku wannan mata tana cikin yiwa nn fadima kitso taji slmr mijinta y dawo sai tasa nn fdm a dk t kulle sai tace y zaki kulleni matar tace bai halatta mijina y ganki b






Ta wata yar kofa nn fdm t leko tg wannan matar t saukewa mijinta damin itace akansa t goge masa gumi t shinfida ms tabarma y zauna t debo ruwa t kawo ms nn fadima tace ashe wannan matar hk take yiwa mijinta biyayyah






Tace don hk suhaimah ina shawartarki d kiyi biyayya g mijinki mgnr dai dayace suhaima biyayya kuka yaci karfinta






Kuka suhaima take sosai hadda shashsheqa aka fito d ita dg gd momy tana Allah y miki albarka suhaima Allah y baki ikon yin biyayya g mijinki tana share kwalla ๐Ÿ˜ข๐Ÿ˜ข




Ita kuwa hjy bilki suna can suna shirya rashin mutunci ita d qanwar wadda yyn saiham y auri yarta nusaiba kuma hjy tacewa safwan idai ya kuskura y hada makwanci da suhaima sai ta tsine masa don bazata hd jini d talakawa ......






















*โœ๐Ÿผโœ๐Ÿผโœ๐Ÿผphateemarh umar abdallah๐Ÿ˜๐Ÿ˜๐Ÿ˜˜*


~wiz~


*Ctw bebe arth ๐Ÿ˜˜๐Ÿ˜˜๐Ÿ˜˜(yar gatan huda)*
[9/2, 2:38 PM] ษงฤ…สฤฑแƒงฤ… แƒชฤ…แƒชแƒชฤ…ษง๐Ÿ™Ž๐Ÿฟ: ๐Ÿ™๐Ÿฟ๐Ÿ™๐Ÿฟ๐Ÿ™๐Ÿฟ๐Ÿ™๐Ÿฟ๐Ÿ™๐Ÿฟ๐Ÿ™๐Ÿฟ๐Ÿ™๐Ÿฟ๐Ÿ™๐Ÿฟ๐Ÿ™๐Ÿฟ
*MUGUWAR SURUKA*






_Writing by:-_*ph@teem@h*




_Story by:-_*bebe arth (yar gatan huda)*




_Edited by d eloquent editor:-_*bebe arth*








*๐Ÿ’‹๐Ÿ‘„dis page is for u my ctw 6ster ruky larky u are such a darling iluv u wiz oll my heart๐Ÿ˜˜๐Ÿ˜˜๐Ÿ˜๐Ÿ’‹*




~_Ginjina gareku yan uwana mutanen arziqi mutane qwarai jama'ar *MUSAN JUNA O.H.W ๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹UMMYN YUSRAH NOVEL* bazan taba mantawa d karancinku agareni Allah yabarmu tare ๐Ÿ˜๐Ÿ˜๐Ÿ˜˜_~




_~page~_
25 to 30


Hk akasata a mota tana t kuka yasmeen ce a kusa d ita tana rarrashinta d hk har suka qarasa gdn


Gidane kato a tsayawa kwatanta haduwar gdn zaici page's d yawa koma zai cinyewa readers lokaci๐Ÿค”๐Ÿค”...


Katon falo ne d dakuna uku aciki daya na"Safwan d na "Saiham d na Suhaimah sai kitchen d toilet sai katon pilin tsakar gd....




Mai gadi y bude musu get motoci sukai tashiga a lkcin har an kawo saiham dagin hjy bilki suncika gd ๐Ÿ˜”




Suka fito d amarya akaita dakinta sai g dangin dadyn safwan su shigo suna musu sannu su kuma dangin hjy wasu 'yan tsegumi sunleqo d masu neman pitina suna wani yatsina puska ๐Ÿ˜ba wanda y kulasu bare su rashin mutunci da suka saba...




Hk yan kawo amarya suka watse aka barta amarya ita da Yasmeen dayake yasmeen gdnsu zata wuce kuma basu d nisa d gdn Suhaimah sai da Safwan y dawo suka gaisa d Yasmeen snn ta tapi wani abokin Safwan yakaita gd...



"Dakin Suhaimah angwaye suka fara zuwa akai mata nasiha snn sukaje gurin" Saiham suna zaune ita d kawayenta suna t shewa suna mata hudubar tsiya!




"Suka shiga sukayi mata nasiha itama snn suka tapi d kawayen aka maidasu gd...






"Safwan ne yaje y tawo d Suhaimah falo yakira Saiham yayi musu nasiha don su zauna lpy Saiham sai wani yatsina puska takeyi " Safwan yace sai mgnr raba kwana nawaยฒ za'ayi?"ai bai rufe baki ba yaji Hajiya nacewa kaika kiyayeni ka manta abinda na fada maka har kake mgnr raba kwana ai ita wannan mayyar yarinyar tsakaninka d ita sai dai gaisuwa dama abinda yasa na dakko driver muka taho kenan in kara jaddada maka ,in kara jamaka kunne wllh kakuskura kahada makwanci d wannan tsinanniyar yarinyar sai kasani"ita kuwa Suhaimah kanta asunkuye sai hawayen bakin cikine ke zubo mata sbd manganun Hjy Bilki tana t ciwa iyayenta mutunci don bantun kar Safwan y hada makwanci bai dameta b don ita b son take b.....





"Hk Hjy Bilki tagama cimata mutunci ta tapi ita kuwa Saiham farin ciki fal zcyrta wai ita mai matsayi agurin Suruka batasan Hjy Bilki b abar goyo bace ๐Ÿค—.....








Tashi Suhaima tayi t tapi daki tana hawayen bakin cikin mganganun Hjy,"Safwan ne yaje yabata hkr y rarrasheta yayi mata nasiha taji dadi sosai don tasan zata sami dama dama agurin,Safwan tunda yana sonta,tashi yayi yace sai d safe Suhaimah toh kawai tace bata dago b kanta yana kasa tana goge hawayen d yake zubo mata...






Tana zaune tana tunani iriยฒ d taga zaman bazai b tashiga toilet tayi alwala tazo tayi sallar isha d sha'i d wuturi tana zaune a gurin tana addu'oi har bacci y dauketa a wurin bata farka b sai asuba.....






Amarya d Ango kuwa anacan ana soyewa duk d Safwan b son Saiham yake b amma sai d tasan yadda t ja hankalinsa y manta d abinda yake d munsa dama ita Saiham 'yar duniya tasan takan koma...





Saiham yarinyar ce mara kunya bata ganin girman na sama d ita hk idan mutum yayi mata laipi zata cimasa mutunci,shiyasa ko a gdnsu masu aiki basa iya zama sbd rashin mutuncin t" Hjy Rakiya tana ji d ita kasancewar ita kadai ce yarta mace sai yayanta Sadam wanda yake auren Nusaiba yar kanwar Hjy Bilki damasu suna son junansu tunsuna mkrnt.......




Saiham babbace don t girmi Suhaimah sosai gashi dama idon a bude y ke duk wani saurayi d zaka ganshi wurinta yazone kawai su sha iska b don y aureta ganin hk ne yasa Hjy Rakiya t sami aminiyarta Hjy Bilki don suhada aurenta d Safwan Hjy Bilki d far in ciki t amince don ita macece me son abin duniya,kuma mahaifin Saiham mai kudine don yapi mahaifin Safwan......




"Hk Suhaimah take zaune agdn Safwan yana zuwa su gaisa y bata hkr tace b komai ai y zama dole kabi umarnin mahaifiyarka,Hjy Bilki kullum tana kan hanyar zuwa taci mata mutunci wani lkcin harda duka,Saiham itama hk zatazo tana zaginta tana mata habaici ai wannan d ba'a bata lkc an saura aure b kawai d ankawoki ance g yar aiki ai bazan ki karba t itako Suhaima ko kallo bata ishetaba bare t kulata don ita b tason hayaniya.....




"Yau Suhaimah t tashi d wuri sbd zata koma mkrnt t gyara ko'ina t kulle dakinta tapito sai taci karo d Safwan tace Yaya Safwan antashi lpy, lpy lau Suhaimah dama sauri nake inzo inkaiki mkrnt zomuje karkiyi latti ashiga lecture,yayi gaba tana binshi a baya suka shiga mota suka tapi ,Saiham tana ganin pitarsu t window t dau waya t kira Hjy Bilki tana kuka wai Safwan d Suhaimah pita wai baza suci abincin gd b suka tapi restaurant, Hjy tace Safwan y dau wannan yar iskar yarinyar suka pita ganinan zuwa gdn.....




























*โœ๐Ÿผโœ๐Ÿผphateemarh umar abdallah๐Ÿ˜˜๐Ÿ˜˜๐Ÿ˜๐Ÿ˜*


*~nd~*


*bebe arth (yar gatan huda)*
[9/2, 2:38 PM] ษงฤ…สฤฑแƒงฤ… แƒชฤ…แƒชแƒชฤ…ษง๐Ÿ™Ž๐Ÿฟ: ๐Ÿ™๐Ÿฟ๐Ÿ™๐Ÿฟ๐Ÿ™๐Ÿฟ๐Ÿ™๐Ÿฟ๐Ÿ™๐Ÿฟ๐Ÿ™๐Ÿฟ๐Ÿ™๐Ÿฟ๐Ÿ™๐Ÿฟ๐Ÿ™๐Ÿฟ
*MUGUWAR SURUKA*








_Writing by_*:-ph@teem@h*




_Story by_*:-bebe arth(yar gatan huda)*




_Edited by d eloquent editor_*:-bebe arth*








*Wannan shafin nakine, 'yar uwa mutuniyar arziฦ™i mace mai karanci da sanin mutuncin mutane UMMYN YUSRAH Allah yabar ฦ™auna da zuminci nagode da kulawarki agareni๐Ÿ˜๐Ÿ˜˜๐Ÿ˜๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹*










~_page_~
30to35




"HAJIYA mayafi kawai ta ษ—auka,t tafi gdn "SAFWAN tana shiga taga SAIHAM sai kukan munafurci takeyi"HAJIYA, tace wanne guri suka tapi ?"tace nima bansani b kawai sun tafine ko sallama basuyi,minba....








"SAFWAN yana ajiyeta a mkrnt y wuce gurin aiki sai d SUHAIMAH t gama lecture, snn yaje y ษ—akkota suka koma gd......










"Suna isa gd suka tarar d HAJIYA tana,zaune tana ganinsu t tashi t fara masifa tana zagin "SUHAIMAH mayya kin sacewa ษ—ana kurwa toh ni nafi qarfinki 'yar matsiyata ubanki y nace sai, anyi auren nan toh gashi nan,anyi auren amma bazai amfana muku komai b, ke d ubannanki,t juya kan "SAFWAN tace Kai kuma ka kiyayeni wllh idan b hk b kasan,kasauran t shige har tana bangaje "SUHAIMAH t tafi SAIHAM farin ciki fal zuciyarta taje t raka HAJIYA mota driver y ja mota suka tafi,sai d motar t bar filin gdn, Sannan SAIHAM takoma cikin gd......








"SUHAIMAH" kuwa daki t wuce tana hawaye,SAIHAM tana dawowa dg raka HAJIYA tashigo falon d fara'a tace my dear in kawo maka ruwa wani kallo SAFWAN, yayi mata y wuce dakin "SUHAIMA"y tarar d ita tana sallah fitowa yayi yaje dakinsa yayi wanka y kwanta y huta y rasa yadda zai bullowa lamarin "MOMYNSA"d hk y yanke shawarar zuwa y sanar d mahaifinsa halinda suke ciki.....










"HAJIYA BILKI tana fita dg gdn SAFWAN babu inda t nufa sai gdnsu SUHAIMAH"taje lokacin DADYNTA yana gd MOMY tana ganinta tasan kwanan, zancen rashi suka gaisa HAJIYA tace dama n qara zuwa akan abinda yarinyar nan takeyi yayi yawa bata ganin kowa d mutunci a gdn har ni Idan naje bata mutuntani mijin nata mabata ganinsa d gashi idan naje gidannan sai dai kajita tana fada d kishiya, toh SAFWAN yazo y sameni y fada mini sbd bai kamata ace dg aure ko shekara ba a rufa b amfara kawo muku qara duk d wannan b shine na farko b amma y kamata a sanardaku, ynz dg gdnnake naje nayi musu sulhu yarinyar nan t rufe ido tacimin mutunci....












"MOMY kawai dai jitake amma b abinda t yarda d shi aciki don tasan abinda 'yarta zatayi d wanda bazatayi b..








"DADY kuwa fada yake sosai y bawa HAJIYA haquri bakomai ay danakowane tazone kawai t sanar sbd ayi mata nasiha t gyara tayi musu sallama t tafi tana farin ciki t hada wannan 'yar iskar yarinyar d iyayenta.......








"MOMY tace ynz Alhj ka yarda d abinda matar nan take fada kana gani b son yariyar nan take b๐Ÿ˜Œ






"Fada y fara yi mata dama naga alamar yarinyar b son auren take b toh zansa, SAFWAN din y kawo min ita wllh muddin t kaso auren nan sai dai t nemi gdn d zata zauna kuma t canza iyaye y na fadin hk y tashi y fice dg gdn.....










"Tashi MOMY tayi taje daki t dau waya t kira SUHAIMA ringing daya t dauka d murna tace MOMY ina wuni y gd tace lpy SUHAIMA kiyi haquri duk d nasan kinayi ynx *SURUKARKI* tazo tafadawa DADYNKI wasu maganganu akanki kita addu'a kinji kici gaba d haquri Allah yayi miki albarka,ameen tace tana goge hawayen ๐Ÿ˜ญdaya wake mata giska sukayi sallama t ajiye wayar...............









"HAJIYA BILKI" kuwa gdn kawarta t wuce don su sami mafi yadda zasu raba SUHAIMAH d SAFWAN dan ita duk abinda take bai isheta b dan so take kawai taga b ta gidan, hmm SUHAIMAH baiwar Allah ga *SURUKA* g *KISHIYA* duk sun sata a gaba๐Ÿค”๐Ÿค” dan ita SAIHAM wata kawartace suke shirye shiryen tafiya gurin wani malami don SAFWAN tun ranar d aka kawota bai kara saurararta b dan ko dakinta baya shiga sbd kazamace sosai dan b abinda t iya tunda a gdnsu yi mata ake kuma SAFWAN yace bazai dakko masu aiki b.......










"SAFWAN kullum soyayyar matarsa qaruwa take acikin zuciyarsa kuma yana da ษ—a tsanar SAIHAM d taga y baya shiga ษ—akinta baya kullata, taje tasanar d mahaifiyarta ita kuma t kira HAJIYA BILKI tana masifa ita baza a wulaฦ™anta mata ฦดa ba ay ba don ya kalleta aka aura masa itaba d yasan b yaso ai d bai aura b tunda bata rasa masu sonta b HAJIYA haquri kawai take bata tana komai y wuce zanyi maganin abun๐Ÿค”๐Ÿค”๐Ÿค”.... Allah ka kiyashemu taษ“ewa


























*โœ๐Ÿผโœ๐Ÿผphateemarh umar abdallah*๐Ÿ˜๐Ÿ˜๐Ÿ’‹๐Ÿ˜˜


*~nd~*


*cwt๐Ÿ˜˜bebe arth(yar gatan huda)*๐Ÿ’ƒ๐Ÿป๐Ÿ’ƒ๐Ÿป๐Ÿ’ƒ๐Ÿป๐Ÿ’ƒ๐Ÿป๐Ÿ’ƒ๐Ÿป
[9/2, 2:39 PM] ษงฤ…สฤฑแƒงฤ… แƒชฤ…แƒชแƒชฤ…ษง๐Ÿ™Ž๐Ÿฟ: ๐Ÿ™๐Ÿฟ๐Ÿ™๐Ÿฟ๐Ÿ™๐Ÿฟ๐Ÿ™๐Ÿฟ๐Ÿ™๐Ÿฟ๐Ÿ™๐Ÿฟ๐Ÿ™๐Ÿฟ๐Ÿ™๐Ÿฟ๐Ÿ™๐Ÿฟ
*MUGUWAR SURUKA*






_Writing by_*:-ph@teem@h*




_Story by_*:-bebe arth(yar gatan huda)*




_Edited by d eloquent editor_*:-bebe arth*






*Wannan nakuneku kaษ—ai๐Ÿ‘Œ๐Ÿผmasoyan wannan littafina MUGUWAR SURUKA Allah y bar ฦ™auna kuna raina ban ware kowa ba bazaku lissafuba saboda yawanku*
โ˜๐Ÿ˜˜๐Ÿ˜˜โ˜๐Ÿ˜˜๐Ÿ˜˜โ˜
๐Ÿ˜˜๐Ÿ˜˜๐Ÿ˜˜๐Ÿ˜˜๐Ÿ˜˜๐Ÿ˜˜๐Ÿ˜˜
๐Ÿ˜˜๐Ÿ˜˜๐Ÿ˜˜๐Ÿ˜˜๐Ÿ˜˜๐Ÿ˜˜๐Ÿ˜˜
โ˜๐Ÿ˜˜๐Ÿ˜˜๐Ÿ˜˜๐Ÿ˜˜๐Ÿ˜˜โ˜
โ˜โ˜๐Ÿ˜˜๐Ÿ˜˜๐Ÿ˜˜โ˜โ˜
โ˜โ˜โ˜๐Ÿ˜˜โ˜โ˜โ˜








_~page~_
35to40








Haฦ™uri "HAJIYA BILKI"tai tabawa,MAMAN SAIHAM hk taci mata mutunci bata iyi cewa komai b sbd son abin duniya๐Ÿค”๐Ÿค”(oh ni ฦดan nan ) kamar wata.....











Tare suka fito d SAIHAM taฦ™ara bata haฦ™uri tace mai yasa baki sanarminba SAIHAM ta taษ“e baki t yatsina fuska ๐Ÿ˜ tace ai ko na faษ—a miki naga bashi d amfani tunda ษ—an naki ba mgnrki yakeji b HAJIYA baki kawai ta saki tana kallonta duk d tasan yarinyar bata d kunya amma bata zaton zatayimata sbd mamaki HAJIYA bata ฦ™ara mgn b har driver y sauke SAIHAM tafitoh dg motar ko kallon inda HAJIYA take batayi b tawuce gd......












"Tana shiga t tarar d SAFWAN yana zaune a falo d SUHAIMA suna hira t shige ko sallama batayi musu b ba wanda y kulata tayi ษ—akinta SUHAIMA tashi tayi tayi kitchen dama girki takeyi taje tagama girkinta t haษ—a komai a dining tayi dakinta tai wanka dama lkcin amfara kiran sallah tayo alwala tashirya cikin dogowar t shafa mai ko powder bata tsaya shafawa b amma tayi kyau fiskarta tayi fresh,tayi Sallah t zauna tana addu'oi har akayi kiran isha said tayi sallar snn t tashi taje t debo abincin t danci lkcin "SAIHAM"tana zaune t nacin abincin shikuma SAFWAN yana masallaci, tana zuwa gurin t bude tana diban abincin SAIHAM t kalleta sama d kasa tace lallai ne yar matsiyata ba'a same a gdn iyaye b dole in aka samu agdn miji ayi almubazzaranci, SUHAIMA ko kallanta batayi b bare t saran zata tankamata ganin hk yasa t dau kofin d ke hannunta d kunun aya aciki t watsamata a jiki daiยฒ lkcin d SAFWAN y shigo falon d sauri y qarasa gurin sbd bakin ciki baisan sanda y dauke SAIHAM d mari b zai karamata nabiyu tayi saurin yin baya t fara cewa wllh sai kasan kamareni akan wannan tsinanniyar yarinyar kuma banyafe b kekuma takalli SUHAIMA tace Wllh kadan kika gani sai kinyi d nasani a rayuwarki yana shirin rekota yayi mata duka don y zuciya sosai ranshi y baci tayi sauri t gudu daki

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login