Showing 9001 words to 12000 words out of 14144 words
D'αkí tαчí tαfíчαrtα...
Gαrí nα wαчєwα Hαjíчα tα ѕhírчα tαчí gídαn ѕu Sαíhαm ѕαвσdα αвíndα tαчí mαtα dαѕhí tα kwαnα a ran ta tαnα íѕα gídαn ѕunα gαíѕαwα tα fαrα zαччαnα mαtα αвíndα Sαíhαm tαчí mαtα, Hαjíчαr Sαíhαm cíkín чαnαчí nα rαѕhín dαmuwα dα nunα kσ ín kulα "Tαcє tσh kєmα Bílkí чα mukαчí dα kє? ínα cєwα kíkαí αurєn nαn вαzαíjє kσ ínα вα zαkí ѕα чα ѕαkє tα αmmα hαr чαnzu ѕhuru, чαrínчα вαtα ѕσn zαmα dα kíѕhíчα kínѕα nα αurα mαtα d'αnkí kumα kíѕα ѕhí чα ѕαkє tα kínqí kíngα duk αвíndα Sαíhαm tαчí míkí αí вαtαчí lαífí вα 😌 Hαjíчα Bílkí "Tαcє hαkα nє αmmα ín dαn wαnnαn nє αí вαí kαmαtα Sαíhαm tα d'αgα Hαnkαlín tα вα ѕhíkє nαn Hαjíчα kínѕαn ní Hαjíчα Bílkí вαní dα kчαu tα kwαntαr dα Hαnkαlín tα kwαnαn nαn Sαfwαn zαí ѕαkє Suhαímαh zαnjє ín rαrrαѕhєtα tα tαѕhí tα tαfí.
*✍🏼✍🏼ρнαятєємαян υмαя αв∂αℓℓαн*💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻
[9/2, 2:43 PM] ɧąʝıყą ცąცცąɧ🙎🏿: 🙍🏿🙍🏿🙍🏿🙍🏿🙍🏿🙍🏿🙍🏿🙍🏿
*MUGUWAR SURUKA*
*♻£XCLUSIVE WRITERS FORUM*
_Writing by_*:-Pharteemarh*
_Story by_*:-bebe'ath (yar gatan hudah)*
_Edited by d eloquent editor_*:-bebe'ath*
*DEDICATED TO AUNTY FAUZA UMMYN YUSRAH MY CWT AMNOOR*
~page~
55to60
Safwan kuwa da yaga Saiham ta tashi tayi D'akin ta sai ya fito yayi dakin Suhaimah don tunda ta dawo gidan bai k'ara zuwa gunta ba har ta kwanta ta fara bacci taji an rungumota ta baya ta juyo zatayi magana kawai yasa bakin sa a bakin ta kawai tayi lakwas takasa aikata komai haka yayi ta sarrafata yadda yake so har salo ya canza (ni dai rufe ido nayi najawo musu k'ofa nayi waje)🙈
basu farka ba sai k'arfe 4:00 tashi tayi jikin ta duk babu kwari, d'aukanta yayi yakai ta toilet da kaisa yayi mata wanka ya dawo da ita kan gado shima wanka yayi ya tafi D'akin sa ya shirya ya tafi masallaci, itama nafila tayi kafin ayi assalatu ta zauna tana azkar bata tashi daga gurin ba sai da gari yayi haske ta koma bacci ba ita ta farka ba sai k'arfe 10:00 ta tashi taje kitchen ta d'ora ruwan zafi ta had'a breakfast kana ta koma D'aki tayi wanka ta saka less kalar ja da bak'i d'inkin riga da skirt d'inkin ya karb'i jikin ta ta fito parlor ta zauna tana jira ya fito, sai k'arfe 11:00 ya fito cikin shirin tafiya office k'arasowa yayi ya zauna ya jawo ta jikinsa Yace "my pretty ni zan fita, lankwab'ar da kai tayi cikin yanayin shagwab'a Tace "haka zaka tafi bakayi breakfast ba Yace "toh my pretty baki bani ba Tace "toh tashi muje in baka, tashi sukayi a tare hannun su rik'e da na juna suka isa dining area tayi serving d'inshi suka ciyar da juna sannan yatashi ta rik'e masa jaka ta rakashi har bakin mota sannan ta koma ciki.
Hajiya kuwa tana fita daga gidan k'awarta Momyn Saiham bata wuce ko ina ba sai wajen wani d'an iska wanda yake mata aiki tana zuwa ta same su suna zaune suna ta shaye shayen su Tace "yawwa Cacasko gurinka nazo, tasowa yayi yana dariya irin tasu ta 'yan duniya Yace "ai Hajiya tunda na ganki nasan ta samu fad'i kawai Hajiya aje a aikata amma kinsan aiki na in babu bugun abuja da matsala Tace "haba kar ka damu kasan ni indai akayi min aiki yadda nakeso akwai kud'i "Yace toh me za'ayi Tace "gobe kazo ka same ni a gida ina jiran ka, toh Hajiya sai nazo takama hanya ta tafi.
Da safe wajen k'arfe 12:00 Cacasko ya dira a gidan Hajiya tayi masa bayanin aikin da zai mata ya fad'i kud'in da zata biya shi ta bashi adverse, Yace "toh yanzu da yaushe zanje "Tace ai yanzu zamu tafi, tashi sukayi suka tafi gidan Safwan tare suka shiga parlorn ba kowa a parlorn direct D'akin Suhaimah suka nufa tana kwance taga mutane akanta a tsorace ta tashi ta d'auki hijab ta saka, Tace "Hajiya ina wuni ko kallon ta bata yi ba ta kalli mutumin da ke gyafen ta taga wani k'aton mutum, Hajiya ce ta fara magana yau zaki ci ubanki dan sai kinyi da na sanin auren D'ana da kikayi ke da ubanki kwad'ayayyu toh yau zaki d'and'ana kud'arki.
Kuka Suhaima take sosai tana Dan Allah Hajiya kiyi Hak'uri, dallacan rufa min baki kuka take kamar ranta zai fita tace "Cacasko cika aikin ka, in tak'i baka had'in kai kai mata to k'arfi da yaji, ta fice fuuuuuuuuuuu ta bar D'akin.
*✍🏼✍🏼ԹհɑɾԵҽҽʍɑɾհ մʍɑɾ ɑҍժɑӀӀɑհ*💋😘😍💋
[9/2, 2:44 PM] ɧąʝıყą ცąცცąɧ🙎🏿: 🙍🏿🙍🏿🙍🏿🙍🏿🙍🏿🙍🏿🙍🏿🙍🏿
*MUGUWAR SURUKA*
*♻EXCLUSIVE WRITERS FORUM*
_Writing by_*:Pharteemarh*
_Story by_*:-bebe'ath(yar gatan hudah)*
_Edited by d eloquent editor_*:-bebe'ath*
*IN DEDICATED TO AUNTY HUDA (MRS JH)*
*BEBE'ATH ('YAR GATAN HUDAH)*
~page~
60to65
Tashi tayi taje ta tsunna a gaban Cacasko ta Dan Allah bawan Allah kayi Hak'uri, kuka take sosai kamar ran ta zai fita tana bashi Hak'uri.
Tausayi taba shi soasai ya tsaya kawai yana kallon ta saboda wani irin kuka da take, cikin muryar sa irin ta 'yan shaye shaye yake cewa "ki rufe min baki ki saurare ni, shiru tayi tana kallon shi,
Yace "ki fad'a min menene dangartakar ki da wannan matar?
Cikin muryar kuka tace "suruka tace
Girgiza kai yayi yace "toh shike nan yanzu ki kwantar da Hankalin ki babu abinda zan yi miki don ni ko zanyi mugunta bana irin wannan abun ko budurwa bazan iya yiwa fyad'e ba bare matar aure ni duk abinda zanyi bana irin wannan abin abinda yasa kika ga na amsa bansan aikin da zanyi mata ke nan ba, amma yanzu zanje ince mata an gama aiki.
Godiya tayi masa ya tashi ya fita ya koma gidan Hajiya tace"Cacasko ka gama aikin ka yace "Hajiya kinsan bama wasa da harkar kud'i dan baki ga yadda nayi mata kaca kaca ba zatayi min taurin kai nayi mata ta k'arfi, yawwa haka nake so tashi tayi taje ta d'akko masa sauran kud'in sa yakama hanya yayi tafiyar sa Hajiya tana ta murna.
Suhaima kuwa yana fita ta tashi ta kulle D'akin ta tashi toilet tayo alwala tayi sallar nafila ta godewa Allah da ya kub'utar da ita daga sharrin Hajiya.
Bayan 'yan kwanaki da faruwar haka Suhaima ta shiga laulayin ciki, Safwan yayi murna sosai amma idan ya tuna da abinda Hajiyar sa tace sai Hankalin sa ya tashi yace wa Suhaima su zubar da cikin tace ita baza ta zubar ba inshi baya so ita tana so, haka ya hak'ura sukai ta kula da cikin Saiham ce ta lura da irin sauyin da ta gani tare da Suhaimah da kuma yadda taga Safwan yana kula da ita yana tarai rayar ta aiko Hankalin ta ya tashi sosai ta tafi take sanar da Momyn ta don ta dai na shiga harkar Hajiya bare ta fad'a mata.
Momyn Saiham ce to kira Hajiya take shaida mata abinda ke faruwa Hankalin ta ya tashi sosai tayi gidan tana zuwa taci sa'a Safwan yana gida tana, shiga parlorn ko sallama batayi ba ta fara masifa tana zagin Suhaimah "dan ubanki zo ki tafi gidan ubanki cikin shege ba a nan gidan ba kije ki nemo uban D'anki amma ba Safwan ba Hankalin Safwan ya tashi sosai yana bawa Hajiya hak'uri "Hajiya dan Allah kiyi hak'uri ki yafe ni wallahi cikin nan nawa ni ba na wani ba.
Ai Hajiya tana jin haka ran ta yak'ara b'aci tace "Wallahi Safwan ka k'ara cewa cikin nan naka ne sai na tsine ma kuma wallahi a gurin nan ina so kasaki yarinyar nan kafin rai na ya b'aci.
Kuka yake kamar k'aramin yaro yana bawa Hajiya hak'uri amma kamar bata san yana yi ba haka yana ji yana gani Hajiya ta bashi takadda ya rubuta mata saki d'aya yana kuka ya mik'a mata ya fice ya bar gidan Hajiya kuwa murna fal cikin ran ta amma duk murna da Hajiya take yi bai kai Saiham ba don ita ji take kamar anyi mata albishir da gidan aljanna don ita dama ta tsani, Suhaima saboda murna bata san lokacin da ta rungume Hajiya ba tana godiya yanzu Safwan ya zama nata ita kad'ai.
*✍🏼✍🏼℘ɧąγɬɛɛɱąγɧ ųɱąγ ąცɖąιιąɧ*💃🏻
[9/2, 2:44 PM] ɧąʝıყą ცąცცąɧ🙎🏿: . 🙍🏿🙍🏿🙍🏿🙍🏿🙍🏿🙍🏿🙍🏿🙍🏿
*MUGUWAR SURUKA*
*♻£EXCLUSIVE WRITER'S FORUM*
_Writing by_ *:-pharteemarh*
_Story by_ *:-bebe'ath (yar gatan hudah)*
_Edited by eloquent editor_ *:-bebe'ath*
~page~
65to70
Mayafi Suhaimah ta d'auka ta tafi gida tana kuka tana shiga Momy ta ganta tana kuka da sauri ta taho ta rik'e ta hankalin ta a tashe ta fara tambayar ta
Suhaimah lpy?
Mai ya faru?
Tana kuka take sanar da Momy abinda ya faru suna zaune sai fa Dadyn ta ya shigo Momy ta fad'a mai abinda ya faru rain shi ya b'aci sosai zai fara magana kenan sai sukaji sallamar Hajiya Bilki tana zuwa ta fara zayyana musu k'aryar da gaskiya ita dama tun da akayi auren nan yarinyar nan yawon ta take tafiya idan tayi mata fad'a tayi mata rashin kunya shiyasa ta zuba mata ido kuma da naga tana yawon ta na hana Safwan ya kusance ta na haramta mai shiga d'akin ta toh kunga yanzu ga abinda ta d'ebo don haka mu cikin nan ba namu bane sai ku nemi maishi.
Kuka sosai take tana fad'in wllh cikin sa ne Dady ne ya bige mata baki tare da fad'in ki rufe min baki kafin ran ki ya b'aci a nan gurin.
Waya ya d'auka ya kira Safwan yace yazo yana neman shi yanzu, yana isowa gidan yaga Hajiya hankalin sa ya tashi da ya tuna da gargad'in da tayi masa.
Dady ne yace Safwan ina tambayar ka ka fad'a min gaskiyar zancen nan kanshi a k'asa yana hawaye yace gaskiya Alhaji ni bansan da cikin nan ba banawa bane, yana gama fad'in haka ya tashi ya fita saboda wani kuka mai k'arfi da ya kwace masa.
Suhaima kuwa tana jin abinda Safwan yace ta sume a gurin Momy ce ta tashi da sauri ta rik'e ta tana jijjiga ta, shiko Dady ko ajinkin sa don ya yarda da abinda Hajiya suka fad'a, ruwa Momy ta d'ebo ta yayyafa mata ta farfad'o.
Tashi yayi ya shiga d'aki ya kira Suhaima bai tambaye ta komai ba tana zuwa ta fara jin saukar duka ko ta ina yana fad'in ubanwa yayi miki ciki dama baki da mutunci wllh yau sai kin rai na kanki, dukan ta yake sosai Momy tun tana daurewa har ta gaji taje tana bashi hak'uri amma kunnan she ya toshe, sai da taje ta janye Suhaima sannan ya hak'ura ya zauna yana maida numfashi.
Yace wa Momy "Fatima wllh yarinyar nan idan bata fad'a min wanda yayi mata ciki ba sai naci uban ta.
Tace Alhaji Dan Allah ka kwantar da hankalin ka kayi hak'uri mubita a hankalin mu tambaye ta zata fad'a mana, yace toh muna sauraran ki kifad'a mana, tana kuka tace "Wllh cikin sa ne, yace "kenan k'arya zai miki kice ba cikin sa bane? toh bari kiji in fad'a miki ki tashi ki bar min gida dan cikin nan ba a gida na ba hankalin ta a tashi take bashi hak'uri Momy ma tana bashi hak'uri yace in tak'ara magana sai ran ta ya b'aci, tashi tayi don baza ta iya zama a gurin ba.
Shima Dady tashi yayi ya d'auki dorina yana dukan ta yana korar ta tashi tayi ta fitoh tana kuka sai ga Adnan ya shigo yana tambaya lpy ba wanda yayi masa magana sai Dady da yaga yana dukan Suhaima ta bar masa gidan sa fita tayi daga gidan tana kuka ta zauna a k'ofar gidan.
Adnan ne ya fito ya rik'e ta yasa ta a mota bai wuce ko ina ba sai k'ofar na'isa gidan kakar su wadda ta haifi Momyn su ya bata hak'uri tare da yi mata nasiha ya kwantar mata da hankali, tana kuka take fad'a masa abinda ya faru ran shi ya b'aci sosai yanzu Dady ya yarda da maganar wannan makirar matar ita ma Hajiya kakar su fad'a tayi sosai tace amma bashir bai yi tunane ba shike nan ki kwantar da hankalin ki kar kisa damuwa a ranki kinji tashi ki shiga kiya wanka ko kyaji k'warin jikin ki, shi kuma Adnan yayi mata sallama ya tafi.
Koda ya koma gida bai nuna wa Dady ya kaita wani guri ba sai dai Momy da ya sanar mata don hankalin ta ya kwanta a matsayin ta na uwa kuma mace mai rauni.
*✍🏼✍🏼phαrtєєmαrh umαr αвdαllαh*
[9/2, 2:45 PM] ɧąʝıყą ცąცცąɧ🙎🏿: 🙎🏿🙎🏿🙎🏿🙎🏿🙎🏿🙎🏿🙎🏿🙎🏿
*MUGUWAR SURUKA*
*♻£EXCLUSIVE WRITERS FORUM*
_Writing by_ *:-pharteemarh*
_Story by_ *:-bebe'ath(yar gatan huda)*
_£dited by d eloquent £ditor_ *:-bebe'ath*
_*DEDICATED TO MAI IYALI TAWA*_
~page~
70to75
A gidan kakannin ta ta cigaba da zama hankalin ta a kwance tana zuwa makaranta ta maida hankali akan karatun ta sosai, Dadyn ta ko tunanin halin da take ciki bayayi bayaso ma ayi masa maganarta, Momy ce wani lokacin take kiran ta ab'oye idan baya nan ko in tana d'akin ta.
Akwana a tashi asarar mai rai yau ga Suhaimah ta kammala karatunta sunyi graduation, A lokacin cikin ta ya tsofa sosai, Bayan sati da yin graduation da daddare ta fara nak'uda cikin gaggawa Inna kakar ta takira Adnan a waya ya kaisu asibiti basu dad'e da zuwa ba cikin ikon Allah ta haifo 'yar ta mace kyakykyawa mai kama da babanta sak, gari na wayewa aka sallame su suka koma gida.
Safwan kuwa bashi da kwanciyar hankali kullum cikin tananin Suhaima yake yarame ko office yaje baya wani aiki sai tunani Saiham tai ta rashin kunya tana zuba fitsara don yanzu ma Hajiya tsoron ta takeji dan akwai sanda tayi laifi Hajiya take mata fad'a ta tashi tace kwalar ta zata dake ta shike nan Hajiya ta dai na zuwa gidan don tasan tabbas Saiham zata iya dukan ta.
Bayan suna yarinya taci Sunan Kakar Suhaima ta wajen uwa wadda take gurin ta wato Maryam ake kiranta da Ayman, taci gaba da kula da 'yar ta sosai har ta isa yaye bayan ta yaye tane taci gaba da karatu ta tafi low school tana karatun ta ba ruwan ta da tunanin komai har ta kammala aka rantsar da ita ta zama cikakkiyar barrister.
Hajiya Bilki tana gida Hankalin ta bai kwanta ba na d'anta bai kwanta ba, A haka Alhaji ya dawo yaji labari sosai Hankalin sa ya tashi ran sa ya b'aci yakira Safwan yayi mai fad'a sosai amma yasan ba laifinsa bane, Ita ko Hajiya a gurin yace taje ya sake ta saki biyu yadda ta hana 'yar mutane zama a gidan miji itama bazata zauna ba, Hankalin Hajiya ya tashi tayi ta d'ora hannu aka tana ihu tashiga uku ta fara bashi hak'uri amma ina baya jin ta yayi ficewar shi tare da yimata gargad'in kar ya dawo ya tarar da ita a gidan sa.
Gidan Momyn Saiham taje take sanar da ita abinda ya faru taji dad'i sosai a zuciyar ta amma a fili ta jajan ta mata.
Tana barin gidan ta rasa inda zataje gashi ita yanzu tsoran Saiham zake, haka tayi shahada ta koma gidan Safwan da zama Saiham bak'in ciki kamar ya kashe ta yanzu tana murna ta sake a gidan ta ita kad'ai wannan tsinanniyar mata zata takura mata, d'akin Suhaima ta gyara dama sun kwashe kayan Hajiya ta aika musu dashi.
Alhaji yana fita gidan su Suhaima ya wuce gurin Dady ya same shi ya bashi hak'uri akan abinda ya faru yace "Ina Suhaiman take yace "Nima bansan inda take ba yarinya zata zubar min da mutunci in barta ta zauna a gida na, Alhaji yace
"Me kake nufi bashir?
karka ce min kurar yarinyar nan kayi amma bakiyi min adalci ba baka yiwa mahaifiyar ta adalci ba kuma itama bakayi mata adalci ba yanzu baka tunanin halin da take ciki ko wani hannu ta fad'a, Allah sarki yarinyar nan Allah yasaka miki abinda akai miki yace "Toh sai anjima ni na tafi