Showing 3001 words to 6000 words out of 15331 words
Chapter 2 - Subul Da Baka Book 1 Complete Document by Zul.txt
da aikin tsaron.
Masu dafa abinci na kicin sun dukufa. Na
hanzarta zuwa falonshi na hau gyara ba tare da
an sami wani wani kuskureba, snn na shiga
dakin
kwananshi. Abinka da rashin sabo, sai kawai na
tsinci kaina da faduwar gaba, nan take na
karanto, 'Innalillahi wa'inna Ilaihi raji'un". Barci
yake sosai, daga shi sai gajeren wnd, ya kure
na'urar sanyaya daki (A/C), dakin yayi karara
don
tsabar sanyi. Na kalle shi sosai, jin dadi sabo
duk
wnn uban sanyin amma bai rufa ba, na yi
saurin
fadawa makewayi na ci gaba da wankewa,
tunanina ne ya tayar da shi, sbd lkcn da na
gama
na fito sai na tarar da shi zaune saman gadon.
Da ma tuni na gama hada mishi ruwan wnk, da
sassarfa na karaso wurinshi tare da durkusawa.
"Barka da tashi Yrm, da fatan ka wayi gari ckn
koshin lfy".
Na fada kaina na Kasa. "Lfy, mai ya kawo ki
dakina da sassafe kin hanani brc? "Na kara yin
Kasa da kai."Allah ya huci zuciyar Yrm, tuba
nake
yi , wlh ban zo dakinka don na takura maka
ba...""Ke!!"Ya daka min tsawar da sai da hanjin
cikina suka kada."Ba ni amsar da na bukata".Ya
fada ckn fada-fada kmr zai bugeni. Na yi sunkui
da kai Ina fadin. "Ni ce mai kula da nan
bangaren. .. Budewar kofar da aka yi ne ya sa
nayi shiru. Gimbiya na gani ckn doguwar riga
irin
ta brc mai Karamin hnn. ya dalla mata wani
rainannen kallo kafin ya ce da ita. "wnn yrnyr
me
Zata yi mini?" Maimakon ta ba shi amsa, sai ta
dubeni. me ya rageGyaran gado da sharar nan".
Na fada Ina nuna tsakar dakin."sai kuma kawo
karin kumallo"."Da kyau,je ki hado kalacin ki
kawo mishi, idan yayi wnk a gyara dakin".Inji ta.
Na yi saurin cewa "an gama Gimbiya".snn na yi
waje, ban San ydd suka kare ba. Tafe nake Ina
al'ajabin wnn tsayayyen Yrm, shin ko gaskiyar
'yan gulma ne ba son Gimbiya yake yi ba? idan
kuwa hkn ne lallai akwai MATSALA! Bisa kaina na
doro tiren sbd ba ni iya dauka da hnn, akwai
nauyi. Gimbiya ta tafi, amma shi yana inda ya
ke,
jallabiya kawai na ga ya saka. Na zuzzuba mishi
komai, snn na hada mishi ruwan shayi (tea)
kafin
na zuba sukari na dube shi kadan. "wane adadi
ne kake bukata? "
"Au! Ni kike hadawa? "tmbyr tasa taso ta bani
mamaki amma sai na sunkuyar da kai ckn
girmamawa na ce. "Allah ya taimaka, duk kai
nake hadawa karin kumallo"."To na koshi, dauke
kayan ki ba na ce, ki ce wa Wacce ta aiko kin ba
zan ci ba".A rasa new na dago Kai. "Allah ya
taimakeka ba gardama zan yi maka ba, sai dai
Ina rokonka don Allah ka rufa mini asiri ka
amshi
kalacin nan, lallai rashin amsarsa na iya haifar
min da barin aikina a gidan nan". "So what? (sai
me?)".Ya fada yana yarfe hannaye. Idona ya
cika
da kwalla na yi Kasa da murya. "Don Allah
yallabai ka yi hkr kada ka yiwa kanka horon
yunwa, ni matsalar Zata shafa". "Me Zata yi
miki? "Ya tmby ni ."komai ma, ni dai kayi hkr ko
na yi maka laifi? " Yanayin ydd na yi mishi
tmbyr
yasa na ga kmr ya dan tausayamin, sai yace.
"Ba
ni na hada Da kai na". Na yi saurin mika mishi
kafin. Zaune nake har ya gama, sannan na
kwashe kayan na fita. Lkcn da na dawo har ya
shiga wnk, na yi hanzarin gyara gadon snn na
share dakin.
Na koma waje na ba shi mintuna 30, snn na
koma. Har ya gama shiryawa, na yi turus! Jeans
da T-shirt ya saka, maimakon Alkyabbar da na
ga
Gimbiya ta kawo mas. Na durkusa a gabansa.
"Allah ya taimaki Yrm, kake bukata? "Ba tare da
ya kalle ni ba yace."Ina bukatar a kyale ni na
huta". Na dan sunkuya,"a yi hutu lfy". Snn na
juya na fita. A bakin kofa muka yi kicibus da
Gimbiya, na kwashi gaisuwa kafin ta shiga. Tuni
yan rakiya suka tunga a bakin kofa. Ina can
nesa
zaune saman dakalin filawowi na hango ta fito
rai
bace. watakila wata maganar ya yabo mata
marar dadi. Zuwa can shima ya fito, tuni 'yan
rakiya suka fara zubda filawowi irin wdnd ake
zubarwa Gimbiya masu kyau da kamshi. Ya daka
musu tsawa,"kai mene ne haka?" Suka russuna,
"Gimbiya ce ta aiko mu, wnn shine aikin
mu"."ku
bace mini da gani, bana so!"Tuni suka tsorata,
"Don Allah yallabai ka yi hkr, Gimbiya ba Zata ji
dadi ba matukar muka je mata da wnn
sakon".Ya
nuna su da yatsa, ku bace min da gani tun kafin
ran ku ya baci, na ce bana so ku cewa Gimbiyar
na ce bana so!"Da sauri suka bar wajen. Ya nufi
wurin jimina yana bata abinci a baki suna wasa.
sai fata rai a bace, Ina dai hng su da juyo
abinda
suke fada. Zuwa can shima ya fito, tuni 'yan
rakiya suka
fara zubda filawowi irin wdnd ake zubarwa
Gimbiya masu kyau da kamshi. Ya daka musu
tsawa,"kai mene ne haka?" Suka russuna,
"Gimbiya ce ta aiko mu, wnn shine aikin
mu"."ku
bace mini da gani, bana so!"Tuni suka tsorata,
"Don Allah yallabai ka yi hkr, Gimbiya ba Zata ji
dadi ba matukar muka je mata da wnn
sakon".Ya
nuna su da yatsa, ku bace min da gani tun kafin
ran ku ya baci, na ce bana so ku cewa Gimbiyar
na ce bana so!"Da sauri suka bar wajen. Ya nufi
wurin jimina yana bata abinci a baki suna wasa.
sai fata rai a bace, Ina dai hng su da juyo
abinda
suke fada. "ka ce ba ka son abinda na sanya?"
Ba tare da ya kalle ta ba yace. " kwarai
kuwa".""sbd me?""Ba na bukata". Ya bata amsa
kai tsaye. "Wai Yrm mai yasa kake son bata mini
rakiya? " Ya ci gaba da wasa da jiminar kafin ya
ce. "Kike batawa kanki dai, kin san ni ko wane
ne
mu, tsarin mulkinmu ba haka yake ba". "Mts! Ta
buga tsaki, fuuu! Ta yi ckn gida. Na yi kadake
Ina
jimamin wnn al'amarin ko don yana ganin ya
fita
kyau shi yasa? Ni dai har lkcn tfyt yayi bai koma
daki ba, yana ga waccan tsuntsu ba ya ga
waccan, na yi tfyt. Rana ta 2 na iso da karin
gwiwar aikina, sai
da na gama da falon snn na shiga ciki, sabanin
jiya yau idonsa 2 yana zaune a bakin gado,
hnnsa
rike da waya. Na karasa da sauri don Kai
gaisuwa, ya amsa fuskarsa babu yabo babu
fallasa. Na mike don zuwa kewaye na wanke ya
dakatar da ni. "zauna, ynz me Zaki yi ne?" Na
ce,
"zan wnk kewaye ne kafin a gama hada kalaci
ka
kimtsa, sai na gyara nan din"."Barshi, bude
durowar can ki fiddo duk kayan da ke ciki, ki Kai
su falo ki zo ga jaka can ki jera mini wadanda ke
ciki". Gabana ya yi mummunan faduwa,
tsadaddun kayan da aka yi mishi oda daga kasar
ingila zai fitar? Lallai bai nemi zaman lfy shi da
Gimbiya ba, wane irin mutum ne shi mai wuyar
hali haka? Ckn aikin nake, amma Ina wnn
tunanin
har na gama, snn na fara jera masa nashi. Ya
mike tsaye ya ce."Fiddo mini kala 1 wnd zan
sanya kafin na fito wnk". Kmr mai koyan
magana,
na ce,"To".Na rasa wnd zan fidda masa duk ya
daure ni a ydd na fahimce shi mutum ne wnd
ba
a yi masa gwaninta, sbd salon wulakancinsa ya
sha bambam da na Gimbiya, Na ci gaba da
karanto addu'o'in samun sauki
da kare fitina, domin Ina gujewa wulakancin
wnn
mutane, musamman shi da na fahimci tsaye
yake,
ita kanta Gimbiyar shakkarsa ta ke yi. Wani farin
boyel ne mara nauyi, ma'abocin taushi da laushi
na ware masa cike da fargabar kada ya ce ba ya
so, ko ya gwasale ni. Da sauri na kammala shiri
tare da ficewa dakin bana son ya fito wnkn Ina
ciki haka Ina ganin bai dacewa ba ne. Idan ya
gama kintsawa na dawo na gyara sauran
wuraren
da suka rage. Na fada kicin don hado abin kari,
na tarar da su Rabi ita da Murja sun gama
kammalawa suna zaune da Rabi'u mai tsaron
kofa sai tattaba su yake yi, inda sabo na saba
da
ganin haka, tun muna bangaren Gimbiya shi
yasa
har yau na Kasa sakarwa su Rabin fuska,
ballantana shi sai sun ji motsi kaga gudu, amma
da sun ga cewa ni ce za su dawo suci gaba. Ba
ta su nake ba, sun san hakan. Na kwashi kayan
na yi falo na sami kujera na zauna don kara
bashi
lkc. Ina yi Ina kallon agogo har kusan mintuna
15
snn na mike dai-dai lkcn da ya turo kofa zai fito.
Na yi saurin durkusa ckn girmamawa, nace
,"Kalacin ne zan kawo maka, wlh tun dazu ya
hadu laifi na ne kusan mintuna 15 ke nan Ina
zaune don na bari ka kammala shiryawa, bayan
ka fito wnk amma a gafarce ni".Shiru naji yayi,
ga
shi kuma a tsaye. Na dago Kai na sai naga yana
murmushi, ya tsuramin ido. Na yi saurin
sunkuyar
da kai cikin faduwar gaba Ina mamakin kayan
da
na fiddo masan ne ya saka ba tare da ya sauya.
Muna haka Gimbiya ta shigo, ta ci uban gayu sai
kamshi ke tashi a jikinta. Ta dube shi, "wdnn
kayan fa?""wdnd na tarar a dirowa sun ciken
guri
shi ne na ce a kwashe a fitar". Da sauri ta fita
ba
tare da ta yi magana ba. " Ke ba ni ruwan zafi
na
sha kin ji". Ya ce da ni. Yana ckn kalacin Dogarin
sarki ya shigo Ina rakube ina jiran ya gama na
kwashe kayan. Ya kwashi gaisuwa kafin ya ce. "
Allah ya taimaki Yrm, sarki ne ya turo a yi
kiranka da gaggawa"."Ina kalaci da na karasa
zan
kawo kaina". Ba dogari ba, ni kaina sai da na
Kai
duba na ga Yrmn. Hnkl sa kwance yana kurbar
shayi, na jinjina kai Ina addu'ar Allah ya tserar
da
mu wnn mutumin ya fi Gimbiya IZGILANCI!!!
Dogari ya fita sukuku, ya gama shan shayin ya
dubeni, na yi saurin kawar da fuska sbd shi din
nake ta kallo tun dazun.
,Ganin haka yasa ya fada fadin abinda zai ce,
ya mike kawai ya yi waje. Daman a ka'ida dk
abinda Yrm ya ci idan ya rage ni zan juye na tafi
da shi gida yau ma kmr jiya na juye uban
farfesun
kaji da soyayyen kwai da agada ckn kwanona na
rufe snn na rufe snn na koma dakinsa na gyara.
Na bata lkc sosai wajen gyara dakin, sbd har
zanin gado na sauya. Na goge ko'ina byn na
gama shara snn na fesa abubuwan kamshi
(freshners). Dakin ya yi ydd nake sonsa sosai,
sai
na fada bandaki na shige can kuryar inda ake
wanka na fara wankewa, sai da yayi kal snn na
fito.Yrm na gani tsaye ya gama fitsari, Allah ya
taimake ni ya maida wandonsa yana kokarin fita
ne na fito, shima da alama bai san Ina ciki ba,
hnn na jage-jage da kumfa. Na tsorata kwarai
da
gaske, na zube Kasa ckn kidima da fjrgici, kwalla
na shatata a idona, kukan da mutum kan yi a
lkcn da ya ga samu rashi kuma ya gitta. "Na
tuba
na bi Allah na bi ka Yrm. ka taimakeni ka yafe
mini, kwarankwatsa dubu ban San ka shigo ba,
don Allah kayi mini rai ka yafe mini?" Abin
mamaki sai naga yana murmushi tare da fadin.
"Tashi tsaye, kewaye kike, mike babu komai ni
ne
zan baki hkr sbd laifi na ne". Nan take na saki
ajiyar zcy tare da goge kwallana na dan rusuna
na ce "Nagode kwarai, amma Ina rokonka da
kar
ka fadawa Gimbiya matukar ta ji karshen aiki na
ya zo a gidan nan ". Ya kara murmushi ,ya ce
,"kwantar da hnklki na yi miki alkawarin babu
wnd zai ji wnn maganar".Yana fita na fadi Kasa
dabas! Ina godewa Allah, ni dai Allah ya dorani
saman Yrm wasa-wasa yana daga mini sosai.
Lkcn da na fito yana kwance saman gado, kaina
Kasa na yi hnyr fita. Can Kasa naji muryarsa
yana fadin."Idan kin huta ki kwaso kayan nan
da
kika fitar". Na rusuna ba tare da na dubi inda
ya
ke ba na ce, "To".Wane hutu gare ni lkcn da
Yrm
ya sanya ni aiki ko so yake yi Gimbiya ta shigo
ta
rafshe ni? Tas! Na kwaso su yace na jera su cikin
jakar da ba kwashe kaya a ciki, Ina ckn yi
Gimbiya ta shigo. Bakin gadon ta zauna ckn '
yar
shagwaba naji tace masa."Ba ka shiryaba? ""Ina
zamu je?" Yayi maganar ckn halin ko'in ku
"Haba
Yrm tun jiya fa da marece na Snr da kai zamu
je
super market, kuma ynz ma da muka fito fadar
sarki na kara tuna maka"."ki maida tfyr zuwa
gobe, yau na gaji da yawa". "Aikin me kayi?"Ta
bukata. Yace,"Noma". Ta ce,"Humaira taso ki
fita". Na yi zubur daman jiran haka Yace ke
zauna kici gaba da aikin dana sanya ki. Haba
yrm mgn fa mukeyi idan muka gama ta dawo ta
karasa, saidai keki tafi idan ta gama kya dawo ki
karasa tunda maganr ta zamar miki dole. Ya
dubeni cikin fada yace nace kici gaba da aikin
gabanki ko zata hanaki ne? Cikin tsananin fushi
tabar dakin na juyo ina hawaye kamar famfo
sbd
na tabbata niya jawowa bala'in, sharben dana
keyi yaji amma baice komai ba sai tsaki da yake
ta famanyi. Na mike zan fita yace zo nan, na
dawo na durkusa har sannan hawayen basu
daina
zuba ba, me akayi miki? Tambayr tashi ba
maraba da rainin hnkli, bakiji ni bane kikai
shiru?
Na bude baki a hnkli nace bakomi, shagwaba
ce?
Ya tambaya, wa zanyi wa? Na tmbayi kaina, kina
jina na girgiza kaina, dakin san yanda kuka yake
maidaki da baki dinga yi ba, tashi ki tafi.
Maganrsa ta tsaya min a rai matuka. Karfe 2 na
isa gida na tadda inna tayi mana danwake nayi
sallama na karasa bakin murhun, sannu da aiki
inna yauwa sannu humaira ya aikin.... Maganr
ta
sarke mata yayin data kalleni cikin kulawa, ya
naga kamr kinyi kuka? Hawaye suka zubo min
kafin na fara bata lbrn abinda ya faru ta jinjina
kai cikin tausayawa ,kiyi hakuri humaira Allah
yana tare dake kedai
ki sanya tsoronsa a cikin zuciyarki kuma komai
zakiyi kisa a ranki yana ganinki. Inna bazaki
gane
ba... Iyakar ganewar kenan tunda na ambaci
Allah kuma komai a duniya idan akace Allah an
gama saimu bar lamarin a hannunsa, nayi shiru,
tace dauko kwano na zuba miki danwaken da
zafinsa nasan kinason me zafi. Nadan bata fuska
cikin nuna damuwa nce wllh inna kinason
wahalar da kanki yau ma kiga uban abincin
danazo dashi ina maganar ina bude kwanon da
ledar dankalin yau naman ma yafi na kullum
yawa. Tace nasan haka nima kwadayin
danwaken
yasani yinsa. Inna banason kina wahala kinga
hayakin nan matsalane ga lfyrki batace komi ba
har muka gamacin danwaken nace yau kam inna
gsky bazanje Islamiyya ba kaina ke ciwo,
Sumayya tace yaya malam yace mu fada miki
wann watan ma an yafe mana kudin wata nayi
murmushi Allah ya saka da alhairi inna tace
ameen. Da safe kamar kyllum nagama bayan
nagama duk aikina yauma idonsa biyu amma ya
barbaza takardu akan gado yana rubuce-rubuce
akai. Na gaisheshi ya amsa min a takaice sbd
aikin yasha kansa. Harna kammala komai yana
nan sannan na fita na kawo masa kalaci lokacin
yana kwashi takardun na ajiye cikin girmamawa
sannan na koma gefe ina jira ya na
kwashe. "Kinga nifa nayi wanka ina jiranki ne
kizo
ki bani kayan da zan saka, gabana ya fadi nayi
saurin tashi ina bashi hakuri na nufi gurin
kayan,
to meyasa gimbiya bata fada min wannan ba ko
mantawa tayi sbd ban taba sanin har kaya ni
zan
zaba masa ba na dade tsaye sai nayi la'akari da
ranar na zabo masa jeans brwn kolo da shirt
cream kolo mai ratsin layin red nd blue na ajiye
akan gado ina karanto Innalillahi...a zuciyata.
Abin mmki har ferfesun kan ragon yasha kai
gsky
yau yaci abnci sosai kwai da plantain ne kawai
bai ci ba. Na kwashe kayan nakai kicin na ajiye
sannan naje store na samo ledoji ina cikin
juyewa
kawai naga mutum a tsaye akaina ya kura min
ido nayi saurin durkusawa nace ko yana bukatar
wani abu? Ya girgiza kai naci gaba da juye
abincin na ajiye bread din daban, ya wuce
abinsa
nagama na koma dakin na gyara wajen daya
bata
na ninke kayan daya cire na zubasu a kayan
wanki. Falo ya dawo ya zauna abnd bai tabayi
ba
kenan anan gimbiyar ta tarar dashi yau kam yan
arzikin suna kansa tunda fitowa 2 sai naga suna
dariya..
,Ganin haka yasa ya fada fadin abinda zai ce,
ya mike kawai ya yi waje. Daman a ka'ida dk
abinda Yrm ya ci idan ya rage ni zan juye na tafi
da shi gida yau ma kmr jiya na juye uban
farfesun
kaji da soyayyen kwai da agada ckn kwanona na
rufe snn na rufe snn na koma dakinsa na gyara.
Na bata lkc sosai wajen gyara dakin, sbd har
zanin gado na sauya. Na goge ko'ina byn na
gama shara snn na fesa abubuwan kamshi
(freshners). Dakin ya yi ydd nake sonsa sosai,
sai
na fada bandaki na shige can kuryar inda ake
wanka na fara wankewa, sai da yayi kal snn na
fito.Yrm na gani tsaye ya gama fitsari, Allah ya
taimake ni ya maida wandonsa yana kokarin fita
ne na fito, shima da alama bai san Ina ciki ba,
hnn na jage-jage da kumfa. Na tsorata kwarai
da
gaske, na zube Kasa ckn kidima da fjrgici, kwalla
na shatata a idona, kukan da mutum kan yi a
lkcn da ya ga samu rashi kuma ya gitta. "Na
tuba
na bi Allah na bi ka Yrm. ka taimakeni ka yafe
mini, kwarankwatsa dubu ban San ka shigo ba,
don Allah kayi mini rai ka yafe mini?" Abin
mamaki sai naga yana murmushi tare da fadin.
"Tashi tsaye, kewaye kike, mike babu komai ni
ne
zan baki hkr sbd laifi na ne". Nan take na saki
ajiyar zcy tare da goge kwallana na dan rusuna
na ce "Nagode kwarai, amma Ina rokonka da
kar
ka fadawa Gimbiya matukar ta ji karshen aiki na
ya zo a gidan nan ". Ya kara murmushi ,ya ce
,"kwantar da hnklki na yi miki alkawarin babu
wnd zai ji wnn maganar".Yana fita na fadi Kasa
dabas! Ina godewa Allah, ni dai Allah ya dorani
saman Yrm wasa-wasa yana daga mini sosai.
Lkcn da na fito yana kwance saman gado, kaina
Kasa na yi hnyr fita. Can Kasa naji muryarsa
yana fadin."Idan kin huta ki kwaso kayan nan
da
kika fitar". Na rusuna ba tare da na dubi inda
ya
ke ba na ce, "To".Wane hutu gare ni lkcn da
Yrm
ya sanya ni aiki ko so yake yi Gimbiya ta shigo
ta
rafshe ni? Tas! Na kwaso su yace na jera su cikin
jakar da ba kwashe kaya a ciki, Ina ckn yi
Gimbiya ta shigo. Bakin gadon ta zauna ckn '
yar
shagwaba naji tace masa."Ba ka shiryaba? ""Ina
zamu je?" Yayi maganar ckn halin ko'in ku
"Haba
Yrm tun jiya fa da marece na Snr da kai zamu
je
super market, kuma ynz ma da muka fito fadar
sarki na kara tuna maka"."ki maida tfyr zuwa
gobe, yau na gaji da yawa". "Aikin me kayi?"Ta
bukata. Yace,"Noma". Ta ce,"Humaira taso ki
fita". Na yi zubur daman jiran haka Yace ke
zauna kici gaba da aikin dana sanya ki. Haba
yrm mgn fa mukeyi idan muka gama ta dawo ta
karasa, saidai keki tafi idan ta gama kya dawo ki
karasa tunda maganr ta zamar miki dole. Ya
dubeni cikin fada yace nace kici gaba da aikin
gabanki ko zata hanaki ne? Cikin tsananin fushi
tabar dakin na juyo ina hawaye kamar famfo
sbd
na tabbata niya jawowa bala'in, sharben dana
keyi yaji amma baice komai ba sai tsaki da yake
ta famanyi. Na mike zan fita yace zo nan, na
dawo na durkusa har sannan hawayen basu
daina
zuba ba, me akayi miki? Tambayr tashi ba
maraba da rainin hnkli, bakiji ni bane kikai
shiru?
Na bude baki a hnkli nace bakomi, shagwaba
ce?
Ya tambaya, wa zanyi wa? Na tmbayi kaina, kina
jina na girgiza kaina, dakin san yanda kuka yake
maidaki da baki dinga yi ba, tashi ki tafi.
Maganrsa ta tsaya min a rai matuka. Karfe 2 na
isa gida na tadda inna tayi mana danwake nayi
sallama na karasa bakin murhun, sannu da aiki
inna yauwa sannu humaira ya aikin.... Maganr
ta
sarke mata yayin data kalleni