Showing 15001 words to 15331 words out of 15331 words
Chapter 6 - Subul Da Baka Book 1 Complete Document by Zul.txt
da fadin. Kin yafe aikin ne? Nace,Ai
yazama dole,saboda wacece ma
keyi domin ta ita ya hada min gwarmai(rigima) a
wurinta. Bamu gane ba. Inji
harira. Na fada musu badakalar da ka yi yanzu
a falo,duk suka hada baki suna
INALILLAHi. Yau ke kin bani. Allah ya tsare ki da
shiga wakafi don da wuya idan
baki yi yariba. Na rushe da kuka cikin wata irin
kidima. Zubairu yayi dan tsaki tare
dayin kasa da murya. Ba zata yi tari ba,domin
yarima SON HUMAIRA yake yi!!! Duk
muka kwalala masa idanu cikin firgita abinka ga
dan duniya sai yayi murmushi
yace ,Wallahi na fahimmace haka tun ba yau
ba. Saboda haka kada kiyi wa kanki
salalar tsiya,arziki ne ke binki. Ya kara yin kasa
da murya. Don Allah humaira kin
san ya mu cikin barorinki?mu kam daman
Gimbiya...tishe kunnuwa na nayi tare da
fasa wata irin kara. Yarima muka gani tare da
dka musu wata irin tsawa yana mai
korarsu,wai sune ke kara tsoratani. Ina kallonsu
ta bayan taga sun la6e. Shi kuma
ya fara magana a hankali. Rigimar Gimbiya
humaira yawa gareta kullum da abin da
zata tsiri. Fitar nan da nayi wurin mahaifinta ta
kai ni kara,wai na fifita ki a
kanta,kin ga duk ta zubar da kimata wurin
iyayenta. Yanzu hak na baro tana mgn
da mahaifina,ban san abin da zatace masa
ba,ta 6ata ni gurin nawa. Ta
durkuso,sannan yaci gaba kiyi min mgn na sami
saukin abin da nake ji azuciyar
ann koda kuwa ba mai bdadi bane. Kada kiyi
fushi dani a lokacin da nake bukatar
taimakonki. Lokacin ne daba ni da wani gata sai
wanda kika bani a matasayina na
marayan Allah. Kamar na shake yarima nake
ji,sai kawai na kara fashewa da kuka.
Yau ni HAMEED na gata kaina! Sai kawai ya fice.
Na duke ina shawarar na tafi
yanzu ko kuwa na bari loacin ya cika? Ban
karasa yanke hukunciba naji an fizge
ni. Na dago kai sai kawai naga yarima ya rike
hannuna. Dukewa kawai nayi ban
dagi ba,sai da naga mun shiga sashen Gimbiya
kawai sai na kara maida kaina
kasa. Shin dukanta zai yi?cin mutunci ko kuwa?
Ganin mun doshi dakin kwananta
ya samya nayi hanzarin kallon shi.
Naku
ANaM Dorayi Amadadin Zainab Dahiru Wauw
nakecewa muhadu a kashi na 2
Zaharaddeen Shomar
Whatsapp 08168575100