Showing 6001 words to 9000 words out of 13311 words

Chapter 3 - Subul Da Baka Book 2 Complete PDF .txt

na hakura dashi.
Amma don rashin zuciya irin na gimbiya
daga fitowarta ko kunyar mu bata ji ta ta
haye kan cinyarsa tana wani kissa aiko karaf
idon ta ya kai akan wayar shi tayi sama da
wayar tana surfa uwar ashar tana zazzaga
bala'I wai me kake nufi dani ne ko an gaya
maka abinci kawai nazo ci? Kin ji fa wato ita
bata ji haushin abunda ya mata ba har wani
neman shi take yi Wannan yar iskan kenan
bata kyale ka ba har yanzu. To wlh ga mai
marta ba zan kai ka kuma shi zan ba wayar
ai bata karasa ba yayi kukan kura ya amshe
wayar shi ta harziko sai kawai ta fara zagin
sa banza dan talaka wanda bai gaji arziki ba
wanda suka yiwa sarauta haye ai da bamu
san asalin angulu ba duk abunda kayi babu
mamaki tunda sarautar BORE ce kuma
hakkina da kake tauye man Allah ya isa.....
Bata karasa ba ya juyo ya kalle mu yace
duk mu fita wlh a. Falo ya. Kara yi mata
wani wulakancin ya barta nan kwance yayi
tafiyan shi ranar nida karima muka taimaka
mata ta gasa jikin ta kamarna bata shawarar
ita ma ta kyale shi mana sai kuma nayyi
shuru a tunani na a tunda an kara na 2
bata bari a kara na 3 ba Bayan kwana 2 ya
kira ni yace na kawo mashi tea ba madara
da dankali. Na ttafi zan kai masa na ga
gimbiya tace na bata wannan na hada mai
wani (kiji neman. Dalili da rashin zuciya) ina
cikin hada masa kashi na 2 ya shigo kicin
din ganin ina aikin yasa bai yi magana ba
amma da ganin shi ranshi ya baci kinsan
halin mutumen naki. Da KASAITA Har ya
juya zai tafi na yi sauri na duka nace *llah
ya taimaka kayi mini gafara na hada maka
zan kawo gimbiya ta amsa tace na hada
maka wani ya yatsina fuska kamar yadda ya
saba kafin yayi magana
Kina iya bari na fasa maza kije ki shirya
zamu je garin ku ki raka ni wurin kawar ki
watakila dalilim zuwa dake ta saurareni wlh
wlj humaira daga ni har shi bamu san
gimbiya ta fito ba ashe jakadiya ta aika aka
kira mata ta tura ta gun sarki a shaida masa
abinda yake shirin yi Tayi shigewarta daki
na fiti a shirye yana zaune a falo yana shirin
mikewa kenan aka turo kiransa a fada
nazauna a saman kujera dogari ya kalle ni
ya ce harda ke ma yar rakiyan yake kira
gabana ya fadi ashe tunmi ya fahimci
abunda ke faruwa Muna isa mai marta ba
ya fara bala'I inda yake shiga bata nan yake
fita ba duk yaddake sin kare kansa amma
abu ya faskara ya dinga yi masa muna nan
kalamai wadanda zasu bi shi matukar bai
rabu da ke ba in takaice maki magana
mafarin ya ce zasu bar kasar kenan da
zama don ya manta dake shi da sarki ya
mutu ya zo a bashi sarauta idan kuma ya
saba ko da gigi yazo naija to babu shi har
abada duk wanda yake son gani yayo waya
zaa tura mashi shi ni kuma aka gargade ni
akan duk randana sake biye masa muka
aikata hakkan to zanyi zaman bursuna na
shekara 20 a gidan sarauta kwalla suka
zubo mata ina kallon ta ta ce humaira wlh
muna fitowa fada wuri ya smau ya zauna
kawai naga ya fashe da kuka nima sai na
taya shi ya kalle ni bani da saa dunia ni
kuma kaddarar da Allah ya nufe ni da ita
kenan to shine fa aka bamu butu kafin cikin
mu a zabi wacce zaa tafi da ita a matsayyin
mai aiki ranar da zamu taho ya bani
takardar nan ya ce na kawo maki amma
dom Allah kada kiyi kuka sbd haka zai tafi ki
kawo rply na kai masa kuma zamu rinka
waya da yaya zan ce ya rinka kawo maki
muna gaisawa nace to tayi juyin duniya
nace wlh bani da wata amsa ta gaida shi
dole ta kyale. Ni
Lbrn da amira tazo man dashi shi ya sa
komai ta koma mini sabo nayi kuka har
kaina yafara ciwo






Zaharaddeen Shomar
Whatsapp 08168575100








Subul da baka 2 page 2
Posted by ANaM Dorayi on 07:12 AM, 21-May-15
Under: Subul da Baka
kuma akace damu za a tafi wallahi yau yau
dinnan na dawo wanka kawai nayi don na
cika alkawarin dana daukarwa.. Da sauri na
kalleta' se kuma na sunkuyar da kaina kasa.
Ta fiddo doguwar takarda tace: "Gashi yace
dan Allah kada kiyi kuka' kiyi masa wannan
alkawarin" Murmushi kawai nayi idona ya
ciko da kwallo' tayi saurin kawar da
fuskarta'sannan ta kara mikomin takarda
ambulan doguwa. Ta mike' zan tafi akwai
labari' amma se zuwa jibi idan na dawo'
gobe zanje Karkasara shi yasa. Nayi
murmushi tare da mikewa na rakata' rakiya
mai nisa har kusan lungun gidansu sannan
na koma. inna nacan tana wanke waken awarar
gobe'
su Aisha na taya ta na shiga dakia kagare
inji takardar abinda ta kunsa' haka kawai
jikina ya ba ni maganace mai dauke da
kwanciyar hankali domin na tabbatar yana
sane da halin da na shiga. Tun kafin na fara
karantawa na qurawa rubutun ido, yadda
yayi shi wara wara yaddazan fahimta, nace
"Bismillla"
"Gimbiya Humaira" Na runtse ido ina
sauraton yanayin furtakalmar acan baya da
yayi' wanda ya kasancemasa tamkar"
SUBUL DA BAKA" "ina roqonki da girman
Allah ki daure ki cije kada kiyi ma
rubutunnan kuka, kiyi mini wannan
alfarmar please! Humaira ba se na fada
miki ba na tabbata kin fahinci kaunar da
nake miki, na da de ina mafarkin samun
macen da nake muradi kafin Allah ya
hadani dake, amma rashin sa'a se muka
sami banbancin ra'ayi damahaifina. Nayi
duk iya kokarina in tallabomatsalar amma
abu ya faskaradomin yayimini FURUCIN
dana tsorata da shi, furucin daya tsoratani
kuma ya firgitani.
Don haka ina rokonki kiyi hakuri mu dauki
abin nan kaddara duk da na fahimci cewa ni
ban kwanta maki arai ba humaira bana son
farida bana kaunarta wannan cutar kadai
xata galabaitar dani soyayyarki kuma takaini
lahira mu yafewa juna domin gobe xamu
bar kasar nan xuwa australia a can xamu
xauna dindindin inji sarki harsai bayan ransa
in dawo in karbi sarauta ga cheque dina
nan na banki duk nayi signing ki rinka fidda
kudi kuma ki koma makaranta idan xakiyi
aure ayi miki kayan daki insha Allahu xan
kawo maki xiyara anytime. Kuka y hananani
karasawa nayi nayi kamar raina xai fita inna
ta shigo da sauri tana salati dakyar na
bayyana mata wani abun shiru tayi tare da
ficewa waje amma a zihiri na ga ranta
ya baci bata yi mini maganar ba sai da
daddare ina zaune saman abin sallah na
hade kaina da guiwa cikin wani yanayi
idanuna ina jin su tamkar garwashin wuta
kirjina kuwa kamar an dora man dutsen
dala Humaira inna ta kira sunana Na amsa
naam murya ta kasa kasa Yanzu kinfi son
ganin tunon asirin rayuwan mu akan
rufuwan sa Nayi shuru ban amsa ba Ashe
ba zaki hkr ba? Kwalla suka zubo mani nace
wlh inna ba wannan ne damuwa ta Na bata
lbrn takardar da aka kawo mun da abunda
amira tazo man dashi ta harzuka to ina
abunda ya dame ki dasu bance ki manta ba
kuma nima ba zan taba mantawa dashi ba
amma wlh ki cire maganar soyayya Yafi
karifin ki humaira ba mijinki bane kiyi nesa
da soyayyar wahala idan kika kuskure sai
gimbiya tafiki kwanciyar hankali nayi saurin
kai kaina kasa ina sujjada "Ya Allah kana ji
Allah ka yi mini maganin matsala ta Allah
kai ka haifar soyayya a zukatan mu Allah
kayi magana maganin ta
bayan kwana 2 inna
tace gaskiya nima na goyi bayan ki koma
makaranta amma baxamu taba kudinsa ba
Sbd haka saimu shirya gobe muje
Govt college muji idan zasu mai daki.
Hakan kuw akayi ga mmkina aka sakani SS3
kuma saura 3mnths suyi exams na dage da
karatu wanda rabinsa tunani ne. Dr ibrhm
kuwa tun ina shareshi harna fara sakin jiki
dashi sbd fadan inna kada nayi saki na dafe
a dinga nunani nayi kwantai har an fara min
shaidar me kudi nakeso,
Inna ta buga tsaki sannan kiyi kaffa kaffa da
masu zuwa wurin ki domin iyayen ki sunyi
mugun kudiri akan ki maganar karatu kuma
sun ce basu amince ba matukar kika ci.
Gaba da zuwa wlh komai suka yi miki don
kanki Ko don ina cikin damuwa? Sai
maganar bata wani dame ni ba idan Allah
ya nufe ni da ilimin bokon nan na tabbatar
da kudin da ya bamu zasu ishe mu har
zuwa wani lokaci ko da bamu sanaa balle
ma muna awara ga cek bayan sati 2 na
dayaye dr ibrahim yaci gaba da zuwa kusan
kullun kwatsam rannan yazo ya ce zai tafi
karo karatu an tura shi singapore kuma
shekaru 4 zai yi inna ta nisa ta ce to Allah
ya tabbatar da alkhairi amin ya fidda
sabuwan waya mai kyau da tsada ya bani
yace inna ga wannan zamu rinka gaisawa
kusan kullun don Allah tace to bata angode
kawai raina ya baci watau ya tabbata inna
bata son tunda kiri kiri ta hana ya bani
waya ya miko mani dalleliyar blackberry
sabuwa dal na amsa fuskata babu yabo ba
fallasa, Inna ta hararoni nayi kmr ban gani
ba yana fiata ta jefoni da murfin kwano zaki
bishi kuyi bankwana ko kuwa? Na mike
idanuna cike da kwalla na bishi yana tsaye
jikin katanga ya hada kaida bango mostina
kawai yaji da alama ni din yake bukatar gani
yayi saurin dagowa idanunsa sun dan yi ja
abnd ban taba gani ba nayi saurin kauda
kaina sbd wani abu da naji yana bakuntar
zuciata ya dubeni yace humaira zan tafi
amma bakin cikina bansami wata
kwakkwarar amsa daga wurinki ba. Jikina
yayi sanyi zuciata tayi kunci haka kawai
nakasa fahimtar abnd ke damuna. Ya kara
kwantar da murya na kasance ma'abocin
son zama da mace kwaya 1 a rayuwata
amma burina ya rushe lokacin da nayi
katari da matar da muka sami babbancin
akida. Wllh humaira ba don ina kaunarki
nake kushe matata ba na rantse miki
banajin dadinta ko alama. Kadan daga cikin
abnd tayi min kuma shine mafi karanci data
mari mahaifiyata agabana...... Da sauri na
kalleshi yayi murmushi irin na takaici yace
kuma ta hanani na saketa, ki taimakeni ki
sanar dani matsayina a wurinki wllh
humaira bazan taba wulakantaki ba magnrki
taje ko ina a danginmu mamana kullum sai
tayi zancenki babana kuma ya rasu. Kuma
nayi promise bazan hadaku gida 1 ko
unguwa 1 ba believe me humaira pls.
Tunani yazo min idan nayiwa ibrhm
wulakanci koban amsa masa ba banyiwa
kaina ba kuwa? Wa nake jira wa kuma nake
dashi a
hannu? Idan har abnd yake fada gsky ne ai
nayi dace amma matsalr nayita jira har
4yrs? Kamr ya karanci zuciata naji yace kada
kiji nace 4yrs ki dauka ko zaki ta zaman
zuwana ne a'a ISA duk year zan dinga zuwa
inaso ki tabbtr min da mgnta ne ni kuma a
yau din nan zan gabatar da maganata zan
bar komai in yaso da nazo hutu ayi biki idan
da hali mu tafi tare if nt saina barwa broda
na komai daga baya sai ki bini idan kuma
kina ganin akwai matsala donAllah ki sanar
dani. Nayi shiru ina nazari shin idan nace
baiyi min ba wa zai min a dunia? Ko haka
zan zauna ba wan ba kanin? Kirjina yayi min
nauyi idanuna suka ciko da kwalla har
yaushe zan manta da yarima a rayuwata?
Ko in baki tym muyi magana a waya? Nayi
saurin daga kai na alamar eh. Yayi
murmushi to shikenn sai munyi magana.
Na daure nace Allah ya kiyaye ya bada sa'a.
Yanayinsa ya nuna min yaji dadi nagode
humaira thank U so much for ur prayers, na
yi murmushi na juya na shiga gida. Ko zama
banyi ba inna ta hau fada wllh humaira
banajin dadin halayenki da kika tsira har
yaushe zaki daina tunanin yarima a
rayuwarki? Wllh inna ni..... Zaki kaffara don
kin isa yinta kibar rantsuawa. Wannan
kunge-kungen da kikeyiwa wann bawan
Allahn na menene?
Kwata kwata kin daina sauraron kowa,
wallahi kiyi nesa da kanki, iyayenki sun
hanaki karatu saboda wata manufa tasu
daban, shin auren kuma sai kihana kanki
wanda shine mutumcin kowace ya mace?
Humaira asirinmu kike son tonawa? Kin
mance abinda mahaifinki ya fada akan
soyayyarku? Gabana ya fadi saboda yanayin
yadda naji inna tayi maganar kamar zatayi
kuka. Kinyi dai dai, kuma Allah yabaki sa'ar
kin sauraron ibrahim, yaron arziki bna ki
tunanin Allah ne yakawo miki madadin....?
Tunda shima gwargwado yanada kyawunsa?
Ilimin nan yana dashi, sannan ga arzikinsa
na rufin asiri? Anya ba maganar mutane
bane Humaira kwadayi ke fizgarki ba? Haba
inna..... Rufe mini baki mara kunya to me
kike nufi in ba kwadayin SARAUTA ba? Ga
babanki Auwalu can yadauki alwashin sai ya
cusa mana bakin ciki ni da ke, bansan
abinda yake nufi ba, yana korafin jin zafin
yayansa na auren masu kudi, shiyasa kike
wannan sakarcin, to yasan maganinmu. Ko
dan wannan ma bakya yiwa kanki fada ba?
Kiyi fatan Allah ya baki nagari mai kaunarki
da danginki.. Ta kawar da fuska amma ba
komai kije kiyi abinda kika ga dama.. Na
sauko kasa, Inna kiyi hakuri, in sha Allah
zan sanar da Ibrahim cewa na amince da
shi... Da sauri ta kalleni to shikenan ya
wuce Allah yamana jagora nace amin...
Kwalla suka zubo min narasa na menene ni
kuma haka Allah ya taaro mini rayuwa??
Baniga karaty baniga aure tunda shi
Ibrahim......koda yake yace idan nayarda
zai dawo a yi biki. Sallamar yaro muka ji
inna tace ya shigo. Wai humaira ta zo
anbugo mata waya daga kasar waje Ina jin haka
na miqe zumbur na . gane
ameera ce. Ya miqo man lokacin da muka
isa nida aisha. Na koma gefen shagon
kusada bedi na kanga a kunne 'Hello' amira
kun isa lafia? Lafia qalau, baki lafia ne naji
muranki kamar kinyi kuka? Na girgiza kaina
kamar tana kallona, lafiata lau ina fama da
mura ne. Nima kuwa nayi waya. Don Allah?
Ta fada tana murna. Walhi kuwa zan sanya
a turo maki lambar se mu dinga magana da
tawa. Yauwa to yayi kyau nagode.nace
nima nagode qawata se na kiraki. Haba
yaya me ya hanaka qarasawa gdan? Yayi
murmushi hakanan. Na miqa masa wayata
turamata lambata nima ka sakaman tata.
Yace to humaira manya wannan irin babbar
waya? Nayi murmushi 'Ni don Allah gobema
idan kanada lokaci zan zo gdan kadan
gwagwada mani yadda take kasan sabon
shiga, kuma ka turamani qur'ani da adu'o'i.
Yayi dariya yayi ustaziya karfe nawa zaki
shgo? Lokacin da kake nan, ni gobe ba inda
zan je. Nace to zan shgo wajan goma zuwa
sha daya. Muna bin hanya zamu koma gda
wayar ta hau kuka nayi saurin latsawa na
dauka a tunanina amira ce dan ko suna ban
duba ba Assalamu Alaikun kinga lambar ta
shigo? Yayi murmushi wacece har an fara
rabawa qawaye lamba? Nayi jim, to me
tafiya ne ya bugo yace maki gashi a cikin
jirgi, nace au walhi ban duba bane kayi
hakuri, Allah ya saukeku lafia. Amin ya Allah
humaira zan kiraki idan na sauka. Na bawa
qanena lambarki duk sati zaya dinga sako
maki kati kinji? Ban san lokacin da nace
haba harda wahala kuma? Yayi murmushi 'a
wurinki yake wahala' hmmm to na gode.
Zan kashe wayata sena kiraki idan mun
sauka. Nace to masha Allah. Dai dai lokacin
da muka isa dak, 'keda wa kuma ko kin
turamata lambar ne? Nace a'a ibrahm ne
tayi murmushi yayi kyau, nayi yar daria 'kai
inna na lura kina cikin gwamnatin mutumin
nan. Ai dole humaira yaron daya so naka ba
don wani abu ba sbd Allah kuma dangi da
yan'uwansa basu nuna kyama ba dole a
soshi Kema harda yarinta ke damunki
bazaki abnd nake nufi ba sai nan gaba.
Bakina yayi SUBUL DA BAKA nace ina fa?
Inna gurin shi daban yake a zuciata wanda
yayi sanadiyar rabuwata da ciwona ai
alhairnsa bazai gushe ba a zuciyata. Cikin
raina nace kema kenan inna ni kuma nace
me? Wanda ya cusa min soyayyarsa da
karfin tsiya ba tare dana farga ba. Wayyo
Allah wayyo sarki ya samu cikin damuwa.
Na maida kwallar data zubo min. **
N9,035 muka kirga cinikinmu na awara na
yau inna ta kalleni tana yar dariyar jin dadi.
Kai Alhmdllh humaira mungode Allah ya
taimaki yarima ya rufa masa asiri shine silar
wannan rufin asirin da muke samu. Nayi
murmushi inna kullum sai kin min fadan na
manta dashi gashi ke har yau kinsa
mantawa dashi shin kin kasa mantawa
dashi inna yaushe nima zai gushe a raina?
Ni kuwa kinsan shawarar dana yanke mana?
Nace a'a tare da smiling don na kula zancen
nawa zata kawar. Kinga muna da yan
kudinmu na sana'a da wadanda ke ajiye me
zai hana musa a gina mana daki babba daga
can gurin tukwanen ruwan can mu koma
wann kuma ya koma kicin sbd damuna? Na
buga tsalle kwarai inna kin kawo shawara
amma a gina mana ciki da falo yafi sirri. Ai kudi
na keji humai, inna In
Shaa Allah zasu isa har ayi rara dayawa. To
shikenan dama inaso mu fara siyan kayan
aurenki d an gama kada muji kunya ISA
inna bazamu taba jin kunya ba Allah daiya
kara rufa mana asiri tace amin. Kullum
adduarmu kenan kuma Alhmdllh muna
ganin budi. Babansu amira inna taba kudin
siminti da yashi washe gari aka fara aikin
da misalin 1pm nakaiwa masu ginin abnc
kenan mukaji sallama kallo daya nayi mata
nagane ta jikina ya mutu murus wani
yanayi ya dawo min sabo. Tunda ta shigo
idonta yake kaina da sauri na nufi daki inna
mun shiga 3 ga innar...... Tsaye tabarni tayi
waje da gudu cikin rudu, mashaa Allah jiki
yayi kyau, ta fada tana murmushi. Inna tayi
ajiyr hrt ta karasa tana yar dariya tace
maraba lale sannunku da zuwa. Na fito
daga dakin bayan sun zauna narakasa na
gaidasu kaina kasa. Humaira ya jikinku ya
bayan kwana 2? Nace ya warware Alhmdllh
ina sunkuye da kai kasa. Na mike ina
kokarin kawo musu ruwa da abnc tace
zauna humaira ina zakije?
Kaina kasa naceabnc
zan kawo muku da ruwa, tayi yardariya tace
Allah sarki wllh a koshemuke mungode
Allah ya bada ladarniyya. Kowa na dakin
yace ameen, nakoma na zauna kamr yanda
ta bukata.Hameed ya turoni yace inji lfy kia
barkaratun? Banyi mmki ba sbd nasanamira
ce ta fada masa, inna ta fahimcihalin da
nake shirin shiga don hakatayi saurin gaya
mata abnd ya farugaba 1. Tayi jim to Allah
yasa haka yafialkhairi a gareki inna tace
ameen, tamike mu zamu koma ta fiddo
kudimasu yawa ta aje a kusa dani ga
wannasai jambaki da hoda. Da kyar
naceangode don kunya inna ce tayi
musurakiya har kofar gida.Ko zama batayi
ba tace kai jamaawadannan mutane suna
kaunarmuhumaira. Shiru nayi kawai sbd
zuwanya haddasa min abubuwa da
dama.Koda inna ta lura saitayi saurin
sauyazancen zuwa lbrn ban dariya. Aini
datace kisai jambaki ba wacce ta fado
minarai sai ummu Ahmad Rufai ta
sokotowacce akafi sani da ummu labour ita
fahar kamfanin jambaki sunsan da ita ita ke
banilbr wai wani
mutum yayi sabuwaramarya jawara ranar
data tare ya fitasiyo musu kaza daya dawo
saiya tararta tasa huluna guda 3 a gaba
tanatakuka ya karasa hnkli tashe amarya
yaakayi ne ranar farin cikinmu kina kuka?
Yace kiyi mgn wadannan hulunan fa?Tace
hulun nan da kake gani wannranar da aka
daura mana aure ya rasuwann kuma ana
shirin kawoni gidansaya rasu shi kuwa wann
ranar da akakawoni gidansa ya rasu kaga
kuwa dolenayi kuka ta sake rushewa da
kuka.Da jin haka sai ya cire hularsa ya
jefamata saiki kara kice wann kuma
wandaya gudu ne har ya bar miki kaza
dagidan shine gaba daya haba! Saiyakwasa
a guje! Hahahahahahha bansansanda na
kwashe da dariya ba. Innatace tsaya ma kiji
wani lbrn wasu barayine su 2 suka sato
lemuka basu tsayako ina ba makabarta
suna cikin rabosaiga wani mutum yazo
wucewa saiyaji ana cewa kai ga naka niga
nawa!Haba saiya ruga da gudu ga liman
daisarsa sai yace Allah ya gafarta yanzunnan
da zan wuce ta makabrta najimala'iku suna
rabon yan wuta da yanaljanna, liman da jin
haka yace ai saimuje muji wann ilimi ne
babbab mefadakarwa, suna zuwa sai sukaji
ana toga sauran naka ga nawa sai dayan
yaceka manta akwai saura yace
wannekenan? Yace wadannan biyun
dakewaje fa? Haba! Su liman sai aka
dafekeya wann ya wuce wancan wancan
yawuce wannan hahahaahhahahaah!Wayyo
cikina inna ta sani dariya hardakifawa
Inna na jin dadin dama ina kaunar
labarukan ban dariya.

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login