Showing 3001 words to 6000 words out of 13311 words
Chapter 2 - Subul Da Baka Book 2 Complete PDF .txt
nunata da yatsa ba
asiri ba wllh ko tsafi kike da bakar jaba
yarki bazata auru ba munafuka. Tsautsayi
yasa inna ta matso tana bata hakuri ta
kuwa kundumo mata wani mugun zagi ba
tare data girmamata ba.
Zan nuna miki cewar sarki da talaka
akwai bambanci sai kun raina kanku a garin
nan shegu MATSAFA! Maganr ta daki zuciata
anya zan iya shanye wulakancin su? Magnr
ta tunzuro hrt dina tsanarsa ta bijiro min
don shine musababbin karar marurrukan
dake sauka kuncin inna yasa ta tangal-
tangal nayi saurin riketa gabana yana
faduwa kada ciwonta ya tashi aiko nan da
nan ta fara shessheka ina kokarin zuwa
dauko mata magani naji gimbiya na cewa a
dakemu. Kota ina duka mukeji maza da
mata su Aisha sai kuka sukeyi ganin an
hada mana jini daga ni har inna niba dukan
ke damuna ba ciwon inna kada ya
galabaitar da ita amma rashin imani da
tausayi baisa sun kyalemu ba saida muka
matukar galabaita tuni inna ta sume rai
yana kokarin fita ganin haka suka fita daga
gidan jini yana fita a hannuna da goshina Na
rarrafa na dauko mata maganin
su sumayya suna watsa mata ruwa ina
shaka mata maganin. Cikin ikon Allah ta
farfado amma hannunta yaki motsawa, ihun
su Aisha ya tara jamaa lokacn su gimbiya
sun tafi abinka ga safiya ba kowa ya fito ba
mal bala ya kalli hannun yace kamr karaya?
Inna ta rintse ido mike cikin radadi suka
kamata hannun yayi baya sai kawai ta zube
tare da yin wata kara nima na kurma ihu na
tallabeta jamaar gurin suka rude wasu suka
ruga kiran mai dori kafinsu dawo mukaga
bataliyar abokansa tun daga waje suka
gidan dankam da mutane suka karaso a
kidime basu jira komai ba suka dauki inna
sukai asibiti da ita tuni ya tasa keyar su
Aisha dama ni tun shigowata ya rike
hannuna ya cika da tambayoyi. Bani iya
masa fitsara dana gwada masa yau, kafinmu
isa zazzabi ya rufeni ruf. Ni asibitin ma
tsoro ya bani sbd kyaunsa nan da nan aka
shiga da ita tiyata ni kuma aka bani daki da
gado allura 2 akayi min sai magunguna da
nasha shiys dressn din da akayi min banji
zafi ba ita kuwa inna gurin kare dukan ne
suka karyata kai Allah ya isa! Bacci ya
daukeni wasan kusan 3 na farka gadon da
ke kallon naga inna kwance itama tana ta
sharar bacci. Su Aisha da abokansa suna
zaune shi kuma yana tsaye ya jingina da
bango ya harde hannuwa.
Gaba 1 suka taso zuwa gaban gadon
nayi saurin rufe idona sbd wani abu danaji
yana harbin zuciata. A hnkl naji ana mgn
kusa da fuskata kiyi hkri ki tashi kiyi sallah
tym yana wucewa komai yayi zafi mgninsa
Allah! Da sauri na bude ido jin muryar
sadauki ya kada min kai ya kalli yarima ya
maido kallonsa gareni muna tausaya muku
anci zarafinku kuma zamuyi saurin daukar
mataki wannan cin mutnci yayi yawa they
have crossed their limit! Ga maganarsa ga
kuma sannun da sahabi yake min narasa
wanne zan saurara yarima kuwa har tym
din ya kasa cewa komai da alamu ni yake
kallo amma na kasa bude idona na ganshi
Bayan nayi sallah suka fitineni saina ci abnc
saida na cusa kadan. Sahabi ya kalli sadauki
yace muje ko? Yace su Aisha muje waje
muyi kallon haraba...... Turo kofar da akayi
ne yasa maganr ta makale saura kadan na
kwasa da gudu wata shamkiyar mata ce ta
shiGo da dogarawa 4 a bayanta kallo 1 zaka
mata kagane fuskarce bambancin tana
mace yana namiji. Sadauki da sahabi suka
zube a kasa suna barka da yamma Mama.
Nayi saurin sunkui da kaina inajinta amsa
kasa-kasa a tym din ya taho daga
tsayuuwar da yake sai kawai ya fada jikinta
baice komai ba ita kuma tasa hannu tana
dan bugun bayansa alamar rarrashi, ta
janyo hannunsa zuwa bakin gadona ga
mmkina saita zauna kusa dani shi kuma ya
zauna muka sata a tsakiya.
Nayi saurin sauka kasa na zauna
kusa da kafafunta. Sai naga dogarawan sun
fice da alama umarni ta basu. tace dawo ki
zauna nan ta nuna inda na tashi na girgiza
kai kawai ina mmkn zuwanta a wnn tym
din. Tayi shiru kamr yanda dakin ya dauki
shiru cikin dabara sahabi ya fiddasu
sumayya sanna ya dawo ayi komai a
gabansa. Ta gyara murya toni yanzu
mezanyi mk Hameed? Kamr yana jiran
tambayar ne ya kalleta ido jajur cikin
damuwa yace Mama duk duniar nan baya
ga Allah banida wani gata saike ki dubi
girman Allah zucita tana cikin tsananini ki
rabani da wann auren na gimbiya bani
kaunarta da duk wanda ya shafeta... Ta
katseshi Bazan iyayi maka wann alkawarin
ba sbd mai martaba ya bar wasicci ko bayan
ransa idan baka auri farida ba bai yafe ba.
Ya sassauta murya mama yarinyr nan bata
da hnkl ki dubi inna... Sun karyata sannan
dubi raunukan da sukaji mata ita da
humaira shin Sarauta hauka ce mama? Ni
nace inason yarnyr nan wllh har yanzu ban
sami wata amsa dg gareta akan abnd tayi
musu shin meyasa zucoyata bazata buga
ba? Kina ganin wanda yayi wann aika-aikan
bazai iya kisan kai ba? Kafiya gareka
Hameed ina jiye maka fushin mahaifinka
kana sane da cewa bazai amince maka ka
auri wacce ba jinin sarauta ba gaba na ya
buga da karfi taci gaba da cewa...
Zuwan nan kadai ya fahimtar dani
wani abu wllh na yaba da kunya nutsuwa da
kuma hnkl kana da tabbacin kai sarki yabar
wasiccin ka gajeshi idan ka tsaya akan wann
ra'ayin lallai sarauta zata bar hannunka har
abada. Wani abu naji ya tsikareni jikina yayi
sanyi lakwas. Mama ya kira sunanta cikin
wani ayanayi ta amsa ta kalleshi cikin
jimami, duk dunia ba wanda yasan
damuwata halina da kuma al*amurana
kamar ke sbd ko tari nayi ko a bayan idonki
saina sanar dake dn hk nakeso kibani
mafita ayau wllh mamana zuciyata tana min
zafi. Ina kallon sadauki ya matso kusa dashi
ya dafa kafadarsa daidai tym din inna ta
farka na mike zuwa gareta amma saiya
rigani. A hnkli mama ta iso inna ta kallemu
sai tayi smiling. Sannu ya karfin jikin ne?
Mama Ta fada tana kallon hannu daya
karye, da sauki ta fada tana kokarin tashi
muka kamata har maman ta zauna saman
gadon ganin hk yasa na koma na zauna
yana ta koakrin mu hada ido amma naki.
Mama ta dafa hannunta sannu inna,
murmushi kawai tayi. Ganin hk ta fara
magana donAllah kuyi hkri an zalinceku an
shiga hhakinku amma danAllah kuyi hkri.
Inna tayi shiru ta kauda kai, bazan gaji da
baku hkri ba wllh inajinku har cikin raina
domin duk abnd Hameed zai so ina son shi
kamr yanda nake kin abinda bayaso. Nayi
farin cikin ganin Hameed ya sami wacce tayi
masa kuma ya furta yana kaunarta da
bakinsa.
Abnd na dade ina mafarkin gani yau
gashi Allah ya tabbtr min dashi sbd kowa
yana tunanin ko bashi da lfy ne baligi kamr
sa ace baisan SO ba kullum sai yace bai
sami wacce tayi masa ba don har dariya
mukeyi masa tare da yan'uwansa idan yana
suffanta yanayinta. A gsky na gasganta
halayen Humaira dan zuwan nan da nayi
nasan Hameed nice mahaifyarsa nasan
kuma wayeshi wllh bazan taba jayayya da
kaunar da yake mata ba nasan na gsky ne
daga Allah. Kamr yanda nayi farin ciki ta
wani fannin kuma ina bakin ciki sbd lokacin
daya tsinci kansa cikin kaunar wacce yake
mafarkin samu a lokacin ne mahaifinsa
yasha alwashi akansa. Nasan halin
mahaifinsa da tsatstsauran raayinsa akan
duk abnd ya zartar mutum ne me zafin
gaske me kishin sarautarsa baya kaunar
talaka ya shigo masarautarsa da sunan
haduwar jini duk kaunar da yake wa dansa
zai iya yafeshi akan wann. Bani ba har inna
saida ta razana da wann maganar a hnkli na
zame na sulale kasa jikina ya dauki zafi
sosai. Taci gaba da cewa shiyasa ayau abun
ya daga min hnkl sosai jin kalaman da yake
fada min a waya nasan zai aikata abnd yake
fada. Ta kalli inna kaunar da yakewa
Humaira ya zarta tunani amma ina da wata
shawara guda, mu duka mu dage wajen
fadawa Allah yanda ya hada wannan
soyayya da yardarsa zai warware komi cikin
sauki idan abun zaiyuwu yafimu sanin tsarin
yanda zaiyi haka idan bazai yiwu ba. Ta dafa
kafadar inna danAllah muyi hkri wata rana
sai lbr. Kada muyi shisshigi na tabbata mai
kudi da talaka da mai sarauta duk Allah
guda suke bautawa.
Kuma ba wanda yafi wani a gurin Allah
sai wanda yafi tsoronsa. Zan tafi dashi don
ya halarci bikin gudun faruwar wani abun
zamansa anan zai iya zama wani tashin
hnkln nizan bar wanda zai kula da kamar...
Inna ta kalleta ISA bazamu kara kwana a
nan ba yau zamu tafi gida. Da sauri ya dago
kai gsky mama ba inda zanje gobe idan an
kai amaryar da daddare na taho washe gari
ayi budar kai amma dole in tsaya in kula da
lfyrsu inna don nine musabbabin faruwar
komai. Inna ta girgiza kai ko kadan bazakyi
wann danyen aikin ba wllh mun yafe duniya
da..... Ni inna ban yafe ba. Dakata to yanzu
me kakeso ayi? Wane irin so ne mama ke
masa batason bacin ransa kokari take tayi
masa yanda yakeso.
Ya bata fuska yace a kyaleni na zauna
da inna gashi tfyta tasa zasu koma gida
suma... Inna tayi murmushi na rantse da
Allah ba wann ne yasa zamu tafi ba asibitin
ne kawai bana son zama . Sadauki yace to
ai ba'a gama dubaku ba ko inna? Tayi shiru
bata tanka ba. Tace to zuwa yaushe za'a
sallamemu? Ya langwabar da kai nan da
kwana 4 da an kwance daurin. Ta kauda kai
tace Allah ya kaimu suka amsa ameen.
Mama ta mike zan bar mace 2 ta dinga kula
daku zuwa sanda za'a sallameku zasu dinga
siyo muku abnci da duk abnda kuke bukata,
ta dora bandiran kudi akan gadon inna ga
wann ko zaku bukaci wani abu, Allah ya
bada lfy
Har ta fito bai motsa ba Inna ta kalleshi
tace tashi ka bita Allah ya bada sa'a. Saura
kadan kwalla ta zubo masa ya kalleta yace
inna banida lfy zuciyata na min zafi ga
humaira tana fushi dani bata kaunar kallona
tun jiya bata min maggana. Ya kara
langwabar da kai inna laifi na ne? Cikin
tausayawa tare da mmkin soyayyarr da
yake min tace ba laifinka bane humaira
kuma kada ka damu wann halinta ne nima
tana min irin wann. Yace inna in bata
waya? Tace a'a bazan taba amincewa ka
bata waya ba kayi hkri kamr yanda nasha
fada maka to yau ma kalmae ce. Ya sauka
kasa ya durkusa. DonAllah inna ki taimakeni
kinga gobe
nisa zanyi daku. Tace kayi hkri wann
sharadin mahaifinta ne idan ka aureta saika
bata. Jin wann batun yasa ya mike kamr
me koyon tfy haka yabar dakin. Wani
dunkulallen abu ya tokare min wuyana shi
bai wuce ba shi ba fito ba na runtse ido a
cikin raina ina fadin Innalillahi
wa'innalihirraji'uan. Motsin su Aisha yasa
na bude idona na dauka ko shine ya dawo
da sauri na maidasu na rufe ruf a yau na
tabbatar yayi min nisa. Anya zai dawo
gareni? Na dafe kaina cikin ikon Allah sai
kwalla suka zuraromin makar famfo inna ta
kauda kanta.
na fara
rokon Allah ya cire min tunanin yarima
kuma Alhmdllh na fara ragewa sosai. Da
marece bayan mun gama awara ina zaune
inna taje gidan kawu auwalu su Aisha sunje
islamiyya kamr daga sama naji sallamar
amira da gudu na tarota muka rike juna
cike da murna na kalleta a lokacn data
zauna
Inna bata fada miki inata zuwa ban
iskeki ba? Ta dan bata fuska wllh humaira
inajin sakonki matsalar bana zama kullum
nayi dariya sannu agogo. Ta kai min duka
na kauce ta mike dama lbr nazo na baki
sannan nayi miki albishir kiyi min murnar
abnd ya sameni safiyar nan kuma muyi
bankwana amma tunda....... Haba kawata
yi hkr, da kinjawa kanki yarnya ta kara
gyara zama humaira yanayi miki wani irin
so wanda bazan iya fassara shi ba domin
abnd ya faru lokcn da za'a tafi da gimbiya
motar mu daban amma ni ya hanani nabi
cikinsi ya sanyani a motarsu. Nida shi ne a
baya tunda muka tafi kansa yake a duke har
muka bar garin nan zuwa can ya dago ido
jajur don saida na tsorata. Inason kawarki
amma son bayada amfani gareni. Na
sunkuyar da kaina kawai ina wasa da
yatsuna wanda ke tukin motar ya juyo
kaidai akwai dan iska yaushe muna kan
layin raka matarka gida amma kana zancen
wata? Shiru yayi kamr bada shi yake ba
kinsna miskilancin mutumin naki. Yaja
guntun tsaki daga nan bai kara mgn ba har
muka isa. Humaira naje karshen mulki a
sarauta naga inda ake takama da sarauta
ashe su gimbiya basu iya komai ba?
Motarmu na tsayawa wasu gardawan sarki
suka zo wani ya kwanta saman shi ya sauka
biyun kuma sukayi sama dashi bisa wani
dan gaka suka daukeshi sukayi ciki dashi
daga nan ban kara ganinshi ba sai washe
gari.
Kwana akayi shagali washe gari da
misalin 12 akazo nemana na gane hakan ta
yadda akayi kwatancen wacce suka shigo
mota 1 da yarima cikina ya dinga kadawa
sbd tsoro kada ace ko cigiya sukeyi. Munyi
tafiya sosai kafin muje inda suke ya nuna
wata kofa ki shiga ba tare da bata tym ba
na shiga mazane shakare a falon duk
gimansa sun cikashi na duba amma nakasa
gane kowa a cikinsu da alama basu damu
da shigowata ba. Keni sai tsoro ya kamani
nayi saurin juyawa kamar daga sama naji ya
kira sunana ashe yana kishingide cikin
kujera yana kallona Hmmm miskilanci da
kasaitarsa yana ba mutane tsoro, a tsorace
na karasa inda yake ko kallona bayyi ba ya
miko min wata rantsattsiyar wayarsa, ungo
kisamin lamabr da kike gani zan iya magana
da kawarki nakasa karba sbd kinga banida
lamabar kowa a kaina wllh kota sadan
gidanmu ban rike ba. Murya na rawa nace
wllh banida lambar kowa akaina Allah ya
taimakeka.
Kallon da yayi min na rantse saida
guntun fitsari ya zubo min idanunsa sukayi
wani irin ja har wani ruwa ruwa ya kwanta.
Tunda ya dauke kao bai sake kallon inda
nake ba saida na kusan 1hr a haka nagaji
iyakar gajiya har kafafuna sukayi sanyi,
dogarawan dake tsaye suna masa firfita sai
kallona suke na raina kaina a wurin ranar
naji na tsani abotarmu dake. Da Allah ya
taimakeni saiga wani abokinsa ya kalleni
yace wann fa? Naga bakuwar fuska, ya
kalleni da wann yatsinar tasa yace ki tafi
mana. Simi-simi nabar gun kamar na bude
kasa na shige don kunya. Bansan wace
amsa ya bashi ba. An gama shagulgula
amarya ta tare a gidanta wann sashe daya
kirani gida yasha kayan kwalliya dukiya
tasha kuka. Abnd ya bani mmk har yanzu
basu bar al'adar nuna kwanan amarya ba.
Sbd washe gari gida ya rude da gimbiya
bata cika budurwa ba
Abun kunyar gimbiya ya nemi komawa
fitina da tashin hnkl. Ga yarima an nemeshi
an rasa tun safe gimbiya ko sai kuka take
sharbawa kamr ranta zai fita tana rantsuwa
tana sharbewa wai bai kwanta aure da ita
ba. Magana har gaban sarki gida ya sake
rudewa duk inda ake zatonsa an aika amma
ba'a tadda shi ba, hnkln gimbiya ya kara
tashi mai martaba ya kara fusata ita kuwa
mahaifiyarsa ko gezau saima fada data
kamayi ita bata ga amfanin auren dole ba
shin tunda yace bayaso bayaso a kyaleshi ya
auri wacce yakeso mana. Aiko magana ta
komawa sarki, ta kalleni Humaira munga
tashin hnkl bana fatan sake ganin fushin
babba idan haka yake. Maganar na zuwa
wajen sarki kuma sai aka sami wayar sarki
yace duk inda yake wllh ya bashi 3mins ya
gurfana agabansa sannan ya aika aka kira
sauran matan gidan
cikin yan dakikai falon me martaba ya
cika da ahalin gidan gimbiya na tsakiya har
lokacn bata daina kuka ba zuwansa kawai
ake jira. Shigowarsa ke da wuya ga mmkin
kowa sai mai martaba ya mike ya dinga
kwada masa mari har sau uku hancinsa
kuwa ya balle da jini amma wllh ko gezau
baiyi ba. Ni zaka kawowa raini? Ni zaka
tozarta ka kunyata a idon dunia? Ka kwanta
da matarka ko kuwa? Jinin dake zuba a
hancinsa har ya fara bata gaban rigarsa fara,
ya sunkuyar da kai a'a ban kwanta da ita
ba. Ya fusata kayi hakane don ka nuna ban
isa dakai ba? Ya kalli jakadiya saikije ki fada
mutane yarinya bata kwanta aure ba Allah
kuma zai saka mata bacin sunan dakayi
mata.
idan kuma nina haifeka wllh babu kai ba
talaka komai ya dawo kunnena yau kuma
na tabbtr da daurin gindin daka samu daga
uwarka. Duk ranar da naji baka rabu da ita
ba to wllh na yafeka dunia da lahira
shashasha sakarai! Wann furucin na sarki ya
haifar da zazzafar tsana da kiyayya tsakanin
gimbiya da mahaifiyar yarima shima cin
zarafin da akayi masa gaban jamaa ya kara
sashi jin tsanarta fiye da baya. Sarki yayi
musu kaca-kaca shida mahaifiyar sbd ina
zargin ita ke goya masa baya. Sann yace da
gimbiya dataga wani abu wanda baiyi daidai
da tsarinta ba ta sanar dashi zaiyi maganin
abun cikin gaggawa. Ana barin fada yaje ya
zuba kankana akan habon jinin ya tsaya
muna harabar gidan mukaji karar gimbiya
sau daya. Muka razana kar dai ace shaketa
yayi muka nemi shiga amma ya kulle kofar
Ganin ya kullo kofar tsoro ya
kamamu don munga shigarsa cikin tsananin
fushi, karima ta kalleni gsky amira guduwa
zanyi bana iya wan bala'in da
gimbiya...uhm uhm wllh duk abnd yayi
mata ita taja auren nan hadin iyayene, tun
farko ya nuna mata bayaso shin idan ita mai
wayo ce basaita lallabashi ba? Ga rashin so
ga izgilanci da tsageranci mekike tunanin
zai haifar? Kinga kuwa abnd tayiwa
mahaifiyar humaira da ita kanta humairan?
Wllh na tabbt gimbiya zata iyakisan kai,
amma ke bakiga yanda ya shiga da fushi
ba? Shin koma menene aiya riga ya faru ko
kina iya balle kofar ki shiga? Ko dukansa
yake kofa bude kina iya karbar gimbiya
hannunsa ne? (Wannan rawar kan sai SIYYA)
to wai humaira na sonsa da gaske? Kwarai
saidai tsoro ya rinjayi son shiyasa ba kowa
ke ganewa ba amma wllh humaira na sonsa
matuka. Nayi saurin kai mata duka ni nace
miki ina son sa? Kai-kai-kai ni kika doka?
Baki sonsa kenan? To bari na tafi gida dama
na dauka kina sonsa shiyasa na tsaya bata
tym dina ina baki lbrnsa. Na marairaice yi
hkri kawata dan karasa min wasa nake miki
sorry, kina sonsa? Sosai ni kuwa ke sonsa
zauna ki karsa min dukanta yayi? Wace irin
fitina ce ya kara janyowa kansa? Na
fakaiceta na mata gwalo, ta zauna idanunta
sunyi ja kwalla ta taro mata taci gaba d
acewa muna cikin wann magana humaira
sai gashi ya fito ya sha kananan kaya yana
ta uban kamshi hhar tym din acikin fushi
yake. Dogarai suka rufa masa baya yayi
hanyar shakatawa. Yana bacewa mukayi
hanyar daki dake kallon nasa muna jiyo
gunjin kukanta. A hamzarce muka nufeshi
kwallan da take kokarin maidawa suka zubo
gabana ya fadi na kosa naji abnd yayi mata
ta kalleni kwallar na zuba wllh humaira duk
irin isgilancinta saida ta bani tausayi,
kwance take bisa gado yarima yayi mata
kaca- kaca jini duk ya bata zanin gadon
(wayyo Allah yarima ashe dai mugu ne kai?)
Kukanta kawai kakeji har muryarta ta dashe
amma bata iya ko motsawa hannu karima
ta dora aka ta kurma ihu ni kuma na hau
kyarma kukan yaki zuwa min hnklina ya
bala'in tashi don ko a lbri wllh ban taba jin
irin haka ba da gudu na fita zuwa sashen
mama na sanar da ita abnd yake faruwa.
Cikin halin ko in kula tace aje a sanar da
jakadiya. Zuciata ta tsaya cak guri guda naji
ya fita a raina sam, na sunkuyar da kaina na
kassara abnd ke zuciaya wanda ya
bakunceni yanzun nan. Abin haushi wai
jakadiya na zuwa saita rangada guda wllh
nan da nan mata suka cika dakin a ka ciccibi
gimbiya wasu sukayi toilet da ita tana uban
ihun zafi wasu kuma suka yaye zanin gadon
sukayi fada dashi. In takaice kiki har dinki
akayi mata yaji mata ciwo sosai saida tayi
jinyar sati w tun daga ranar ina kula ko
kallon arziki bata samu daga gurinsa. Bayan
2wks yana zaune falo mun kawo masa b/
fast yana rike da waya a hannunsa kullum
haka yakeyi a she pic dinki ne ajiki yake
kallo kwatsam saiga gimbiya wllh humaira
idan ni yayiwa wann wulakancin ko shine
autan maza