Showing 9001 words to 12000 words out of 23719 words

Chapter 4 - MATAN ASOKORO Document Complete book by M.Shakur.txt

M.Shakur   

10 Sep 2024

6943

kasa magana, ahankali taji yanajan majina dadan shesheka, kasa daurewa tayi tajuyo ta kalleshi taga kuka yake awurin, dan murmushi tayi tace "inane kauyenku"? Bayan hannunshi yakai yana share fuskanshi sanan yace "chan wani kauyene hanyan Kano" murmushi tasakeyi tace "tomka shirya gobe zakaje kagano Umma jibi saika dawo ko" tai maganan ahankali da murya kaman tana lallashinshi, dago rinannun idanunshi yayi yakalleta sanan ahankali yace "dagaske Hajiya" gyadamaikai tayi batare datai magana ba hakan yasa yafashe da murna dakuka duka biyun yanajin wani irin farin ciki da kaunar Hajiya dabaitaba jiba yace "Hajiya nagode, nagode" saikuma yatashi yana share fuskanshi yace "nagode Hajiya, Allah yamiki albarka" saikuma yajuya yace "bari naje Hajiya, wayyo yau ina cikin farin ciki sosai Hajiya nagode" yay maganan tareda bude kofa yafice duk tana kallonshi she don't know why kodan yakulada ita ne but she finds him so attractive and adorable gashi dan kauye dashi so innocent, kwanciya tayi akan dogon kujeran haka tana kallo buni buni yana fadomata arai har tahau bacci.


















_RANAKUN POSTING ARE SUNDAYS, TUESDAYS, FRIDAYS_




Wuraren 6 family Dr su yashigo gidan, Murtala ya shigodashi har falo sanan yafita bayan Hajiya tasauko kasa cikin shiga ta alfarma.




Boysqutars dinsu yawuce yashiga yana hada kayanshi bini bini Hajiya nafadomai arai saiyay murya ahaka har aka kira magrib yawuce yatafi masallaci saida akai isha'i sanan yafito yadawo gidan yana tafiya ahankali, wayanshine tadau ringing ciro wayan yayi ganin Hajiyane yasa yakai wayan kunne dagudu yace "Allah ya taimaki Hajiya" "ina jiranka afalo" tafada ba wasa atattare da ita, da sauri ya katse wayan yay hanya flat dinta bude kofa yayi ahankali yashiga bakinshi dauke da sallama zaune yaganta kan kujera tana sanyeda wani simple gown na cotton dayakaimata har kasa irin na baccin nan pink color, kanta sanye da pink turban mai kyau idanunta sanyeda white glasses tadaura pillow kan laps dinta dai Mac book kan pillow tana aiki a system kafafuwanta sanye da indoors shoes pink masu shegen kyau kaganta she looks so adorable bazata taba yarda ta haifi 13yrs old children ba, kasama gaisheta yayi saiwani irin kallonta dayahauyi gabaki daya tatafi da imaninshi, jin shiru not the usual Murtala mai zuba yasa tajanye idanunta dagakan laptop din tadago kanta ta kalleshi hada ido sukayi dan kamashi tayi yana kallonta wani irin kunyane yakamashi saiyadan juyarda kanshi ahankali cikeda kunya kaman ta tuhumeshi yace "Hajiya wlh wlh kinyi kyau, gelashin nan yamiki kyau" yakarashe maganan yana juyarda kanshi gabaki daya, har kasan ranta taji dadin maganan shi this is abunda Baban Khalid bai taba nunamata ba, duk kyan dazatayi aduniyan nan ko kalloma bata isheshi ba, daurewa tayj bata nunamai ba saitadau wani rapa data ijiye agefen ta nayan 500 sababbi gal tajuyo tace "gashi" juyowa yayi ahankali yasake kallonta hada ido sukayi gabanshi nafaduwa sosai sake ganinta dayayi, babu gardama yakaraso yasaka hannunshi yakarbi kudin cikin muryanta dake nuna tsantsan natsuwa dakuma isa ga dadi tace "kudinka daka kashe a asibiti ne wanan" murmushi yamata sosai still yana kallonta yakasa magana, sake daukan another rapa nayan 500 tayi tamikamai kai hannu yayi zai karba yana kallon fuskanta still kaman yanda take kallonshi, mistakenly hannunshi yataba fatar nata wani irin shock sukaji dukansu atare da sauri ta sakinmai kudin ya karba sanan yadan koma baya jikinshi narawa ahankali batare data kalleshi ba tace "kai using wanan kasaima Umman ka abu" zubewa yayi awajen yace "Allah ya ampana, Allah yabiya bukatu Hajiya, Allah kuma yataimaka" "zaka iya tafiya" kaman jira yake yajuya da sauri yafice daga falon, yasauka yadauki hanyan side dinsu yana mamakin what is wrong with him idan yana tareda Hajiya.


















This book nakudine idan kinaso chat me up directly by clicking on this link


https://wa.me/+2347012181461






Harya bude kofa yafita bin bayanshi tayida kallon sha'awa, kawai pride ne da wlh she can ask this boy nawa yakeso tabiyashi just to fuck her, yaron is super caring, and he appreciate her, yanzu dudda ta girmeshi sosai tana 36 yana 26 but still yana ganin kyanta a idanunshi kyanda haryama tafida Imaninshi, she is tired gosh! Tagaji da everything and anything, but taje therapy Dr Elizabeth tace "she should try and make things work between ita da shi, dudda tasan dazu dinan ya mugun bata haushi ne tadawo daga asibiti baima cemata sannu ba yazo waikuma yana bukatan sex, now see rashin shi, rashin kulawan shi, tsananshi datakeji yasa she's seeing the bright side of this illiterate direba, ahankali tasaukar da system dinta ta ijiye a gefenta kan kujeran, sanan tamika hannu tadauki wayarta taciro number shi datai saving da Husband tana kallo, jitake kaman inta kirashi ajinta dakomi nata yazube, daurewa tayi da kyar tai dialing number shi, kaman bazai daukaba wayan na gabda tsinkewa yadauka, akufule kaman inda yanada iko zai iya dukanta ta wayan yace "why are you calling me woman"? Arayuwanta abu nafarko data tsana shine miji yawani dinga kiran matanshi da woman, she find the word way too insultive, daurewa tayi tahadiye komi tace "I call to check up on you ne, naga 10 yayi baka dawo...b......" "akan ubanme zan dawo eh Hassana" yamata uban ihu dayasa ta matsar dawayan daga kunneta dan kaman zai ciremata dodon kunne, cikeda fushi yacigaba yace "Hassana nifa, me Alhassan Bakori ina nemanki, kibani hakkina but u were telling me all sort of nonsense you this wawiya woman, kinsan waye ni? How dare u turn me down like this eh"? Yasake dakamata tsawa kaman wata yarshi dayasa ta lumshe ido tana nishi sama sama, anya kuwa, can she do this, Dr I don't think this man can change, sake daurewa tayi tasauko da pride dinta to the lowest, ahankali tace "kayakuri! Nasan baka tafi China ba tunda nakiraka naji wayanka yashiga, kamanta dakomi just come back home let's talk properly" "you must be very very stupid Hassana!" Yazuba mata zagi da turenci dayasa tawani ware ido irin ni mutumib nan ke zaga haka, cikeda fada yace "kindauka ni Khalid ne dazakiyi manipulating like that after everything you've done to me, wlh bazan dawo gidan nanba nai yaji, harsai kin kira all your family members you told them what you've done to me, sanan su kira secretary dina suyi booking appointment na ganina sanan suzo subani hakuro suyi biko inba hakaba wlh bazan dawo gidan nanba anan hotel dinan zancigaba da, what you did was so unforgiving, ni ni Hassana, ni mijinki nine zakiyi turning down, kiki barina nasami natsuwa when u know moretban anyone u are all I have as a wife, ki aiko ayi bikona if u are really sorry" at this junction ma dariya yabata irin dariyan takaicin nan, dan murmusawa tayi kadan cikeda muryan rainin wayo dan dama ta iya muryan tace "ashe zaka shekara kasha zamanka ko ajikina" subhanallah jiyayi kaman tazubamai barkono ajiki ihu yayi yace "nikike gayawa haka"?


















WANT BUSINESS ADVERT OR PROMOTION AWANAN NOVEL DIN CHAT ME UP DIRECTLY BY CLICKING ON THIS LINK




https://wa.me/+2347012181461




Cikin fushi tace "akwai wani a inda kakene banda kai"? Cikeda fushi yace "are you talking to me Hassana, me me your husband dani kike"? Cikeda takaicinshi tace "please i want to sleep if you don't mind zan katse wayan" "you dare not cut that call Hassana!" Yafadi sounding so serious and so pissed off hakan yasa bata katse wayanba ta tsaya, cikeda zuciya yace "ni kikema rashin kunya, talking to me kaman am your mate, Hassana ni kika raina, wlh to bari kiji saina kara aure" "is that all you got?" Ta tambayay tace "bismillah ai kanada gidaje dayawa ka auro dubu ma inkaka dama, indai wanan bakin halin nakane daka koyo to wlh babu macen dazata iya zama dakai, baka damu dakowaba sai kanka selfish man" kaman zai fasa wayan tsabagen ihu yace "I will deal with you wlh, mad woman kawai, nabarmiki gidan, kuma I will tell all your friends na Matan ASOKORO nan how stupid and disrespectful u are towards me your husband, I will tell them namiki yaji sai kinyo bikona, I will shame u in this world, daikin kasa fita waje, zakiga abinda zan miki, that girman kai da pride din dakikeji I will so shatter it en, dani kike I will break your ego u will see" yana fadin haka ya katse wayan yarda wayan itama tayi ta jinginar da kanta jikin kujera tareda lumshe ido, it seems kaman mijinta shine her biggest enemy in this world, wai what is missing in aurenta ne? She is doing her best, Baban Khalid yasha mata abubuwa tana dannewa bata nunamai, just today data hanashi kanta shine zai yadata sabida yasan abinda tafi tsana kenan, what is all this Ya Ilahi, she hates this man and yanzu ma he's making her to hate him more, all this therapy data fara sabida shi is all bull shit.


















_DUK WACCE TAKARANTA THIS BOOK BATARE DATA BIYABA BAN YAFEBA_




07012181461 IS MY NUMBER CHAT ME UP DIRECTLY.


✍🏾M SHAKUR
Yautunsafe ya shiryo kayanshi tsaf yafito yayi wanka yasa wata shadda blue datamai kyau sai kallon flat din Hajiya yake yasan idan yakirata yanzu bata tashiba baikuma son yatadata hakanan yabude kofa rikeda kayanshi yawuce yatafi saikuma yanaji kaman karya tafi yabar Hajiya ita kadai agidan dudda yasan yanzu dagari yawayen nan nan badajimawaba yan aiki zasu cika gidan da kyar ya lallashi kanshi yawuce yatafi.














Zaune yake a hotel din wuraren 10 na safe yana sanye da bathrobe yadauki system yana aiki as usual kana ganin dakin hotel din kasan bakaramin daki bane dan baida banbanci dagida har cikin yanada shi dan presidential suit yakarba, knocking dayaji anyi yamasan waye dansunyi magana yace "common in Attajiri" tunawa yayi kofan bazai budeba yasa ya ijiye system din yatashi yay kofan yabude wani budewa wani babban mutum ne dazasuyi mate saidai shi yafishi kiba gakuma katon pot belly, yana sanye dawata mahaukaciyar shadda yaci babban riga, hannunshi kulle da Rolex gakuma takalmin kafanshi na Luciano, shaking hannu sukayi Baban Khalid yace "kai namijin duniya, kai namijin duniya, Attajiri ko Attarudu" wani irin dariyan manya mutumin yayi kikikiki yace "kowanne daga cikinsu is fine, muje daga ciki kagani Gwamnati" shiga sukayi dakin Baban Khalid nagaba Attajiri nabinshi abaya yana binshi da kallo harya zauna saikuma shi ya tsaya yace "yanaganka awani bubbushe ne iyye? Jibi fatarka bata kyalli bata mai mai saikace talaka, kai meke damunka hakane? Masu kudi irinka idan kaga fatarsu zaka dauka madara ce tsabagen kyau daban sha'awa" tabe baki Baban Khalid yayi yace "uhmm, kadai kawai zauna" couch din dake facing gadon yazauna yana facing nashi cikeda rashin jin dadi yace "ince badai Hassana bane"?


















Cikeda takaici yace "towayene ma inba itaba Attajiri" cikeda masifa Attajiri yace "bakaine ka tsaya kaman wani baho ba duk lokacin da matanka taga dama tai fitsari acikin ka sanan kazubar, kanada irin wanan kudin kana sauraron iskancin mace, tuni zan karo mata uku duka alokaci dayama idan tana bala'inta ni inachan ina morewa" cikeda takaici yace "Attajiri kaima kasan bana sha'awan mata biyu tun muna yara kasan wanan bangaren nawa, kai kafi kowa sanin wahalan danasha a hannun kishiyan Mamata, I can't imagine any woman on this planet ta wulakanta min yarana yan biyu na koma tamusu ihu" dasauri Attajiri yace "tokai gwamnati banda abunka wace mace ta isa tamaka haka, ai duk shegiyar daka cire daga kangin wahalan gidan ubanta ka kawota gidanka ta tabamaka yara danna mata saki zakayi washe gari kaje ka auro wata, ga matanan kaman leda duk ina ka danna kafa zaka gansu pacha pacha, indai da kudinka babu macen data isa ko kallon banza tama yaranka dane ake wanan wlh Gwamnati, kai banda abinka dama ina zamanka da Hassana zaiyi dadi? Kanada kudi ubantama nada kudi, ai yanda kakeji da kanka haka itama takeji da kanta, katashi aure yar gidan talaka sharaf zaka auro kuma yarinya yar shila, saidai matsalan yayan talakawa basu iya samun wuriba, hahahhahha"








yadan kwashe da dariyanshi irin na boss sanan yace "yar talaka zaka auro wacce zaka batada kudi tadinga binka irin matan nan da idan kayi fushi har kuka zasu dinga maka suna rokonka karufa musu asiri, ance kudi baya sayan komi billahillazi abokina karyane, kudi nasiyan komi na duniyan nan saidai in mutum baisan ta yanda ake siyaba" suka kwasheda dariyan iskanci, cikeda takaici Baba Khalid yace "can you believe it Attajiri waini zanjema yarinyar nan tacemin ita bazata bayarba sabida tai rashin lafiya bance mata yajiki ba, ni namayi yaji bazan komaba" dasauri Attajiri yace "ohoho, banda abunta irinmu bamu tambayan mata komi yooo ita tama isa ai saidai suyi rashin lafiyan sanan suzo sucemana sunji sauki Baby nagode da kuladani, kuma bazaka komaba katashi komawa gidan nan saidai ka koma da amarya, inda ninekai mata biyu zan kara alokaci daya, daya bazawara wacce mijinta ya danna mata saki, tayanda tana auranka zata darajaka tasan aurenta nada auren wahala tayi sanan tabiyu kuma ka auro yarinya danya sharaf, kabula abunka kaci ana maka godiya iyaye na zuwa maula, kuma kanuna musu duk wacce tamaka hauka danna mata saki zakayi ka koreta daga gidan nan fess zakaga ana kappa kappa dakai, sanan dukansu agidan nan zaka zubasu wlh kanayi kana gumama Hassana tasan cewa kaiba nawasa baneba" wani irin kwashewa sukayi da dariya bana wasaba, da kyar suka tsayarda dariyan Baban Khalid yace "to yanzu yaya za'ayi zanyi managing mata guda biyu a lokaci daya kuwa? Sanan gakuma Hassana su uku kenan" "kai waketa wani maganing kai manager ne? Suyi managing kansu dai kai kazuba musu kudi kayi gaba abunka" dasauri yace "itakuma Hassana nasan yanda zanyida ita wlh zata ganewa hayazaki saitasan tayi kuskure abinda tamin" "correct yanzu kai magana Gwamnati amman da ka tsaya kana wani magana kaman wani wawa" murmushi yayi sosai yace "to yanzu dai yaya zamuyi banda wacce nakeso" dasauri yace "kai! Wake maganan wani wacce akeso anan wurin? Yanzu dai akwai wata mata danagani a office dinka, mai zuwa muku shara da mopping" dasauri yace "Mrs Saudatu" dasauri yace "yes ita kaga matarnan akwai kayan harka ajikinta kuma bakacemin mijinta yamutu ba?" Dasauri yace "yes mijinta yamutu, tanada yara uku though wai basa tareda ita suna family mijin ni tausayi ma tabani nabata aikin sabida yaran" dasauri yace "to itace bazawaran dazaka aura, worker dinka ce dagudu zata yarda and kabata kudi dajin dadi she go craze follow u, banda haka kanuna mata bakasan auren yadauki lokaci zaka mata komi na kayan daki, kawai tafadama nawa takeso sadaki azo adaura aure bakason bata lokaci period zakaga jikinta yafara rawa, kafin auren ma kana kiranta office fara da bata...
Inkika karanta batare dakin biyaba zaki biyani ranan dabaki dashi, this book is not a free book, pls support me.














Wuraren 12 yakai office direbanshi yafito yabudemai baya yafito yana sanye cikin suit yayi kyau, security guard nahangoshi yabudemai kofa ya shiga, anan reception yaga wata mata zaune da Hijabinta ash color ajikinta dayadan kunne takusada gefen wuya, black beauty ce itama kyakkyawa abinta kana ganinta kasan ba yarinya bace zata iyayin 39 kokuma 40yrs haka, saidai batada jiki kaman Hassana, ita siririya ce, tana ganinshi harwani ijiyan zuciya tasauke tana addu'a Allah yasa ba laifi tayiba wanan da sakatare yace "Oga yakira yace tajirashi karta tafi, batare daya kalleta ba ko amsa gaisuwansu yawuce sama sanan yabude katafaren office dinshi dayake a gyare yashiga tareda zama a chair, saida yabata kusan 15min dudda babu abinda yake sanan yadauki wayar office yakira sakatare yace "aturomai ita" ijiye wayan sakatare yayi ya kalleta yace "Sir is ready to see you now" gyadamaikai tayi ahankali sanan ta tashi itama tai sama saida tai knocking kofar aka bata izinin shigowa sanan ta shiga ahankali tareda kofa yana zaune yakafeta da idanu, sanan yanuna mata daya daga cikin kujerun dake gaban desk dinshi yace "sit" karasowa tayi tazauna gabanta nafaduwa tama kasa magana batasan anything dazaisa tarasa this her work dan ana biyanta da kyau dashi take saima yaranta da mahaifiyarta yan abubuwan daba'a rasaba, anatse cikeda tsoro tace "yallabai gani nan Allah dai yasa bawani laifin nayiba, ance kana nemana duk tsoro yakamani" murmushi yasakin mata ahankali saikuma yagyara zama yadaura hannunshi kan table yace "niba yaro bane, sanan kema ba yarinya bace, so I would like to skip all the talk and cut to the chase" dasauri ta gyadamaikai har lokacin gabanta nafaduwa, sanan anatse yace "aurenki nakeso nayi Saudat, ni bana harkan yara ko harkan iskanci, kinmin inaso na aureki na killaceki agidana a inuwata, all abinda kawai nake bukata itace yardanki da amincewanki, banson kiyi tunanin kaza kaza kaza ko abubuwan dazaki kawo gidana kokuma wani abu, nariga nasan kewacece, nasan karfinki saisa zandaukemiki duk wani nauyin kayan daki dawace tsiyace ke kawai kadai zaki shigo gidana, sanan bansan wanan hayaniyan bikin da sauransu niba yaro bane, sonake dazaran kin yarda kawai a daura aure dayar walima nazo nadaukeki nakaiki dakinki" yanakaiwa nan yay shiru yana kallonta kaman yanda take kallonshi in a total shock, saikuma tadaura hannunta akan kirji tace "Yallabai ni? Kodai mistake kayi? Ninefa Mrs Saudat mai shara da wanke bayi da mopping a kampaninka" gyadamata kai yayi yace "kwarai kuwa nasan kece, kuma kedin yanzu nake kokarin namaidake matar mai kampanin gabaki daya" yay maganan yana kallonta yana murmushi yace "by the way bazan takuraki ba, zan baki dagayau zuwa gobe dan banison bata lokaci kiyi tunani, idan kin yarda ayi, gobe war haka ina jiran amsa" gyadamai kai tayi tama kasa magana still, saikuma ahankali tatashi zata juya yace "tsaya" juyowa tayi takalleshi wasu code ya danna a drawer table dinshi sanan yajawo table din kudine burjik aciki, rappa na dubu dubu yadauko guda uku that's 300k yamika mata yace "take this, use it ki bata kanki dashi, ina jiranki gobe" kallon kudin tayi tana zaro ido daikuma ta kalleshi, babu wasa yace "karba mana Saudat nakine" mika hannu tayi ta karba zata zube tamai godiya yace "banson godiya wuce kitafi" wucewa tayi tafita daga office din rikeda kudi, tana fita ta tsaya taciro handbag dinta tazuba kudin aciki sanan tasauka kasa tafita tana wani irin farinciki wayyo dadi.




Tana fita

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login